CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   63 / 74

186K to 189K   out of 219.4K words

da salman, magani nake nema"""

"""Amma ba dawowarku aka ce tayi Sari ba?"" Tayi maganar a hasale."

"Ya ce ""Eh, amma bani da lafiya, dan Allah idan ba asirina ki ke son ya tonu ba, dan Allah mami ki bar maganar auren"

"nan na samu magani"""

"Yadda raihan ke tsara maganar kawai Alhaji ya san arya yake yi, yayi wani irin asaitaccen murmushi na manya ya"

"ce ""This is serious, dole a jinkirta maganar nan, dan wannan ba issue ne arami ba"""

"Ba tare da mami ta ce komai ba, ta hau zancen zuci, da oarin gane arya raihan yake yi, ko kuma da gaske? To me za ta cewa su Safiyya? Amma ba shi da lafiya ummi ta yi Sari""."

"""Kin ga bilki, ki tashi ki je zamu yi magana da shi"" Ummi ta yi wa raihan wani mugun kallo, amma yai kallonta."

"Bayan ta fita Alhaji ya yi ar dariya ya girgiza kai ya ce ""an zamani da uwar zamani, tashi ka je Allah ya shiryeka"

"babban mutum"" ko a jikinsa ya tashi ya bar falon, dan dama haka yake so, kuma ya udirce idan mami ta cigaba da uzzura masa sai ya gaya wa safiyya da Yaya rakiya ba shi da lafiyar da zai auri safiyya ummi ma rufa masa asiri take yi."

"Ganin ya kwantar da tarzomar wannan maganar, ya sanya ya sake tatara hankalinsa a kan neman ummi."

"Ya Wauki wayarta yana duddubawa, ya tarar da gmail a wayarta, wani babban gidan talabijin na jamus, suna son"

"bawa ummi aiki. Idan tana da buata ta tura takardunta ayi interview da ita. Tsaki yayi ya ajiye wayar ya dafe kansa yana tunani, ko a gidan ubanwa ma suka san ummi oho."

"Managern su ne ya faWo masa, dan ya gaya masa yadda ummi ta Wauki hankalin mutane."

"Ranar da aka fara shari'ar su ummi, ba ta je kotu ba sai lawyernta, kasancewar ATM Win ta na hannunta, kuma raihan"

"yana saka kuWi a cikin account Win ta, ya sanya ta saki kuWi."

"Alali ya bi komai tiryan-tiryan, tare da neman a kawo duk wani abu da aininhin kakan su ummi ya mallaka, da"

"yayyensa suka hau suka turmushe, a zama na gaba."

"Su kawu Ilyasu suka cigaba da kururwar neman agaji, suna kiran Abdul a waya, ya ce shi ba abun da zai iya yi, tun da"

ba a san in da take ba.

"Sati Waya aka koma kotu, Aka je da komai na kakansu ummi. Gidan da suke ciki, aka ce ba zai rabu ba, saboda wasu sun rasu sai aansu, wasu duk sun ja wuri sun yi gini a ciki, sai dai a yi wa gida kuWi, a raba a fitar da gadon ummi,"

"da tumunin mahaifiyarta, sai su biya su."

"Duk wannan abun, arashin jagorancin lawyern ummi ake yin sa, dan ko sau Waya ba ta je kotun ba."

"Aka shafe wata guda da sati biyu, ba ummi babu labarinta, har Abdul sai da hankalinsa ya tashi, wurin neman ina"

ummi take?.

"Mami ta ce zata saka raihan a gaba ta nema masa magani, ya ce mata shi yana zuwa wurin likita ana duba shi, dan ta"

san komai za ta yi ba zai sha maganin hausa ba.

"Amma duk da haka ba ta haura ba, ta cigaba da saka pressure sai da aka kai kuWin nan!"

"Raihan duk yayi bai ya lalace, gashi kwatsam! Dr. Yayi masa magana a what's app cewar ba ya samun ummi a waya,"

shi ma tasa wayar ce ta lalace amma kwana biyu ba ta gaishe shi ba.

Raihan ya yi masa aryar ita ma ta ta wayar ta lalace amma zai haWa su.

