Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DA ME AKE ADO Complete 1 4 Complete Hausa Novel by Aunty Fauziyya D Sulaiman

Author :  Aunty Fauziyya D Sulaiman Category :  African Stories & Novels

Chapter   19 / 47

54K to 57K   out of 139.6K words

sai da taga tafiyarsu sannan ta juya ta nufi gida. Bayan ta kulle gidan a ranta tana cike da sha'awar soyayyar Ma'u da Mijinta Ahmad su dai kam basu yi sa'ar aure ba sam! A can hotel d'in Ahmad ya dinga lalla6a Ma'u da k'yar ta yarda zata yi wanka tace amman ba zatayi tare da shi ba, dole ya kyaleta. Tana daga Ban'Dakin taji kira ya shigo Wayarshi, don bai jima da kunna Wayar ba, sai ta jiyoshi yana "Eh na ganta...!!" Ban san sanda zamu dawo ba gaskiya....Sai da safe...!!" Daga yanda yayi maganar ta san da Nana yake, sai taji tausayin Nanan ya kamata tana bin Namiji yana mata yanga. Shi kuma haushin Nana yake ji yanzu don yana ganin kamar itace ta janyo masa duk wannan matsalar ma.

A6angaren nana har sai da tayi hawayen takaici. Duk da Ahmad yaso samun wani abun a wajen Ma'unsa amma sai yaga ta had'e rai ta kwanta a Falo ma, dole ya k'yaleta. Washe gari da safe suka wuce Kano. Nana taji dad'in ganinsu taji dad'i, tay murna, ya had'u guri d'aya yayi musu nasiha da rok'on arzik'insu su zauna lafya. A gurin ne Ma'u tace ta bai wa Nana kwananta na Wata guda, Ahmad bai ji dad'in haka ba, amman babu yanda ya iya tunda lalla6ata yake yi. Ita kuwa Nana dad'i ne ya kamata har farin ciki ya bayyana akan fuskarta. Cikin wannan Watan Ahmad ya shiga tsananin damuwa da tashin hankali, ya yin da Nana ta more Amarcinta yanda taso. Mijinta ya d'ebe mata dukkan damuwa da kewa. ita kuwa Ma'un da wannan damar tayi amfani gurin neman NAFISA LILI 'YAR NIJAR ta harhad'a mata Magunguna na gyaran jiki, wato MAI DA TSOHUWA YARINY! Ta dinga Sha da Tsarki dana Turare. Cikin wannan lokacin ita kanta ta san ta sauya, don haka Ahmad idan ya ganta kamar ya cinyeta,

Don akwai sanda ya gaza hak'uri ya matseta a d'aki suka dinga rikici tace wallah ta d'auki alk'awarin bazata ci amanar nana ba sai dai suje gabanta ya gaya mata shi ne yace sai ta karya, abinda ta san ba zai iya ba. Haka dole ya hak'ura ya kyaleta don ba yai iya yin Raping d'in Matarsa ba, don yana matse k'warai da gaske, dole ga nana ya kai bukatarsa.



5 November 2015 at 10:51 · Public

Save · More

Like

React

Comment

Share

Like37

Write a comment...



·

Shuraihat Ummu Ammar

da kyau ma'u but nana kina bani tausayi nd i love u oll!!

