Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DA ME AKE ADO Complete 1 4 Complete Hausa Novel by Aunty Fauziyya D Sulaiman

Author :  Aunty Fauziyya D Sulaiman Category :  African Stories & Novels

Chapter   11 / 47

30K to 33K   out of 139.6K words

candy ai harsaikin gaji dani kamin nasamu Admission! Admission kuma maryam ma'u tatambayeta cikin da sanyi jiki maryam tabata amsa da eh kinsan babana yanason nacigaba da karatun kamar sauran yayyena dadamuwa ma'u tace kinji dadi daman nice ke niyanzu saizaman gida bansan ahalin danakeba koda ace candyn ma nayi toda da dansauki anangidan ma'u maryam tayini har saida tataya ma'u girkin dare ita ma'un tana sha'awarta ta kammala karatunta ita kuma tana sha'awar ma'u nayadda tayi sa'ar Aure duk da mijin nata bamai hali bane amman suna cikin rufin asiri saigab da sallar magriba maryam tabar gidan amman tatafi tabar zuciyar ma'u damiki wanda tayi niyar amayar dashi yau kota huta kamar yanda Ahmad yasaba dawowa yauma hakan yadawo yakaraso cikin gida yakafe babur dinsa sannan yajanyota jikinsa yamatse gaggawar tameye bayan takaceni kaikadai bamai gutsirarma to meye danna taba kayana kuma za'adamu bar maganar haka jekacire kayanka kayi wanka tukunna harsaida yaci abinci yakoshi suna falo suna kallo sannan ma'u tabijiromishi da abinda keranta alokacin kanta yana kan cinyarsa yana wasa da gashinta suna cikin nishadi yadaga kai ta kalleshi tace yaya akwai wani abu dake damun zuciyata inason gayamaka amma bansan yadda zaka dauki abin ba ya lakace mata hanci yana murmushi yaushe muka fara yar haka dake ma'una kiboye abu aranki yasanya miki ciwon zuciya idan narasaki mekike tunanin zaisami rayuwata? Tayi murmushi saika sake wata matar yargayu tayi kara saboda mintsilinta dayayi wacce mace ce zata auri mutum irina? Idan narasaki nima narasa kaina bayan su abba babu wanda zaikara bani matat aure har abada.........ya isa haka bazan mutu bama saikarigani da shekara ashirin daya yakuma mintsininta yana dariya tasanya ihu tazame tanafadin kai yaya wlh ka iya mugunta mugunta ko gaskiya yaza ayi nayarda na mutu nabarki har shekara ashirin da daya wato wani ya auremini ke ko? Naki wayon rana daya zamu mutu nida safe keda yamma yanda yake maganar babu dariya yasanya tafashe dadariya tana fadin kaji yaya kamar kaleka littafin kadararmu kasan komai nidai bazanmutu dawuriba gaskiya Anji anbarmiki duniya kiyi gadinta amman gayamin abinda kikeboyewa kona samu kwanciyar hankali don har kindagamini hankali yanzu yaya inason cigaba da karatu ne! Gabadaya annurin fuskarsa yadauke kamar baitaba dariyaba hakan yakara haifar mata dafaduwar gaba amman saitaji yace karatu kuma kamar yaya? Tana kallonshi har lokacin tace karatun boko mana dankaga abokan karatuna harsunyi candy nikuwa inata zaman banza wannan kalmar karshen tashigeshi harya kalleta dasauri yana koma maimaita maganar zaman banza fa kikace ma'u zaman auren ne yakasance zaman banza tawayance dafaduwar gaba tace bahaka nake nufiba yaya wai inanufin inazaune haka babu komai ga abokan karatun nawa harsunyi candy yayi shiru yanasauraronta kamar bazaiyi maganaba yakamata kigane shi aure yanagaba da komai garayuwat ya mace sannan inada karfi da halin dazan iyarikeki kiyi karatu amman ayanzu lokaci yakure bazan iya kallonki kinafita kullum dasunan karatuba wasu nagane mini mata dan haka kicire maganar karatu cikin kundin burikanki yanagama fadin haka yamike tsam danufin ficewa cikin dakin amman maganarta tahanashi fita haba yaya kada kazamto irin mazan nan masu daukar mace tamkar baiwa kaima kanayin abinda kakeso yakamata kabani dama kosaudaya ne arayuwata gaskiya banida burin dayawuce ganin nayi karatu yawaigo baki bude jin kalaman dasuke fitowa daga bakin ma'unsa kamar wadda tarubuta cikin littafi tana karantowa amman saiyaga bahaka shidin take kallo kyar kuma tanacigaba dazakulo abinda keranta yaso yakyaleta tacigaba da maganarta amman saiyakula kamar batacikin natsuwarta danhaka dasauri yadakamata tsawa yanafadin kikame bakinki inhar nine mijinki bazakiyiba har abada!



