Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   42 / 74

123K to 126K   out of 219.4K words

Tahir ya gyara zaman tabaran sa, ya ce ""Ya aka yi ne? Yanayin farinciki haWe da damuwa a fuskar babban"

"mutum"""

"Raihan ya je ya zauna a kusa da shi, ya ce ""Kowanne akwai Alhaji"""

"""Bani labari"""

"Ya ciro wayarsa, ya nemo hoton ummi da yayi mata, lokacin da suka sayo dogwayen riguna, ya ce ""Alhaji ka ga"

"wannan"""

"Alhaji ya karSi wayar, ya are wa hoton kallo ya ce ""Na gani, meyafaru?"""

"""Alhaji tana da kyau?"""

"Ya ce ""Masha Allah, very beautiful kuwa, da gani kuma tana da kunya"""

"""Ita nake son aura Alhaji, zaka nema mini aurenta?"""

"Alhaji Tahir ya kalli raihan yayi murmushi ya ce ""Babban mutum wannan ai matar manyan ce, anya ba ka yi tsaurin"

"ido ba kuwa?"""

"""A'a Alhaji, ai nima babban mutum ne, dan Allah tayi? Wallahi mutuniyar kirki ce"""

"Alhaji ya yi shiru ya ce ""Ai ni kallon sani nake yi mata ma"""

"Raihan ya ce ""Eh, awar maryam ce, amma ita ba ta girme ni ba, shekrunmu Waya da ita, kuma mutuniyar kirki ce ka"

"tambayi Hajiya ma ka ji"""

"Alhaji Tahir ya dafa kafaWar raihan ya ce ""Easy my dear, in dai kana son ta tayi mini, za a nemi aurenta in dai za a"

"bamu"""

"Raihan ya washe baki ya ce ""Babanta ya ce ranar Sunday wai ka je ku yi magana, gani yake yi kamar ba aurenta zan"

"yi ba, Alhaji tana bani shawarari masu kyau, tana da kirki sosai"""

"""Allah ya kaimu lahadin, zan je in sha Allah, ko a lokacin suka ce sai a Waura, Ubangiji Allah ya sa abokiyar zama ta"

"gari ce"""

"Raihan ya sosa kai ya ce ""Alhaji saura abu Waya"""

"""Ok to ina jinka"""

"Raihan ya ce ""Dan Allah kar ka gaya wa mami sai maganar ta faWa, ban san yadda za ta karSi maganar ba."

"I really have to marry her, Alhaji rayuwar ummi akwai alubale da ban tausayi, dan Allah ka tsaya mini"""

"Alhaji Tahir ya jinjina kai ya ce ""In dai ni ne ka san baka da matsala da ni, ko tsohuwa ka ce kana so, zan wuce maka"

"gaba in dai tana da tarbiyya, kuma ko a hoto, ni yarinyar ban ga aibunta ba, ko ta girmeka in dai kana son ta shikenan, ai soyayya ba arya ba ce raihan, mune muke barin al'ada na rage mana jin daWin abun da addini ya halatta mana. Allah ya sanya alkhairi ango"""

"Raihan ya sunkuyar da kai yana murmushi, wani irin farinciki na ratsa zuciyarsa."

"Dr. Ya manta da batun haWuwarsa da raihan, dan ko ummi ma bai nema da maganar ba, sai dai ya rage ganin"

"gilmawarta ko a gidan, ya bar hakan a wataila takurar farida ce ta saka ta ara takura kanta."

"Washegari raihan ya tafi wurin aikin Ummi, amma manager ya ce ""Ai ummi yau kusan kwana uku ba ta zo ba, ni ban"

"sani ba, ba ta da lafiya ne ko ya aka yi ban sani ba, kawai ta ce mini za ta je screening, tun ranar ba ta sake zuwa ba, na zata ma ko ba ta gama ba ne ba""."

"Raihan ya yi shiru ya ce ""kira ta a waya ka ce ko ta dawo aiki, ko zaka koreta""."

"Manager ya zare ido ya ce ""Yayarta ka za a kora? Idan ban koreta ba ni ai yayana ya kore ni, ka san yadda yake"

"yabawa oarin ta, da yabawa amanarta"""

"Raihan ya ce ""Dan Allah ka bar wannan maganar, kawai ni dai taimakon da zaka yi mini kenan, ka ce lallai ta dawo"

aiki.

