Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   66 / 74

195K to 198K   out of 219.4K words

Allah ya biya maka buatunka na alkhairi, na gode sosai da sosai"""

"Dr. Ya ce ""Menene na godiyar kuma? Duk abun da ya dace za a yi wa gidan, zan turo miki kuWi ki yi sayayya a zuba a ciki kan mu dawo, a sati biyun nan da suka rage mini, za'ayi komai da yardar Allah"""

"Ummi ta din ga murna, take duk wata damuwarta ta ji babu ita, saboda tsabar zumuWi ta iske raihan a bedroom ta"

rungume shi tana murna.

"""Ikon Allah, daga kuka zuwa farinciki bani labari, meyafaru?"""

"Nan ta kwashe komai ta gaya masa, ya taya ummi murna sosai da sosai."

"Yadda Alhaji ya Wauki zafi, yayi fushi da mami, har tsoron tunkararsa take yi, da maganar auren raihan, ya daina"

"kulata ya daina cin abincinta, kuma ya hanata zuwa Wakinsa."

"Tana kitchen tana tsiyayar tea, ta rasa abun da yake yi mata daWi, kawai ta ga Salim a kitchen Win. Sai da ta razana"

dan bai taSa yi ba.

"""Na ji kin je har gida, kin sake cin mutuncin matar raihan, kina zaton ita ta gaya wa Alhaji kin saka an saketa, to ba ita"

"ba ce ba, ni na gaya masa, dan tun bayan lamarin ya faru na sani."

"A yanzun ma ba ita ta gaya mini ba, ina da CID na da ke gaya mini komai, kin san wani abu kuwa, duk kasancewata makakke kamar yadda ki ke faWa duk wanda yake mutunta uwata mutum ne mai kima a idona."

"Dan haka ba zan bari Wan uwana ya cutu ba dan kina babarsa, kuma ba zan bari yarinyar da ba ta ji ba ba ta gani ba ta cutu."

"Kin san wani abu, ina amfani da raihan, wurin rama cin mutuncin da ki ke yi wa uwata, na fuskanci a duniya masoyinki ba ya gaban raihan, kamar yadda yake ji da wanda yake aunar matarsa, dan haka zan taya Wan uwana"

"son abun da yake so, idan kuma ki ka cigaba da matsawa zaki yi biyu babu, gargaWi nake yi ba shawara ba"" sakin baki"

"mami ta yi tana kallon Salim, me yake nufi da biyu babu."

"Kamar ya san me yake zuciyarta ya ce ""Zaki rasa soyayyar Wanki, dan a yanzu yana yi miki kallon wadda ba ta son"

"farincikin sa, kujerar da yake kai ma zaki yi masa dalilinta, dan na san yadda ki ka allafa rai a kanta, raihan ya Wauki kuWin Alhaji ya sayawa matarsa gida, idan ki ka cigaba da takura yarinyar nan, za ta yi abun da ba kya zato"" ya juya ya fice daga kitchen Win."

"Jikinta har rawa yake yi, ta fara tunanin da gaske raihan ya Wauki kuWi ya sai wa ummi gida ba tare da izinin Alhaji"

ba?.

"Bazama ta yi sashin Alhaji, yana tare da Hajiya ta shiga babu ko sallama ta ce ""Alhaji, da gaske raihan ya Wauki kuWi"

"babu izininka ya sai wa matarsa gida?""."

"Alhaji ya kalleta ya ce ""Eh"""

"""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ka ga abun da nake gaya maka ko? Shiyasa na ce fa ya rabu da ita"""

"""Rufe mini baki, ba ke ki ka sanya ya saketa ba, ke ai gashi kin ce ya ara aure ya ce ba shi da kuWi ya sai wa matarsa"

"gida, kuma kuWi nawa suka Wauka ba ruwanki da wannan, kuma ban ce ki saka baki a kan maganar ba, tun da ni mai kuWin ban yi magana a kai ba"""

Kawai Hajiya ta kwashe da dariya.

