Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   31 / 74

90K to 93K   out of 219.4K words

tun ina shekara bakwai da baba ya rasu, ban ™ara ganinta ba""."

"""Amma meyasa?""."

"""Bakomai"" ta faWa tare da ™o™arin haWiye wani abu mai Waci a ™irjinta."

Ta Waga hannunta tana ™o™arin sanya ni™ab Win ta.

"""Wai shi wannan ni™ab Win meye amfanin saka shi, kullum ke ko gajiya ba kya yi ne?"""

"Ummi ta ce ""Ai saboda idona""."

"""Meye da idon naki?""."

"""Bana son mutane su din ga tanka mini ido, ko fatata, shiyasa idan na saka shikenan ba wanda ya gani, ana cewa"

"idona irin na akuya, ko na mage, duk bana so shiyasa bana son a din ga gani"" tayi maganar a Wan shagwaSe da take"

"Wabi'arta, wanda ita a zahiri cikin damuwa ta yi maganar."

"""Ummi"""

"""Na'am"""

"""Meyasa zaki bari surutun mutane ya yi tasiri a zuciyarki? Ke ki ka yi kanki, duk wanda ya tanka ki, kice masa"

"tubarkallah idan yana da dama ya sauya abun da Allah ya yi miki. Idanunki me kyau ne masha Allah, meye da kalar fatar ta ki, dan Allah idan dan haka ki ke saka ni™ab Win nan ki daina""."

"Murmushi kawai ta yi, irin ba zaka gane Win nan ba, hakan yayi dai-dai da ™arasowarsu ™ofar gate Win wurin aikin su"

ummi.

"Ummi ta ajiye masa kayan abincin, ta ce ""Na gode sosai, sai anjima"""

"""Idan an tashi ki jirani, saura ki tafi"" ba ta ce komai ba, ta buWe ta fita."

"Ya daWe yana nazarin, ta ina zai taimakawa ummi, babanta ya rasu, ba ta san in da mamanta take ba how? Kuma yau"

"ta Wan sake da shi fiye da da, lallai idan ya cigaba da lallaSata har ya ™ara saninta sosai da sosai, dan ya fuskanci akwai abubuwa na damuwa sosai da sosai a cikin rayuwarta."

"Kiran wayar accountant ne ya dawo da shi hayacinsa, ya ja motarsa ya tafi."

"A motar ya gama karyawa, sannan ya tafi babban office Win su, in da suke aikin lissafin."

"Aiki raihan suke yi, suna ta aikin lissafi, amma rabin hanakalin raihan yana kan ummi."

"Da suka tashi ma daga aikin, a waje ta tarar da shi, ya zo yana jiranta ya Wauke ta ya mayar da ita gida."

"Washegari da safe ummi na ta Wawainiyar sallamar kowa, masu tafiya makaranta su tafi, ta gama abun da take yi, ita ma ta fara nata shirin, Abdul ya sameta a kitchen hannunsa ri™e da waya."

"Ya ™arasa ya mi™a mata wayar, ta karSa ta kara a kunnenta."

"Muryar dr. Ta ji ya ce ""Mamana"""

"""Na'am kawu ina kwana?"""

"""Lafiya ™alau, ina ta kiran wayarki baki Waga ba"""

"""Caji take yi ina kitchen ne"""

"Ya ce ""Ok babu laifi, mamana Abdul ya zo mini da wani batu, wai kina son aikin jiran shago, me zaki yi da wani aikin"

"zaman shago ummi, idan kina da wata bu™ata ai gara ki gaya mini, amma zaman shago ba mutuncin ki bane a matsayin ki na mace"""

"Jiki a sanyaye ta ce ""To kawu"""

"""Dan Allah ayi ha™uri da maganar nan"""

"""To, in sha Allah an barta"""

"Abdul ya karSe wayar ya ce ""Hello Abba""."

"""Na'am Abdul"""

"""Abba ka san ummi ba za ta ce maka a'a a kan hukuncin da ka yanke ba, amma wallahi tana so, ta gama SIWES,"

"amma sanin ba ta da wurin zuwa ya sanya ta cigab da zuwa, wataran ko kuWin mota sai na bata, zamanta a gidan nan ba abun da zai ™ara mata sai damuwa da rigima da maama, dan Allah Abba ka ™yaleta tayi. Kuma ba wani abun fa zata din ga yi ba, tana zaune a wuri Waya, dan Allah ka bar ta tayi. Kaga ba ta iya zuwa ta ce na yi mata wani abu""."

