Author : SURAYYA DAHIRU Category : African Stories & Novels
da cewa "Ina Kano fa".
Dariya sosai Faruk ya yi! Sannan ya ce "shegen sama lallai yarinyar nan ta yi wining. Ashe dai Halima yar lukutar zata ri'ke maka wuya".
Nan da nan Sadik ya ji zuciyarsa ta motsa, akan me Faruk zai gatsa sunan matar sa? Bayan yasan tantirin dan-iska ne.
Ya tuna abin da ya fa'da masa ranar dinner din bikinsu da ya ga Guduyo cikin kwalliyar Jan tufafi.
Akan idonsa ya ce "Moriki wannan babban kayan kake yi wa bacin rai? Ko baka son ta ai zaka huta, na rantse maka da nasan da irin ta a gidanku da tuni na sure ta, dan kuwa zata kashe dukkan sha'awa, za kuma ta yi juriya".
Tun wannan maganar ya sake jin haushin ta data sanya kayan da suka bayyana dukkan surarta.
Faruk abokin Gudale ne tuntuni, mahaifinsa dan asalin jihar katsina ne, amma mazauna Kano. Masu ku'di ne na gaske, kuma gidansu suna rayuwa ne irin ta turai ma'ana kowa yana yin abin da yake so a sanda ya so.
Bayan Al'amin da Abbaas Gudale bai da wanda ya wuce Faruk.
Duk da abotar tasu akwai na'kasu a cikinta.
A dalilin Faruk! Gudale ya fara shan shisha, har ila yau Faruk ne ya koya masa shan 'kwayoyin da suke saka mutum caji ya shiga cikin maye, sai dai da ke masu tsada suke afawa basa buguwa ainun, amma suna shiga yanayin da zasu iya keta kowanne 'Dan adam.
Neman mata da nufin lalata ne kawai Gudale bai fa'da ba, wannan kam Ubangiji ya tsare shi, amma shegantaka sai wacce ya manta.
Da sallamah ya shigo har cikin dakin, Ina kwance akan gadon ban motsa ba, na dai amsa sallamar a sanyaye.
Ya dan yi jim yana kallona.
Ya matso jikin gadon yana kallona. Ya kasa ha'kuri ya 'kira ni a kaurare "Guduyo".!
Na amsa a gajarce.
"Billahillazi lah ilaha ilallahuwa ba zan dauki wannan iskancin ba kin ji. Ya zan fita baki san ki ce mini a dawo lafiya ba, sai da na roka. Sannan na dawo ki kasa bu'de baki ki yi welcoming 'dina. Kina nufin sai na sake roka? Kin yi tsararo Wallahi".
Ganin da gaske hautsine mini zai yi, dan haka kawai na ta'kaita maganar na ce "Gajen Hakuri ka yi, bana Jin da'di na fa'da maka. Sannu da dawowa Yaya Gudale".
Bai amsa ba ya hawo gadon sosai ya janyo ni jikinsa yana ta'ba jikina. Ya kalli ido na ya ce "Amma jikinki babu zafi".
Murya a dashe na ce "Eh kawai kasala nake ji da kuma ciwon kai, amma na ha'diyi Panadol".
A hankali ya furta "sorry".
Na kasa amsawa saboda yadda nake jin wani irin abu na ratsa ni, wanda na hakikan ce shauki ne.
Ya dinga murtsika ni, yana saka baki yana sumbatar duk inda ya yi masa.
Yayin da na yi lamo ina Jin da'din lamarin da nake jin tamkar mu tabbata a hakan.
Mun jima yana ya mutsa ni, shi kansa jikinsa ya yi tubus da kyar ya sauka a gadon a dalilin 'kiran sallah da aka fara yi.
Indomie kawai na dafa muka ci, na shirya cikin lallausan material da na siya a *Amyas* ya samu tsararren dinkin *Umm Muhd collection*
Ya kalle ni sosai ya ce "zauna na tambaye ki wani abu Guduyo*.
Na zauna ya ce "Tsakanin ki da Allah a ina Sakina take zabo wadannan suturun masu tsananin kyau da daukar ido ne.
A hankali na ce *Amyas newly & fairly items* 08083909947.
Da kuma ina?" ya tambaya da sauri.
Na ce da "wajen kawarta *Umm Muhd collection*"
Ya girgiza kai ya ce "wanene telanki?"
