Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   26 / 74

75K to 78K   out of 219.4K words

mamanki?"""

"Cikin sauri ta ce ""A'a, ya ake ciki?"""

"""Subhanallah, ya ce dai kar na kuskura na gaya miki saboda wani dalilinsa, amma dai idan bai ganta ba yana daf""."

"""Ya salam, bai gaya mini ba, ko maganar zan yi masa?"""

"""A'a, dan ya yi mini kashedin kar na gaya miki, ki kwantar da hankalinki duk abu zai haWaku""."

"Cikin karaya ta ce ""Yaushe hankalina zai kwanta, tana raye amma rabona da ita kusan shekara goma sha, ina son"

"ganinta""."

"Idiris kuwa wani abu ne ya din ga yi masa zillo a maogwaronsa, ganin ummi tare da Hashim, gashi ta gayar da"

"kowa, amma ko sashin in da yake ba ta kalla ba, balle ta gaishe shi. Kasa daurewa yayi, ya nufi in da suke zaune."

"Sai dai ummi na hango shi, ta mie tsaye ba tare da ta gama maganar da take yi da Hashim ba."

"Cikin zafin nama ya sha gabanta, ya kalleta ya ce ""Ina zaki je? Saboda wulaanci ki ka gaida kowa baki iya gaisheni"

"ba, kuma na taho da ki ka ga nan zan zo, shine ki ka tashi""."

"Cikin wayar idon Idris ta kalla, wani abu mai kama da wuta yana zafi a irjinta."

"Tuni idanunta suka tara hawaye ta ce ""Cikin abun da bana aunar sake gani a nan duniya har da lahira, har da"

"fuskarka, ka matsa ka bani hanya, ko kuma in yi maka abun da baka taSa zato ba!"""

Whats app only please

Ayshercool. 08081012143

*CUTARWA!*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P21

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta

Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

21

"Mamaki ne ya cika shi, har sai da ya bayyana a kan fuskarsa, bai taSa tunanin ummi za ta iya furta abun da ta gaya masa ba, saboda tun fil azal tamkar sokuwa take ba ta da wani karsashi balle ta yi faWa."

"Bai gama nazarin ba, ta angije shi tayi wucewarta tana tsaki, abubuwan da suka faru a baya, suna sake dawo mata"

tamkar yanzu suke faruwa.

"arshen cin mutunci da tozarci yayi mata a garin nan, wanda yana daga dalilan da ya sanya ba ta aunar sake zuwa"

"gagarawa, haryanzu bain ciki da mugun tabon da take da shi a garin, yana damunta."

"Dan har cikin zuciyarta tana fatan a gidan duniya, Allah ya yi wa Idiris abun da ya yi mata kafin ya koma ga Allah, ba"

"ta sani ba ko a gaba ta iya yafe masa, amma har zuwa wannan lokacin, ba ta ji alamar manta abun da yayi mata ba, balle ta yafe masa."

"Ranar da ya fara kwana a Wakinta, ya korota waje, ta kwana cir a tsaye ruwa yana dukanta, saboda mugunta da"

zalunci.

"Tayi iya oarin ta wurin danne hawayen da ke ta oarin zubo mata, ana ta hotuna, angon inteesar sagir, da kansa"

ya ce ummi ta zo ayi musu hotuna.

"Idiris ya jinjina kai, tare da tabattarwa da kansa zaman birni, da kuma zuwa jami'a ne ya sanya ummi lalacewa,"

domin kuwa an ce dama an matan jami'a ba su da mutunci lalacewa suke yi.

"Duk in da ummi tayi sai ya bita da kallo, tamkar wani shashasha, hindu da yake yi wa kallon wayayyiya kyakykyawa,"

"yanzu duk ta tararraSe, haihuwa uku tayi, har da waccan mai sunan Iyan, irjints da yake Waukar hankalinsa, duk sun zube, kullum daga ciki sai shayarwa."

