Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

DA ME AKE ADO Complete 1 4 Complete Hausa Novel by Aunty Fauziyya D Sulaiman

Author :  Aunty Fauziyya D Sulaiman Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 47

27K to 30K   out of 139.6K words

fusata dajin abinda Ahmad din yafada masa batare dawani shakkarsa ko fargaba ba gurin kowa yayi tsuru tsuru cike da tsoro masamman isuhu abokinsa manaja yanuna Ahmad da dan yatsa cikin tsananin fushi da fusata kaikada kasake kayiman rashin kunya daman najima daganin take takenka dan matsiyata ba,za...........kai manaja dakata Alhaji nura kwangila yadoka masa tsawa jikin manaja yadauki rawa yaguntse baki da sauri domin yau dai asirinsa yatonu duk yanda yaso kuma yakare abin yafaskara Alhaji nura yana huci yakalli ma aikatan yace Acikinku waye yasamu manaja damaganar yanaso abarshi anan idan har za adinga bashi alawus din dazairika aikawa iyalinsa? Kowa yayi shiru ana kallo kallo manaja yafara hada gumi jiyake kamar kasa tatsage yashige cikinta saboda tsananin kunya Alhaji nura yabisu da kallo daya bayan daya yace babu sukayi shiru wanda yatabbatar masa da babudin yakada kai cikin takaici Nayi matukar bakin ciki da manaja ya aikata wannan zalunci da sunana tun lokacin dakuka wata ukku nasameshi damaganar komawarku ga iyalinku idan kuma da maibukatar zama ana legas yacigaba zamansa amman sai mutumin nan yace min aiduk kunce anan zaku zauna indai za adinga baku alawus kuna turawa iyalinku nace yaware wasu kudi yadinga baku dukkan sati ashe karyace yashirya min bahaka bane gaskiyar lamarin ba naji dadin wannan maganar dakayi Ahmad inason mutum irinka dabayajin tsoron fadin gaskiya duk dacinta kai manaja katafi gida nadakatar dakai tsawon wata ukku babu Albashi mataimakinka zaimaye gurbinka!!! Kukuma dukan maibukatar tafiya gida saiyafara shiri cikin satinnan saikuwuce sannan albashinku yana nan yanda yake dakarin danayimuku nagode manaja yadafe kai da tsananin tashin hankali dakatarwa wattani ukku babu Albashi dame zaidinga ciyarda iyalinai har wannan lokacin balle kuma kudin dazainemi mata domin duk abinda yake samu jikin matan banza yake karewa Ahmad kam yafi kowa farin ciki saigashi yafara shirya jakarsa domin babu komai acikinta sai tsarabar kayan ma'u isuhu yana zolayarsa yanda yayi magana da babban manaja babu tsoro mutumin da kowa yakejin tsoronsa da shakkarsa baisanarda kowa zai komo cikin satinba domin yanaso yayi musu bazata ne kawai Ranar assabar da daddare suka bar garin legas wajen karfe tara da rabi nasafe suka iso garin kano motarsu natsyawa yaji wani farin ciki yacikashi aranshi umma da ma'un sa kawai yake son gani yana kokarin shigowa gidan yaci karo da Amina kanwar raliya taci kwalliya tayi bilicin kamar wata karuwa gabansa yafadi domin kallota da kamannita sun tunomasa da raliya gabadaya takoma kamar raliya cikin rawar baki tace masa Ahmad sannu da zuwa batare da ya kalletaba ya amsa da yauwa yashige ciki dasaurinsa tabishi da kallon mamaki baki abude gaba daya yasauya yakara haske da kayau kamar bashiba saitakoma ciki dasauri domin tabaiwa babarta labari itada kullum take addu a Allah yasanya jirgin kasa ko mota yatakeshi yamutu koyanfashi sutaresu su harbeshi domin tafara kishi daganin yanda ma'u take komawa kullum kuma agidan ba ada magana saita Ahmad saikace shikadai da aduniya ma'u tana durkushe tana wanke wanke da T. Shirt ajikinta da dogon siket tana yar wakarta tajiyo sallamar Ahmad tadaga kai dasauri da mamaki saita fasa ihu dajindadi tana fadin yaya Ahmad dagaske kaine dan Allah tawurgarda kwanon dake hannunsa tanufeshi dagudu ta kankameshi tana ihu umma dake kicin tajiyo tafito fasauri ta leko dadi damamaki yacikata tayi wurgi da ashana tana fadin Ahmadu kaine da tsakiyar ranar nan kesakeshi mana kinbi kin kankameshi kamar zaki kadashi kunya takama ma'u tasakeshi dasauri shi kam ji yayi kamar sudauwama ahaka

