Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA Complt Complete Hausa Novel by Fareeda Abdallah

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  African Stories & Novels

Chapter   25 / 53

72K to 75K   out of 157.3K words

ki WanWana za ki sauke min kwandon sababin da kika taho da shi daga gidan Aminiyarki Hajiya Talatuwa mai tuwo-tuwo?"
A fusace Hajja ta buWe baki za ta mayar mata da martani, sai ga Zulaikha ta shigo cikin falon bakinta Wauke da siririyar sallama. Ta yi wankanta tsaf! Ta yi kwalliya cikin Waya daga dogayen rigunan da Mashkura ta bata. Duk da fuskarta fayau yake babu wani Wige-Wige ko jagira sai powder kaWai, ba ?aramin kyau tayi a cikin doguwar rigar ba, kasancewarta farar fata, rigar kuma ba?a ce. Abu Waya da ya Wan Sata kwalliyar tata shi ne, bayan Wankwalin rigar da ta yafa a kanta, sai ta kawo wani hijabi kuma ta yafo ta bayanta don ya rufe tudun mazaunanta.

"Sannunku da hutawa! Ina yininku?"
Ta gaishe su da sanyin murya, da Wan murmushi a fuskarta. Amma kallo Waya za ayi mata a fahimci tsoro a fuskarta, domin hayaniyarsu ne ya fito da ita. Da kamar ma baza ta fito ba, sai kuma ta tuna tana wanka ta ji motsin an buWe ?ofar Wakinta an shiga, daga bisani kuma aka fita. Wannan shi ne dalilin da yasa ta fito falon, a tunaninta ko Mummy ke son ganinta.

Tun kafin ta fito, duk su biyun Mummy ta riga ta yi musu bayanin wacece ita. ?osawa da Wokin yin tozali da abokiyar hira da Karima take tunanin ta samu yasa ta gaza ha?uri har sai da ta le?a Wakin da aka sauki Zulaikha. Da ta fahimci tana wanka ne yasa ta fita ta shige Wakinta.

Dama Wakuna uku da suke jere a Sangaren Waya na Imam ne, Waya na Karima, Wayan kuma shi ne aka sauki Zulaikha a ciki.

Ita ma sababin Hajja ne bayan ta buWe kular abincinta ta ga sakwara saSanin Tuwon dawa da tayi tsammani shi yasa ta fitowa.

Duk su biyun, a tare suka mayar ma da Zulaikha martanin murmushinta. Karima ta buWe baki za tayi magana Hajja ta riga ta cewa
"Zulaihatu ko? Amma fa sai dai kiyi ha?uri, ni kam gaskiya Zulai zan dinga ce miki. Zulaihatu yayi min tsawo da yawa..."

"Hajja ba fa sunanta Zulaihatu ba, Zulaikha, haka Mummy ta ce. Don Allah kar ki wani Sata mata suna da wani Zulai kamar wata tsohuwa."

?an?ance idanu Hajja tayi cikin sababi ta ce
"To ina ruwanki ?ar'iya? Sunanki ko na ta? ?anmata akwai wani damuwa ne idan na kira ki da Zulai?"

"A'a! Babu wata damuwa Hajja. A gidanmu ma haka wasu suke kira na."
Ta amsa tana Wan dariya, don izuwa yanzu diramar jika da kakar ya fara daina ba ta tsoro sai dariya.

"To kin dai ji, aka ce miki kowa irinki ne, ga cikakken sunanki na musulunci Karimatu amma kika yanke shi wai ke nan gayu kika mayar da shi Karima. Ita Zulai ba haka take ba, da ganinta ?ar duma-duma yarinyar kirki ce. Zo nan ki zauna kusa da ni kin ji Zulai? Ina miki maraba da shigowa cikin ahalin Marigayi Modibo, alkhairin da ke tare da junanmu Allah ya sada mu da shi, sharrin da ke tattare da junanmu Allah ya kare mu ya yaye mana."

"Ameen ya Allah"
Zulaikha da Karima suka amsa addu'ar gaba Waya.

"Na gode Hajja."
Zulaikha ta ?ara da faWin haka, fuskarta cike taf da murmushi. Kusa da ?afafun Hajja ta ?arasa ta zauna akan kafet kamar yadda ta umarce ta, lokaci guda kuma tana satar kallon Karima, wacce take zaune can gefe Waya tana murmushi.

