Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   59 / 74

174K to 177K   out of 219.4K words

wai ni yaro ne ko?"" Ta tura baki tana kawar da kanta gefe."

"""Kuma yanzu ko kunya ba kya ji, kin kwanta a jikin yaro kina shagwaSa, ko kuma yanzu na girma ne?"""

"""Wai kai abu ba ya wucewa?"""

"Yayi dariya ya ce ""Ina zai wuce, memory ne mai girman gaske da ba zai shafe ba"" yayi maganar yana kai bakinsa na"

"ta, ta lumshe idonta ya ce ""To buWe idonki na fasa, ai ni yaro ne, ba ma a yaye ni ba, ki ke wani lumshe ido"""

"Ta buWe idonta tana kallon sa, ba ta ce masa komai ba, tayi murmushi, dan ta fuskanci tsokana yake ji, ta shammace"

shi ta yi kissing Win sa.

"""Eh lallai kin waye baby, ke da ko kallon mutane ba kya iya yi"""

"""Ba zan kula ka yanzu ba, zan rama ne"" ya rungume ta ya ce ""Ai ba zaki iya hukunta ni ba, duk laifin da zan yi, ki tura"

"mini CV Abdul ta email Wina, i will find a position that will suit him, ko akwai wani position da ki ke so a bashi ne?"""

"""A'a kowanne ka bashi yayi, na gode sosai Allah ya saka da alkhairi"""

"""Never mind sweetheart, ko wa ki ka kawo ki ka ce na yi masa abu zan yi masa, wannan dolena ne kar ki ji komai,"

"gobe in Allah ya kaimu zan cigaba da koya miki driving, na ga kina da saurin gane abu, motarki ta kusa zuwa in sha Allah, da ke da mami da yaya Salim"""

"Ummi ta ce ""A'a ni a naka ka bani Waya, sai ka canza wata kar mami tayi maka faWa"" kamar bai ji ba, ya bar maganar suka shiga wata."

"Bayan sallar asuba cikin bacci ya ji ummi na ™wala masa kira a banWaki, yana zuwa ya tarar da ita a tsaye jini yana bin"

™afafuwan ta.

"A kiWime ya ce ""Lafiya kuwa?"""

"Cikin kuka ta ce ""Kawai marata na ji tana ciwo, sai kuma jini yake ta zuba da yawa, ba haka na saba yin period ba"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Wannan ai ya fi ™arfin period, asibiti zamu tafi"""

Nan da nan ya taimaka mata ta kintsa jikinta suka tafi asibiti. Aka yi wa ummi gwaje-gwaje aka tabattar musu da

"cewa Sari ne, kuma sai an yi mata wankin ciki dan da saura bai faWi duka ba."

"Hankalin raihan ya tashi sosai, dan daga shi har ita babu wanda ya san da cikin, sai kuma ya ji matsanancin ™aunar cikin, ya aka yi be san da cikin ba?."

"Yana nan tsaye yana jira aka fito da ummi daga wurin wankin cikin, fuskarta kawai ya kalla ya san abun babu sau™i."

"Aka kaita Wakin da za ta huta, aka Webi jininta dan yin gwaje-gwaje aka saka mata ruwa."

"Ya zauna a gaban gadon ya ri™e hannunta yana yi mata sannu. Can ya numfasa ya ce ""Salma ya aka yi ba ki gaya mini"

"ki na da ciki ba?"""

"Ta Waga ta kalleshi ta ce ""Nima ban san da shi ba"""

"""Abu a jikinki ki ce ba ki san da shi ba? Ke fa ki na da zurfin ciki, abu har wata uku baki sani ba? Ba ki ga kin daina"

"period ba?"""

"Ummi ta Wan yi shiru sannan ta ce ""Wasu lokutan ina yin irregular periods, kuma ni ban yi rashin lafiya ba, ban san"

"da shi ba"""

"Raihan yayi ajiyar zuciya ya ce ""Shikenan, Allah ya mayar mana da alkhairi. Wata™ila ma wannan aikin da ki ka din ga"

"yi ne ya zube, kin ™i yarda a samo mai tayaki aiki, gashi kin yi mana asarar baby"" shiru ta yi masa ta™i kula shi."

"""Ina magana ki ka yi mini banza?"""

