CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   5 / 74

12K to 15K   out of 219.4K words

yi, wanka kansa sai ta yi da gaske take iya yi."

"Daga kwanciya sai kuka, amma hakan bai sanya ta tsira daga tashin hankalin Iya ba, ga kyarar ummi da take yi kamar ba jininta ba, wanda hakan ya fara tunzura yayar mariya maryam."

"Kwanan bashir goma sha huWu da rasuwa, rabi'u ya zo yayi sallama, suka amsa ya sake yi musu gaisuwa."

"Ya ce wa iya ""Ina mariya, ina son zan yi magana da ku ne"""

"Iya ta ce ""Dole ne sai ta nan? In dai abun da ya shafi Wa na ne, gaya mini kawai ina jinka"""

"""Wane irin a gaya miki kawai? Ai tana da hakkin sanin menene ita ma, tun da mijinta ne"" yaya maryam tayi maganar"

"a zuciye kamar ta kife iya da mari, saboda a zamanta Win nan ta gane lallai mariya tayi zaman hauri."

"""Rashin kunya zaki yi mini?"""

"""Ba wani rashin kunya, maganar gaskiya ce ai. Ke mariya fito za ayi magana"""

"Jiki a sanyaye mariya ta fito cikin hijjabi, ta zo ta samu wuri ta zauna."

"Suka sake gaisawa da mariya, yayi mata gaisuwa, Sagir yayi sallama ya shigo suka amsa masa, shima ya samu wuri ya"

zauna.

"Rabi'u ya ce ""Yauwwa, dama ni na yi masa magana tun da yana gida na ce masa ya shigo, Iya kamar yadda ki ka roi"

"na tafi da bashir lagos, ya nemo arziki, to mun sauka Lagos lafiya""."

"Maryam ta ce ""Amma ki ka ce mariya ce ta ce lallai sai ya tafi neman kuWi"""

"Iya a fusace ta ce ""Wai wace irin mara tarbiyya ce, arya nake yi kenan, matsin da take yi masa ya sanya na yi masa magana, ya tafi da shi"""

"Maryam ta ce ""Amma ai ba haka ki faWa ba, ki ka saka yayanmu ya din ga ci mata mutunci a gaban mutane, wallahi"

"ki ji tsoron Allah"""

"Rabi'u ya ce ""Dan Allah ku yi hauri, ku saurare ni ku ji, bayan zuwanmu Lagos, mun fara sana'ar fawa da balarabe,"

"kasancewar ba shi da account, yake tarawa a account Wina, ya ce mini mariya ta sayar da kayanta, ta bashi kuWin, amma shi a bashi ya karSa, zai mayar mata da kuWinta, dan haka ba laifi ya tara kuWi, riba kawai kusan dubu sittin, uwar kuWin sa da ribarsa da komai, kusan dubu Wari biyu, basussuka da sauran su, duk na biya masa dubu Wari da arba'in ne suka rage, mun taho gida da niyyar idan mun zo na cire kuWin na bashi."

"A hanya an fashi suka tare mu, suka wace mana kaya, da kayan tsarabar sa, har sun yi gaba ya tashi kan su arasa"

"barin wurin, shi ne suka harbe shi a irjin sa, kan ya rasu ya ce: kar a raba gado, sai an biya mariya kuWinta na kayanta, da sauran kuWin da take bin sa"" Ya kalli ummi da ke zaune tana bin su da kallo, sannan ya kalli mariya ya ce ""Ya ce; ki kula masa da ummi, sannan ki yafe masa"" yana faWar haka mariya ta sanya tafukan hannunta ta sake fashewa da kuka."

"""Ni bai ce maka komai a kai na ba?"" Iya tayi maganar tana kallon rabi'u."

"""Yana cikin maganar yayi kalmar shahada, ummin dai ya fi nanatawa"""

"Ta share hawayen da ke shirin zubo mata sannan ta ce ""Ba wani zancen tana bin sa kuWi, ni ban yi wannan maganar da shi ba, dan haka ka je ka Webo kuWi ka kawo mini"""

"Maryam ta ce ""A kawo miki kuWi kiyi me da su? Ai kuWi na magada ne, kuma sai mariya ta gama idda za a raba gado,"

"saboda a tabattar da babu ciki""."

