Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Amaleekh Complete Hausa Novel by Asmeetah Writer

Author :  Asmeetah writer Category :  African Stories & Novels

Chapter   78 / 82

231K to 234K   out of 244.2K words

har abada Amatullah Abdulsamaad. Oh ashe dai ke Auntyna ne yanzu ‘Aunty Amal’…”

​Amal ta buɗi baki zata yi magana, Maleekh ya katse ta da cewa:

​“Amal don't waste your energy and brain to this issue, na riga da na gaya miki ainihin ni…”

​A fusace cikin ɗaga murya ta furta.

​ “Nima Harijar ce Maleekh, kwarai harija ce wacce zata iya gwabzawa da kai…”

​Maleekh zaro ido yayi yana kallonta. Itama Farha sake baki tayi tana kallonta..
​Ammy da sauri ta sa hannu ta toshe bakinta.
​Inna ta sake baki itama tana faɗin:

​“Ahhhhh Harija dai? To gwara da kika faɗa tun wuri kar ki hallaka yaron mutane.”

​Amal ta zaro ido tare da buɗe baki. Domin ta manta akwai mutane a falon.
​Islam tana kan dining sai kunshe dariya take, ganin bazata iya jure wa ba yasa ta furzo da dariyar da ƙarfi.
​Arfat ta nufi Ammy tana faɗin:

​ “Ammy meye Harija?…”

​Ammy ta kalleta da sauri tare da faɗin
“In kika zo mun nan da wannan question saina kwand'a miki mari…”

​Da sauri Amal ta waiwayo tana kallon su Ammy dake ta juya musu baya, kuma lokacin da ta sauƙo falo babu kowa.
​Da gudun gaske ta nufi Kitchen...


_NEXT NEXT NEXT_

asmeetahwriter✍️

*🎤AMALEEKH🎤*


*AMAL AND MALEEKH*
Together, they stand between love and loyalty, between public duty and private longing, two hearts bound by fate, yet tested by truth.


*Writing and Storytelling By*

Asma'u Muhammad Auwal

Asmeetah writer
*HASKEN JAJIRTATTU*

*MARUBUCIYAR:*

*Matar Damisa*
*My Enemy*
*Hasken Ruhi*
*And know AMALEEKH*

Bauchi State Nigeria.

*WhatsApp 09065443871*

Follow my channel 👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VbBCNlqJUM2RQwWncg43


💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
*(J.W.A)*
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.


"Jajirtattu mu ne ƙarfi a zuciya, hikima a magana, jajircewa a aiki. Ba mu ja da baya, ba mu faɗuwa. Mu ne tarihi da ake ginawa!" 💪🔥✨


BOOK ONE page 95 to 96

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹
🌹


​Maleekh yana tsaye idonsa akan Farha ya ce:

​ “Lafiya kuwa?”


​Farha tana sunkuyar da kai ta ce, “Uhmm! Daman nazo ne akan batun auren…”

​ “Ya akayi ne?…” a cewar sa.

​Farha tayi shiru domin maganar gaskiya tazo ganinsa ne kawai. Juyawa tayi da gudu ta tafi.
​Maleekh ya tsaya kallon bayanta daga bisani ya fara girgiza kai. Kai tsaye Kitchen ya nufa.

​Yana shiga ya tarar da Amal tana kuka a jikin sink.
​Ya rungumeta ta bayanta yana shakar kamshin wuyanta.
​Amal ta ture shi ta matsa can wurin electric cookto. Nan ma ya bita, yana faman rirrike ta. Ta ƙara ture shi ta nufi wurin refrigerator.
​Yana zuwa wurin ya janyo ta jikinsa da ƙarfi tare da buɗe refrigerator ya ɗauki ƙaton robar zuma. Ya buɗe da bakinsa yana riƙe da shi, ɗayan hannun kuma yana riƙe da ita sosai a jikinsa.
​Nan ya fara zuba mata zuma tun daga fuskarta har zuwa wuyanta, su cikin tsakiyar breast ɗinta.
​Ya ajiye robar, ya fara lacking zumar da ya zuba mata. Haka yake lashe fuskarta duk wurin da zumar ya zuba.
​Ya zuge zip ɗin rigarta ya fara lasar ta yana haɗa wa da kissing. Ita kuwa haka take lankwashewa, tsikar jikinta yana tashi. Wani irin feeling ne yake ziyartar ta.
​Bayan ya daɗe yana mata wasa na musamman, ya juyo da ita ya haɗe musu baki wuri ɗaya.