"Kamar za ta fashe da kuka ta ce ""To me zan ce maka? Kana kallon na sha wahala kuma kana yi mini faWa, ka ga"

"™arafunan da aka saka a jikina kan ayi wankin cikin? Gashi wai wata™ila a ™ara mini jini, amma kana yi mini faWa"" tayi maganar har da hawaye."

"Ya zuba mata ido yana kallon fuskarta, sarai ya gano ta fake da haka ne dan tayi kukan zubewar cikin."

"Yayi ™asa da murya ya ce ""Is ok na yi laifi ba zan sake ba, na daina yi miki faWan, have some rest"" yayi maganar yana"

shafa gashin kanta.

"Raihan ne kawai a wurinta, ya din ga kaiwa yana komowa duk abun da aka bu™ata shi yake kawowa, sai wurin la'asar"

"ummi ta Wan warware, dan jiri ta din ga yi da farko saboda jininta da ya yi ™asa."

"Yana cikin ba ta abinci Alhaji ya kira shi a waya, yana son ganinsa, ba Soye-Soye ya gaya wa Alhajin suna asibiti ummi"

tayi Sari.

"Cikin kulawa da tausayawa Alhaji ya jajanta wa raihan, tare da nanata masa ya rarrashi ummi, sannan su yi fatan"

"Allah ya basu mai amfani, zai gaya wa mutanen gidan azo a duba ummi."

"Ummi ta dafe kai tayi shiru cikin matsananciyar kunya, sai da ya gama wayar ya kalleta ya ce ""Ya dai?"""

"""MD dan Allah kai ba ka jin kunya, ka cewa Alhaji Sari na yi"""

"Cikin ko in kula ya ce ""To menene?"""

"""Haba dan Allah, tayaya zan iya haWa ido da Alhaji, kuma sai azo duba ni, da ka yi shiru ba wanda ya sani sai mu biyu"

"shikenan"""

"Raihan ya yi murmushi ya ce ""Kunya ki ke ji ace kin yi Sarin cikin ™aninki"" yayi maganar yana wani irin miskilin"

murmushi.

"MurguWa masa baki tayi, shi kuma ya din ga dariya, ganin duk yadda ta damu."

"Ko awanni biyu ba ayi ba, sai ga Hajiya tare da Alhaji har da abinci, suka zo duba ummi."

"Raihan ko a jikinsa, ita kuwa ummi kamar tayi fuka-fukai ta gudu dan kunya."

"Bayan sallar magariba aka sallame su, suka koma gida."

"Washegari da safe sai ga Abdul tare da noor, dan raihan ya gaya wa Abdul."

"Sai dai duk zuwa dubiyar nan, ko da wasa farida ko a waya ba ta yi wa ummi sannu ba."

"Abun ya din ga damun ummi, tare da jinjina irin ™iyayyar da farida take yi mata, da ma ba ta saka ran ganin mami ba"

ma.

"Dr. Kuwa dama yana uganda, ya je yin wani course a ™o™arin sa na zama professor."

"Sai da noor ta kwana uku a gidan ummi, sannan ta koma gida."

"Abun da ya ™ara bata kunya da Salim ya zo dubata shi ma, gashi raihan a gabansa yake nuna irin soyayyar da yake yi"

wa ummi.

Duk wanda ya zo duba ummi ya san tana samun kulawa daga mijinta.

"Cikin ikon Allah ummi ta warware, sai dai kullum sai raihan yayi zancen dama cikin nan bai zube ba, kuma sai ya ro™i Allah ya kawo musu wani."

"Sai dai a wannan halin mami ba ta Waga wa raihan ™afa ba, wurin cigaba da ™warzabarsa a kan yin aure, tare da"

"barazanar raba shi da ummi. Duk da mami mahaifiyarsa ce, ya ji takaicin rashin jajanta wa ummi abun da ya same ta, ko ba komai a sanadin Wanta lafiyarta ta taSu, ko asarar jininta da ta yi ya ci ayi mata sannu, amma mami ba ta nuna hakan ya dameta ba, balle tayi mata sannu."

"Kasancewar weekends ne, raihan yana gida, ummi ta sha kwalliyar ™ananan kaya, tana aiki a kitchen tana waya da Abdul tare da sanar masa cewa raihan ya ce ya je main branch Win su na Kano, game da batun bashi aiki."