"Farida tana ta murna, dr. Bai ce mata komai ba tsawon kwanaki, ya sanya ta saki jiki ta cigaba da sabgoginta, noor"

kanta ta san zancen auren dr. Amma ta yi shiru ba ta gaya wa farida ba.

"Da daddare ta shirya tana jiran dawowarsa, tun safe tana kiran wayarsa shiru bai Waga ba, tun da ya fita da safe bai dawo ba."

"Shigowa yayi cikin manyan kaya, da gani ka san a gajiye yake, ta bishi Waki tana tambayar sa ko lafiya."

"Ya zube mata goro da alawa, ya ce ""lafiya alau ga wannan an Waura mini aure yau a Maiduguri"""

Ayshercool

08081012143

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha

Dilke da kalta

Kayan Garan jiki

Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI. CUTARWA!"

AYSHERCOOL

(BRIGHT PENS)

MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

46

PAID ADVERT

"*Hajiya ina zaki? Saurin me ki ke yi haka? an bani aron mintuna biyu kacal, na gaya miki albishir Win da na zo miki"

"da shi. Shin ko kin san sirrin shein fatar ummi, da ya sanya ta kama zuciyar MD raihan ta hana shi sukuni? Kai ba ma skin care ba, har da sirrin gyaran gashi, ina masu fama da amosani, karyewar gashi ko kuma sano, jan gashi ne da ke? Ko taurin gashi kamar soson arfe. Idan matsalar ki budurwar fata, tare da rashin glowing, Annur skin scrub da hair bliss sun shirya tsaf domin magance muku kukanku, me ku ke jira ku tuntuSe su a kan lambar wayar su dan arin bayani 07045971194 ko 08140450950*"

46

"Wata irin zabura farida ta yi, ta fizgo babbar rigar dr. Ta ce ""Ni! Ni yahaya wai da gaske ka ke ko wasa?"""

"""Na taSa yi miki irin wannan wasan ne? Na yi aure kamar yadda na gaya miki"""

"Girgiza kai ta yi ta ce ""Ni zaka ci wa mutunci, wallahi idan bacci ka ke gara ka farka, dan baka isa ba, da can da"

"uruciyata ba ka yi mini kishiya ba sai yanzu? Wallahi ba zai yiwu ba ba a gidana ba"""

"Ya fizge hannunta ya ce ""Ni nake aurenki ba ke ki ke aurena ba, farida rashin mutuncinki da wulaancin da ki ke yi"

"mini, ya sanya na yi miki koma menene. Aikin gama ya riga ya gama, zan gyara tsohon gidana na sakata a ciki, nan da sati Waya zuwa sama idan visarta ta zama ready zan tafi da ita uganda. Zan saka miki dubu Wari biyu da hamsin a account Winki, kya sayi wani abun"""

"""Dubu Wari biyu da hamsin Winka ta banza da ta wofi, wallahi ba zai yiwu ba"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ya riga ya yiwu ma, ba wata ba ce na aura a waje, mariya ce mahaifiyar ummi, abun da yakamata"

"na yi ne tun a baya, ban samu dama ba, sai a yanzu"""

"Farida ta ce ""Ka rasa wadda zaka auro a matsayin kishiyata sai mahaukaciya, wallahi yahaya kai butulu ne azzalumi"

"wallahi ba zan zauna da mahaukaciya ta kashe ni a banza ba, kai ba zai taSa yiwuwa ba ma wallahi ni zaka tozarta?"""