"Amma yanzu ummi komai nata a tsaye kyam, dai-dai da jikinta, duk da tana ta rufe jikin nata da mayafi."

"Bayan la'asar suka ce zasu yafi, dan ba su zo da niyyar kwana ba dama, saboda sanin halin farida."

"Duk lalacewar naka naka ne, ummi ta ji daWin zuwansu sosai da sosai, tayi ta yi musu fatan alkhairi har suka tafi."

"Idiris kuwa kamar maye, saboda azabar kallo, har suka Wauki hanya suka tafi."

"Kallo Waya zaka yi wa rahama da yaronta, ka san ba a kwanciyar hankali take ba, ga dai kuWi miji yana da shi, amma"

"yarkace-yarkace hak take, dan hatta kayan sawa wasu lokutan farida ke bata ko ta sayawa Wan, duk wannan afafar da ikon babu shi, duk ta zama so silent."

"Taro ya watse, aka kai amarya, ummi kuma ta sake cin uban aikin gyaran gida, ranar monday kuma ta tafi"

makaranta.

"Gaba Waya jikinta a mace yake, da yar take tafiya ma duk jikinta ciwo, saboda azabar aikin da ta sha, ba ta samu"

"damar hutawa ba, a haka a tafe har gajiyar ta ware."

"Karatun ummi yayi nisa, kuma haryanzu ba a samu wanda ya doke point Win ta ba, duk da ba ta fasa fuskantar"

alubale ba.

Dan haryanzu farida da kausar ke cin aniyarta.

***

"Tana zaune ta duufa tana ta aikin shirin dutse, Wanlami yayi masa jagora har cikin Wakin da take zaune."

"akin tsaf da shi, sai amshin turare yake yi, kai ba ka ce mara lafiya ce a Wakin ba."

"Ta Waga kai ta kalleshi, ta sunkuyar da kanta ta cigaba da aikin gabanta."

"Ya Wan are mata kallo, shekaru sun Wan ja, ta girma yanzu, amma tsaf da ita, tana samun kyakywar kulawa."

"Ya dubi Wanlami ya ce ""an uwa, kuma a haka ba ta da lafiya?"""

"Yaya Wanlami ya ce ""Babu lafiya, wasu lokutan dai hankakin yana dawowa, wasu lokutan kuma sai ciwon ya dawo"

"tayi ta shirme. Amma a hakan nan da take, za ta yi wanka, tayi shara tayi kwalliya ga shirin dutse nan ma gashi ka ganta tana yi, likita ne ya ce a samo mata abun da zai din ga Webe mata kewa."

"Ka ga yanzu tafi sati ba ta yi magana ba, ba ta duka ba ta zagi, kaga daga mutuwar mijinta, ga rabata da ummi, ta zo ta haihu Wan ba rai, tayi jijjiga depression yakamata sai kuma dai ta samu matsala gaba Waya."

"Ban taSa tunanin wani daga dangin baban ummi zai biyomu ba, dan mun yi alawarin ba zamu sake zuwa ba, irin jafa'i da mugun bakin da mahaifiyar ku tayi wa ar uwarmu, ya sanya muka ce gara mu yanke alaa da ku kawai""."

"Dr. Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Tun da na Wauki yarinyar nan, nake fafutukar neman ina ku ke, ni ban san garin nan ba,"

"ainihin in da kuka zauna aka aureta, mun je aka ce ba kwa nan, abubuwa dai duk ba su yi daWi ba, sai fatan Allah ya kyauta""."

"Mama da yaya maryam da suke gefe suka amsa da amin, dan maryam ta zo gida yau, babu tsammani suka ga kawu"

yahaya.

"Maryam ta ce ""To ya ummin take? Ba ka zo mana da ita ba?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ba yanzu ba, ummi na nan a jami'a""."

"Yaya maryam ta ce ""Dan girman Allah, ummin?"""

"Yayi murmushi ya tashi ya arasa gaban ta ya zauna yana kallonta, ba tare da ta Wago ba tayi murmushi ta ce ""Baban ummi"""

"Ya ce ""Na'am""."