Na ce "macece mai mini dinki ai"
Ya ce "Alhamdulillah! Na dauka yadda aka miki dinki yana zama a jikinki wani katon ne ke gwada ki.
Gaskiya ta iya dinki kwarai na yaba mata, kinsan duk telan da ya yiwa mai jiki dinki ya yi daidai ya zauna to lah shakka kwararren tela ne"
Na nisa na ce " *Umm Muhd collection*ai kwararriyar tela ce cikin kwararru, Wanda suka ninka ni jiki ma yi musu dinki take su yi Cass da su."
*08063358662.*
Ya nisa ya ce Gaskiya ne na gamsu, domin ko hasidin iza hasad yasan dinkunan ki na garari ne, na yaba da su. Amma kinsan me?".
Na girgiza kai ya ce "kin yi kyau sosai! Kamata ya yi ace wannan kwalliya dan ni kawai aka yi ta. Yanzu je ki cire ki sanya doguwar riga free size sai mu tafi, idan mun dawo sai ki mayar mini da wannan din".
Ban ce komai ba na tashi domin tunda ya fa'di hakan, to kuwa dole na yi matu'kar dai ba so nake ya hargitse mini ba.
Na canjo din, amma sai ya sake cewa "Fatar ki ka'dai abin a boye ce Guduyo. Sakina ta mayar da ke babbar mace. Na gode wa *Aisha lame* da ta yi miki zabin wadannan mayukan Ubangiji ya albarkaci kasuwancinta".
Na ce "Ameen ai indai kayan oriflame ne, aka sameta to a yi burki kawai".
*07036662633*.
Daga haka muka fice, kasan zuciyata kuma farin-ciki fal a ciki, na kasa nuna masa takaicin gudun da ya yi ya bar ni da auren sa tsawon watanni kusan uku.
Wajen koyan mota muka fara zuwa, muka shafe lokaci mai tsayi, kuma Ni nake tu'kin. Kawai shi saka ido da bada umarnin abin da zan yi ne aikinsa.
Muka kammala yana sake jaddada mini idan muka sake dawowa ni zan mayar da mu gida da kaina.
Daga nan muka wuce Ado Bayero mall wanda aka bu'de shi a wanann shekarar.
Fa'din irin sayayyar da ya yi mini zai zama tamkar bata lokaci ne.
Kawai abin da na sani ya kashe mini ku'di sosai, har raina na sani da biyu yake yin hakan.
Ko dai dan ya goge laifin rashin nemana da bai yi ba tunda ya tafi, ko kuma dan ya samu ha'din kaina wanda ba a samunsa da tsiya tsiya.
Daga shoprite Yahuza suya suport ya yi tunga. A mota ya barni ya fita, bai wani jima ba ya dawo dauke da ledoji a hannu. Har da ledar Habib yougort.
Ya bude baya ya ajiye, sannan ya shigo muka tafi. Nan da nan 'kamshin kajin ya cika motar.
Maimakon mu yi gida sai gidan Anti Ramla, dake farm centre. Ni na shiga gidan, yayin da shi ya nufi masallaci duk da dai an riga an idar tuntuni.
Da murna ta karbe ni, amma na shige dakinta "Ina cewa wallahi ban yi sallah ba".
Ta ce "ai kuwa gara ki yi har biyar ta wuce".
Na Jima da idar wa amma ban iya tashi ba. Saboda yadda nake jin fargabar yadda zata kaya a tsakanina da Gudale a yau.
Har 'dakin Iman ta kawo mini ruwa da lemo da kuma cincin.
Ta zauna kusa da ni tana cewa Anti dan Allah idan anyi hutu ki cewa Mamanmu zan zo miki hutu".
Ina murmushi na ce "Ba sai na fa'da mata ba ma zuwa zan yi da kaina na dauke ki".
Itama ta murmusa ta ce "Na gode".
Dai dai lokacin Antin ta shigo tana cewa wa Iman "ya kika tasa ta a taba da kallo haka, je ki ki 'karasa aikin ki, kinsan dai na rantse yau ke zaki yi abincin dare, baki iya komai ba sai kallo da barci".
Ta fice tana kunkunin ita ta gaji.
Muka gaisa a mutunce, tana ta tsokana ta da cewa "Autar gida amaryar Auta Gudale.".
