RANAR NAKA COMPLT BY FAREEDA ABDALLAH

Author :  FAREEDA ABDALLAH Category :  African Stories & Novels

Chapter   1 / 53

1 to 3K   out of 157.3K words

??????>??  ?????????????? ?
?
? ?
?
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????O

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument????1?0Table?????????Data
????????????????????? P?f{KSKS?1??? ????????????????? S
L
??llllBX dln$??Y*???BB????l????l?l??ll?? ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`????hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`????? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`????(No List ?? d?+=F?She?r:?r???h????<P*?Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GJCgZzbBrsV8mesM7Zwyzf



*RANAR NAKA...*


?? _Fareeda Abdallah_


1)



Duk da yadda ?ofar ta kasance ta bature mai masifar tsada, irin mai taushinnan sosai da ko an buWe ba ta ?ara, daga yadda ta murWa hannun ?ofar da ?arfi, ta danno a haukace kuma a fusace, sai da ?ofar tayi wata siririyar ?ara mai kama da fitar iska. Hakan yasa mazauna Wakin waiwayowa da sauri suna kallonta da wani yanayi mai kama da maWaukakin mamaki a fuskokinsu.

Ganin irin kallon da suke mata yasa ta ?ara harhaWe girar sama da ?asa tayi murtuk! Kamar an she?awa ?ullun kunu tafasassasshen ruwa. Kallon huWu saura kwata ta watsa musu gaba Waya, sannan ta ba iska ajiyarsu ta hanyar jan tsaki ?asa-?asa. Ta taka kai tsaye ba tare da tsoro ko fargaba ba zuwa gurin mamallakiyar Wakin da take zaune kan kujerar gaban madubi, da kakkausar murya ta ce
"Abincin Innaye da aka manta da wanzuwarta a cikin gidannan na zo karSa..."

"Ke dabbar ina ce ?ar ?auyen-?ayau da bata san abinda ya kamata ba? How dare you da za ki shigo min Waki kai tsaye da wani ?azamin jikinki ba tare da neman izini ba ina tare da abokan aiki na?"
Ta katse yarinyar da maganganun cikin fushi. Da mi?ewarta tsaye a fusace, da Waga hannu ta kai ma yarinyar wani mahaukacin mari baza'a ce ga wanda ya riga wani ba.

Cikin zafin nama da ?warewa a zamiya yarinyar tayi saurin du?awa ?asa marin ya bi iska. A haukace ta mi?e tsaye tana haki, domin an shammaceta, a zuciyarta take ayyana lallai da marinnan ya sauka a kumatunta ta rantse da girman Allah babu abinda zai hana ta Waukar wannan figaggiyar matar mai shegen girman kan tsiya da wula?anta Wan Adam ta nuna ma Allah sannan ta maka ta da ?asa. Sai dai duk abinda zai faru ya faru.
"Kan Uba... Ni kika mara?"
Ta faWa cikin Waga murya.
"Me nai miki da za ki mare ni?"
Ta sake jefa mata tambayar tun kafin ta bata amsar tambayar farko. A ranta take kitsa lallai ya kamata ta nuna ma matar nan halin dabbobi da jahilan ?an ?auye da take yawan zaginta da su.

Bazai yiwu duk zagi da tozarcin da tayi mata a cikin kwanaki bakwai na zamansu a gidan ya tafi a banza ba, lallai ya kamata ta nuna mata shiru-shiru fa ba tsoro bane, gudun magana ne.

Kafin matar ta amsa, ko kuma Waya daga cikin mazauna Wakin ta ce wani abu ta Waga hannu biyu da sauri ta Wora akai, ta fasa wani gigitaccen ihu da muryarta mai bala'in ?ara, cikin ?an?anin lokaci muryar yayi amsa kuwwa a ko wane lungu da sa?o na cikin gidan.

Tsakanin Innaye da take zaune kan dadduma a Wakin da aka sauke ta acan BQ tana gyangyaWi, da Hafiz da dawowarsu kenan mai gadi ya buWe musu ?ofar get direba yana ?o?arin daidaita fakin Win motar a tsakar gidan. Baza a ce ga wabda ya riga wani isa cikin Wakin Bintu da ihun Zulaikha ke fitowa ba.

Tana ganin Innaye da Hafiz sun shigo ba tare da jin nauyin jikinta ba kasancewarta yarinya mai garin jiki da wani irin gudu tayi gurin Innayen ta ru?un-?umeta tana ?ara ?arfin kukanta.

