CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   44 / 74

129K to 132K   out of 219.4K words

ce ""Ki koma gida ki huta, duk da ban gama ganinki ba, zamu yi waya, dan Allah kar ki kashe waya kin ji baby"""

Ta karSi ledar ta juya tana murmushi.

"Sabuwar waya dalleliya raihan ya gwangwaje ummi da ita, irin wayar da ba ta taSa zaton zata rie irinta ba, bakinta"

"ya i rufuwa sai da ta kira shi ta yi tayi masa godiya, ya ce shi ba godiya yake so ba, kawai ta ce masa tana son sa shi zai sa ya ji daWi ya tabbatar da ta ji daWin kyautar da yayi mata."

"Aikuwa ta yi gumm, ta kasa magana."

"Da kuWinta tayi cefane, washegari da safe ta shea masa girki, bai kira ta a waya ba, sai fita tayi ta ganshi a waje yana"

jiranta.

"Suna tafe yana yi mata normal hira, tare da nuna mata yadda za ta yi amfani da wayar da ya saya mata."

"A mota ya ci abinci, yana ci yana yi mata hira, ta buWe ruwa ta bashi, ta duba jakarta ta Waukko tissue, ta warwro masa ta bashi ya goge hannu."

"Yayi murmushi ya ce ""Ka ga mace ta gari, ta fara aikinta tun yanzu""."

"Ta haWa kan kwanukan ta ta ce masa ""Sai anjima, Allah ya kiyaye"""

"""Amin ya rabb, yakamata mu koma ayi siyayya, mayukan nan kamar sun karSe ki, na ga kina ta glowing"""

"Da sauri ta ce ""Fari na yi?"""

"""A'a kyau ki ka ara, ban sani ba ko idona ne"""

"""Kar ka saka mu makara, sai anjima"" ta fice daga motar, ya zuba mata ido, har ta shige shagonsu, sannan ya ja motar"

ya tafi.

"Duk wata hanya da mami za ta bi, ta rusa maganar auren raihan, abu ya gagara ta kaWa ta raya, amma raihan ya"

"dage, ya samu goyon baya Wari."

"Dr. Ya sanar da su kawu Ilyasu, zai karSi kuWin auren ummi, dan haka mutum biyu daga cikin su su zo ranar juma'a. Hatta kayan soye-soye da zai karSi bai, daga waje ya yi order abun sa, dan sai saura an kwanaki, sannan ya gaya"

wa farida.

"Farida ko a jikinta, tana ganinsa yana ta shige da ficensa shikaWai, ya shirya komai."

"Kafin sallar juma'a, su kawu Ilyasu suka zo gidan, bayan sallar juma'a, su Alhaji Tahir suka zo."

"Bayan gama tattaunawar da duk yakamata, dr. Ya gabatar da su kawu Ilyasu ga su Alhaji Tahir, tare da gaya musu"

"matakin karatun ummi, tare da tabattar musu da binciken da yayi a kan Raihan, bai samu wata matsala ba."

Alhaji Tahir ya sake gabatar da kansa ga su kawu Ilyasu.

"Sannan ya kalli dr. Ya ce ""Ban sani ba ko kun yanke kuWin aurenta da sadakin?"""

"Dr. Ya ce ""A'a, duk abun da Allah ya sa ku ka bayar, zamu karSa fatanmu ubangiji Allah ya sanya alkhairi"""

"Alhaji Tahir ya jinjina kai, sannan ciro kuWi a aljihunsa ya ajiye kuWi dami guda a tsakiyar falon, ya ce ""Ga su nan,"

"dubu Wari biyar ne, mun saka watanni huWu idan Allah ya sa zamu gani, amma idan kuna ganin mun saka da yawa kuna iya ragewa""."

"Dr. Yayi murmushi ya ce ""Bamu nemi ari ba ma nemi ragi? Allah ya nuna mana"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Amma ranka ya daWe har naira dubu Wari biyar, kun kuwa san yarinyar nan bazawara ce? Kuma"

"auren da ba a tsauwwala almubazzaranci ba yafi albarka, bazawara ce ta taSa aure shekarun baya""."

Ayshercool

08081012143

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini, masu daWi da amshi."

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI"

ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN

"KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

33

*BRIGHT PENS* (FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

33

"Tsit suka yi gaba Waya, suna jiran abun da Alhaji Tahir zai ce, dr. tamkar ya nutse saboda takaicin abun da kawu Ilyasu"

ya yi.