"Abba ya ce ""Haka ne, to Ubangiji Allah ya yi jagora, na amince amma ka je wurin ka tabattar babu wata matsala, dan"

"nima zan je da kaina na ga wurin, a satin nan zan shigo kanon""."

"""To shikenan Allah ya kawo ka, Abbanmu maganin kukanmu"""

"Ya kashe wayar ya kalli ummi da jikinta yayi sanyi, ya ce ""Abba ya amince, zan je na ga wurin, na ce musu zaki yi, sai"

"mu je tare ki ga wurin kema"""

"Ummi ta ce ""Alhamdilillah ala kulli halin, na gode yaya Abdul, Allah ya saka da alkhairi"""

"""Bakomai, Ubangiji Allah ya kawo miki babban rabo na alkhairi"" tayi murmushi tana sake hamdala."

"Gaba Waya ranar sallar daren da tayi, Allah take yi wa godiya, tare da ro™onsa ya kawar mata da duk wani abun ™i a"

lamarin.

"Washegari Saturday ce, dan haka ba su haWu da raihan ba sai waya."

Da yamma Abdul ya Wauketa a motar da dr. Ya saya ya ajiye musu saboda zuwa makaranta ko unguwa.

"Katafaren shago ne, na kayan kitchen da furnitures, manager wurin ya yi wa ummi tambayoyi, Abdul ya sanar masa"

"ummi degree ne da ita, yanzu suna jiran result ne ma."

Manager yayi murna ganin tayi kalar ha™uri sosai da sosai.

"Ya ce mata wurin sabon buWewa ne, dan haka salarynta dubu goma sha biyar ne."

"Abdul ya raina dubu sha biyar, ya ce za su je su yi shawara, suna tafe yana mita, ya ce ""Yaya ummi ki yi ha™uri, zan samo miki wani wurin in sha Allah, amma wane irin 15k kamar wasan yara"""

"""Dan Allah yaya Abdul ka barni ina so, ko dubu biyar ce zan yi"""

"Ya kalleta ya ce ""Haba ummi, you are degree holder fa, kuma a cikin 15k har ki yi kuWin mota da bu™atu?"""

"""Eh zan yi in sha Allah, Allah ya sanya mata albarka"""

"Yayi ajiyar zuciya ya ce ""Amin, bari sai na kira su na gaya musu, na ji yaushe zaki fara zuwa"""

"""Yauwwa yaya Abdul, na gode sosai da sosai"""

"Yayi murmushi ya ce ""Sai ka ce na baki kyautar wani abun, Allah ya taimaka""."

"Suka je gida tana ta tunanin da wa zata yi sharing wannan abun farincikin, na samun aiki, ita ba ™awaye ba, kuma ba"

"abokin hira ba, tayi tunanin ko ta gaya wa raihan, amma sai ta ga hakan kamar ta za™e, dan haka ta share shi bata gaya masa ba."

"Ranar litinin, ta ga kiran wayar raihan ya zo su tafi, wanda ranar zata je ta yi sallama da ´an wurin aikinsu, ta fara"

zuwa wancan kanti na furnitures.

"Tun da ta nufo motar yake kallonta, sannu a hankali, tafiyar ma cikin nutsuwa da yanga take yin ta."

"Maimakon ta shiga ta zagaya ta in da yake zaune ta ce ""Ina kwana?"""

"""Lafiya ™alau, ina shirin aikin?"""

"""Sai 9 zan je idan Allah ya kaimu, zan yi musu sallama, na samu aiki a wani sabon shago, MIKIYA GALLERY, can zan"

"koma zuwa"""

"Yayi shiru yana kallon ta, ya Wan rausayar da kai ya ce ""Rashin muhimmancin nawa har ya kai abu ya faru ki ™i gaya"

"mini?""."

"""A'a ba haka bane ba, abun ne bai tabatta da wuri ba"""

"""Shikenan na gode, Allah ya taimaka"" yayi maganar ransa a haWe."

"""Raihan haushi ka ji, walla...."

"""Shhhh, na fuskanci na fiye shishshigi, am sorry"" yayi maganar yana kunna motar."

"Ummi ta yi saroro ta kasa magana, ba ta son ace tayi laifi a rayuwarta, mussaman raihan da yake ta Wawainiya da ita,"

ba ta zaci za ji haushi ba.

"""Matsa zan ja motata"""

"A hankali ta ja da baya, ya ja motar, yana kallonta ta mirror, ta tsaya kamar sokuwa tabi motar da kallo."

