Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   38 / 74

111K to 114K   out of 219.4K words

santa, suka din ga zuzuta girman da tayi, ta Waga kai ta kalli Wakinsu, Wakin mai Wauke da Wumbin tarihi, alamu ya nuna akwai mutane a Wakin, amma ba ta san suwaye a Wakin ba."

"akin Iya ta nufa, ta tarar da Iya zaune a tsakar Wakin ta, tana ta bayar da umarni."

"Saroro ta bi ummi da kallo, cikin arfin hali ummi tayi murmushi tana gaida Iya."

"""Yau Allah ya kawo ki wurin mayu kenan, wanda za su cinyeki?"" Ummi ta yi shiru tana sunkuyar da kai."

Noor dai ta kame tana kallon kowa Waya bayan Waya.

"Dr. Ya shigo shima yana ta gaisawa da mutane, da ya isa Wakin iya, ko gaisawa ba su yi ba, ta fara masifar ya bar ummi ta balage ba aure, kodayeke dama ya za ayi ta auru, ai dama tun da tun farko tai amincewa da rufin asirin"

"aure, ya goya mata baya, haka zata rie a gida ba aure."

"Aikuwa kawu yahaya ya haWe rai ya ce ""Iya dan Allah ya isa haka, haba ummin guda nawa take? Ke ba ki yi farincikin ganinta tayi ilimi, a nutse a kame ba, ni na zaci wannan abubuwan duk sun wuce tun a baya?""."

"Ummi ta sha mamakin yadda Iya ba ta canza ba, tsawon wannan lokacin."

"Tun a daren yaya magaji ya zo wurin ummi, sun daWe suna hira, tare da murnar ganin sauyin da ummi ta samu, ya"

din ga gaya mata irin yadda abubuwa suke ta kwaSewa a cikin dangin nasu.

"Abubuwan duk babu daWin ji, mussaman gidan Idris, yarinyar su ta gaba da alfatiha, alubalen da take fuskanta ya"

sanya ta fara fanWarewa ita ma.

"Al'amarin bai yi wa ummi daWi ba, wanda jahilci ke taka muhimmiyar rawa a rayuwar mutanen gidan."

"Washegari Waurin aure, bayan ummi da noor sun yi wanka sun shirya, ta ja noor suka fita gidansu na'ima, amma ta"

"tarar maman na'ima ta rasu, annenta duk sun yi aure."

"Doguwar riga ummi ta saka ta wurin raihan, sai dai tana jin ta kamar ba ita ba, saboda jin ta take a takure a cikin"

"kayan, dan ma rigar isashiya ce, sai dai fa ta zama a bar kallo a cikin gidan, duk in da tabi sai a kalleta."

"Iya ta din ga nuna wa mutane ummi, ga ar wurin bashir, da Idiris ya aura tai zama, ta bi kawu yahaya gashi"

haryanzu ta gama balagewa ta ria ba aure shi yanzu yana da yara biyar.

"Idiris kuwa tun da ya ga ummi kamar maye, saboda azabar kallo, sai dai ga mamakinsa ummi tayi masa kwarjinin da"

"ko magana ya kasa yi mata, gashi dai ba wani abun ta canza ba, kamaninta suna nan, sai dai ta girma ta cika, kai ba ka ce tana fuskantar alubale a in da take ba."

"Ko in da Idris yake bata kalla ba, balle ya sanya ran za ta gaishe shi."

"Su Alhassan ma duk sun girma, da su auwwalu, sai dai babu wani cigaba su ma, dan kuwa auwwalu ma ya zama Wan shaye-shaye sosai da sosai, dan har prison yayi, babu sana'ar kirki ya zama criminal."

"Alhassan ma babu sana'ar kirki, sai kamasho da an buge-buge."

"Raihan kuwa yana ta kiran ummi a waya, da jin ko komai lafiya alau."

"Ana dawowa daga Waurin aure, kawu yahaya ya ce zasu koma gida, sai dai ummi ta sha surutun mutanen gidan na"

rashin aure.

"Suna tafe kawu yahaya yana yi wa ummi nasiha, a kan ta kwantar da hankalinta a kan rashin aure, saboda lokaci ne,"

shi aure ba gaggawa ba samun nagartaccen miji da gidan aure mai cike da farinciki shi ne abun fata.

Ita dai ummi ganin sun taho daga gagarawa ya fi komai faranta mata rai.

"Tashin hankali ba a saka masa rana, bayan su ummi sun sauka a kano gida, ummi ta tarar da Wakinta a garame an saka masa mukulli."

"Falo ummi ta tafi, ta samu Farida ta ce ""Anty ke ki ka kulle Wakina?"""