Like · React · Reply · More · 16 Oct 2019

Rahmat Mums

Tnks

Like · React · Reply · More · 15 Aug 2018

Safiyya Hussain

INA YINKI MA,U

Like · React · Reply · More · 22 May 2019

Habibu Abubakar

TNX.PLS LETS GO AHEAD

Like · React · Reply · More · 18 Oct 2018

Firdaus Feedy Paradise

Tnx

Like · React · Reply · More · 5 Nov 2015

Hafseeyat Hafseeyat Abubakar Namadi

Dan allah acigaba allah qara hazaqa

Like · React · Reply · More · 5 Nov 2015

Umar Sg Asma'u

Aci gaba pls

Like · React · Reply · More · 9 Nov 2015

Umar Dahiru

tnx

Like · React · Reply · More · 5 Nov 2015

Bakoji Lamara Misau

Gud

Like · React · Reply · More · 5 Nov 2015

Hafsat Ibrahim Garba

Tanx

Like · React · Reply · More · 6 Nov 2015

View more comments&

Free Mode See Photos

Facebook logo

Go To Home

Jamila Umar Tanko Books

DAME AKE ADO 4**23



Dole ga nana ya kai buk'atarsa. Wannan ya yiwa Nana dad'i, wannan abu da ma'un tayi mata ya sanya take girmamata k'warai da gaske, sannan ta rik'eta kamar 'yar uwa, za a gaisa ayi wasa da dariya dai-dai gwargwado. Ammam ranar da Ahmad zai koma 'Dakin Ma'u Nana ta raina kanta ganin yanda yake ta zumud'i da rawar k'afa har taji Kishi ya rufeta a ranta tace sai kace ba gurin tsohuwa zai je ba. Tun daga iri rigar baccin da Ma'u ta sanya ta tsokanoshi ya dinga binta da kallo tana wani kwarkwasa da yanga har dai ya gaji ya janyota yana fad'in, "Yarinya wallah baki isa haukatani ba. Ta fashe da dariya don ta gano ya shiga tarkonta.Ranar kam saida ta raina kanta don a daren nan saida ya fanshe watanshi guda, musamman da yaji ta kamar ba Ma'unshi ba ta koma masa wata 'yar Budurwa kamar daren Amarcinsu. Wannan daren kam sun k'arar da shi gurin nunuwa juna yanda suka yi rashin juna. AHMAD ya gama gano yanayin Matansa, don haka yaci Maganin zama da kowacce dai-dai halinta. Ita dai Nana tana da tsananin buk'ata, don haka kafin girkinta ya fita sai ta isheshi, ita kuma Ma'u shi ne yake da tsananin buk'atarta saboda gyara da kuma yanayin halintarta, don haka har Nana ta ganoshi dole ran Girkin Ma'u d'okin yake yi da zumud'i, ita kanta Ma'u ta gano hakan, sai dai yana iyakacin k'ok'arinsa gurin ganin ya kamanta gsky da adalci a tsakaninsu, sai dai bai isa ya 6oye soyayyar ma'u ba, duk da itama Nana yana bata wani matsayi na ita ce jininsa, 'yar uwarsa da yake sun fahimci juna sai suka zauna lfya. Cikin shekarar ne duk Allah Ya albarkacesu da smun juna biyu,

tsakaninsu wata guda ne kacal, Nana ce tafara haihuwar k'aton Namiji yaci sunan ABDULLAHI (Mujahid), Yaron da yaga soyaya da gata gurin dangin 'Yam Leman. Sai kuma Mau da ta kara haifo Mace. Itama ta sami gata, Ahmad dai shi ne mutumin da ya karya alk'adarin canfin danginsu na haihuwar d'a d'ya ko biyu, sai gashi da biyar cur! wannan ya sanya iyayensa jin dad'i. Adalci da Ahmad yayi a Gidansa da ya kwantarwa da Ma'u hankali shi ne hana Nana yin aiki ya ce shi ya dace ya nemo, duk da Nana ta damu da farko, rigima har gurin Babanta, amman da bata sami goyon baya gurin Iyayenta ba dole ta hak'ura, don Babanta yace ita kanta Mahaifiyarta digiri biyu gareta, kuma saboda k'warewarta a makaranta suka had'u suka yi aure, amman bata aiki saboda su Family d'insu suna da tsananin kishi, wanda tayi a baya ma Allah Ya amfana. Hakan ne ya sanyayar mata da guiwa, Ahmad ne yayi k'ok'arin k'ulla auren Mahaifinsa da Hajiya Amina don Mijinta shekaru biyu ke nan da rasuwarshi. Hakan ya yiwa kowa dadi Musamman kakarshi data damu yayi aure. Ita dai nana tun daga haihuwa 1 shiru babu k'ari da yake itama jinin iyalin ne suke ta6ata. GAME DA UMMI kam a yanzu ta yarda Ahmad yafi karfinta da ta gano matsayinshi dole ta samarwa kanta lafya, amman Iyayenta sun yi da sun sani da takaici, musaman da Mahaifin nata ya gano mahaifin Ahmad tsohon Ubangidansa ne, shi ke bashi kaya kafin kaninsa ya cigaba da bashi. wata rana kafin tayi aure ta hadu da Ahmad a Super Market ta gaya masa shi kadai take so amman ta hakura da shi zata auri wani ta bashi tausauyi kwarai da gaske, sai dai ya san bai isa ya karawa Ma'u kishiya ba, sai ya amshi lambar Accunt dinta ya tura mata kudi masu yawa wanda dasu ne tayi komai na auremta. WATA RANA sunje Gidansu da yamma ana ta hira sai suka jiyo kuka a harabar gidan, suka fito da sauri dasu Umma dasu Ma'un da Yaya Auwal da sauransu da yake duk ranar Lahadi da yamma annan ake hake had'uwa ayi ta hira. Lami suka gani dawata k'armasashiyar Mata kamar Fatalwa, Matar ta fadi Lami na kokarin tashinta tana kuka, ta lalla6a ta tasheta ta rungume a jikinta tana takawa da kyar! har ta isa kusa dasu ana tsaye cirko-cirko. Mal. Sulaiman ne yace, Lami wace ce kuma wannan? Cikin kuka Lami tace, "Yaya Raliya ce! Kusan Wata hud'u ke nan da aka kawota da cuta mai karya garkuwar jiki (H.I.V) dukkan abinda nake da shi ya k'are gurin Magani, kullun Mahaifinta idan zai zo gurinka sai nace ya gaya maka sai yace a'a shi ba zai fad'a maka ba, shi ne ni kuma da naga kamar zata mutu ne na kwasota tafiya bata iya yi don ku taimaka mata. Yaya Auwal yace, Raliya ce wannan Lami Subuhanallah!" Kowa ya tsorata da ganin yanda Raliya ta koma Yaya Auwal yace a kaita Asibitinshi zai yi mata komai kyauta, shi kuma Ahmad ya basu Kud'i mai yawa yace kuma duk k'arshen Wata ta dinga zuwa gurin Ma'u tana amsar Kud'i. Raliya da Lami suka fashe da kuka. Umma tace "Ato, duniya ke nan, tafi duk yanda ka d'auketa, sakayya ce take zuwar muku. Suka lalli juna da mamaki. TAMMAT BIHAMDILLAH!.