Na murmusa ban ce komai ba, saboda ina jin nauyin ta, tunda ita bata nuna mana kiyayyya kamar yadda yayyenta Maimuna da Juwairiya suke nuna mana.
Ina kishingi'de sai kallona take yi, na sani kyaun fatata da ramar da na yi ne ya sanya take ganin tamkar ciki ne da ni.
"Ramlatu"
Gudale ya kira ta gatsal! Ta fita da sauri tana fadin " Ya ce ki zo ku tafi".
Dan jim na yi ina mamakin yadda bai iya kara ko alkunya wajen saya sunan manyansa ba.
A gaban 'yaranta da suka fara girma yana fa'din sunanta gatsal har da wani kaurarawa wai Ramlatu.
Na mi'ke Ina ta jin kunyar wannan abin da ya yi.
Na same su a tsaye, Yana cewa "zaki bani, ko ba zaki bayar ba?"
Ita kuma cikin rarrashi ta ce "Zan baka mana Autan Umma! Amma dai hamsin zan turo maka, ba zaka samu yadda ka ce ba".
Kai-tsaye ya ce "wallahi ba zan karbi hamsin ba, yau daya dan kin samu na mayar da ke mutum na bu'kaci abin ki, sai ya zama dogon turanci?
Ba zaki bani kina mini godiyar na tsallake kan kowa na zo miki ba?"
Ta ce "To na gode maka! Yanzu zan saka maka 50 din, next week sai na sake sako maka".
Ko godiya bai yi ba, ya ce "Kar ya wuce goben if not ba zan karba ba".
Sai lokacin ta bu'de masa murya ta ce "Dan Allah kar ka karba Sadik".
Ya fice yana cewa "ki koma ki yi sallah an fara kirah.
Ina idar wa kuwa kiran sa ya fado wayata, yana "fa'din fito mu taf"
Muka fita da Iman har motar ta rako ni, sannan ta dora mini ledar da Mamanta ta bani spices din girki.
Muna tafe a hanya ina ta zancen zuci, mun zo dai dai gadar lado ya ce "Amma kin sani sarai bana son ina tu'ki ki mini gum tamkar direba ke jan ki"
Ban tanka ba. Ya kufula ya ce "Wallahi duk take taken ki na gano ki.
To saurare ni da kyau! Kin san Allah yau dai idan kika mini sanadin bacin rai, baki kyauta mini ba. Ba kuma zan yarda ba, tun safe nake son na sanya farin ciki a fuskar ki, amma kina botsare wa? Abin da zan tunatar da ke shine matu'kar kika bari na yi fishi da ke a yau kin yi hannun riga tsakanin ki da rabauta a wajen Mahallicin ki.
Haba! ina amfanin macen da ba zata fahimci komai ba, sai ta saka mutum ya yi bayani dallah dallah dan kawai ta ga iyakar sa. Guduyo iyashege a wajen ki yafi na tsohuwar motar diban itace".
*Hajja Faseelat a matso a gyara mana Amaryar gobe*.
*Na sani ingantattun supplement din ki zasu rikita Gudalen Umma*
*Tamkar yadda suke gigita Malam Mk na Sa'a da Farida*🥰
*07039269802*.
# Team Gudale#
# Team Guduyo#
# Surayya Dee#
# Ana tare 🤝.
2/8/23, 10:25 - Buhainat: *51-52.*
*Paid*.
Na zuba masa ido ina jinjina girman 'karfin halinsa.
A hankali na ce "me kake son na fahimta amma ban gane ba?"
Ya dauke kai ya ha'de fuska ya ce "Ina nufin ki zubar da wannan halayyar banzar da kike son koyo wa. Wacce mace ce mai ilimi zata dinga yin abin da kike yi. Na rantse miki idan kika sake rufe mini kofa sai na kai ki gaban Abba sannan zan fa'da masa wula'kanta ni da kike yi. Dan kada na dauki mataki ace ni ba mai biyayya ba ne".
Jikina ya yi sanyi, harshena ya yi nauyi, na kasa ko da motsi ne.
Wato da ke yanzu yana da bu'kata dole na yi masa yadda yake so. Shi bai duba laifukan da ya yi ta yi mini ba.
