CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   32 / 74

93K to 96K   out of 219.4K words

ya san abincinta take"

sadaukarwa ta bashi ba.

"Suna tafe a hanya ta ce ""Raihan, manager ya ce a satin nan fa za a biya salary"""

"""Dubu sha biyar Win ki ke wa wannan washe bakin?"""

"""Eh mana, idan Allah ya saka mata albarka zaka sha mamaki""."

"Ya ce ""Oho dai, amma dubu sha biyar ya fi kuWin mayukan da zaki shafa a sata"" ta ware ido ta ce ""Ni Win? To wallahi vaselin nake shafawa ko man kaWanya"""

"Yayi murmushi ya ce ""Amma zaki kai aninki shopping ko? Muje ki yi mini sayayya"""

"""Me ka ke so in saya maka?"""

"Raihan ya ce ""Sai mun je sai in zaSi abun da nake so"""

"Ta ce ""To shikenan, in sha Allah idan aka biya sai mu je, nima na je shopping ban taSa zuwa ba fa, to ina zamu je?"""

"""Ki yi tunanin in da ki ke so mu je"" ta jinjina masa kai tana ta murmushi, wai duk saboda dubu sha biyar take"

wannan farincikin.

"""Yauwwa, ya ake ciki da aikin Alhaji kuwa?"""

"Ya ce ""Hmm kin san ya kuma haWa ni da wani, alhakin fitar da zakka, da mutanen da zai biyawa umara da aikin hajji"""

"Ummi ta Wan yi shiru ta ce ""Masha Allah, sai ka tsaya ka ji tsoron Allah, kar ka bari son rai ya shiga lamarin, wataila ya yi hakan ne dan ya gwadaka, ka bawa wanda suke buata kayi adalci"""

"""Haka ne ya sayyada, shiyasa ban so ya sakani ba, kin san ina da yayye, kamar ba zasu ji daWi ba tun da su ne manya,"

"tunda ki ka ce ina ma zaki sake ganin baba ya saki aiki, zaki yi farinciki, sai na sha jinin jikina, komai lokaci ne, wataran da kuWi nima zan nemi na ganshi ya sakani aiki, ba zan ganshi ba"""

"Ummi ta ce ""Wannan haka yake, Allah ya ara masa lafiya da nisan kwana, ya yalwata arzikinsa"""

"""Amin ya Allah sayyada"""

***

"Kamar kullum sai da ya mayar da ita gida, sannan ya koma office ya cigaba da ayyukan sa, bayan la'asar ya koma gida."

"Mami na ganinsa ta hau murmushi, wanda har hakan ya bashi mamaki, ya ce ""Mami na ga kina ta fara'a"""

"Ta ce ""Ashe kai Alhaji ya saka duba mutanen da za a bawa zakka, da wanda za a kai umara bana, har da aikin hajji"

"mutum uku?"""

"Ya kalli mami ya ce ""In ji wa?""."

"""In ji ubanka, da baka gaya mini ba, ai ni mijina ne ya gaya mini"""

"Ya Wan yi mia ya ce ""To shikenan tun da ya gaya miki"""

"Mami ta ce ""Ohh, Allah dai ya cika mini burina, to su wa ka zaSa? Dan ina da vacancies""."

"Ya dubi mami ya ce ""Vacancies kuma, na me?"""

"""Ahh wanda za a bawa zakka mana da wanda za a kai umara har ma da aikin hajji""."

"Raihan ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Amma ni mami, duk a gidanku su Anty Saude, ba wanda ba a kai aikin hajji ba"

"wasu umara, awayenki kuma duk suna da rufin asiri, to wa kuma za a baki? Ai gara a kai waje wasu ma su amfana"""

"Ta ce ""Kai dalla yi mini shiru, nima na san waWanda suke da buata, ka bani vacancies, da kuma kuWin da zan bayar"

"nima, duk shekara Alhaji yana bani, maganar ma na yi masa ya ce kai ya bawa wannan damar""."

