AUREN BARE COMPLETE BY KDP NOVELS.doc

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   1 / 51

1 to 3K   out of 152.7K words

??????>?? ????????????? ?
?
? ?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ?


 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FWordDocument?????0Table????????
Data
????????????????????? P?@KSKS?? 
???????pp????????1T???????????$U?*p?????????1??1???1????? ?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ 
,R,?@?????? d2?W????b???^?? ?+?Vq????Pz[?p?09"_????????`O?x?????l?RHN?s???V?l
?.LXt~?d???'^a??b????& ?F ?e 2? j? ?? l
?%
N
pj
>?
??
f?
T l$ T b} ? ?? ^? ?
 ?1 ?W z @? ?? ?? ?? z*
i
??
??
n?
??
|$$KFs: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??
*FREE BOOK*
?? ?? ?? ????

NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????

_Bisimillahir Rahamanir Rahim dukkan yabo da godiya su tabbata ga ALLAH madaukakin sarki tsira da amincin ALLAH su ?"!ara tabbata ga shugaban halitta cikamakin annabawan ALLAH, annabin farko annabin ?"!arshe shugaba jagaba annabi muhammad s.a.w Amin?? ?._

_My fans yauma gani tafe da sabon littafi mai suna a sama da fatan zaku biyoni domin jin yadda labarin nawa ke tafe!?? labarin nawa ?"!ir?"!irarre ne banyi domin cin zarafin wani ko wata ba duk wanda yaga yayi dai dai da tasa rayuwa tofa akasi aka samu._

_Labarin nawa ne nina tsara abina kuma na rubuta shi banyarda wani ko wata su juyamin shi ta kowace sigaba ba NAGODE_

