Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA Complt Complete Hausa Novel by Fareeda Abdallah

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  African Stories & Novels

Chapter   44 / 53

129K to 132K   out of 157.3K words

Wan kike magana akai?"
Aunty Balira ta katse mata numfashi da wannan tambayar.

"?ana Aadil, jinina. Wanda na haifa a cikina..."

"Uhmmm! A sanina dai ?arfe Waya ba ya amo... idan kuma Wan naki ne ke kaWai ai sai mu ji. In dai har Babanmu Wan da Hafizu yayi miki cikinshi kika haifa ne, a tunanina yana da ikon yin yanda yaga dama da Wanshi?"
Aunty Ladidi ta katse ta da faWin haka ranta a Sace da maganganun da Bintu ta faWa.

Habawa!!! WaWannan maganganu da Ladidi ta faWa ina wuta Bintu da Raudha su jefata a ciki wai tana neman sheganta Aadil. Haka suka shigo har tsakiyar Wakin Innaye suna zuba rashin daraja ko takalmansu basu samu sararin cirewa ba. Suna yi, Rakiya da Ladidi suna basu amsa, nan da nan guri ya fara rikicewa kamar za'a ba hammata iska. Kishiyoyin Innaye da tashin muryarsu Bintu ne ya shigo da su babu abinda suke yi sai aukin bada ha?uri, tunda sun taki babbar sa'a Baffa ba ya nan.
Su Baba Abubakar da kusan yini suke yi a ?ofar gidan kuma su ma basa nan, tun sassafe suka hau motar da Hafiz ya Wauka musu shata suka kama hanyar Abuja don a tsayar da maganar aure tsakanin Hafiz da Kareema.

Wannan shi ne dalilin da yasa su Bintu suke cin karensu babu babbaka cikin rufewar idanu.

Innaye dai tana zaune ?i?am kamar mutum-mutumi. Kanta a ?asa, a idanunta kuwa babu abinda ke fita sai zazzaafan hawaye. Zuciyarta cike da tunanin yadda ?an kuka ke ja ma uwarsa jifa.... Wai yanzu fa wannan matsayin matar Wanta take. Saboda tsabar rashin kirki ta shiga har tsakiyar Wakinta da takalmi, kuma take zuba musu rashin mutunci yadda take so.

A Sangaren Aunty Balira da take zaune itama ba?in ciki da takaicin Bintu na neman kai ta kushewa wayarta ta zura hannu a lalita ta ciro. Lambar Hafiz ta lalubo ta danna mishi kira, a niyyarta na tambayarsa wai shin shi ne ya turo Bintu tazo ta zubar musu da mutunci ta Waga hankalin mahaifiyarsu? Ko kuwa zuwan na gaban kanta tayi?

Acan Sangaren Hafiz, yana ganin kiran ya Waga, da Wan ta?aitaccen murmushi a fuskarsa. Ya buWe baki zaiyi sallama kenan sai ya jiyo hayaniya na tashi sosai ta cikin wayar kamar ana faWa.

?irjinshi ne ya buga daram! Don haka ya saurara sosai don jin hayaniyar me ake yi haka a gidan Aunty Balira.?

Muryar Baba Laraba da ya fara jiyowa tana magana yasa shi fahimtar hayaniyar a gidansu Innaye ne ba gidan Aunty Balira ba.

RaWau ya cigaba da saurarar muryar Baba Laraba tana magana cikin magiya da ro?o
"Hajiya Bintu... kinga Hajiya Bintu ina gama ki da girman Allah da ma'aiki kiyi ha?uri... Tunda dai baki ga alamar wani Wa naki anan ba ki koma..."

Muryar Bintu da ya ji cikin masifa tana mayar da martani yasa shi wuntsilawa daga kan gadon hankalinsa a tashe. Bai ?ara shiga tashin hankali ba sai da ya ji irin munanan maganganun da ke fita a bakinta. Tana mayar ma da Baba Laraba martani, amma kamar tana yi da ?anwarta.

Lokaci Waya jikinsa ya fara rawa kamar yayi tsuntsuwa ya ganshi a tsakiyar Wakin Innaye bayan ya ji kalaman Bintu.

"Ke tsohuwa saurara. Na rantse da Allah tunda na sa ?afa na shigo wannan tsinannen ?auyen babu inda zan je sai wannan tsohuwar da munafukan ?a?anta sun fito min da Wana..."

