Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

AUREN BARE Complete Complete Hausa Novel by Nil

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   41 / 51

120K to 123K   out of 152.7K words

sukai magana dashi a waya ya dakata, Atare suka fito da shahid suka shiga cikin shagon da kayan masarufi ke jibge a bakinsa kamar zasuyi magana sabida yawa......................
*ASHA WEEK END DA WANNAN*
11/14/21, 3:13 PM - Allah Akbar: *91*


Shiya soma shiga cikin shagon kafin shahid ya bi masa baya,Bakinsa ? auke da sallama, da sauri mai shagon ya taso gami da basa kujerar ?"!arfe ta zama, yana faman dashare mai ha?"!ora.
"Ah yau muna da babban ba?"!o Alhaji Ali Mai atamfa,ne a shagon namu kai maza kuje ku siyo masu kayan sanyaya ma?"!oshi".
Mutumin da baze gasa shekarun Aliyun ba ke fa? in hakan wanda shine ma mallakin wannan shagon se yaransa dake ciki suna faman ha? a ledoji masu uban yawa.
Murmushi Aliyu ya saki yana mai ? aga mai hannu.
"Haba mai shinkafa nifa ba ba?"!o bane wallahi ahanya nake ma, yawwa kayan abinci nakeso komai da komai seka saman mota ?"!arama da zata ? auka dan Allah kai sauri sekai min total na ku? in kaimin msg ta watsapp zan maka sending ? insu ta account".
Yafa? a yana mai duba agogon dake ? aure bisa tsintsiyar hannunshi.
Cikin mintuna da bazasu gaza talatin ba mai shinkafa yadda naji Aliyun ya ambaci sunanshi ya shiga wani ? aki wanda nake tunanin kamar store ne ya kira wani daga cikin yaransa suka soma fito da buhunan kayan abinci hatta su semo ba,a bari ba katan na indomie shinkafa taliya cous-cous da dukkan wasu kayan sarrafawa domin aci, Shidai shahid sakin baki yayi yana kallon ikon Allah lallai inda ake arzi?"!i ba,a tsiya, zama da mutumin arziki kuma akwai da? i a rayuwa, wata ?"!wallace tazo mai wadda bai bar kowa ya ganiba ya share kayarsa.
Cikin ?"!an?"!anin lokaci suka kammala dukkan ha? a kayan abincin daya bu?"!ata aka samo irin ?"!ur?"!urar motar nan ta ? aukar kaya seda mai shinkafa ya zuba kayan ya biya drivern sannan ya dawo shagon.
Ya mi?"!awa Aliyu bill ? in ku? in dukka acikin wata ??ar takarda.
Sannan sukai musabaha kana ya bar shagon yana ce mai.
"Zakaga sa?"!o anjima insha Allah nagode"
Yafa? a kana ya fita wajan motarsa ya koma inda ya adanata, ya bu? e irin ? an akwatin nan na ajiyan cikin mota rafar ??an dubu ? aya ya fiddo dasu ya bawa shahid.
"Amsa ka kaiwa umma sekuyi cefane kaje ka zauna kusa da drivern waccan motar kuje gida tare, insha Allah wani satin kaima zanyi kokarin ganin na sama maka school kabar yawon nan na anguwa".
Dariya shahid yay "lah wallahi ban yawon unguwa gawayi nike saidawa fa tunda nai neco".
Murmushi yayi
"To masha Allah, shahid naji da? in yadda kake neman na kanka baka tsaya ? aukar na wani ko maula domin abaka ba, sabida dukkan wa? annan suna kawowa mutum ?"!as?"!anci da raini ka zauna ka nemi guminka komai wuya kaji ?"!anina nima ? innan daka ganni babu irin wuyar da mahaifinmu bai shaba kafin yazama haka harmu ma mu gajeshi ka ganni nan sena wuni tunanina ya? auki zafi a office sabida tsabar lissafin shigar kayanmu da fitarsu da sarosu, kada ka yarda ka ? auki na wani koka zauna cikin abokai marasa aikinyi sabida zama da mutanan banza shike kawo tunanin banza harma a aikata aikin banza kaji ko ?"!anina".
Sosai shahid yaji da? in nasihar da Aliyu yay masa sabida tunda yake baita? a zama da wanda ya zauna yay masa fa? a kamar haka ba.
"Nagode yaya Aliyu insha Allahu zanyi aiki da nasihar ka"
Bu? e motarshi yake ?"!o?"!arin yi sannan ya juyo.
