Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   30 / 74

87K to 90K   out of 219.4K words

Amin.

"Sai da ya ci ya cika cikinsa, sannan ya tashi ya fita."

"Har ummi ta koma gida, Raihan bai sake nemanta ba, tayi ta duba wayar amma bai kira ba."

"Dr. Yan gari, yana ta oari a kan kausar ta samu admission ita ma, domin kuwa a wannan karon, Farida ta ce ba zata"

"sake aurar da a ba, sai ta fara makaranta, saboda kar a sake kwata irin yadda aka yi a kan inteesar."

"Suna falo suna kallo, dr. Ya ce lallai ummi ta fito falon ita ma, dan baya son duk suna tare a falo, amma ta din ga"

ware kanta ita kaWai a Waki.

"Ummi dai ta zo gefen kujeru ta zauna a asa, tana kallon, wanda a son ranta tafi son zaman kaWaicin a Wakinta."

"Noor ta hana su yin kallon, sai tsalle take a tsakar falon, tana karanta ayar Allahu nooro samawati wal ardi."

"Abdul ya ce ""Noor, dan girman Allah ki zauna wuri Waya ki yi karatun nan a nutse""."

Sai ta koma hawa kan kujera tana dirowa.

"""Ke dan ubanki ki nutsu"" Kausar tayi mata tsawa."

"Noor ta ce ""Babanmu Waya"""

"Dr. Ya ce ""Lafiya ce wannan tsalle-tsallen da take yi."

"Farida ta ce ""Duk ta bi ta ishi mutane da karaWin tsiya""."

"Noor ta koma kusa da dr. Ta zauna ta ce ""Dr."""

"Ya ce ""Na'am shalelena, yau kuma a dr. Na nake"""

"""Ka san me? Wata a ajinmu, babansu ya auro kishiya, yanzu mamanta biyu kenan""."

"Yayi dariya ya ce ""Masha Allah, to Allah ya sanya alkhairi ya basu zaman lafiya""."

"Ta gyara zama ta ce ""To Abba ni bani da wata maman sai maama, ita kuma ba ta so na"""

"""Tana sonki mana""."

"""Abba dan Allah muma ka auro mana kishiya, nima mamana ta zama guda biyu"""

"Ashar Win da farida ta yi mata sai da duk suka razana, ta zaburo zata make noor, amma noor ta tashi da gudu, tana"

"murguWa kwankwasonta tana dariya, ta tsaya daga can arshen falon ta ce ""Wallahi Maama idan ki ka kuma dukana, sai na ce Allah ya sa Abba ya auro kishiya"""

"Farida ta dafe kai ta ce ""Na shiga uku da wannan yarinyar, anya nikaWai aka yi wa tiyata a Wakin nan ba ayi mini"

"musanye ba, anya yarinyar nan tawa ce? Gaba Waya a ba ta da mutunci sai iskanci da rashin mutunci. Kodayake ba laifinta bane ba, tun da aka saka mata sunan bare da babu dangin iya babu na baba, kuma ana koya mata yadda zata wulaanta ni""."

"Tsam ummi ta mie, dan ta san arshe faWan kanta zai dawo."

"Ta tarar da noor a Wakinta, ta haye wa ummi kan katifa, ta yaye mata zanin da ta shimfiWa."

"""Mama"" ta kirata kamar yadda take kiranta."

Noor ta Wago ta kalleta.

"""Meyasa ba kya jin magana ne?"""

"""Me nayi?"" Tayi maganar cikin tura baki."

"""Ban hanaki yi wa maama rashin kunya ba?"""

"Noor ta ce ""Ba kya nan jiya ta dakeni, tayi ta zagina""."

"Ummi ta ce ""To ai ke Win ce ba kya ji mama"""

"""Ina ji mana, ai in dai ta dake ni, cewa zan din ga yi Allah ya sa Abba ya auro kishiya"""

"""Au ba ki ji faWan da nayi miki ba ko? Zaki ga a auro muku kishiya, idan aka auro wadda zata din ga hanaki abinci,"

"tashi ki bar mini Waki tunda ba kya ji"""

"Noor ta Wan marairaice ta ce ""Dan Allah ki yi hauri, na daina"""

"Can falo kuwa, ganin farida ta haiance tana ta bala'i, ya sanya dr. Bar mata falon shi ma."