"Alhaji Tahir ya yi murmushi ya ce ""an uwa, ita bazawara ba mutum ba ce ba da ba za a kyautata mata ba? Shi ya ga"

"yana son ta ai, ni mutum ne mai matuar aunar aana duk abun da suke so, sai ya saSa wa addini ne zan ce a'a, amma dan bazawara ce ba shi yake nufin a aureta a wulaance ba"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Ai dama kar ku ga an rufe ku ne, ku kallemu a matsayin mutanen banza, shiyasa na bayyana"

"komai ko ba gaskiya ba? Kar ku zo a saka yaro yayi ta kashe kuWi, tun da an ce shi bai taSa aure ba, kar ya narka"

"dukiya a auren bazawara ya zata budurwa ce, amma dubu Wari biyar sun yi yawa a kuWin auren bazawara, kar a cutar"

"da shi"""

"Alhaji Tahir ya gyara zamansa ya kalli kawu Ilyasu ya ce ""Ka san da wa ka ke magana kuwa? Bana alfahari da fariya,"

"amma ko yafi haka ya bayar in kawo zan kawo, ba bazawara ba ko da tsohuwa ce kuwa, ka kuwa san wa ar ku zata aura ne? Da alama dr. ShikaWai yayi binciken nan yakamata ya faWaWa muku bayanin waye Muhammad Raihan Tahir, zuriyarmu mun gaji yi wa iyali hidima. Ai ni da raihan ya ce mini mahaifiyar ta ar maiduguri ce, na yi zaton zaku yanka mana sadaki ne da sisin gwal, dan an ce auren aanku sai jarumi"" yayi maganar cikin barkwanci."

"Dr. Da kunya kamar ya nutse ya ce ""Ai kamar yadda na gaya maka, mu an jigawa ne gagarawa, mahaifiyarta ce ar maiduguri"""

"""Allah sarki, to ace wa sirikata ina nan ina jiran turaren wuta, dan mutanen barno akwai amshi"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Kuma akwai ta'addanci da surkulle ba, ai da yake ma babartata ba wanda ya san a in da take"

"yanzu, shekarun baya aka ce mana ta haukace ma"""

"Alhaji Tahir ya yi masa banza ya ce ""Yanzu kun amince a kan watanni huWun?"""

"Dr. Ya ce ""Ubangiji Allah ya nuna mana, ya sa zamu gani"""

"Suka kammala, suka tashi suka tafi, suna tafiya dr. Ya dirar wa Iliyasu da bala'i."

"""Wane irin mutum ne kai mara mutunci, ka ke tozarta yarinya a gaban sirikanta, wannan ai ba daidai bane ba"""

"""A'a yaya yahaya, haka shi ne kankaro mutuncinmu da kimar mu, haka kurum su gano daga baya, su ga mun zalunce"

"su ai gara mu faWa"""

"Kawu Saminu ya ce ""To yanzu da ka faWa Win me ya sauya?"""

"Cikin takaici kawu yahaya ya ce ""Auren na ta na fari, ba a gabanku Idiris ya saketa ba, ko kusantarta bai taSa yi ba ya"

"ce saboda larurar da take fama, ya tozarta ta da bakinsa ya faWa, da na taho da ummi daga gagarawa na kaita asibiti a kan larurar da take damunta, shi ma da bakinta ta tabattar babu mu'amalar aure a tsakanin ta da idiris ba ta da iddarsa."

"Idan ka tona wa ummi asiri meye ribar ka? Sigar yadda ka faWi maganar salon tozarci ne kawai, In da na gode wa Allah mutumin wayayye ne, kuma magana ake ta zunzurutun ilimi, kuma wannan maganar duk mun yi ta da shi, na gaya masa ummi bazawara ce ta taSa yin aure, ya ce mini in dai Wan sa yana son ta, shi ba shi da matsala da ita, kuma Waukakace kuna raye sai ummi ta yi ta, dan yaron manyan mutane ne, in sha Allah sai yarinyar nan ta huta."

