Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   61 / 74

180K to 183K   out of 219.4K words

ta buWe tagar, wani sanyi ya daki fuskarta, ta Waga kai tana kallon sararin"

"samaniya, tana tuna abubuwan da suka wakana a rayuwarta."

"Tabbas zamanta a gagarawa ba zai yiwu ba, akwai matsala, sai dai kan ta bar gagarawa sai ta amayar da abun da sai"

"dai zumuncin ya watse, ta lura wannan duniyar kowa yayi ta kansa kawai, kar ka ce lallai sai ka dogara da wani, ko sai kowa ya so ka, kamar yadda raihan yake yawan gaya mata."

"Ummi ta ara aryata azancin hausawa, na ciwon a mace na a mace ne, da ya samu gindin zama a da yawa daga"

"bakunan mata, sai dai ita a nata ganin, ciwon a mace, na ta ne ita kaWai. Wataila ko a cikin ta ta rayuwar ne Allah bai sa ta yi katari da waWanda ciwon a macen yake zama nasu ba."

"Duk iya oarin da ta yi wurin haWiye yawun bakinta, ta kasa, saboda bushewar da bakinta yayi, wani irin zafi zuciyarta ke yi mata, wanda ya haddasa numfashitna fita cikin huci."

"A hankali ta furta ""Me ya rage? Tun da duniya cike take da rikici, da tarin alubale, kowa kansa kawai ya sani, kuma"

"kuWinka shi ne mutuncinka, tabbas! Tura ta kai bango, na Waura aniyar fito na fito da duk waWanda suka cutar da ni, da masu bain cikin ganina cikin walwala. Tun da babu sani babu sabo."

"Zan aikata abun da zuciyata ke raya mini, ko da zai yi sanadain tarwatsewar zumunci, idan ya so na gani, ko suma suna iya jure WaWWake dauWar gorar a cikin su, kamar yadda suka yi mini, daga nan na ara gaba, na basu wuri tare da gwagwarmayar nemawa kaina mafitar rayuwa."

"Raihan, tabbas ina sonka amma dole zan Sacewa duniyarka, tun da zamana da kai barazana ne gareka da mahaifiyar"

"ka, duk wanda ba sa buata ta, zan gusa daga rayuwarsu."

"Yadda ta ga rana haka ta ga dare, haka Sangaren raihan ma, tun da ta idar da sallar asuba take zaune a wurin da ta yi"

"salla, tana tufka da warwara."

"Mami tun da ta koma gida kuma ta fara fargaba da addu'a Allah ya sa kar raihan ya tona mata asiri, gashi Alhaji sai"

"tambayarta yake yi ya aka yi ya ganta kamar mara gaskiya, ko wani abu na faruwa ta ce masa babu komai."

"arfe bakwai raihan ya Wauki mota ya tafi gidan su ummi, ya kira Abdul a waya. Mintuna kaWan Abdul ya fito suka gaisa, Abdul ya ce ""Ka zo da kanka, ai mun yi magana da ummi, ta ce ka ce na je, jira nake dama kamar arfe takwas"

"na zo na sameka""."

"Raihan ya ce ""Abdul ba wannan ba tukuna, yanzu ina ummi take? Dama dr. Ba ya asa ai ko?"""

"Cikin rashin fahimta ya ce ""Ban gane ba, ummi kuma a gidan nan?"""

"""Eh, jiya ba nan ta zo ba?"""

"Abdul ya Wan yi shiru ya ce ""Ai ni ban ga ummi a gidan nan ba"""

"Kamar raihan zai yi kuka ya ce ""Dan Allah ka duba mini"""

"Abdul ya jinjina kai, ya shiga cikin gidan, noor tana ta shirin makaranta, ya kalleta ya ce ""Noor, wai ummi ta zo gidan"

"nan ne? Ga raihan can a waje"""

"Noor ta ce ""Jiya ta zo, a waje muka haWu ma, ta ce mini wai yaya raihan ya saketa, ina ga su maama korarta suka yi,"

"wai ba zata zauna a gidan nan ba""."

"Abdul ya ce ""What! Saki kuma, sai kuma a kore ta daga gidan nan? Ina ta tafi to?"""

"Noor ta ce ""Nima ba ta gaya mini ba"""

"Abdul ya fita da sauri, ya tarar da raihan na ta zagaye motarsa."

"Yana ganin Abdul ya ce ""Yauwwa tana ciki ko? Ka ce ta zo mu tafi"""

"""Me ummi ta yi maka zaka saketa? Ba abu ne da za a iya sasantawa ba? Har ta kai ga saki? Ka bani kunya raihan"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ce muku ta yi na saketa? Abdul ban saketa ba"""

"""Ba ka sake ta ba, me ta zo yi gida?"""