Surayya



6 November 2015 at 12:10 · Public

Save · More

Like

React

Comment

Share

Like35

Write a comment...



·

Saihanatu Umar Umar

Mun gode sosai

Like · React · Reply · More · 6 Mar 2019

Adama Abdulkarim Kiyawa

To alhmdllh mungode kwarai da gaske Allah ya kara daukaka da basira ubangiji yayi jagora Allah ya saka da alheri masha Allah

Like · React · Reply · More · 2 Sep 2018

Sa'adeeyer Zarah

Muna godia. Kuma muna jin dadin shi ...

Like · React · Reply · More · 6 Nov 2015

Muhd Suhunun Muhd

Tank

Like · React · Reply · More · 6 Nov 2015

Maryam Abdul

tnx

Like · React · Reply · More · 6 Nov 2015

Rahama Adamu

Allah ya taimaka

Like · React · Reply · More · 6 Nov 2015

Bakura Sheriff Kayima

allah yabadasa,a

Like · React · Reply · More · 11 Nov 2015

Aisha Saleh Aliyu

TNX

Like · React · Reply · More · 6 Nov 2015

Zaynarb Abdullahi

tnx

Like · React · Reply · More · 11 Nov 2015

Amirah Muh'd

Tnx sury allah yabar zumunci

Like · React · Reply · More · 7 Nov 2015

View more comments&









DA ME AKE ADO?

14

Aunty Fauziyya D Sulaiman

(Matar Bello Q for Q)

Typing

ALBISHIR NOVELS

Whatsapp number 08163840712

Alherin ALLAH ya kai miki Fauzanmu.

'uban waye ya gaya muku wane munafiki ne ya sanar daku wannan magana? umma ta fadi a hasale bata

"barsu sun ce komai ba ta dora da masifa 'to duk wanda ya gaya muku karya yake yi hassada ce kawai, nice na haifi ahmad ni ce uwarsa' afusace take maganar."

daya daga cikinsu ta kuma amshewa 'haba baiwar ALLAH kiyi hakuri mun riga mun ji komai zancen

"duniya fa baya buya, idan har danki ne me yasa aka cireshi daga lissafin sunan 'ya'yan gidan kina da auwalu da sani da rabi'u yaya aka yi shi ya fita daban? mu kinga 'yan sakone kiyi hakuri sai an jima' ta dire kudin sadakin akan kayan."