"Zan duba takaddun naka zaka koma school insha Allahu tun yanzu zan sama maka aiki acikin kamfaninmu koda a ?"!aramin section ne inyaso ranar da bakada lecture sekai tafiyar ka can kuma duk wata zamuna baka salary".
Yafa? a yana shigewa motarshi.
Shahid jiyai kamar ya zuba ruwa a ?"!asa yasha sabida murna, dan haka da sauri ya juya motar kayan abincin nasu ya shiga nan da nan drivern ya kama hanyar kwatancen da shahid ? in keyi masa suka ? auki hnyar shara? a ? o? ar mota fall kaya.
Kai tsaye motar su shahid a bakin layin gidansu ta dakata da taimakon matasan bakin layin aka soma fito da kayan ana, shigar dasu tsakar gidan mama wa? anda nan da nan mama da ??an biyu sukai cirko cirko suna bin kayan da kallo cike da mamaki, sabida lokacin iya da sadiya sun tafi gida saka makon magaribar da aka soma kira.
Seda suka kammala aje komai hatta jaekokin mai, seda suka ajiye sannan mama ta shiga ? akinta ta ? auko gudar dubunta datai ragowa tai zuciyar dogarai ta bawa matansa tana musu godiya, shahid kam komawa yayi yaywa mai motar godiya sa'annan ya dawo gida.
"Masha Allah, Allah muna godiya gareka".
Cewar mama cike da farin ciki suke ? iban kayan abincin suna shigar dasu ? aki suka jera su a can karshen ? aki sannan shahid ya zaro ku? in da Aliyu ya basa ya mi?"!awa mama yana mata bayanin dukkan yadda sukai da Aliyun a kasuwa.
Mama dan murna kuka ta saka haka nan ??an biyu suna yiwa Aliyu fatan nasara a rayuwarsa shiya soma taimaka musu acikin rayuwarsu tabbas Allah baze bar duk wanda ya share hawayen maraya ba, sakamakonsa babbane a wajan ubangiji,sallah sukai ?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 tare da saka Aliyu acikin addu'arsu sannan sukaiwa ??ar uwarsu fatan zaman lafiya agidanta.
"Shahid amsa wannan dubun kaje ka siyo mana kifi, hassana kunna gawayi ki ? ora mana dafa dukan taliya mai daddawa da kifi muma muci da? inmu Allah ka ?"!arawa annabi s.a.w daraja amin".
Sosai su arfa suka saka dariya suka mi?"!e ita da ihsan suna tsalle.
Mamace ta share hawayenta tana kallon ??a??an nata kana tace.
"Tabbas ayau Allah ka? ai yasan ? unbin ladan da wannan bawan Allah ya samu dukkan wanda ya saka ? an uwansa musulmi cikin farin ciki yana da lada bare, kuma acikin zuciyar maraya wanda Allah ka? ai yasan adadin ladan daze bashi, ya Allah ina ro?"!onka daka sakawa da dukkan mai kyautatawa maraya da gidan aljanna firdausi amin".
Dukkansu suka amsa mata da amin, sannan hassana ta mike domin ?"!addamar da umarnin da mahaifiyar tasu ta bata shi kuma shahid ya fita.
"Hussaina muje cikin ? aki na fitarwa da iya da gidan malam suma kayan abincin da ku? in ki mi?"!a musu suma su dandali arzi?"!i"
Tashi sukai suka shiga cikin ? aki.
********
Bai jima da barin kasuwarba yaji ana kiraye kirayen sallah sabida haka cikin sauri yay parking ya tsaya a wani masallacin gefen titi alwala ya ? aura a bakin famfo kana ya shiga yabi sahun jam'i, seda ya gama lazuminshi kana ya fita zuwa mota seda ya biya ta magaji rumfa ya siyo musu wani nama wanda ake masa la?"!ani da suya, tare da kayan sanyi danginsu lemo da sauransu sannan ya zuba acikin mota ya kama hanyar tokarawa lokacin wajan ?"!arfe takwas na dare.
Babu abinda yake bu?"!ata a wannan lokacin kamar yajishi cikin ruwan ? umi yasha yay wanka dashi, tafiyace mai azabar nisa yayita wadda bata kaishi can ? inba se wajan taran dare, da kansa ya sauka daga cikin motar ya bu? e gate ? in.
Cikin sauri goma dayaji ?"!arar bu? e gate ya fito daga nasa part ? in tare da hasko wajan da tourch light sabida lokacin basu rufe gidanma saka makon ragowar jama'ar gidan basu gama shigowa ba.
