CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   33 / 74

96K to 99K   out of 219.4K words

kiraka a waya, amma kar ka araso gida ka kira ni a waya, sai na kawo maka""."

"""Meyasa ba zan araso gidan ba?"""

"""Amm, saboda kar a ganka ace wani abun"""

"Raihan ya ce ""Saboda ni ciwo ne?"""

"Ummi ta ce ""A'a ba haka bane ba"""

"""Salma"" ya kira sunanta kai tsaye abun da bai taSa yi ba"" wani yarrr ta ji a jikinta yadda ya faWi sunan."

"Ta waro ido ta ce ""Salma kuma?"""

"""Ba sunanki ba ne?"""

"""Kuma sai ka faWa gatsal, ina yayan ni ka daina kirana haka, yaya ummi zaka ce"""

"Yayi dariya ya ce ""Eh to sannu uwar son girma, ba za a faWa Win ba""."

"""To ba zan yi alkubus Win da kai ba""."

"""KuWinki kuma suna wurina ba, in sai data da kuWinki"""

"""To ai ba damuwa zan yi ba idan ka yi hakan""."

"""A'a kar ki zo kina yi mini kuka""."

"Sai kuma ya ce ""Amma ummi kamar akwai matsala yanayin zamanki a gidanku ko?"" Bata amsa masa ba ta kalleshi."

"""Ba sonake na ji sirrinki ba, mun wuce wannan zuwa yanzu, yadda wasu abubuwan suke gudana, duk da ni yaro ne"

"ina fuskanta, dan Allah duk wani abu da zan yi idan zan janyo miki matsala ki gaya mini, kar a Sata miki rai saboda ni ba zan ji daWi ba"""

"Bai jira amsarta ba, ya canza hirar har ta ware."

"Suna tafe suna hira suna dariya, suka tsaya wurin masu kayan miya, ta sayi abubuwan da take buata ya biya, a tunaninta a cikin kuWinta ne."

"Tana zuwa gida ta tarar da kawun a gida, ummi ta ce ""Kawu, na Wauka sai yamma fa zaka dawo, na yi cefane zan yi"

"maka abincin dare"""

"Yayi murmushi ya ce ""Mamana ta kaina, dawowa ce ta kamani da wuri""."

"Ummi ta risuna ta ce ""Kawu an biyani salary, shi ne na yi cefanen alkubus"""

"""Allah dai yayi miki albarka, amma cefane nawa ne ummi, ki rie kuWinki ki yi buatunki kar ki ce zaki din ga kashewa"

"a gidan nan""."

"""Kawu ka sanya albarka"" tayi maganar tana murmushi tana jin warin gwiwar yin magana kamar tana tare da raihan."

"Dr. Ya ce ""Allah ya yi albarka"""

"""Amin na gode sosai "" ta mie ta nufi kitchen, farida kuma sai kwaSe fuska take yi tana hararar ummi babu dalili."

"Bayan sallar magariba ta gama girkin da ta yi wa dr., Ta zubawa raihan na sa a flask, ta buWe data ta yi masa message"

"ya zo ya karSa, za ta bawa maigadinsu, da ya zo ya ce masa shi ne raihan, zai bashi."

"""Sai ka ce wani me ma zance ne? Idan ba ke zaki fito ki bani ba, na oshi""."

"""Haba raihan, ba lallai a barni na fita, kuma zan iya samun matsala, wai kai idan ba ka yi rikici da gangan ba ba ka jin"

"daWi?"""

"Ya ce ""Soryy don't cry Salamatu, zan zo in karSa in sha Allah"""

"""Salamatu ko?"" Ya katse wayar yana dariya"

"Shima bai samu zuwan ba, direba ya aika, ya karSo masa, babu arya raihan yana sarawa ummi wurin iya girki, dan"

"sosai ya saba da abincinta ya rage yawon restaurant cin abinci, dan cewa yake an aikin gidansu jagwalgwalo suke yi."