"Ya tsaya ya are mata kallo ya ce ""Farida, duk abubuwan da suke faruwa a baya, kallonki kawai nake yi, tsantsar zaluncin da ki ka yi wa yarinyar nan a zamanta da ke, ina kallonki, saboda ba ki da mutunci kin mayar da ni Wan iska"

"da son nuna wa duniya ban isa da gidana ba, auren ummi ya samu matsala ta zo gidan ki koreta ga dare, saboda baki da hankali kin san yadda nake jin yarinyar nan a raina kuwa? Ita kaWai take babu wa ba ani, ki yi mini alfarma ki rieta da mutunci ki ka gaza, bayan ni na rie taki ar uwar babu cuta babu cutarwa? Wannan dalilin ne ya sanya na ga lallai yakamata ummi ta ara shigowa cikin iyalina in sama mata farinciki ta hanyar auren mahaifiyarta, na san kome zai sameta a rayuwa ba zata taSa korarta ba"""

"Tayi wata irin shewa mai cike da takaici ta ce ""To ayi mu gani? Wannan dai ba abun da zata tsinana maka, ba uban"

"da zaka tsinta a tare da ita, ka ce auren na ramuwar gayya ne? To ka yi mu gani, wallahi sai ka yi bankwana da farinciki da kwanciyar hankali har abada""."

"Ya nufi gadonsa yana faWin ""Allah ba zai gwada mini rashin kwanciyar hankali ba, in sha Allah auren nan alkhairi ne a"

"gareni"""

***

"Cikin mamaki da takaici mami take kallon hajiya, da take yi mata dariya cike da son tura mata takaici."

"Ta ce ""Wato Alhaji a duniya mace ta samu nagartaccen miji irin raihan, to ta Waga hannu ta godewa Allah ta haye, yaron kirki Allah dai ya ja zamanin babban mutum"""

"""Hauwwa babu ruwanki da ni, da sabgar iyalina ban saka da ke ba, ashe shiyasa ki ka turo makakken Wanki ya ci mini mutunci yana gaya mini maganar banza, wallahi ki shiga hankalinki babu ruwanki da ni"""

"Hajiya ta ce ""Ko ba makakke ba, ai gara makakken waya, idan wayar ta sake shi zai iya dawowa daidai, wanda yake"

"cikin mayen soyayya kuwa ko za a shekara dubu ba zai farfaWo ba, dan haka akwai banbanci ko dai ki nutsu ki yi playing role Winki na uwa, ko kuma idan yarinyar nan ta waiwayeki, ki ka cigaba da saka mata iyayyar ki, sai ganin Wan naki ma ya gagare ki, Wan Waya tilo da ki ke alfahari da shi shiryayyye ta rabaki da shi""."

"Alhaji ya ce ""Hajiya wai kwanan nan meyake damunki ne? Ban sanki da irin wannan abubuwan ba, idan tana yi a"

"baya ba kya mayar mata da martani, amma yanzu duk kin canza"""

"Ta ce ""Duka yau duka gobe shi yake sanya bain ba'auzine tawaye, kuma komai girman gona akwai kunyar arshe, sai a wannan karon Allah ya kawo ni lokacin ramawa da mayar da martani, ko kun manta Wigimin da ku ka din ga yi"

"da ka aureta, sai da na ji kamar mu rabu na huta, Hajiya Aisha tayi ta bani hauri, matar nan ta din ga yi mini gorin zafin kishi zan kashe aurena ita tafi arfin goga kishi da ni, ka din ga yi mini halinku na maza? To Alhamdilillah koma"

"menene abun kunyan da na yi, bai kai naki ba da ki ke kishi da matar Wanki, duk da zafin abun da ki ke ji, bai kai"

wanda na ji ba da ki ka auri mijina.

"Anyway, Alhajin Allah zan shiga in yi wa sirikata Wan abun da zan tafi mata da shi na dubiya, ka san mace mai ciki bakomai take iya ci ba, idan ana inta ni ina yinta tun ba yau ba, dan gara munin fuska da munin hali, duk da Alhamdilillah ba ta da muni"""

"Alhaji kuwa sakin baki yayi yana kallon Hajiya, ta gama cashe musu ta fice."

"""Ciki kuma? Ba cewa yayi ba shi da lafiya ba? A ina ta samu ciki kuma?"""