"""Ba zan yi ba, ba kun fi kusa ba"""

"Raihan ya sassauta murya ya ce ""Haba manager, dan Allah ka taimaka Please"""

"""Da ka ce ba ka ji? Zan yi mata magana, amma ba dan halinka ba, kuma ba zan ce zan wani koreta ba, zan dai yi"

"oarin ta dawo Win"""

"Raihan yayi dariya ya ce ""Allah ya bar mini manager"""

"Manager kawai yayi murmushi, ya cigaba da aikin da yakamata ace ummi ce ta yi."

"Sai dai manager bai kai ga yin hakan ba, washegari sai ga ummin ta zo aiki, sai dai ta rame sosai, kallo Waya zaka yi mata ka san akwai tashin hankali a fuskar ta."

"Manager ya kira raihan a waya, ya gaya masa ummi ta zo."

"Bai ja dogon lokaci ba, ya daidaici lokacin tashin ta ya kusa, sannan ya tafi."

"Ta fito daga wurin aikin, yana nesa kaWan da ita yana kallonta, tana tafe a hankali kamar mara lafiya."

"Zuwa yayi ya sha gabanta da motar, ta tsaya tana kallon motar, ya sauke glass Win motar suka haWa ido, sai da ta Wan"

"razana, ya buWe mata motar ba tare da ya ce mata uffan ba."

"Jikin ummi ya yi sanyi sosai da ganin raihan, dan ba ta taSa tsammani ba, kamar mai jin tsoro haka ta Wosana ta"

shiga motar.

"""Ta tabatta dai ba kya so na ko ummi? Kina iya rabuwa da ni, baki damu da halin da zan shiga ba, kin ce mu rabu, ko"

"nema na baki sake yi ba, rashin muhimmancina har ya kai haka kenan ko Salma?"" Ta girgiza masa kai alamar a'a."

"""Shikenan, ni gashi na sake biyo ki ai, ranar lahadi Alhaji zai zo wurin dr."""

"A razane ta kalleshi, tana ifta ido."

"""Eh, mun haWu da dr. Shekaranjiya, na zo wurinki kin i Waga wayata, mun yi magana ya ce Alhaji ya zo su yi magana"""

"""Wai da gaske aurata zaka yi?"" Tayi maganar cikin matuar rauni."

"""Gashi ina gaya miki, kin zata da wasa nake yi? Na san wataila ba ni ne irin mijin da ki ke so ba, na san zaki ga na yi"

"miki yarinta da yawa, amma har cikin raina nake jin zan iya aurenki na rie ki da kulawa da girmamawa""."

"""Raihan zaka aureni ina bazawara"""

"""Kar ki sake kawo mini maganar kin taSa aure, zuciyata zata fashe, ummi kina wasa da son da nake yi miki kina ganin"

"kamar wasa ko? Hubban shadidan na kira shi, ban taSa jin damuwa da takura a kan son wani abu ba kamar ke, kawai in ganki a kusa da ni, shi zai kawo mini cikakkiyar nutsuwa"""

Tayi shiru tana wasa da zoben hannunta.

"""Meya rabaku da tsohon mijinki?"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Kakarmu ce ta haWa auren, ba ya so na, an kai kuWin aurensa aka fasa, shi ne ya aure ni"""

"Ya ce ""Ya yi wa kansa, ni ina so. Ki saka aurenmu a addu'a salma, in sha Allah zai yi albarka, wata nawa ki ke so a saka"

"na ji kin ce a matse ki ke ko?"""

"""Ai wannan maganar dr. Ba tawa ba"""

"Ya ce ""Haka ne, nima na matsun ne, in ga kin zama tawa"" ummi dai ta yi shiru tana tunanin ko dai ba da gaske raihan"

yake ba.

"""Na ga gidan tv nan sun kira screening, manager ya ce mini kin je, ya ku ka yi da su?"""

"Ta Wan rausayar da kai ta ce ""Kyawawa suke so, ba wanda sai an ta saka musu filter ba"""

"""Kamar yaya kenan?"""

"""Haka mai wurin ya ce"""

"Kawai ta ga yayi parking Win motar, ya kalli ummi ya ce ""Ke kuma ki ka ce masa me?"""

Tayi shiru tana kallon sa.

"""Magana nake yi miki?"""