Yana cin alkubus Win ya kirata yana ta zuba mata santi yana koWata.

"Da safe ummi ta ji abun da ba ta taSa tunani ba, dr. Ya kan yi faWa wasu lokutan, duk da yana da kawaici amma yau"

ya Wau zafi da yawa.

"Farida yake zazzagawa bala'i, a kan lallai inteesar ta koma Wakinta."

"""Wai dan Allah dr. Meyasa ka ke haka? Ba zaka tsaya ka wato wa yarinya ancinta ba? Ai ba haihuwa ne ba ta yi ba,"

"Sari take yi bayan ya hanata karatu, ga wulaancin danginsa kuma yanzu ace an bashi a zai ara aure haka ake yi?"""

"""Shut up farida, ki daina cusa mata wannan banzar aidar taki, bai hanata ci da sha da muhallin zama ba, a kan"

"useless excuse Winku, ba zan kira yaron nan muna musayar yawu mutuncina ya zube ba, karatu kume ku ka janyowa kanku, dan haka dole inteesar ta koma Wakinta a yau ba sai gobe ba, ke kuma"" yayi maganar yana nuna kausar da yatsa."

"""Abun da ki ka aikata a makaranta kin kyauta mini kenan, kuma kin kyautawa kanki? Carryover shida a courses goma"

"sha Waya, uban me ki ke yi a makarantar? Duk uban kuWin da na kashe? Kuma baku gaya mini ba HOD Win su ne ya kirani ya gaya mini, haka ki ka ga ummi tayi ko Abdul? carryover shida fa, courses shida ki ka faWi a sha biyu, ba ma Waya ko biyu ba balle ace tsautsayi ne, me hakan yake nufi? In cigaba da asarar kuWina? Idan auren ki ke so kema sai ki yi mini bayani ki fidda miji"""

"""Kaga duk ba a kai ga wannan maganar ba, tsautsayi ne bai kuma wuce kan kowa ba, ita ummin kana da tabbacin"

"oarinta ne ba satar amsa"""

"""Ki yi mini shiru farida kan na yi miki rashin mutunci, a ta tafi arfin ta yi satar amsa, dan haka zaSi biyu zan baku,"

"ko dai in ga canji next semester ko kuma ta fitar da miji, in yi mata aure ta bar mini gida, ta daina tara mini arti a"

"ofar gida tun da hankalinta a kan su yake ba karatun ba""."

"A harzue farida ta ce ""Waccan guzumar yakamata ka bawa wannan zaSin ba kausar ba? Da ta gaji da balaga ta rie"

"a gida tai fitar da miji, ita ma sai a saka mata wannan dokar, ai an yi na Allah, an rieta tayi karatu, ko ta fitar da mijin aure ko a san yadda za ayi da ita, dan wallahi nima sai ta bar mini gida ba zan cigaba da zama da zabgegiyar mace a cikin gida ba, kuma kana sakawa aana doka ba, wallahi ita ma sai ta bar gidan nan """

"Ganin da ya yi idan ya yi magana komai na iya faruwa, ya sanya ya Wauki mukullin motarsa ya fice, ummi tana jin"

"abun da yake faruwa ta dake, ta fito daga kitchen ta Waukko takalminta tana gogewa za ta fita."

"""Ke ummi! Da ke nake na san kin ji komai ai"" ummi ta yi shiru ta sunkuyar da kanta asa."

"""Na gaji da zama da ke a gidana, ina buatar space nima, tun da komai ke ce ki ka iya, aansa ba su iya ba, duk in"

"da miji yake ki nemo shi, sai kin bar mini gida ko kuma wallahi ki koma auye in da ki ka fito"""

"Kausar da take kuka ta ce ""Wallahi maama ta bar mana gida, banza mummuna ko kuma koma waye a aura mata, ta"

"rabamu da ubanmu ji yadda ya ci mini mutunci"""

"Inteesar ma ta fito falon tana faWin ""Ai wallahi maama ki tarka mata tsummokaranta baya nan, ta bar mana gida,"

"tuntuni ki ke cewa sai ta bar gidan nan, idan ki ka cigaba da zama da ita wannan dai ba auruwa za ta yi ba, idan ba sadakarta za ayi ba, sadakin ma shi Abba ya biya ba, ko a mayar da ita can auyen ta samu dai-dai da ita""."