Daga wannan maganar, bai sake jin wata ba sai ?arar saukar marin da daga ji ba Waya bane, marin da ya rasa wa aka yiwa? Bintu aka mara ko ita ce ta mari Waya daga cikin yayyinsa? Ko kuma ha?urin Innaye ne yakai ?arshe ta mari Bintu? Kuma sanadiyyar marin ne yasa duk hayaniyar da ake yi ya Wauke Wif! Kamar Waukewar ruwan sama.

Sai da aka Wauki mintuna biyu kafin ya ji muryar Aunty Balira tana magana cikin kuka, saboda hawayen da sai a lokacin ta lura Innaye tana yi ya Waga mata hankali.
"Tir da mace irinki Bintu!!! Tir da ke da munanan halayenki Bintu!! Sai yau na ?ara tabbatarda lallai Hafizu yayi asara baiyi sa'ar mata ba. To saurara ki ji, ke kinyi kaWan ki ce za ki zo ki saka mahaifiyarmu kuka sannan mu zuba miki ido. Idan shi wanda ya auro ki ba ya kishin mahaifiyarsa mu muna yi. Ki je can ki nemi inda Hafizu ya kai miki Wa, mu kam saboda sanin mugun halinki da ba?in halinki babu wacce tayi gigin karSar mummunan tsatso irin naki. Zo ki fice mana daga Wakin uwa, za ki fice ne salin alin ko sai na nakaWa miki tsinannen duka in barki kwance?"
Ta ?arasa maganar cikin tsawa da hargagi, jikinta sai rawa yake yi saboda yadda kukan Innaye ya ke bugun zuciyarta.

Bintu da tunda Aunty Balira ta sauke mata tagwayen maruka ita da Raudha suka ?ame ?am kamar statue, sai a lokacin ta iya buWe baki da rawar murya idanunta ciccike da hawaye ta ce
"Nnnnnn ni kika mara Balira...?"

Ai ko kafin ta rufe baki, Aunty Rakiya da Aunty Ladidi da tun Wazu hannuwansu ke ?ai?ayi suka sake gaura mata wasu ?arfafan maruka a kuncinta na dama da hagu.
"An mare ki Win! Don abu kaza-kazanki idan kin isa ki sake cewa uffan anan gurin idan bamu yi ?asa-?asa da ke ba."
Suka haWa baki gurin faWin haka a zafafe.

Aunty Rakiya da ta daWe tana jiran irin wannan ranar da za ta jibgi Bintu a haukace ta cire Wankwalin kanta ta ci Wamara da shi. Ta tsaya gaban Bintu tana jijjiga, babu abinda take jira sai Bintu ta ce kule ta rufe ta da mahaukacin duka.

Raudha da tun da aka yi marukan farko hankalinta yakai ?ololuwa gurin tashi, a Wan tsorace ta ?are ma Rakiya kallo, ta ganta irin sangama-sangaman matannan ne ga tsawo ga ?iba. Ko dambe aka ce suyi su biyu ita da Bintu su taru ma Rakiya ko rantsuwa tayi babu kaffara tun a mintuna biyun farko Rakiya za tayi ?asa-?asa da su.

Domin daga ita har Bintu ba su da ?iba ko kaWan, kuma Mal bahaushe ya ce alamun ?arfi yana ga mai ?iba. Da sauri ta ri?o hannun Bintu ta fara janta da nufin su fice daga Wakin.
"Zo mu je ?awata. Idan muka tsaya taron dangi za suyi mana. Idan sun ?i ba mu Aadil ta lalama ai akwai hukuma. Kuma na rantse da Allah waWannan marukan da suka yi miki basu ci bulus ba, tabbas za su biya bashi amma a gaduron Win sojoji. Zo mu je mu sake sabon shiri."

Tana jan hannun Bintu, Bintun tana turjewa hawayen ba?in cikin mari huWu da aka mata na zuba a idanunta amma bata iya rama ko Waya ba, kuma ta kasa cewa uhummm Win saboda tsoron kar su dake ta abinda ta san za su aikata tunda shegun ?auye ne, a haka har suka fice daga gidan gaba Waya tana sharSen hawaye.



****** ******


Misalin ?arfe bakwai na daren ranar, Bintu tana kwance akan gadon Wakin Raudha. Ta ci kuka har ta gode Allah, hawayen da tunda suka Salle mata a can Fa?o har yanzu sun gagara tsayawa. Duk kuwa da yadda Raudha ta yini tana rarrashinta sam ta kasa daina kuka.