1ã 5ã DAME AKE ADO 3 Amman dai yadake ya ajiye jakar hannunsa dasauri ya isa ga ummansa yadurkusa yana gaisheta umma tadinga kallonsa cikin farinciki dajin dadi tana amsawa jitakeyi kamar tagoya shi abayanta don dadi ma'u kuwa tsaye tayi tanata kallonsa gaba daya yayan nata yasauyamata yini akayi damurnar dawowar Ahmad su ma'u ankulle cikin daki sai hada kaya takeyi gaba daya zaman gidan umma datake doki yanzu ya isheta domin shagwabar datakeyiwa umma da yanzu duk tadaina kuma tanason gwada irin abinda take koyo alittafi agidan mijinta musamman girke girke data kware yanzu akanyinsu umma tashigo dakin daukar wani abu tahango ma'u anata hada kaya dariya taso kwace mata amman saitadake tace Asma'u menene kikeyi haka kuma? Babu kunya tace Umma kayana nake hadawa koba yanzu zamu komabane ? Umma tarike haba damamaki tana kada kai Au har zaman gidan namu ya isheki kenan? Ma'u tarufe fuska kunya takamata tana dariya umma tayi murmushi aisaiki huta da hada kaya domin bayau zakukomaba saigobe anje angyara gidan tafice tabarta murnar ma'u takoma ciki taturo baki gaba shikansa Ahmad abinda yake bukata kenan yakoma gidansa yakebe damatarsa kohira suyi amman yaya ya iya da hukunci ummansa dole yayi shirin kwanciya adakin gwaurayen gidan amman ba sukwanta da wuri ba anatashan hira dasafe kamin kowa yafito ma'u tasalara wankata sanda umma tafito domin dama koko taci karo da ita anata shafa hoda da fesa turare umma tatabe baki nashiga ukku Asma'u badai nan shirin tafiya gidan mijinki kikeyi haka da sassafe ba? Malam yadaga labule yana kallonsu bayan yadawo daga masallaci yayi murmushi tolaifi tayi kenan kefa kikaimata gori kullum yaukuma saikidamu Amman dai tabari ayi karin kumallo ko? Shima Ahmad tun da sassafe yashirya yabaiwa kowa tsarabarsa sai tamatarsa kawai yabari acikin jakarsa Umma da malam sunata zolayar ma'u da Ahmad dasuketa hada kayansu suka fice suna dariya shatar mota taxi suka dauka har kofar gidansu gidan yayi futu futu cike da tsananin kura kamar anyi shekara ba ashiga cikiba ma'u tacire gyalenta tasakale ajikin igiya tafara karewa gidan kallo tana tunanin ta inauadace tafara gyarawa ne? Ahmad yabita da kallo tunda yadawo yake mamakin irin girma da cikar da ma'u tayi saikace yayi shekara rabonshi da ita kamar ance takalli inda yake tajuya tanafadin yaya ta ina zanfarane takasa karasa maganar saboda irin kallon dayakemata tadauke kanta dasauri domin yamzu tasan irin ma anar kowane irin kallo shima yadanji kunya amman saiya dake yace wannan aikin yafi karfinki kekadai ma'u dole saina taimakamiki bari kigani saiya fara kokarin cire kayansa yana ajiyewa shima akan igiya yarage daga shi saigajeren wando da singileti

