CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   65 / 74

192K to 195K   out of 219.4K words

da bincike ba, sai dr. Ya dawo, amma fushi dole ayi"

"fushi da su"""

"shi dai raihan ya rasa menene yake yi masa daWi, ga rashin lafiyar ummi, ga faWan Alhaji da ya™i saurarensa."

"Salim ya Wauki Alhaji suka tafi gida, tun da yaje gida yake cigaba da faWa a kan abun da ya faru, hankalin mami yayi mugun tashi, dan yadda ransa ya yi mummunan Sacin nan, zai iya aikata komai dan kamar ´ar cikinsa aka yi wa haka"

Wauki lamarin da zafin gaske.

"Ta din ga kiran raihan tana jaddada masa, kar ya kuskura ya gaya wa Alhaji ita ce ta saka ya saki ummi."

"""Mami na ji, ni ba zan faWa ba, amma ummi fa?"""

"""Au kai sai ka bari ta faWa Win?"""

"""Mami ya zan yi, tayaya? Zan yi mata dole ne, tana kwance muna fama ba ta da lafiya, ba zama ta fahimci me nake"

"nufi ba"" mursisi raihan ya nuna wa mami ba zai tursasa ummi ba. Bayan ya kashe wayar ya kalli wayar ya ce ""Mami ina fatan zaki fahimci cewa, Wan adam duk ™in da ki ke yi masa wataran zai iya yi miki rana, ko ki nemi alfarma a wurinsa."

"Kwana biyu ummi ta Wan warware, ranar dr. Ya dawo, Alhaji dai tare da Salim suke zuwa asibiti, haka Hajiya ma take"

sintiri.

"Tun da raihan yayi aure, Alhaji da Salim suke Wasawa saboda Alhaji ya jinjinawa Salim yadda yayi playing role Win sa na babban yaya ga raihan ba tare da wata adawa ba. Kuma a hankali ya lura da ya rage fitina sosai da sosai, dan ko fita baya son yi suna tare da Alhaji."

"Alhaji ya kasa shiru, sai da ya tambaye shi, dalilin canzawarsa lokaci Waya yayi murmushi ya ce ""Alhaji kenan, ai ko"

"dabba idan kana mutunta uwata zata so ka, balle Wan Adam ni dama wasu lokutan babarsa ke sanyawa nake ja baya da shi, duk abun da yake faruwa ina sane da yadda mutunta da girmama mahaifiyarmu. Da na raka shi maiduguri ma, yadda dangin matarsa suka din ga yaba kamalarmu na ji daWin hakan sosai, na ™ara yadda da zama mutumin banza ba shi da wata fa'ida. kuma ™anina zai yi aure very soon zai fara tara zuriya, kuma yaransa namu ne, abun kunya ne a garemu yaranmu su taso su ganmu a irin wannan yanayin. Ina ta addu'a kuma ina jan hankalin Sagir ma. Abu na gaba rayuwar raihan da matarsa ta burgeni, da har na ji nima ina son yin aure, amma na san za a iya hanani"

"aure saboda halina, duk ruWin abokai ne dama, amma yanzu Alhamdilillah ina ta ™o™arin gyara kuskure na na baya, a"

"cigaba da yi mana addu'a""."

"Alhaji ya ji daWin kalaman Salim ya din ga saka masa albarka, tare da alwashin duk yarinyar da yake so ya sanar"

"masa, zai nema masa aurenta, tun da matar na tuba ba ta rasa miji."

"Daga haka ya ™ara janyo shi a jikinsa, da cigaba da rarrashin sa da yi masa nasiha."

"Murna ta saka sai da ya bawa Hajiya labari, Hajiya ta din ga murna ta ce ""Aini auro ummi cikin familyn nan ya zame"

"mini alkhairi mai tarin yawa, ba abun da zan cewa Allah sai godiya, Allah ya ™ara musu zaman lafiya da kwanciyar hankali, ya ™ara haWa kan zuriyarmu""."

"Yadda ummi ke ™ara girmama shi, yaya sama yaya ™asa, mutuntawa ta kowane fanni, ga yadda ita ma ta Wora da"

"kyautatwa mahaifiyarsu, dama can kuma kan a aurota, ya san yadda take mutunta kowa a gidan, hakan ya sanya shi ma yake girmamata da jin nauyinta."