"""Jigidata da ka tsinka mini nake gyarawa"""

"Sunkuyar da kai suka yi cike da jin kunyar abun da ta faWa, dan tafi sati ma ba magana."

"Yayi murmushi ya Webi dutsen da take ta shiryawa ya ce ""Gaskiya ban kyauta ba, ki haWa wata maza""."

"Ta sake yin murmushi ta ce ""Da na san zaka dawo, ai da na yi kitso, an yi mini lalle, kaina ba kitso, bana son kitso tun"

"da ka tafi bana son kitso"" tayi maganar tana cire hular kanta, gashin kanta bai wuluk ya bayyana."

"Yaya maryam zata yi magana, ya Waga mata hannu tare da girgiza mata kai, ya ce ""To tun da na dawo yanzu sai ayi"

"ko?""."

"""Ba zan yi ba, tun da ka tafi ka bar ni, ka i ka dawo, Iya ta wace mini ummi, Wa na ya mutu ka i ka zo ka ganni"

"kuma bani da lafiya"" tayi maganar tana kuka wiwi."

"Ya ce ""To ki yi hauri, ki yi hauri ba zan sake tafiya nai dawowa ba"""

"Ta rio hannunsa ta na cigaba da kuka ta kwantar da kanta a hannunsa ta ce ""Baban ummi"""

"Ya amsa mata da ""Na'am"""

"Ta Waga kanta ta kalleshi ta ce ""Ka je ka karSo mini ummina, Iya ba zata din ga yi mata wanka ba, ko idan yamma ta yi"

"ta saka mata kayan sanyi, ba ta son ummi, dan Allah baban ummi ka karSo mini ummi, kaga katifata ta ishemu ni da ita, idan ka sai mana gida sai in dawo gagarawa ko?"""

"ura mata ido yayi, cike da matsanancin tausayinta, lallai yana daga horon da za ka yi wa uwa, ka rabata da Wan ta,"

"duk da tana cikin hauka, amma ba ta manta da ar ta ba."

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""To shikenan, ki daina kukan ya isa haka, mayar da hularki, kiyi hauri"" ta Wauki hularta ta"

saka.

Ta ja bakinta ta sake yin shiru.

"""Zan kawo miki ummi in sha Allah, amma ba yanzu ba""."

"Yaya maryam ta ce ""Saboda me? Abun da ta daWe tana jira kenan, ka taimaka""."

"Ya ce ""Ina da dalilina, kuyi hauri dan Allah"""

"""To amma mu ai ka bari muje in da take""."

"Kawu yahaya ya ce ""Da ina da udurin rabaku da ummi, da ba zan neme ku ba, ina da hujja mai arfi sosai. Zan cigaba da shiga lamarin nemawa mariya magani in sha Allah, komai zai daidaita kuma zai wuce""."

"Ba haka suka so ba, amma ba su san takamaimai menene dalilinsa na in haWa su da ummi ba."

***

"Hangen dala ba shiga birni ba, domin kuwa inteesar tayi zaton soyayyar da suka sha da sagir a waje, ita za aje a cigaba da yi a gidan, sai abun da take so shi zai din ga yi mata, amma ina."

"Ya nuna mata shi namiji ne, mage mai kwanciyar Waukar rai, a gida ta saba ba abun da take yi, ummi ce take komai. Yanzu kuma ya ce shi ba zai Wauki ar aiki ba."

"Dan haka sai komai ya din ga bata wahala, asubar fari zata tashi ta haWa masa breakfast, gashi su yi ta faWa dan abincin nata ba daWi, ga almubazzaranci kamar ba mace ba."

"Ga rashin kunya da rashin iya magana, gashi Wan uwan mata, yana da tarin yayye da anne mata, ga uwarsa mai shegen sanya ido. Sai annensa su zo gidan su fi sati, gasu manya duk sun girmeta, su yi ta yi mata rashin mutunci, idan tayi magana su ce za su yi mata dukan tsiya."