"""Ba dai ciki ba, shekara nawa rabonta da haihuwa, tun daga wannan mummunar yarinyar fuska kamar turotso, ba ta"

"sake haihuwa ba, ba haihuwa take ba, dan haka ba ta da wani ciki. Wa ya sani ma ko balaraben baya haihuwa"""

"""To me ki ke nufi, ummin ba ar ku ba ce ba? Wai ke matar nan anya musulma ce ke? Kin yi imani da Allah kuwa?"""

"Sagir ya ce ""Ke malama kar ki sake ki zagar mana uwa, na gaya miki"" miewa maryam ta yi ta ce ""Na zageta Win, ka yi abun da zaka yi. Azzalumar tsohuwa mara imani da tausayi, ashe ke ki ka ingiza Wanki ya tafi neman kuWi, amma kin"

"saka yarinya a gaba, kina ta yi mata sharri, to wallahi dan kanki, ummi kuma idan ba ar ku ba ce, sai ki fita neman ubanta"" nan da nan hayaniya ta Sarke."

"Mariya ta tashi ta ce ""Dan Allah yaya maryam ki yi hauri, in dai kuWi ne, ni babu bashi tsakanina da baban ummi, na"

"rasa mijina balle abun duniya? Tumunin takabar ma na yafe, a bawa ummi hakkinta, in Wau a ta in koma in da na fito dan Allah"" tayi maganar cikin matsanancin kuka, tare da jan hannun ummi ta tafi Waki."

"Shi kansa rabi'u yayi mamakin rashin arzikin Iya, kawai ta Worawa mariya karan tsana."

"Ta sake jaddawa rabi'u ya kwaso kuWi ya kawo mata, me balaraben ya mutu ya bari, da za a tsaya wani rabe-raben gado."

"Maryam kuwa da kanta ta tafi tasha, ya bayar da sao zuwa gida, a kan lallai a cewa yayansu ya zo, akwai matsala."

"Ko abinci ba a basu, maryam ita ta din ga cefane tana ciyar su."

"Yayan su mariya ya dira a garin, Iya sai da ta yi mamakin ganinsa, maryam ta ja shi, ta ce masa akwai matsala cigaba"

"da zaman mariya a gidan nan, tana kallon irin zaman da mariya take yi a gidan, nan ta kwashe komai ta gaya masa. Abun ba aramin Sata masa rai yayi ba, wani irin tausayin mariya ya kama shi, karon farko da ya ji zai goyi bayan anwarsa, dan haka ya yanke cewa kawai zasu Wauki mariya da ummi su tafi."

"Dan haka ya je ya samu iya ya ce mata, washegari da safe zasu yi sammako su tafi Maiduguri, yaso su zauna su"

"cigaba da gaisuwa, tayi takaba a Wakin mijinta, amma wasu dalilai ya sanya sun yanke shawarar su tafi da ita gida kawai."

"Iya ta ce ""Shikenan babu laifi"""

"Mariya ta wani fannin ta ji daWi zasu koma gida, wani Sangaren wata irin kewar Wakinta da mai Wakik wato baban ummi, ta sake mamaye mata zuciya, har take jin anya ba za ta ce a bar ta a Wakin nan ba, za ta cigaba da hauri da"

"ita, kawai dan ya din ga gurbin da bashir yake dabdala."

"A daren Maryam ta taimaka mata, ta harhaWa kayanta, abun da zasu buata, Maryam ta ce daga baya azo a sayar da sauran kayanta, dan ba zasu iya dakon kaya zuwa Maiduguri ba."

"Da sassafe maryam ta yi wa ummi wanka, suka yi wanka suka karya, ummi tana murna zasu tafi su bar gidan nan,"

"tana fatan Allah ya sa idan sun je can babu yara masu tsokanar ta, ko dukanta."

"Sun fito maryam na ce mata, ta yi sallama da mutanen gidan, ta nemi afuwarsu, Iya na tsaye tana kallon su."

"Iya ya ce ""Ummi zo mana mu yi sallama"". Saroro ummi tayi tana kallon iya, ta Waga kai ta kalli mariya, mariya ta ce"

"""Je ki Iya na kira"""

"Ummi ta tafi sannu a hankali, ta arasa gaban iya."

"Caraf iya ta sanya hannu ta rie hannun ummi, sannan ta kalli mariya ta ce ""To, Allah ya raka taki gona, ummi dai ba"

"da ita ki ka zo ba, kin san wannan, dan haka a sauka lafiya"""

"Mariya tayi turus tana kallon iya, dan ganin abun take kamar almara."