"A ule Alhaji ya ce ""Kin ga dan Allah jeki ki bani wuri, kar saka mini ciwon kai"" kamar ta fashe da kuka yau ita Alhaji"

"yake kora, tamkar mahaukaciya ta fice daga sashin nasa tana tuntuSe, tana tafe tana tambayar kanta ciki a jikin ummi, arya yake yi kenan lafiyarsa alau?."

"Raihan yana ta shirin fita aiki, ummi ta lallaSa ta dafa masa tea, ta dawo ta kwanta a falo, aka wanwasa ofar"

falon.

"Raihan ya tashi ya buWe sai ga noor, ya kalleta ya ce ""A'a kin gama gudun namu kin dawo?"""

"Noor ta ce ""Ai na ga zamana a nan ya fi alkhairi, gidanmu kamawa da wuta yake neman yi"""

Ta shigo falon tana yi wa ummi sannu.

"Ummi ta ce ""Noor wace irin wuta kuma? Meyake faruwa a gidan?"""

"""Wai Abba ne yayi aure, ya kawo mata alewa da dabino take ta masifa da bala'i da tashin hankali, daga na ce in ci"

"dabinon kin ji zagin da tayi mini? Ni kuwa na Webo na haWo kayana na dawo, dama sai da ku ka ce kar na tafi na ce sai na tafi. Gidanmu yana nan yadda ki ka san rasha da ukrain"""

"Ummi ta harari noor, saboda yadda take ta zuba, a gaban raihan."

"Amma cikin mamaki Ummi ta ce ""Amma aure kuma?"""

"Noor ta ce ""Eh mana, ashe jiya maiduguri ya je mamanku ya aura, dama na daWe ina ce masa dama ya aro mana"

"anty"""

"Ummi ta ce ""To baba suda na ji ya isa haka"""

"Noor ta sake cewa ""Kin san Allah anty ummi, na daWe ina tausayin Abba, dan ba kya gidan ba kya ganin yanzu"

"abubuwan da suke faruwa, tayi ta Waga masa murya, amma kin ga takwarata ai saliha ce a hankali ma take magana"""

"Raihan ya ce ""Lallai dr. Ya shamamce mu, Ubangiji Allah ya sanya alkhairi, tun da gaki kin zo, bari na tafi aiki"""

"Bayan tafiyar sa aiki, ummi ta din ga yi wa noor mitar yadda ta saki baki a gaban raihan."

"Noor ita ba ta ga abun laifi ba, dan a ganinta yanzu ai sun zama Waya da raihan."

"Sannan ta kira can gida maiduguri, suka tabattar mata da hakan."

"Cikin mamki ummi ta ce ""Amma anty maryam, mama ta gama warware ne?"""

"Anty maryam ta ce ""Jikinta fa da saui sosai da sosai, ai kuna waya ki ji, ya ce wai can wurin da yake karatu zai tafi da"

"ita, amma ni matarsa nake ji ye mata tsoro"""

"Ummi ta duba taga noor ta tafi kitchen, sannan ta ce ""Babu abun da zai faru sai ikon Allah anty Maryam, kuma in"

"sha Allah mama ta shigo gidan nan kenan, dr. Mutum ne managarci, kuma zan tsaya iya yi na hakan ya tabatta, babu wanda zai cutar mini da uwa, kuma da ba a aure ita ma da ba a aureta ba"""

"""To ki dai ta yi musu Addu'a"""

"""In sha Allah"""

"Noor ta dawo falo da plate, da aramar wayar ummi a hannunta ta ce ""Yaya ummi, ga mutuniyarki indomie mai yaji"

"da kifi, Yaya salim ne za su zo"""

"Ummi ta kalleta ta ce ""Wane Salim Win?"""

"""Yayan MD mana"""

"Cikin mamaki ta ce ""Ya aka yi ki ka sani"""

"Sai kuma ta Wan diririce ta ce ""Yaya raihan ne ya gaya mini"""

"Ummi ta ce ""Allah ya kawo su lafiya, me zamu girka musu?"""