"Ya rufe ofar Wakinsa, ya zauna ya ciro wayarsa, ya danna wata lamba, ya kara a kunnensa."

"Amsa sallamar ya yi, sannan ya ce ""Barka da yamma, kuna lafiya?""."

"Yaya maryam ta ce ""Lafiya alau ya iyali?"""

"Ya amsa da ""Lafiya lau Alhamdilillah, ya mai jikin kuma?"""

"""Jikinta da saui Alhamdilillah, zasu sallame mu ma yau, ta warware zazzaSin ma babu"""

"Ya amsa da masha Allah ""Ranar monday ne appointment Win ta na ganin psychiatric doctor Win nan ko?"""

"""Eh in sha Allah"""

"""To, ko zaku bari ta ara warwarewa daga zazzaSin, kafin ku je ganin likitan"""

"""To shikenan, ana samun cigaba sosai da sosai, domin kuwa shekranjiya take cewa ita fa kamar ka zo, kamar ta"

"ganka ko mafarki take yi""."

"Dr. Yayi murmushi ya ce ""Masha Allah, da haka da haka, in sha Allah zata warware gaba Waya, a cikin watan nan zan"

"shigo in ga jikin nata in Allah ya yarda""."

"Yaya maryam ta ce ""Ubangiji Allah ya kawo ka lafiya, muna ta godiya Ubangiji Allah ya saka da alkhairi, ya jian"

"magabata""."

Ya amsa da Amin.

"Yana ajiye wayar farida na shigowa, ta cigaba da yi masa bala'in idan ma yana da burin ara aure ne, to ya san abun da yake ciki, dan taga kamar ya Wau maganar noor serious."

"Gaba Waya ma dariya ta bashi, dan haka ya shareta ta cigaba da banbaminta"

***

"Haka nan ummi ta Wan damu, kwana biyu shiru ba Raihan babu labarin sa, ya daina nemanta a wayar ma, kamar za ta damu, kuma ta basar ta manta, ta cigaba da sabgoginta."

"""Hi dear"" taga message ta what's app Win ta, what's app Win da ta fi arfin sati uku ba ta buWe shi ba saboda rashin"

"data, sai yau da ta samu ta saka Wari biyu."

"Bauwar lamba ce, ba ta san waye ba, dan haka tayi replying da Assalamu alaikum."

"Ta tsaya ta urawa message Win ido, hi dear, dear kalma ce da ake iya gaya wa kowa, amma mussman wanda yake da"

muhimmanci.

"To ita akwai wani wanda take da muhimmanci a gare shi, da har zai ce dear."

"Tayi guntun tsaki da ta tuna, akwai mutanen banza a what's app, wanda ba su sanka ba, amma su yi maka maganar"

banza.

"Ta cigaba da shirinta na tafiya wurin aiki, ba ta taso ba sai arfe huWu da rabi, a hankali take tafiya, sai dai wata mota"

"ta cika mata kunne da horn. Ta matsa gefe amma ya cigaba da yi mata horn. Gefe ta koma ta bar wa motar hanyar, ta cigaba da tafiyarta."

"""A wannan yangar da iyayin naki, sai kin fusata mutum ya ture ki"" cak ta tsaya, ta waiwayo da mamaki ta ce ""Laa"

"raihan, yi hauri ban san kai ne ba""."

"""Eh shi ne ki ka bar mini hanyar, wato na ci kaina, ban isheki kallo ba"""

"Ummi ta ce ""Eyya ba haka bane ba, ban san kai bane"" tayi maganar tana kallon sa, idonsa yayi ja, kamar daga wani"

wurin yake.

"""Wucewa na zo yi, na san sai yamma ki ke tashi, na tsaya ki fito mu tafi""."

"an shiru ta yi tana kallon sa, ba ta son shiga motar nan tasa, kar a fara zargin wani abu."