"A hankali ya furta 'Lets see, if it will works'"

Jiki a sanyaye ta din ga gudanar da al'amura ranar.

"Ta je sabon wurin aikinta, sai dai hankalinta baya jikinta, ta din ga kiran wayar raihan, amma ya™i Wagawa."

"Whats app ta koma, ta yi masa message nan ma bai amsa ba, sai dare sannan ya kirata."

"""Raihan dan Allah ka yi ha™uri, ban san zaka ji haushi ba, ka yi ha™uri mana""."

"""Yaya ummi ba sai kin bani ha™uri ba, laifina ne da nake yi miki shishshigi, duk da yanayinki na rashin son mutane""."

"""A'a ba shishshigi ka ke yi mini ba, ka yi ha™uri mana"""

"Ya wani hura hanci ya ce ""Ok, Allah ya taimaka""."

"Ta ce ""Yauwwa na gode, zan din ga gaya maka abu idan ya faru"""

"Ya ce ""Promise?"""

"""In sha Allah """

"""To shikenan, abu na daWi ko akasin haka, kar mu Soyewa juna"""

"Ummi ta ce ""To"""

"""Good dear, gobe in Allah ya kaimu zan zo na ga wurin"""

"Tayi murmushi ta ce ""To Allah ya kawo ka"""

"""Amin, goodnight"" suka yi sallama tana jinjina daru irin na raihan."

"Status take kallo, ta kai kan status Win raihan, yana tsaye a gym, ya tsaya a jikin mudubi yayi hoto, daga shi sai"

"gajeren wando, ya Waga wani ™arfe jijiyoyin jikinsa duk sun Waga, ga cikinsa ya rabu kashi shida (six packs) ga ™irjinsa kwance da gashi har saman cikin sa."

"Tayi reply da ""Babban mutum meye haka?"""

"""A ina?"""

"""Ka saka hotonka babu kaya, ba mutunci a haka, dan Allah ka cire"""

"Ya amsa mata da ""Ai ni ba mace bane"""

"""Duk da haka, manya ba sa haka, a cire dan Allah """

"Yana daga kwance yake murmushi, ya ce ""To shikenan, an gama babbar yaya, in sha Allah ba zan sake sakawa ba""."

"""Yauwwa babban mutum, Allah ya yi albarka ya kula da rayuwarka"""

"""Amin ya rabb yayata, godiya nake Allah ya kula mini da ke"""

"""Amin tare da kai"" ta ajiye wayar tana murmushi."

"Washegari har shagon ya je ya tarar da ummi, sai dai ya ji daWin ganinta a kauwwame a wuri Waya, ba wani aiki take"

na wahala ba.

"Ya samu wuri ya zauna suka gaisa da manager, ya hau yi wa ummi hira."

"Da farko a Wan tsorace take, ko manager zai ce tayi laifi, amma yaga bai ce musu komai ba, har lokacin tasinta yayi,"

yana wurin.

"Da suka fito ya kalleta ya ce ""Wai nawa zasu din ga biyanki ne?"""

"Cikin murna ta ce ""Dubu sha biyar duk wata"""

"""Me?""yayi maganar yana yatsune fuska."

"""Dubu sha biyar"" ta maimaita masa."

"""Share-share zaki din ga yi ne? Ki zo ki wuni a dubu sha biyar, duk girman shagon nan dan son kai""."

"Ummi ta waiwaya ta ga babu wanda yake jin su ta ce ""Kayi a hankali, dubu sha biyar ina laifi, da waye ya bani?""."

"""Degree holder da aikin dubu sha biyar a wata, me 15k zata yi miki a wata, mussman ku mata masu tsarabe-tsarabe,"

"ni fa a wata data da katin waya na dubu ashirin nake sawa zuwa sama"" Ummi ta buWe baki tana kallon sa, saboda abun ya Waure mata kai, har ya kaita gida mita yake yi, yana nanata dubu sha biyar ta yi kaWan, tayi masa shiru ta™i kula shi. Dan in dai shariya ce ummi ta ™ware a wannan fannin."

"""Ni ki ka share ko, wato idan na gaji na yi shiru?"" gyara zamanta tayi tana cigaba da kallon window."

"A hankali ya ce ""Miskili ka fi mahaukaci ban haushi""."

***

"Misalin ™arfe goma sha biyu da rabi na dare, raihan da mahaifinsu, chief accountant da sauran accountants mutum biyu, lawyoyin Alhaji Tahir su biyu, sai kuma manajojinsa, zaune a wani katafaren office, ko ina fitilu kamar rana, kowa gabansa da ruwa da lemo, gefe ga flask na shayi, gaba Wayansu raihan ne kawai yaro a cikinsu."

