Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   39 / 74

114K to 117K   out of 219.4K words

ka yi ha™uri da hukuncin da na yanke"""

"Message Win ya nuna blue tick, alamar ya ga sa™on amma ya™i reply, tun ummi na jiran yayi reply, har ta sare, sai"

"kuma abun ya dame ta ta rasa sukuni, ga headmaster ya matsa mata kamar maye, ita har mamaki take yi, duk lokacin da suka shafe, bai ji yana son ta ba, sai watannin baya da ya ganta tana alwala, mata huWu sun rabu da Waya zai aureta, kodayeke wannan duk bai dameta ba, wutar gabanta take ™o™arin kashewa, dan haka ta ce masa ta amince."

"Tamkar ya goya ummi, saboda murna da nishaWi, ta amince da aurensa, ya ce mata zai zo wurin kawu su yi maganar kawo kuWin aure, ta ce masa baya nan sai ya dawo."

"Ya fara yi wa ummi huWubar shi talaka ne, dan haka kuWin sadaki, da na lefe da na aure, zai bayar dubu Wari, dan"

"Allah ta ce ta yarda a haka, ko da babanta zai ce ba yadda ba."

"Ummi ta amsa masa da to, dan ba ta da burin da ya wuce ta Waga daga gidan nan, ita ma tana burin ta ganta a"

"Wakinta, ko ta samu sau™in gorin da take sha."

"Kullum cikin duba wayarta take, taga raihan yayi mata reply na message Win da tayi masa, amma ya™i yin reply, wasu"

"lokutan tana kallon sa online, amma bai yi responding ba."

"Tunani ta din ga yi hanyar da ta bi tana neman maraba da raihan tayi musu tsauri daga ita har shi, amma ta san idan"

"tayi masa bayani, ba zai taSa tsayawa ya fuskanceta ba, dan akwai shi da kafiya wasu lokutan."

"Noor tana ta gyara wa ummi kan mudubin ta, tana jera mata mayukanta tana faWin ""Ai yaya ummi ba sai kin cigaba da Soyewa ba, kawai ki jera abun ki, dama na san dr. Ba zai yi miki faWa ba"" ta lura hankalin ummi baya kanta, dan"

"haka ta ce ""Wai yaya ummi me ki ke jira a wayar ne, ko salary ki ke jira ne?"""

"""Noor raihan ya daina kulani"""

"Noor ta Wan waro ido ta ce ""FaWa ku ka yi? Innalillahi yaya raihan Win namu?"""

"Ummi ta ce ""Ni na fara daina kula shi, noor bana son zargi ya shiga ran kawu a kaina ne, kuma aure nake son yi,"

"bana son na yi aure mu kasa rabuwa""."

"""To yaushe zaki auren?"""

"""Malam ya ce idan kawu ya dawo zai zo su yi magana ya kawo kuWin aure, sonake ya kawo kan raihan ya dawo"""

"Noor ta kwaSe bakk ta ce ""Wai wani malam, ni fa bana son malam Win nan, Astagfirullah bari dai na yi shiru, amma"

"dan Allah kar ki auri wani malam, ki auri raihan mana"" ummi ta zare ido ta ce ""Ke ™anina ne fa, kamar Wan uwa yake a wurina, malam ya ce zai bayar da dubu Wari kuWin komai da komai, kar a wuce wata uku, amma ban san yadda za su yi da kawu ba""."

"Kamar shashasha noor ta kalli ummi ta ce ""Wai ke yaya ummi, ni na rasa me zance, shikenan ke ba za a kawo miki"

"lefe ba? Matansa fa uku, gashi tsoho, to kina son sa ne?"""

"""Mama ™yaleni, surutun nan naki ma ya fara damuna""."

"""Hmm, Yaya raihan yayi fushi da ke fa, har makarantarmu ya je, bayan mun dawo daga gagarawa, ya tambayeni idan"

"tare muka dawo kuma lafiyarki ™alau, na ce masa eh. Ya jinjina kai ya tafi"""

"Cikin tsananin mamaki ta ce ""Ya aka yi ya san makarantar ku har ya je? Sau biyu fa kawai kuka taSa haWuwa, Kin ga dalilin da yasa nake son mu rabu, raihan ya iya rigima fa"""

"Noor ta ce ""Eh amma yana da kirki sosai ai, tun da ya taSa bani kuWi, wannan malam Win gaskiya talaka ne, ko kuma"

"wayo, dubu Wari fa ba ta da yawa sosai, shikenan ke ba za a kawo miki akwatuna masu yawa ba, kamar na inteesar"""

Ummi kawai ta kwana ta yi wa noor shiru.

"Ta cigaba da kallon wayar, a ranta ta ce 'Haba babban mutum, manyan ba sa haka fa' ta cigaba da duba chats Win su na baya."