"Au oga ashe kaine barka da shigowa yaya dare?".
"Ina zuwa goma just give me a two minutes"
Yafa? a yana komawa da baya yaje ya shigo da motar ya gyara mata zama a driving in ? in gidan kana ya kasheta ya fito hannunshi dauke da kular dambun mama da kuma babbar ledar dayay musu siyayya a magaji rumfa.
??arasowa yay gaban goma ya basa hannu suka gaisa.
"Ka gannifa goma se yanzu na sami damar shigowa, amman yanaga gidan babu wutar lantarki?".
Sosai kai goma yayi.
"Wallahi oga basu bamu nepa yau ba, amman gobe zan saka a kawo mana gen kodan madam amman mukam bama kunnawa sabida ana samun nepa sosai".
Murmushi kawai yay kana yace.
"A daure a ha? a kam komai ka sanar min,ya maganar kayan nan daza'a kawo mana Jibi? amman zuwa gobe zamuyi magana".
Murmushi shima goma yayi sannan yace mai.
"Allah ya kaimu lafiya oga ai babu matsala na rigama na tura musu samfir ? in da muke so da kuma adadin dilar amman kayan naji yace ta cikin jirgin ruwa zasu zo mana".
"Okey babu matsala Allah ya shigo mana dasu lafiya kasan na narka dukiyata cikifa".
"Amin oga Allah ya tashemu lafiya".
Sukai sallama kowa ya nufi nasa part ? in.
Key ya saka ya bu? e kofar gidan, wanda seda ya haska da fitilar wayarshi kafin ya sami zarafin ganin hanyarshi sabida tsabar duhun dake da akwai a gidan.
Kafin kuma ya juya ya rufo gidan da key ya xare ya shiga cikin tsakar gidan wanda babu komai na sauti dake tashi face na kukan ?"!waron nan gyare.
Da taimakon fitilar wayarshi ya haska kofar ? akin ya bu? e labule ya shiga bakinsa dauke da sallama seda ya aje kayan hannunshi duka a waje ? aya sannan ya saka hasken wayarshi yana,
haska ko ina bai ganta ba,seda ya haska can saman sopa sannan ya hango ta kwance da alamun tayi bacci duk ta cure cikin hijabi kana kallonta kasan acikin alhinin tsoro tai wannan bacci.
Cikin yanayin tausaya mata ya ?"!arasa gabanta ya saka hannu yaja yatsarta na ?"!afa.
Aikwa da sauri tai wata irin hantsilowa wadda bata dire a ko ina ba se a saman faffa? an kirjinshi daddagewa tayi zata zunduma mai ihu fahimtar hakan yasa ya yarda wayarshi mai uban tsada a ?"!asan carpet kana ya ri?"!ota sosai bisa jikinshi.
Ya matseta acikin kirjinta yana faman hura mata iskar cikin bakinshi.
"Shiiiiii matsoraciya nine Aliyu"
Yafa? a yana da? a matseta ajikinsa.
Zamewa tayi daga ri?"!on dayay mata sabida aciki take dashi
"To naji nika saken mana".
Tafa? a tana fincike jikinta.
?`aukar wayarshi yayi tare da ? orata a saman sopa wadda ta bawa ? akin damar kara? ewa da haske.
Cikin miskilancin sa ya shareta gami da wucewa cikin ? akin batare daya kuma tanka mata ba.
Komawa tai saman sopa ta har? e tana huro mai hanci.
Mintuna kusan biyar ya ? auka a ? akin kafin ya fito jikinsa sanye da ? an guntun wando, Ta? ? abinda baita ? ayi ba kenan a gaban wani.
Wuceta yayi ya fita toilet yaje babu tsoro aranshi ya sakarma kansa ruwan ? umi sannan ya ? auro alwala ya fito.
Tsuka yaja sabida babu extra kayansa agidan dole tasa ya mayar da kayansa dayazo dasu.
Falon ya dawo hannunshi ? auke da darduma ya shinfi? a wanda adai dai nan akwa kawo nepa haske da iskar fanka suka haska falon tarwai.
Babu alamun sassauci a saman fuskarsa ya dubeta.
"Kinyi sallah, idan bakiyi ba jeki ? auro alwala sena jamu jam'i nima banyi ba nai missing ? inta"
Se lokacin ta ? ago da kanta ta dubeshi sabida da tunda taga ya fito da wannan shegen wando tai ?"!asa da kanta ganin ya sako kayan mutane yasa ta dubeshi sosai aranta tana yaba kyawun halittarshi babu abinda yake fisgar hankalinta gareshi face tafkeken tabon abin sallar dake saman goshinsa wanda yay ba?"!i?"!?"!irin yay si? ik.