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *001*

_GARIN KANO UNGUWAR SHARA?`A_

Yammaci ne mai ? auke da wani irin lullumi mai da? in gaske, hadarine yaketa faman ha? owa kota ina garin yay wani irin luf har wani?? duhune ke kawo kai, sabida yadda garin yagama gamewa da wannan hadarin, ??an matane, guda uku suna tafe kowacce hannunta ri?"!e da bokiti mai ruwan garai wanda hausawa ke masa la?"!abi da ? an ballasa.
Seda na ?"!arasa gabansu sannan idanuna ya ganemin ashe ba kansu ? aya ba, domin farar cikinsu itace mai ?"!iba amman ba canba tana da cikar halitta irin ta ? iya mace, kallo guda zaka mata kagane ?"!arancin shekarunta domin daga gani bazata haura shekaru goma sha shidda a duniya ba, se ragowar biyun suma sunada haske amman dai basu kai wannan ? in ba, sukam kallo ? aya zaka musu kagane ??an biyune sabida yadda suke tsananin kama da juna, wa? anda bazasu haura shekaru goma sha takwas?? aduniya ba, kuma kana kallonsu kasan sun girmewa wannan farar sedai kuma daga ganinsu kaga jini ? aya sabida tsananin kamar dasuke da ita, abin da zata fisu shine girman jiki da cikar halitta gami da hasken fata.
?`aya daga cikin ??an biyun ce ta dubi wannan farar yarinyar tare da cewa "Haba Bebi! bakya ganin yamma tayi sosai yakamata mu koma gida hakan nan dan ALLAH kinsan halin mama da ru? ewa wallahi nasan yanzu haka tana ?"!ofar gida tana faman zagaye". Takai maganar tana kallon ? ayar wadda batai magana ba tare da cewa "Koba haka ba hassana?" tafa? a tana kallonta,cafkewa hassanar tai tare da jan tsaki! ka? an"Bebi kiwa ALLAH ki rabu da bin ??an bashin nan mutafi gida ai gobe ma ranace, wallahi mu dukke kike jamana ana ?"!in sayan awararmu sabida jarabar fa? anki" takai maganar cikin ?"!ufula. wannan farar yarinyar wadda ita nake tunanin itace bebin ita ta dubesu cikin fitsara kana tace"Nifa karku uzzuramin wallahi saina koma na amsowa mama ku? inta aini ba baiwar ubansu bace" takai maganar tana huci kamar taci gudu, wadda aka kira da hassana ita tai rau-rau da idanunta"Dan ALLAH bebi kiyi ha?"!uri mutafi nai miki al?"!awari gobe zan kar? i ku? in da kaina". wani kallo bebi ta watsa musu tare da dire bokitin hannunta batama tsaya jiraba ta arta aguje, ko nauyin jikinta bata ji.
Baki ? aya baki da hanci su hassana suka saki suna kallon yadda ?"!anwar tasu ke gudu amman babu yadda zasuyi sabida halin bebi se ita bata tsoron kowa ko ka? an bebi bata da kunya ga fa? an tsiya da taurin kai da mita, ganin an soma ruwa ka? an ka? an yasa suka ?"!ara sauri, domin nufar gida sedai cikin zuciyarsu tsorone fall na yadda basu san halin da bebi zata shiga a hanya ba.
Cikin wani irin zafin nama take gudun baki ? aya tagama jigata kanta harseda takai dai-dai jection ? in shara? a kai da ?"!afa, sannan taja ta tsaya ta huta, lokacin ruwan harya soma saukowa, hijabin jikinta ta cire tare da ? aurawa a ?"!ugunta, baki ? aya manyan breast ? inta wa? anda suka zame mata kaya, masu bata tsananin haushi duk sun fito waje, ta saman rigarta amman haka ta kurmutsa cikin kan dakalin da matasan samarin ke zaune cikin zafin nama da masifa ta dubi ? an ba?"!in cikinsu "Kai siba dallah kabani dari biyun awarata idan ba haka ba wallahi zamu kwashi ??an kallo anan wajan dakai" takai maganar tana ri?"!o ?"!ugunta tare da jijjiga jikinta wanda ya baiwa albarkatun kirjinta damar ka? awa kamar da gayya wanda ita ko ka? an batai wannan tunanin ba, wanda aka kira da siba ne ya taso daga cikin samarin yana ? an shafa gemunsa tare da lasar ?"!asan lip's ? insa ka? an yana binta da wani mayen kallo, wanda kafin ya furta wani abu ruwan dake zuba ka? an ya kece da ?"!arfi, cikin tsananin zalama yake dubanta"idan har kika bari na ta? a nan" ya nuna saman kirjinta,"Nikuma zan baki ninkin ku? inki, amman idan kika saka taurin kai na cinye ku? in inga uban daya isa ya kar? a miki" yakai maganar yana dariya wadda baki?? ? aya mazan wajan suka ha? e baki wajan sakin ta suna mara masa baya kamar da gayya, cikin tsananin ?"!ufula bebi ta dubeshi "Kai! dakata gaja da kai dawani ?"!azamin hannunka mai datti kakeson ta? a min jikina lallai da uwarka ta haifi mai yankakken hannu kuwa" takai maganar tana mayar da hijabinta jikinta, dariya ya saki kana ya kai hannunsa dai dai wajan wuyan hijabinta wanda tunma kafin ya ? ago hannun yaji saukar mari! tas!tas!!tas!!, har sau uku, baki ? aya idanunta ya juye ya koma kamar banata ba"Dan uwarka dan ubanka shege bunsuru jikina yafi ?"