Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   16 / 51

45K to 48K   out of 152.7K words

numfashinta wanda takejin ya gauraye danashi, zuwa lokacin kukanta ya soma fitowa fili.
Nikaina mai rubutun nayi mamakin kukan bebi mai taurin zuciya amman takewa kallon Aliyu ka? ai kuka! wanda ko ciwo take bata masa kuka amman yau iya kallon Aliyu ka? ai ya ? aga mata hankali lallai Ali mazan fama ne!
"Nibance kimin kuka ba malama tambayarki nike maye ya shigo dake office ? ina, har ana miki magana a waje kikai rashin kunya ko?"
Yafa? a yana ? an jada baya ka? an yana kuma kallon yadda take faman sheko hawaye kamar famfo.
"Kayi ha?"!uri wannan farinne yace na kawo mishi alale".
Ya fahimce ta tsaff amman seya basar.
"Ai office ? in ba?"!in kikazo ko baki kula ba, to danma ke sakarai ce tayaya baki san waje ba zaki shigo kanki tsaye agarinku na marasa kan gado ake haka? keba mace bace koko haka kikaga mata na shiga wajan namiji kansu tsaye?".
Yafa? a yana matsawa daga inda take sosai ya basu tazara yana kallon yadda taki ? ago idonta.
"?`ago ki dubeni shashasha wannan yazama karo na karshe dazan kara ganin wannan jar fuskartaki anan arean"!!
Saurin ? agowa tai sekuma tai saurin mayar da kanta sabida ganin yadda ya zaro mata manyan idanunshi duka waje wa? anda suka kusan sumarta.
kafin taga ya juya bayanshi cike da zafin nama yabar wajan ya shiga ? ayan ?"!ofar wanda hakan ya bata damar tattare rigarta ta bawa wondonta iska aguje ta fita daga office ? in tana haki, hamdala tai ganin bataga wannan na ? azun ba, seda ta sauka ?"!asa sannan ta sami wata kwana ta zauna dabar tana mayar da numfashi mai ha? e da hawaye da majina sabida takai kololuwar tsorata........................


_karkusa ran ganin wani anjima gaya nan har na dare_
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_Assalamu Alaikum my fans sa?"!on godiya marasa adadi gareku ha?"!i?"!a naji da? in yadda kuke nuna min ?"!auna kuma alhamdulillahi jikina ya samu sau?"!i masu kirana da masu ajemin msg ta inbox ina godiya Allah ya bamu lafiya da abinda lafiya zataci amin summa amin ONE LOVE_

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *45&46*

Jikinta har rawa yake sabida tsorata a iya tasowarta bata ta? a ganin wanda take mugun jin tsoro kamar shiba, sassanyar iskar dake ka? awa awajan ga kuma gajiyar gudun datayi daga saman benen zuwa nan da kuma kukan! datayi shiya bata damar jin wani shegen bacci wanda batai tsammaninshi ba kuma daman jiya batawani samu baccin kirki ba, uwa uba kuma yadda tacika cikinta da dambu kunsan mai hali bai fasa halinshi, daman ita tun fil'azal idan ta ?"!oshi tofa seta matse takejin da? i wannan dalilin yasa kallo ? aya zakayi ma Bebi ka? auka daga gidan manyan mutane ta fito sabida fatarta kalar hutuce sabida babu laifi tana bawa jikinta ha?"!?"!inshi, da? i kuma da jikin nata bamai son wahala bane ba.
Domin aiki ka? an zatai jikinta yahau ciwo,Waigawa tayi gabas yamma kudu arewa taga babu kowa wajan wannan dalilin ne ya bata damar tube hijabin jikinta ta shinfi? a a wajan tare dayin kwanciyarta sam tama manta dawani zancen alalen usman data ? arar a office ? in yalla? ai ALI! Cikin mintunan da bazasu haura biyarba bacci mai da? i ya sureta wanda iskar dake ka? awa awajan itace takuma bata goyon bayan sake bajewa ranta fes take sharar barcinta babu sanya.