"suka juya suka nufi kofar fita, umma ta bisu da sauri tana fadin 'don ALLAH ku dawo nayi muku cikakken"

"bayani don ALLAH ku dawo' basu saurareta ba suka nufi kofa suna ficewa, suna ganin ahmad suka kalle shi suka wuce kawai. umma data biyo su da sauri a rude taci karo da ahmad tsaye, tayi turus cike da tsananin tashin hankali tana kallonsa."

ahmad yana tsaye idonsa yana zubda hawaye cikin muryar kuka yake fadin 'ki rabu dasu umma ki kyale

"su gaskiya suka fada, mun yi laifi da bamu gaya musu gaskiya ba tun farko' umma taja baya tana shan majina har ta dangana da bangon dake jikin bandaki tana cigaba da kuka. 'wannan wacce irin masifa ce, wanne irin cin mutunci ne wannan, don cuta sai da muka gama komai har mun raba katin biki zasu zo"

"mana da wannan magana, wanne irin abun kunya ne wannan?"

"shi kam tsananin tausayin umma yafi komai yawa a ransa, wanne irin sone wannan baiwar ALLAH take yi"

masa. ina ma itace tazo a mahaifiyarsa. inama ana komawa baya a sauya uwa da ya koma ya fita daga cikin mahaukaciya ya koma cikin ummansa.

malam sulaiman dake sallama ya shigo da hanzari jin kukan matarsa a rude yake ya kalli deeje dake kuka

"ya kalli ahmad, cikin tsananin damuwa yace 'lafiya deeje meke faruwa haka kike kuka? subhanallahi' da hannu tanuna masa tulin kayan dake gefe jibge. ya kalle su ya dawo da kallonsa kanta ya kuma shiga rudu kansa ya kulle yace 'ban fahimta ba deeje. banga komai ba sai kayan lefe akwatuna daga ina suka fito? cikin kuka tace 'daga gidansu ummi wacce ahmad zai aura wai sun fasa auren' ta kuma fashewa da"

kuka.

malam ya waro ido waje da waata irin kidima mara misaltuwa gabadaya jijiyoyin jikinsa sun janye. sai

"yaji tamkar ya daskare dakyar ya iya karfin halin kakalo wani zancen. 'ban gane sun fasa ba, wani abin aka yi musu?"

ta dan sassauta kukan tana goge hawaye da majina da gefen zanjnta tace 'ba ayi musu komai ba malam

saidai munafikai sun shiga lamarin an je an gaya musu ahmad wai shege ne bashi da uba. banda wulakanci me ha sanya tun farko basu ce haka ba sai da aka kammala komai' malam yayi shiru yama rasa

abinda zai ce domin iliminsa da tunanjnsa sun tsaya gaba daya na wucin gadi.

lami dake tsaye tana jinsu ta daka tsalle cike da tsananin murna harda daga hannu sama tana fadin

"'ALHAMDULILLAH da ana yimin wata fuffuka kullum yaro yana shiga manyan riguna da shaddodi shi ga masu gida, dama na fada masa ba da riga ake ado ba da uba ake ado ehe!' ta kuma zuro kanta tana jiran jin abinda malam din zaice ta sami na dorawa, sai tajiyo shi yana fadin 'kun ga ku wuce muje ciki muyi"

maganar'

kan tabarma suka nufa suka zazzauna malam ya dube su da damuwa yace 'duk abinda ALLAH ya kaddara

babu makawa sai ya samu bawa. dama can ALLAH ya kaddara ummi ba matarka bace ba ahmadu. don

haka babu yanda za ayi ka aureta' umma tace 'amma malam baka ganin an bata masa suna kana ganin

ko wata diyar yaje aure zata yadda ta aure shine malam?

ahmad ya dafe kai yana kallon umma. tausayinta yana kuma karuwa aransa dakyar ya iya bude baki

saboda nauyin da yayi masa yace 'umma kiyi hakuri...' kuka yaci karfinsa.

malam ya dubeshi da tausayawa wato shi umma yake baiwa hakuri. umma tace 'ahmad kai ya dace mu

"baiwa hakuri, tunda mun kasa kareka daga wannan suna mummuna mun kasa cire kalmar shege daga jikinka'"

"'ba laifinku bane umma baku da laifi, kun yi duk wani abu da zan tabbata dan halak. kunyi duk wani"

yunkuri na boye wannan mummunan suna daga gareni. amman ALLAH ya kaddara sai naji sh. umma idan ana wanka ba a boyen cibi fa'

"malam ya kalle shi da hanzari yace 'kaga tashi ka wuce dakinka zan san yadda za a yi, idan ta kama aje a"

"sulhunta ne ma zanyi zan neme ka' ya mike da sauri yana tangadi iska na neman kayar.dashi saboda juya, a karshen kwanar gidan yaci karo da lami tana lekensu, ta kalle shi da hanzari sai ta juya tayi cikin gidanta. ya bita da kallo cike da mamaki mai tsanani bai san abinda yayiwa matarnan ta sanyashi agaba"

haka ba.

