Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RANAR NAKA Complt Complete Hausa Novel by Fareeda Abdallah

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  African Stories & Novels

Chapter   26 / 53

75K to 78K   out of 157.3K words

yamutsi tsakanin maza da mata. A ta?aice ma, duk siyayyar da suka yi a cikin manyan kantuna ne, nan taga yadda aka san daraja da kimar kayan miya. A babban kanti anyi packaging Win tumaturi irin manyan nan a leda anyi sealing Win shi, su tattasai ma da tarugu da albasa ma duk sun samu mu?ami na musamman, ba kamar yadda take ganinsu a wula?ance a ?auyensu ba.

Basu bar cikin kasuwa ba sai ?arfe Waya da rabi na rana. Kuma maimakon su nufi gida, juya akalar motar Karima tayi suka nufi gidan Aminiyarta. Sunanta Hibbah uwar gayu. Bayan sun gaisa da mahaifiyar Hibbah wacce ?a?anta ke kira da Mama, kai tsaye Wakin Hibbah suka shige, kan gadonta suka bararraje suna hira irinta aminan da akwai sha?uwa mai girma a tsakaninsu.

Ita kuwa Zulaikha banWaki ta tambaya aka nuna mata, ta ajiye mayafin jikinta ta shige da sauri saboda fitsarin da ya matse ta. Hibbah ta bi ta da kallo ?asa-?asa. Sai da ta shige ta rufe ?ofa sannan Hibba ta mayar da idanunta kan Karima, da salon tsegumi ta ce
"Ina kika samo kyakkyawar yarinya haka mai ?ira irinta Hadiza gabon? Ke kin ga wasu manyan kaya da take Wauke da su a bayanta kuwa?"

A tare duk su biyun suka kwashe da dariya. Kafin Karima tayi magana aka yi sallama a ?ofar Wakin, bayan sun amsa mai aikin gidan ta shigo da babban faranti a hannunta Wauke da kulolin abinci da abin sha. Gefe Waya ta ajiye tayi musu sallama ta fice daga Wakin.

?ofar banWakin da Zulaikha ke ciki Karima ta kalla, sannan ta mayar da hankalinta kan Hibbah ta ce
"Kin shiga uku da sa'ido ?awata. ?ar danginmu ce tazo daga ?auye, kuma za ta Wan kwana biyu a gidanmu. Kin san me yasa na zo da ita gurinki?"

Girgiza kai Hibba tayi, a zuciyarta take mamakin yadda kyakkyawar yarinya haka mai sanyin kyau za'a ce daga ?auye take. Irin wannan da a birni take kuma ta san kanta ai ba ?aramin gwarama za ta haWa na samari ba. Shi yasa fa wasu mazan ke cewa tsantsar kyawun mace na gurin ?ar ?auye, matan birni mafiyawancinsu gayu ne kawai da ?yale-?yale.

?ara rage murya Karima tayi, sannan ta cigaba da cewa
"So nake ki wayar min da ita a cikin kwanaki ?alilan, ki koya mata salo-salo na gayu don Allah. Kin ga waWannan mazaunan da kika hango a bayanta? Baki ga komai ba Wlh, sai yau da na shiga Wakinta da sassafe, na ganta sanye da doguwar rigar barci da ya Wan kama ta. Uhmmm! Ke dai abin ba'a cewa komai, ?iran jiki ne da ita mai kyau Wlh! Ga wani shape da take Wauke da shi abun sha'awa, ta bakinki dai kamar Hadiza gabon. Duk wannan ?ibar na ta sam ba ta da tumbi..."
Fitowar Zulaikha daga banWaki yasa suka bar maganarta da suke yi suka shiga wata hirar.

Tana Wan goge ruwan da ke kwance a fuskarta da gefen Wankwali tace ma Karima
"Aunty ni fa nayi alwala ne, a taimaka min da Hijabi inyi sallah."

"Ba kya jin yunwa Zulaikha? Ai da kin bar sallar mu fara cin abinci, idan mun gama sai muyi sallah a tsanake."

Sai da Karima tayi maganar, sannan Zulaikha ta lura da kulolin abinci da aka ajiye a tsakar Wakin. Ga kuma Jug Win tangaran nan sha?e da zoSo, jikin jug Win sai raSa yake fitarwa alamun sanyi ?arara.