tasanya hannu suka cigaba da aikintare saikarfe hudu sannan gidan yadawo hayyacinsa yanda suke bukata sunyi butu butu da kura shiya fara shiga toilet yayi wanka bayan yafito yasanya kayan da yabari akan igiya yafice domin yaje yasiyo musu take away saboda yamma tayi babu damar yin girki ayanzu yana fita itama ma'u tafada wanka bayan tafito tafara gyara jikinta dayin turare masu kamshi domin Umma wannan karon batayi sanya gurin hada mata kayan kamshi da gyaran jikiba wata kila tahimci har lokacin ma'u budurwa ce ita kamin kace wani abu gidan ya dauki wani irin kamshi maidadi dasanyaya zuciya tafara duban kayan da yayan nata yakawo mata tsaraba dukansu kananan kayane saikuma rigunan bacci saikuma kayan gyaran gashi kala kala da mayuka komai maikyau tasan yayan nata danayune amma batayi tsammanin ya iya zabe kamar hakaba saiyanzu da idanunta suka ganemata tama rasa wanne kaya yakamata tasanya domin kowanensu yanada tsananin kyau daga karshe dai ruwan idonta yakare akan wani dogon siket mai roba da alama idan akasanyashi zaikama jikin mutum rigar kuma maikama jikice kwarai dagaske koda tasaka kayan sun Amsheta kwarai da gaske kitson kanta shikune don haka yadace da kwalliyarta kasancewar tanada gashi tayi dauri dawani gyale kitson yafito tatsakiya yasauka abayanta tasanya wani dogo dankunne wanda shima yanadaga cikin kayan dayayan nata yasiyomata bayan tagama tsantsara kwalliya takoma falo tana kallo domin ankawo wutar nepa alokacin saibayan sallar magriba Ahmad yashigo gidan domin yabiya tawurin abokinsa ishak sungaisa sannan yayi yanbiye biyensa dai bata damuba domin bayan kallon datakeyi yan matan unguwar su A'ilo sunata shigowa dagaisawa suna murnar dawowarsu kaitsaye falonsa yanufa domin can yaji motsinta baifita da babur dinsaba domin yasan shima yana bukatar gyara saiwashe gari zaikaishi aduddubashi tukunna hakan yasanya ma'u batasan yadawoba saida yashigo dasallama tadago kanta dasauri ta kalleshi saitamike daga zaunen datake tanufeshi tanafadin sannu dazuwa yayana ta amshi kayan dake hannunsa tanufi cikin daki domin ajiyewa Ahmad yabita!da kallo komai najikinta juyawa yake yabude baki saikace wani sauna ANYA KUWA WANNAN MA'UNSA CE BASAUYAMASA ITA AKAYIBA ? Batasan yanayiba harya isa yazauna jikinsa yayi sanyi abinda yakeji gameda ita yadinga dawo masa ko acan legas yayi fama da irin wannan matsalar saidai yadinga dagewa da addu'a donkada shaidan yayi galaba akansa komai na ma'u yasauya cikin dan wannan lokaci kodayake kokamin yatafi yafara fuskantar wasu yansauye sauye atare da ita amman basu kai nayanzuba tamike tashiga kicin tadauko babban faranti tajuye musu Abinci dayayimusu take away takawo gabanshi ta ajiye yaya sauko muci nifa yunwa nakeji yasauko yanafadin nima haka Amman dai abaki zaki bani ko mamata? Tayi dariya takauda kai kunya tarufeta azuciyarta cewa tayi mezaihana nabaka nagwada yanda Alhaji bashir yayiwa fauziyya akanka ( TACIKIN LITTAFIN SAWUN GIWA) Amman afili bazata iyaba yayi murmushi yafara cin abincinsa yadinga janta dahira yanabata lbr abinci ikko itama tanabashi lbr abubuwan dasuka faru ahaka harasuka kammala cin abincin dukkan hankalin Ahmad yanakan ma'u ayau dai yake zaton dauriyarsa takare idan bai isa ga matarsaba komai zai iyafaruwa gareshi