"Idan kin gama karemin kallon kije ki alwala domin kinyi dogon bacci nasan bakida alwala yanzu".
Tura mai bakinta tai gaba.
"Wallahi ni bazan fita ba wani abun ya saran a waje"
Kallonta yay yana mai hawa saman dardumar daya shinfi? a musu.
"Niba uwa ce ta haifan ba kenan kece ??a ko, niba yanzu kikaga naje nai wanka ba mai ya cini, malama ki tashi kije kiyi alwala kizo muyi sallah"
Gani yadda ya zaro mata fitinannun idanunsa masu saka yara jin magana yasa ta mike har jikinta yana rawa ta fita se lokacin ta saki ajiyar zuciya sabida ganin ashe da akwai haske a tsakar gidan na farin ?"!wan lantarki.
Bayin ta shiga ta kama ruwa kana tai brush sannan ta ? auro alwala.
Lokacin data shiga ? akin harya mi?"!e tsaye dan haka bayanshi tabi sabida daman da hijabinta ajikinta, sallar isha'i yajasu bayan sun ida ya kuma mi?"!ewa anan wata nafilar ya kuma jansu raka'a biyu.
Bayan sun idar ya juyo gabanta ya dafa kanta sosai taji yana karanto addu'oi wa? anda yaja manyan lokuta yana yinsu, ya gama ya saki kan nata kana suka shafa atare.
"Allah yay miki albarka, Allah yasawa zaman aurena dake albarka, Allah yasa kizaman mace tagari maha? in cigaban arzikina, Allah ya bamu zuri'a masu albarka Allahumma Amin"
Yafa? a yana mai tashi daga saman sallayar ya shige ? aki, ninke abin sallar tai ta aje batare data tu? e hijabinta ba, ta koma can ?"!asan carpet ta zauna.
Jim ka? an ya dawo falon hannunshi ri?"!e da wayarshi jikinshi babu riga gaba ? aya zubin tsarin baiwar halittarshi a bayyane take, saka makon babu komai ajikin nashi se wannan guntun wandon na ? azu manyan ?"!irarshi ta cikakken ? a namiji a bayyane take babu abinda ya kuma fisgar hankalinta gareshi face kwantacciyar sumar data lullu? e masa kirjinsa har zuwa wajan ?"!asan mararshi daga sama kuma ta zagaye nippy ? inshi wa? anda suka tasa sukai wani irin cikowa a ?"!oshe.
??asa tai da kanta har sanda ya tako ya zauna a gefenta ya mi?"!e ?"!afafunsa.
"Babu Tv bare kiyi kallo kona baki wayata amman fa ni bana aje komai a wayata seki shiga youtube kiyi kallo ze rage miki zaman sabida ni zanyi aiki da system ? ina amman kafin nan zanci abinci tukunna"
Cikin mutuwar jiki ta mi?"!e taje gaban kayan abincin ta ? ebo masa duka tazo gabanshi ta aje.
Ta mi?"!e taje kicin ta wanko plate da spoon ta aje mai, ta kuma fita taje kicin ? in still karamin frij ? in da goma ya shigo musu dashi ? azu ta bude ta ? auko drinks tazo mai dasu da kanta ta zuba mai taliyar a plate tana mai cewa.
"Ga abincin ka kaci"
"Nagode bana cin abinci da zafi ina zuwa".
Ya koma ? aki ya ? auko rigar shaddarshi ya zira kana ya fita motarshi yaje ya ? auko system ? inshi kana ya dawo ya kuma rufe gidan.
Yadda ya barta haka yazo ya sameta seda ya kuma rage rigarshi sannan ya dawo ya zauna.
?`aukar spoon ? in dake cikin taliyar yay kana ya saka system ? inshi a saman cinyarshi yana operating ? inta cike da nutsuwa.
"?`auko kular can da ledar can seki duba akwai dambu ciki inza kici"
Da azama ta mike taje gaban ledar ta ? aukosu duka tazo ta aje daman yunwar takeji ga abincin iya cikinsa akai masa.
Fita tayi ta ? auko plate tazo ta zuba sannan ta bu? e ledar data gani ta fitar da komai na ciki wanda zata adana takai kicin cikin frij kamar yadda maman mufida tai mata lecture ? azu sannan tazo ta kasa musu ? ayan ?"!ullin nama ta zuba masa itama ta zuba.