"Ya Wan marairaice ya ce ""Nayi awa a wurin nan ina jiranki, dan Allah kar ki ce a'a""."

"Ta ce ""To"" tabi bayansa, suka nufi motarsa."

"Suna tafe a hanya, har lumshe ido take yi, saboda gajiya."

"""Yaya ummi kwana biyu ko ki neme ni, anya za ayi zumuncin nan da ni kuwa? Na yi busy sosai kwana biyun nan, ko"

"waya bamu yi ba, kuma baki nemi in da anin naki yake ba""."

"""Yi hauri ba haka bane ba, zan din ga kiranka in sha Allah""."

"""Allah ya sa, ya karatu ya Walibai?"""

"Ta amsa da""lafiya alau Alhamdilillah"""

"""Masha Allah, nima kwana biyu Alhaji ne ya sakani aiki, ya ga ina sararawa bana aikin komai, ina ga gani yayi"

"sharholiya ta yi mini yawa, ya sani aiki ko cikakken lokaci bani da shi, duk na rame na zama bai"""

"Ummi ta Wan yi murmushin yae, cikin fargabar abun da ka iya biyo bayan maganar sa, wataila cin zarafin kalar fatarta."

"Bai damu ba ya cigaba da maganar sa, ""Ni fa yunwa ma nake ji, ko mu tsaya mu ci abinci?"""

"Tayi farat ta ce ""A'a, na oshi ma ai, a oshe nake ai"""

"""Yaya ummi kenan, da abinci ki ke zuwa kenan? Tun safe fa kina wurin nan, to idan kin zo da abincin ki din ga ci kina"

"rage mini, dan ni yau tun da aka kirsheni a wuri Waya tun ina ganewa har na daina, bari na yo takeaway a wannan wurin abincin"". Ta ce ""To""."

"Ta kai mintuna sha biyar a motar, sannan ya dawo da manyan ledoji, ya tarar ta sauke facemask Win ta."

"""Sannu na bar ki kina jira ko? Tuwo na so in samu, babu sai shinkafa ni kuma damuna take yi"""

"Tayi murmushi ta ce ""Kana cin tuwo kenan? Abdul Win gidanmu baya son tuwo"""

"""Haba dai, ai yaya tuwo abun so ne, ni a bauchi na saba, Alhajin Bauchi da shi yake karyawa, ga kwanonsa ga nawa,"

"amma shima fa tuwon bana jera kwanaki ina ci yake isata"""

"Tayi dariya ta ce ""Ka fi son dai a din ga ccacanzawa"""

"""Yauwwa, ba kullum abu Waya ba"""

"Yau dai yayi sa'a, ta Wan saki jiki kaWan, dan yau har da dariya."

"Ya arewa hijjabinta kallo, duk yayi fari takalmin afarta ma ya tsufa."

"""Ummi"""

"Ta ce ""Na'am"""

"""Me ya fi burgeki a rayuwa? Wanda yin sa yake yi miki daWi, ko samunsa, abun da dai yake saka ki farinciki?"""

"Tayi shiru tana tunani, oho, ita akwai wani abu da take jiran samuwar sa ya sanyata farinciki ne? Duk abun da ya zo"

"mata a rayuwa kawai, karSa take yi."

"""Babu"""

"""Ban gane babu ba? Kawai haka ki ke rayuwa ba farinciki?"""

Ta sunkuyar da kai ta yi shiru.

"""No dole akwai, ki tuna sai ki gaya mini"""

"""Babu"" ta sake bashi amsa."

"Bai sake ce mata komai ba suka cigaba da tafiya, in da ya ajiyeta wancan karon, ta sake cewa ya ajiyeta."

"Ya yi parking sannan ya kalleta ya ce ""A nan zaki sauke, ba zaki bari na ga gidan ba?"" Ta hau wasa da yatsun"

hannunta bata ta kula shi ba.

"""Bayan an uwa let's be true friends ummi, ki tuna abun da yake saki farinciki ki gaya mini, mu zama an uwa kuma"

"abokai saboda Allah"""

"""To in sha Allah"""

"Yayi murmushi ya Wauki leda Waya, ya ce ""Ungo naki"" ta kalleshi zata yi magana, ya Wora yatsansa a kan laSSansa ya"

"ce ""Shhh""."

