Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DA ME AKE ADO Complete 1 4 Complete Hausa Novel by Aunty Fauziyya D Sulaiman

Author :  Aunty Fauziyya D Sulaiman Category :  African Stories & Novels

Chapter   8 / 47

21K to 24K   out of 139.6K words

ma'u meye wannan mezangani

haka

3ã DAME AKE ADO 3 Bajinin al.ada bane irin naku namata ba....... Cikin kuka tace nima dafarko nayi zaton irin abinnan dawasu kawayena keyine mistration idan sanya Auduga da.ake goge hanci shikenan saiya tsaya nikuma dana sanya saiya jike nakoma sanyawa yajike saikuma jinin yadinga zubuwo bayan banyi komai wlh banyi komaiba Abin sai ma yabashi dariya duk da jinin yazuba dayawa yasaki hannunta domin tadansamu natsuwa sannan yafara magana bakomaiba ne ma'u kowace mace dayanda take fara Al.adarta amman zo cire kayanki kiyi wanka saimuje chemist muji ko wata matsalace tayi doguwar ajiyar zuciya da jindadi tama manta da yayanta yana gabanta tafara kokarin cire rigarta da sauri baiyi zaton ganin abinda yaganiba YAUSHE MA'U TAZAMA HAKA ? ASHE TAZAMA MACE CIKAKKIYA BAISANIBA ? Bugun kirjinsa yafara sauyawa sai yakauda kansa dasauri yana kokarin nemo nutsuwa yasanya cikin nutsuwarta cire kayan takeson yi gaba daya yau babu yar kunyar da take nunawa agabansa saboda bata cikin nutsuwarta tadauko wani zaninta tadaura kafin yazubamata ruwa cikin bokiti yasanya mata abandaki tana fatowa yace maza shiga bandaki kiyi wanka batare da yakalleta ba itama bata kula da komaiba tanufi bandakin tanashiga ya shige dakin da bokiti ahannunsa ya fara kwashe kayan nata dasuka baci yayo waje dasu sannan yafice domin siyo mata Audugar mata Har yadawo tana cikin bandakin bata gama wanka ba hakan ya bashi damar gyara dakin yana tsaka da gyara da gyaran tashigo da sallama yadaga kai da sauri yakalleta yana amsawa cikin shagwaba tace yaya nagama amman haryanzu yana zubowa kadan kadan dariya takwace masa yadaga kai yana kallonta waike wacce irin sakaryata ce ne ma'u ? Amshi nan kisanya da pant dinki Aikinsan yanda akeyi ko ? Tadaga masa kai alamar eh tasani yauwa shirya kafin nima nawatso ruwa nima yanzu nadawo nadan gaji ta amsa yafice shima yajuya domin shiga wanka amman zuciyarsa naci gaba da sakawa da kwancewa Ahaka sukaje chemist din wata ma.aikaciyar jinya datake dan taimakawa acikin Unguwa idan dare yayi duk karadin Ma'u kasayimata bayani tayi sai rufe fuska da dariya kawai ta iya Aunty deeja ma'aikaciyar jinyar tadinga dariya tana zolayar ma'u daga karshe tayiwa Ahmad bayanin babu wata matsala daman wasu matan sukanyi haka farkon fara Al'adarsu amma da sunyi saudaya shikenan idan zasu karayi jinin baya zuba kamar na farko tabasu magunguna da shawarwari sannan suka bar gurinta Ahanya ma'u tayi shiru taga inda yayan nata zaikaisu domin taga ba hanyar gidansu sukayiba gamamakinta sai taga kamar hanyar gidansu Ummanta ake nufa tayi shiru dai tashanye murnarta saidai sanda taga sun shiga layin dadi ya cikata harta gaza boyewa sai data rukunkumeshi tana zabga ihun dadi dafari yadan tsorata da yanda yaji ta makalkaleshi har suka faduwa amma da yagano murnar jindadi ce sai ya saki ranshi amman rikon datayi masa yakara tsinka jijiyoyin jikinsa cikin ranshi yafara korafin abin da yarinyar ke masa cikin lokacin yagaza jurewa yana ganin zai iya karya Alkawarin da ya daukarwa zuciyarshi na barin ma'u tazama CIKAKKIYAR MACE Tasan kanta kafin ya tunkareta da wasu Al'amura na aur