"""Eh ni na kulle, saboda ba gidan ubanki bane ba? Dan mun riga mun yi da shi ba zaki dawo mini gida ba"""

"Saroro ummi ta yi tana kallon fareeda, dr. Ya fito yana faWin ""Wai farida bamu gama wannan maganar ba? To wallahi idan ki ka cigaba da matsawa, sai dai ke ki bar gidan, kema ki koma naku gidan"""

"Farida ta duba wajen dining, ta Waukko kaya ta watso su tsakar falon ta ce ""Sai ka tambayeta a ina ta samu wannan"

"kayan? Wallahi dole ta bar mini gida, kan ta lalace ta lalata mini yara"""

"Ummi tabi kayan da kallo, kayan mayukanta ne, na wurin raihan da kayan sawa."

"""Wannan kayan sun fi arfin na dubu Wari, sai ka tuhumeta a ina ta samu, kuma gidanka ba zan bar shi ba, dan na ci gida""....."

Ayshercool

08081012143

"[4/20, 7:20 PM] Authoresses: *CUTARWA!*"

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P29

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

29

"Wata irin tsuma jikin ummi ya fara yi, dan ba ta san ta ina zata fara bayani ba, bata taSa tunanin farida za ta shiga"

"Wakinta, tayi mata bincike ba."

Dr. Ya bi kayan Waya bayan Waya da kallo.

"Cikin hailo farida ta ce ""Sai ta yi maka bayanin in da take samun wannan kayan, idan ba wani mugun abun take"

"aikatawa na rashin gaskiya ba"""

"Tsulum noor ta tsoma baki ta ce ""Kai, yaya raihan ne fa ya saya ya bata, ko yaya ummi?"""

"Kamar gunki ummi ta sake sandarewa, dan ba ta san ta aka yi noor ta rie sunan raihan haka ba ma."

"Dr. Ya durusa ya tsince kayan, ya mayar cikin ledarsu, ya mie tsaye ya kalli farida ya ce ""Bani mukullin da ki ka rufe"

"mata Waki"""

"""Ban gane ba, me ka ke nufi?"""

"""Abun da ki ka gani, ba budurwa ba ce ba? Ke abubuwan da ake kawowa kausar cikin gidan nan zama ki ke ki"

"tuhume ta?"""

"""Amma tsakani da Allah ka taSa ganin wani yayi sallama da ita da sunan yana sonta, da zai saya mata wannan kayan"

"masu tsada?"""

"Ya wuce Wakin farida, tabi bayansa tana cigaba da masifa, ya Waukko mukullaye, ya dubi ummi ya ce ""Mu je"""

"Tabi bayansa hawaye na zuba daga idonta, ya buWe Wakin nata, duk an hargitsa shi."

"Ya ajiye mata kayan, ya kalleta ya ce ""Mamana, na yarda da ke Wari bisa Wari, na san ba zaki aikata wani abu na Allah"

"wadai ko a bayan idona ba, goya miki baya baya nufin, ki aikata abun da bai dace ba, ba zan matsaki a kan lallai sai na san me ki ke ciki ba, ni uba ne, kuma malamin makaranta, na san yadda zan tafiyar da tarbiyar yarana."

"Kin mai munzalin da bin diddigin rayuwarki, ba shi ne mafita ba, amma dai ina sake yi miki tuni, da ki ji tsoron Allah, ki kuma kare mutuncinki, amma har ga Allah ni bana zargin ki, ki goge hawayenki ki samu ki huta, ni ban gaji da zamanki da mu a gidan nan ba, saniya ba ta taSa gazawa da ahonta, dan haka ki kwantar da hankalinki komai mai wucewa ne, kuma in sha Allah zaki sha mamakin abokin rayuwar da Allah zai zaSa miki, ke dai ki cigaba da tsare mutuncinki"""

"Ummi ta jinjina masa kai, ya fita daga Wakin, ta zauna a hankali tana kallon kayan, tayi shiru tana nazari, idan har"

"zargi zai shiga zuciyar dr. Game da ita, gara ta nemi duk mai yiwuwa ta rabu da raihan. Tabbas kaya ne masu tsada da ta cancanci a tuhumeta a kansu, da kawu ya matsa ta ina zata fara yi masa bayanin wannan alaar ta su, da ba kowane mai hankali ne zai sanyata a gurbi mai ma'ana ba."

"Ya zama dole ta nesanta kanta da raihan, duk da abu ne mai wahala a wurinta, daga haWuwarsu zuwa yanzu, ya gina wani tarihi da ba zai rushe ba a rayuwarta, raihan na daga cikin mutane masu muhimmanci da ba zata taSa"

"mantawa da su ba, zuciyarta ta saba sa shi, ta shau da shi, ya bata arfin gwiwa daban-daban, ya sanya ta jin ita cikakkiyar mace ce Wan Adam da zata iya gogayya da kowa, tabbas raihan ya cancanci a kira shi araminsu babbansu, domin kuwa a manyan ba kowa ne za a samu da irin qualities Win sa ba."