"""Ba ta fahimci meyafaru bane? Ka tsaya ka ji, wallahi ba laifina bane ba"""

"Abdul ya ce ""To, koma laifin waye ummi ba ta gidan nan"""

"""Ba ta zo ba? Ina ta tafi?"""

"""Ta zo, amma a jiya ta bar gidan nan ban ma san ta zo ba"""

"Raihan ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ummi meyasa zaki yi mini haka? To ina ka ke ganin za ta tafi, ko"

"gagarawa?"""

"Abdul ya ce ""Bana tunanin ummi za ta je gagarawa, tun da ba shiri suke yi ba, sai dai ko maiduguri"""

"""Maiduguri ta tafi a daren jiya? Meyasa ta bar nan gidan? Wallahi ban sake ta ba. Dan Allah Abdul ka yi mini wani"

"taimako mana""."

"""Ina jinka"""

"""Dan Allah kar ka gaya wa dr. Halin da ake ciki zan nemo ta, dan Allah kar ka gaya masa"""

"Sai tausayin raihan ya kama Abdul, lallai akwai maarashiya, sai dai ya san idan dr. Ya ji to ba raihan ba, har maama tana cikin matsala korar ummi da ta yi."

"""In sha Allah ba zan gaya masa ba, zan saka a bincika gagarawa, amma ka kira wayarta?"""

"Raihan ya ce ""Wayar a gida ta bar ta"""

"Abdul ya ce ""In sha Allah tana nan lafiya, zan kira gagarawa ka tuntuSa can maidugurin""."

"A rikice raihan ya juya ya koma mota, yana salati tare da tunanin in da ummi ta tafi."

"A cikin motar ya kira Anty maryam ta can Maiduguri suka gaisa, sai dai yanayin yadda suka gaisa Win ya tabattar masa da ummi ba ta je maiduguri ba."

"Abdul kuwa da ya koma cikin gida, ya tarar mami ta fito, ya gaisheta sannan ya ce ""Mami wai jiya da gaske ummi ta"

"zo?"""

"""Eh"" ta amsa a taaice."

"""To tana ina?"""

"""Na koreta, dan ba zan rie bazawara har a karo biyu ba, ta koma gidan ubanta""."

"Ya kalli farida ya ce ""Haba maama, da ki ka koreta ina za ta je, ina take da shi da ya wuce nan?"""

"Farida ta ce ""Ta koma gidan ubanta, ko wurin uwarta ta barni na huta a gidan mijina na sake, kuma kar sake yi mini"

"maganarta, kan ranka ya Saci"" bai sake cewa komai ba, ya fito ya Wau wayarsa ya kira yaya Hashim can gagarawa."

Suka gaisa sannan ya tambaye shi ko ummi ta je.

"""Ai ka san ni yanzu na bar cikin gagarawa, ina dutse ina koyarwa a wata makaranta, har matata muna can, su kuma"

"gagarawa ba kowa yake da waya ba, masu wayar ma sai ka yi ta kira ba ta shiga, saboda rashin caji, amma zan yi duk mai yiwuwa na tuntuSa na ji, ina fatan dai lafiya ko?"""

"Abdul ya ce ""Eh lafiya alau, na gode sai na ji ka"" ya kashe wayar."

"Ko da Abdul ya kira raihan ya gaya masa halin da ake ciki hankalinsa ya tashi, ya ce wa Abdul zai je gagarawa da"

kansa.

"Abdul ya ce ""Muddin ka je idan ba ta can, dr. Zai iya sanin halin da ake ciki duk da ba ya asar, ka bari mu ji mu"

"tabattar ta je"". Da yar ya lallaSa raihan."

"Gashi a iya tunanin sa, ummi ba ta da awaye ko wasu an uwa da za ta je gidan su."

"Yana cikin wannan taradaddin, managern su ya sama musu masauki a china, ya kira raihan yake sanar masa, da"

"ummi ta samu kuWi saboda wannan videos Win da suka yi, kuWi masu yawa."

"Raihan sam ba fahimtarsa yake yi ba, ya kashe wayar. Yana kallon kiran mami a wayarsa ya share, ya cigaba da"

tunanin ina zai ga ummi?.

"""Ai garin Allan ya waye ko, sai ki fito ki kama gabanki"" Iya ta rie ugu tana huci."

"Ummi ta arewa iya kallo, ta tsufa sosai sai dai zuciyarta babu Allah sam."

"""Iya wai me zamana a gidan nan zai rage ki da shi ne?"""

"""Kar ki sake ki yi mini rashin kunya, ki zo ki fice, ai yanzu kin san in da uwarki take"""

"Tana cikin maganar sai ga Idris yayi sallama, dan ya zo ya ganewa idonsa da gaske idan ummi ta dawo, an ce masa"

aurenta ya mutu.