"Raihan ya Wan Sata fuska ya ce ""Haba mami, dan Allah me zaki yi da kuWi? Zan baku vacancies huWu, ke biyu Hajiya biyu shikenan, kuWin zakka kuma gaskiya ba zan iya baki ba, an ware percentage Win share ku fa, a ribar da aka fitar"

"ta shekara za a baku"""

"Mami ta shiga tafa hannu, ta ce ""Raihan, wai tsaya ni da hajiyar nan muka yi naudarka, da komai sai ka daidaitani"

"da ita, kuWin mijina ka ce ba zaka bani ba Raihan, shikenan ba zan kyauta ko sadaka ba nima?"""

"Ya mie yana zumSura baki ya ce ""Dan Allah mami kiyi hauri, nifa ba haka muka yi da Alhaji ba, what if gwadani yake yi, wallahi kin fi Hajiya yawan ci masa kuWi ma, haba mami dan Allah"" sai ta kasa magana ta bi shi da kallo,"

"gashi dai ita ta haife shi, amma idan ya botsare, wasu lokutan kasa magana take yi, dan bata san dalilin da ya sa yake yi mata kwarjini ba wasu lokutan, idan ta yi ba dai-dai ba Saro-Saro yake gaya mata."

"Manager ya kira ummi a waya, ya ce ta turo account number zai tura mata kuWinta na albashi."

"Bata da account number, dan haka ta kira raihan jikinta yana rawa dan farinciki ta ce ""Raihan, manager ya ce na tura"

"account number, zai turo mini salaryna, amma bani da account, ka bani naka na bashi"""

"Yayi dariya ya ce ""Gaskiya banki za su rufe mini account Wina idan aka saka dubu sha biyar, ni kuWi idan bai kai dubu"

"Wari ba, basa shiga account Wina""."

"Ta ce ""To ko kawai in bari sai da safe idan Allah ya kaimu, idan na je sai ya bani a hannu kawai ko?""."

"""Ina da lambarsa zan tura masa, amma dan Allah kar ki kasa bacci saboda dubu goma sha biyar, kuma kar ki manta"

"kin yi mini alawarin zaki kai ni shopping""."

Ayshercool

08081012143

What's app only please

*CUTARWA!*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P25

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata.

8081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha

Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

25

"Cikin murna ummi ta ce ""Ban manta ba, in sha Allah zamu je, nima ina son mu je""."

"""To kin zaSi in da zaki kai ni Win?""."

"""A'a ai ni ban san wuraren ba, ko ina ne ma kawai sai mu je"""

"Yayi dariya ya ce ""To shikenan, amma dai dan Allah ki kwantar da hankalinki, ki yi bacci a nutse kar ki kasa bacci"

"saboda 15k, you are not Wangote yet, kar ki kasa bacci saboda 15k dan Allah"""

"Ummi cikin halinta na yanga da ita ba ta gani ta ce ""Kar ka dameni fa, ce maka aka yi ba zan iya bacci ba, kuma ko"

"naira goma ce tunda ita ce gumina ai ita ce arzikina dole na yi murna"""

"""Ahaaf, ai na san ba iya bacci zaki yi ba saboda dubu sha biyar, to dai ki nutsu da ar 15k Winki kin kasa rufe baki""."

"""Ai kuma sai ka yi, ba kula ka zan cigaba da yi ba"""

"Sosai yake yi mata dariya, noor ce ta shigo Wakin ta ure ummi da take dariya da ido."

"Cikin diriricewa ta ce ""Raihan sai da safe""."

"""Akwai matsala ne?"""

"Ta ce ""A'a zan yi wani abu ne"" ta katse wayar tana kallon noor."

"Noor ta arasa ta zauna ta ce ""Yaya ummi da wa ki ke waya ne?"""