Kuyimin uzuri plss banda lapia ne kuma gashi ina school shiyasa.

Post en yau ma kunga baida yawa.............

Sannan kuma jiya Amal din nuri tace zata para kawo muku ziyar daya bayan daya.

Zata para daga kan masu suna

Rukayya da Amina then Abdullahi da amma pa bani Abdul en ba

Abdullahi yusuf maitama

09034598552

@whatsapp



See translation

3 May 2015 at 10:20 · Public

Save · More

Like

React

Comment

Share

LikeWow66

Write a comment...



·

Muazz Alawo

tnks

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

Abubakar Ahmad Pate Lere

Sorry grp a watsapp

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

Karimat Abdullahi

Allah ya baka lfy

1 · Like · React · Reply · More · 3 May 2015

Maymoonart Muhammad

dan Allah plz ina zan samu continuation din wannan littafin DAME AKE ADO?

Like · React · Reply · More · 17 Oct 2015

Abubakar Ahmad Pate Lere

Dan allah yan uwa ga number na kusani a gurp din dan allah 08065240700

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

Salees Naja'at

eyyah d only maitama, wish you quick recovery broth.

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

Kabiru D Shagari

Tnks.

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

Sadiqa Ahmad

Allah baka lfya

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

-A5) #(H (C1

tnx alot maitama Allah yabada lfy

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

Mukhtar Umar Daura

Allah baka lpy

Like · React · Reply · More · 3 May 2015

View more comments&

Free Mode See Photos

Facebook logo

Go To Home

Jamila Umar Tanko Books

DAME AKE ADO part18.