"Ita Win ce kuwa, kar da ita gwanin sha'awa."

"Nana ce ta yi sallama ita ma, tana ganin ummi ta fara murmushi ta ce ""laaa ashe ke ce ki ka zo?"""

"Ummi ta aalo murmushi, ga zafin maganganun iya da take ta yaSa mata babu aautawa."

"Tana dawo da abubuwan da suka wuce, tana sake nanata cewar son zuciyar mariya ne ya kashe bashir ta haukace."

"""Ke a duniya har ki na da bakin da zaki cewa wani yana son abun duniya iya? Duk wannan tsanar da ki ke yi mini ta"

"samo asali ne saboda mahaifina ba shi da abun duniya, ki ka rie ni da zalunci, ki cutar da ni da dafin harahenki, jikokin ki suka yi mini zalunci kala-kala, ki ka danne ni aka yi mini Wurar dauWar gora da ki ke cewa ciki ka sha ta. Iya kema sai na Wura miki dauWar gorar nan na ga ko zaki iya shanyeta. Na yi miki uzuri a rayuwa, duk da zaluncin da ki ka yi wa uwata da wanda ki ka yi mini."

"Banda zaluncin da jikanki yayi mini, duk ba su isheki ba iya, wallahi tura ta kai bango babu Waga afa tsakanina da duk wani mahaluki da yake ganin ni abar banza ce, zan bar gidan nan amma zaki ga abun da zan iya, kuma ba zan bar gidan nan ba sai na kammala abun da na yi niyya, tun da akwai gadon ubana a gidan nan, a da na so in mayar da komai ba komai ba amma a yanzu komai ji nake ya dawo sabo, wallahi iya ki rubuta ki ajiye zalunta ta da ki ka yi da ke da Idris wallahi ba zan taSa yafewa ba haurina ya are mara mutuncin da ki ke so na zama""."

"Baban su idris ya ce ""Ke ummi, shaye-shaye ki ka fara ne? iyan ki ke wa Allah ya isa""."

"""Lokacin da Wanka ya keta mini haddi me ta ce, kai me ka yi a kai? Ina da anan shekaru lokacin, abun ya din ga zuwar mini a mafarki na rasa wane irin mafarki nake yi, Iya da bakinta ta goranta mini, arewa da ku ka je karSar"

"kuWin aurena har wannan maganar ku ka Waukko, kuma dan rashin imani, kun san abun da ya faru bayan na auri Idris ya din ga wulaanta ni, baku gaya masa cewar Wan uwansa Hashim ne ya keta mini haddi ba, duk da yaya magaji yayi iya oarin sa dan ya wanke wancan laifin da ya yi. Kuna ina na kwana a waje tsirara ruwa yana dukana, da duk sauran zaluncin da aka yi mini? Wallahi ba zan yafe ba, kuma na shirya tsaf dan aikata abun da ba kwa tunani, sai na tagayyara ku, ba dai kuWi da son abun duniya ki ka saka a gaba ba, zaki gani"""

"Tsit aka yi a wurin, dan da yawa ba su san wasu abubuwan sun faru ba, ta yi wa Iya wankin babban bargo."

"Haka Ummi ta zaune wa amarya a Waki, tai tafiya, Iya bata fasa cigaba da cin zarafin ummi ba, duk da irin"

"abubuwan da ummi ta yi mata, ta cigaba da aibata ummi, da cin mutuncnta."

"ranar kwanan amarya ya zagayo, ummi ta bar Waki ta ce ba zata bari ba""."

"A kwana na uku, Yaya magaji ya zo gidan, sai dai bai tarar da ummi ba, dan asubar fari aka ce ummin ta bar gidan ba"

ta yi wa kowa sallama ba.

"Gaba Waya raihan ya fita hayyacinsa, kwanaki huWu ba ummi ba labarinta, ya i zuwa gida ya daina zuwa wurin aiki,"

Alhaji ya kira shi yana tambayarsa ko lafiya ya ce masa ba shi da lafiya ne.

"Tun da ummi ta tafi, kullum da ciwon kai yake kwana yake wuni, gashi ba ya iya cin abinci duk ya fita hayyacinsa, kai"

da ka ganshi ka san baya cikin nutsuwarsa.

"Ummi ba ta yi wa an gagarawa sallama ba, sai nemanta suka yi suka rasa."

"Kwananta uku da barin gagarawa, wanda yayi dai-dai da kwananta bakwai da barin gidan raihan, aka kaiwa su kawu"

"Ilyasu sammaci daga kotu, ummi ta yi ararsu a kan raba gadon kakanta a fitar da na babanta, sannan a bata na ta gadon, da tumunin takabar mahaifiyarta!!!"