"Maryam ta ce ""Ban gane ba, yarinyar da ki ka ce ba taku ba ce ba"""

"""acin rai ne ya sanya ni faWar hakan, ba zan bayar da ita aje ayi mata gurguwar tarbiyya ba, ta tashi tana sa'insa da"

"manya ba, dan haka ni zan rie ummi, ita kaWai ya haifa, na rasa Wa na, ina buatar ganin jinin sa a gabana""."

"Cikin kuka mariya ta ce ""Dan martabar Allah kar ki yi mini haka iya, ba zan iya jure zama babu ummi a kusa da ni ba,"

"idan ma tafiyar ce na fasa, dan Allah ki bani a ta""."

"""A a, a kan me zan hana ki tafiya, haifarki na yi, na rasa Wa na balle wata ke, Allah ya raka taki gona"""

"oarin wacewa ummi ta fara yi, tana kiran sunan mama."

"""Nutsu dan ubanki"" Iya tayi mata tsawa."

"Yayansu mariya ya shigo, yana cewa su fito kar su yi rana, amma ya tarar da sabuwar dambarwa."

"Juyin duniya, Iya ta ce ba zata bayar da ummi ba."

"Mariya ta zube a kan gwiwoyinta, tana gursheen kuka, a kan iya ta bata ar ta, ta din ga cewa mutanen da suka taru, su saka baki iya ta bata ar ta, amma matar nan mirsisi tai."

"Ummi na kuka mariya na kuka, yayan su ya hasala ya kalli mariya ya ce ""Ke tashi mu tafi, in dai a ce su cinye, tashi mu tafi"""

"""Yaya ka taimake ni, ba zan iya rayuwa babu ummi ba, dan Allah kar a rabani da a ta, dan girman Allah ku yi mini"

"rai, da wanne zan ji, na rasa mijina ar ma a wace mini? Dan Allah ku bani ummina"""

"""Sai dai kiyi kukan jini kuwa"""

"A fusace ya daka wa mariya tsawa, ya ce ta wuce su tafi."

"Iya tayi tsaki ta ce ""Aikin banza, ban da rashin tarbiyya, wai a kan ar fari take wannan abun"""

"Idris ya shigo, Iya ta ce ""Kai kuma mun yi magana ka Sata mini lokaci, Wauke ta ka tafi da ita in da na ce maka"""

"Ya arasa babu walwala, zai dani hannun ummi, ummi ya rirrie Iya, tana wani irin kuka, dan a rayuwarta, ta tsani"

"ko haWa hanya su yi da idris, ta arfin tsiya ya dani ummi, tana kuka tana kiran mama, mariya ta bi bayansu da gudu tana kiran ""Ka zo ka bani a ta, ku bani a ta ba aunar ta ku ke yi ba, ku bani a ta. Yaya maryam ki karSo mini a ta, ke shaida ce ba son ummi suke yi ba"""

"Cikin tausaya maryam ta ce ""Zaki kashe kanki ne? In dai ummi ce Allah zai kula miki da ita"" shiru ta yi tana kallon"

"maryam, ana gobe bashir zai tafi yake cewa Allah ga a ta da mata ta Allah ka kula mini da su."

"""Wuce mu tafi, su je su cinye ta, kema kina da masu sonki"" auwwalu ne ya bi bayansu da warin takalmin mariya, dan"

"takalmi Waya ne a afarta, hawaye ne kawai yake zuba daga idonta, can arshen hanya ta hango ummi tana Waga mata hannu tana kiran mama cikin hawaye!"

"Iya ta ce ""Ba dai ke tsagera ba, daga ke har yayar taki dai-dai nake da ku, ummi ce dai tana hannuna, ba wani uban"

"gado da za a raba, a baki ku cinye, gayyar tsiya arna a idi""."