"Dan wasu lokutan ta kan tsokane shi, da shi ne Wan uwanta da mama ta faWa, lokacin da suka je maiduguri, babu wasan ™anin miji tsakaninsu sai girmamawa da mutunta juna."

"A falon gidan dr. Kuwa, ga raihan, ga ummi, ga dr. Da Alhaji, sai Abdul da Salim."

"Alhaji ya kalli raihan ya ce ""To ayi ta ™e™e da ™e™e a gaban mahaifinta ka faWi saki nawa ka yi mata? Tun da dama abu"

"kan ya faru ake magance shi, da ka sanar akwai matsala ne sai a sasanta ku, kan a kawo nan amma tun da aka zo nan, sai ayi ta ta ™are."

Raihan ya yi shiru bai ce komai ba.

"""Ba magana nake yi maka ba?"""

"Kamar zai yi kuka ya ce ""Alhaji wallahi ban saki matata ba, idan ma na saketa a na mayar da ita"""

"""Rufe mini baki, abun da na ce shi zaka yi tun da har ka yi ™warin sakin mace, tun da ka ke ko tafi gidanku ka ga na"

"taSa cewa wata a matana?"""

"Ganin Alhaji zai sake rufe raihan da faWa ya sanya ta ce ""Alhaji ka yi ha™uri, ba laifinsa bane ba laifina ne, rashin"

"fahimta ne na zata sakina zai yi shi ne na tafi"""

"""A'a ban yadda ba, ™o™arin kare shi ki ke yi, babu yadda za ayi ki tafi ba tare da izininsa ba"""

"Dr. Ya ce ""Ni bama haka ba, banda abunki ummi, da lamarin ya faru maimakon ki taho gida, sai ki yi wani wurin, ayi"

"ta nemanki ba a san in da ki ke ba, haka ake yi? Ba ki taSa Sata mini rai kamar a wannan karon ba, ummi kuma saboda rashin neman albarka gidanmu na gado na iyaye da kakanni, ki ka sayar da shi haryanzu ina tantama idan ke ki ka aikata haka, kin bani kunya kuma fushi nake yi da ke"""

"Alhaji ya ce ""A'a dr. Ban tari numfashinka ba, a fara jin ta bakinta"""

"""Haba Alhaji Tahir, ai komenene hanzarinta abun da ta aikata yayi muni, iyayenta ne fa a ciki har da babarmu, wane"

"irin abu ne wannan? An ce mini ma ke ki ka yi sayi gidan, a ina ki ka samo kuWin sayen gidan?"""

"Ummi ta fashe da kuka, sai kuma nadamar abun da ta yi ya ziyarci zuciyarta, ta ga lallai ta yanke mummunan"

hukunci cikin fushi.

"Raihan ya ce ""Dan Allah kawu ka yi ha™uri, ka yi mana afuwa mun yi kuskure, ba laifin ummi bane ba, ni ne na sayi"

"gidan, saboda ta dawo, dan Allah ku yi ha™uri ku yafe mana mu koma gida ba ta da lafiya"""

"Salim ya girgiza kai, ana ™o™arin gyara abu, shi ta a koma gida yake yi, kuma sai ™umbiya-™umbiya suke yi, sun ™i"

magana sai kare juna.

"Ummi ta ™arasa gaban dr., Tana kuka ta ri™e ™afarsa ta ce ""Dan Allah kawu ka yi ha™uri, fushinka a gareni fitina ne,"

"na yi laifi na yanke hukunci cikin fushi, na yi haka ne dan rage raWaWin da yake zuciyata, wallahi dr. Wanda ku ke so na a duniyar nan ba afi a ™irga ku ba, shikenan ranar da babu ku haka zan tagayyara?."

"Na zo gidan nan, Anty ta ce ba zan zauna ba, ba zan sake zaunar mata a gida ba, na je gagarawa iya ta kore ni, wai bani da mutunci babu gadon ubana a gidan, tayaya zan koma maiduguri daga yin aurena ace ya mutu, ai sai su tsane ni, na rasa yadda zan yi na kasa tunanin komai, zuciya ta Webe ni na yi abun da na aikata dan Allah ka yi ha™uri kawu"""

"Cikin takaici ya ce ""Faridan ce ta kore ki daga gidan nan?x ummi ta jinjina kai alamar eh."