"Ummi ta saka takalmanta, ta tashi zata tafi, farida ta zabga mata wata irin ashar ta ce ""Dawo nan ina magana zaki"

"wuce, sai na tsinke ki da mari tukuna, ar auyen banza daga zuwa cin arzki kin zae, baya ganin kowa da gashi sai ke, zan yi maganinki, in dai ina numfashi wallahi sai kin bar mini gida. Ya kai ki duk in da zai kai ki, tun da su dangin mahaifiyarki da an auyen naku ba su da hankali, da ma neman maraba suke yi da ke""."

"Ummi ta dane wayarta da take vibrating na kiran raihan, zuciyarta na wani irin zafi, idanunta suka cika da hawaye,"

"yanzu meye laifinta a saSanin da suka samu yau Win, da har aka huce a kanta haka da cin mutunci."

"Sai da farida ta gama, sannan ta juya ta kamar hanyar fita, ta goge hawayen da suke shirin zuba, saboda kar raihan"

"ya gane, ya matsa mata da tambayoyi."

"Kallo Waya ya yi mata ya kawar da kai, dan ko gaishe shi ba ta yi ba, kawai ta zauna, tana ta murza yatsunta."

"Ya kunna motar sannan ya ce ""Yau kin shanya ni fa, ga kuma kulolinki na abinci na gode sosai, Allah ya ara zain"

"miya""."

"""Amin"" ta faWa a hankali."

"Tsit har suka kusa zuwa ya gaji da shirun yana ta son ya tsokane ta, amma gaba Waya ko in da yake tai kallo, waje take kallo, tana fargabar kar Allah ya jarrabeta da abun da zai mayar da ita gagarawa."

"Unexpected taga har sun je tana can tana tunani, ta kalli gefe ta ce masa thank you."

"Ta fara oarin buWe motar, amma ta ga ya saka lock, ta waiwayo ta sanya idonta cikin nasa, bai ce komai ba ya zuba"

mata ido.

"Idonta fal hawaye ta ce ""Zan sauka"""

"""Are you ready to tell me?"" Yayi maganar very serious."

"Ta Wan sake yin shiru, tare da sunkuyar da kanta asa."

"""Salma"" ta saci kallonsa sannan ta sauke idonta, tana ta kokowa da hawaye kar su zubo."

"""Yanayinki ya bayyana komai, kuma kin saka ni a damuwa nima, dan Allah gaya mini, idan ba haka ba zan yi ta"

"kokwanto""."

"Kawai hawaye ya fara gangarowa daga fararen idanuwanta, wani na bin wani."

"Tun tana yi a hankali, har sautin kunkan nata ya fara fita sosai da sosai, ta sanya tafukan hannayenta, tana wata irin"

sheshshear kuka mai ona zuciya.

"Ji ya din ga yi ina ma kowace irin damuwa ce, ya Wauke mata ita duka, idan ba zai iya ba su raba damuwar biyu."

"Ya saka hannayensa ya sauke nata, ya zira hannu a aljihunsa ya Waukki handkerchief, ya saka mata a hannunta ya ce"

"""Ya isa haka, goge hawayenki"""

"Ya kira manager a waya, ya ce masa ummi ba ta da lafiya, ba zata shiga shago ba yau."

"Ummi ta kalleshi, ya ce ""Mu je yau ki tayani aiki a namu office Win yau"""

"Za ta yi magana ya ce ""Mata shhh"" ya ja motar ya bar wurin."

"Ta Wan yi shiru tana kallon hanya, ta rasa dalilin da ya sa ba ta iya yi wa Raihan musu."