"Duk wannan abun, Salim bai kuma tsoma baki a kan lamarin raihan da ummi ba, gashi bin wwafin da Alhaji yake"

"yi, yana daf da gano ummi ba ta nan, dan kuwa yana ta cewa raihan kwana biyu fa bai kawo sirikarsa sun gaisa ba"

"Gagarawa kuwa, da ummi da mariya aka yi iyasin suna da naira miliyan uku da rabi a gidan, dan haka Alali ya ce ko su kawo wannan kuWin su fitar da ummi da mahaifiyar ta, ko Alali ya saka gida a kasuwa a sayar, a sallame"

"su, kuma aka basu wa'adin sati biyu."

"Sun san ko giyar wake suka sha, ba su da wannan kuWin, ga kotu ta saka an yi wa sauran gonakin su kuWi, za a cire gadon bashir, sannan a cire na ummi da mariya. Alali ya ce su haWa su biya su ummi, sai su rie gida da gonaki."

"Raihan yana office baya gane komai, wayarsa ta fara ringing, ya Waga a hankali ya kara a kunnensa."

"""Barka da rana"" tayi maganar cikin sassanyar muryarta. A zabure ya tashi tsaye yana faWin ""Ummi, kina ina? Ina ki ka"

"shiga haka?"""

"""Ina nan cikin oshin lafiya"" ta bashi amsa."

"""Haba Salma, kin san yadda ki ka tayar mini da hankali kuwa? Kina ina ki tsaya na zo na Wauke ki""."

"Ummi ta ce ""Ka zo ka kawo mini takarda ta dai. Dan Allah wani abu nake son ka yi mini, family house Winmu na"

"gagarawa kotu za ta saka a kasuwa nan da sati biyu, dan Allah da an saka a kasuwa idan kana da hali, ka sai gidan ka basu short notice su tashi, da k yi haka zan gaya maka in da nake a Maiduguri ka zo ka kawo mini takardata, kar kuma kayi tracking Wina, sannan bana gidan mama, naira miliyan goma sha huWu aka yi masa kuWi burina kawai ka sayi gidan ka tashe su!"""

"Turus raihan ya yi yana kallon wayar, me zai saka ummi ta yi haka? Lallai akwai wani abu a Soye, amma idan har zai"

"ganta kuWi ko na Alhaji ne zai Wiba ya sai gidan kamar yadda ta buata, duk da bai san dalilinta na yin hakan ba!"

Ayshercool

8081012143.

I hit the jackpot with PalmPay! Join PalmPay with my link or my code 'XWPK6722' within 72 hours to help me get my

gift! >>https://link.palmpay.com/uwyy6

"Team Ummi wanda ba su taSa cike palmpay ba, dan Allah ga refaral Wina a bi link a cike mini."

Ayshercool.

08081012143

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR"

"WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

44

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

AYSHERCOOL

08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH."

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g 44

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Amma meyasa ki ka yanke wannan hukuncin?"""

"Cikin nutsuwa ta ce ""Saboda na zama abun da ake so na zama"""

"""Me kenan?"""

"""Zaka ji daga baya"" ta bashi amsa."

"""Zan saya, amma dan Allah ummi kina ina, duk hankalina a tashe, Alhaji na daf da gano gaskiya ba ma tare, idan ya"

"gano ina cikin matsala dan girman Allah kina ina?""."

"Ummi ta ce ""Kai da zaka yi sabon aure, meye na damuwa da ni? Idan komai ya kammala ka tabatta ka taho mini da"

"takardata, da zan nuna wa dr. Shaida, sannan ban ce ka gaya wa kowa mun yi waya ba, ka yi shiru da bakinka"""

"""Ummi Ta kaste wayar ta sakata a flight mode, dan kar ma ya sake kiranta."

"Ta urawa wayar ido, tabbas tana kewar raihan Win ta nesa ba kusa ba, ji tayi kamar ta yi kuka wannan abun da ta yi"

"masa, gaba Waya zuciyarta babu daWi amma dole ta aurace masa dan samun cikakkiyar nutsuwa dan ta san da ya lallaSata shikenan ba zata iya taSuka komai ba."

"Raihan yayi oarin bin ummi, amma ta i shiga wayar. Ya zubawa wayar ido yana lumshe ido, a hankali ya furta"

"""Alhamdilillah, tun da kina lafiya"""

"Su kawu Ilyasu hankali ya i kwanciya, saboda kuWi babu su babu dalilinsu, gashi ba su san in da ummi take ba, balle"

"a lallaSata a rarrasheta su bata hauri, ba su taSa zaton zata aikata abu makamancin wannan ba, yarinyar da suke wa kallon ko yatsa aka saka mata a baki, ba za ta iya cizawa ba."