A yanzu abubuwa ne suka haWe mata goma da ashirin. Ga damuwar rashin sanin inda Hafiz ya kai Aadil, ga damuwar irin wannan mummunan cin mutunci da tozarci da dangin Hafiz suka yi mata.

"Yanzu shi kenan? An sha ta misilla-banza? Hafiz da ?auyawan ?an'uwansa sun ci galaba a kanta? Sun raba ta da Wanta lokacin da bata yi tsammani ba sannan sunyi sukuwar sallah akan kima da martabarta?"
Tunanin hakan kaWai tayi sababbin hawaye ne ke sake Salle mata.

Ko bayan da suka koma Abuja a yammacin, kafin su isa gidan Raudha sai da ta kira Hajiya Maama matar Abba Lurwanu ta tambayeta cikin hikima ko Hafiz ya kai mata Aadil?

"Bai kawo shi ba Bintu. Hafiz Win bai dawo bane ko kin kasa samun shi a waya ne? Kin san Aadil da ?wuiya na tabbata duk inda yake yana tare da mahaifinsa. Kiyi ha?uri, zai dawo miki da Wanki."
Amsar da Hajiya Mama ta ba ta kenan.

Gidan Zulai shi ne guri na ?arshe da tayi tunanin Hafiz zai iya kai Aadil. Har sun kusa isa gidan Raudha, haka ta sake neman alfarmar Raudha ta juya da kan motar da a yanzu Raudha ke tu?awa suka nufi gidan Zulai.

Suna hanya kamar mahaukaciya haka take ta kuka tana rantse-rantse da shan alwashin duk waWannan marukan da su Balira suka yi mata akan Zulai za ta rama.

Sai dai wani rashin sa'a da suka buga shi ne suna isa mai gadi ya tabbatar musu Zulaikha ba ta nan. Ta tafi can babban gida saboda Oga yayi tafiya.

Da fari ta so suje gidan Mummy Saudha tun a daren, amma sai Raudha ta taushi zuciyarta da shawarar tayi ha?uri su bari zuwa gobe da safe. Lokacin Mummy ta tafi aiki sai su je, yadda za su samu damar cin ?aniyar Zulai ba tare da anyi yun?urin hana su ba.

Amincewa da shawarar tayi, don haka ta jingina da kujerar mota ta lumshe idanu ta cigaba da hawaye zuciyarta na ?una da tafarfasa. Har suka isa gidan Raudha bata sani ba sai da ta taSa ta cewa ta tashi su shiga ciki.

Tunda ta shiga kuwa tayi kwance-kwance tana kuka akan gadon Raudha. Ko ramakon sallolin da suke kanta ta kasa yi, tun Raudha tana rarrashinta har dai ta gaji ta zura ma sarautar Allah ido. Daga ?arshe ma ficewa tayi zuwa kicin, ta samu abinci ta ci tayi nak, sannan ta koma Wakin bayan ta yi nakwa-nakwa da fuska, sak yanayin taya Bintu ba?in ciki da jimami.

Agogo yana buga ?arfe tara daidai ta Waga jajayen idanunta da suka kumbura suntum saboda yawan kuka ta kalli Raudha. Da Wasasshiyar murya ta ce
"Ina Abdallah? (?anin Raudha da yake zama a gurinta.) Don Allah ki kira shi ya mayar da ni gida... kaina ciwo yake sosai, bazan iya tu?a mota ba."

"Tom! Na dai ji dawowarsa Wazu ban san ko yana nan ba. Bari in taSo shi ta waya."
Raudha ta amsa, a lokaci guda tana daddanna wayarta.

Suna hanyar zuwa harabar tsakar gidan take ?ara tausar Bintu da daWaWan kalamai.
"Na san izuwa yanzu ?an'uwan Hafiz sun kira shi sun kitsa mishi ?arya da gaskiya kan abinda ya faru. Don haka ko kin koma gida don Allah don Annabi SAW duk yadda zaiyi ?o?arin tararki da rigima kar ki kuskura ki kula shi. Ki cigaba da tara shi har zuwa sadda za mu gano inda ya kai Aadil mu Wauko shi, a lokacin kina da damar warware mishi balbalin bala'in da bai taSa tsammanin kin iya ba."