e

4ã DAME AKE ADO 3 Haka yadaure yakarasa kofar gidan yatsaida babur din yana tsayawa tana dira tun bai karasa tsayuwar ba caraf yacafko hannuta ganin tana shirin zubawa da gudu tayi cikin gida ma'u bakida hankali gudu zaki sanya atsakaiyar titi? Kobakisan ke matar aurebace yanzu saiki sanya mukoma wlh kifasa shiga gidan takwantar da kai cike da fargaba domin tasan kadan ne abinda yayan nata zai iya aikatawa tace yi hakuri yaya nadaina bazan komaba yasaki hannun nata yana girgiza kai to kitsaya mushiga tare banason zumudi nagaya miki takada kai kawai takasa cewa komai amman murna da zumudi suncikata tadan daure tatsaya yagyara tsayuwar babur dinsa yakulleshi sannan suka nufi cikin gida yaya Auwalu yana cikin chemist dinsa azaune ya hangosu tundaga nesa yafara wangale baki da fara'a don ganin yanda ma'unsa tazama butikekiya sunagab da shagon ma'u takufce tafalla dagudu tayi cikin gida domin bazata iya jure wannan jan ran da Ahmad kemataba Ahmad yabita dakallo da tsananin mamaki kafin yafashe dadariya yaya Auwalu ma yafito daga cikin chemist din yana babbaka dariya yace Hoo! Autar Umma wai haka take daman haryanzu batayi hankaliba Ahmad? Ahmad yayi dariya dasauki dai haryanzu yaya yamikawa yayansa nasa hannu suka gaisa suna cigaba da dariya subiyun yaya Auwalu yacigaba da magana Rufe chemist yakamani domin yazama dole naje naga AUTAR UMMA don kada umma tayi fushi dani suka sakeyin dariya sannan suka rantaya sukayi cikin gida gaba dayansu bayan yaya Auwalu yarufe chemist din nasa Acan cikin gida Umma da malam suna zaune suna kallo kasancewa akwai nepa labaran karfe tara suke kallo ma'u tashigo aguje ta manta babu ko sallama ta fada dakin tana kwallawa umma kira dasauri suka jiyo suna dubanta don fargaba Umma kam kasa magana tayi sai malam ne yayi karfin halin daka mata tsawa lokacin data iso tafada cinyar ummanta tana dariya Ke asm'u lafiyarki ke halan kinayin haukane ko? Cikin dariyar farinciki tace yi hakuri baba wlh dadine yacikani nadade bangankuba ina yini ..... Umma dai kallon Autar tata takeyi bakinta yaki rufuwa domin takoma wata babbar budurwa malam yadaure yahadiye fadan domin yayi murna daganin autar tasa yace har kullum dai bazaki daina sakarciba ina mijin naki yake kuma tarike baki tana dariya Umma kinji abinda baba yace wai inamijina maimakon yace yayana? Abin yabasu dariya gaba dayansu suka bushe da dariya Umma nashafa kan ma'un dafadin Ho! Autata naga randa zakidaina shiririta wlh dai dai lokacin Auwalu da Ahmad suka shigo ma'u takalli yaya Ahmad tana yar dariya tace yaya bazankara guduba Allah yanzu ma nakagune naga Ummatane yakada kai yana murmushi baice komaiba Auwalu yayi hararar wasa yanafadin nikuwa meye laifina da aki tsayawa agaidani tarufe fuska tana dariya yaya inawuni banacin kwantai yabata amsa umma tana dariya tace duk kin cikamu dasurutu kinhanani gaisawa da dana Manya yaya akayine saigaku da daddare kuma lfy Ahmad yasami guri yazauna yana dan yake yana satar kallon ma'u da tafara raba ido yace lafiya lau munzo kawai gaishekune baba inawuni malam sulaiman ya amsa dasakin fuska sannan ya gaida Umma tashi daga nan akaballe da hira anata dariya Ma'u dadi yacikata tanaji kamar kada takoma gidan mijinta shikansa Ahmad hirar tayimasa dadi jiyake kamar kada yabar gidan iyayen nasa domin hira cikin danginsa da iyayensa tafi komai yimasa dadi malam ne yafara ankara yace kai saiyaushe ne zaku tafi ne naga kuntsaresu sai hira kuke sharba deeje Umma tayi dariya tana fadin nibabu ruwana sutafi mana aiban hanasuba ma'u taturo baki gaba kamar zata fashe dakuka nidai mukwana anan don Allah baba kwana kuma? Malam yatambaya Ahmad yace eh gobe saimuwuce dasafe Auwalu yafashe dadar5ã DAME AKE ADO 3 kardai Ace rayinyar