don haka kisanya wannan aranki inakuma gargadinki dakar kikara yimin irin wannan zancen dagayau!!! Yanufi kofa dasauri yafice yana huci wani malolon takaici yataso yatokare zuciyar ma'u WANNE IRIN MIJINE ALLAH YABATA MAIKISHIN TSIYA DASON KANSHI KUMA YASANI SARAI KARATUNNAN AKWAI ALFANU ACIKI AMMAN YARUFE IDO YAHANATA DON YANA TAKAMAR YAFI KOWA KISHI saitafashe dakuka takaici da bakinciki cikinta yahautsine kirjinta yakama zafi don bakinciki tarike ciki tana murkusu tana kuka shikam yariga yafice baimasan abinda kefaruwa da itaba can taji amai yatahomata tayunkura tamike dagudu tanufi tsakar gida kafin ta isaga rariya tuni aman yacimmata tatsuguna anan tafara kelayashi tanadafe ciki dakirji kamar zaibiyo hancinta yafito waje takeji yashigo dauke da maganin dasauro daya siyowa yahangota durkushe tana amai yakidime yanufita dasauri yana tambayarta abinda yafaru yaya akayi ma'u? Meyasameki lafiya? Duk yarikice yarude bata iyacemasa komaiba saboda aman datake yamike yanufi robar ruwa yadebo ruwa cikin buta yanufeta yafara zubamata akanta don tajigata da aman sannu ma'u meyakemiki ciwo kuma yanzu? Takada kai muryarta adashe tana fadin babu komai saidai tashin zuciya kadan kadan zaidaina shima garin yaya kikafara aman ma? Tarintse ido bansaniba nima yayi shiru yana kallonta datausayawa saiya mike bari nasamomiki magani a chemist din sister deeje yafice da sauri itakuma taji wani sanyi yanashigarta tajanyo bargon dake gefe ta dukunkune yadawo dauke magunguna ya ajiye ya dauko ruwa yabude abinda ta lulluba dashi ya tallafo kanta yana fadin ma'u tashi kisha magani batayi musuba ta amsa tafara sha har tahadiye duka ya maidata yakwantar ya mike yafita dakayan itakuwa takara kudundunewa domin har lokacin akwai zazzabi ajikinta yanacan yanakokarin dauraye kayan databata yakuma jiyo kakarin amanta yabazamo dakin dagudu yasameta tana durkushe agaban gado ta amayarda dukan magungunan datasha yadafe kai dadamuwa kamar zaifasa ihu ya isadai yagyaran wurin ya dauko kayan yajibge akan wadancan na waje yadawo yadauko dan ruwa yana bawa matar tashi yafasa wanke kayanma yarungumeta akirjinshi yana shafa kanta da lallashi domin dabaiyi mata masifarba da bazatayi aman har hakaba hakanan suka kwana tana aman tayi yakai sau 4 cikin dare danhaka tun asubah yafara shirin kaita asibiti karfe bakwai sunfice yaso yakaita nakudi amman kuma babu kudi ahannunsa domin wata yafara nisa don haka dole na murtala muhammad yakaita

Dayake sunfita dawuri sunyi sa ar ganin likita dawuri akarubuta musu magunguna harda karin ruwa da kuma gwajin fitsari harwajen karfe 3 suna asibitin saida ruwan yakare tas! Saidai harsannan Ahmad baisan abinda kedamun matarsaba donhaka dazasu tafi yasamu wata ma aikaciyar jinya yamikamata korafi yana fadin sister don Allah mekedamun matata dazu ina rude bantambayi likitaba gashi yatashi yanzu ma aikaciyar jinya tayi kamar bazata amsaba datayi ido hudu da Ahmad saitagaza yin musu domin shi mutum ne maikwarjini da haiba dawuya kakalli tsakiyar idonsa kayimasa musu bayan tagama karanta abinda kerubuce ajikin katin ta kalli ma'u tana dariya tana fadin inatayaki murna kinkusa zama mama sam ma'u batafahinci komaiba Ahmad yadan fahimta amman duk da haka sai yasake kallon ma aikaciyar jinya dasauri sister waikinanufin ciki ne da ita tayi murmushi tace kacire kalmar wai tamika masa katin tana murmushi Allah yaraba lfy ma'u kam kunya duk takamata kamar tanutse agurin takauda kanta gefe tana murmushi Ahmad yakuramata ido yana kallonta yama rasa wane irin farin ciki yakamata yayi yadan kalli mutanen dake kai dakomowa banda gudun baki daya suri matarsa yayi rawa da ita sannan yakaita har bakin titi inda zasushiga motar amman dai yadaure yariko hannunta kawai yanata wage baki tamkar mai tallan makilin yace ma'u maiyasanya kika boyemin wannan farin labarin bata iya kallon fuskarshi ba dankunya nima fa bansaniba yaya zaikara magana ta katseshi yaya muyafi gidan mutane suna kallonmu sannan kuma yunwa nakeji wannan abin data fada yasanya ya dan natsu yakama hannunta suka nufi titi shatar adai daita sahu yadaukar musu harkofar gida daman yadan tsaya yasaimata take away dan haka suna shiga gidan yafara shirya mata shi agabanta yace tacinye tas sannan tayi sallah Allurar da akayimata natsaida aman sunyi aiki ajikinta batajin aman ko tashin zuciya a yanzu dan haka tadanci abincin dayawa Ranar dai kowurin aiki Ahmad baijeba sai waya yayi yasanarmusu matarsa batada lfy agayawa manaja yacigaba da kula da ma'u kamar zai lasheta BAYAN WATA TARA kwanci tashi bawuya awurin Allah domin zuwa wannan lokaci cikin ma'u haryashiga wattani tara dukkan wata kulawa dagata tanasamunsu awannan ciki Kamar ranshi haka Ahmad ketattalin cikin nata jama'a kuwa kowa yasan ma'u nada ciki tunyana watanni 4 musamman hjy da Umma sune abokan neman shawararsu Kullum sambayajin kunyarsu indai akan cikinne ma'u takanyi mamaki yanda Ahmad ke tsananin son haihuwa kamar yayi hauka akan kula da cikin aikima don ance anabukatarashi awajenne dole shiyasa yake kyaleta yatafi yau tana kishin gide akan kujera tana kallo tayi wata irin kiba cikinta yafito sosai Ahmad yashigo falon da sallama hannunsa dauke da manyan ledoji guda biyu ta yunkura da kyar tanakokarin mikewa gamida Amsa sallamar yakaraso kusa da ita da sauri yanafadin kinga bance kitaso kitareni ba cigaba da hutawarki nagode