"""Mu je ki ga wurin aikina, sai mu je shopping Win, daga nan zaki gaya mini meyasaki kukan?"""

"Tayi ajiyar zuciya tana kallon fuskar sa, ""Ko haryanzu ban kai in san damuwarki ba?"" Ta girgiza kai alamar a'a."

"""To idan kin huce, sai ki gaya mini"""

"Suna tafe yana ta Wan jan ta da hira, ta fara sakewa."

"Ummi ta sha mamakin ganin wurin aikin su raihan, kuma nan kawai babban office ne na gudanar da ayyukan"

"kasuwanci, ba wurin da suke gudanar da kasuwanci ba."

"Yadda raihan ya wani maze, ake ta girmama shi, har mamaki ya bata, kamar ba raihan Win da suke hira da wasa da"

"dariya ba, ya wani maze."

"""Raihan wai me ku ke sayarwa ne?"""

"""Mutane, da masu kukan banza, da matsorata, da ragwaye, sai kuma mun kai sai kawunan mutane mu sayar, kin ga"

"kamar ke Win nan, na ajiye an china zan sayar musu da idonki ne, da afafuwan ki a cire a saka mini"" handkerchief"

"Winsa da yake hannunta ta kwaWa masa, yayi gaba yana dariya."

"Sagir suka tarar a cikin office Win a zaune, yana jiran zuwan Raihan."

"Ummi ta gaishe shi ya amsa, raihan ya ce ""Yaya ya na ganka a nan kuma, lafiya dai ko?"""

"""Kai haka ka ke yi sai ka ga dama zuwa wuri kake zuwa? Ka shanya mutane suna jiranka?"" Ya jefa masa takarda ya ce"

"""Signing zaka yi mini"""

"Raihan ya arewa takardar kallo ya ce ""Wannan Alhaji yakamata ka bawa yayi maka""."

"""Shi ya turo ni wurinka"""

"""Amma yaya meyasa zan yi Signing ka fitar da wannan kuWin haka? Me zaka yi da su?"""

"Abun ka da mai shaye-shaye a kusa, ya daki tebur ya kalli raihan ya ce ""Wai kuWin nan nake ne? Ina ruwanka ne, ya"

"gani ya ce in zo ka saka mini hannu, business zan fara, kar ka Sata mini lokaci"""

"Raihan ya juya takardar ya ce ""Sana'ar me?"""

"""Ban sani ba"" ya bashi amsa."

"""Ba zan saka hannu a wannan takardar ba yaya ka yi hauri, sai dai ka zo mu yi aiki tare a din ga biyan mu, sai ka tara"

"kuWin da ka ke buata, amma yana shan wahalar tara dukiyarsa bai kamata a din ga yi masa Sarna ba""."

"Kan kace kwabo, sagir ya shae raihan, yana zazzaga masa bala'i."

"Nan da nan ummi ta rikice, saboda ba ta son faWa ko tashin hankali, take ta fara kuka, tana basu hauri."

"Yinuri Waya Raihan yayi, ya hankaWa Sagir, sai da ya kai asa."

"Ya Wauki takardar ya yayyaga, ya watsa masa cikin kurari da zafin rai ya ce masa ""Get out"" ya Waga murya ya ce ""Idan"

"da wani a waje, ku kirawo mini security su fita da shi""."

"Ummi ta ce ""Raihan yayanka ne fa, ya zaka yi masa haka?"" Kallon da ya yi wa ummi ne ya sanya ta jan bakinta ta"

"tsuke, dan gaba Waya tsoro ya bata jikinsa har tsuma yake yi, kamar wani zaki."

"*Khadija ar gatan mama, ina gaisuwa Autar manya tamu ta gargajiya, Allah ya bar zumunci, Waukacin jama'a"

masoya littafin CUTARWA! ubangiji Allah ya bar auna*

Ayshercool

8081012143.

*CUTARWA!*

26

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN"

"KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN"

NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*.