Taga-taga sukai za su faWi, domin jikin Innaye irin na fulani ne ga kuma rashin ?arfi saboda tsufa da rashin lafiyar da take fama da shi cikin kwanaki biyun, a dabarance Zulaikha ta ri?e Innayen tare da rage nauyin da ta sakar mata.

Cikin kuka da yanayin shagwaSa da taSara ta fara cewa
"Innaye mari na fa tayi, wai don kawai a ladabce na ce mata Aunty Bintu ina abincin Innaye? Mai aikin da take kai mata kila yau ta manta ne bata kai mata ba, ga shi har yamma ta yi. Shi ne fa kawai ta Waga hannu ta gaura min mari... Wayyo Allah kumatuna, zafi, zafi, zafi kumatuna Innaye ki duba min ko ya saSule..."

Tana zuwa nan a maganganun da take yi cikin kuka ta sake yanka ihun da yasa da sauri Hafiz ya saka yatsarshi manuniya ya toshe kunnuwansa, saboda jin wani zazza?ar ?ara da ya karaWe cikin kunnuwanshi mai barazanar fasa dodon kunne.

Ita kuwa Innaye da ta yarda da maganganun da Zulaikha ta faWa Wari bisa Wari, wani kallon kin kyauta ta aika ma Bintu a fakaice, sannan ta ?ara janyo Zulaikha jikinta tana duba Sangaren kumatunta na hagu da hannunta ke dafe da gurin tana risgar kuka. A lokaci guda kuma tana rarrashinta da tausasan kalamai
"Yi ha?uri Auta, ?yale ta kin ji ko? Ta yi ma kanta. Yau in sha Allah za mu tattara ina-mu ina-mu mu koma inda muka fito."
Tana gama faWin haka bata jira wani ?arin bayani ba ta ja hannun Zulaikha suka fice daga Wakin zuwa masaukinsu.

2)



Hankali tashe, a firgice Hafiz ya bi bayansu bayan ya aika ma da Bintu da abokan aikinta wani kakkausan kallo da ko a wasa bai taSa shiga tsakaninsu da shi ba.

Gudu-gudu yake taka matakalar benen yana kiran sunan da suke faWa mata cikin magiya da ban ha?uri.
"Innaye, Innaye, don Allah kiyi ha?uri... Ki saurareni don girman Allah..."

Duk yadda yake bin bayanta yana magiya da maganganun ban ha?uri bata saurare shi ba sai da suka isa masaukinsu a can Bq.

Babban waje ne, kuma masauki ne mai kyau, Wauke da gado da saitin kujeru masu kyau na matsakaitan kuWi. Sai dai fa Bq Win can bayan gida ne da yayi banbara?wai ace an sauki Uwar miji a gurin. Idan da sanin darajar Wan'adam ko ?anwar miji bata cancanta a sauketa a gurin ba ballantana uwa. Domin tun tale-tale an tsara gurin ne a matsayin masaukin ?an aikin gidan.

Baya ga haka kuma, a can cikin muhallin da masu gidan ke zaune, akwai Wakunan ba?i har guda uku, ko wane Waki da bayi a ciki, Wauke da setin gado masu tsada. Sai dai duk bayan sati guda mai aiki ke buWewa ta gyara a sake mayar da ?ofofin Wakunan a kuk-kulle. Saboda masu gidan basa amfani da su, sai dai idan matar gidan tayi ba?i daga Sangarenta masu matu?ar muhimmanci sosai take buWe musu suyi masauki a ciki.

"Ina saurarenka! Ya aka yi Hafizu?"
Innaye ta tambaye shi da murmushi a fuskarta, murmushin da duk mai hange da lura idan ya kalle ta kai tsaye zai fahimci murmushin ya?e ne, irin murmushinnan da ko kusa bai kai zuci ba.

Amma da yake Hafiz a firgice yake, sam bai lura da kalar murmushin da take yi ba. Ajiyar zuciya kaWan ya sauke don ganin murmushin yasa shi ji a ransa lallai fa Innaye bata Wauki abinda ya faru da zafi ba.

Daman tun tale-tale ita Win mai ha?uri ce, kuma har yanzu ita Win uwa ce mai matu?ar ha?uri da kawar da kai akan duk muradun ?a?anta, matu?ar bai saSawa doron addininmu na musulunci ba.