"Raihan ya ce ""Dan Allah kawu ka yi ha™uri, mun yi laifi ""."

"""Rufewa mutane baki, duk da baka saketa ba ya za ayi haka ta faru, kuma kema ummi waye ya gaya miki dr. ne kawai"

"babanki, ni meyasa baki zo wurina ba? Ina da masaukin da zan ajiyeki ko da ba kwa tare da raihan, tun da ba shi da kirki bai san halacci ba""."

"Salim ya yi gyaran murya ya ce ""Raihan ka yi ha™uri da abun da zan faWa, Alhaji da raihan da ummi, duk ™annena ne,"

"kuma stll ina da ´an uwa mata, da ba zan so su tozarta a gidan aure ba. Ummi da raihan suna zaune lafiya da junansu, mami ce ta saka ya saki ummi"" gaba Waya suka kalli Salim. Bai damu ba ya cigaba da cewa ""Na je gidan Raihan maigafi ya ce mini kwananta biyu ba ta gidan, kawai na ji jikina bai bani ba, mussaman tun da na ga maryam ta zo gida, da kuma saSanin da suka samu."

"Na zo nan gidan, na yi sa'a na haWu da noor, ita ta gaya mini raihan ya saki ummi, kuma mami ce ta saka shi, nan gidan kuma matar gidan ta ce ba zata zauna ba."

"Na koma gida na ritsa Nihal ta sake tabattar mini da hakan. Na je garinsu can gagarawa, na haWu da ummi kan ta bar gidan, ta gaya mini abun da ya faru, da yadda ta koma gidan yayanta ta zauna. Na yi ta zuba ido in ji ko raihan zai faWi abun da ya faru amma shiru bai yi magana ba"""

"Tsit falon yayi, raihan ya Waga kai yana kallon Salim, kenan duk wannan wahalar ya san in da ummi take, amma bai"

gaya masa ba?.

"Dr. Ya ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un"""

"Alhajin ma Innalillahi wa Innalillahi raji'un Win yake maimaitawa ""Wai mata wane irin tunani ne da su haka? Har ki saka ya saki yarinya saboda wula™anci me tayi mata?"""

"Raihan ya yi farat ya ce ""Wallahi ban saketa ba Alhaji, ban ba ta takarda ba, ban faWa mata da baki ba kawai tafiya ta yi"""

"""Rufe mini baki, tun da nake banbamina ka gaya mini abun da ya faru?"" Raihan ya sunkuyar da kai."

"""Kema kuma ummi baki faWa ba duk ku ka yi shiru ko?"""

"Salim ya ce ""Alhaji, dan Allah duk ku yi ha™uri aikin gama ya riga ya gama, tun da dai ya ce bai saketa ba, ayi ha™uri"

"su koma gidansu"""

"Raihan ya ce ""Eh Alhaji, ayi ha™uri dan Allah, kawu dan Allah ayi ha™uri dan girman Allah"""

"Dr. Ya ce ""Shikenan, Wauki matarka ku tafi, Allah ya kiyaye gaba"""

"Alhaji ya ce ""Da dai ka bari an hukunta shi daga shi har ita"""

Raihan cikin zumuWi ya cewa ummi ta tashi su tafi.

"Daga dr. Har kawu sun ji takaicin abun da ya faru, sun daWe suna tattaunawa sannan suka yi sallama."

Sai dai Alhaji ma ya yi wa Salim faWa sosai na Soye masa abun da ya faru.

"Sai dai danne fushinsa yayi, dan ba ™aramin takaici da kunya ya sha ba, da aka ce wai Bilki ce ta saka raihan ya saki"

ummi.

"Dr. Bai cewa Farida komai ba, dan haka ba ta kawo zai ce mata wani abu ba."

"Daga ™auye sagir ya kira dr. A waya, kamar zai fashe da kuka yana yi masa magiya a kan ya dubi Allah ya yi wani abu"

"a kan lamarin nan, sun rasa yadda za su yi ba za su iya haya ba."

"Dr. Ya ce ""Sagir ai aikin gama ya riga ya gama, sun riga sun sai gida, sai ku yi magana da su, ko ku din ga biyanta haya"

"ko kuma ku bar mata ni ban san yadda zan daidaita wannan al'amarin ba"""

"""Yanzu haka zamu tagayyara da mu da mahaifiyarmu?"""