(Tofa! Ummi ta zama boss )

I hit the jackpot with PalmPay! Join PalmPay with my link or my code 'XWPK6722' within 72 hours to help me get my

gift! >>https://link.palmpay.com/uwyy6

"Team Ummi wanda ba su taSa cike palmpay ba, dan Allah ga refaral Wina a bi link a cike mini."

Ayshercool.

08081012143

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

CUTARWA!

AYSHERCOOL

(BRIGHT PENS)

MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

43

PAID ADVERT

"*Hajiya ina zaki? Saurin me ki ke yi haka? an bani aron mintuna biyu kacal, na gaya miki albishir Win da na zo miki"

"da shi. Shin ko kin san sirrin shein fatar ummi, da ya sanya ta kama zuciyar MD raihan ta hana shi sukuni? Kai ba ma skin care ba, har da sirrin gyaran gashi, ina masu fama da amosani, karyewar gashi ko kuma sano, jan gashi ne da ke? Ko taurin gashi kamar soson arfe. Idan matsalar ki budurwar fata, tare da rashin glowing, Annur skin scrub da hair bliss sun shirya tsaf domin magance muku kukanku, me ku ke jira ku tuntuSe su a kan lambar wayar su dan arin bayani 07045971194 ko 08140450950*"

43

"Magaji ya sake duba takardar da aka kawo sammacin ya ce ""An ya ummi ce ta kai wannan arar?"""

"Iya ta ce ""Za ta aikata, dan ba ka ga rashin mutuncin da ta tafka a cikin gidan nan ba"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Yanzu ba wannan ne abun yi ba, kai magaji kai ne ka yi boko, yanzu meye abun yi ta yaya zamu"

"shawo kan matsalar nan?"""

"Kawu Saminu ya ce ""meye abun yi magaji?"""

"Ya numfasa ya ce ""Tun jiya nake kiran wayarta a kashe, kamata yayi a fara ganin ummi, amma me aka yi mata har ta"

"kai ga ta aikata haka, ummi da take saliha?"""

"Babar auwwalu ta ce ""Ai ummi ta fetsare, dan ba ka ga rashin mutuncin da ta yi ba, har cewa ta yi ka yi mata fyaWe"

"iya ta ce ayi shiru da maganar, dauWar gora ciki ka sha ta, da iya da idris da kai duk ba zata yafe muku ba""."

"Yayi turus, gabansa yayi mummunar faWuwa ya ce ""Ni kuma? Yaushe na aikata?"""

"""Oho muku dai, ta ce Iyan ce da kanta ta gaya mata"""

"Ya kalli iya ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Iya ni kuma? Yaushe? Ban san zancen ba fa sai da na nuna miki ina"

"son auren ummi, ki ka gaya mini cewar ragowa ce, an taSa yi mata fyaWe tana yarinya, na ce ina son ta a haka, tun da tana yarinya ne, ki ka ce ba ki yarda ba. Nayi-Nayi ki gaya mini waye yayi mata ki ka i, za ki aura mata idris na ce ki gaya masa abun da ki ka gaya mini, ki ka ce idan na faWa zaki tsine mini, sai da zaki aurawa Idris ita na ce bai kamata ba ki ka ce dama shi yayi mata, amma ki zagaye ki ce mata ni na yi mata fyaWe tana yarinya, duk saboda ki kare wanda yayi? Baki yi mini adalci ba, tsawon shekaru ummi kallon macuci take yi mini kenan?"""

"Iya ta ce ""Ni fa ba haka na ce mata ba, na gaya mata hakan ne dan ta yarda da auren Idris a karo na biyu, kar ta auri"

"wanda za ta aura amma kuma tai, kuma na yi haka ne dan Idris ya samu dama ta biyu a daidaita zumunci"""

"Hashim ya ce ""Kuma ki ka ce mata ni na yi mata fyaWe Iya, amma an yi abu ba ta sani ba har ki ka gaya mata? Wace"

"ribar ki ka samu a kan hakan? Kawai ki cuce ni ki Sata ni a idon yarinya saboda ki kare Idris? Iya meye dalilinki na fifita wani sashe a kan wani a cikin iyalanki ne?"" Tuni idonsa yayi jawur, ya jefar da takardar sammacin ya ce ""Ku je ku san yadda zaku yi ni ba ruwana"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Idan ka tafi gidan ubanwa zamu koma? Yaya zamu yi da wannan abun? Ta ina za a fara rabon"

"gadon shekara talatin da wani abu baya?"""

"""Wallahi baba ba saka hannuna, ba zan shiga maganar ba"" yayi ficewarsa."

"""Iya baki yi mini adalci ba, kin rarraba mini kan yarana kamar yadda ki ka rarraba kan naki yaran saboda son rai, iri- iri

61 / 74