"Ku fara ci Aunty, tunda na yi alwalar bari in fara yin sallar, idan na idar sai in ci abincin in huta gaba Waya."

"To shi kenan! Yi sallar, ni kam dai sai na ci abinci zan sauke farali."

Hijabi da sallayar da Hibba take mi?a mata ta karSa, ta tambayi gabas aka nuna mata, ta shimfiWa ta tayar da sallah.

Ko da ta idar da sallah tayi ?an addu'o'inta, bata Sata lokaci ba ta cire hijabin ta ninke, sannan ta ?arasa kusa da abincin ta Wiba a Waya daga cikin farantai uku da aka ajiye musu. Duk yadda Hibba take ta mata nacin ta tashi ta zauna a gefen gado kamar yadda suke zaune ?iyawa tayi, nan ?asa ta zauna ta fara cin abincin, lokaci bayan lokaci take amsa musu hirar da ?arfi da yaji suke ta tsoma ta a ciki.

"Fuskarki za tayi kyau da sassau?ar kwalliya Zulaikha, gama cin abincin in gwada kwalliya a fuskarki mu gani ko za ta zauna miki yadda nake hasashe. Kin san ni fa sana'ata kenan, kwalliya, Waurin Wankwali, lalle, da duk wata harka ta gyaran jiki ba wanda ba na taSawa. Mamana da kika ganta a waje ?ar maiduguri ce, kin san kuwa mu ne sirrin ?amshi da gyaran jiki. Da wannan dalilin yasa wasu daga cikin ?awayena ke ce min Uwar gayu."
Ta ?arasa maganar tana kaWa idanu tana wani yarfe hannaye don tsabar yanga da firirita.

Zulaikha dai sai kallonta take yi, kamar tayi dariyar irin yadda take ta fari da idanu tana wani watsa hannaye kamar za ta tada aljanu, amma sai ta matse dariyar bata yi ba. Ko da ta gama cin abincin, bata ?i tayin kwalliya da Hibbah tayi mata ba.

Haka take ta bin komai da kallon mamaki ganin wani ?aton akwati da Hibba ta Wauko wai duk kayan kwalliya ne a ciki. Kamar da wasa, ta zauna a kujerar gaban madubi Hibba ta fara yi mata kwalliya kala daban-daban a fuskarta.

Kuma da yake Hibbar ta san aikinta, kwalliya kala huWu da aka gwada ma Zulaikha ba ?aramin hawa da kyakkyawar fuskarta suka yi ba. Su kaWai a Waki sai tuntsura dariya suke yi suna shewa kamar ?an matan Amarya. Duk kalar kwalliyar da aka yi sai an yi mata Waurin Wankwalin da zai hau da ita, Karima kuwa sai aukin Waukarta hotuna take yi tana Wora ta a status Win whatsapp.
"My luvly ?anwa Zuly. Allura cikin ruwa... mai tsananin rabo ka Wauka."
Ire-iren kirarin da tayi ta bin hotunan da shi kenan.

"Gaskiya ni dai wannan kwalliya da Waurin Wankwali sun burgeni matu?a Wallahi. Ashe lokacin auren Wiyan mai garinmu da aka Wauko mai mata kwalliya tun daga Kasuwan magani zuwa ?auyenmu ta cancaWa mata mukai ta yabo muna zuzutawa ashe Sata mata fuska kawai ta yi?"
Zulaikha tayi maganar fuskarta cike da farin ciki, tana sake ?ure kanta da kallo a gaban madubi ganin yadda ta canja gaba Waya. Kamar ba Zulai ?ar Innaye da Baffah ba, ta yi wani irin kyau na musamman da bata ma san zai iya kwatanta shi ba.

Kamar wacce ta tuna da wani abu, da sauri ta matsa kusa da Hibba ta ri?e hannayenta, fuskarta a marairaice ta ce
"Aunty Hibbah, don girman Allah ki koya min kwalliya da Waurin Wankwalin. Ba kuma wai don in dinga sana'ar da kike yi in kashe miki kasuwa ba, don fuskata kaWai, na rantse da Allah fuskata kawai zan dinga yiwa kwalliya ina ma matan ?auyenmu burga. Daman kullum idan suka tashi gwaSa min magana suna cewa don na ga ina da Yaya a Habuja shi yasa nake musu Wagawa, haka ma Mudan ya ce min kafin ya ce bazai aure ni ba, kuma fa Wallahi ba haka bane."
Ta ?arasa maganar idanunta ciccike da ?an ?ananun ?wallah.