"Ya ciri dubu hamsin a aljihunsa ya ce ""Ga wannan, ku bawa Iya dubu goma, ku Wau goma-goma sauran ku rabawa"

"dangi an saka ranar ummi"""

"Kawu Saminu ya ce ""Amma yaya, a bayar da kuWi har dubu Wari biyar amma ka bamu dubu hamsin, a duba lamarin nan mana"""

"""Da nake raye na yi auren a ta nawa ku ka bani gudunmawa? Sai ummi da ba ta da gata sai Allah sai ni, yarinyar da"

"ku ka son tozartawa zan baku kuWin aurenta, a kuWina ma na baku dubu hamsin Win nan, kuWin aurenta sisi ba zan taSa ba, kayan Waki zan yi mata na alfarma"" Haka suka rabu baran-baran dutse a hannun riga."

"Suna tafe a hanya kawu Saminu ya ce ""Ilyasu meyasa ka yi haka? Kai ina ruwanka?"""

"Ilyasu ya yi tsaki ya ce ""A gidanka ko a gidana meyasa ba a samu irin wannan ba, fin aanmu kyau ta yi, kaf"

"sirikanmu babu wani mai maio, amma kalli ya kawota birni zai aura mata mai kuWi, su haWu su yi ta ci Allah ya isa wallahi"""

"""To yanzu da wa ka ke Allah ya isan?"""

"""Kai ba zaka gane ba, yarinyar nan idan ta samu daula, za ta iya aikata rashin mutunci, ina laifin a samo mata miji"

"dai-dai ita, wai kuWin aire kawai dubu Wari biyar, wai ya zata sisin gwal za a yanke musu, a'a sisin uwarsa, sai wani baza babbar riga yake wai shi ga attajiri, shi kuma wannan banzan sai aryar turanci, aan mu ba su samu haka ba, sai wannan galmashurar yarinyar"" har suka isa gagarawa bakin Ilyasu bai rufu ba yana bala'i."

"Su Alhaji Tahir ma suna tafe, abokinsa Alhaji Sabo yake cewa ""Tahir mutumin nan fa da gaskiyar sa, yaya za ayi ka"

"bari raihan ya auri bazawara kuma ya kashe mata wannan kuWin haka?"""

"Alhaji Tahir ya ce ""Saboda Wa na kowa ne, kuma dukiya Wazu ce, muddin na bari yayi abun da mutuncinmu zai zube"

"tun yanzu, to raihan ba zai taSa kima a idonta ba, ina fatan ko bayan raina, nima Allah ya kawo masu kula da bayana, labarin nagartar yarinyar da na ji, ko tsohuwa ce ta kai a bayar da hakan"""

"anin Alhaji Tahir ya ce ""Gaskiya ne wannan, Allah ya wuce mana gaba, amma daga yadda wannan kawun nata yake"

"zaewa kawai na ji ta bani tausayi, Allah ya sanya musu albarka"""

Suka amsa da Amin.

"Tsananin Sacin rai da farinciki, ya sanya dr. Gaya wa ummi abun da kawu Ilyasu ya yi, a a'ida farida yakamata yayi zancen ya ji sanyi, amma ya san sai ta sake yin wani abun da zai tunzura shi, dan haka ya zaunar da ummi yana gaya"

"mata, tare da nuna mata kuWin, ya tambaye ta wani irin kaya take so."

"Jiki a sanyaye ta ce ""Duk abun da ka yi mini na gode kawu, Allah ya saka da alkhairi ya jian magabata"""

"Ya amsa da ""Amin ummana, ki yi ta addu'a kina hauri kin ji ko? Nasara ba ta zuwar wa bawa daga kwance babu"

"jarrabawa""ta jinjina masa kai ta ce ""In sha Allah"""

"Iya tayi mamakin jin abun da kawu Ilya suka ce mata an kai wa ummi, ta rie baki ta ce ""Shi kuwa wani asarren ne"

"zai kwashi wannan mummunar yarinyar mara fasali, har da kashe mata maudan kuWi haka?"""

"Kawu Ilyasu ya ce ""Oho musu, kuma yaron ma wai bai taSa aure ba, amma an cuce shi gaskiya"""

"""Ai ba zai wuce yahaya shi yake uula wannan abubuwan ba, kuma zai zo ya sameni har in da nake"""

"Magana ta cika gagarawa, cewar ummi ta samu wani hamshain attajiri a kano za ta aura, kuWin aurenta kawai naira"

dubu Wari biyar.

"Aka din ga surutu da yayata zance, har da masu zuwa yi wa iya Allah ya sanya alkhairi."