"Ummi ta ce ""Amm Wan ajinmu ne"""

"Noor ta waro ido ta ce ""Ke fa ki ka ce an ajinku ba sa kulaki, kuma ba kin daina zuwa makarantar """

"""Kai maman arya nake yi kenan?"""

"Noor ta ce ""A'a, to amma me ku ke cewa na ga kina dariya, ban taSa ganin kina waya kina dariya haka ba, ko kema"

"saurayin ki ka yi?"" Da sauri ummi ta girgiza mata kai alamar a'a."

"""To me ku ka ce a wayar"""

"Ummi ta ce ""Noor kin fa isheni, magana muke za a bani salary ne, shi ne nake dariya, ai kiwa yana son kuWi, ko ke ba"

"kya so?"""

"Noor ta ce ""Ina so mana, zamu ci daWi ashe"""

"""Sosai ma"" ummi ta yi maganar tana murmushi."

"""Kin san me yaya ummi?"""

"Ummi ta ce ""Sai kin faWa maman"""

"""Inteesar ce ta zo fa yanzu"" ummi ta Wan waro ido, ta kalli agogon wayarta arfe goma da rabi na dare."

"Ta basar ta ce ""Inteesar kawai ko? Ba na hanaki ba, ba zaki ce mata anty inteesar ba?"""

"""Kema ai ummi take ce miki, kamar fa kuka take yi, sun shige Waki ita da maama, na je in ji meyafaru wai in fita har"

"da ce mini munafuka""."

"Ummi ta kwantar da noor ta ce ""Shhh maza yi bacci, kar in sake jin bakinki, hakan gulma kenan kuma haramun ne"

"babu kyau"""

"Noor zata sake magana, ummi ta rie mata baki, tayi murmushi ta lumshe idonta kamar zata yi baccin."

"Ummi ta kashe musu fitila, ita ma ta kwanta, amma noor ta tashi ta lallaSa kunnen ummi ta ce ""Wai mijinta ne zai"

"auro mata kishiya, uncle sagir"" ta sauka daga kan katifar ummi ta fita da gudu."

"Sai da gaban ummi ya faWi, ta san akwai tashin hankali kenan, tun da aka ce za a yi wa ar gwal kishiya, tayi saurin"

kawar da tunanin daga ranta dan ba huruminta bane ba.

"Maganar raihan ta tuna, wai kar ta kasa bacci, saboda dubu goma sha biyar."

"Dariya abun ya bata, ta gyara kwanciyarta ta shiga karanto addu'oin kwanciya bacci."

"Aikuwa da safe da ta tashi, ta ga inteesar a gida, idanuwanta sun kumbura alamar ta sha kuka, kuma ba ta samu"

isasshen bacci ba.

"Ummi ta gaisheta, ta amsa mata sama-sama."

"Daga haka ummi ba ta sake shiga sabgarsu ba, dan ta ga alamar iris suke jira tayi wani abu, su huce a kanta, dan"

"haka ta kama kanta, ko sallama ba ta yi musu ba ta fice."

an halak yana in da suka saba haWuwa yana jiranta.

"""Ina kwana"" ta gaishe shi, sai dai maimakon ya amsa ya ce ""Inye ka ga attajirar garin nan, ke fa yau jin kanki ki ke yi"

"daidai da kowa, saboda kina da 15K"""

"Ummi ta ce ""Ka cigaba, tuwo ne yau a cikin flask Win nan, wannan kuma kunun tsamiya, ka cigaba da tsokanata ba zan baka ba"""

"Ya kwashe da dariya ya ce ""Aikuwa sai na ci abincin nan, kuma ba zan daina tsokanar ki ba"""

"""Sai ka ci in gani ai"""

"Raihan ya kunna motar ya ce ""Girmata fa ki ka yi, ba fin arfina ki ka yi ba, wace abincin nan ba wahala zai bani"

"ba""."

"Ummi ta ce ""Idan ya zube shikenan ba""."

"""Kar dai ki manta kuWinki account Wina za a tura su, attajirar duk duniya""."