A marairaice ya du?a a gabanta ya cigaba da magiya
"Innaye, don girman Allah da darajar fiyayyen halitta SAW kiyi ha?uri da abinda ya faru."
Yayi maganar cikin ?an?an da kai da taushin murya, fuskarsa a takwarkwashe kamar zai saka mata kuka.

Da?i?u talatin ta Sata tana kallonshi, zuciyarta cike da tunanika mabanbanta. Daga bisani ta sauke nannauyar ajiyar zuciya. A hankali ta ce
"Babu komai Hafizu. Ya wuce."

Ta faWa a ta?aice. Sannan ta kawar da idanunta daga kan shi ta maida kan Zulaikha.
Wacce izuwa wannan lokacin ta daina kukan da take yi, tana kwance ne akan gado ta du?un?une ?afafu da hannaye cikin hijabin jikinta, ja juya fuskarta can ta basu baya, ita kaWai take sakarwa kanta ?ayataccen murmushi, idan ta tuna diramar da ya faru yanzu-yanzu.
Abin kamar a shirin film, ko kuma a iri labaran nan na littafi.

Ta sake sakarwa kanta murmushi tana maganar zuci
'Ko babu komai dai a yanzu an fara goge raini tsakaninta da matar can. Ta gwada mata kaWan daga cikin halin dabbobi da jahilan ?an ?auye da take kiranta da su. Idan da ragowar hankali a jikinta gobe baza ta sake gwaSa mata maganar banza makamantan waWannan ba...'

"Auta?"
Innaye ta katse mata tunani ta hanyar kiran sunanta a tausashe.

Da saurin gaske ta Sata yanayin fuskarta kafin ta juyo a hankali da shagwaSaSSiyar murya ta ce
"Na'am Innaye."

Cikin kulawa Innaye ta sake ce mata
"Ya kumatun na ki? Ya daina zafi?"

?if-?ifta idanu tayi, nan take suka cicciko da ?wallah, sannan ta amsa da
"Ya dai Wan ragu, ba kamar Wazu ba, amma fa har yanzu yana min zafin."

Duk maganar da take yi, ko kusa bata yarda ta saka idanunta cikin na Hafiz ba, duk da kuwa yadda shi Win yake ta ?o?arin su haWa idanun, amma fau-fau ta ?i yarda hakan ya faru.

Da rarrashi Innaye ta sake cewa
"To kiyi ha?uri. Zan shafa miki man zafi a gurin, zai daina gaba Waya in sha Allahu. Yanzu dai mi?e ki kwaso mana shanyar kayanmu da suke igiya, yau in sha Allahu komai dare gida muka kwana."

Irin yadda lokaci Waya ta ?ayata fuskarta da murmushi, sannan ta diro daga kan gadon da sauri ba tare da kasala ko jin nauyin jikinta ba, shi ya ?ara bayyana ma Hafiz lallai abinda yarinyar take jira kenan. Ya bi ta da wani mugun kallo, a yadda yake jin matsanancin tsanarta a ransa ji yake kamar ya janyo ta yayi ta bugu har sai ya tabbatar ta yi mugun jigata.

Na daga cikin dalilan da suka sa a kullum yake ?ara tsanar ?anwar tasa, tun da suka zo gidan cikin ta?aitattun kwanakin da suka yi gani yake ita ce Ummul-aba'isin da aka kasa samun gwaggwaSar sha?uwa tsakanin matarsa da yake matu?ar so, da mahaifiyarsa da yake tsananin ?auna...

"Kayi ha?uri Hafizu."
Innaye ta katse mishi tunani da faWin haka. Kafin ya ce wani abu ta cigaba da cewa
"Yau in Allah ya yarda zan Wauke ta mu koma inda muka fi wayau. Na san a zuciyarka ji kake kamar ka kamata ka yanka saboda an taSo zinariyar matarka ko?"
Innaye ta jefa mishi tambayar da muryar da ke bayyana Sacin rai ?arara, saboda akan idanunta ya bi Zulaikha da mugun kallon da babu abinda yake bayyanawa sai matsananciyar tsana da ?iyayya

"Ba haka bane Innaye."
Yayi maganar a sanyaye. Kafin ta amsa ya sake cewa
"Da gaske ba haka bane. Ni dai ro?o na a gare ki don girman Allah kiyi ha?uri ki daina batun tafiyarki gida yau..."

"Yau za mu tafi Hafizu."
Ta katse shi tun kafin ya aje numfashin maganarsa.