"Abun duniya ya damu inteesar, ta dawo gida tana kuka, ta gayawa mamanta."

"Farida a zatonta zata iya maganin abun, ta kira Sagir tana masifar dan me ba zai tsawatarwa annensa ba? Ya ce mata ba zai iya ba, baya son ya saSawa mahaifiyarsa."

"Abu kamar wasa aka fara jamb, kawu yahaya ya turawa inteesar kuWi, ya ce taje tayi jamb, a nema mata admission."

"Amma sagir ya ce ba yanzu ba, sai ta haihu, domin kuwa a lokacin ma laulayi take yi."

"Kawu yahaya bai matsa ba, farida ta din ga masifar dan me ba zai dage sai inteesar ta fara makarantar yanzu ba?"

"Ya bata amsa da ""Yanzu ya fi ni iko da ita, shiyasa tun tana arashin ikona, na so ta fara makarantar, yadda bai isa ya hana ba, amma ku ka dage, dan haka ni ba abun da zan ce""."

***

BAYAN WANI LOKACI!.

"Kasancewar tsakiyar damuna ne, an Wan kwana biyu ba a yi ruwan sama ba, dan haka ana tafka zafi, ga uwar rana da"

ake walawa.

"Tamkar ba ita ranar ke duka ba, haka take tafiya sannu a hankali, tana ratsa layukan unguwar, sannu a hankali take"

"tafiyar, tamkar tana tausayin asa, kamar mai rangji haka take tafiyar kamar tana tausayin asa."

"Ta cikin niabinta take kallon dogon layin, tare da lissafa sauran tafiyar da ta rage mata, ta isa in take fatan zuwan."

"Layin shiru, sai lokaci lokaci, ababen hawa ke giftawa, manyan gidajen layin ko ina a rufe."

"arar babur ta ji, kasancewar gefen hanya take bi, ya sanya ko a jikinta, dan ko waiwaya wa ba ta yi ba, ashe layin da"

yake gabanta yake oarin shiga.

"A Wan fusace ya ce ""Ke, kurma ce ne? Sai mutum ya tureku, ace bai kyauta ba, ba ki ji ina horn bane?"""

"Ta tsaya cak, ta Wan ja wasu seconds, sannan ta juyo ta kalleshi ta cikin niab, sai dai ba ta ce komai ba."

"Maimakon ya wuce ya tsaya ya ji me za ta ce, idan rashin kunya za ta yi masa, ya are mata ta tas."

"A hankali ta ce ""Sorry, ga hanya wuce"" tayi maganar tana Wan ja baya ta bashi hanya."

"Fuskar ta a rufe da niabi, amma muryarta ce ta saka shi ara kallonta."

"""Malama idan zaki ware murya ki ware, da na bugeki ai ba zaki maale murya ba""."

"Ta ce ""Ikon Allah, me muryata kuma tayi maka, ai na ce ka yi hauri ka wuce"""

"Tsaki yayi ya ja babur Win sa irar lifan, ya yi gaba."

"Ita kuma ta yi ajiyar zuciya, ta cigaba da tafiya."

"A ofar aton gate Win gidan ta tsaya, mutum biyu ta tarar sanye da uniform na security, suka dubeta suka ce ""Gurin"

"wa zaki je?"""

"Ta ce ""Habu baka gane ni ba?"""

"Jin muryarta ya sanya shi cewa ""Ahha wata sabon gani, ke dama kina duniyar nan?"""

"Ta ce ""Ina nan mana, ya aiki ya kwana biyu?""."

"""Alhamdilillah, gaba Waya tun da awarki ta bar gidan nan muka daina ganinki"""

"""To ai gashi na zo wanke laifina yau, ina fatan mami na nan?""."

"Ya ce ""Eh tana ciki"""

"Ta ce ""Yauwwa na gode"" ya buWe mata aramar ofar gate Win, ta shiga ciki."