"Headmaster ya kira dr. A waya, yana tambayarsa yaushe zai dawo, so yake da ya dawo, ya kawo kuWin, dr. Ya ce masa"

baya son gaggawa ya jira shi tukuna.

"Wasa-wasa kusan sati uku kenan, raihan da ummi ba su yi magana ba, ba kuma dan hakan yana yi wa kowanensu"

daWi ba.

"Ummi ta kira direban da yake aikowa ya karSar masa abinci, ta tambaye shi ko raihan ya dawo, ya ce mata a'a."

"Yanayin sintiri da nacin da headmaster yake yi mata, abun har mamaki yake bata, kamar ya Wauketa ya kaita gidansa"

ya ajiye.

"In da Allah ya rufawa ummi asiri, aikin nan nata, tana Wan samun salary, idan tayi girki ta gama farida sai ta hanata"

"abinci, tayi ta janyo mata masifa da bala'i da miyagun alkaba'i, tare da fatan ta sha wahala a rayuwa kamar yadda ta wahalar da ita a gidan aurenta."

"Ummi a ranta ta ce 'Wahala waccece ban sha ta ba, kuma ban cutar da ke ba a zamanmu ke ki ka cutar da ni!"""

"Tun da dr. Ya zo gida, headmaster yake sintiri, a kan zai kawo kuWin, dr. Ya ce ya Wan ba shi lokaci tukuna."

"Hatta wurin aiki manager ya lura yanayin ummi ya sauya, kamar wani abu na damunta, amma dai yayi shiru bai ce"

mata komai ba.

"Dr. Ya kira ummi ya tambayeta ko tana son malam Isa, ummi ta ce eh."

"""Ummi, kar takura ko damuwa ta sanya ki kai kanki ga halaka, rauwar aure ba rayuwar gida ba ce da babu nauyin"

"kowa a kanki, kar ki kai kanki in da zaki yi dana sani, mutumin nan babban mutum ne, kar ki zo daga baya azo a samu matsala, ki dai je ki sake tunani"" ummi ta amsa masa da to, ba dan ta so ba, ita fatanta kawai dr. Ya amince."

"Kasancewar yau babu coustomers, ummi ta bar reception ta koma in da take zuwa ta yi salla ta ci abinci ta kwanta,"

tana cigaba da duba chat's Win su da raihan.

"˜amshin turaren raihan ne ya fara yi mata sallama, ta zaci hallucinating kawai take yi, sai dai ba ta gama tunanin ba,"

ta ganshi a tsaye a kanta.

"A zabure ta tashi zaune, tana bin sa da kallo."

"Wani irin kwarjini ta gani a tare da shi, wanda ba ta taSa gani a tare da shi ba, fuskarsa a matu™ar haWe, kamar ba ya"

dariya.

"""Raihan"" ta kira sunansa a hankali."

"Ya nemi wuri ya zauna, ya ™ura mata ido sannan ya ce ""Salma wannan shi ne tukuicina daga gareki ko? Ko rabuwa ki"

"ke son mu yi, yanke ala™a da ni kai tsaye ba tare da wani dalili ba kina ganin shi ne mafita? Bafa a rana Waya muka gina ala™ar nan ba, ummi dama zaki iya wula™anta Wan Adam har haka kamar yadda ki ka yi mini?"""

"Cikin rauni ta ce ""A'a raihan, ba haka bane ba, dan Allah ka fahimce ni"" nan ta gaya masa bayan dawowarta gida"

"abun da ya faru, yadda farida tayi mata bincike ta nuna wa dr."

"""Raihan wula™anci ba halina bane ba, ina ma naga ™arfin gwiwar da zan iya wula™anta wani? Raihan ba kowa zan yi wa bayanin ala™armu ya kalli abun da idon basira ala™ar ta yi masa ma'ana ba, bana son zargi ya shiga ran dr. Duk da"

"ya goya mini baya, amma ban san ta yaya zan wanke kaina ba, kafi ™arfin wula™anci a wurina raihan, ban yi haka dan wula™anta ka ba"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ban yadda ba ummi, duk a ™o™arinki na guje mini, ki ke shirin kai kan ki ga halaka, zaki auri"

"shugaban makarantar ku ko? Malam isa"""

"A zabure ta kalli raihan, ya aka yi ya san wannan maganar?"

"""Mamaki ki ke yi ma? Ni zaki juya baya rana tsaka ummi, har ki yi shirin aure ban sani ba? Ina bibiyar rahuwarki fiye"

"da yadda ki ke tunani, gani nake ko yaya na kawar da kai a kanki wani abu zai faru da ke, rabuwa da ni ba mafita bane"""

"""Raihan haka ne kawai mafita a wurina, matar gidanmu ta matsa mini da yawa, ™alubale ko ta ko ina, ba zaka gane a"

mawuyacin halin da nake ba...