!arfin gaja irin........," bata ?"!arasaba taji saukar yatsunsa a fuskarta, kafin ta ? ago taji muryar okasha yana magana"Haba baba kafayi kwafsi tayaya zaka bari mace taga weak ? inka haba dallah wuce kabarta da yawarta" yafa? a yana watsa mata kallon banza, sam bebi tama kasa furta komai illa maganar siba wadda ke cike da borin kunya ta kara? e mata kunnenta"hakane fa oka bara nabar wannan wawiyar wadda bata da arabi bare boko ??ar matsiyata masu gidan buhu, ??an makarantar tallah........." yafa? a yana bin bayan okashat abokinsa, tsaye suka bar beby wadda tai sa?"!are kamar doluwa still kuma ruwan yana kuma zuba ajikinta su basu bata?? ku? in bashin taba gashi kuma sun barta da dukan ruwa.
Wata ?"!wallar takaici ta saki wadda takejin zuciyarta na mata suya kamar zata faso ta fito abinda tun tasowar ta bata yarda dashi ba kenan kuka! sam bebi bata yarda tai kuka akan abu sabida tsabar kafar kanta tare da yawan fa? anta, jan ?"!afafunta tai tare da barin wajan tanajin yadda ruwan sama ke sauka ajikinta.
Kanta tsaye shara? a police station ta nufa dukkan kayan jikinta suna ? igar da ruwa domin sun riga da sun ji?"!e jagaf da wani ? an sanda taci karo ? an gajere baki, yana ganinta ya washe baki yaga ??ar fara kyakykyawa"A,a madam lafiya na ganki cikin ruwan nan?" yafa? a yana ? an matsowa gabanta, da baya taja ka? an tana ayyana yadda wasu mazan suke hali kamar na kwartaye, kana ta dubeshi"Officer na kawo ?"!ara ne akan ina son abimin ha?"!?"!ina" yadda ta kame kanta tana kora masa bayani seka rantse babbar macece mai hankali, seda ta gama yi masa bayanin duk yadda sukai dasu siba hatta marin daya mata bata ? oye masa ba sabida tun asalinta ita bamai yawan ?"!arya bace, sannan ta ? ora da cewar"idan da hali officer ina son ku ? auko mota aje na nuna muku har inda yake domin a kar? ar min naira ? ari biyuta". takai maganar da iyakar gaskiyarta, wata iriyar dariya officern ya kece da ita, da kallo ya bita yana nazarin ko ta samu ta? in hankali sedai kuma tsaf take babu alamun ?"!azanta ko rashin hankali agareta, dai dai ta nutsuwar sa, yay tare da ? an ha? e ransa ka? an"Ke yanzu ?"!anwata idan banda abinki haka ake kawo ?"!ara wama yace miki muna aiki da kane?" ya jefa mata tambayar yana kallonta tsaki! taja ka? an tare da ? an sharce ruwan daya zubo mata saman fuskarta"Kaga ni daman wajan shugaban wajan nan nazo idan bazaka tai makamin na karbo mana ku? inmu ba kaban wuri kawai malam ruwa yana faman ji?"!ani" tafa? a tana murgu? a masa baki, ha? a officer ya kama sannan yace"To muje naga wasu tsagerun samarin ne base kin shiga cikiba sabida ba kowa ne ze fahimce kiba", babu musu bebi taja?? ?"!afarta suka jera da officer seda takai har kan dakalin ??ar rumfar dasu siba ke ciki sannan taja ta tsaya tana nunawa officer siba, wanda yaketa faman zaro idanu tamkar yay ma sarki ?"!arya.
"Officer wannan ne kadai san bayanin dana maka tun acan ko?" tafa? a tana makawa siba harara, da kallo officer yabi siba tare da ce masa "Kai kuwa abokina tayaya zakaci ku? inta na sana,arta ka?"!i bata abin kuma yakai ga cin zarafi harda mari?" yafa? a cikin sigar tambaya, duk ruwan da ake bai hana siba sharce gumi ba wato duk jarabar yarinyar nan da ake fa? a masa bai ta? a tabbatarwa ba se yau, inda yasan akan ? ari biyunta zata kaishi ?"!ara ai da tuni anwuce wajan ya bata abinta, basar da tunanin yay kana ya ? ago?? "Officer ai min aikin gafara Bebi kiyi ha?"!uri insha ALLAHU hakan baze kuma faruwa ba, gama 500 nan wallahi ki ri?"!e duka" yafa? a cikin sauri kana ya zaro sabuwar ? ari biyar daga pocket ? insa wanda daman can iya shege ne yasa ya hanatan, wani watsatstsen kallo ta watsa masa tare da murgu? a bakinta gaba"Ni ai bana bu?"!atar ku? in ??an tasha ha?"!?"!ina ka? ai zaka bani na kama gabana nasan inda dare yay min" tafa? a tare da kauda kanta gefe, mamakine ya kama ??an wajan harshi kansa officer sannan ya dube ta,"Haba ke kuwa an miki alkhairi ai kya amsa ko?"........wawan kallo ta masa tare da cewa"officer na gode da taimako kaga siba bani ? ari biyu ta nai gaba bana son ? ata lokaci". a wajan okashatu siba ya amshi ? ari biyun ya bata hannunsa na rawa, bata tsaya kallon kowa na wajan ba bare taiwa officer godiya taja jikinta tabar wajan, har taje titi ruwan bai bar dukantaba.....................