​Haka suke ta romance 😍.
​Maleekh ya ɗago ta daga ƙasa, ya ɗora ta a saman countertop (wurin aiki na kitchen), yana rungume da ita sosai, kafafuwanta sun haɗe a bayansa. Ya ci gaba da sumbatar wuyanta da kunnuwanta, yana raɗa mata kalmomin soyayya masu daɗi cikin kunne.

"Ke ce dukkan wani abu na Amal, wannan wasan ƙarya ne kawai... ke ce gaskiyata."

​Ta fara nishi a hankali, hannayenta sun shiga cikin gashin kansa, suna jawo shi kusa da ita don neman ƙarin kusanci.
​Maleekh ya matso da jikinsa sosai zuwa nata, yana tuna mata kowace daki-daki ta sha'awar da suke da ita. Ya fara wasan sarka (tracing with his fingers) a bayan wuyanta har zuwa fajarta (collarbone), yana shafar ƙirjinta a hankali a ƙarƙashin rigar.
​Ya zauna a gaban ta, yana kallon idanunta waɗanda suka riga sun rufe saboda kasala. Ya fara lasar yatsunta a hankali, yana wasa da su da harshensa kamar mai shan zuma.
​Daga nan ya miƙe tsaye yana murmushi mai zafi. Ya ɗauke ta a kafaɗarsa (fireman's carry) cikin nishi da dariya, ya fara tafiya da ita daga Kitchen zuwa falo, ya zaunar da ita akan kujera..

​Cikin raɗaɗi da fargaban kar wani ya gansu ta fara faɗin
“Maleekh! Ka barni kaga yanzu ba dare bane! Don Allah!…”

​Maleekh ya yi dariya sannan ya ce:

​ “A’a! Dole sai kin biya ni bukatuna na ƙarshe kafin na barki! Ba zan bar ki ki gudu ba! Ki biya ni fansar zumar da na zuba!”

Ta ce, "to! to!! Mu koma ɗaki, nan wurin baiyi ba..."

Nan ya ƙara ɗaga ta ya nufi Bedroom ɗinta da ita, dake yana ƙasin stairs..

​Da ya isa ɗakin kwana, ya jefa ta a hankali saman gadon. Ya hau kanta yana murmushi, ya ciro robar zuma daga aljihunsa (wanda ya ɗauko daga kitchen).
​Ya fara zuba zuma a gefen jikinta irinsu cinyoyinta, hannuwanta, da kuma wurin da yake da laushi..

​A hankali ya furta
“Kina son zuma ko ni? Yanzu za ki zaɓa!”

​Amal ta kawar da kai saboda sha’awa da kunyar wasan. Ya fara lasar wuraren zumar a hankali, yana ɗan ciza ta (nibbling) don ƙara mata zafi da sha'awa har sai ta fara bukaɗa...

Nan suka fara jin knocking..
Kwan..Kwann...Kwannn...

"Mtsswww! Waye wannan kuma? Zai takura mana..."
A cewar Maleekh.

Muryar Inna suka fara ji tana faɗin "Amatu, ke Amatu fito yaranki suna kuka, tin da ke bakida hankali baki san ki neme su ba....ki fito ki ciyar dasu..."