"Ya katseta da cewa ""Kuma sai ki kai kan ki ga halaka, mutumin da ya saki mata sun kai biyar, ya saki wata ke ma zai"

"aureki ya biya bu™atar sa ya sake ki, ba irin wannan mijin nake ro™a miki ba"""

"Ta ce ""Raihan alkhairi nake fata"""

"""Yi mini shiru"" yayi maganar a hasale, galala take bin sa da kallo."

"""Yakamata mu daina yaudarar junanmu, daga ni har ke, idan saboda ki rabu da ni ne, ki ke ™o™arin yin wannan"

"auren, kin riga kin makara, ba za ayi shi ba. Ban damu da koma me wani zai yi zargi ba, ba zaki iya rabuwa da ni ba, kin riga kin makara. Ke banda rashin lissafi ma me zaki yi da wannan dattijon, shekarunsa nawa ke naki nawa? Me zai tsinana miki, ko ke ba kya wannan lissafin, ko an ce miki ci da sha ne kawai aure? Kodayeke ai kin san me nake nufi"" kai ka ce gunki haka ummi ta koma, yau raihan ya zama wani abu na daban."

"""Salma, ki yi ha™uri ba zan iya barin wani ya aureki ba, saboda ni nake sonki"""

"Tamkar ya jona mata shocking ta zabura ta ja da baya tana kallon fuskar raihan, yadda farar fatarsa ta koma ja, da"

"irin kallon da yake yi mata, ya sanya ta tabattar da ba ™arya yake yi ba."

"""Ummi ki yi tunani, wace irin ala™a ce a tsakani na da ke?"""

"Kamar zata fashe da kuka ta ce ""Raihan, ni fa ™anina na Wauke ka, ™anin ™awata ce kai, mutum ne kai mai"

"muhimmanci ne a gareni, amma ba irin wannan ala™ar ba""."

"Tashi yayi ya taka, ya je gabanta ya dur™usa, ya Wan tsura mata ido ya ce ""Bamu haWa ala™a da ke ba, ta uwa ko ta"

"uba ba, kuma tarayyar mu da muka yi da ke ta wuce yadda ki ke tunani, ta kuma wuce gurbin da ki ka ajiyeta. Salma son juna muke yi. Lokacin nan da muka Wauka ba ma tare, ki ka yanke ala™armu, kin sani a mummunan yanayin da yakamata ki ce na yafe miki, na shiga matsananciyar damuwa"""

"Da sauri ta girgiza kai ta ce ""A'a Raihan, ina ganin mutuncinka, babu wannan maganar a tsakanin mu dan Allah a"

"barta, kar ka sake yin ta bana so"""

"Ya shafi gefen fuskarsa, yana jin zafi a zuciyarsa, ya kalli ummi ya ce ""Na gode Salma"" ya tashi ya fice daga wurin."

Ummi ta takure tana ajiyar zuciya.

"""Salma, ki yi ha™uri ba zan iya barin wani ya aureki ba, saboda ni nake sonki"" shi ne abun da ya din ga yi mata kai"

kawo a zuciyarta.

"Manager ne ya biyota yana tambayarta me ta yi wa ™aninsa ya ga ya fita rai a Sace, ummi ta ce masa babu komai."

"Kwanaki biyu a tsakani, headmaster ya daina kiranta a waya gaba Waya, messages Win ma da yake tura mata ya"

daina.

"Sai dai ko a jikinta, tunanin ya raihan yake yafi tsaya mata a rai."

"Gashi ya ce halin da ta saka shi a ciki, yakamata ta nemi yafiyarsa."

"Ganin ba ta da mafita, ya sanya ta neme shi a waya, amma shiru ba ya Wagawa."

"Tana cikin jimamin lamarin, dr. Yayi sallama a ™ofar Wakinta, ta amsa sannan ya shiga."

"Ya nemi wuri ya tsaya, sannan ya dube ta ya ce ""Ummi, baya fa ta haihu, mutumin nan malam Isa ya kirani a waya,"

"ya ce mini ya janye maganar aurenku, kuma hakan yayi mini dai-dai, dan kuwa ko bai janye ba, ba zan bashi aurenki ba, binciken da na yi a kansa bai yi mini daWi ba, dan haka ki cigaba da addu'a, Allah ya kawo mafi alkhairi"" har kawu yahaya ya fita, ummi na tunanin me raihan ya yi wa headmaster ya fasa aurenta, kenan da gaske yake yi sonta yake, ba zai bari kowa ya aureta ba!?"