"Abdul ya ce ""Ummi ina fatan ba takura masa ki ka yi ba, kuma kar hakan ya cigaba da haifar miki da matsala"

"tsakaninki da sirikarki"""

"""Kar ka damu yaya, ya ce ba wani abu, ai ban taSa ro™onsa wani abu makamancin haka ba"""

"""To shikenan ummi, zan je in sha Allah, Allah ya saka miki da alkhairi"""

"""Haba yaya meye na godiya kuma, ka ce wa noor da an yi hutun makaranta ina jiranta dan Allah ta zo mu zauna"""

"Yayi murmushi ya ce ""Zan gaya mata, ina ji tana cewa idan aka cigaba da takura mata za ta bar musu gidan ta dawo"

"gidanki, kin san mutuniyar taki"""

"Ummi ta yi dariya ta ce ""Zuma ga za™i ga harbi ba"" suka yi dariya sannan suka yi sallama."

"Har ta ajiye wayar, ta ji kamar ana kallonta, tana waiwayawa ta ga maryam a tsaye tana yi mata wani irin mugun"

"kallo. Ras! Gabanta ya faWi, dan tun da ta auri raihan ba su haWu ba, mijinta a kudu yake aiki, suna can tare."

"Cikin dakiya ummi ta ™a™alo murmushi, duk da ba ta ji daWin yadda maryam Win ta ganta ba, yanayin shigar jikinta"

mijinta kawai yakamata ya gani.

"""Babbar ba™uwa ce haka yau ta sauka, ba sanarwa balle in yi shirin karSar ki"""

"""Dalla rufe mini baki, asararriya tun da ba gidan ubanki bane kin isa na sanar miki da zuwa na gidan ™anina, wadda ta bawa abun kunya gaba ba baya ba"""

"Ummi ta ce ""Haba Maryam me yayi zafi?"""

"A hasale maryam ta ce ""Ban sani ba, kwaWayyiya mayyar abun duniya, kodayake barewa ba ta gudu Wan ta yayi"

"rarrafe, na samu labarin a garin mugun son abun duniyar babarki, babanki ya mutu, ita kuma ta hukace"""

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""Cin mutuncin har ya kawo kan iyayena, Allah ya baku ha™uri maryam daga ke har mami,"

"aurena da raihan ba shirina bane, Allah ne...."

"Maryam ta Waga mata hannu ta ce ""Yi mini shiru, ba ki da wata magana da zaki kare kanki malama, kalleki dan Allah"

"wai raihan ™anin bayanki, shi ki ka aura wai saboda shi ki ka yi wannan shigar ko? Kuma saboda ba™in abun kunya har ki Wau cikin raihan, saboda tsabar abun kunya raihan fa, ni ban ma san yadda aka yi ki ka yi wannan gogewar ba, ko rantsuwa zan yi ba zan kaffara ba, bokaye ki ka bi ki ka aure shi, kuma wallahi tun da na zo garin nan kin shiga uku, sai kin gudu da ™afafuwan ki, mummuna dangin kwaWayi da asiri, kuma ba zaki taSa haihuwa ba ki haifo mana mahaukata da munana ba"""

"Ummi ta yi murmushi mai ciwo, ta tattare gashin kanta, ta mayar bayanta, tare da goge hawayen fuskarta, ta din ga"

"tuno maganganun raihan na ™warin gwiwa da ™o™arin kare kanta a duk lokacin da wani ya ci zarafin ta, ta kalli maryam ta ce"

"""Maryam! Da aurena da naki duk sunansu aure, wata™ila nawa ya Wara naki, tun da ke da ki ke kyakywar ma ba a"

"baki sadakin da aka bani ba. Kuma cikin raihan yanzu na fara Wauka sai na tarawa raihan zuriya, ko zaki mutu, dama na shiryawa arangamata da ke, idan kin isa maryam ki saka raihan ya sake ni, ki zo ki aure shi. Batun bin bokaye kuma kema da zaki samu irin bokana na tabatta zaki bi, dan wasu sai su shekara suna asirin bai ci ba"""

"BuWe baki maryam tayi tana tunanin anya wannan ummin da ta sani ce? Yaushe ta waye tayi baki, ummi ta fice ta"

barta a wurin.

