CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   74 / 74

219K to 219.4K   out of 219.4K words

ummi ba ™aramin ™o™ari ta yi a kanta ba."

"Farida tana ji tana gani, ga ta amma Abdul, inteesar, ko noor idan suka tashi neman shawara sai dai su nema a wurin"

"ummi. Kuma su ka koma suna girmama mahaifiyarta, dan har gidanta suke zuwa."

"A danginsu da aka yi taron family, sai da suka cika al™awarin zuwa gidan ummi, bayan ta koma Abuja."

"Ta samu aiki, a sashen hausa da turanci na gidan talabijin na Chinese da yake Abuja."

"Iya ta sha ba™ar wahalar jinya, kafin Allah ya karSi rayuwarta."

"Duk girman kan farida, sai da ta koma ta kwantar da kai, tana bin ummi, saboda rufin asiri da arziki da Allah ya yi wa"

ummin.

Dan sai da Mariya ta je aikin Hajji ta kai dr. ta kai farida umara.

"Ta saka raihan ya mayar da Abdul Abuja, yayi aure a can."

"Maryam ta samu ta sake aure na biyu, babu kwanciyar hankali. Nihal ma haka ta din ga fama da nata dangin mijin."

"Barin ummi kano, har mantawa take yi da matsalar mami."

"Noor kuwa lafiya ta zauna da salim, ya nutsu kamar bashi ba,hajiya ma ta ri™i noor kamar ´a."

"Ummi ta cigaba da hayyafa da raihan, shima kuWi ya zauna. Mariya ma yara maza uku ta haifa wa dr."

"Ummi ta cigaba da rayuwarta hankali kwance, kamar babu wani abu mara daWi da ya taSa faruwa a rayuwar ta."

Tammat bi hamdillah

"*DUKKAN YABO DA GODIYA, DA JINJINA DA KIRARI SU TABATTA GAREKA TSARKAKKEN SARKI, UBANGIJIN TALIKAI*"

"*INA MI˜A TARIN GODIYA, DA JIMIRIN BIBIYATA DA KU KA YI A WANNAN TAFIYAR, INA FATAN DARUSSAN DA KE CIKI, ZA AYI AMFANI DA SU, AKASIN HAKA KUMA UBANGIJI ALLAH YA YAFE MANA BAKI ŠAYA, KUMA INA FATAN ZAKU YI WATSI DA SHI*"

"*JAMA'AR DA SUKA BANI TALLACE-TALLACE INA GODIYA, MASU ADDU'A DA FATAN ALKHAIRI, KUMA INA GODIYA*"

"*A MADADIN BRIGHT PENS, INA SAKE MI˜A GODIYATA GA AL'UMMAR DA SUKA BIBIYE MU, A LITATTAFAN CUTARWA! MUNAFUKIN MIJI DA KUMA YI WA KAI. INA FATAN ZAKU BIBIYE MU A SECOND BATCH, DOMIN JIN, ME ZAMU ZO MUKU DA SHI*"

"*˜ofata a buWe take, dan jin darussan da ku ka Wauka, in da littafin ya samu na™asu da sauransu ina godiya sosai,"

taku har kullum Aishatu Adam (Ayshercool)*

Ayshercool

08081012143

74 / 74