"Noor ta ce ""Zan yi musu abinci, amma ki koma Waki ki kwanta, kar ki ce warin girkin zai saka ki amai"""

"Ummi ta tashi tana murmushi ta ce ""Yauwwa ta wajena, shiyasa nake son ki ummana, bari na je na yi wanka na"

"kintsa kan su zo, kar su zo su same ni a haka, kalli kaina ko taza babu na fi kwana uku ban taje ba, MD jiya har ya jona hand dryer zai taje mini na ce bana so da zafi, ya yale ni"""

"Noor ta ce ""Ohh, yaya ummi soyayya da daWi ko? Ke ban da wannan abun da ya faru na ga yana sonki ba kwa faWa, amma anty intee da wayona fa lokacin da mijinta Salim yake zuwa suke shan soyayya amma yanzu kullum cikin faWa"

"kamar abokiyar gabarsa"""

"Ummi ta ce ""Waye ya ce miki bama faWa? Babu wata soyayya da za ayi zaman aure ace babu saSani, sai dai danganta da yadda aka gina soyayyar, idan har ta gaskiya ce kuma an fahimci juna, ko saSani yazo za a warware cikin saui. Ni"

"kaina MD ba dan yana sona ba, kuma mutum ne mai fahimta ba da laifukan da na yi masa a kwanakin nan wani zancen ake yi ba wannan ba, shiyasa ko mun samu saSani nake duba alkhairnsa bana taSa yi masa hukunci da laifin da ya yi mini""."

"Noor ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ni wallahi soyayyar da ba a faWa nake so, idan muka yi faWa kuka zan yi"""

"Ummi tayi dariya ta ce ""Sai ki tafi littafi ko film, ko kuma tatsuniya, a nan zaki samu wadda ba a faWan. Bari na shiga"

"daga ciki"""

"Noor ta yi shiru tana ta zancen zuci, ita har ga Allah ta fi son ayi ta soyayya babu faWa."

"Ummi daga yin wanka ta ji sanyin Ac, ta kwanta ta hau bacci a Wakinta. Noor ta zage tana ta gyara gidan, ta iya aiki"

sosai da sosai saboda zama da ummi.

"Ta gama aikin ta shiga ta yi wanka ta saka wata ar doguwar riga da Wan kwali, ta dawo falo tana shan lemo mai"

sanyi. Ba ta daWe da zama ba a ka buga ofar falon.

"Ta tashi ba tare da tambayar waye ba, ta buWe ofar, kallonsa ta tsaya tana yi tana murmushi, hannunsa Wauke da"

"manyan kulolin abinci, ta ce ""Sai yanzu ko? To koma mun yafe"" alama yayi mata da ido, ya tura ofar hajiya ta gani a bayansa."

"Da sauri noor ta nutsu, ta durusa tana gaishe ta, saboda ta shaidata, ta karSi kayan hannunta suka arasa cikin"

falon.

"Hajiya ta ce wa noor ""Kamar na so na gane ki"""

"Salim ya ce ""anwar ummi ce"" ya kalli ummi ya ce ""Ga hajiya, in faWa mata me ki ka ce a kan ta?"""

"Noor ta kalleshi da sauri tana zare ido, ta girgiza masa kai."

"Hajiya ta kalleshi ta kalleta, ta ce ""Laifi na yi mata?"""

"Yayi murmushi ya ce ""Hotonki ta gani a wayata, ta ce na sanki, na ce eh ar uwammu ce ke, wai ranar bikin su raihan"

"tana ta kallonki, wai kwalliyar ki tayi kyau, gashi kin iya turanci, kina magana kina turanci, har gwada maganarta ki ka yi ko ba ayi ba?"""

"Noor tamkar ta nutse a wurin nan, ta sunkuyar da kai tana hararsa ta asan ido."

"Hajiya ta yi dariya

66 / 74