Lomar farko na dambu ya bata tabbacin na mamanta ne amman rashin sakin fuskar da bai mata ba yasa taja bakinta tai gumm tana zuba lomarta.
"Bana cin abu mai nauyi da daddare koze kai safiya seki ? umama min kasona kinsan ina matukar son dambu".
Bata tanka masa ba tacigaba da tura zallar tsokar namanta cikin bakinta tana wani irin lumshe idanu.
Mayar da hankalinshi yayi bisa kan taliyar tare dayin bisimillah ya soma ci anutse kuma babu laifi yaji matu?"!ar da? in girkin ha? i da mamakin daman haka ta iya ha? a girki dama kamar kuma tasan yana matukar mugun son taliya acikin dukkan kayan abinci.
Bakajin komai acikin falon se ?"!arar cokulansu harta kammale dambunta ta ha? e kayan takai kicin nasa kuma ta tura cikin frij sannan ta wanko bakinta ta dawo ? akin.
Har lokacin yanacin taliyar wadda ko rabi bai kai ba.
"Pls kozaki dafa min black tea amman da sugar ? inshi zakimin one cup"
Bata musa mai ba ta mi?"!e.
"Ummeee zonan"
Taji ya kirata
Dawowa tai gabansa ta zauna.
Ha? e ranshi yay tamau ya dubeta
"Daga yau kana na kuma miki magana kimin shuru domin mu wannan a tarbiyar gidanmu raini ne ga mutum"
Jikinta ne yay sanyi sabida ta fuskanci kamar magana ya dun?"!ule ya jefa mata.
"Kayi hakuri bazan kuma ba"
Tafa? a muryarta tana rawa kamar zatai mai kuka!
"Yafi miki, domin ni ba sakaran miji bane bazan ? auki rashin daraja ba, and kuma ki tafi da taliyarki ki rufeta da safe a bawa wani domin ni ba,a zubda abinci agidana danni ba almubazzari bane"
Kallonshi tayi cikin wani irin yanayi marar misaltuwa.
Ta kafe mai idanu kurr tana kallonshi.
"Bazaka ci abincin ba sabida na ? ata maka rai, amman kasan shayi ka? ai baze ?"!osar da kaiba,ko naman ma baka ciba nidai dan Allah idan dan nice yasa ka?"!i cin abincinka kaiwa girman Allah kaci wallahi bazan kuma maka laifi ba domin yunwar dare illah ce"
Kallonta yay ka? an hankalinsa yana kan system ? inshi.
"Cikinki ko cikina?"
Kuka! ta samai kamar wata karamar yarinya.
"Amman dai ammi ta bani amanarka nidai kacinye abincin nan".
Maganarta ta jefashi cikin rabewar tunani ?"!wa?"!walwar kanshi ta shiga serching idan ya fuskanta dai dai kenan Wannan yarinyar tafi damuwa dashi akan dija.
Yakan ? ata lokaci agidansa batare daya ci abincin da dija taimai mai yawa ba, amma daya mi?"!e domin fita bazata ko damu da rashin cin abincin dabai ba, bakuma zata nuna ? acin ranta akai ba sedai ta tattare ta fitar da kayanta ? acin ranta a rashin bata kulawar kwanciya kawai yake ganinshi wanda ya fuskanci ita dai burinta acita shine matsalarta, Numfasawa yay ya dubeta har lokacin tana faman kukan baici abinci ba.
Sassauta muryarshi yayi tai ?"!asa sosai cike da rarrashinta yace.
"Kimin shuru zanci amman bar tea ? in"
Goge hawayenta tai ta koma ta zauna tana kallon yadda yakecin abincin da zafi zafinsa.
Wayarshi dake gefenshi ita ta soma ?"!ara alamun kira.
?`auka yay duk hankalinshi yana kan system ? inshi da kuma abincin gabanshi daya kusan cinyewa.
?`agawa yay ya kara a kunnenshi.
"Hellow dija"
Da sauri Bebi ta ? ago ta zuba mai idanu kirjinta yana bada sautin dum!dum!!dumm!!! wanda ta rasa gane dalilin hakan.
"Sorry dare yayi se gobe, Okey take care Bye"
Ya katse wayar yana mai ? agowa yana kallonta.
??atuwar harara ta zabga mai tare da tashi fuww tabar mai wajan tai ? aki tare da kife kanta a katifa tana kuka! sabida Bebi tana ? aya

41 / 51