Ita kanta ma'u tanajin tanajin wani abu yanayawo akanta duk lokacin datakalli mijin nata domin tacika tayi dankam babu wata damuwa kota kwabo aranta amman kowa yarasa yanda zaitunkarar dan uwansa Ma'un ce tafara gudowa dakin baccinsu tasanya kayanta don akwai rigunan bacci kala kala don haka tazabi daya maikyau tasanya duk da dukkan rigunan anahango komai na mutum idan yasanya itakuma bazata iya yarda yayanta yaganta ahakaba donhaka tahaye gado takudundune ciki bargo shima baiwani jima afalo ba yabiyo bayanta saiya taddata agado kudundune ya isa kusa da ita yazauna daga gefen gado yana fadin ma'u sanyi sanyi kikejine haka? Kinga bude naga yanda rigar tayimiki dukkan kayan dabasuyimiki kyauba canzasu za ayi tayimin kyauma Allah yaya............A ah sainagani da idona bari nagani yafara kokarin janye bargon tana rikewa da yar kissa amman sai da yacire yazubawa halittar matarsa ido WAIDA GASKE DAMAN HAKA MA'UNSA TAKE? Takara kudundunewa zuciyarta nacigaba da bugawa tabbas dai abinda take karantawa cikin littafi zaifaru akanta duk da batasan awane hali yakeba shi mijinta jikinta yabata yakura mata idone don haka takara matse jikinta gabanta yanaci gaba dafaduwa yayiwata yar doguwar ajiyar zuciya yamike tsaye yace taso ma'u tayi shiru batayi maganaba kuma bata motsaba harya dan juya yafara tafiya amman saiyasake waigowa yace ma'u kina jinafa daure tashi kiyo Alwala zangaya miki abinda zakiyi bayan kinyi Alwalar Tayunkura kamar kifanya harlokacin jikinta yana nannade tarike zanin yana kallonta yakada kai yayi murmushi yawuce tayi ajiyar zuciya bayan tahango inuwarsa yagama ficewa tadafe kunci takara maida hannunta ga kirjinta dayake bugawa tayi dan murmushi sannan tamike tafito yana tsakar gida kusa da bandaki yana daura Alwala Tarakube tana jiran yakammala yayi kamar baigantaba yana gamawa yashige falo sai tanufi bandakin tashiga tajima tana sakawa da kwancewa kukan wata mage datazo wucewa daga kan soron ne yabata tsoro tashige dakin da sauri yana zaune akan sallaya ya tankwashe kafafunsa yayi shiru amman amman bakinsa yadan motsi alamar lazimi yake ta isa kusa dashi tatsaya daga bayansa yaji alamun shigowarta don haka yamike da kansa yadauko hijabin sallarta yamika mata batare da yakalletaba yace sallah zamuyi raka'a biyu ma'u yashige gaba yana kokarin tayarda sallah tabishi abaya ta tayar baija dogayen suroriba yayi sallama yajuyo yakama kanta yafara karanta addu'a ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA KAIRAHA WA KAIRA MAJA BALTAHA AKAIHIM WA'AZUBIKA INNI SHARRIHA WA SHARRIHA WA SHARRA MA JABALTAHA ALAIHI " yayi dan shiru bayan yakammala addu'ar yana kallonta cikin kwantarda murya yace ma'u nasan kin iya farillan addini dasuka kamata kisani ko akwai wani abu dabakisaniba? Ma'u tagirgiza kai kawai yasake yin murmushi yace ma'u ai bangane mekike nufiba kibude baki kisanarda dani eh ko a'a zakicemin shine zanfahimta kuma harnagamsu eh nasani tafada da sauri yace yauwa nasan haka tashi kije kisanya rigarki dakikasanya dazu kikwanta baijira jin abinda zataceba ya mike yafice yanufi kicin dinsu yaduba yayi sa'a akwai kalanzir donhaka yadora ruwan zafi kadan yadafa shayi yasanya koren ganye shayi yashanye karamin kofi sannan ya nufi dakin yayi sa'a akwai wutar nepa fanka kada dakin nasu yanda takwanta dazu haka ta kwanta yasanya hannu yakashe kwanfitilar dake dakin yakarasa gadon yakwanta daga gefe inda yake yanajin sautin ajiyar zuciyar ma'u yadan matsa gab da ita yanadan gugar jikinta amman baishafetaba sai yace saiyace ma'u bani lbr dame dame yafaru bayan tafiyata? Tayi shiru takasa magana saidai faduwar gaban nata yadan ragu yacigaba damagana ahankali dai dai saitin kunnenta tunda kinki bani lbr bari nabaki mawa lokacin da akace andaura aurena dake sainaga abin kamar wasa kamar shiririta harna tare dake banajin komai akanki saikulawa ta kanwata sannu ahankali damuwa da tunaninki yafara shiga raina lokacin dazan tafi legas nayi tsammani nadamu darabuwa dakene domin sabo da shakuwa data koma shiga tsakaninmu saidai bayan naje nagano kaunarki ne nagaskiya yashiga zuciyata yayi dan shiru yana murmushi shidaya cikin duhu wani shauki da bakon abu nasake shigarsa yadan kara matsawa jikinta yakamo hannunta yarike kam cikin nasa yafara wasa dashi yace ma'u babu abinda nakeso aduniya yanzu bayan Allah da manzonsa da kuma Ummata kamarki tsikar jikinta tatashi yarr! Tadinga jin wani abu yanashigarta wanda bazata iya fasaltashi ba tadinga jin kamar tajuya tarungume mijinta amman saitajiyo tafukan hannunsa sun saki hannunta sunfara kaikomo cikin jikin jikinta yacigaba da magana cikin kunnenta bantaba zaton zanyiwa ma'una irin wannan soyayyarba kigayamin ma'u mekimeji akaina yanzu domin tunda nadawo naga wani abu akwayar idonki kuma gangar jikinki kamar tana nunamin wani abu nayadda.............yasake kasa da murya yana cikaba da magana ma'u kinyi wayo kinsan meye Aure kin amince nazama miji agareki nagaske ba suna ba kibarni nafara raya sunnah dake afarkon duniyata kibarni naji abinda kowa yakeji acikin aurensa ma'u yakankameta ajikinsa kamar zaimaidata cikinsa itakam tagaza cewa komai domin yayimata dukkan abin zaikashemata jikinta dazuciyarta tagamsu da amsar mijinta takaranta littafan soyayya masu dama amman bata taba karanta irin wannan soyayyar da mijinta ke gwadamata ba cikin