*AUTAR MANYA*?x 0 ?x ?


_LITTAFIN KYAUTA NE BANA SAIDA WA BA AMMAN RASHIN COMMENT ZE SAKA YA KOMA NA KU?`I, INA MATA MASU SON A TALLA MUSU HAJARSU, ZASU IYA NEMANA TA WATSAP NUMBER TA_
11/14/21, 3:05 PM - Allah Akbar: *AUREN BARE !!*?xR?
?? ?? {?? _HOT LOVE_?? }
?? ?? ?? ?? ?? ??

?? ?? ?? ???? NA
*AUTAR MANYA*

_HOME OF QAULITIES WRT ASS..._

?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????
?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???? *002*

Tsaye tayi abakin?? titin ruwan yana kuma ji?"!a mata jikinta, ganin yamma tana kumayi magariba tana kawo kai, yasa ta yanke shawarar bita lunguna, hakance ta faru ta lunguna tabi har zuwa cikin layinsu wanda yake da tazara sosai?? a tsakaninsu da wajan dasuke kai awarar.
Nufar bakin wani ? an ?"!aramin gida tayi wanda katangar gidan take ??ar ?"!arama domin batafi taku uku ba, yaye labulan buhun da aka rufe ?"!ofar gidan dashi tayi, tare da ? anyi ?"!asa da kanta gudun bugewa domin tsayinta yaywa.?? ?"!ofar ka? an, karo sukaci da wani ? an matashin namiji wanda baifi shekaru goma sha bakwai ba, kallo ? aya zaka masa ka gane shi? in yayanta ne, da kallo ya bita"Kedai kinji kunya wallahi kullum cikin saka mama a damuwa kike, to yanzu ma wai daga gidan ubanwa kike, kin ? agawa kowa hankali?" yafa? a yana kawo mata hannu kamar ze bugeta, da gudu tai baya tana watsa masa harara" wai?? kai shahid ? in nan meya ruwanka dani ne ku? in awarar uwata akacinye shine naje nabi bashin tunda ??an biyu su baxasu iya ba".......,"Seke tsagera?" yafa? a yana zabga mata harara, bata bi takansa ba tai cikin gidan, shima sabida yasan bazata raga masa ba yasa yay wajan gawayin sa dayake saidawa acan bayan layinsu.
Wani ? an mitsitsin tsakar gida ta shiga tare da fara kiran "Mama! mama!! mama!!!, kina ina ga ??ar albarkarki ta iso" tafa? a da ?"!arfi tare da tsayawa ?"!yam a tsakar gidan batare data shiga ? akinsu ba.
Cikin sauri wata farar mace tas ta fito daga cikin ? akin dayake ?"!waya ? aya tall acikin gidan, kallo ? aya zaka mata kagane ita ? in mai kyauce kuma mahaifiya ga bebi domin ga kama nan kamar an tsaga kara,da sauri ta ?"!araso gabanta tare da ri?"!o hannunta tajata zuwa cikin ? akin data fito daga cikinsa , wanda yake shinfi? e da ledar, tsakar ? aki tare da ?"!atuwar kafita se sip ta kaya, ??an biyu suna zaune akan katifar suna kallo a ??ar wayar mama, se arfa da ihsan a gefe suna cin taliya, suna shiga ta saki hannunta tare da ha? e ranta ka? an "Yanzu bebi kullum sekin ? ata min raina kike jin da? i?" tafa? a muryarta tana karkarwa, da kallo bebi.
tabi mama tare da cewa"Mama ku? in awararmu fa na tsaya na amsar mana idan kuma ?"!arya nake gobe muje dake wajansu"girgiza kai mama tayi tare da cewa"Bana son jin ba,asi kullum ina gaya miki cewar duk wanda yaci awarar nan bai baku ku? i ba to ku barshi da ALLAH, ke mace ce bebi bana son wannan fa? ace-fa? acen naki sabida baki san bakin wani ba".dira ?"!afafunta tafara a ?"!asa tana ?"!o?"!arin sakin kukan shagwa? a, "Haba mama idan nabar musu ku? in dame zamu dinga cin abinci wallahi mama indai akan ha?"!?"!ina ne se inda ?"!arfina ya ?"!are", da kallo mama ta bita tana mamakin halin ??ar tata, sam batayo halin kowa na gidanba, mama bata ?"!ara shan mamakin bebi,
ba seda ta zayyane mata yadda sukai har zuwa wajan ??an sandan datayi sannan ta fito da ? ari biyun data amso ta mi?"!a mata sannan tai rau rau da idanunta"Mama dan ALLAH kibani ? ari aciki anjima na siyo nama wallahi miyauna har tsinkewa yake sabida ?"!wa? ayi". cikin mamaki mama tace"Kice zuwa kikai wajan maza kika nuna rashin tarbiya harda tube hijabi wato haka na baku tarbiya?,haka kikaga ??an uwanki sunayi BILKISU soki ke kijamin maganar dangin ubanku ko?, dasuka zuba mana ido suga gudun ruwanmu?" tafa? a tana kokarin kai mata hannu, da baya tai waje tana furta"Mama bazan kuma ba" tana yarfe hannayenta.
Zama mama tayi a bakin katifa tare da kallon ??an biyu dasukai tsuru batare dasun cigaba da kallon da sukeba suna sauraran dramar bebi da mama, suna kuma tsoron suyi magana tai musu rashin kunya.
"Ya salam ni Aishatu ALLAH ka kawomin sau?"!i cikin lamuran wannan yarinya, na haifeki ban haifi halinki ba" ta fa? a a fili, hassana ce ta dubi mama, tare da ? an matsowa gabanta ka? an bayan ta taso daga kwanciyar datayi, dafa hannun mama tayi tare da cewa.
"Mama kiyi ha?"!uri ha?"!i?"!a Bebi tana bu?"!atar addu'arki, ta uwa mama ki ? ora akan wadda kike insha Allahu babu abinda ze faru se alkairi".
Tafa? a cikin nutsuwa, ? an murmushi mama ta saki, ka? an tare da kallon hassana tana yaba irin baiwa tare da hankali irin ta ??an biyun, nata, kana tace.
"Hakane Allah ya rufa asiri". daga haka ta mi?"!e ta fita zuwa tsakar gidan tsugunne taga Bebi, ga ruwan yanata faman dukan jikinta, sabida da ya? an tsagaita amman yanzu ya dawo da ?"!arfinsa, ruwan ta? an sharce daga fuskarta, wanda yake faman zubowa tamkar da bakin ?"!warya, itama mama duk yabi ya ji?"!a mata jikinta.
"Watakam so kike ki sakani cacar siyan maganin zazza? i ko Bebi?" tafa? a tana kallonta.
Cikin tsoron dukan mama Bebi ta ? ago idanuwanta da suka firfito tare da cewa"Dan Allah mama kada ki dakeni, wallahi yunwa nakeji rabona da abinci tun safe". tausayin Bebi ne ya kama mama.
Da kallo tabi ??ar ta'ta tare da cewa.......
"Bazan miki komai ba bebi maza ki tashi ki shiga cikin ??an uwanki, amman ki tu? e kayan jikin naki tukunna".
Mama ta fa? a tare da shiga cikin wani ? an ?"!aramin kicin wanda baze ? auki mutum biyu ba, ko mutum ? ayan nema seyay da gaske, irinsu bebi masu ?"!iba kuwa ma yay musu ka? an.