"Ke fa Zulaikha da alamun kin samu shiga a gurin Hajja. Ai kam ina tausaya miki, domin samun shiga a gurin Hajja daidai yake da tsayuwar..."

"Uwar tawa kike yiwa sharri Mamana?"
Mummy da take fitowa daga cikin Waki ta katse maganar da Karima take yi.

"A'a toh! Ai gara ki ji da kunnuwanki kuma ki gani da idanuwanki Saudatu. Yau fa tunda na kushe wannan gantalallen sakwarar da take ta tutiyar ta daWe tana aikinsa ai ni kam na shiga uku. Gaskiya ce kuma sai na faWa, sakwara ce dai ba ita na so ayi min ba, tuwon dawa na so miyar kuka ke kuma baki iya ba."

Zulaikha da karambani, kamar an saka ta, a hankali ta buWe kulolin abincin Hajja da suke ajiye akan Wan ?aramin teburin cin abinci a gabanta. ?aurin sakwarar guda Waya ta saka mata, ta zuba miya da namomin a gefe Waya, ta mi?a mata farantin, har lokacin murmushin fuskarta bai Sace ba.
"Ki daure ki ci sakwarar Hajja. Ta yi daWi sosai Wlh, kuma ta daku lu?wui, miyar ma ta yi daWi kamar za ta tsinke kunne. Anjima da yamma idan akwai garin dawar ni sai inyi miki tuwon, in dai za ki iya cin girkin ?an ?auye ni kuwa zan tu?a miki tuwon da duk kalar miyar yau?in da kike so."

Da idanuwan burgewa suke kallonta gaba Waya su ukun. Hajja bata tankwaSe ?o?arinta ba, farantin da ta zuba mata sakwarar ta karSa, bayan ta yi bismillah ta yanki loma guda ta kai bakinta. A lokaci guda kuma tana tauna sakwarar tana cewa
"Na gode Zulai. Ni ko me zai hana ni cin girkin ?an ?auye? Nima fa daga can nake. Ba ma haka ba, duk wani Wan birni da za kiga yana bo?ara idan kika binciki tarihinshi tun tale-tale kakanninshi ?auyawa ne na asali."

Ita kuwa Mummy cewa tayi
"Da gaske kike yi Zulaikha? Kin iya tu?a tuwon dawa da ko wace kalar miya ta yau?i?"

Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsun hannayenta.
"Eh Mummy. Kin san mu mutanen ?auye ba kasafai muka cika yin kalolin abinci na ?an birni ba, ko da yaushe an fi gane ma tuwo, sai kuma shinkafa ita ma jefi-jefi. Duk ranar girkin Innaye kashi tamanin cikin Wari na aikin ni nake yi, in dai Sangaren abincin gargajiya ne na iya su gwargwadon hali..."

"Tubarakallahu ma sha Allah! Ke kuwa Zulai kin huta, Allah ya saka ma Innaye da alkhairi. Babu ruwanta da fargaban aurar da ke ga ko wane irin miji. Takwara don Allah a sauke gwalli da iyayi a koyi kalolin girke-girken gargajiya don gudun gorin miji a gaba."
Hajja ta ?arasa maganar idanunta na kan Karima.

"Ni dai kam yau na bani da ke Hajja. Tunda dai na ?i miki tuwo kushe ni kawai kike yi, kiyi ha?uri mana tunda ga ?anwata Zulaikha za tayi miki anjima. To ya kika ji sakwarar? Ta yi daWi sosai ko?"

Sai da ta gyatsine fuska kamar wata ?aramar yarinya kafin ta amsa da
"Ba laifi dai. Ta Wan yi. Zulai ?aro min rabin malmala in ?arasa da miyar nan kar ta min fatalwa na ?i cin sakwara da yawa."

A tare Karima da Zulaikha suka tuntsure da dariya. Ita kuwa Mummy Wan murmushi kawai tayi, zuciyarta cike da farin cikin ganin yadda aWan ?an?anin lokaci sabo ya shiga tsakanin Zulaikha da iyalanta. Tabbas kamar yadda Hafiz ya ce, da alamun baza'a samu matsala da yarinyar ba.