"""To Sagir ya zan yi? Ku kuka nuna wa yarinyar nan ™iyayya, kuna ina iya ta koreta daga gidan waye yayi magana a"

"cikinku? Ko kana tunanin za ta manta wahalar da ta sha tana yarinya babu wanda ya iya jiSantar lamarinta? Nima da fari na Wau zafi amma daga baya na fahimce ta, kuma yanzu ummi ba a hannuna take ba, mijinta zaku tuntuSa shi ne ke da alhaki da ita yanzu"""

"Haka dr. Ya yi ta artabu da ´an gagarawa, fafur ya ce ba ruwansa."

"Alhaji yana zuwa gida, kai tsaye ya wuce sashin mami, tana zaune tana waya da Anty rakiya, a kan shirin auren"

"Safiyya, yadda Alhaji ya shigo ya sanya ta Wan tsorata ta ajiye wayar ta ce ""Alhaji lafiya?"""

"""Ban sani ba, biliki wace irin mace ce ke ne? Ina iliminki da tunaninki suke? Saboda tsabar wula™anci da rashin"

"mutunci, ki je ki saka raihan ya saki matarsa? Ki zubarwa da kanki kima ki zubar mini? Na zo miki da zancen ya saketa ba a san in da ta tafi ba, ki ka nuna mini baki san zancen ba, ashe ke ce kanwa uwar gami ki ka raina mini hankali? Lokacin da na aureki bilki sa'an aurenki ne ni? Ban taSa yi miki gori ba amma yau zan yi ke kin san idan nasabar dukiya ce ke ba sa'ar aurena ba ce, idan kyau ne na fiki ta ko ina, soyayya ce ta saka na aureki ke ba auren na aure ki, na zauna da ke nake kyautata miki? Ke ba a auren aka auri naki ´a´an? Kin tsiro da zancen yayi aure yana ta ™o™arin kaucewa, kina ta wasu abubuwa ashe ke kin je kin saka ya saketa. Wallahi bilki idan ba ki shiga hankalinki ba, idan baki bar yaron nan ya zauna lafiya da matarsa ba, kema zaki koma naku gidan, tun da ke ba mutuniyar kirki ba ce"""

"A razane ta kalleshi ta ce ""Alhaji ni ce zan koma gidanmu, da girmana da komai?"""

"""Eh ke Win, zama dake ai ba dole bane ba, tun da ba ki da girma kema"" yayi mata ta tas ya fice a fusace."

"""Lallai yarinyar nan, wato sai da ta faWa kenan? To wallahi da ni take zancen, Wa na ne sai ta rabu da shi in dai ina"

"raye""."

"Raihan kuwa cigaba da tattalin matarsa yayi, yana rarrashinta."

"Kwanan ummi uku da komawa gidan raihan, dr. Ya saka noor ta koma gidan ummi ta Wan zauna da ita saboda rashin"

lafiya.

"˜arshe Alhaji ne ya sake tafiya Abuja, wurin sabon kamfaninsu, saboda gaba Waya raihan hankalinsa ba ya jikinsa,"

"saboda ummi kamar ba za ta yi rai ba, saboda wahalar laulayi."

"Sai dai mami ba ta daddara ba, sai da ta je har gidan raihan, ta sake yi wa ummi wankin babban bargo, ta zageta tsaf"

"raihan baya nan, noor kuma ta tafi makaranta."

"Har ta yi ta gama cin mutuncin ta, ummi ba ta tanka mata ba, dan ita ciwon da take fama ya isheta."

"Sai dai maganganun da ta gaya mata na cin mutunci sun yi mata zafi, amma ta shanye."

Share² da girki duk noor ce take yi wa ummi.

"Da azahar raihan yake cewa ummi, dr. Ya ce zai zo, dan haka da kanta ta lallaSa ta shiga kitchen ta taya noor suka yi girki."

"Bayan la'asar sai ga dr. Da ´an uwan babanta na gagarawa, har da yaya magaji."

"Suka gaisa, ´an mazan nan da ba su taSa zuwa gidan ummi ba, suka din ga mamaki ganin uban gidan da ummi take"

ciki.