"Gabanta ya faWi tare da tabattarwa da kanta ba ta ga ta zama ba, idan ba raihan da rigima ba, ai ya san zaren ba"

"kalar yadin bane ba, ina shi ina ita? Kyakkyawan matashi kamarsa me zai yi da ita, ga uwa uba ta girme shi, dole ta lallaSa shi su rabu lafiya."

"Sanin baya Waga wayarta, ya sanya washegari da ta shirya, ta tafi office Win su raihan."

"Sai dai ba a bari ta shiga ba, sakataren shi yayi mata sannu da zuwa, tare da tambayarta raihan ya san da zuwanta?."

"Ta ce ""A'a, amma ace masa ummi ce"""

"Sakataren ya tashi ya shiga cikin office Win raihan, ya dawo ya ce mata ta jira, zai neme ta."

"A ™alla ta shafe awanni biyu tana jira, bai fito ba, ba kuma dan yana abun da ya fi ganinta muhimmanci ba, sai dan"

ya sanya ta yarda da ala™arsu soyayya ce.

"Yana office Win sa, ya kira waya ya saka aka kai mata ruwa da lemo da snacks."

"Ya koma ta window ya tsaya yana kallonta in da take zaune, fuskarta duk ta faWa, tana ta wasa da yatsun hannunta."

"Ji yayi ya kasa jurewa, ya nufi ™ofa ya fita, tana hango shi ta tashi ta tsaye, sakataren ya fara yi masa bayanin ita ce ba™uwar da take son ganinsa, ta daWe a wurin. BuWar bakin raihan sai cewa ya yi ta rubuta a rubuce tana son"

"ganinsa, idan yayi approving ya bata date da time ya fice ya bar ummi."

Ayshercool.

08081012143

"[4/20, 7:21 PM] Authoresses: *CUTARWA*"

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BU˜ATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL ŠINA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

31

"Har raihan ya bar harabar gidan bayansa ummi take kallo, ko sau Waya bai waiwayo ba, ita kuma ba ta daina zubar da"

"hawaye ba, gani take kamar kallon ™arshe take yi masa, ba zai sake dawowa rayuwarta da sunan yana son ta ba."

"Ta tashi jiki babu ™wari, ta tafi Wakinta, ta rufe Wakin ta saka sakata, saboda kar noor ta zo ta isheta da surutu."

"Ta zauna ta din ga kuka, ta ma rasa kukan me take yi."

"Ta yi shiru tana tuno irin rayuwar auren da ta yi a gidan idiris, ta kasa manta irin wula™antar da ta yi a gidan idiris,"

"irin tozarcin da ya yi mata, tamkar ya auri mushen dabba ba Wan Adam ba, kuma Wan Adam Win ma ´ar uwarsa."

"Ta tuna yadda abokansa suke zunWensa da angon WoWWoya, ba zata manta tonon asiri da wula™antarwar da Idiris"

yayi mata ba.

"'To idan kuma haryanzu ban warke ba fa'?"" Ta tambayi kanta."

"Ta dafe ™irjinta tana zancen zuci, ita dai tun da Allah ya sa kawu yahaya Waukkota, yayi ta ™o™arin saya mata"

"magunguna, cikin ikon Allah ba ta sake jin wannan matsalar ba, ko ma™iyinta ba ta fatan Allah ya haWa shi da bala'in da yake cikin larurar sanyi."

"Tun da farida ta dawo daga gidan inteesar, tamkar ita za ayi wa kishiya, kamar za ta yi hauka, domin kuwa da ita da"

"wasu daga ™annenta suka dawo gidan, suna ta bata ha™uri, a kan sai ta daure ita ma, idan ba haka ba inteesar ba zata kwantar hankalinta ba."

"Sun cika falo suna mayar da yadda aka yi, noor kuma na ta kokowa da remote tana ™ara volume Win tv."

"""Wai ke noor baki da hankali ne? Ba ni san meya samu yayarki Inteesar ba ne?"""

"Noor ta juyo ta kalli mai maganar ta ce ""Mutuwa ta yi ne?"""

"""Wane irin mutuwa, ke ko gidan nata ma baki je ba, balle a haWu a rarrasheta da ke, kina kallon mahaifiyarku"

"hankalinta a tashe, ita ma can muka baro ta tana kuka, amma ke kina nan kina ™ure wa mutane kunne da ™arar tv"""

"Noor ta taSe baki ta ce ""To tun da dai ba mutuwa tayi ba ai barkanta, wanda ba shi da kunya ai dole ayi masa"

"kishiya, haka wata malama ta ce rannan a tv, na ce ashe saura maama"""

"""Ke uwar taki ki ke cewa ayi wa kishiya?"""

"Kausar ta ce ""Mama hadiza, ki ™yale yarinyar nan kar ta saka hawan

39 / 74