Daga cikin kamfani ko, tun hussaina tana ?"!irga lokuta hartazo tana ?"!irga awanni lokacin da wani staff yazo siyan alale takuma tambayarshi don Allah karfe nawa?Cemata yay karfe biyun rana da rabi, Cikin fargaba tagama zuba masa alalen wanda inda staff ? inma ze kula tofa dase yaga hannu hussaina yana rawa sabida lokacin ilahirin jikintama rawa yake sabida ka? uwar jin shurun Bebi datayi.
Bayan wannan staff ? in mutum ukune sukazo siyan dambu babu ya ?"!are dan haka alalen dayay saura suka siye sabida shi daman na rabin kwano mama keyi domin anfison dambu awajan fiye dashi.
Hannunta ta wanke tare da ha? e kulolinsu, waje ? aya sabida tasan duk inda drivern dake kaisu ya ? auko su gida yake yana hanya domin bai wuce ?"!arfe ukun yamma kamar yadda mama ta gaya musu baki ? aya tace koda abincin bai kareba kawai idan uku tayi suyo gida domin yanayin garin yadda yake, idan yaso sesu cinye abinsu da daddare to barema kuma cikin hukuncin Allah tunda suka soma bai ta? a kwantai ba.
Hasalima duk inda biyun rana tai zuwa da rabi sedai kaji ana cigiya domin abin kamar wawarsa ake Allah ya saka musu nasibi acikin sana'ar tasu, _daman munsan shi Allah haka yake Arrahamar-Rahimin neshi mai rahama maijin ?"!ai ga kowani bawansa dan haka komai na rayuwarmu idan muka mi?"!a masa toshi ? in yasan yadda zeyi damu domin shine mahalicci ma'mallaki wanda babu kamarshi tsarki ya tabbata agareka ya ubangijin halitta Allah muna godiya agareka_???? Bayan tagama ha? e komansu waje ? aya sintiri tahauyi a tsakanin hanyar word ? in da office ? insu usman yake dakuma hanyar wajan da kulolin su suke ganin time yana ja yasa ta le?"!a har wajan masallaci wajan da provision store ? insu yake amman still babu Bebi babu alamunta.
Sosai hankalinta ya tashi zuwa lokacin babu tunanin ma dabai zo cikin brain ? inta ba.
Hawaye ta soma wani nabin wani tayi data sanin zuwa da Bebi yafi cikin kwando ganin babu wani alamun Bebi wajan yasa ta nemi guri adai dai saitin step ? in Benen ta zauna ta rafka tagumi tana kuka kan jiki kan ?"!arfi ku? in cinikinta yana hannunta tanajin komai ya fice mata akanta takai lokuta masu tsaho awajan tana kuka har fuskarta tai jajur abinka ga farar fata.
Shiko Ali yana nufar cikin special room ? inshi direct madai daicin toilet ? in ciki ya shiga ya sami sabulu mai kyau ya wanke ?"!afar wandonshi aranshi yana raya irin haukan yarinyar tare da giggiwarta sedai akwai ? an banzan tsoro, tsaf ya gane ??ar gidan mai dambun jiyace marar kunyar nan dasuka gani jiya, fitowa yay yana yarfe wajan da man ya ? ata mishi, gefe ? aya hannunshi namasa masifar zugin rashin sabo da wankin, ya jima yana yarfe wajan kafin ya gama shan iska, da kanshi ya fito zuwa wajan data ? ata ya sami mopar ya goge wajan ya ? auke fasashshen plate ? in ya zuba a tousbin, sannan ya koma ya cigaba da aikin dake gaban shi na tarin takaddun daya shigo dasu ? azu daya zube akan desk.
Sakataren shi daya aika tun ? azu garage shike faman danna nocking alamun, yana nim???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?an izinin shigowa.
?`ago da kanshi yay a miskilance tare da cewa.
" Yes! Come in".
Sannan ya cigaba da aikin dake gabanshi.
Cikin ladabi tare da nutsuwa wadda duk wanda ze ra? eshi tofa koda baya dasu seya arosu dan Ali mutum ne wanda baya shiri da mutum mai baragada ko rashin nutsuwa, Sakataren yay sallama daga ? an nesa dashi ya rissuna tare da mi?"!o masa keyn hannunshi.
"Yalla? ai an kammala gyaran yanzu haka motar tana can wajan adana motoci".
Fuskarshi kamar koda yaushe kadaran kada hakan ya ? an dubi sakataren tare da cewa.
"Ok thanks, ajemin nan".
Yafa? a yana cigaba da rubutunshi.
?`an sosa kanshi yayi sannan ya kuma cewa.
"Yalla? ai madam lina tana reciption tace wai don Allah tana son ganinka to........",
"Stop!".ya buga mashi tsawar data saka nakusan yarda birona cikin ? an zafin rai ka? an yace.
"Mena gaya maka? nace kada ku kuma barin wata mace ta shigomin office ko? duk abinda zasu ce su gaya maka tun a office ? inka na falo kada ka kuskura wata ta kuma shigomin nan dafatan kaji abinda nace?".
Yafa? awa sakataren yana zaro masa fitinannun idanunshi masu girman da kyau.
Rintse idanu sakataren yay kana ya soma bashi hakuri in full respecting, bai sami zarafin magana ba illah hannu kawai daya ? aga mishi domin wannan maganar dayake harya soma haddasa mishi ciwon kai mai zafin gaske.