Abdullahi maitama

09034598552

@whatsapp



See translation

6 May 2015 at 09:21 · Public

Save · More

Like

React

Comment

Share

Like68

Write a comment...



·

Mahmud Yusuf Adam Abubakar

lallai sumau ankusa xama mama

Like · React · Reply · More · 24 Jun 2019

Adama Abdulkarim Kiyawa

Masha allah mungode sosai

Like · React · Reply · More · 21 Aug 2018

Sa'adatu Ibrahim Panda

tnx

Like · React · Reply · More · 6 May 2015

Abdull Muh'd

Da kyauuu

Like · React · Reply · More · 7 May 2015

Abdullahi Yahya Abdullahi Yahya

Don Allah adena dadewa ba'amana posting ba

Like · React · Reply · More · 7 May 2015

Faisal Sa'ad Isma'il

Maitama muna godiya

Like · React · Reply · More · 6 May 2015

5AJ) 9DJ E-E/

MashaAllahu,Allah Ya rabasu lhy.Lalle kam su Ma'u an kusa axama Mama.

Like · React · Reply · More · 6 May 2015

Aysher A Imam

garkiya maitama kana qoqari thanxs alot

Like · React · Reply · More · 6 May 2015

Umar Abdulkadir Múwadda Malik

ya batun cigaban #FARIN-CIKI-SAUDAYA

Like · React · Reply · More · 6 May 2015

Sadiqa Ahmad

YA JIKINKA

1 · Like · React · Reply · More · 6 May 2015

Kulsum Nasir replied · 1 reply

View more comments&

Free Mode See Photos

Facebook logo

Go To Home

Jamila Umar Tanko Books

DAME AKE ADO part 19.