"Kasancewar Alhaji Sabo da suka kai wa raihan kuWi, matarsa awar mami ce sosai da sosai, bayan gama bawa"

"matarsa labarin abun da ya faru, ta Wauki waya tana yi wa mami mitar duk ga aan su amma raihan ya tsallaka waje zai auri bazawara."

"Mami ba ta gane zancen ba, sai da ta yi mata dalla-dalla, hakan ya ara tunzura mami, ta tafi sashin Alhaji kamar za"

ta kama da wuta.

"""Alhaji Tahir"" ta kira sunansa kai tsaye."

"""Na'am Bilkisu ya aka yi ne?"""

"""Wallahi raihan ba zai auri bazawara ba, ba zai yiwu ba, wai ka san yarinyar da zai aura bazawara ce?"""

"""Na sani, ba shi ya ce yana so ba?"""

"""Kuma ka kwashi kuWi har 500k ku ka kai, to wallahi sai dai ayi wadda za ayi, auren nan ba za ayi shi ba, ban lamunci auren fari ya auri wata bazawara ba, lallai yarinyar nan munafuka ce macuciya, har aure ma ta taSa yi"""

"""A irin wannan adamin, idan Wa namiji yana son abu ba ya ji ba ya gani, ba ya ganin aibun abun, ki bi a sannu kan yaron nan ya fara bujure miki, na so ace matar Alhaji Sabo ba ta yi gaggawar gaya miki ba, da kaina zan gaya miki,"

"amma tun da ta riga ta gaya miki shikenan """

"""Ba wani baka yi niyyar gaya mini ba, to idan shi ba shi da hankali, ni ina da shi"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Hankalin nan dai ban ga alama ba da saura bilki, baki san rayuwa ba haryanzu """

"""Ni ka ke cewa bani da hankali?"""

"Ya tashi tsaye ya rio hannunta da arfi ya ce ""Ni da ke duk musulmai ne, da aka haufa a cikin musulunci gaba da"

"baya. Kuma muna koyi da rayuwar annabi sallalahu alaihi Wasallam ne, idan kuwa haka ne, sunna ce mai arfi raihan zai yi koyi da ita."

"Bilki yaranki Allah ne ya shirya miki su, ba wai dan kina da techniques na yadda ake tarbiyar yaran ba, mutane da yawa na ganin bai dace biye wa yarana da nake yi a kan abun da suke so ba, ina tunatar da ke zamani ya sauya, ka yi wa yaranka tarbiyya dai-dai da zamani sai a zauna lafiya. Wannan balooon da ki ke kamar a zamanin da, ba abun da zai haifar miki, illa bijirewar yaron nan, shawara nake baki kar ki matsa da yawa, dan yana wani stage ne da ba ya ji ba ya gani, cikar muradi kawai yake fata, amma idan kin i ji gaki nan ga shi"" kamar ta shae Alhaji Tahir haka take ji, tare da jinjina tsantsan rashin hankali da wauta irin na raihan, da ma ba ta ce za ta yi masa aure ba, ta bar shi a haka, kawai daga cewa za ta yi masa aure, ya jajubo wannan ina da munin wai ita zai aura."

"Raihan ya fito daga Masallaci sallar la'asar, Ummi ta kira wayarsa, ya samu wuri ya tsaya tare da Wagawa ""Hello my"

"love"""

"Cikin sassanyar muryarta da yake cewa iyayi ta ce ""Barka da yamma"""

"""Yauwwa barka, kin wuni lafiya?"""

"""Lafiya alau Alhamdilillah, ya su mami?"""

"""Duk suna lafiya, ina noor Wina?"""

"""Tana tahfiz"" ta faWa a hankali."

"Ya ce ""Kirana ki ka yi ki ji muryata love?"""

"Ta Wan yi murmushi ta ce ""Muryartaka ba gata nan a what's app Wina ba? Su Alhaji sun zo Wazu"""

"Yayi murmushi ya ce ""Shiyasa na ji bakin ki yai rufuwa, zaki yi wuf da Wan kyakykyawa yaron da ki ka raina"""

"Ta ce ""Hmm amma kuWin da su Alhaji suka kawo, har da kayan lefe ko?"""

"""Yaushe muka yi haka da ke?"""

"""Ba muyi ba tambayarka kawai na yi, kuWin da yawa ka manta na taSa aure ne?"""

"""Ke ki ka san kin taSa auren ai, ni ban sani ba, kuma ke

44 / 74