Cikin sauri sakataren ya fita inda shikuma ya koma baya ya lafe yana dafe kanshi.
Wannan rayuwa tana bashi tsoro ta yadda wasu matan ke tallan kansu wa mazan waje, wa? anda wasu tsantsar so kan saka suyi hakan wasu ko tsabar son ku? in jaraba ne ke saka su yin hakan.
Cikin haka usman ya turo ?"!ofar ya shigo inda bada ban sallamar dayay ba da Alin bazeji shiba sabida zurfin tunanin daya fa? a na lamarin wannan rayuwa da wasu matan suka jefa kansu irinsu lina masu tallar kansu wa mazan waje dan parsonal issue nasu.
"Man yane na ganka haka lafiya ko tunanin dije ake ne?"
Yafa? awa Alin haka yana dafe saman desk ? in da Alin ke rubutu akanshi.
Bai tanka mishi ba sema aikinshi daya cigaba.
"Kai bakajin yunwa?"
Ya kuma jefawa Alin tambaya?.
Se a sannan ya ? ago kanshi yana kallon usman da idanunshi dasukai ja ka? an.
"Banjin yunwa nasha coffee, halan ?"!ureni kazoyi?".
Yafa? a muryarshi a? an kausashe amman ka? an.
"okey nima tun ? azu nacewa waccan ?"!anwar tawa ta, kawomin alale amman najisu shuru kuma nama le?"!a naga bangansu ba duka ?"!ilan ko sun mantane dan nagama kamar sun ha? e kayansu".
Yafa? a yana wucewa gaban frij ? in dake office ? in Alin tare da budewa ya ? auko molt guda ? aya ya balle saman ya soma sha batare daya zauna ba yace.
"Zan koma office sabida xanyi sending cash ? innan da mukai maganar da abba na wa? ancan ??an kasuwan, yaufa inaga baxanyi off da wuriba yaya zamuyi da tafiyar kenan?".
Yafa? a yana ?"!o?"!arin kai kanshi ga waje.
"No karka wani damu ai nasa an kawon mota ta, ni ina sallah ma zan wuce gida wallahi duk jikina ciwo yakemin".
Aliyun ya fa? a tare da ? an juya idanunshi ka? an.
"Aikam gajiya yanzu ka somata malam domin nan da kwana uku mun soma shagali kaga ango ina yaga ta zama" usman ya fa? a aguje yabar office ? in sabida yasan yay tsokana.
Shiko Ali murmushin da baida ma'ana a wajena yay kana ya mi?"!e jin ana kiran sallah.
Alwala ya ? auro acikin toilet ? inshi kana ya fito, hularshi ya ? ora a saman kanshi tare da ha? e system ? inshi cikin jaka tare da key da phone's ? inshi kiran masinjanshi yay in few minutes ya shigo bayan ya rissuna agabanshi sannan yace "Yalla? ai gani", umartarshi yay akan ya kai mishi tarkacen shi mota ha? i da mi?"!a mishi keyn motar sannan shima yay abinda ze sannan ya fita waje hannun rigarshi a tattare alamun a wajan alwala ya tattareshi, kwantaccen gashin dake gefen fuskarshi ( saje ) duk ya ji?"!e da ruwa yay wani irin luff hakama na hannunshi duka ya ji?"!a da ruwa cikin sauri yake tafiya akan ?"!afafunshi ko ina yay staff suna zubewa suna gaisar dashi cikin ladabi da ban girma.
Lipter ya hau wadda ta taimaka mishi zuwa ?"!asan benen hawa na ?"!arshe sannan ya sauka ya taka da ?"!afafunshi har zuwa ?"!asan daga bakin step yaga matashiyar budurwa zaune ta cusa kai tsakanin cinyarta tana kuka! domin ga sautin kukan! yana fita a fili.
Harya yi gaba sekuma ya duba agogon rolex ? in dake ? aure a tsintsiyar hannunshi, ganin da sauran wajan 30 minutes kafin a tayar da sallah dan haka yaja ya tsaya cikin nutsuwa ya ?"!araso gaban ta.
??amshin mayen turarenshi shine ya baiwa hussaina damar ? agowa da sauri tare da saka hannu ta share hawayen dake zubo mata.
Binta da kallo yay na ? an wani lokaci yana noticing ? inta sannan yay mata sallama.
Acikin ?"!asan ma?"!oshinsa kamar anyi mishi dole fuskarshi babu alamun dariya bare sassauci yake kallonta kafin ya fara jefa mata tambaya akan kukan datake a ?"!asan ransa yana mamakin ?"!arancin shekarunta.
"??anwata ce mukazo tare tunda na aiketa ta kaiwa yaya usman alale har yanzu ban ganta ba, kuma na koma gida nasan mamammu fa? a zatamin". ta ?"!arasa maganar tana sakin kuka!sabida haka kurum taji mutumin yay mata wani irin ?"!warjini a idonta taji tana ganin ?"!imarshi da girman shi infact ranta ya aminta dashi sabida nutsuwarsa tare da tsantsar kamala da kamun kansa datagani acikin tsakiyar idanunshi, wanda kallo ? aya tai mishi ta iya ? auke idonta sabida tsabar ?"!warjininshi.
Tsaff yagama gano komai kasancewar sa mai saurin ? aukar abu aranshi, amman yay mamakin ina yarinyar nan tayi wadda yake da comfarming ta fito daga office ? insa tuni to ina tayi? yafa? a aranshi.
Amman afili seya dubeta yana jin ransa yana ta? uwa da kukan nata................!