?an?ance idanu Hajja tayi tana harararsu duk su biyun, a Wan fusace ta ce
"To miye kuma abin dariya? Ko don kawai an ga na daure tashin zuciya ina cuccusawa? To tunda haka ne ma ke Zulai bar shi kawai na fasa ?arin..."

"Allah ya baki ha?uri Hajja. Ba da ke muke dariya ba fa."
Zulaikha ta faWa tana danne dariyar da ke sake tu?o ta. Ta rasa dalilin da yasa, bayan dariyar diramar Hajja haka kawai take jin zuciyarta yalwace da farin ciki. Duk wani ?unci da damuwar Hafiz da mahaukaciyar matarsa ta aje su gefe Waya can ?arshen zuciyarta.

Bayan farkawarta aWan gajeren barcin da ya kwashe ta Wazu, ita da kanta tayi ma kanta karatun ta nutsu, addu'a mai tsawo tayi kan Allah ya tabbatar mata da duk abinda yafi zama mafificin alkhairi a rayuwarta. Damuwa, ?unci, tunani da ba?in ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?cikin Hafiz ta sama musu matsuguni can ?arshen sa?on zuciyarta tayi musu mummunan Soyo. Ta sa a ranta lallai za ta fuskanci gaba, ga gaban kuma da alamun za ta zo mata da alkhairai masu yawa da farin ciki.

Nan falo suka bararraje suna hira da dariya, Zulaikha da ba ta da ba?unta sai labarin ?auye take basu suna dariya. Ita ma Hajja da yake ?uruciyar ?auye ce kafin aurenta da marigayi Modibo ya tsallako da su cikin birni har suka hayayyafa sai labarin ?auye take ba su, irinna zamaninsu da can.

Ko da lokacin Wora tuwon da za ta yima Hajja yayi, ita da Karima suka shige kicin Win, sai dariyar maganar Hajja suke yi da take ta jaddada ma Zulaikha kar ta kuskura ta bar ma Karima tu?a tuwonta.
"Bata iya komai ba, duk sadda tayi tuwo haka za ki ji shi duk gudaji. Sai ki rasa shin ido rufe take tu?a tuwon ko kuwa ya take yi, kamar dai ba mace ba."

Mamaki ne ya kama Karima ganin yadda Zulaikha ke aikin tuwon cike da ?warewa da gwanancewa, kamar wacce tayi zaman birni, kayan miya da daddawa da kayan ?amshi sai da ta soya su sama-sama sannan ta tsayar da sanwan ruwan miyan. Ta kasa ha?uri, har sai da ta tambayeta shekarunta nawa? Duk da Zulan tana da girman jiki fuskarta kawai za'a kalla a ga zallar ?uruciya.

"Shekaruna goma sha takwas Aunty Karima."
Ta amsa tana dariya.

"Ikon Allah! Amma gaskiya kin burge ni, yanzu kina nufin duk su dambu, fate, burabusko, Wanwake, da sauran girke-girken gargajiya masu wahalar nan duk kin iya?"

"Eh! Kin ga duk da Yaya Hafiz yana ?o?arin kai mana kayan abincin birni Innaye da Baffa sun fi sabawa da kalolin abincin gargajiya. Shi yasa na fi ?warewa a dafe-dafen irin su."
Ta sake amsawa har lokacin murmushi bai bar kan fuskarta ba.

"To gaskiya dole za mu koyar da juna, amfanin zaman tare cuWe ni ne in cuWe ka. Kar ki wani ji kunya ko nauyi na kin ji? Duk abinda kike son koya daga tsarin rayuwar birni ki faWa min, ni kuma zan koyar da ke daidai gwargwado. Duk da dai lokacina na zaman gida ragagge ne, domin ni ma'aikaciyar jinya ce a asibiti. Amma ya zama dole in mayar da hankali in koyi girki a gurinki. Kema kuma in sha Allah zan koyar da ke ire-iren girkin birni da na iya, da sauran duk abubuwan da kike bu?ata, in sha Allah"

"Allahu yasha Aunty Karima, ai kam na gode. Na ji daWi ?warai."