"Tana shiga Waya falon ta tarar da raihan ya fito da dogon wandon bacci a jikinsa fari, yana ganinta ya rausayar da kai"

"ya ce ""Ke na fito nema, baki tashe ni in karya ba"""

"Ba tare da ta nuna masa wani abu ba ta ce ""Na fara shirin Wora abincin rana ne, barka da fitowa maigidana na kaina"""

"ta nufe shi, ya buWe hannayensa ta shiga jikinsa ta rungume shi."

"Ya saka hannunsa Waya ya ri™e ™ugunta, Waya kuma ya shafa kanta ya ce ""You look cute baby"" sai dai bai kai ga aikata abun da yayi niyya ba, maryam ta faWo falon."

"Mamaki ne ya kama raihan, dan bai san ta zo ba, ummi ma ta yi pretending da ba ta san da zuwanta ba ta juya da"

sauri tana kallon in da maryam take.

"""Maryam, wannan ai saSa dokar addini ce, ai a main falo yakamata ki tsaya ki nemi izini, kawai sai ki faWo mana haka"

"babu ko sallama?""."

"""Sallama, ni ka ke gaya wa haka raihan, saboda wannan mummunar yarinyar da ka aura, me ka gani a jikin ummi da"

"babu a jikin matan garin nan ka aureta dan asara?"""

"Raihan ya sosa kai yana murmushi ya Wago ummi daga jikinsa ya ce ""Abubuwa da yawa mana, next time karki sake"

"shiga wurin ma'aurata anyhow please, ba girman ki bane"""

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Sannu da zuwa Maryam, yau ina da babbar ba™uwa"""

"""She ruin my enjoyment"" yayi maganar a ta™aice."

"Maryam kuwa ta Sarke da masifa ta babu gaira babu dalili, tana alwashin sai ta raba auren nan, dan asiri ummi ta yi"

wa raihan.

"Ummi ta yi shiru, zuciyarta na yi mata zafin cin zarafin da maryam ke yi mata, kuma ta ™i Waga jikin raihan."

"A hankali ya ce wa ummi ""Go and get some rest, kin san baki gama warkewa ba"" ta jinjina masa kai, ta nufi Waki."

"""Dubeta dan Allah, ko kunya ba kya ji"" sai dai abun da Maryam ba ta sani ba, har da hassada ta kamata, gidan da"

"raihan ya saka ummi ya fi nata haWuwa, kuma gaba Waya yau ta nemi munin ummi ta rasa, a dire take ba abun da wata ´a mace za ta nuna mata. Ga wani irin ™amshi da take yi, yau ta ga ainihin kyawun surar da Allah ya yi wa ummi. Dan da ta juya baya ma tana tafiya, ga gashin ta ya kwanta a bayanta, kamar ba bahaushiya ba, dole yaro ya rikice ta faWa a ranta."

"Ummi na barin wurin ya haWe rai ya kalli Maryam ya ce ""Idan har kin san zaki zo gidana ki ci mutuncin matata kar ki sake zuwar mini gida ki Waga mini hankali, Mami idan tayi ta isa ne, ke kuwa kin yi kaWan duk rashin mutuncin da na"

"yi miki ke ki ka saya""."

"""Ni ka ke cewa kar na sake zuwar maka gida? Kodayake ba laifinka bane ba, an kai sunanka gaban bokaye an"

"mallakeka"""

"""Bakomai, ni bokan ya taimakeni da ya mallake mata ni, kar ki sake zuwar mini gida ki Waga mata hankali, definitely na san sai ta yi kuka cin mutuncin da ki ka yi mata""."

"Maryam ta ja numfashi ta jinjina kai ta ce ""Bayan cin mutuncin da ta yi mini, kai ma ka Wora naka, sai na nuna wa"

"Salma haryanzu kanta a kwano yake, yarinyar da na taimakawa a baya mara galihu irint..."

"""Kema ta taimaka miki, dan a irin da™i™ancinki, ba dan taimakon nata ba asarar kuWin tara za ayi a banza, dan haka"

"juna ku ka taimaka"" suka yi wa juna kaca-kaca suka yi faWa ta tafi ta bar gidan."

"Ummi kuwa ta din ga sa™e-sa™e a ranta, tabbas yanzu tun da har ta riga ta yi aure ta bar gida, raihan ne kawai ya"

"rage mata source of happiness, idan ba ta yi da gaske ba, Maryam za ta iya aikata abun da ta ce, dan ba mutunci ta cika ba, dan haka a wannan karon ba ta tunanin za ta iya Waga wa maryam Win ™afa."