"*Page Win nan sadaukarwa ne, ga duk matar da ta rasa mijinta ko aurenta, kuma aka zo aka rabata da aanta, we"

"know is difficult to endure, ku yi hauri, ku yi hauri, ku yi hauri Allah ya shiga lamarinku, ya kula muku da yaranku*"

Ayshercool

08081012143

*CUTARWA!*

Watpad ayshercool7724

Arewabooks ayshercool7724

YouTube https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels What's app 08081012143

BRIGHT PENS

(FREE BATCH)

"*BRIGHT PENS...* _suna mara ba da masu buatar a tallata musu kasuwancinsu, masu siyar da turarruka, kayan"

"sawa, magani komai da komai, cikin saui za a tallata musu a cikin duka littafan guda uku "

"MUNAFUKIN MIJI, YI WA KAI*_"

Tsari

Duk page Waya 200 Duka littafin kuma 600

Shafi biyar a littafi Waya 1000 A littafai uku kuma 3000

Domin arfin bayani sai a yi wa wannan number magana 08164069385 

P5

"*CUTARWA,"

"Har suka je tasha, jan afa kawai mariya take yi, dan bata gane komai, hankalinta yana kan ummi, wace irin rayuwa"

"ummi za ta yi a wannan gidan? Tana nan ma a ya aka cika, balle yanzu da babu idonta, kuma ya zamana ba ayi rabuwar arziki ba."

"""Allah ka kula mini da a ta, Allah kar ka sanya a ta ta lalace, Ubangiji Allah ka duba mini ita, ka tsare mini ita, Allah"

"kai ka san dalilin da ya sanya, ka karSi mahaifinta ka rabani da ita, Allah ka kula mini da ita. Haka ta din ga wannan addu'ar, jin abubuwan take tamkar a cikin nannauyan bacci, da take fatan ta farka."

"Har suka shiga mota suka kama hanya, duk wata nasiha da maryam ke yi mata, ba ji take ba, balle ta fahimta."

"Mariya ji take tamkar ta sauka daga cikin motar nan, ta koma ta rayu da ummi, ta san ummi wahala kawai za ta sha,"

dan iya ba aunarta take yi ba.

"Tunawa da tayi da cin zarafin da aka yi wa ummi, ya sake karya mata gwiwa, ta sake fashewa da kuka mai sauti."

"""Idan ba zaki rufe mana baki ba, a tsaya ki sauka ki koma, ki je duk uban da za su yi miki, su yi miki, sai ka ce a kanki"

"aka fara haihuwa, duk cin zarafin da suka yi miki bai isheki ba, ba dai a ba ce su je su cinye ta, ai ta su ce da ma, dangin uba su ke da Wa"" tun da ya fara yi mata masifar an cikin motar suka yi tsit, sai da ya gama ake bashi hauri."

"Maryam ta san abun da mariya ke ji, dan haka ta rungume ta tana rarrashinta, haka tana ji tana gani ta bar garin da"

"duka goma da ashirin, ga rashin miji ga rashin a."

"Ummi kuwa sai can daf da magariba aka saka yara suka rakata gida, dan can gidan wata ar uwarta ta sanya aka kai ta."

"Ta ci kuka ta oshi, sai ajiyar zuciya take yi, ana zuwa gidan da sauri ta shiga ta nufi ofar Wakinsu, sai dai ta tarar da shi da aton kwaWon da su mariya suka rufe Wakin da shi."

"Ta nemi wuri ta zauna a ofar Wakin, ta cigaba da rera kuka."

"Babu wanda ya saurareta, balle ya kula da ita ya rarrasheta."

"Sa'adatu ce tayi sallama, ta kawo wa iya tuwon dare."

"Ta ajiye mata suka taSa hira, ta tashi fito, tana daf da shiga sashinta, ta ji ana bin ta a baya, ta tsaya ta waiwayo taga"

ummi.

"""Ke, lafiya ki ke bina?"""

"""Dan Allah ina mama? Haryanzu ba ta dawo ba, ta buWe mana Waki in yi salla, sanyi nake ji"""

"Sa'adatu ta yi shiru tana kallon ummi, sam ba ta ga dalilin da zai sanya iya raba mariya da ar ta ba, ta san iya ba iya"

"rie ta zata yi ba, saboda tsabar mugunta da rashin imani."

"""Ummi babarki ba zata dawo ba, ki tafi wurin iya ki je ki kwanta, gari da sanyi"""

"""Ita ma maman ta mutu? Ba zata dawo ba kamar baba?"""

"""Ba mutuwa tayi ba, nan kusa dai ba zata dawo ba, ki yi addu'a Allah ya sanya ta dawo ta tafi da ke, can in da aka kai"

"ki kin ci abinci?"""