Kansa ya sani. Haka kuma mafi yawa dabi'ar maza take, indai suna da bu'kata to zasu yi komai dan kawar da wannan bukatar, amma idan basu da ita, ba ruwansu da duk halin da mace zata shiga.
Allah sarki mata! Mace mai juriyar shanye dukkan takaicin namiji.
Muna dawowa, Abba ma ya dawo, ganin hakan ya sanya Gudale parking a kofar gidan, muka fito, muka bi shi cikin GIDAN.
A harabar gate din Abba ya dakata muka gaisa, farin-cikin dake shimfide a fuskarsa ba ka'dan bane, sai albarka yake sanya mana.
Ya ce "mu tafi *GIDANMU(Janafty).,* Mu huta gajiya tunda yanzu muka dawo, ba sai mun shiga cikin gidan ba.
Na so na leka na ga Mamana, amma na ha'kura na wuce wajenmu ta 'kofar lambu.
Yayin da Yaya Sadik ya fita ta waje dan ya shigo da mota.
Duk yadda yake cikin zumudi sai da ya yi alwallah ya tafi masallaci dan sallar isha. Ubangiji ya taimake shi a wannan bangaren, ba ya wasa da sallah a jam'i.
Wanka na shiga, na fito dauke da alwala.
Na feshe jikina da zababben body spray na kamfanin oriflame. Na goga roll on. Sannan na shafa mayukana da suma kamshi suke bayarwa na mussman.
Na tsinci kaina da saka pant da bra. Abin da bana sakawa kenan idan zan kwanta brezia tunda na ji an ce tana sanadin kamuwa da ciwon sankarar mama.
Amma yau na kakaba ta. Na dauko rigar barci mai laushi wacce ta zarce guiwa da ka'dan na saka. Na sake gyara gashina. Na jona burner na zuba turaren wuta. Bayan na feshe kayana da tsadadden turarena.
Na dauko dogon hijabi gogagge na saka, na tada Sallah.
Ina kan sallayar ya shigo. Ya kishingi'da akan gadon. Na shafa addu'a na yi masa sannu da dawowa, ya amsa idonsa a lumshe.
Ya tashi ya ce "zo ki yi warming 'din kazar nan, ki ha'do mini da tea".Ganin tana da yawa ya sanya na saka a wata a fridge na dumama wadda zamu iya cinyewa.
Tare muka fita. Ya haye sama, Ni kuma na shiga kicin.
Na shirya komai a dining. Ya sauko! Cikin lallausar jallabiya sabuwa dal kalar ruwan madara, sai 'kamshin turarensa mai da'din gaske yake yi. Tare muka zauna wajen cin abincin. Ban yi sanya ko kunyar ci ba domin yunwa nake ji. Tun indomie din da na ci da zamu fita. Sai cincin da na ci ka'dan a gidan Anti Ramla, ni kuma wadannan abubuwan ban dauke su a abinci ba.
Na kammala na zaro tissue na goge hannu da baki.
Ya kalle ni ya ce "Guduyo kenan! 'Dazu zamu fita baki saka hijabi ba, amma yanzu daga ni sai ke a gida kin dauko burgujejen hijabi kin maka. Annabi ya ce "Madallah da macen da idan mijinta ya kalleta zata sanya shi farin ciki".
A hankali na ce "Sallah na yi fah"
"Eh haka ne! yanzun ma sallar kike yi yar rainin wayo, ki cigaba dai da wasa da ticket din shiga aljannar ki".
Na yi shiru saboda na rasa me zan ce.
Kicin na ga ya shiga ya fito da ledar Habib yougort din da ya siyo.
Ya kalle ni fuska ba alamun sassauci ya ce "ki kashe komai ki zo 'dakina ina jiran ki, idan kika wuce 20 mintues ki sani ban yarda da ke ba.
Kuma Annabi ya ce "Allah Yana yarda da mace ne idan mijinta ya yarda da ita".
Ya haye abinsa, ya barni da binsa da ido.
Brush na sake yi. Na ha'diyi supplement *G.H.T.* hadin amare da Faseelat ta yi min. Akan a dole na doshi saman nasa.
Na shiga da sallamah, na tarar da shi yana zaune akan kafet din gaban gadon.
Na zauna nima, ya bu'de robar yagourt din ya turo tare da cewa "Bismillah dauki ki sha".
Na girgiza kai na ce "Na koshi sosai".