"Ba ki ha?ura ba kenan Innaye? Don darajar Allah kiyi ha?uri ki yafe min, kuma ki yafe ma Bintu. Ni na tabbata ko rantsuwa nayi babu kaffara da gan-gar baza ta hana ki abinci a gidannan ba. Bari in je in kawo miki abincin..."

"Da ma ka barshi Hafizu. Idan mun isa gida za mu samu abinda za mu ci."
Ta sake katse shi da fuska mare walwala tana ninke ?an kayayyakinsu da suke ajiye a gefen gadon.

Bai sake cewa komai ba ya mi?e a hanzarce ya fice daga Wakin. ?iris ya rage su gwabza karo da Zulaikha da ta dawo hannunta Wauke da kayayyaki, ko kallonta baiyi ba ya wuce da sauri kamar zai tashi sama.

Babbar yatsarta na hagu tasa a kunnenta, da wani irin salo na sha?iyanci ta karkaWa harshe da ?arfi tana mishi gwalo.

Karaf a idanunsa da ya juyo kamar an umarce shi da juyowa. Cije gefen baki yayi, ya ?an?ance idanu kamar zaiyi magana amma tuni ta faWa cikin Wakin a gaggauce ta barshi tsaye a gurin kamar mutum-mutumi.

Tunawa da abinda ke gabanshi yasa shi yin ?wafa, ya karkaWa kai sannan ya wuce da sassarfa zuwa cikin gidan. Yana shiga yaga Bintu ta fito daga Wakinta ita da abokan aikinta su huWu, da alamun rakiya za tayi musu.

Da kalle shi da tattausan kallo mai bayyana matsananciyar soyayyarta a gare shi. A fuskarta babu alamun damuwa ko mis?ala zarratin, sai ma lallausan murmushin da take aika mishi.
"Hi Dear... barka da dawowa."
Ta faWa da sanyin murya tana kallonshi fararen idanunta kar-kar masu Waukar hankalin duk wani lafiyayyen namiji.

Duk yadda yaso Soye damuwar da ke zuciyarsa ya amsa mata kamar babu komai kasawa yayi. Da?yar ya iya tausasa harshensa ya ce
"Ki same ni a sama yanzunnan Bint, ina son magana da ke."
Yana gama faWin haka ya wuce ciki ba tare da ya saurari Aminiyar Bintu mai suna Raudha da take ?o?arin janshi da wasa kamar yadda suka saba a tsakaninsu ba.

"Bint, ko dai in tsaya inyi ma Hafiz bayanin gaskiyar abinda ya faru ne? Kin ga fa kamar ya yarda da abinda wancan bulkut Win ?anwar tashi ta faWa..."

"Haba... Haba Raudha."
Ta katse ?awar tata da sauri tun kafin ta aje numfashi.
"Kar ki wani damu kanki. Ke kanki kin san ba wancan jahilar ?anwar tasa ba, ko ita ba?auyiyar tsohuwar bata isa ta shiga tsakiyar ginin kyakkyawan tubalin zaman takewa da yarda da juna da muka Wauki tsawon shekaru biyar muna ginawa tsakanina da My Dear ba. Da kaina zan yiwa tufkar hanci... Ba sai na sake bari sun zo min gida sannan za ta zo min da wani munafurcinsu na ?an ?auye ba? Ni kam daman kin san ba wani zuwa can ?auyen nasu nake yi ba, ko wani abu na dolen-dole ya faru da ya kamata in je ba na wuce awa biyu zuwa uku acan. Zan yi wa tufkar hanci very soon. Kar ku damu kanku."
Ta amsa cikin fariya da Wagawa.

"To ke dai kiyi a hankali Bintu. Irin waWannan ?auyawan da kike gani kaska ne mashaya jini. Basu cika gane akwai babbar tazara tsakanin talaka da mai arziki ba sai an taka musu birki, an nuna musu iyakarsu da gasken-gaske. Amma... Ki iya takunki. Ko Wan kaWan ne kin san yana ?aunar tsohuwarsa da ?an'uwansa."

?aya daga cikin ?awayen nata mai suna Aliya ta sake faWin haka tana ?ara jinjina girman al'amarin da ya faru akan idanunsu.

"Hmmm! Kar ku damu fa, kamar dai baku san hali na ba? Zan Wauki matakin da ya dace, kun sani ba na barin matsala komai ?an?antarta ba tare da na kawar da ita ba."
Ta sake amsawa cikin yanayin yarda da kai tana sakin murmushi.