Šaya bayan Waya kowa ya din ga gabatar da bayaninsa n shekara a kan Sangaren da yake jagoranta.

"Suka kammala tsaf, sannan raihan ya tashi, ya yi connecting system Win sa da projector, ya fara bayanin abubuwan"

"da ya tattara daga bayanan su, ribar da suka samu a shekarar, ya tabbattar wa da mahaifinsu duk sun bibiyi shige da ficen kuWi na shekarar, kuma sun yi dai-dai da bayanan da abun da kowane accountant yayi presenting."

"Ya ware harajin da zasu biya, na ciki da wajen Nigeria, ya ware kuWin zakka, kuWin abun da ake rabawa ma'aikata na riba bayan albashinsu, abubuwan da suke bu™ata, kuWin duk wani abu da ya shafi sadaka da makamantansu, da kuma kuWin umara na mutum goma, kamar dai yadda Alhajin ya umarce shi."

"Tafa masa Alhaji Tahir ya hau yi, ya ce ""˜araminsu babbansu, am so much proud of you, ban zaci zaka iya ™o™ari"

"haka ba, saboda na san aikin ba ™arami bane""."

"Chief accountant ya ce ""Ni kaina ya bani mamaki, yayi ™o™ari sosai da sosai, na bi duk abubuwan da yayi, kamar dai yadda ka saba ne, yayi iya yin sa, kuma da alama zai kamanta adalci kamar dai kai, sai dai rigimamme ne"""

"Alhaji Tahir ya yi murmushi ya ce ""Ai na san halin kayana"" suka yi dariya baki Waya."

"Suka ™arasa tattaunawa, da bibiyar abubuwan da Raihan ya gabatar, daga bisani Alhaji Tahir ya ce kowane Sangare"

"su rubuto abun da suke bu™ata, na gyara ko makamancin haka, raihan zai duba, shi zai je hutun ta™aitaccen lokaci."

"Duk suka gamsu da abubuwan da aka tattauna, tare da yi wa Alhaji Tahir addu'a saboda mutum ne mai farantawa"

"ma'aikatansa, dan ya ce abokan nemansa ne, bayan iyalansa ba shi da sama da su."

"Dirver ya Wauke su zuwa gida, a hanya raihan ya ce ""Alhaji"""

"""Na'am babban mutum"""

"""Tsakani da Allah aikin nan da wahala, kuma ko murmurewa ban yi ba, ka ce a kawo mini duba wani abu, ni fa ban"

"san komai ba, dan Allah a kaiwa su yaya sagir, gaba Waya ´an kwanakin nan saboda aikin nan, ko bacci bana yi sosai"" ran™washin da Alhajin yayi masa ne ya sa shi yin shiru yana kallon sa."

"""Kana da nasibi a kan harkar kasuwanci raihan, amma wasa da shiririta sun yi maka yawa, da aikin kashe-kashen"

"kuWi, office zan baka a head branch, a din ga baka salary"""

"Cikin sangarta ya ce ""A'a dan Allah, shagona fa da nake ta processing, ka fa bani jari rance, ka manta, kayana sun"

"kusa zuwa fa""."

"""Na sani raihan, akwai abun da nake targeting ne"""

"Raihan ya ce ""To, Allah ya taimaka, amma ba sai na sake duba wani abun ba ko? Kuma ba sai na yi maka aikin ba"

"ko?""."

"""Sai fa ka yi, gara ma ka shirya"""

"Raihan ya kifa kansa ya ce ""Wayyo mami, dama ban dawo kano ba"""

"Alhaji Tahir yayi dariya ya ce ""Ko ina ka tafi, i know how to deals with you, Munnir ya sangarta ka, kashe kuWi kawai"

"ka iya, baka iya nema ba"" yayi maganar yana murWe masa kunne."

"Raihan ya Wago da sauri ya ce ""Ka tambayeshi ka ji, na sayar da agoguna, na sayar da takalma, kuma na tara kuWi"""

"Alhaji Tahir dariya kawai yake yi wa raihan, so yake dole sai ya zame, kuma ya san dalilin sa na yin haka, dan raihan"

"akwai biyayya in dai abu zai faranta masa rai zai yi, da mamansa ne ma suke faWa wasu lokutan ba su fiye shiri ba, idan ta zo da abu na son zuciya, ya ce ba zai yi ba."