nan yakoyama shiriritar ta Ahmad banda hakan kawai saiku kwana gidan bawani dalili yamike tsaye gwara nawuce ni domin naga bakuda niyyar tafiya Aitafiya yazama dole kuwa kutashi kuwuce inji malam itadai Umma murmushi takeyi idan zasu kwana anan haka takeso tasamu damar ganawa da diyarta ta domin tagayamata dukkan abinda takeson gayamata saboda takasa zuwa gidansu duk da tanason zuwa malam ne yahanata yanacewa wai me zatayi gidan yara tunda suna zaune lfy aishikenan haka ma'u tatashi tana kumbura saiga hawaye yazubomata malam ne yahau salati yace Asma'u kuka kuma todayau kindaina zuwa gidannan tunda hakane karka kara barinta tazo Ahmad saita fashe da kuka tana fadin baba kayi hakuri shiyake hanani zuwa ko ina idan natafiyau bansan randa zankara zuwaba Hakan yadace yayi kumuje dan Allah idan muka biyewa shiriritar Asma'u saikukai dare gabadayansu suka nufi kofa banda umma data kamo hannun Asma'u dasauri taja baya dadi yacika ma'u dantayi tsammani cewa zatayi tazauna saitaga tahauta dafada amman cikin nasiha kinajina ma'u yanzu kinga kinzama matar Aure ba iridaya kike darayuwarki tabayaba don haka saikin nutsu kinyi komai yanda yakamata kidaina gudu da tsalle koba ayimiki aureba yakamata kinutsu haka kobakisan kinfara zama budurwaba Tarufe ido tana dariya kunya takamata waidan ma umma batasan Abinda yafaru da itaba yau kenan Umma takatsemata kunyar kinga bude idonki muyi magana kinga babu lokaci tabude idonta tana kallon umman nata Umma taci gaba da magana cikin hanzari yaya batun girki kin iya yanzu kullum idan yayanki yazo natambayeshi sai yace wai kin iya tayi dariya na iya umma na iya dafa indomie da shikafa da taliya rannan har miya nayi Umma tayi ajiyar zuciya haryanzu dai dasauranki zansiyamiki littafin koyon girki zanbaiwa yayanki yakawomiki muje kada sugaji da jiranki sukayi hanyar fita dasauri Umma tanaci gaba dayimata fada saida suka fita waje sannan takalli umman nata tace Umma shikuma yaya bakiyimasa fada kice yadinga barina inazuwa gida sannan yabarni bakoma makaranta dan Allah Umma umman nata tayi shiru damuwa tadan bayyana akan fukarta tace A ah babu maganar zuwanki gida kullum yanzu baikamata kifara yawoba kibari sai nangaba to Umma makarantar kumafa kinsan yayane yakecewa zanzama likita daidai lokacin dasuka iso wurin su Ahmad dake tsaye asoron gidan maganar ta karshe tadoki kunnawansu gabadaya ma'u tayi shiru ganin duk sunzubamata ido sai takama ina ina gaban Ahmad yayanke fadi domin indai ma'u tahadashi da mahaifiyarta akan maganar makaranta tagama dashi domin bazai iyaja da maganar mahaifiyarsaba sam maganar malam takatse musa fargabar dayake ciki kashiga kugaida jibril mana Ahmad yakalli malam dasauri ma'u taturo baki gaba kamar zatayi magana maganar umma takatseta malam ai inaganin yanzu sunyi bacci kosunyi bacci aizasu iya zuwa sutashesu sugaisa dai kushiga kugaidasu malam yabata amsa Ahmad yashga gaba ma'u tarufamasa baya Abin mamaki saisukaga lami tafito daga bayan kyaure soro sumi sumi babu kunya balle tsoron Allah Ashe labe takeyimusu daman tasan kuma idan suka shigo gidan mijinta zaifara nemanta Umma da malam sukabita da kallo lokacin dasu Ahmad suka shiga gidan tanajin hirarsu sanda taji sungama zasu tafi tafito dagudu talabe abayan kyauren bata taba zaton zasu shigo gidanba Lami tawuce sum sum tanufi cikin gidan kaitsaye malam yabita da kallo baki bude Umma kuwa salati tasanya tana fadin oh ni deeje Allah mai iko baka damu da mutumba ammanshi yamaida lamarin rayuwarasa gabadaya akanka malam yadagamata hannu ganin tafara masifa yana fadin kinga ya isa wuce muje ciki mukwanta deeje tayi kwafa tawuce ciki tana huci ta gyada kai malam yabita duk ransa yabaci amman yana kokarin boyAbdullahi yusuf maitama