Duniyar shauki tajiyoshi yana cigaba da sambatu da rokonta bakice komai ba ma'u kibani dama dan Allah ki amince nazama miji agareki da gaske cikin rawar baki da kyar tafurta na amince yayana domin tafuskanci yanagab da shidemata Allah mai iko kawai Ahmad yake iya ayyanawa cikin ransa

Hmmm ni abdullahi kam sai ma'u other wise sai dae ku tsintoni a sambisa

Abdullahi yusuf maitama

09034598552

@whatsapp



1 May 2015 at 09:23 · Public

Save · More

Like

React

Comment

Share

Like66

Write a comment...



·

Usman Sulaiman Jahun

maitama kwana biyu

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Jamila Umar Tanko BooksJamila Umar Tanko Books

wallahi kuwa usman ya school?

Ummu Khadijah Ummu Adnan

Tnx

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Usman A Umar

Uhm nima haka nakeji sai dai kash banda wacce zata jiyar dani

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Aminu Ibrahim

hhhhhhhhhhhhh thanks

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Ukashat A Abbakar

tnx alot

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Isah Shaaibu

Anayi munajin dadi

Like · React · Reply · More · 4 May 2015

Jermeelerh Muhammad Umar

Sannu

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Abubakar Ibrahim

Ita kuma uwargida fa babu lbrnt ne

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Aminu Tukur Dange

Hahahahaha ayi haquri ai taxama taka

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

Mohammed Bin Ahmed

Hmm su maitama ayi dei ahankali saboda Ahmad nada bala in kishi .