"""Idan zan wuce gobe in Allah ya kaimu zan jira ki mu tafi tare"" ta jinjina kai, ta fice daga motar."

"Addu'a take yi, tana fatan Allah ya sa kar wani ya ganta, cikin ikon Allah babu wanda ya ganta, har security gidan"

"yana banWaki, ta wuce ta shiga har Wakinta ba ta haWu da kowa ba."

"Ta sauya kaya ta fito, ta dudduba gidan babu kowa, ta koma Wakin ta duba ledar da Raihan ya bata."

"Rabin kaza ce guda a cikin atuwar roba, sai shinkafa da salad."

"Jikin ummi har rawa yake, duk wannan kazar ita kaWai?."

"Sai kuma ta yi shiru tana tunani, anya ba ta zura jiki ba? Kasa ci tayi ta tashi ta shiga aikin gida."

"Abdul ne ya shigo yana waya, ya kammala ya tsaya yana mita."

"Ummi ta ce ""Yaya Abdul kana nan dama?"""

"""A'a yanzu na shigo, wani Wan rainin hankali ne ya kirani, wai babansu ne ya buWe shago a tal'udu, suna neman"

"casheir, wanda zai din ga zauna musu da safe zuwa azahar, ko azahar zuwa magariba""."

"Ummi ta ce ""Dan Allah yaya Abdul zan yi, ina so"""

"Ya kalleta ya ce ""Zaman jiran shagon, shagon furnitures ne fa da kayan kitchen"""

"""Eh yaya Abdul dan Allah, dama na gama SIWES, kawai dai sun buaci na cigaba da zuwa ne, dan Allah zan yi"""

"Abdul ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Zan yi magana da Abba, idan ya yarda shikenan""."

"""Yauwwa zai yadda ma in sha Allah"" tayi maganar tana addu'ar Allah ya sa Abba ya amince, ita ko kuWin babu yawa"

"tana so, atleast ta din ga samun na sayen wasu abubuwan da take buata."

"Ta kasa zaune ta kasa tsaye da kazar nan a Waki, dr. Gidansa ba ya rabo da nama da kaji, amma tsaf ummi za ta yi"

"aikinsu, farida ta karSe idan ta ga dama ta sanmata idan ba ta ga dama ba, sai ummi ta zo wanke-wanke ta Wan tsinci sauran hanta, da diddiga ta lasa abun ka da zuciya."

"Hankalinta bai kwanta ba, sai da ta saka noor a gaba, ta gaya mata yadda aka yi, kamar sa'arta."

"Noor ta din ga murna ta ce ""Yaya ummi kar ki gaya wa kowa mu cinye abunmu""."

"Ummi da noor suka cinye takeaway tare, suna ta murna, dan kuwa ummi ba ta taSa cin kaza mai yawan haka ba."

Masu nema daga farko dan Allah ku duba a watpad

Ayshercool 08081012143

*CUTARWA!*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P24

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu Abduljalal"

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza

Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata. 08081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

24

"Ummi ta kalli noor ta ce ""Dan Allah noor kar ki gayawa kowa kin ji"""

"Noor ta ce ""Yaya ummi ina da wayona fa, ba wanda zan gayawa wallahi, kazar nan tayi daWi sosai"""

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Yauwwa maman""."

"Raihan kuwa tun da yaje gida, Wakinsa ya wuce ya samu ya kwanta ya huta, ana kiran magariba ya fice, da aka idar"

"da sallar isha'i, ya tafi gym domin motsa jikinsa."

"Bai sake komawa gida ba sai wajen arfe goma, ya shiga sashin mami."

"""Wai yau ina ka shiga ne, tun safe ban sake saka ka a idona ba?"""

"""Kasuwa na je"" ya bata amsa tare da Soye mata aikin da Alhajinsu ya sanya shi."

"""Aikuwa ka kyautawa kanka, Allah ya taimaka"" ya amsa mata da ""Amin"""

"Washegari da sassafe, raihan ko karyawa bai yi ba, ya Wauki mota ya fita, dan yaje ya Wauki ummi kar ta makara,"

dama yau zai zauna da cheif accountant na mahaifinsu su cigaba da aikin da ya saka shi.