09034598552ewaiya



26 April 2015 at 07:57 · Public

Save · More

Like

React

Comment

Share

LikeHaha58

Write a comment...



·

Bintu Zahra

Ammafa Kayi Mana Tsallake...

2 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

Hajara Umar Jibril

Tenx

1 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

Ahmad Sabo

To ina labarin raliya?

1 · Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

Abubakar Ahmad Pate Lere

Haba dan allah acigaba

Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

Ummin Mustafa Muhd

amma kana kokari

Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

Salees Naja'at

angaida maitama

Like · React · Reply · More · 27 Apr 2015

Bintu Zahra

Mungode Sannu

Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

Mukhtar Umar Daura

Kayi kokari

Like · React · Reply · More · 27 Apr 2015

Princess Hauwa

Gaskiya wannan labarin yana dadi

Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

Hussaina Abdulkadir

THANKS

Like · React · Reply · More · 26 Apr 2015

View more comments&

Free Mode See Photos

Facebook logo

Go To Home

Sirrin zuciya

DAME AKE ADO part 13.

Asma'u da Ahmad suka shiga gidan suna

kwallah sallama jibrilu yafito daga cikin

daki yanagoge idonsa dakokarin gano

masu sallamar domin akwai haske wutar

nepa mamaki yadan bayyana akan

fuskarsa yabude baki yana fadin wai

wanake gani kamar Asma'u tadan kalli

yayan nata tana murmushi nice baba ina

yini lafiya kalau Asma'u Ahmad yadan

durkusa dasauri yana fadin baba inayini

jibrilu yakalleshi dasauri koshi yasauya

amman sauyawar ma'u dagirmanta yafi

bashi mamaki kwarai dagaske danshi yana

dan ganinsa jifa jifa yana Amsa gaisuwar

Ahmad yana kallon ma'un kafin yafara

kwallawa lami kira saigata ta bullo simi

simi cikeda borin kunya yakalleta cikin

yanayin tuhuma daga inakike haka kuma

lami? Gabadaya suka kalleta suma

saitakama susar keya nadan leka wurin

dijene nasamo ashana yakada kai

yanafadin oho! Malam jibrilu yacigaba da

magana ga Asma'u sunshigo gaishemu

yamaida subansa ga Asma'u waiyaushe

kuka iso gidan nema? Ahmad yace

bamujima dazuwaba yamike tsaya bari

muwuce dare yayi Allah yatashemu lfy

cikin hanzari mlm jibrilu yace Ameen wani

irin dadi yacika ransa ganin yanda ma'u

tazama sukayi musu sallama suka kuya

sukanufi kofar fita daga gidan shikuma

yabisu da kallo yana kada kai Lami kuma

tabisu dawata uwar harara kamar idonta

zaifadi tasaki uban tsaki wanda harsaida

yaran suka jiyo ma'un ce tawaiga dasauri

amman yayan nata yajata suka wuce

malam yamaida kallonsa akan lami

kekuwa lafiyarki kike wannan tsaki saikace

wata tsaka A a macijiya ba tsakaba tabashi

amsa tana murguda baki yakada kai

yashige daki yanafadin saikuma kiyi Lami

nibacci nakeji Duk wani taimako da dabara

Ahmad yakoyama ma'u yanda zata

tsabtace kanta tun tanajin kunya hardai

tasaki jikinta dashi bata iya boye masa

komai domin randa jininma yadauke saida

ta taddashi yana kallo tace yaya kasan

wani abin dadi kuwa yakada kai yana

murmushi yau jinin yadauke gaba daya

yayi murmushi ho ma'u waton andaina

jinkuyata ma kenan yanzu ko? Shikenan

saiyin wankan haila kin iya ko ta isa

kusadashi tazauna tana murmushi na iya

yaya tun amakarantar islamiyya nakoya

mana saidai wanka yanadayawa Akwai

wankan janaba Akwai na hailah dana

wankan biki dasauransu Toni wanne zanyi

kodayake aiduk iri dayane saidai niyace

tabambata ko?