2â£2⣠DAME AKE ADO 3 Tayi murmushi waton kayimin haramiyar wannan ladanko yaya? Yafara kokarin fito dakayan dake ledojin dayazo dasu takatseshi yaya dakafara cin abinci kafin kayi komai ko? Bari nadaukomaka tasake yunkurawa zata daukomasa yayi saurin dakatar da ita dakata ma'una naga alamar dai sokike saikintashinnan dole toni akoshe nake Akoshe kake yaya? A ina kaci abinci kuma ta tambaya yanayin fuskarta yafara sauyawa zuwa damuwa yalakucemata hanci kada kiyi kuka matata kanwata daga gidan hjy nake bawatace tabani abinci ba itacema tabani wannan kayan wanda tatara newai yace nakawomiki tadan saki fuska tana dariya naga kayan hajiyar? Wannan tawace ninasiyosu wannan kuma na hjy ne tayi shiru tana kallon ledojin duka saitayi murmushi tanuna ledar dayace nashine kayan yayi dariya ya ajiyemata gabanta taja ledar tafara duban kayan tana fadin nasan mijina dan gayune yafi hjy iya zabe tafara daga kaya yaya kayan sunyi kyau ka iya zabe wlh amman kamar sunyi yawa ko? Inji wa? Yarinya da ace kudine dani wlh da akwatima zanciko dakayan dana ko diyaya to wai ya akayi kasami biyu ganaka gana hjy aida daya ya hakura daya yasiya? Wasu kudine damuke karamin dashe akahadamin yau awurin aiki shine naje kasuwa nayo siyayyarnan saina yanke shawarar naje nanuwa hjy abinda babu saitayamin nakaro to inazuwa tanaganina takama fada akanme dazan siyo banyi shawara da itaba domin itama tasiyo nata kayan daga karshe dai tahadoni danata kayan tace saina kara ma'u tayi dariya gaskiya tafada wlh akan cikinnan kazama wani babban mara kunya ko agaban umma da abba bakajin kunyar maganar cikinnan yayi yake yana fadin ma'u kenan laifina kikagani? Idan banyi daukin cikinnanba meya kamata nayi dokinsa kada kimanta fa shine dan uwana jinina kuma tsatsona Nakasance babu wani wanda yazamto munhada wata alaka ta daga jini awannan duniyar abinda zaki haifane kawai zaizamto min haka idonsa yataru da kwallah inason kihaifamin yara guda guda ashirin ma'u yanda zanraya sabuwar zuri'a daga bangarena nima tunda banida kowa awannan duniyar sai mahaukaciya mahaifiyata data rasu da ace tarayuma data iya zamemin abar kallo kokuma takaini wurin babana dayayimata cikin shege har akahaifeni tasanya hannu dasauri ta toshemasa baki tana kada kai..dan Allah yaya kadaina wannan maganar saikawai yafashe daí ½í¸­í ½í¸­yadora kansa akan kafadarta yana kuka sai itama tarasa abinda yakamata tayi masa sai kawai itama tafashe da kuka yayi sauri yafago ido yana kallonta yajanye jikinsa yi shiru ma'u kuka baikamace kiba kefa yargata ce kinada uwa da uba da yayye da kuma miji kuma yayanki nikuma banida kowa daya kasance jinina saiwannan abin dake cikinki ya isa haka yaya idan basokake kadagamin hankaliba yayi shiru yana ajiyar zuciya kalamanta sunratsa zuciyarsa cikin kunnensa tace gobe zanje awo yaya za ayine? Zankaiki idan angamamiki saikiwuce gida idan natashi daga aiki sainabiya tacan nataho dake saiwajen karfe biyu takammala komai da komai na awo tatako dakyar tanufo bakin kofa saitakejin duk jikinta yayi nauyi yanzu da kyar ta isa bakin titi tasami shatar mota tashiga hargidansu tabiya mai motar tashiga soro saitaja tatsaya turus dafargaba danganin Raliya abakin kofar gidansu tana waya hankalin Raliyan yayi kanta itama sukayiwa juna kallon kallo kowace mamaki yabayyana akan fuskarta ganin yar uwartata dauke daciki Amman Raliya bayan mamaki harda tsananin takaici da kishi domin bayan tadawo yaji lbr Ma'u aka aurawa Ahmad saikuma taganta kwasam da ciki babu zato babu tsammani ma'u kuma tana mamakin gani Raliya da ciki tsoho bayan tasan ba aure ne da itaba KOCIKIN SHEGE TAYO NE? Raliya ce taja dogon tsaki tajuya cikin gidansu da sauri Lami tana zaune akan benci tayi tagumi tashiga tana kwalamata kira Lami! Lami!! Lami!!! Dakarfi lami dake zaune tadago ido yakalleta dasauri cikin fargaba bakin cikin duniya duk ya isheta tace yaya akayine kike kwalamin kira haka? Ta isa gabanta tazauna tana haki tace yarinyarnan ma'u ce tashigo yanzu naganta da ciki kuma cikinma tsoho waikina nufin har ciki tasamu da mijina Lami tatabe baki bagashinan idonki yanunamikiba Raliya? Wlh koganinki bana kaunaryi Raliya nagama kuri dacika baki akanki amman kidawomin da wannan abin kunyar dawanne ido zankalli duniya da makiyana masuneman gazawata suyimin dariya? Raliya taturo baki gaba tana kumburi haba Lami saunawa zangayamiki banyi iskanci dakowa ba wannan cikin na Ahmad ne kwanciya yayi nayi zaton yafadi tuni saicikin wattanan yatashi idanke bakiyarda cikinsa bane waye zaiyarda dani harya kwatarmin yancina?