"Suka fake da yi wa ummi ya jiki, sannan kawu Ilyasu ya ce ""Ummi, dama zuwa muka yi mu nemi afuwarki a kan"

"abubuwan da suka faru a baya, dan Allah ki yi ha™uri, iya ma ta ce a baki ha™uri, sannan dan Allah ki taimaka mana da batun gidan nan, wallahi idan muka tashi bamu san in da muka dosa ba""."

"Dr. Ya ce ""Neman yafiyarta ku ka zo ko kuma neman alfarma?"""

"""Duka, dan Allah yaron kirki ka saka baki, dan Allah a dube mu mun yi ´a´a da jikoki, bamu san ina zamu je ba, a"

"taimaka mana dan girman Allah"""

"Hashim ya yi murmushi ya sunkuyar da kai, ya tuna lokacin da mariya idan iya ta guma mata tayi kuka, ta ce in Allah"

ya yarda sai sun nemi alfarmar ummi.

"Raihan ya ce ""To ai ni bani da ta cewa, ni da na sai gida, ummi na sayawa ba kaina ba, dan haka gida nata ne ba"

"nawa ba, kuma ni ban san me ku ka yi mata ba, ba zan tursasa mata ba"""

"""Ummana, ki yi magana mana"" dr. Yayi maganar yana kallon ta."

"Hawaye ya ™wace mata ta ce ""Kawuna duk abun da ka yanke shikenan"""

"""A'a Ummi, ba zan takura miki ba, ki samu lokaci ki yanke hukuncin da ki ke ganin ya dace sai ki tuntuSe ni, alfarma"

"Waya zan nema musu, a bar su a gidan kan ki yanke hukuncin"""

"Ta jinjina masa kai, tana share hawaye."

"""Ke mai ha™uri ce da juriya, kuma ha™urin ne ya kawo ki wannan matakin, ni shaida ne an zalunce ki ummi, kin"

"fuskanci ™alubale a rayuwar ki mai tarin yawa, amma ki yi ha™uri, ba a canza tuwo suna, ko ba kya so dangin mahaifinki ne, ki yi ha™uri ko kin Wauki fansa ba zaki huce ba"" ta jinjinawa dr. Kai cike da borin kunya, suma suka cigaba da ba wa ummi ha™uri."

"Sun raka su za su tafi, dr. Ya ja ummi gefe, ya ™ara yi mata nasiha sannan ya ce ""Mamana zaki iya tuna wata magana da ki ka gaya mini shekarun baya, da zamu tashi daga tsohon gidanmu?"""

"Ummi ta Wan yi shiru ta ce ""Wace maganar kawu?"""

"""Da ki ka ce ina ma na gyara tsohon gidan, in an ga in da mamanki take ku zauna tare a ciki"""

"Ummi ta yi murmushi ta ce ""Kawu lokacin ai har da ™uruciya"""

"Yayi murmushi ya ce ""Yanzu fa?"""

"""An girma"" tayi maganar da ´ar dariya."

"""What if, hakan ta kasance?"""

"Ummi ta Wan rausayar da kai ta ce ""Da na yi murna mara misaltuwa, ni kaina da zai yiwu da na dawo da ita gidana,"

"amma ga yanayin yadda nake zaune da uwar mijina kar na janyo mana gori""."

"""No ba wannan ba, auren mamanki nake son yi, zan gyara mata tsohon gidana na sakata a ciki"""

Ummi ta waro ido tana kallon dr.

"""Ya dai mamana, ko baki ji daWi ba?"""

"""Kawu, amma...Anty fa?"""

"""Babu ruwanki da ita, abun ne ya faWo mini na ce bari na Wan tuntuSe ki"""

"Ummi ta faWaWa murmushinta ta zube a kan gwiwoyinta ta ce ""Kawu da ka gama yi mini komai, dawo da mama kusa da ni, Na amince Wari bisa Wari, Allah ya sanya alkhairi """

"Ya ce ""Tashi maza, bana son wani ya san me ake ciki, ai lokacin da na ganota ma, na yi niyyar hakan iya ta hana,"

"amma a wannan karon abun da farida tayi miki, ya sanya na ™ara ganin muhimmancin hakan. Na fara magana da baba ma, da kuWin aure da sadaki da komai rana Waya za a kai a Waura, ina ga da ita zan tafi Uganda, in ™arasa karatun tana tare da ni"""

"Idan ummi ta fahimta dai-dai, kamar da haka dr. Yake son hukunta farida."

"""Allah ya ba da iko kawu,

65 / 74