"Raihan ya bi ta Waki ya din ga rarrashin ta. Sai dai ta kasa daurewa, sai da ta din ga yi masa kuka yana rarrashinta."

"Wayarsa ce ta fara ringing, ya duba ya ga sunan Yaya Salim, ya Waga suka gaisa, Salim ya ce ""Ina waje"""

"Raihan ya ce ""Yaya ka shigo falo, gani nan"" ya ajiye wayar ya Wauki jallabiyarsa ya ce ""Yaya ne ya zo, ki wank fuskarki"

"ki zo"""

"""Allah ya sa ba laifi na yi masa ba"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Haba dai, yaya Salim ya ce ke ™anwarsa ce, da ya karSo amanarta a wurin mama, idan ban kula da ke ba, ni da shi ne"" Ummi ta yi murmushin ya™e, ta sanya kaya suka fito."

"Sai dai tun da suka fito yake bin su da kallo, suka zauna ummi ta gaishe shi, ya amsa tare da cewa idan ina ganinku"

"taren nan, sai na ji kamar nima na yi auren nan."

"Da sauri Raihan ya ce ""Yaya da gaske, dan Allah ka yi"""

"Salim yayi murmushi ya ce ""Ya ™arfin jikin naki"" raihan ya ce ""Ta ji sau™i sosai"""

"""Kai na tambaya?"""

"Raihan ya ce ""Allah ya baka ha™uri""."

"""Meyafaru ne? Na ga kamar fuskar ku da damuwa, mussaman ummi""."

"Ummi ta ce ""A'a yaya, komai lafiya ™alau"""

"Salim ya gyara zamansa ya ce ""Yadda ku ke Win nan gwanin sha'awa yayi wuri ace kun fara samun saSani, duk da ma bana tunanin hakan ne, na san akwai abubuwa marasa daWi a ™asa, amma ku yi ha™uri da juna""."

"Raihan ya ce ""In sha Allah babban yaya"""

"Ya ce 'Masha Allah, dama zan wuce ne na ce bari na zo na sake dubata, amma Maryam ta zo gidan nan ko?"""

Gaba Waya suka kalle shi a tare.

"Raihan ya ce ""Eh ta zo"""

"""Tun da na ganta a gida jiya na san za ta zo, kuma yanayin ta ya nuna mini ba zuwan arziki tayi ba, ta yi miki wani"

"abu mara daWi ko?"""

"Ummi za ta yi magana raihan ya ce ""Haka ne yaya, amma in sha Allah i can handle it"""

"Salim ya mi™e ya ce abun da nake son ji kenan, bai sake ce musu komai ba ya fice."

"""MD meyasa zaka gaya masa haka?"""

"""Wai dan kin ga yana shiga sabgar aurenmu? Idan na yi masa ™arya a gabanki zai zageni, ba a ayi masa musu, na"

"gaya miki kallon ™anwa yake yi miki,ko na Soye masa idan ya gano na kaWe"""

"Ummi ta ce ""Ni dai duk da haka da baka gaya masa ba, ai na san da ta tafi shikenan."

"Salim kuwa fitar maryam ya gani a mota, ya samu nihal ya ritsata ya tambayeta ina maryam ta tafi daga zuwanta"

jiya? Ba ta Soye masa ba ta gaya masa gidan raihan ta tafi.

"Maryam kuwa bayan komawarta gida, ta samu mami ta zayyane mata abun da ya faru da wanda bai faru ba, wanda"

"hakan ya ™ara tunzura mami, mussaman da maryam ta gaya mata ba™a™en maganganun da ummi ta faWa wanda suka ba ta mamaki."

"Bayan la'asar Salim ya shiga sashin mami, wanda rabonsa da sashin, yayi shekaru. Mami na cin abinci maryam kuma"

na kallo yaranta na ta wasa a falon.

"Ya tsaya a kan Maryam ya ce ""Zuwa na yi nayi miki gargaWi, idan ki ka sake taka ™afarki a gidan raihan, ki ka ci zarafin"

"matarsa wallahi sai na casa ki, ba soja ba ko bindiga ki ke aure tun da ke mahaukaciya ce"""

"Mamk ta mi™e tsaye ta ce ""Saurara kai a

59 / 74