Dariya suka yi gaba Wayansu, sannan suka fice daga falon zuwa tsakar gidan in da motocinsu suke. Anan ma sai da suka sake Sata lokaci mai yawa suna jaddada ma Bintu lallai fa tasan yadda za tayi da gaggawa ta Wauke hankalin Hafiz daga kan danginsa da iyayensa da suka kasance ?auyawa.
3)




Duk da ce mata da yayi yana jiranta za suyi magana, bata je inda yake ba sai da ta sake Sata fiye da mintuna goma a gurin ?awayenta suna ?ara tattaunawa duk akan matsalar su Innaye.

Ko da ta haura saman benen Wakinsa ta fara shiga, a zatonta yana ciki, sai taga baya nan. Tana fitowa daga Wakinsa shi kuma ya gaji da jiranta a nata Wakin ya fito zuwa Wakinsa a gaggauce, a rashin sani sukai gware da kawunansu.

"Auuuuchhhh! My dear za ka fasa min kai... Zafi..."
Ta faWi maganar a marairaice da shagwaSa tana liliya goshinta inda sukai karo.

"Yi ha?uri."
Ya faWa a ta?aice. Har lokacin fuskarsa babu walwala ko kaWan. Tsintsiyar hannunta ya dam?a ya ja ta suka kama hanyar sauka daga saman benen

"Mu je ki ba Innaye ha?uri. Abinda ya faru yayi matu?ar tunzurata ta yadda har ta sha alwashin barin gidannan a yau. Kuma ai kin ga hakan bai dace ba ko?"
Ya jefa mata tambayar yana kallon cikin idanunta, fuskarsa damalmale da damuwa.

Matu?ar dauriya tayi gurin danne Sacin ranta, har ta iya sakin ta?aitaccen murmushi.
"Eh! Gaskiya kam bai kamata ta tafi yanzu ba. Ka san akwai wasu gwaje-gwaje guda biyu da aka yi mata wanda har yanzu sakamakonsu bai fito ba. Gobe dai in sha Allah nake sa ran fitowarsu sai in ga wasu magunguna ne zan Wora ta akai."

"To kin gani. Kuma saboda Allah ni da na Wauko ta da nufin a?allah ta samu ko wata uku tare da mu don jikinta ya ?ara warwarewa sosai? Kawai yanzu cikin sati Waya ta fara zancen tafiya? Wai ma taya akai har hakan ta faru? Ina Rabi ta tafi da har aka kai irin wannan lokacin ba'a kai ma Innaye abincin rana ba har wannan tsautsayin ya faru?"

A daidai lokacin suka isa ?ofar Wakin da aka sauki Innaye. Don haka Bintu bata ba shi amsa ba, ba ?aramin godiya tayi ga Allah ba da yasa suka isa ?ofar Wakin a daidai wannan lokacin. Da tabbas babu abinda zai hana ta fashewa da kuka idan ta buWe baki da nufin ba shi amsoshin tambayoyinsa.

A zuciyarta take ta tufka da warwarar maganganunsa
'Wata uku? Saboda Allah a ina yake nufin wannan tsohuwar za ta zauna har na tsawon watanni uku? Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Sai a yanzu take da na sanin amince masa tun farko da ya ce mata zai Wauko mahaifiyarsa a duba lafiyarta. Da kawai tubure masa tayi da cewar ba sai ya Wauko ta ba, a matsayinta na likita gara ta bishi can ?auyen ta duba ta, in yaso daga baya ta tattara duk magungunan da ciwon tsohuwar ke bu?ata ta bashi ya kai mata.

Abu Waya tayi tunani da yasa ta amince da Wauko tsohuwar, shekarunsu biyu ne da aure. Kuma a cikin shekaru biyun ko sau Waya tsohuwar bata taSa taka ?afafunta zuwa gidan ba, hana rantsuwa dai ?an'uwansa mata da suka kasance masu bala'in naci da takura sun je har sau uku. Su Win ma karon farko ne kawai ta tarbe su da fara'a, karo na biyu da na uku kuwa tarba ne tayi musu irinna lallai idan suna da hankali za su janye jikinsu daga na ta da na mijinta, irin tarbar nan ta kora da hali ya fi kora da sanda. Kuma ha?arta ya cimma ruwa domin idan ba ta manta ba,

1 / 53