Like · React · Reply · More · 1 May 2015

View more comments&

Free Mode See Photos

Facebook logo

Go To Home

Jamila Umar Tanko Books

DAME AKE ADO part 16.

1ã 8ã DAME AKE ADO 3 Haryakai ma'un ga matsayin dakowace mace keshiga wato CIKAKKIYAR MACE ba ma'un kadaiba shikansa yasha wahala domin tare suka bare junansu akwali amman ma'un tabashi mamaki domin tayi matukar dauriya don haka harbacci yadauketa tana kan kirjinsa yanashafar gashin kanta dajin dadi cikin ransa gami dayima Allah godiya dayanufeshi dayin Aure harya dandani zakin dakecikin Aure gajiya da kasala suka taru sukayi musu rubdugu dan haka sunkusan makara shine yafara tashi yadora ruwa yashiga wanka kafin yafito daga wanka an idar da sallah amasallaci baiji dadin hakaba amman yasan Allah zaiyafemasa tunda ba daniyya ya aikata hakan ba saida yafarayin sallah sannan yagirka ruwa maidimi yanufi dakin har lokacin ma'u tana bacci domin tasha matukar wahala dabata taba shaba cikin rayuwarta cak yadauketa kamar yar bebi sai asannan tafarka tanajinsa takara maida idonta tarufe domin kunya tagama rufeta yayi murmushi kawai baice komaiba cikin faffadar robar daya kusa cikawa da ruwan zafi yatsundumata aciki bayan cire dan yalolon zanin dake jikinta tayi doguwar ajiyar zuciya sanda ruwan yafara ratsa jikinta amman har lokacin idonta yana rufe takasa budewa yayi murmushi yajuya yabarta abandaki tayi wanka tagasa jikinta saitaji kwarin kijinta kafin karfe 8 nasafe yayi Ahmad yagama yimusu komai nakayan karin kumallo saida yayi dagaske taci domin kunyarsa tahanata sakat shikam dariya kawai yakeyimata da tsokanarta ranar haka nan suka kareshi cikin nishadi dajindadi gami da soyayyar juna Aranar tare suka fita siyayyar kayan abinci dayake akwai dankudi ahannunsa harda karamin cooker gas yasiyamata yayikuma yimata siyayyar kayan kwalliya dana shafa dai dai karfinsa Rayuwar Ahmad da ma'u tazamo abin sha'awa domin kullum soyayyar junansu kara karuwa take yi acikin ransu sun saba da juna sun shaku da juna Ahmad ya iya soyayya yakuma koyarda da ma'u soyayya da sonsa domin idan yafita aiki ta kagu yadawo donma dai karatun littafi yanadan dauke mata hankali kadan BAYAN SHEKARA BIYU Ma'u tazama CIKAKKIYAR MACE data iyarike mijinta zuwa wannan lokaci duk wata halitta da kira ta kammala fitowa Allah yayimata maitsananin daukar hankali musanman tsarin jikinta da akecewa maikirar kalangu Ahmad yakasa gano sirrin matarsa daga karshe yabaiwa zuciyar amsa kawai Allah ne yahalicceta hakan

1ã 9ã DAME AKE ADO 3 Yautana zaune tana gogewa mijinta kayanda ta wanke masa tajiyo sallamar maryam maryam taga labule tashigo tana fadin komatar gidan batananne ma'u tamike dasauri tana ihu farin ciki tarungume maryam suna tsallen cikin farinciki ma'u tayi murmushi tana fadin naji dadin ganinki maryam nayi zaton ai kinmanta danine wace ni kinsa makaranta ke hanani zuwa amman yanzu tunda munyi

10 / 47