Cikin rawar ? ari Bebi ta ?"!arasa cikin ? akin nasu harara! ta watsawa hussaina wadda take baje a katifa tana kallo, sannan ta bugawa su ihsan tsawa! "Dalla ku rufe idanuwan ku zan tube kayana".
Cikin sauri yaran suka rintse idanuwansu, janyo marufin sip ? insu tayi tare da kare rabin jikinta, sannan ta tube kayan jikin nata wa? anda sukai sharkaf har ? iga suke.
Ko ? a? ? iyar atamfa riga da zani ta ? auko wadda da ?"!yar ta saka rigar sannan ta ? aura zani ajikinta wanda kayan ya sami damar kama mata jiki ? am ? am.
Hijabi ta ? auka ta saka sannan ta ? ebe kayan data cire ta fita waje, igiya taje ta shanya duk da ruwan har yanxu yana sauka.
Bayan ta kammala ta nufi cikin ? an madai daicin ban? akinsu wanda yake wanke ?"!ar ?"!ar, kama ruwa tayi tare da fitowa ta dauro alwala, shiga ? akin ta kumayi ta shinfi? a sallaya tare da tayar da sallar la'asar wadda ta makare mata.
Bayan ta idar ko hijabin bata cire ba tayi waje lokacin an ? auke ruwan dan duk su hassana suna tsakar gidan har sun gyara shi sun goge ruwan daya ji?"!a tsakar gidan.
Duk suna zaune hussaina tana tanka? en garin tuwan dare wanda shahid ke fita dashi can cikin kasuwar shara? a kai da ?"!afa.
Hassana kuma tana daka kayan miya danginsu daddawa da sauransu, ihsan wadda bazata wuce shekaru goma sha biyu ba, tana faman wanke ??an kwanika a bakin rariya.
Kanta tsaye ?"!ofar kicin ta nufa tare da tsayawa"Mama abani abinci yunwa nakeji".
Juyowa mama tayi duk fuskarta tagama ha? ewa da gumin ha?"!ayin itacen dayabi

1 / 51