"Iya kuwa ta tsinewa ummi da mariya babu adadi, ta zageta har ta gaji, ba tare da ta ji alamar ta huce daga takaicin"

"da ummin ta sanya su ba, ba ta taSa tunanin ummi za ta aikata haka ba."

"Rana ba ta arya, sai dai uwar Wiya ta ji kunya, wa'adin da kotu ta Wibarwa su kawu ya cika, ba su da kuWin da za su"

"fitar da su ummi, dan haka aka saka gida a kasuwa, kuma Alali yayi musu faWa sosai a kan illar jinkirta rabon gado komai anantarsa."

"Kamar yadda ummi ta buata, babu tunanin komai ko neman shawarar kowa ba, Raihan ya aika wani yaronsa"

"gagarawa, ya ce zai sayi gidan, ba tare da wani Sata lokaci ba, aka koma kotu, aka kai kuWi Alali ya rarraba, aka bawa kowa nasa."

"Sai dai duk oarin da raihan yayi wurin samun ummi a waya, ya kasa ga gefe mami ta isheshi da warzaba a kan"

"Safiyya. Ga ayyyka sun yi masa yawa, suna ta oarin buWe katafaren branch Win su na Abuja, hankalinsa ya rarrabu kashi-kashi."

Aka bawa su Iya notice na sati uku su tattara su bar gidan nan.

"Saboda tsabar tashin hankali, ta yanke jiki ta faWi aka tafi da ita Asibiti, aka yi ta sassaka mata ruwa."

"Kowa ya fara tunanin bazama ya kama haya, sai dai aka rasa wanda zai Wauki Iya, dan duk wanda aka ce ya Wauketa,"

sai iyalinsa su ce su ba zasu iya da jaraba da masifarta ba.

"Ana ta wannan badaalar ummi ta kira waya, kawu Saminu da fari bai Wauki muryarta ba sai daga baya, tana cewa"

"ita ce ya hau bala'i ""Ashe ke ba ar arziki bace ba? Gidanmu da ubanmu ya mutu ya bar mana, ki saka aka sayar dan ki tagayyara mu?"""

"Ummi ta ce ""A'a kawu, wataila da kun sama mini matsuguni a gidan, da duk haka ba ta faru ba, na ji iya har"

"kwanciya ta yi a asibiti, idan ta warware ina buatar gidana, sonake a rushe shi gaba Waya, na daina ganinsa ko zan manta da bainciki da bala'in da na gani a gidan""."

"Cikin tashin hankali ya ce ""Ki ka sayi gida? A ina ki ka samu kuWin sayan wannan gidan? Yanzu ummi ko kunya ba ki ji"

"ba yadda ki ka tozarta mu, gari ko ina ya Wauka?"""

"""Kuma ba ku ji kunya ba lokacin da ake tozartani, gari ya Wauka ku yi hauri kawu nima ba haka na so ba, duk ku ne"

"sila"""

"Nan fa zance ya sauya, magana ta sake Waukar zafi, saboda yadda ummi ta yi musu mummunar shammata."

"Abdul yana gida a falo, aka kira shi daga gagarawa aka sanar masa da abun da ummi ta yi, na ta saye gida ta basu"

"kwanaki alilan su tashi, a take ya ce ""Anya kawu? Ina ummi ta ga kuWin sayen wannan uban gidan?"""

"""Abdul zamu yi maka arya ne? Kuma wai nan kusa take so mu tashi mu bar gidan, ina zamu saka kanmu ga aa ga"

"jikoki mun zuba"""

"Abdul ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, shikenan zan san abun yi"" ya kaste wayar ya ce ""Gaskiya akwai wanda"

"ya tsayawa ummi take wannan abubuwan, kuma na tabattar tura ce ta kai bango, dama mai hauri bai iya fushi ba, anya ba zan sanar da Abba halin da ake ciki ba?"" Yayi maganar yana kallon farida."