_Al?"!wari na cika sabida nace zan baku na dare amman ban so na tsaya ananba dan dai karkuji shurune_
11/14/21, 3:12 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*



_Wannan shafin na sadaukar dashi ga duk wani ? an team Bebi da Ali, da kuma masoyana kuyi yadda kukeso dashi kai sekunga damar bawa ma wanda kuke so musamman ??an comment box ? in auren bare_ ?x ?



_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *47&48*

Cikin mamakin yadda tace ?"!anwarta ce waccan ? in yake dubanta tsaf yaga basa wani kama idan bata jini ba, sannan kuma yaga hussaina ??ar ?"!arama ba kamar waccan marar kan gadon ba.
"Ok to kije gida mana ko ?"!ila tayi gaba tabarki sekima mamar bayani tunda ita bataji".
Ya fusgo maganar?? kamar an tilassa mishi dole yayita.
Hussaina ?"!asa tayi da kanta sosai kamar maijin sanyi sabida yadda ?"!warjininshi ke ?"!ara ratsa mata jikinta sannan ta soma magana a sanyaye.
"Ai fa? a zatamin akanme na barta wallahi ni tsoron mama nakeji, yanzuma nasan duk inda take hankalinta yana kammu sabida tace kada mu wuce ?"!arfe uku koda bamu siyar duka ba, to muyo gida".
Tunda ta fara maganar yake kallonta amman tacan ?"!asan ido irin kallon nan wanda kaida akewa shi bazaka fahimta ba seshi wanda yake makan ne ze gama kallonka tsaf.
Haka kawai yaji ta bashi tausayi ganin yadda take?? kuka! yana son yaga mutum mai son nashi, uwa uba kuma yadda yaga ta firgita da tsoron fa? an mahaifiyarsu tabbas! yaji tausayi mai girma aranshi.
"Jirani anan zanyi sallah ina zuwa karki damu".
Yafa? a batare daya jira cewarta ba sabida jin ana ?"!o?"!arin tayar da sallah wanda yawanci shike jagorantar limancin amman yau ya makara ta dalilinta cike da wani irin sauri kamar ze tashi sama yake tafiya harya samu damar ?"!arasawa cikin masallacin yahau sahu shima yabi jam'in sallar.
Bayan sun idar addu'oinshi yay kamar yadda ya saba sannan ya fito sabida hankalinshi dayay gida yana sauri sabida wannan lissafin daza suyi shida abbansu gudun yawan gaisuwar staff ? insu yasa yabi ta ?"!ofar bayan masallacin.
Cikin wani mugun shorck yay saurin jan birki tare da goya hannunshi a gadon bayanshi.
Jada baya yay tare da tsugunnon dabai shirya ba.
Gurfane yake agabanta wadda take kwance tana baccinta ranta fess har wani munsharin da? in iskar wajan takeyi.
"Innalillahi wa'inna ilahirraju'un"!!! kalmar data fito a bakinshi kenan yawun bakinshi ya ?"!afe ?"!aff babu alamun danshi cikin bakinshi tsananin firgici da mamakine suka rifushe, wanda seda yayta ambaton sunan Allah sannan ya dawo dai dai.
Wannan waccen irin hatsabibiyar yarinyace? ya jima baiga sakarai irinta ba gabas yamma gudu arewa ya duba akwai ciyayi wajan bata gudun wani mugun ?"!waron bata gudun ? ata gari? tunda ko ina akwai nagari akwai mugu.