Malam jibril yashigo fakan fakan ransa abace domin baikaunar kolekowa gidan don baison ganin Raliya da cikin da shege ajikinta wanda yakejin kamar yaharbeta yakashe abinda ke cikinta yanason yagayawa dan Uwansa amman baisan yadda zaidauki abinba donhaka yaja bakinsa yayi shiru amman bakinciki yanajan ransa da zuciyarsa yadebi ruwa yazuba abuta yanufi bandaki da sauri Lami tafito daga cikin daki da sauri tafara kwalla masa kira Malam! Malam!! Baiko kalletaba yashige cikin bandaki abinsa lami taja tatsaya turus tarike kugu tana masifa amman wannan wulakanci ne inaimaka magana kayi banza dani tozaka fito kasameni inatsaye inajiranka ai Raliya tafito daga cikin daki tasamu guri tazauna itama Malam jibril yafito daga bandaki yadurkusa yafara Alwala Lami tayi kansa dasauri malam waiko cutar rashin jice tafara shigarka bansaniba?

Abdullahi yusuf maitama

09034598552



See translation

10 May 2015 at 07:11 · Public

Save · More

Like

React

Comment

Share

Like54

Write a comment...



·

Maryam Adam Isah

madalla

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Ukashat A Abbakar

tnx alot

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Usman Aliyu Taller

Tanx

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Usman Mustapha

Muna Bin Ka Bashi Fah

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Abdull Muh'd

Da kyaww

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Ali Baduku

Toh dae

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Hussaina Idris

Weldon

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Maimuna Ismail

Yayi munago diya

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Muhaseen Baba Muhammad

tnx

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

Yagana Ali

Lalle aikin gama ya gama

Like · React · Reply · More · 10 May 2015

View more comments&

Free Mode See Photos

Facebook logo

Go To Home

Jamila Umar Tanko Books

DAME AKE ADO part 20.

Yadaga kai afusace Allah yakiyaye saidai kiga wannan bala'in akanki badainiba! Nima din bazata sameniba aniyarka tabika ashe kanaji kayimin banza? Naga kasauya hali dalokacin shigowa gidannan tunda yarinyar nan tadawo kaki zama kaji damuwarta saifishi da kumburin dakakeyi malam yakuma fusata yadago kai yakalli lami damuwarme zanyi bayan wacce nagani manne ajikinta? Aikome yasameta kece kikasaimata da kudinki saita haifamiki shegen kiraineshi bahaka daman kikebukataba? Lami tadaga masa hannu idanunta cikeda masifa tsaya tsaya malam kadaina kiran cikin diyata da shege domin wannan cikin bashege bane da wlh da Ubansa!!! Malam jibril yamike tsaye dasauri yafasa Alwalar yana fadin Au! Kokindaura mata Aurene bansaniba? Wato tayi aure akan aure kenan laifi biyu akanta babu batun aure akan aure auren nan dai guda daya shine akanta haryanzu na Ahmad kuma cikin nasane yasan dahakashi.......malam jibril yafashe dadariya yana kallon lami wacce tafara kuluwa da irin dariyar dayakemata yace wlh nayarda lami bakida hankali

11 / 47