Maleekh ya ɗan haɗe rai ya ce, "shiyasa bazan iya zama anan gidan ba, gwara mu tattara mu koma can gidana, yanda ba mai takura mun..."

Nan ya miƙe ya nufi waje, yana zuwa ya buɗe..
Inna ganinsa yasa ta buɗe baki tana kallonsa tare da faɗin...

"Ahhhh! Ku bakwa gajiya ne? Kun kwana tare har kuka makara, yanzun ma da rana tsaka ba za ku huta ba, yooo naji tsagerun yara....ohhh Allah ya kawo mu wani zamani, mu a lokacin mu muji ma gudunsa muke, bama taɓa haɗa ido dasu balle rana tsaka a fakaice da juna..."

Maleekh kuwa tinin yayi tafiyarsa ko tsaya wa ya saurara bai yi ba..
Amal ta fito ta ce, "Inna ina yarana suke?..."

"Oh sai yanzu kika tuna dasu?..."
A cewar Inna..

Amal ta wuce domin tasan Inna sai ta iya tara mata mutane....


Washegari Ammy ganin lokaci yana ta gabatowa yasa ta ƙira Islam..

​Ammy ta zauna a falon ƙasa, Islam na gefenta ta fara bayyana mata tsarin aikin cikin damuwa..

​ “Islam! Tunda Maleekh ya ce ba fashi kuma kwana biyu kacal ya rage, yanzu za mu fara shirye-shiryen nan take! Gida biyu za mu yi wa shiri... Gidan Wadata na Farha da Zayd da kuma namu gida ke da Maleekh. Muna buƙatar ƙwararrun masu aiki!”

​Islam ta firgita da yadda aka ɗauki zance kamar wasa ta ce,

​“Ammy, kwana biyu kawai? Ba zai yiwu ba! Har ma da kayan ɗaki (furnitures) da lefe! Ba za mu samu kayan da suka dace ba! Sai dai kawai ayi wa kowa guda ɗaya na gaggawa!”

​Ammy ta ja numfashi sannan ta ce,

​"Dole ne ya yiwu! Ba zai yiwu mu yarda da ƙasƙanci a gidan nan ba! Ki ƙira Aunty Fatima nan take, ita ce za ta kula da Kayan Lefe na Amarya Farha da kuma Amal domin itama a fitar da ita kunya...! Ke kuma gidansu Ango zasu shirya miki”...

Ba tare da ɓata lokaci ba
​Islam ta ƙira Aunty Fatima wato ƙanwar Abbah ta fara aiki na gaggawa..

​ Ta fara tuntuɓar manyan shaguna a Abuja don nemo kayan lefe na gaggawa waɗanda za a iya shiryawa cikin awanni 24.

​An raba kasafin kuɗi gida biyu: Lefe na Amal wanda dole ne ya zama na alfarma don rufa asiri da Lefe na Farha...

​Sun zaɓi kayan ɗaki na musamman (exclusive sets) waɗanda aka riga aka yi musu ado (pre-packaged), wanda hakan ya rage musu lokaci...

​Katin Gayyata (Invitations). Tunda babu lokaci, sun zaɓi e-invites (gayyata ta waya) na alfarma, waɗanda za a aika wa manyan mutane da kuma abokan Maleekh da Alhaji Wadata kai tsaye cikin sa'o'i.

​ An zaɓi launuka biyu na musamman, kuma an sanar da kowa cewa Maleekh da Zayd ne za su raba kayan alatu na musamman ga waɗanda za su halarci babban taron (dinner) a ranar Asabar.

​Ammy ta ɗauki nauyin manyan abubuwan da suka shafi aiki da tsaro.

​ Tunda auren zai kasance a ranar Asabar, Ammy ta zaɓi wani katafaren Hall na alfarma a Transcorp Hilton don karɓar taron dinner da ake sa ran za su zama masu yawa saboda yawan manyan mutane.