"arfe bakwai da rabi, ummi ta ga kiran raihan."

Ta Waga wayar tare da yin sallama.

"Ya amsa mata ya ce ""Ina waje, idan kin shirya ki fito mu tafi"""

"Ummi ta ce ""Eyya, sai takwas da rabi nake fita ai, kayi tafiyarka wallahi bakomai, na gode sosai """

"Raihan ya ce ""No, ina jiranki, idan kin kammala sai mu tafi, na zaci da wuri ki ke fita sosai, shiyasa ko karyawa ban yi"

"ba na fito""."

"""Amma ai zaka gaji""."

"""Bakomai take your time"""

"A gurguje ummi ta kammala duk abun da zata yi, saboda kar ta bar shi yana jira, ta juyo abincin breakfast Win ta, a"

"flask, lokacin farida ko tashi ba ta yi ba, ta rio niab Win ta a hannu ta fice."

"Yana zaune a cikin mota, ya kashingiWa yana danna wayarsa, ta buWe ta shiga ta zauna."

"""Raihan, ka yi hauri dan Allah, na barka kana jira, na ce ka yi tafiyarka ka i""."

"Ya gyara zamansa ya ce ""Ai na ce ki yi a hankali ki shirya a tsanake, shi ne ki ka fito a haka kamar an koro ki?"""

"""Ai bana son in barka kana jira ne, jira babu daWi, ina kwana ya su mami?""."

"""Lafiya alau, duk suna lafiya, ya gida?""."

"""Alhamdilillah"" tayi maganar tana ara kintsawa, ya kalli jakarta data buWe, kamar jakar wanzamai, duk ta tsufa,"

"daga ar aramar robar Vaseline sai turare Wan Wuri, da tarkacen kuWin da idan ka tattare su ba su fi naira Wari da hamsin ba."

"""Me ma ki ka ce sunana?"""

"Ta ce ""Raihan"""

"""Ba rayyan sunana ba fa, raihan"""

"A Wan marairaice ta ce ""Ai haka na ce"""

"Ya ce ""Sake faWa to"""

"Ta ce ""Raihan"""

"""Idan na ce iyayi yayi miki yawa ki ce ba haka ba, Kamar rain kamar rayyan ki ke cewa fa"""

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Ni dai bana wani iyayi""."

"""To sake cewa raihan in ji"""

"""Ba zan faWa ba"" tayi maganar tana dariya, har dimples Win ta suka lotsa."

"Ya sanya seat belt yana murmushi, ya ce ""Meye a cikin flask Win nan ne, amshinsa ya cika mini hanci?"""

"Ta Wago idonta ta ce ""Kai na zubowa abinci ka ce baka karya ba, kunun alkama ne da osai, ban sani ba ko zaka iya"

"ci?"""

"""Saboda me ba zan iya ci ba?"""

"""Abincin gargajiya ne, na an auye zaka iya ci?"""

"Juyowa yayi yana kallon idonta, ""Ke ar auyen ce da ki ke iya ci?""."

"""Eh mana, ni ar auyen gagarawa ce jihar jigawa""."

"""Ban ga alama ba, na gode sosai, dan aikin nan ko cikakken abinci bana iya ci, na kasa nutsuwa sai mun kammala,"

"Alhaji ya ga sharholiya tayi mini yawa ya haWani da aiki, ashe aikin ja ne ba arami ba""."

"""Allah sarki, Allah ya baka ikon yi, ni ko a mintuna goma da zan sake ganinsa ya sakani aikin da na so, sai dai ba zan"

"sake ganin baba ba, Allah yayi masa rahama"""

"Cikin kulawa raihan ya ce ""Eyya, Amin ya Allah, Allah ya jiansa"""

Ta amsa da amin na gode.

"""To mama fa, tana raye?"" Ta ce ""Ina ga tana raye"""

"""Kamar yaya kina ga? Tana ina ita?""."

"""Rabona da ita

30 / 74