Cikin ?an?anin lokaci sabo mai girma ya shiga tsakaninsu, kamar dama can sun daWe da sanin juna. Ko da aka gama tuwon, duk yadda Karima ta tsani tuwo musamman na dawa wannan kam sai da ta ci mai Wan dama. Saboda yadda miyan take ta ?amshi, ga kuma kyawu da tayi sosai a idanunta. Ta sha mamaki ?warai yadda ta ji tuwon ya tu?u sumul babu gudaji, kamar ba a gabanta aka tu?a ba.

Albarka kam Zulaikha ta sha shi a bakin Hajja da Mummy babu iyaka. Tun tana amsawa da baki har sai da ta koma sakin murmushi kawai.

A gurin Karima ta samu aron cajar da ta jona wayarta, jikinta na rawa, wayar tana yin 10% ta cire ta lalubo lambar Innaye ta danna mata kira.

"Auta? Auta ke ce? Auta kina ji na? Ina fatan dai kina nan lafiya babu abinda ya same ki? Duk da Hafizu ya rantse haWe da tabbatar min lafiyarki ?alau rashin jin ki ta wayar tarho ya saka ni cikin wasu-wasi. Ina fatan babu abinda Fatima tayi miki ko kuma tayi yun?urin aikata miki?"
Tambayoyin da Innaye ta dinga jera mata kenan da bayyanannen tashin hankali a muryarta.

Idanunta ciccike da hawaye ta nemi guri ta zauna a gefen gadon Wakin da aka sauke ta, sannan ta amsa Innaye da lafiyarta ?alau. Kamar za ta ba Innaye labarin abinda ya faru, sai kuma ta tuna al?awarin da ta Waukar ma Mummy cewa baza ta sanar ma su Baffa Yaya Hafiz ya Wauke ta daga gidanshi ba.

Kuma ko ba haka ba ma a yadda ta fara jin daWin zaman gidan Mummy baza ta so a raba ta da shi cikin Wan lokaci haka ba. Ta sani ko da ta koma ?auye tabbas tsugune ne bata ?are ba, to da wannan dalilin gara kawai ta bi tsarin Hafiz har zuwa sadda za ta ga iya gudun ruwansa.

Hira sosai suka sha da Innaye, duk yadda Innayen take ta bugun ruwan cikinta don ta ji ko da wata damuwa daga Sangaren Hafiz ko Bintu sam Zulaikha ta ?i faWa mata komai.
"Kin san halina fa Innaye. Idan mutum ba shiga harkata yayi ba nima bana shiga tasa. Kuma batun abinci Yaya shi da kanshi ya jaddada ma Baba Rabi lallai kar ta barni da yunwa, to har yanzu dai gaskiya ban ga wata matsala da za ta takurani ba. Kin san idan da matsala ma da kaina zan kira in faWa miki."
Ire-iren kalaman da tayi amfani da su kenan ta kwantar ma da Innaye hankali.

Har sai da kuWin cikin wayar ya ?are, Innaye ta kira ita ma nata kuWin suka ?are, sannan suka ha?ura da magana, ta mayar da wayar a caji tana jin yadda zuciyarta ya ?ara cika da matsanancin farin ciki.
[1/31, 5:39 PM] Fareeda Abdallah: Washe gari, da yake Karima aikin dare take da shi. Haka kawai ta ?ir?iri fita ita da Zulaikha, ba don komai ba sai don kawai ta zagaya da ita taga cikin garin Abuja.

Imam, yaro Wan shekara shida da tun jiya ya dawo daga makaranta daf da magriba ya tarar da Zulaikha a gidan ya ma?ale mata. Duk da ba wata shahararriyar hira ke gudana a tsakaninsu ba, saboda shi turanci ya fi kama bakinsa fiye da hausa, ita kuwa Zulaikha ba turanci. Kasancewarta wacce bata iya Soye-Soye ba, idan ya takura mata da dogon turanci ba wani kunya a tare da ita ko a gaban su Mummy ne ba ta jin kunyar ce mishi
"Hey Boy! No English."

Da yake su Mummy wayayyu ne sai suyi kamar basu ji me ta ce ba, shi kuma da yake yana da son ba?i haka zai kwaSo hausar a jagwalgwale, ita kuma ta daddage ta bashi amsa yadda ta fahimta ba tare da nuna gundurarwa ba, domin Allah ya yi ta da son yara.