Ummi tayi dariya tana kallon window.

"Suna zuwa wurin aikin ummi, raihan ya ce a wurin zai ci abincin, idan ya tafi da shi ba zai oshi ba."

"Suna shiga wurin bayan sun gaisa manager ya ce ""Ummi, an saka miki kuWin nan fa"""

"Raihan ya ce ""Eh, sun shigo sai ka ce wasu kuWin kirki, gaskiya manager a ara kuWin nan, haba 15k yafi ta sai man"

"shafawa da cingam""."

"Ummi ta kalli raihan ta girgiza masa kai ta ce ""Manager na gode sosai da sosai, Allah ya aro mana coustomers, dan"

"Allah kar ka damu da abun da raihan yake faWa, Allah ya sanya musu albarka ka san yaro ne, sai a hankali"" tayi maganar tana kawar da kanta gefe tana dariya."

"Manager ya kwashe da dariya ya ce ""Ai shiyasa bana biye masa, bainciki yake yi miki, shi yana zaman banza,"

"wallahi ko kati kar ki saka masa""."

"Kallon ummi raihan yayi ya ce ""Me ki ka ce mini yanzu?"""

"Juyawa ta yi tana dariya, ta nufi wurin da take zama, tayi aiki."

"Aikuwa ya bi bayanta, yana sake cewa ""Maimaita me ki ka ce mini yanzu?"""

"Ta ce ""Na yi magana ne?"""

"Ya Wan tsuke fuska ya ce ""Ki maimaita""."

"Ummi ta kalli raihan ta ce ""Yaro, ko ba yaron bane?"" ta sake maganar tana yi masa dariya."

"Kyau ya ga tayi masa dariyar da take yi, haoran nan sun haska fuskarta sosai, ga laSSanta pink shar, dimples hagu"

da dama a kumatunta.

"Yadda ya tsaya yana kallonta, ya sanya ta zata, ko haushin yaron da ta ce ya ji, dan haka ta sake cewa ""Lokacin da ka"

"ke tsokanata, daWi ka ke ji ai, nima yanzu is my turn""."

"Yayi wani irin murmushi ya ce ""Wai shekara nawa ki ka bani ne? Na san dai maryam ta girmeki""."

"""Ba za a lissafa ba, koma dai yane kawai na girmi mutum, kuma idan kana son ka yi albarka ka din ga yi mini biyayya"

"ka daina tsokanata"""

"Ya ja kujera ya zauna, har cikin ransa yake jin daWi idan ya ga ummi ta sake da shi tana dariya, saSanin da da kullum"

"kamar a tsorace take da mutane, da farkon haWuwarsu ne, ko haWa ido ba za ta iya yi da shi ba, amma yanzu da confidence take gaya masa abu."

"A ransa ya ce 'Irin wannan confidence Win nake son ki samu, a cikin mutane"""

"Manager ya ce ""Kai raihan, ka wani je ka gurfana a gabanta, zaka kalallame ta ka cinye mata kuWi, to ahir Winka"""

"Raihan ya ce ""Manager, idan na waiwayo kanka ba zaka ji daWi ba, yau ka sa an kirani da yaro, duk girman nan nawa,"

"the whole me aka ce mini yaro, ke kuma ai shikenan ban abincina in ci, shima dan ba zan iya fushi da abincinki ba, da yasin ba zan ci ba"" yayi maganar cikin sigar shagwaSa."

"Ummi ta yi asa da murya tana kallonsa ta ce ""Haba kar aji kanmu ayi mana dariya, ci abincinka ko manager kar ka yi"

"wa bisimillah"""

"""Dama shi ya isa?"""

"Ummi ta tashi tana ta Wawainiya da coustomers, raihan yana cin abinci, suna yi suna faWa da manager."

"A hanya ummi take yi masa faWa kuma ta haWe rai kamar wata babarsa ""Raihan, ka ce Alhaji ya baka aiki, amma sai"

"ka zo wurina ka yi zamanka ka i yi masa aikin, ko office Win fa baka zuwa, meyasa?""."