"yayi kwance a gadonsa ya zubawa hoton ummi ido wanda ke rataye adakinsa, sai yaji kamar yanzu ya"

fara son ummi ya mike ahankali ya dauko hoton ya kura masa ido wanda ke zubda hawaye cikin muryar bakin ciki yake magana.

'tabbas ni ba wani bane illa shege maras gata wanda bashi da kowa. amman banyi zaton laifin shege da

aibinsa har sun kai yanda za ahana ni aure ba. dana san haka ne da ban tsunduma kaina asoyayya ba. ina sonki ummi. ta yaya zan rabu da sonki? sai ya rungume hoton nata ya fashe da kuka tabbas shi jarumin namiji ne da bai taba yadda komai ya sanya shi kuka ba. amman a wannan matsala bashi da abinda ya

rage masa face kukan. bai san iyakaci

lokacin da ya dauka cikin wannan halin ba kiran sallar magriba ne kawai ya farkar dashi daga duniyar

daya tafi wacce yasan ba bacci yake yi ba. amman ba idonsa biyu ba.

bayan an idar da sallar magariba ya zauna a masallaci yaci gaba da lazumi har zuwa sallar isha'i addu'a

"yake ALLAH ya sanya sauki da salama a cikin ransa. bayan an idar da sallar isha'i ne yayi zaune ya rasa me yake masa dadi a duniya, can zuciyarshi ta aiyana masa kawai yaje ya sami ummi yaji dahir daga bakinta"

"domin shi yana gani kamar ita tana son shi, idan kuwa ta tabbatar masa tana sonshi ba zai yadda a raba"

su a banza ba.

kawai sai ya mike yayo waje ya fara tafiga fakam-fakam kamar wanda aka biyo. yau sai yaga gidansu

ummi yayi masa nisa. sam ya manta da hawa wata mota balle babir dinsa duk da tazarar dake tsakanin unguwarsu data ummi da kafarsa yaje.

ya jima akofar gidan yana tunanin ta inda zai fara. wai aikawa zai yi akira ta ko kuma iyayenta zai yi

sallama. to idan yayi sallama da iyayenta yace musu me? yace musu karya ne shi ba shege bane ko yace sharri aka yi masa? duk wannan zancen cikin zuciyarsa yake yi. daga karshe yafi yadda ya kirawo ummi

domin itace zata iya shawo kan iyayenta da kanta.

don haka ya aika yaro yace a kira masa ummi. da hanzari yaron ya dawo yace 'wai tace ace waye? yayi

shiru yana tunani idan yace mata shine zata iya kin fitowa ko kuma iyayenta su hanata don haka yace da yaron 'kace inji abdul ne'

"bayan tafiyar yaron da kamar sakan talatin sai ga su nan tare da ummi, fuskarta dauke da tsananin"

mamaki waye kuma abdul yake sallama da ita.mamakinta ya dada karuwa sanda ta kula ba kowa bane

sai ahmad tsaye ya harde hannuwa a kirji. gabanta ya yanke ya fadi tayi dan dum kamar zata koma sai kuma ta dake ta bata rai tace 'gani yaya aka yi ne? tana magana babu ko fara'a.

"tsananin mamaki ya cika ahmad yau ummi ke masa haka, ummi mai tsananin sonsa da kaunarsa wacce"

"irin masifa ce wannan wai yau shine ummi bata ko son kallon idonsa. ya daure dakyar yace 'ummi babu gaisuwa kenan ko? ta kara hade rai matuka tana fadin 'bai kamata na gai da mayaudari ba, ka cuce ni matuka ahmad ma sanya na bata lkkacina da duk wani tunanina akanka ashe kai shege ne baka da asalai'"

"maganar ta daki kirjinsa kwarai da gaske, idonsa ya kuma cikowa da kwalla kamar zai fashe da kuka"

amman saboda mazantaka ya badiye damuwar ya kwantar da murya cikin lallashi yana fadin 'ummi yadda muka gina soyayyarmu cikin aminci ban yi zaton dan abu kalilan irin haka zai iya lalata mana ita ba'

ta kalle shi a fusace tana fadin 'au kai agunka wannan 'yar karamar matsala ce kenan. amman ka bani

"mamaki matuka to idan kai ga zama karamar matsala a gurinka kana ganin don

19 / 47