A haka dai duk inda Zulaikha ta saka ?afa nan yake mayar da tasa, duk inda ta zauna a jikinta zai raSu ya zauna. Aikin gida da aka bashi daga makaranta ma takardun ya kwaso gaba Waya ya zube a gabanta, yana yi tana kallo duk da ba ta fahimtar abinda yake rubutawa. Ba ita ta samu hutu ba, sai da yayi barci aka kai shi Wakinsa.

Da sassafen ranar ya ma ?i yarda Karima tayi mishi shirin makaranta, sai tarewa sukai su biyun a Wakinshi, Zulaikha tana shirya shi Karima tana harhaWa mishi abubuwan da yake tafiya da su makaranta. ?arfe takwas saura minti ashirin motar makarantarsu tazo har ?ofar gida ta Wauke shi, kamar zaiyi kuka haka yake ta jaddada ma Zulaikha lallai ta jira shi ya dawo, kar ta tafi, ya yi al?awarin zai kawo mata tsaraba.

Da dariya a fuskarta take jaddada mishi baza ta tafi ba, za ta jira shi ya dawo. Kuma za tayi ta zama a gidansu har sai ya gaji da ganinta.

Ya shige cikin mota yana Waga mata hannu tana Waga masa har sai da motar ya Sace ma ganinta sannan ta shiga gida.

?arfe goma sha Waya da rabi na safe suka gama shiryawa ita da Karima, ta kwashe su a mota suka fice kasuwa yin siyayyan abubuwan gida da basu da shi.

Gurin shirin Zulaikha ne dai haka aka sha dirama da ita gwanin ban dariya, da?yar ta iya ajiye babban hijabinta ta karSi Wan madaidaicin gyalen da Karima take mi?a mata ta saka. Shi ma kafin ta saka sai da Hajja ta ishe ta da gorin ko ita da take tsohuwa baza ta zumbula wannan ?aton hijabin ba idan za ta fita.

"Kin ga Zulai ki kwantar da hankalinki, nan fa binni ne ba ?auye ba. Idan kika ji inda ake rayuwa babu ruwan wani da wani to binni kenan. A ?auye ne suke da masifaffen sa'ido da abu kaWan ko ba na saSon Allah bane sun dinga yamaWiWi da ke kenan. Bayan wannan zumbuleliyar riga da kika sa saboda Allah menene amfanin sake zumbula hijabi kuma? Ai wannan mayafin da takwara ta baki shi ne daidai da kwalliyarki Zulai. Ko ba kya so Allah yayi miki gyaWar dogo ki samo mana wani sabon miji ne Wan binni?"
Ta tambayeta da dukkan gaskiyarta, saboda yadda Hafiz ya faWa ma Mummy saura sati uku auren Zulaikha mijin ya ce ya fasa haka ta faWa ma Hajja.

Bata iya cewa komai ba, sai Wan dariya kawai tayi, ta karSi mayafin ta yafa tana ta jero istigfari a zuciyarta. Domin ba ta jin za ta iya kware ma Wan'uwanta baya ta hanyar tona asirin auren da yake tsakaninta da shi. A idanun su Mummy da ta lura sun yarda da shi Wari bisa Wari.

Ko da ganin yadda take ta jan gyalen tana ?ara tale shi don ya ?ara sauka mata za'a san bata saba sakawa ba. Ita kuwa Karima me za tayi mata in ba dariya ba
"Kin san Allah? Za ma ki ware ne, sai yanzu na ?ara tabbatar da ina da babban aiki a gaba na. Har na ji na fara addu'ar Allah yasa ko wata biyu ne kacal kiyi a gidanmu, in sha Allah zan mayar da ke ?ar gayu fiye da yadda ba'a zato. Shi fa tsoron Allah a zuciya yake, in dai ba tsiraici mace za ta bayyana ba, babu wani laifi ki saka yalwataccen suturarki sannan ki yafa Wan siririn gyale. Don Allah ki saki jikinki kin ji ?anwata?"

"Toh Aunty."
Ta faWa cikin sanyin murya, sai dai har suka isa kasuwar ta kasa sakin jikinta yadda ya kamata.

Abu Waya da yayi ma Zulaikha daWi shi ne ganin kasuwar ma a birnance ne, ba irin kasuwarsu bane na ?auye da za aga mutane cunkus ana

25 / 53