"""Haka aka ce miki bana zuwa?"""

"""To yau ka je ne? Zama fa kawai ka yi a wurin aikina, yakamata ka kammala yi masa aikin nan on time, sai shiririta ka"

"ke yi"""

"Raihan ya ce ""Nifa ba shiririta nake yi ba"""

"""To aikin ka ke yi? Banda surutun wallo, me ku ka yi kai da manager? Gobe in Allah ya kaimu ka je office ka yi aiki,"

"idan ba haka ba, ni da kai ne, ba zan kai ka shopping Win ba, kuma na daina bin ka mu tafi aikin tare"""

"Raihan ya ce ""Gidanmu dai ni ne autan maza, kuka zan tayi miki, kuma ke da Alhajinmu kin saka babban mutum"

"kuka"""

"Ummi ta ce ""Ai bulala zan samu, na zaneka ka yi kukan da dalili, Alhaji ba zai ce komai ba"""

"""Wallahi ummi ina iya oarina, Alhaji ashe aiki yake tuuru ba kaWan ba, dare nake bi in yi, bana son zaman office"

"Win ne saboda kowa sai ya kawo mini abun da suke buata, na son zuciya, na rasa yadda zan yi musu, ni ba Alhaji bane cewa nake ba zan yi ba, kuma sai su zagaye su kai arata."

"Sai wahalar da ni ake yi, wallaahi ji nake kamar na lallaSa na gudu bauchi, amma kawai mun riga mun wani saba, ba zan iya tafiya na bar ki ba, ba zan din ga cin irin abincinki ba"""

"uri ummi ta yi da ido tana kallonsa, wai yau ita ce a rayuwa wani zai ce yayi sabo da ita, da ba zai iya nesa saboda ita ba, babu dangin iya babu na baba, Allah sarki."

"""Ki ke kallona ki bani shawara mana"""

"Tayi ajiyar zuciya ta ce ""Kamar yadda na gaya maka a baya, kar ka nuna wa Alhaji gazawarka, ka yi hauri ka daure,"

"da haka zaka san zafin nema, kuma kar ka kuskura ka yi zalunci dan ka farantawa wani rai, ka yi abun da ka ke ganin ya dace, amma dan Allah ka janye maganar guduwa bauchin nan"""

"""Saboda me?"""

"Ta ce ""Kawai, Alhaji ba zai ji daWi ba"""

"""Shikenan, ranar da ki ka tashi da wuri, zaki rakani zagaya ananan branches Win mu, daga nan sai mu je sayayyar, kamar jibi in Allah ya kaimu ko gobe yayi?"""

"Ta ce ""Eh, Allah ya kaimu, amma dan Allah a cikin kuWin ka bani ko dubu Waya ce idan ban takura maka ba, na sai"

"kayan miya da kaina in yi wa kawu girki, yau zai dawo na saya wa mama noor chocolate, idan ya so ranar da muka je sayayyar sai in siya wa kawu wani abun, da an gidanmu ko?"""

"""Eh har da gori zaki yi mini, saboda kina da 15k, dan kuWinki yana wurina, bari a samu POS na baki kuWinki kan ki tara"

"mini jama'a""."

"""Ni ba haka nake nufi ba fa, to yi hauri, sonake kawai na farantawa kawu"""

"""Albashin naki har nawa ne da zaki yi ta rabo? Daga kawu sai noor da ni zaki sayawa abu, idan aka kuma biya sai ki"

"sayawa sauran, kuma ni duk wata sai kin saya mini abu""."

"Ba musu ta ce ""To"""

"""Me zaki dafa wa Kawun ne?""."

"""Haryanzu ban gama tsarawa ba, amma ina ga alkubus zan yi masa, da miyar ganye yana so sosai""."

"""To nima zan ci""."

"""To shikenan, idan na gama zan

32 / 74