​ Ammy ta ƙira manyan masu dafa abinci guda uku (catering services) don su fara aiki dare da rana, domin shirya abinci mai tarin yawa wanda zai dace da darajar Ahali..

An tuntuɓi DPO don ƙara tsaro a harabar gidan da kuma wurin biki, domin gudun rigima..

​Har yanzu Ammy tana cikin tsananin damuwa game da rashin zuwa Ethiopia don duba Abbah..

​Ammy ta bayyana wa Inna da Arfat cewa: “A yanzu, kowa ya sani cewa Maleekh ya yanke shawara! Kuma dole mu nuna goyon bayanmu a fili don a rage gulma da tsegumi! Mu ne iyalai kuma dole mu rufe wa juna asiri..!”

🪸🪸🪸

A yau washegari, remain one day ɗaurin aure, Maleekh ya haɗu da Zayd akan maganar bikin, a gidansu Maleekh a yayin da suke su kaɗai a falon.
​Zayd ya bada goyon baya ɗari bisa ɗari domin yana son Islam sosai. Amma Zayd bai nuna akwai wani matsala ba. Shima Maleekh bai nuna masa wata matsala ba. Haka suka gama tattaunawa akan yanda tsarin bikin zai kasance.
​Bayan sun gama, Zayd ya tafi.
​Islam da Arfat da wasu ƙawayen Islam ne suka zo zasu fita..
​Maleekh yana zaune shi kaɗai ya ce dasu:

​ “Ina Ammy?”

​Arfat ta ce, “Ina tunanin ta fita fa.”

​Maleekh ya jinjina kai. Suka tafi.

​Can yana daddanna wayarsa sai ga Amal ta fito daga part ɗinta.
​Ta fito falon tana riƙe da yaranta su biyu, tana zuwa ta zauna a gefen Maleekh. Ta kwantar da Ar’haan akan kujera. Tana shirin bawa Lihaam nono.
​A zabure Maleekh ya dakatar da ita:

​ “Tsaya! tsaya!! Kwananki nawa baki basu nono ba? Sai yanzu da yayi tsami zaki ciro ki d'ura musu tsamamman nono…”

“To ina ruwanka?…” Ta furta tana harararsa.


Ya ce, “Ni kuwa nake da ruwa, idan kika lahanta su waye da asara bayan irin wahalar da nasha kafin a same su…”

Ta ce, “Iyeee! Sannu saboda kai kasha wahalar nakudar haifansu koh? To saina basu…”

​Maleekh ya taso ya zauna a kusa da ita yana faɗin:

​“Maganar gaskiya nononki yayi tsami, idan baki yadda ba bani na fara sha naji idan yayi tsami zan gaya miki idan kuma baiyi ba saiki basu… saboda kar ki sa su yi jinya…”

​Ya kai hannunsa yana ƙoƙarin jawo nonon. Ya durƙusa a gabanta ya kafa kansa akan nono yana zu'ka..

​Sai ga Inna ta fito daga ɗakinta, idonta ya sauƙa akansu nan ta fara daka salati!

​ “Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, innahu min sulaimanu wa innahu bismillahi, mai zan gani haka! Maliku, ruwan nonuwanta kake zu'kewa don mugunta? Idan ka shanye me yaran zasu sha? Nonon uwarsu ai riga kafi ne…”

​Maleekh a zabure ya miƙe yana sosa 'keya. Ya ce:

​“Ammm Inna tsaya kiji…”

​Inna ta ce,
“Ba abun da zanji bayan da idona naga kana zu'ke ruwan nonuwanta…”

​Sai ga Ammy ta fito zata fita unguwa ta tarar da matsalar.

​ “Meke faruwa?”

​Inna ta furta da sauri, “Zuqe ruwan nonuwanta yake…”

​Ammy ta ce, “Waye?”

“Ruwan Nonuwan Amatu…”
Ta furta tana kallon Maleekh...

​Ammy ta ce, “Ina jarirai ne suke sha?”