7ã DAME AKE ADO 3 Yadaga kai hakane

kezaki yi wankan haila ne don haka saikice

nawaitul guslul haila farillah sannan saiki

fara yin wankan tunda kince kin iyako

tadaga kai na iya mana itakuma janabar

mece ita ta tsareshi da ido tanason jin

amsar da zainata shikuma duk yarikice

yama rasa mezaicemata ma'u datambayar

tsiya take amman bari yayi mata baro

baro yahuta kinsanme akeyi idan anyi

aure tsakanin miji da mata kamin yakai

karshe tace nasani mana wanke wanke da

shara ko? Baisan sanda yagashe da

dariyaba yace bawannan bane raya sunnar

ma aiki ne aure takuma katseshi raya

sunnar ma aiki kuma yin sallar dare ko

Azimin litinin da Alhamis duk basu bane

bari nanumiki raya sunnar ma aiki saiya

kamo hannunta yajata jikinsa ya

kankameta domin hakan zuciyarsa ta

aiyanomasa yayi tuntuni yaturo bakinsa

cikin nata jikinta yadauki rawa tsoro

yakamata firgici yashigeta takama kokarin

kwace kanta dason fasa ihu amman tagaza

shida kanshi yaji wani yadarsu azuciyarsa

yasaketa dasauri jikinsa amma yana rawa

tafara daja dabaya kamin tafasa kuka

tanaganin anyin irin wannan amman cikin

fina finai wanda aganinta sai yan iska ne

sukeyi meyasanya yayanta zaimata haka

kunya dafar gaba duk suka baibayeshi

waiwane irin rashin hankaline yajagoranci

zuciyarshi ya aikata hakan ga ma'u

yarinyar dabatasan komaiba yamike ya isa

inda ta takure tana sheshshekar kuka

ma'u meye abin kuka kuma wai bakisan

meye aure bane wannan abin danaimiki

shine soyayyar aure bashi bane wannan

iskanci ne turawane keyinsa acikin film

yadafe kai dadamuwa wai wace irin

yarinyace ma'u gata haihuwar birni kuma

yar makaranta wadda yakamata ace tasan

komai amman ba abinda tasani yagyara

murya yana shirin lallabata amman tini

tafice daga dakin tanacigaba da kuka

yabita da kallo yama rasa mezaiyi washe

gari dasassafe yashirya yafice gurin aikinsa

yabarmata rubutu atakadda ganin bata

tashi daga bacci ba yau basu kwana daki

daya ba ma shi falo yakwana don ganin

duk tafirgice dashi zuciyarshi fal tunani

kamar yanda suka saba kullum saisunyi

meeting kafin sufara aiki da manajojin

gidan man sannan ayi lisafin abinda ke

cikin litar kowa yau mai gidan manne baki

daya da kansh yazo wato ALHAJI NURA

KWANGILA YAN LEMAN duk ma aikacin

dayaganshi sai gabanshi yafadi domin

yariga kowa isowa Ahmad kusan

nakarashe a shigowa gabansa yayanke

yafadi amman daya dubi wayar hannunsa

yaga haryanzu bakwai bata karasaba

yadanji dadi aransa domin yasan baiyi latti

ba bayan duk sun taru babban manaja

yasanardasu yabude sabbin gidan mai a

legas yanason zai dibi wasu dagacikin ma

aikatan suje suhadu dawadanda za adiba

sabbi acan suyi aiki natsawon watanni

ukku dasu harwa dancan susami gogewa

don hakan kowa yakasance cikin shiri

sunansa zai iya fadawa

8ã DAME AKE ADO 3 Dawannan yayi

sallama dasu yatafi kusan kowa bayason

sunanshi yafada dan bamaison yayinisa da