"Kar ki damu Zuly, ai tunda Karima ta kawo ki gurina babu abinda bazan iya miki ba."
Ta mayar da idanunta kan Karima ta ce
"Besty kiyi adding Win ta a group Win da nake koyar da kwalliya da Waurin Wankwali na whatsapp..."

Da murna sosai a fuskar Karima ta katse Hibbah tun kafin ta aje numfashin maganarta.
"Lallai ke kam Zulaikha kina da sa'a. Besty Allah ya saka da alkhairi, kin gama mana komai. Na san ko iya haka aka tsaya cikin ?an?anin lokaci Zuly za ta faso gari, ta zama babbar yarinya."

A tare duk su ukun suka sake kwashewa da dariya.
A haka suka ?ara cinye fiye da awoyi uku a gidan, har sai da Mummy ta kira Karima a waya tana faWan daWewar da suka yi, ga shi a lokacin Hibbah ta kwaSa lallen zamani ta fara yi ma Zulaikha a bayan hannunta da saman ?afafunta. Tunda dai tafin ?afa da tafin hannu akwai lallen aure da Aunty Rakiya tayi mata a gida.




Ha?uri Karima tayi ta ba Mummy tana ba ta uzurin lalle ake yi ma Zulaikha har dai aka zirara mata lallen ba mai yawa sosai ba, haka suka fice daga gidan da Wanyen lalle ko bushewa baiyi ba. Mama sai dariya take musu, bayan ta ba su ?an ?ananun ledoji Wauke da turarukan jiki na shafawa irin nasu na ?an mata.


[2/1, 5:15 PM] Fareeda Abdallah: ******


A marairaice ta kalli fuskar Karima da take mi?a mata wayarta, bayan ta gama hidimar buWe mata Facebook, whatsapp, Instagram. Kuma tayi adding Win ta a group Win Hibbah, da duk wasu groups da take ciki, waWanda ta san lallai ana gabatar da abubuwa na ?aruwar ilimi a ciki.

"Ni dai Aunty Allah yasa ba wahalar banza kika yi min ba. Allah dai yasa in iya amfani da waWannan kafafen sada zumuntar. Musamman ajujuwan da kika saka ni da wanda kika sa shugabannin group Win suka saka ni. Ni kin san babbar matsalata shi ne ba na jin turanci, sannan rubutu in dai da turanci ne gaskiya ba lallai ne in iya karanta kalmomin a yadda suke ba, ko na karanta ma gaskiya kashi casa'in da tara cikin Wari na kalmomin ban san me suke nufi ba..."

"Yauwa! Dakata Zuly."
Karima tayi saurin katse ta, doguwar hamma tayi, saboda ta kwana a asibiti ba wani wadataccen barci. Tana dawowa da safe kuma maimakon ta kwanta kamar yadda ta saba ita da kanta ta ce Zulaikha ta kawo wayarta ta buWe mata whatsapp da sauran kafafen sada zumunta. Gyara zama tayi kafin ta cigaba da cewa
"Daman tun jiya nake ta so in tambaye ki. Acan ?auyenku baki yi makarantar boko bane?"

"Na yi makaranta mana."
Zulaikha ta amsa da sauri. Kafin Karima ta ce wani abu ta cigaba da cewa
"Kin ganni nan Wallahi har aji shida na sakandire na gama, kuWi tsugugu Baffa ya biya min na zana jarabawar WAEC dA NECO a Kasuwar magani, amma gaskiya ban ci ba. A hausa da Islamic ne kawai na samu Credit, sai lissafi na samu Pass. To kin san dai yanayin karatun namu na ?auye, babu wasu tsayayyun malamai, sannan shi kanshi zuwa makarantar da Waukar karatun da muhimmanci duk asha ruwan tsuntsaye muke masa. Don a ?auyenmu yara mata sa'annina waWanda muka fara makarantar boko da su ni kaWai ce ma na jajirce har na gama aji shidda ban tsaya kula samari ba balle ayi min aure. Mu a ?auyenmu ko a maza WaiWaiku ne suke Waukar karatun boko da muhimmanci. Na dai iya karatun hausa da rubuta shi lafiya ?alau. Amma na turanci kam gaskiya sifili ne, gara in faWa miki tun wuri kar in dinga kunyataki a cikin ?awaye da abokan arzikinki."