"ayan ya kalleshi ya ce ""Ka barta ta shiga? Baka kira hajiya bilkin ba, kuma ba ta Waga niabinta ba""."

"Habu ya ce ""Ai ar gida ce, awar maryam ce, tun da tayi aure ne ta daina zuwa""."

"Ya ce ""Ok, na so ta Waga niabin naga fuskarta, muryarta tayi mini daWi""."

"""Ji Wan wahala, ka sani ko yanzu tayi aure, ka shiga hankalinka""."

"Ummi kuwa sashin mami ta nufa, fasalin gidan yana nan yadda yake, amma yanayin fentin da aka sassauya masa da"

wasu abubuwan zaka san arziki ya fi na da.

"A falo ta tarar da mai aiki, duk da ar bata san ar aikin ba, suka gaisa sannan ta tanbayeta ko mami tana nan."

"Mai aikin ta ce ""Eh, tana falon sama"""

"""Ki ce mata ummi ce ta zo"" mai aikin ta jinjina kai ta nufi afar benen ummi kuma ta zauna."

"Bai kai mintuna biyar ba, mai aikin ta saukko, ta ce wa ummi ta shiga."

Ummi ta tashi ta bi bayan ar aikin.

"Da sallama ummi ta shiga, mami ta waiwayo tana cewa ""muryar wa nake ji ne haka? Gaskiya koma nayi fushi"""

"""Tuba nake mami"""

"Sai dai tana zagayowa, ta tarar da na kan babur da ya kusa tureta da lifan, yana zaune ya barbaje afa a kan centre"

"table, sai yanzu ta gane a in da san shi."

Sai da ya Wan sake Waga kai ya kalleta shi ma.

"Nan suka gaisa da mami, mami nata mitar ummi ta Wauke afa ta daina zuwa tunda maryam ta bar gidan."

"Ummi ta kalleshi ta ce ""Ina wuni?"""

"Ya basar ya ce ""Lafiya alau"""

"Mami ta ce ""Laaa ka amsa kuwa? Kema meyasa ki ka gaishe shi? aninku ne fa, anin maryam ne Raihan ne. Kai kuma ka amsa kamata yayi fa ka gaisheta"" ya wani basar."

"Ummi ta ce ""yaleshi mami, ai dama su Allah ya bawa girman"" tayi maganar tana Waga niabin fuskarta."

"Sai yanzu shima ya ganeta, ranar saukarsu da maryam a makaranta."

"Mami ta ce ""Ya wani je ya tara gemu, yafi kowa girma kai ka ce wani babba ne, ni wannan gemun ina tantama idan"

"ba mai ya shafa ya fito ba, dan ga gemun nan dai, amma hankali da saura""."

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Girma ya riga hankali kenan"" sai da ya Wan buWe baki jin abun da ummin ta faWa."

"Mami ta ce ""Eh mana, ya makaranta ummi?""."

"Ummi ta ce ""Mami makaranta muna jiran result"""

"""Masha Allah, lokaci ba wahala har kin gama ummi, Ubangiji Allah ya sanya alkhairi, to ya batun aure kuma? Ko"

"invitation ki ka kawo mini?""."

"Ummi ta sunkuyar da kai, tayi murmushin yae ta ce ""Tukuna dai mami"""

"Mami ta ce ""Ya salam, Allah ya kawo nagari ummi, yanzu fa maryam kusan shekarar ta bakwai da aure, ke kuma"

"shiru duk an islamiyyar ku sun yi aure, saura ke, amma kar ki damu komai lokaci ne"""

"Ummi ta ce ""To mami, bari na yi alwala dan Allah"""

"Mami ta ce ""To shikenan ba damuwa, je ki yi"""

"Ummi na tashi raihan ya kalli mami ya ce ""Dan Allah mami fisabilillahi meye na tambayar invitation ta kawo miki? Da"

"shi ta kawo miki ai ba sai kin tambaya ba, kin ce shekarar maryam bakwai da aure ita ba ta yi ba, kin dawo kin ce

26 / 74