​Inna ta kuma cewa,
“Maliku ne yake zuqe mata, gungumeme dashi…”

​Ammy ta sake baki tana kallonsu cikin mamaki da kunya.

​Maleekh ya ce,
“Inna to menene dan na sha, naga matata ce?”

​Inna ta ce:

​ “Kai lokacin da kake shan nonon jatumarka wa ya zuqe mata? Don mugunta irin taka idan ka zuqe mata wato nonuwanta sun kwanta kamar lagwaje, kai kuma kana shirin auran ƴar budurwa mai tsayayyun nonuwa… To bazai yu ba, don ka samu Amatu bata da wayo shine zaka mata wayo ka zuqe mata abun da take gadara da su?…”

​Ammy dai sallama tayi musu tana faɗin: “Ni na tafi saina dawo…” Tsananin kunya ne ya isheta.
​Maleekh shima da sauri ya fice.

​Inna ta kalli Amal ta ce:

​I“Ke kuma shegiya kin zauna kamar Ayu ke mai muji ko? Harijar banza in ya ɗirka miki ciki kyayi jego da dalili, ki rurruɓe, ki kyankwashe, ki zama teba. Shi kuwa yana can da amaryarsa ƴar shela…”

​Amal ta ce,
“Kaii Inna kefa kina da zuzuta abu wallahi…”

​ “Dole kice ina zuzuta abu kin ban'kare masa nonuwa sai faman zuqewa yake ga jariranki a gefe kin manta dasu…”

​ “Kaiii Inna please ki daina sa ido a tsakanin mata da miji…” A cewar Amal da take shirin bawa Lihaam nono.

​Inna ta sake baki cike da mamaki ta ce, “Tooo Ayu, sarkin shiƙawa, Ayu mai muji…”

​Amal tana zaune bata ƙara tanka wa Inna ba. Inna ta gama yi ta koma ɗakinta.


🪸🪸🪸

​Ranar Asabar, da misalin ƙarfe 9 na safe, an shirya ɗaurin aure a wannan lokacin.
​Wannan ranar ne Amal ta fi shiga tashin hankalin da bata taɓa shiga ba. Sai yau ta tabbatar da gaske Maleekh zaiyi aure.
​Tun jiya ta rufe kanta a ɗaki, sai kuka take. Daga ita sai jariranta, idan suka motsa ta basu nono, idan ta gaji ta basu madara har yau. Ba irin bugun da ba a yi a ɗakin ba, amma ta ƙi buɗewa.
​Ammy tazo tayi mata magiya akan ta buɗe, za a haɗa shagalin da ita ne kuma itama an haɗa mata lefenta na musamman da kayan furniture domin ba a nan gidan zasu cigaba da zama ba. Maleekh ya haɗa gidansa na Musamman wanda ko gidan president ma albarka...

​Misalin ƙarfe 9 an ɗaura auren Zayd da Islam, da kuma Maleekh da Farha. Amma za a haɗa shagali da na Amal kasancewar ba ƴan uwa ne suka ɗaura aurensu ba, sannan ba a yi shagalin aurensu ba.


​Misalin ƙarfe 2 bayan ɗaurin aure, Maleekh ya shigo gida. Sai da ya gaggaisa da abokai da ƴan uwa domin ya gama tsara shagalin mata biyu ne.
​Yazo har ɗakin Amal shima yaita bugawa amma ta ƙi buɗewa. Sai da ya fusata ya fara tsawar mata akan ta buɗe.
​Yayi mata barazanar idan bata buɗe ba zai ɗauki mataki akanta.

​ “Amal! Ki Buɗe Ƙofar Nan! Idan ba haka ba, zan faɗa wa kowa a nan falon cewa ke Harija ce..! Kuma zan ɗauki ƴaƴana mu tafi gidan amaryata Farha a can zan zauna, kuma ba za ki ƙara ganin wani abu na mazanta daga gare ni ba har abada..."