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

26

"Sagir ya mie cikin zafin rai ya ce ""Ni ka yi wa haka raihan?"""

"""Na yi maka Win, da na lallaSaka meyasa ka kai ni bango? Ai sai ka bari na kammala masa aikinsa na bar office Win, sai ka sake rubuta masa wata takardar shi ya sanya hannu ba ni ba""."

"Cikin zafin rai Sagir ya nuna kansa da yatsa, yau shi raihan anin aninsa ya yi wa wannan cin mutuncin."

"""Zaka ga abun da zan yi maka, komai ya faru ka kuka da kanka"""

"Raihan ya ce ""Get out from here, ko na sanya security su fitar da kai""."

"Ummi ta ce ""Dan Allah raihan kar ka yi haka, zaku zubarwa da mahaifinku mutunci a gaban ma'aikatansa, kuma kar"

"hakan ya shafi zumunci da mutuncinku"""

"Sagir ya fice daga office Win rai a Sace, Raihan ma rufa masa baya ya yi, ummi ta bishi da sauri za ta yi magana, ya ce"

"""Ki jira ni a nan"" ya fice shi ma."

"Zama ta yi zuciyarta babu daWi, tana ta tunani, yanzu ace an gida Waya ciki Waya suna wannan abubuwan, abun da mamaki."

"Sai kuma ta tuna ba abun mamaki bane ba, duba da yanayin na su familyn suma."

"Ummi har ta fara gajiya da jiran raihan, ta kira shi a waya, amma ta ga wayar ta sa a office Win tana ringing."

"Ta sauke hannunta a hankali, tana cigaba da kallon hanya, Raihan ya dawo office Win, hannunsa Wauke da leda, ya"

"ajiye a kan table ya kalleta ya yi murmushi ya ce ""Afuwan na bar ki kina ta jira, bari mu ci wani abun"""

"Miewa ummi ta yi ta ce ""Tafiya zan yi, ka rakani na samu abun hawa na tafi"""

"Cikin mamaki ya kalleta ya ce ""Meyasa?"""

"""Au tambayata ma ka ke yi? kamar ba yanzu ka gama hantarata ba, daga gaya maka gaskiya, dama ina cikin wata"

"damuwar ka ara mini wata"" tayi maganar a shagwaSe tana kai hannunta fuskarta, ya zata da wasa take yi, kawai ya ga ta fara zubar da hawaye."

"Da sauri ya arasa gaban ta, ya kai hannu zai sauke mata hannunta yana faWin ""Am sorry please, let me explain.."

"Ta ja da baya ta ce ""Kar ka sake taSa ni, ni tafiya zan yi"""

"""To shikenan, na yi kuskure amma dan Allah ki yi hauri""."

"Ummi ta sauke hannunta ta ce ""Na ji, amma ka mayar da ni"""

"Raihan ya ce ""Dan Allah ki zauna ummi, mu yi magana ki yi hauri Please """

"Yadda yake ta marairaicewa ne ya sanya ta ga idan ta cigaba da yi masa musu, ba ta kyauta ba, dan haka ta zauna,"

shima ya ja kujera ya zauna.

"Ya kalleta ya ce ""Am sorry ummi, this is the raihan you don't know, ina da hauri amma idan aka ure ni bani da"

"kyau, mutum ne ni mai zafin zuciya da fushi, amma da wuri nake sauka."

"Yaya Sagir da Salim, su ne manya, kuma mahaifinmu yayi iya oarin sa a kan inganta rayuwarmu, sai dai sun i"

"makaranta, sun i sana'a kullum sai Sarnar kuWi a kan mata da shaye-shaye."

"Ban taSa tunanin haka mahaifinmu ke shan wahala a kan dukiyarsa ba sai yanzu, a haka ma fa aikin da ya sakani iya"

"gida Nigeria ne, yadda yake zirga-zirga sai kin tausaya masa."

"Sana'arsa ba Waya ba ce ba, mutum ne mai nasibi a harkar

33 / 74