"Farida ta ce ""To ni ina ruwana? Ka daina sakani a sabgar da ba ta shafe ni ba"""

"Ya ce ""Maama ta shafe ki, dan ke ki ka Sallo aikin nan? Amma ban sani ba ko kina da abun da zaki gaya wa Abba, da"

"ki ka koreta daga gidan nan da aurenta ya mutu, ki ka ce ba zata zauna ba"""

"Noor ta ce ""TaS, lallai yaya ummi ta zama jan wuya, wallahi maama tun da ta fara da an gagarawa da alama Waukar"

"fansa take yi saura ke, Allah kaWai ya san me za ta yi miki"""

"""Ita ta isa, sai dai dangin uban naku auyawa, gidana nawa ne babu mai sake zaun mini, ya takura mini rayuwa, kai"

"kuma kar ka kuskura ka gaya masa ka Waga masa hankali su je can su arata"""

"Shi kansa Abdul ya shiga tsaka mai wuya, bai taSa zaton ummi za ta aikata haka ba, amma dama mai hauri bai iya fushi ba, kusan kullum sai an kira shi daga gagarawa."

"Babu zato babu tsammani, raihan ya duba wayarsa ya ga ummi ta turo masa adress Win in da take a can Maiduguri,"

"gashi a washegari zai tafi Abuja, ga tarin ayyuka a office, ba shiri ya soke ayyukan da zai yi ya shirya ya Wauki mota ya tafi Maiduguri."

"Tiryan-tiryan ya bi adress Win, babban abun da ya Sata masa rai, bai wuce adress Win hotel bane ba, sai dai yayi iya"

"oarin sa ya danne fushinsa, har ya arasa full address Win."

"Ya je har Wakin, yana tura ofar amshin turaren ta, da sanyin AC suka dake shi, hakan ya rage kaso mafi yawa na"

Sacin ran da yake ciki.

"Tana zaune a gefen gado, kanta babu Wan kwali, duk da ta rame amma ta yi fresh da ita, gashin kanta ya sha gyara,"

sai yamli yake yi.

"Jiki a sanyaye ta tashi tsaye, ya rufe ofar ya kalleta ya ce ""Ummi me ki ke yi a hotel da aurena?"""

"""Kana zargina ne? Ban taSa zuwa ba, wannan shi ne last option Wina, babu yadda na iya, ina fatan ka taho mini da takardar sakin"""

"A ule ya ce ""Ni na furta na sake ki ne? Ni ban rubuta miki saki ba, na dai karSi takarda na yi rubutu, amma ai ban"

"baki ba, kuma ban furta ba, amma ki ka yi tafiyar ki, kalli yadda ki ka din ga wahalar da ni, duk na shiga tashin hankali kowa na tambaya bai san in da ki ke ba saboda ina matuar sonki shiyasa ki ka zaSi ki wahalar da ni? Kuma a arshe ki rasa a ina zan ganki sai a hotel da aurena kuma a kan ki, kin yi mini adalci kenan?"" Ya hasala matua, sosai yake yi mata faWa"" ta are masa kallo babu arya ya rame sosai da sosai, sai dai ta san fushi ba nata bane ba a wannan yanayin, da ya shiga mood Win da ba ta so da yake ba ta tsoro, duk da ta ji kamar zuciyarta ta yi eashewar da ba ta jin tsoron, sai dai girman miji mussaman nagartacce kamar raihan, kwarjininsa daban ne a idon iyalinsa."

"A hankali ta taka daf da shi, ba tare da ta ce masa komai ba ta kwanta a jikinsa, ta zagaye hannayenta a bayansa ta"

"ce ""Da gaske MD ba ka sake ni ba? Ranar kasa jurewa na yi in kalli rabuwata da abun da nake matuar auna, in ga ka rubuta mini saki, zai shiga jerin abun da ba zai taSa gogewa a rayuwata ba."

"Na je gidanmu, Antynmu ta ce ba zata rie bazawara har karo biyu ba, na je gagarawa kakata ta ce bani da wurin zama a gidan, tun da na bar gidan na riga na bar shi, ba gidan ubana bane ba."

"Dangin mahaifina sun saba yi mini haka, idan na je wurin mama tayaya zan fara yi musu bayanin mutuwar aurena, suna yi maka kallon mutumin kirki, ko baka da laifi sai sun tsaneka. Kwata-kwata yaushe na koma rayuwarsu, da zan fara yi musu sintiri da matsala? Ga mama ba cikakkiyar lafiya, duk da ta fara warkewa, ina tsoron Sacin rai ya sanya ta sake rasa lafiyarta."

"Duk wannan lokacin ina gagarawa, gidan yaya magaji, babu wanda ya sani sai shi, yayi iya oarin sa a kan in yadda ya kiraka a tattauna ya sasanta na i, saboda

63 / 74