"""Ni ban ce komai ba"""

"Raihan ya ce ""Sai ki ka tsaya kina kuka ko? Gwanar kuka"""

"Ta ce ""A'a ai ban yi kukan ba"""

"Ya dano kunnenta ya ce ""Wallahi ummi, duk wanda ya kuma kushe mini ke, ki ka tsaya kina kallonsa, baki Wau wani"

"mataki ba, sai na huce a kan ki, kamar na fi ki jin takaici idan aka kushe mini ke. Ke kina da baki, amma ba zaki iya magana ba? Tun da ba aikin zai Wauke ki ba, sai ki wanke shi tas ki bar wurin, atleast ai kya ce masa Allah ya sa kyawawan su durusar da tashar, ko ki ce masa ya koma islamiyya a karanta masa Allah ne mahalicci"""

"Sosai ya rie mata kunne, ta kai hannu ta rie hannunsa da ya rie mata kunnen cikin muryarta mai cike da iyayi da"

"shagwaSa ta ce ""Babba ne fa"""

"Ya sakar mata kunnen ya ce ""Babban banza ba, tun da ba shi da hankali"""

"Sai kuma ya kwantar da murya ya ce ""My wife"""

"Ta ce 'Na shiga uku"""

"""A'a ko Waya baki shiga ba, ko ba ni ki ke so ba, dan Allah ki yi hauri mu karSi addara a yadda ta zo mana, bamu san dalilin da Allah ya sa ya haWa mu ba, kar taurin kanki yayi delaying zuwan wasu bayin Allah duniya"" tayi burus"

kamar ba da ita yake magana ba.

"""A haka kamar saliha, nan kuwa taurin kai a cikin ki kamar me""."

"Ranar lahadi gaba Waya dr. Ya manta da batun zai yi bai, dan ya faWi maganar ne dan ya kori raihan, ummi ma ta"

"kasa zaune ta kasa tsaye, dan raihan ya tabattar mata da ranar lahadin Alhajinsu zai zo."

"arfe sha Waya na safe, Abdul ya je ya sanarwa dr. Yayi bai."

"Ya fita ya ga manyan mutane a manyan motoci, suka gaisa, Alhaji Tahir ya ce ""Ka manta zaka yi bai ne? Kodayake"

"an boko sai kun bawa mutum lokaci yake zuwa, Tahir ne baban sirikinka Muhammad da ka ce kana son ganina""."

"Dr. Ya ce ""Subhanallah, Allah sarki bisimillah ku shigo"" suka bi bayan dr. Zuwa cikin gida."

"Har cikin falo, ya fita da sauri ya samu Abdul ya bashi kuWi, ya ce ya sayo musu ruwa da lemuka."

"Sun daWe suna hira da Alhaji Tahir, da wasu mutane su biyu Waya aninsa Waya abokinsa."

"Dr. Ya sha mamakin jin waye raihan, tare da yi wa ummi fatan, Allah ya sa arshen wahalarta ne ya zo."

"Nan Alhaji Tahir yake gaya wa dr. Tuni ya saka an gama yi masa bincike a kan ummi, kuma ya ji daWin sakamakon binciken, dan haka ko yanzu aka ce su bayar da kuWin aure dr. Ya yanka za su biya, idan kuma shima zai yi bincike a"

kan su tukuna shikenan.

"Dr. Ya ce ""Eh to, ina son a bani damar binciken tukuna, sannan kamar nan da sati biyu zan yi magana, saboda in kira"

"wasu daga an uwana a karSi kuWin auren"""

"Alhaji Tahir ya ce ""Babu laifi, Allah ya kaimu"""

"Ba tare da wata alkunya ba, suka ci abin da dr. Ya gabatar musu, suka yi masa godiya suka tafi."

"Farida ta din ga bin sa tana tambayarsa suwaye wannan bain, amma yai gaya mata ko suwaye."

"Ummi ta sha mamaki, ba ta zaci da gaske ba, sai da ta ga su Alhaji Tahir sun zo."

"Alhaji Tahir ya koma gida, ya kira mami sashinsa, Hajiya na tare da shi, sai dai bai gaya mata ba ita ma, sai da Mami"

"ta zo, ta tarar da su ta wani haWe rai tana harare-harare."

"Alhaji Tahir ya ce ""To ke fa abun arzki ya same mu, ban sani ba ko mun yi laifi"""

"Mami ta ce ""Meyafaru?"""