"Duk da ummi ta Wan girmewa Raihan, sannu a hankali ya nuna mata shi namiji ne, domin kuwa yafi ummi wayo nesa"

"ba kusa ba, dan bata ankara ba, suka yi wani irin mugun sabo da ita da shi, duk Wari-Warinta da shi, ta sake jiki da shi, dan barkwancinsa kawai nishaWi yake saka ta."

"Kullum a wurinta yake karyawa, da safe sai ta tafi masa da abinci, kuma cikin ikon Allah babu wanda ya sanya mata"

ido ya lura da shige da ficenta.

"Shi kansa raihan a tarayyarsa da ummi, ya san tana da baki dan tana magana tana tsoron yi ne, saboda yanayi na"

yadda al'umma suke karSar ta.

"Idan suna hira, wasu lokutan manager sai ya kalleta ya ce ""Wai ummi dama kina da baki haka?"" Sai ta yi shiru ta"

daina maganar cikin jin kunya.

"Gaba Waya ta daina jin nauyin raihan, haka kurum sai ya zame daga office, ya taho wurin aikinta, manager har"

"tambayarsa yake ""Wai kai Raihan baka sana'a ne? Kullum kana li™e a wurin ummi?""."

"Kasancewar manager matashi ne, da kaWan zai girmewa ummi, ™anin mai shagon ne, dan haka Raihan ya ce ""Eh ni"

"bani da sana'a, zaman banza nake a yanzu, shiyasa kullum muke tare da ita""."

"""Ta ce Abdul yayanta ne, kai kuma ™aninta, anya ba ka girmeta ba kuwa? Ka yi ta mata wayo, ta zo da Wan abincinta,"

"ta ajiye maka ka zo ka cinye, ka hanata sakat da surutu, ka zo in baka aiki kaima""."

"Raihan ya ce ""Allah ya kiyaye in yi aiki ku biyani dubu sha biyar, dan wayo, dan kun ganta saliha, ai ta kusa daina"

"aikin nan""."

"Manager ya ce ""Ai tawakalli ta fika, shiyasa take aikin, kai ka raina sana'a, kullum kana li™e da ita, ka cinye mata abinci, kuma kana jiran a biyata ka karSe mata kuWi""."

"Raihan ya ce ""Wai manager abincin nan daga gidanka ake kawo wa ne? Ina ruwanka ne ka dameni fa"""

"Idan suna abun su shi da manager, sai dai tayi ta dariya, kamar sako da sako manager komai sai yayi magana,"

shikuma raihan ba™ar magana da neman tsokana.

"Ummi na jin daWin aikinta a wurin nan, ko albashin farko ba a bata ba, amma manager yana daga cikin mutanen da"

"suke mutuntata, bai taSa nuna mata ™yama ba, kuma tana iya ™o™arin ta wurin kula da coustomers Win su, idan ta je da wuri ba ruwanta, har share-share yi take yi tayi mopping gaba Waya ba ta da damuwa."

Zamanta a wurin yana rage mata damuwoyi da yawa.

"Yanzu ma tana ta bawa raihan labarin rigimar noor, ba ta da wata hira sai ta noor."

"Cikin nishaWi take hirar, Raihan yana kallonta, ya ce ""Ya aka yi ha™orinki Waya ya Salle ne? Ko dai da kina yarinya kin"

"yi rashin ji ne?"""

"Ta yi murmushi tana dariyar ya™e, da tuna yadda aka yi ha™orin ya Salle ranar salla ta ce ""A ™addara bana jin"

"magana ne, na taho da gudu ranar salla, na faWa cikin kwanuka na buge baki da tukunya, ha™orin ya Salle"" tayi maganar tana tuna yadda idiris yayi ball da ita ranar."

"Raihan yayi dariya ya ce ""Ai da alama, kuma fa da ya Salle Win yafi kyau, amma dai mijinki sai ya rage sadaki, saboda"

"Sallewar ha™orin nan, duk da ta wani fannin sai ya ™ara, tun da kina cikin matan da malaman fi™hu suka ce a ™arawa sadaki""."

"Basar da zancen tayi, saboda jin zai Waukko wani babban karatu mai nauyin gaske, ita ina ta ga ko saurayi balle ayi"

"zancen ™ari ko ragin sadaki, ita da tun da take, ba wanda ya taSa cewa yana sonta?."

"Raihan yayi mugun sabo da abincin ummi, kusan kullum a wurinta yake karyawa, ba tare da

31 / 74