"Hmmm! Ba damuwa. Na gode ?warai Raudha."
Ta amsa a ta?aice.

Ko da ta shiga gidan baya na motar ta jingina da kujera, a jikinta jakarta ne rungume da kuWi da wayarta da sauran ?ananun tarkace. Lumshe idanu tayi bata ce Uffan ba har suka isa gidanta.

Har ciki ya shiga mata da motar, ya daidaita fakin a tsakar gidan sannan ya kashe motar ya mi?a mata makullin.

Cike da kasala ta mi?a hannu ta karSa tayi mishi godiya. Hannu ta cusa cikin jakarta ta ?irgo naira dubu goma ta bashi, ta sake yi mishi godiya sosai. Ya fice daga harabar gidan, ita kuma ta nufi cikin gidan tana rangaji kamar wacce ta sha ?waya.

******


Washe gari da misalin ?arfe goma na safe, Bintu ta gama shiryawa da wani sabon ?warin gwuiwa na musamman wanda a jiya sam bata kwana da shi ba.

Cikin hukuncin Allah jiya da dare har ta gama duk abinda za tayi ta kulle ?ofar Wakinta Hafiz bai koma gidan ba. Kamar magani haka ta dinga kurSar furar Rufaida har ta ji cikinta ya Wauka.

Tayi wanka, ta rama sallolin da suke kanta cikin rashin nutsuwa. Sannan ta harhaWa Magunguna ciki har da na barci ta WaWWaka.

Da yake da gajiya a jikinta ga rashin wadataccen barci tsakanin jiya da yau Mintuna goma da gama shan maganin wani nannauyan barci yayi awon gaba da ita.

Ta kai ?arfe takwas kafin ta farka, a gurguje tayi sallar asubah. Tana zaune akan dadduma take tsara muhimman abubuwa biyu da ta ?uduri aniyar aiwatar da su a ranar.

Wayarta da tun jiya bata bi ta kanta ba ta Wauko, bata bi ta kan tarin misscalls da sa?onnin da suke fuskar wayarta ba ta shiga cikin ma'adanar lambobi.

A hankali take wucewa har zuwa sadda ta ci karo da lambar da take nema, ba na kowa bane face na Kwamishinan ?an sanda da ya kasance abokin mahaifinta.

Kiranshi tayi, bayan gaisuwa da gabatar mishi da kanta tambayarshi tayi yau zai samu zuwa Ofis kuwa?

"Yau Win Monday ce fa, tushen aiki ko nasara na tsoron monday. Ina Ofis tun 8."
Ya amsa mata.

"Na gode Abba. Zuwa 11am in sha Allah zan ?araso..."

"Lafiya kuwa Fatima?"
Ya tambayeta da mamaki a muryarsa.

"Lafiya amma ba lau ba Abba. Maganar ba ta waya bace. Sai na zo dai."

"Ok!"
Ya amsa a ta?aice, sannan ya kashe wayar.

Tana ri?e da wayar, ita kaWai take sakin murmushi akai-akai. Zuciyarta cike da tunanika mabanbanta. Sannu a hankali kamar allurar soja aka zurkuWa mata haka take jin ?warin gwuiwa yana zagaye duk sassan jikinta.

?an ?aramin frige Win da ke Wakinta ta buWe, kamar ba safiya ba, coke mai sanyi ta Wauka ta buWe, ta lumshe idanu ta kafa a bakinta ta fara sha, tana jin yadda sanyin ke sauka har cikin-cikinta.

Bata shirya haWuwa da Hafiz ba, shi yasa bata buWe ?ofar Wakinta ba har ta gama duk shirinta. A yadda ta tsara, gidan Mummy Sauda za ta fara zuwa, tayi ma Zulai tsinannen duka sannan ta ?wace Wanta. Daga can kuma ta wuce hedikwatar ?an sanda Ofishin kwamishina ta kai mishi ?arar su Aunty Balira.

A yau ba sai gobe ba take so a kamo su Aunty Balira a wula?ance cikin motar ?an sanda a watsa su a firzin. Za ta kashe ko nawa ne don ganin anyi musu mafi munin wula?anci da tozarci, za su san lallai sun taSo tsuliyar dodo.

Tana sauka daga kan step ta ji motsin buWe ?ofar Hafiz, ko waige bata yi ba, don ma kar ya nemi dakatar da ita ?ara sauri tayi har ta sauka ?asa ta fice daga falon.