iyalinsa musamman shi Ahmad dayake da

danyar amarya shakaf inazaiwuce yabarta

har tsawon wannan kwanakin donhaka

afili da cikin ranshi yake addu ar Allah yasa

babushi din yanagab datashi daga aiki

yaya Auwalu yakira wayarshi bayan

sungaisa Auwalu yace idan yatashi daga

aiki yabiya tacan gidan ya amsa dato

sukayi sallama sanda ya isa gidan yaya

Auwalu matarsa hafsa tashiga tsokanar shi

tunyana ramawa harbakinsa yayi shiru

datafara hadawa da matarsa yaya Auwalu

yace kinga hafsa idan zaki taimaki yaron

nan kibashi abinda kikace to idan kuma

bahakaba yayi tafiyarshi tamike tana

dariya tashiga cikin daki minti biyu hafsa

tafito daga dakin hannunta rike da bakar

leda takaraso wajensu tamika masa Amshi

nan kakaiwa ma'u tayita karatu Haus

a Novel ne yadan waro ido



See translation

28 April 2015 at 18:38 · Public

Like Page · Save · More

Like

React

Comment

Share

Like7

Write a comment...



·

Abubakar Sa'ad

Dan Allah a cigaba da wannan littafin

Like · React · Reply · More · 18 Jan

Ummu Khalifa Khadija Adamu

Allah ya kara basira

Like · React · Reply · More · 30 Sep 2018

Adama Abdulkarim Kiyawa

Masha allah mungode

Like · React · Reply · More · 20 Aug 2018

Mahmud Yusuf Adam Maje

Gaskiya mugode

Like · React · Reply · More · 18 Jul 2019

Mahmud Yusuf Adam Maje

Agaskiya mungode

Like · React · Reply · More · 13 Jul 2019

Tajudeen Aminullah Abubakar

Tnx

1 · Like · React · Reply · More · 28 Apr 2015

Hussaina Abdulhamid Abdulhamid

TNX

1 · Like · React · Reply · More · 5 Feb 2017

Maryam Balarabe

plz adora ynxu

1 · Like · React · Reply · More · 28 Apr 2015

Jamilubello Bello

Dan Allah abamu cigaban kallon kitse a idah manah

1 · Like · React · Reply · More · 28 Apr 2015

Tahir M. Kaumi

Cabdijam.

1 · Like · React · Reply · More · 28 Apr 2015

Free Mode See Photos

Facebook logo

Go To Home

Jamila Umar Tanko Books

DAME AKE ADO part 14.

yadan waro idoí ½í¸³da mamaki wai kina nufin littafan soyayyane eh sune tunda yayanka yabani lbr halinda kuke ciki da ma'u naga babu mafita bayan wadannan littafan tayita karantawa yakarba yana jijjiga kai cikin ranshi yana fadin NAYI ZATON AI BABU KOMAI CIKINSU SAI HIRAR SOYAYYA MARA KAN GADO AMMAN DAI BA AKIN TA MUTUM Yayi godiya sannan yayi musu sallama zaiwuce danyaga dare yanashirin yimasa lokacin daya isa gidan saiyatarar dayara afalon suna kallo amman yana shiga yaran sukafice domin tun randa yayi musu barin mahaukaciya suke jin tsoronsa yatsaya abakin kofa rike da labule yana kurawa ma'u kallo data kauda kanta gafe tanawasa da yatsun hannuta ma'u baki ganni bane naganka mana sannu dazuwa yafada afili aranta kuwa cewa tayi mezan maka kuma yayi murmushi don shi mailiafine a gurinta yakarasa kusa da ita yamika mata ledar dake hannunsa karbi wannan inji Aunty Hafsa tace kiyita karantawa harkigama dasu duka taleka ledar taware ido duk wannan

8 / 47