"Don wannan matsalar, kar ki wani damu kanki. Ba ke kaWai ke fama da matsalar rashin jin turanci ba, har anan cikin birane akwai mutane da yawa sun yi karatu amma ba sa jin turanci. Kin san in banda yanzu da ake ta ?ara gane muhimmanci iya yare mabanbanta, da yawa daga cikin mutanenmu basu fahimci muhimmancin iya magana da turanci da kuma gogewa a karanta turancin ba. Duba da yadda kusan komai an cigaba, Hausa ta game kusan ko ina a Nigeria, kusan babu inda za ki je ki rasa wanda zai miki tafinta da Hausa.

A yanzu da aka fahimci rashin iya turancin na janyo matsaloli a wasu Sangarorin na rayuwa sai mutane suka zaburo suna so su koya, amma kuma da yawa ana jin kunyar komawa makaranta, wasu kuma ba su da lokacin da za su koma makaranta don kawai su koyi turanci.

Duba da waWannan dalilan, yasa da yawan makarantu da kuma wasu manyan malaman turanci suka buWe fagen koyar da turanci ta kafafen sada zumunta ka'in da Na'in. Akwai pajika da groups da suke yi a kyauta, akwai kuma waWanda sai an biya kuWi. Yanzu dai duk ba ma wannan ba, Almuhim shi ne, shin ke da gaske kin shirya dagewa da nacewa wajen koyon magana da karatun turancin ko baki shirya ba...?"

"Na shirya! Wallahi Aunty na shirya!! Na rantse da Allah na shirya Aunty."
Ta amsa da sauri, bakinta har yana mazari. Da saurin gaske ta ?ara matsawa kusa da Karima kamar za ta hau jikinta.
"Aunty? Kin kuwa san yadda rashin iya turancinnan yake ja min tozarci, wula?anci, cin mutunci daga gurin Aunty Bintu kuwa?"
Tayi ?wal-?wal, idanunta suka cicciko da hawaye.

Tsabar damuwa yasa bata san sadda ta buWe baki ta dinga ba Karima labarin ire-iren cin mutunci da tozarcin da Bintu take musu ba. Domin ita Zulaikha a yadda ta Wauka shi ne, kawai Bintu tana yi musu haka ne saboda ta gansu ?an ?auye, kuma jahilai, waWanda basu yi ilimin boko ba.

"Dakata Zuly. Tun shekaran jiya da na ji kin kira sunan Innaye sunan yake ta min yawo a ?wa?walwa, kamar na taSa jin sunan, amma sam na manta a ina ne, shi yasa na share zancen a raina. Sai yanzu da kika Wan bani wannan labarin na tuna inda na taSa jin sunan, kina nufin Innaye mahaifiyarki ce?"
Karima ta tambayeta da mamaki fal fuskarta, a zuciyarta take tuna wancan lokacin da ta taSa taimaka ma Innaye a asibitinsu, tana kuma sake tuna yadda Dr. Bintu ta wula?anta Innaye kamar ba uwar mijinta ba.

"Eh! Mahaifiyata ce."
Zulaikha ta amsa mata da sanyin murya.
"Kin santa ne?"
Ta sake jefa ma Karima tambayar.

"?warai kuwa na santa."
A ta?aice ta ba Zulaikha labarin haWuwarta da Innaye a asibitinsu a wancan lokacin.
"Allah sarki Innaye. Mutuniyar kirki, ya jikinta kuwa? Cikin Wan ?an?anin lokaci sabo ya shiga tsakanina da ita daga haWuwa a asibiti kawai, na daWe ban manta da al'amarinta a zuciyata ba."

"Ta ji sau?i sosai."
Zulaikha ta amsa da Wan murmushi a fuskarta, don jin daWin an yabi Innayenta.
"Ai tun daga wancan lokacin, ni da ita bamu sake zuwa Habuja..."

"Abuja ne fa asalin sunan. Haba ?an mata, ki fara nuna kin waye mana? Kamar baki karanta State and Capitals ba?."