"A hankali ta tattare kayan, ta gyara Wakinta, ta rama sallolin da suka tsere mata, ta cigaba da tunani."

"Ta Waukko wayarta ta duba, missed call Win sa duk a wayar, har da sao yana tambayarta meyafaru ba ta Waga"

wayarsa?.

"Ta kashe wayar gaba Waya ta ajiye, tana son fara koyawa kanta janye wa raihan."

"Ta yinura ta fito daga Wakinta, amma ta jiyo hayaniyar kawu da farida, kuma duk a kanta, jiki a sanyaye ta koma"

"Wakinta, da tana da wurin zuwa da zata bar wa farida gidanta, ko kawu ya samu sassauci daga wulaancin da farida ke yi masa."

***

"Anty Rakiya ta cigaba da matsa lamba, da arfafa mami, a kan lallai a haWa auren nan na zumunci, ita kuma mami ta cigaba da matsawa raihan, tare da ziga Alhaji a kan lallai a takura raihan yayi aure."

"Abun ya fara damun raihan, dan haka ya samu hajiya da maganar, Hajiya ta ce ""Babban mutum, menene a ciki dan"

"ka yi aure, gaskiyar maminka ne shi ne cikar kamalarka ai""."

"""To hajiya sai in yi aure su yaya ba su yi ba, kuma nema ake fa a sakani na auri wadda ba na so, ni bana son yarinyar"

"nan"""

"""Raihan, dan ka riga su Salim aure babu laifi a ciki, bujirewa umarnin mahaifiyarka ba shi da fa'ida, ko ba ka auri"

"wadda take so ba, ka yi oari kai ka kawo musu wadda ka ke so"""

"Yayi shiru yana nazari, sannan ya kalli hajiya ya ce ""Shikenan hajiya na gode sosai da sosai"""

"Ya tashi ya fita, yana nazarin maganar Hajiya."

"Gefe guda kuma yana mamakin kasa samun ummi a waya, har ta what's app, ya fara tunanin ko dai wani abun ya"

sameta ne.

"Yaje wurin aikinsu Ummi, ya tambayi mai yi musu shara, ya ce masa ba ta je ba."

"Ita ma ummi a lokacin da take oarin auracewa kiran raihan, headmastern su ya kunno kai, sai ya din ga kiranta a"

"waya, wai su gaisa, wannan satin har da bata dubu biyu wai ta hau mota, saboda Wawainiya da take yi da Walibansu."

"Hankalinta ba a kan wannan yake ba, kamar ta fi raihan azabtuwa da auracewar da ta yi masa, gashi pressure cikin gidansu, ta ara yawa, dan kuwa farida kullum cikin masifa da tashin hankali take a cikin gidan nan."

"Babu tsammani dr. Ya samu ummi ya ce mata ""Mamana, wani mutum ya zo wurina, ya ce mini yana sonki, kuma"

"babu daWewa yake son ayi auren, na bashi damar ya zo ku gana, sai dai ba ina nufin lallai sai kin aure shi bane ba, bana son yi masa karambani, ganin babban mutum ne, amma duk yadda ku ka yi sai ki gaya mini"""

"Ummi ta amsa masa da to ne, amma ta shiga cikin fargaba da zullumi, tare da tunanin, waye wannan? Kai tsaye ya"

tafi wurin dr.?

"Abun yayi ta bata mamaki, sai dai sam ba ta Wokin abun, domin kuwa bayan saka wayarta a flight mode, sai ta koma"

tana duba messages Win raihan.

"Gaba Waya ummi ta manta da dr. Ya ce za ta yi bao, saon raihan na arshe ya tsaye mata a rai."

"""Ummi na bincika kina lafiya, amma you are avoiding me, ban sani ba ko nayi miki laifi ne, idan na yi miki laifi ne dan"

"Allah ki yi hauri ki yafe mini, ina cikin damuwa sosai wallaahi, ban zaci shauwarmu ta kai in shiga damuwa haka ba, dan Allah ki yi mini reply ummi, zan tafi italy gobe in Allah ya kaimu da asuba, dan Allah ki yi mini magana"""

"Ajiye wayar ummi tayi, idonta na cika da hawaye, ""Ban kyauta maka ba raihan, amma yanzu ko na yi maka bayani ba zaka gane ba, buyagi zaka yi mini"" tayi maganar a hankali, tana sake kallon wayarta."