Tana cikin mota ta Waga waya ta kira Raudha, da dariya a muryarta bayan sun gaisa take cewa
"?awata yau fa Wallahi akwai show, za ki samu zuwa ko inyi wucewa ta..."

"Haba... ai amana bai ce haka ba ?awata. Tuntuni na daWe da shiryawa, ke kawai nake jira."
Raudha ta amsa cike da zakwaWi.

Ko da ta isa gidan Raudha bata shiga da mota gidan ba, hon kawai tayi mata ta fito cikin kwalliya sosai ta shiga Sangaren mai zaman banza suka kama hanyar wucewa. A hanya take ba Raudha labarin irin tsarin da take da shi na Waukar fansa akan su Aunty Balira.

"Good! Very good ?awata!! Kamar kin san dama ?an ?auye da bala'in tsoron ?an sanda. Ki sa aci ubansu dakyau!!! Ta yadda nan gaba ko Waga ido baza su iya yi gurin yi miki magana ba, balle har suyi gigin kai ?azantaccen hannayensu zuwa jikinki."

"Ki bari kawai Raudha. Zan koya musu babban darasi a rayuwarsu."
Ta faWa tana sakin ?ayataccen murmushi.

"Sannan kuma ga ?arin wata shawarar. Why not yanzu kafin mu isa gurin ita wancan ?anwar tasu mu fara biyawa butique mu sayi belt da za mu Wumama mata jiki da shi? Don dai ina ga kai kyawawan hannayenmu zuwa jikin wancan local yarinyar zubar da aji ne. Amma idan muka samu belt, cikin ?an?anin lokaci za mu farfasa mata jiki da fuska, don da gurin ?arfen za mu ci ubanta..."

"Muguwa ?awata."
Bintu ta katse ta da faWin haka, sannan suka kwashe da dariya haWe da tafawa.

Bayan sun sayi belt Win a hanya suka cigaba da tattauna yadda za su ci uban Zulai la'ada waje har suka isa gidan Momy Sauda. Saboda tsabar ?arfin hali irinna Bintu har cikin gidan ta shiga da motarta.

Bayan sun fito suka nufi cikin gidan tin?is-tin?is, da belt tsirara ri?e a hannayensu. Ko da suka danna madannin da ke isar da na ciki akwai ba?o a waje, bakunansu cike yake da addu'ar Allah yasa Zulai ce za ta buWe ?ofar.
'Lallai da tun daga nan za su fara tafka mata belt, sai sun ruWa ta da duka sun farfasa mata jiki. Sannan a wula?ance Bintu za tayi mata wani sha?a da sai ta fara jiyo ?amshin mutuwa, za ta wancakalar da ita a ?asa ta mutsuke mata ?azantattun yatsun hannayenta da har suka yi kuskuren ri?e mata Wa na kwana biyu. Ita da kanta za ta shige Wakunan gidan ta za?ulo duk inda Wanta yake ta tafi da shi.'
Wannan duk tunani ne da yake dan?are a zuciyar Bintu.

Cikin rashin sa'a Imam ne ya buWe musu ?ofar Falon, kuma yana buWewa ta ciki, bai tsaya ba a guje ya koma cikin falon ya cigaba da wasanshi.

HaWa idanu suka yi, sannan suka gyaWa kai kamar wasu ?adangaru, Bintu ta ?ara da ?wafa a hankali sannan suka bi bayan Imam zuwa cikin falon.

KiciSus aka ce mugun gamo! Kamar haka ne ya same su bayan sun shiga falon suka yi arba da Zulaikha zaune akan kujera, ta pose kamar wacce za a Wauka hoto, cikin wani ?ayataccen kwalliya da kayan turawa, wandon jeans ne a jikinta ya matse ta sosai.

Ta mi?ar da ?afafunta ta Wora Waya kan Waya tana Wan girgizawa sannu a hankali cikin ?asaita da aji. Daga inda take zaune, suna hango tudun mazaunanta yadda suka wani botso ta cikin wandon jikinta sannan suka Wan baje akan kujera. Rigar da ta saka irin mai wawakeken wuyan nan ne, ta saman na shanunta da suke farare tas sun bayyana a fili. Babu hula ko Wan kwali a kanta, sai sumanta da yasha gyara tun daga nesa yake Waukar ido ta sake shi ya sauka har kan

44 / 53