"Ummi ta girgiza kai ta ce ""Mama ta hana ni cin abinci a gidan mutane"""

"Sa'adatu ta ce ""Kenan wuni ki ka yi baki ci abinci ba, tafi na kai wa iya abinci, ki je ta zuba miki"" ummi ta ce ""To"""

"Ta juya jikinta a sanyaye, ta koma sashinsu, ta zauna a ofar Wakin su, tana kallon ofar Wakin Iya, kuka take a hankali"

"tana jin kewar mahaifiyarta, da yanzu mama ta yi mata wanka, ta shafa mata mai ta saka mata kayan sanyi."

"Tana nan zaune a ofar Wakin, sanyi sai ratsata yake yi, ga anan wari na bin ta."

"Gani tayi an hasketa da fitila, ta saurin rintse idanuwanta, saboda hasken fitilar, bai Wauke fitilar ba, har ya araso"

kanta ya tsaya.

"""Me ki ke yi a nan?"" Jin muryarsa ya sanya ta tashi a razane ta ja da baya jikinta na rawa, dan ita duk wani namiji"

tsoro yake bata.

"""Me ki ke yi a nan?"""

"""Mama nake jira ta dawo"""

"""Kuma sai ki zauna a nan ga sanyi, ki tafi Wakin iya ki jirata mana"""

"Ta girgiza kai ta ce ""Zan zauna a nan"""

"""Wuce ki tafi dalla!"" Yayi maganar cikin tsawa. Da sauri ta nufi Wakin Iya, ya bi bayanta."

"Sai da iya ta ga ummi, sannan ta tuna ta ce da yamma a dawo da ita."

"Iya ta ce ""Ke daga ina?"""

"""A ofar Wakinsu na ganta, wai mamanta take jira, a wannan sanyin, maimakon ta shigo nan ta jira ta""."

"Iya ta ce ""Ka ji munafuka, an tsotso a nono, amma a gaban idonki ai uwar taki ta tafi barki ko?""."

"Hashim ya ce ""Kamar yaya ina ta tafi?"""

"Iya ta ce ""Mhmm, ai mariya daga ita har an uwanta ba su da mutunci, zuwa suka yi za su tafi da ita, shi ne zasu"

"haWa da ummi, na ce ba zai yiwu ba, in rasa Wa na sannan ita ma su tafi da ita ba, na wace ta"""

"Yayi shiru yana kallon iya ya ce ""Amma iya meyasa? Kin san bata shau da kowa ba sai babarta, ga mahaifinta Allah"

"ya karSe shi""."

"""Ba ka san rayuwa ba magajin malam, mariya sam ba ta da tarbiyya, ba zan rasa Wa na kuma ta tafi da ar sa ba, ta"

"koya mata mugun hali. Tashi ki mio mini kwanon can, ki zo in zuba miki tuwo""."

"Ummi ta kawo kwano, iya ta zuba nata tuwon masara miyar karkashi, sai dai ummi ba ta son miyar karkashi. Ta"

"jagwalgwala tuwon, ta cinye samansa, ta bar guntun cikin tsoro ta ce ""Na oshi""."

"Iya ta kalleta ta, ta kalli kwanon tuwon ta ce ""Ni zan cinye miki sauran da ki ka bari?"" Ummi ta girgiza kai."

"""To maza cinye shi"" duk oarin da ummi tayi, ta kasa cin abincin nan."

"Iya ta din ga zaginta, ta ce ta rufe ta ajiye, zata yi maganin wannan sangartar da aka yi mata."

"Mariya an uwa na ta tausaya mata abun da ya faru, da alhinin rashin mijinta ga muguntar uwar miji, da kuma rabata da ar ta."

"Dan sai da mahaifinsu ya so yayi faWa, yayanta yayi masa bayanin abubuwan da suka faru, da yar ya fahimta, duk da haka dan mariya tana cikin yaran da yake matuar so ne, tana da matuar hauri da biyayya."

"Ya ce in dai a ce, tun da sun wace ta, su arata suma ba zasu sake bibiyar a basu ba, idan sun ga dama su din ga"

"kawota, idan ba su ga dama ba su je su arata, dan babban abun da ya baanta masa rai, bai wuce yadda aka ce Iya tayi iirarin mariya ce ta kashe mata Wa ba, karo na farko a kan mariya, aka goyi

5 / 74