"""Yaya ummi, wai baonki ya zo"" noor tayi maganar ba tare da ko sallama ta yi ba."

"Ummi ta jinjina mata kai, tare da jin matsananciyar faWuwar gaba, dan wannan ne karon farko da zata tsaya tayi zance da wani, da sunan yana sonta, gashi alamu sun nuna da gaske yake, tunda ya biyo ta wurin dr., Duk da abun"

"da take ta addu'a a kai kenan, idan tana da rabon aure, Allah ya kawo mata miji nagari, sai dai gaba Waya ba ta murna da lamarin a yanzu, kuma ta rasa dalili."

"Sai dai ta tsinke da al'amarin, ganin headmastern su a gareji, wai shi ya zo wurinta, kenan shi ne baon?"

"Suka gaisa suka zauna a kan fararen kujeru, tana bin sa da ido, dan ba ta gama yadda da shine baon ba."

"Yayi gyaran murya ya ce ""Wato ummi na san zaki yi mamakin ganina, da dalilin zuwana, duk da nasan mahaifinki"

yayi miki bayani.

"To ni dai ummi ba wani abu ne ya kawo ni wurinki ba face alkhairi, na daWe ina sonki, tun ranar da na ga kin cire hijjabi kina alwala, watannin baya baki ganni ba ke amma, to a lokacin gidana mata huWu ne, amma yanzu Alhamdilillah mun rabu da ta ukun, dan haka akwai gurbin mutum Waya, ya sanya na ce tun da naga alamar babu tsayayye bari ni na tsaya, mu dai-daita mu rufawa juna asiri, dan yanzu kin san maza tsada muke yi"" yayi maganar yana murmushi yana kallonta."

"Ummi dai sama-sama take jin sa, asan zuciyarta lissafi take yi, ta yi wa raihan reply ko ta yale shi, ta san duk"

daWewa idan ya dawo sai ya nemeta.

Dan haka sama-sama take jin maganganun headmastern.

"""Ba zan takuraki yanzu ba, amma dai ki yi tunani, dan kuwa da wuri nake son ayi auren nan, bana son Sata lokaci, kuma za ayi abu ne dai-dai talaka da tsarin addini, ba wani Sarnar bidi'a, in kawo abun da Allah ya yassare ayi"""

"Ummi ta yi ajiyar zuciya ta ce ""To malam, idan na yi tunanin sai mu yi magana"""

"Ya ce ""Yauwwa ummi, Allah ya wuce mana gaba "" ta amsa da Amin, ya tashi ya tafi, ita kuma ta dasa sabon zama"

tana nazari da tunani.

"Sai da ta ji sauron wurin na neman halakata, sannan ta tashi ta koma cikin gida."

"Kitchen ta nufa ta zubo abinci, zata fito farida ta tare ta ta ce ""Ubanki ne ya kawo abincin?"" Ummi ta girgiza kai."

"""To ajiye ki fita, mayya mara zuciya, ai si ki je wurin waWanda ki ke bi ku watse su saya miki kaya, su saya miki"

"abincin, wallahi takura da masifa yanzu ki ka fara ganinta, sai ranar da ki ka bar mini gida, ko ki yi aure, ko ki koma in da ki ka fito ko ki bi duniya """

"Salin alin ummi ta ajiye abinci, ta bar kitchen Win."

"'Tabbas! Tura ta kai bango, yakamata na yi wani abu na matsa daga gidan nan, na fuskanci alubalen da ke gaba, zaman gidan nan yana neman fin arfina"" tayi maganar a zuciyarta."

"Abokin kukan nata ga oarin da take yi a kansa, ta nesanta kanta da shi."

"Abubuwa suka cigaba da Waukar zafi, dan da kawu zai koma aiki, sai da ya gindawa farida sharaWi, a kan muddin ya"

"dawo ya tarar ummi ba ta nan, sai ya saketa."

"Farida har mamaki take yi, yanzu asirin ya daina kama dr. Al'amari in dai ya shafi ummi, ba ya saurarawa."

"Ummi ta din ga sallar dare tana kai wa Allah kukanta, amma a asan zuciyarta ta ji ta amince da auren headmaster,"

"no matter what wahala ba yanzu ta fara shigar ta ba, tarwatsewar gidan dr., Da kuma alarsu da raihan su ne manyan barazanar ta a yanzu, idan ta yi aure ta san ta rage kaso mafi yawa daga matsalolinta."

"Raihan ya sha mamakin burus da ummi ta yi da shi, ba dan ba ta ganin saonninsa ba."

"Gajeren sao ta tura masa ""Baka yi mini komai ba raihan, tarayyarmu na barazana ga kwanciyar hankalina, da jefa"

"zargi a zuciyar mariana,

38 / 74