​Amal ta zo ta buɗe masa jin tsawar da yake daka mata, da kuma barazanar da ya shafi kayanta da yaranta da kuma mutuncinta...
​Maleekh shigowa yayi yana kallonta sannan ya kalli yaranta dake ta shan bacci a gado. Har sun yi wayo sosai.
​Ya ciro wayarsa yayi ƙira ya sanar da "come in…"

​Bayan mintuna sai ga wasu mata sun shigo su uku suna riƙe da farar rigar wedding gown da takalminsa da farin net wanda zata yafa a kanta.
​Yana kallonta yace:

​ “Ku shirya ta, bamu da isasshen lokaci… Sannan yarana suma inaso su zama abun burgewa a shagalin bikin mahaifinsu…”

​Daga nan ya fice ba tare da ya kulata ba...

​Gida an cika tamm ƴan uwa da abokan arziki. Su Aisha da ƙannenta biyu suma duk sun zo (wato ƴaƴan kishiyar Ammy), a yayin da mahaifiyarsu ta tafi can Ethiopia kula da Abbah duk da Ammy taso zuwa, bata ji daɗin zuwan Kishiyarta ba...

​Bayan sallar la'asar za a gudanar da event a babban hall ɗin da aka tanadar.
​A can ɓangaren gidan Alhaji Wadata suma sun tada babban shagali sosai. An shirya Farha cikin wedding gown itama. Ta shiga farin ciki sosai domin har ta fidda rai akan auran Maleekh saboda irin wulakancin da yayi mata a baya. Bata taɓa tunanin burinta zai cika ba.
​Shima Zayd ya cika da farin ciki sosai..

​✨

​Wuri ya tsaru sosai a babban hall ɗin Transcorp Hilton. Ƴan uwa da abokan arziki ne. An jera kujeru tsararru.
​Iyayen Farha duk sun haɗu. An kawo Farha an zaunar da ita a wuri na musamman da amarya da ango suke zama. Sai Islam da Zayd duk a wurin zama ɗaya.
​Maleekh bai iso ba tukun. Kowa ya hallaru. Iyakacin Maleekh da Amal ne basu iso ba, kuma su ake jira.
​Ammy da Inna duk suna nan. Itama Inna ba ƙaramin kyau tayi ba, ta sha less ɗinta mai tsada har da powderta da ɗan kwalliya akai mata.
​Ammy tana ɗauke da Lihaam a yayinda Arfat take ɗauke da Ar'haan.

​Lokaci yana ta wucewa amma ango Maleekh bai iso ba.
​Sai can wani ɗan lokaci Maleekh ya shigo yana riƙe da hannun Amal, domin da ƙyar ya shawo kanta tazo.
​Kowa ya tsaya kallonsu saboda yadda suka haɗu sosai.
​Maleekh yana sanye da manyan kaya farare da babban riga akai da hula tsararre kalar kayan da takalminsa. Sai ya fito kamar Alhaji a cikin manyan kaya.
​Ita kuma Amal tana sanye da farar wedding gown har jan ƙasa yake (kamar auren farko), an ɗora mata farin net akai ya rufe mata fuska. Da wasu mata a ta bayansu cikin ankon kaya...

​Farha tana zaune, ganin yanda Maleekh yake riƙe da hannun Amal suna taku cikin kulawa ya sa suka burgeta. Tayi tunanin inama itace a matsayin Amal, sai ta fara jin kishi kuma.
​Haka aka bisu ta tafi.

​Bayan sun haura saman hall suna facing mutanen da suke zaune a kujeru. An raba abincin da aka tsara da lemuka kala-kala, hidima ce ta musamman...
​🎶 Tsarin Shagali Mai Ɗaukar Tunani..
​Hall ɗin ya kasu kashi biyu a wurin zama:
Wadata’s Side da kuma Maleekh’s Side, wanda ya nuna

78 / 82