Ina rufe baki ya ce "Ba ruwana da koshin ki! Maganar Annabi zan yiwa biyayya da ya ce a shayar da amare madara ko nono. Dan haka dauki ki shanye".
A dole na sha yogurt din, duk da da'dinsa. Na shiga bayi na kuskure bakina.
Na sake zama akan kafet din a takure. Ya kalle ni ya ce "Guduyo ban son irin wannan mood din a yau. Sannan ki tashi ki cire wannan hijabin tun raina bai fara baci ba".
Na kasa cire wa. Ya gama shan youghrt din ya shiga toilet, ina jinsa yana brush. Ya fito ya dauki air freshener akan mirror ya feshe dakin.
Ya matso inda nake ya saka hannu biyu ya ciccibe ni, na taimaka masa na mi'ke din.
Ya cire hijabin ya yi wurgi da shi yana cewa "Wato halittar mace da 'kunbiya kunbiya take, wai ke a dole sai kin ja aji. A dole sai an miki irin yadda kuke jin labarin karya ko?"
Dake a cikin ru'dani nake sai na kasa cewa uffan. Na zuba masa ido.
Ya kalle ni from head to toe! Ya koma ta bayan ma.
Ya dawo gabana ya ce "maimakon ki samo riga very transferent sai ki sako mini wannan cotton din? Bayan na sani Sakina zata cika miki akwati da irin wadannan rigunan dan kawai na zama *Jani talau*".
Ba zato na ji ya rungume ni sosai, tsawon lokaci muna hakan, muna Jin bugun da zuciyoyinmu suke yi.
Yayin da wannan rungumar ta sake zama sanadin soyayyar sa ta ninku a zuciyata.
Na dinga jin sonsa ya tumbatsa ya cika zuciyar ya bi har raina da dukkan gangar jikina.
Kisses ta ko ina yake sakar mini, na karshe wanda ya ki'dima ni shine wanda ya mini a kunnena. Komai na jikina sai da ya amsa wannan 'kiran nasa.
Ya yi sama da rigar, ya cire itama ya wurgar da ita. Na yi saura daga ni sai pant da bra.
A fili ya ce "wow *Funkaso babban girki! haka abin yake? Ashe dai da gaske Guduyon ce ta gaske. Bayan Guduyo kin sake zama Halah a gareni."*
Kunya ta kama ni, na sanya dukkan hannuna na rufe fuskata.
Ya gama kallonsa, da maganganunsa masu nauyi tamkar a ghetto area ya girma, wanda suka sake jefa ni cikin shau'kinsa.
Ya yi iyakacin kokarinsa wajen cire bireziyar ya kasa.
Cikin wata irin murya da ban yi zaton zai iya yinta ba ya ce "Ban son haka Gudidina taimake ni mana. Koya mini yadda ake yi, ta yadda nan gaba zan huta da cewa ki taya ni.
Ganin na ki yin komai, ya sanya shi dauko almakashi ya yanka tsakiyar.
Daga nan abin da ya biyo baya ba mai sau'kin fa'da bane. Domin dai kam da fitila a kunne ya yi komai, sannan duk wani lashe lashe ta tsostse ba wanda bai yi mini ba, shima kuma sai da ya sanya na yi masa.
Bai bari na zama yar gari ba a harkar, a ranar ya koya mini komai, sannan ya mayar da ni cikakkiyar mace.
Bayan ya nutsu ya ce "Oh yau dai burinki ya cika Halimatu kin cinyewa Umma 'danta kin raba shi da samarta ka".
Duk da ina cikin yanayi mai nauyi! Ga 'kasana sai rad'ad'in gurzar da ya sha yake yi. Sai da daure a kunya ce na ce "Na yi sanadin mayar da Gudalen Ummah Man dai, girma ya zo. Sai fatan Allah ya sa ya gane ya girma din".
Ya yi murmushi bai ce komai ba, ya je ya yi wanka ya fito da daure da tawul.
Ina kwance ina kallonsa tunda har lokacin ya ki yarda ya kashe fitila.
Na kalli agogo na ga sha biyu ta wuce, na tabbatar mun shafe lokaci mai yawa.
Rawar jiki da sumbatu na sha ba adadi. Madallah da kayayyakin *Faaseelat*
Dake iyashege a jininsa ne yana tsayen ya ce "Ba zaki tashi ki