Watsar da wannan tunanin yay yana aiyana ballagazancin ta.
Wani irin shu'umin kallo yake aika mata dashi wanda nakasa ganeshi sabida yadda ranshi ke a ha? e tamau.
Ilahirin rabin kirjinta yana waje baccinta take babu alamun damuwa tsira mata manyan idanunshi yay yana kallonta a wannan karon ya mata kallon tsaf ya kuma fahimci ?"!arancin shekarunta, wadda ko sa'ar ??an biyun ammi bata kai ba, wato wannan ita ake kira da girma ya riga hankali, mi?"!ewa yay ya taka zuwa gaban famfon da ake ? iban ruwa akai cikin toilet ? in?? masallaci?? hannunshi ya tara ya ? ebi ruwan cike da zallar mugunta ya nufo inda take kwancen wadda alamu suka nuna ma bata san da wanzuwarshi a wajan ba, zube matashi yay tass asaman fuskarta tare da ?"!ara tsugunnon agabanta yana kallon yadda ta zabura tana wata iriyar mi?"!a wadda sauran ka? an ta sumar dashi, bakinta ta turo gaba kamar wata ?"!aramar yarinya kafin kuma tai wani irin juyi wanda ya bata damar samun babban muhalli a saman jikinshi ta saka hannunta ta janyoshi kamar pillow, batare data bu? e idanunta ba take yawo da hannunta zuwa saman face ? inshi jin gashi kwance bisa fuskarshi ya bata tabbacin a jikin namiji take wani irin tsalle zuciyarta ke mata kafin ta samu ta juyo da ?"!yar tare da kici-kicin neman tsira sedai ta makaro sabida ya riga yay mata ri?"!on tsauri kasancewar shi namijin duniya yasa ya gama janyota zuwa saman cinyarshi ba tare kuma daya zauna ba, a yadda yake a tsugunnen haka yake ri?"!e da ita ajikinshi saboda idan ya saketa tabbas xatai mummunar fa? uwar da setaji mugun ciwo, jin ?"!amshin shu'umin turare mai azababben ?"!amshin da tunda mama ta kawota duniya bata ta? a jin irinshi ba yasa ta soma ?"!o?"!arin bude madai daitan idanunta wa? anda suka ? an kumbura sabida bacci.
Karaf ta sauke akanshi wani tsalle cikin zuciyarta yay wanda hatta shi seda yaji yadda bugun zuciyar tata ke mugun tsallen, kafin ta soma ruwan hawaye kamar famfo tana kuma ?"!o?"!arin dira sedai ta makaro, abinda ya bata mamaki sema ganin datai ya mi?"!e da ita a tsaye a hakan, ilahirin jikinta rawa ya cigaba dayi, kafin ta sauke ajiyar zuciya mai ?"!arfi ganin ya direta a gabansa wanda ta koma ??ar firit agaban nashi sabida yanayinshi na ingarman namiji, taga-taga ta somayi zata fa? i sabida yadda kanta yake neman juyewa, karaf ta kumajin taci karo da tattausan kirjinshi wanda babu abinda take sha?"!a se ?"!amshi gefe guda kuma ta sami guri mai kyau domin har wani nutso tai acikin kirjin nashi.
Wani irin zirrrrrrr yarrrr zuuuuuuuu!! yaji adukkan ilahirin gangar jikinshi har zuwa yatsun hannunshi tun sanda ya ganta a haka

16 / 51