"""Babban mutum ya zo mini da magana, ya je zance an ritsa shi an ce in je in gabatar da kaina idan da gaske yake,"

"dan yau ma daga can nake da ni da su Alhaji Hamza, nan da sati biyu zamu koma mu kai kuWin aure"""

"""Ikon Allah, kuma shi ne ba a saka ni a maganar ba sai yanzu?"""

"Hajiya ta ce ""Masha Allah lallai babban mutum an girma, Ubangiji Allah ya sa abokiyar arziki ce, Alhaji a ina take zan"

"yi shishshigi"""

"Alhaji Tahir ya ce ""Au kema babbar aminiyar ta sa bai gaya miki ba? Wai wata yarinya amm.. ammi ne sunan nata ne"

"ko ummi ne, wai awar maryam ce dai""."

"Hajiya ta ce ""Laaa ko dai Ummi, Ummi dai da suka yi islamiyya tare?"""

"Ya ce ""Yes of course haka ya ce mini"""

"Cikin tsananin mamaki da takaici mami ta ce ""What! Wannan kwazgwamar yarinyar baa irin?"""

Ayshercool

08081012143

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

32

"Alhaji ya ce ""Meye kuma na wata kwazgwamemiya baa? Ba mutum ba ce ba?"""

"""Ban gane ba mutum ba ce, ta girme shi fa awar maryam ce?"""

"Ya ce ""To shi ne me? Idan har shi zuciyarsa ta nutsu da ita ba shikenan ba, ni na yaba da tarbiyyar gidansu"""

"""Wallahi da sake, tun wuri ma dole a janye wannan maganar. Na zaSa masa yarinya ya i sai ya jajibo wannan mummunar yarinyar? Gidan da take zaune ai ba gidansu bane ba, zaman boranci ta yi a gidan kamar ar aiki"""

"""To kin ga kya samu lada ma, idan ya aureta ya kula da ita"""

"Kamar zata kama da wuta dan bala'i ta ce ""Wallaahi ba zan lamunta ba, shi ne dan munafunci ni bai gaya mini ba,"

"kawai sai yau ka zo mini da wannan zancen, a'a wallahi"""

"Alhaji ya ce ""Ni dai in kin ga na fasa zancen auren nan, sai dai in shi ne ya dawo ya ce mini ya janye ya fasa, amma ba"

"zan zama mutumin banza ba, shima sai dai in yi masa jagora ya je ya samu ubanta ya ce masa ya fasa"""

"Hajiya ta ce ""Banda abun ki, ai ummi yarinyar kirki ce, nutsatsiyar yarinya ce, shi kyau ba shi ne abun dubawa ba,"

"nagarta ake da cancanta ake dubawa"""

"""Kin ga malama ki rufa mini baki, ban saka da ke ba, idan nutsatsiya ce, ki haWata da makakkun yaranki mana, sai Wa"

"na dama na san wannan duk kitumurmurarki ce, ke ki ka shirya wannan abun aka yi ban sani ba"""

"Hajiya ta ce ""Allah ya baki hauri, nima ban san zancen ba sai yanzu, kuma su makakkun aa ba laifi na yi wa Allah"

"ya bani ba, jarrabawa ce, kuma da da nutsatstse a cikin su na yi sha'awar sanya Waya ya aureta"""

"Har mami za ta yi magana, Alhaji ya yi mata wani mugun kallo, hakan ya sanya ta yin shiru tana huci."

"Hajiya kuwa tuni hawaye ya cika mata ido, tana jin zafin gori da cin mutunci da mami ke yi mata a kan yaranta, gani"

take yi kamar dabarar ta ce ta sanya Allah ya bata shiryayyun yara.

"Alhaji ya kalli mami ya ce ""Tun da kin saka mini mata kuka, sai ki bani wuri zan kula da ita"""

"Maganar ta sa ba aramin fusata mami tayi ba, ta tashi ta ce ""HaWiyeta arewar soyayya"" tayi waje fuu rai a Sace."

"Ya dubi hajiya da hawayen fuskarta suka fara zubowa, ya rungumota jikinsa a hankali ya ce ""You are brave woman,"

"kar ki karaya, ki yi hauri ke ce fa mai Kwantar mini da hankali da rarrashina, ki yi hauri in sha Allah zaki ga tanadin da Allah ya yi miki sakamakon hauri"""

"an ara sautin kukan nata tayi, hawayenta ya Sata masa riga, amma bai damu ba ya cigaba da

42 / 74