Dariya suka yi duk su biyun, sannan Zulaikha ta cigaba da cewa
"Bamu sake zuwa Abuja ba tun wancan lokacin, sai yanzu da na dawo. Kuma kin san Innaye ma ta bani labarinki tun wancan lokacin? Ta ce min taimakon da kika yi mata shi ya hana ta wahala da yunwa, tunda sun fita bata karya ba."

"Allah sarki... Allah ya ?ara mata lafiya da nisan kwana."

"Amin ya Allah."

Nan suka cigaba da hira sama-sama, Karima tana danna wayarta. Ta Wauki fiye da mintuna sha biyar tana danne-danne kafin ta Wago fuskar wayar ta nuna ma Zulaikha.
"Kin gani, an gama komai. Na yi miki register, na biya miki 15k na register. Za ki koyi magana da turanci, karatun turanci, da sanin fassarar kalmomin turancin a cikin watanni uku kacal in Allah ya yarda. Amma fa idan kin dage, kin nace, kin mayar da hankali sosai. Ki duba Whatsapp Win ki, za ki ga sunyi adding Win ki yanzu, don na basu lambarki."

Tsananin farin ciki yasa bata san sa'adda ta rungume Karima tana zabga mata godiya.
"Na gode, na gode Aunty Karima. Kin gama min komai, bazan taSa mantawa da alkhairanki a gare ni ba. Allah ya saka miki da alkhairi ninkin ba ninkin abinda kika yi min."

"Ameen ya rabb"
Karima ta amsa bayan ta sake jan wata doguwar hamma. Zamewa tayi daga zaune ta kwanta.
"Kin ga tun Wazu ina ta hamma, idan ba runtsawa nayi ba bazan samu nutsuwa ba. Kin san barci, ba'a cin bashinsa. Yanzu dai tunda na saka miki data, kuma na gama saita miki komai, ki karSi wayarki ki duba kina bin komai sannu a hankali. Duk abinda baki gane ba, idan na tashi barci sai inyi miki ?arin bayani."

"To Aunty. A huta gajiya. Na gode. Bari in tafi Wakin Hajja muna hira ina daddana wayar..."

"A'a ki ce ba danna waya za kiyi ba. Hajja ce za ta barki ki danna wata waya ita tana zaune? Je ki dai ta cika miki kunne da mita da karaWi, can anjima kya danna wayar."

Bata ce komai ba, illah dariya da tayi ta Wauki wayarta da cajar da Karima ta bata kyauta ta fice daga Wakin. Kamar yadda ta ce, Wakin Hajja ta nufa kai tsaye. Don Allah ya sani ba ?aramin kewar Innaye tsohuwar ke Webe mata ba, barkwanci da mitar tsohuwar ita bata taSa Waukarshi abin damuwa ba, ko don bata daWe bane a gidan? Oho!!!


***** *****


Ya juyar da fuskarsa Sangaren gabas, ta bishi. Ya sake juyar da fuskarsa Sangaren yamma, ta sake bin shi idanunta ciccike da hawaye. Yana yun?urin sake juyar da fuskarsa Sangaren kudu tayi saurin sa hannayenta biyu ta ri?e fuskarsa tana Wan girgiza mishi kai.

Suka kalli juna cikin ido na tsawon wasu da?i?u. Tasa fuskar a Waure tamau, idanunsa babu wani shau?i ko kewa. Ita kuma tata fuskar a marairaice, idanuwanta ciccike da hawaye, da wani irin sassanyar yanayi mai bayyana So, ?auna, Kewa, damuwa da nadama ?arara.

Hawayen da take ta ri?ewa tun Wazu a hankali ta sake su, suka zubo kan kumatunta shar!!! Ya yun?ura zai karSe fuskarsa daga hannunta da gaggawa tayi saurin matsawa da tata fuskar izuwa tasa, kafin ya ankara ta haWe bakinsu guri guda. A lokaci guda kuma tana cigaba da aika mishi sa?on tuba da neman yafiya da idanunta.

Da fari, datse laSSansa yayi ?am! Ya ?i bata wani dama da harshenta zai samu isa cikin bakinsa balle ta tsotsa, amma da yake ta san lagonsa, da duk wani salo da take amfani da shi wajen samun kansa ba'a daWe

26 / 53