CUTARWA COMPLT BY AYSHERCOOL

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   41 / 74

120K to 123K   out of 219.4K words

boko sai kun bawa mutum lokaci yake zuwa, Tahir ne baban sirikinka Muhammad da ka ce kana son ganina""."

"Dr. Ya ce ""Subhanallah, Allah sarki bisimillah ku shigo"" suka bi bayan dr. Zuwa cikin gida."

"Har cikin falo, ya fita da sauri ya samu Abdul ya bashi kuWi, ya ce ya sayo musu ruwa da lemuka."

"Sun daWe suna hira da Alhaji Tahir, da wasu mutane su biyu Waya aninsa Waya abokinsa."

"Dr. Ya sha mamakin jin waye raihan, tare da yi wa ummi fatan, Allah ya sa arshen wahalarta ne ya zo."

"Nan Alhaji Tahir yake gaya wa dr. Tuni ya saka an gama yi masa bincike a kan ummi, kuma ya ji daWin sakamakon"

"binciken, dan haka ko yanzu aka ce su bayar da kuWin aure dr. Ya yanka za su biya, idan kuma shima zai yi bincike a kan su tukuna shikenan."

"Dr. Ya ce ""Eh to, ina son a bani damar binciken tukuna, sannan kamar nan da sati biyu zan yi magana, saboda in kira"

"wasu daga an uwana a karSi kuWin auren"""

"Alhaji Tahir ya ce ""Babu laifi, Allah ya kaimu"""

"Ba tare da wata alkunya ba, suka ci abin da dr. Ya gabatar musu, suka yi masa godiya suka tafi."

"Farida ta din ga bin sa tana tambayarsa suwaye wannan bain, amma yai gaya mata ko suwaye."

"Ummi ta sha mamaki, ba ta zaci da gaske ba, sai da ta ga su Alhaji Tahir sun zo."

"Alhaji Tahir ya koma gida, ya kira mami sashinsa, Hajiya na tare da shi, sai dai bai gaya mata ba ita ma, sai da Mami"

"ta zo, ta tarar da su ta wani haWe rai tana harare-harare."

"Alhaji Tahir ya ce ""To ke fa abun arzki ya same mu, ban sani ba ko mun yi laifi"""

"Mami ta ce ""Meyafaru?"""

"""Babban mutum ya zo mini da magana, ya je zance an ritsa shi an ce in je in gabatar da kaina idan da gaske yake,"

"dan yau ma daga can nake da ni da su Alhaji Hamza, nan da sati biyu zamu koma mu kai kuWin aure"""

"""Ikon Allah, kuma shi ne ba a saka ni a maganar ba sai yanzu?"""

"Hajiya ta ce ""Masha Allah lallai babban mutum an girma, Ubangiji Allah ya sa abokiyar arziki ce, Alhaji a ina take zan"

"yi shishshigi"""

"Alhaji Tahir ya ce ""Au kema babbar aminiyar ta sa bai gaya miki ba? Wai wata yarinya amm.. ammi ne sunan nata ne"

"ko ummi ne, wai awar maryam ce dai""."

"Hajiya ta ce ""Laaa ko dai Ummi, Ummi dai da suka yi islamiyya tare?"""

"Ya ce ""Yes of course haka ya ce mini"""

"Cikin tsananin mamaki da takaici mami ta ce ""What! Wannan kwazgwamar yarinyar baa irin?"""

Ayshercool

08081012143

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu Abduljalal"

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza

Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata. 08081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO IN SHA ALLAH."

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

31

"Har raihan ya bar harabar gidan bayansa ummi take kallo, ko sau Waya bai waiwayo ba, ita kuma ba ta daina zubar da"

"hawaye ba, gani take kamar kallon arshe take yi masa, ba zai sake dawowa rayuwarta da sunan yana son ta ba."

"Ta tashi jiki babu wari, ta tafi Wakinta, ta rufe Wakin ta saka sakata, saboda kar noor ta zo ta isheta da surutu."

"Ta zauna ta din ga kuka, ta ma rasa kukan me take yi."

"Ta yi shiru tana tuno irin rayuwar auren da ta yi a gidan idiris, ta kasa manta irin wulaantar da ta yi a gidan idiris,"

"irin tozarcin da ya yi mata, tamkar ya auri mushen dabba ba Wan Adam ba, kuma Wan Adam Win ma ar uwarsa."

"Ta tuna yadda abokansa suke zunWensa da angon WoWWoya, ba zata manta tonon asiri da wulaantarwar da Idiris"

yayi mata ba.

"'To idan kuma haryanzu ban warke ba fa'?"" Ta tambayi kanta."

"Ta dafe irjinta tana zancen zuci, ita dai tun da Allah ya sa kawu yahaya Waukkota, yayi ta oarin saya mata"

"magunguna, cikin ikon Allah ba ta sake jin wannan matsalar ba, ko maiyinta ba ta fatan Allah ya haWa shi da bala'in da yake cikin larurar sanyi."

"Tun da farida ta dawo daga gidan inteesar, tamkar ita za ayi wa kishiya, kamar za ta yi hauka, domin kuwa da ita da"

"wasu daga annenta suka dawo gidan, suna ta bata hauri, a kan sai ta daure ita ma, idan ba haka ba inteesar ba zata kwantar hankalinta ba."

"Sun cika falo suna mayar da yadda aka yi, noor kuma na ta kokowa da remote tana ara volume Win tv."

"""Wai ke noor baki da hankali ne? Ba ni san meya samu yayarki Inteesar ba ne?"""

"Noor ta juyo ta kalli mai maganar ta ce ""Mutuwa ta yi ne?"""

"""Wane irin mutuwa, ke ko gidan nata ma baki je ba, balle a haWu a rarrasheta da ke, kina kallon mahaifiyarku"

"hankalinta a tashe, ita ma can muka baro ta tana kuka, amma ke kina nan kina ure wa mutane kunne da arar tv"""

"Noor ta taSe baki ta ce ""To tun da dai ba mutuwa tayi ba ai barkanta, wanda ba shi da kunya ai dole ayi masa"

"kishiya, haka wata malama ta ce rannan a tv, na ce ashe saura maama"""

"""Ke uwar taki ki ke cewa ayi wa kishiya?"""

"Kausar ta ce ""Mama hadiza, ki yale yarinyar nan kar ta saka hawan jininki ya tashi, ba isasshen kai ne da ita ba,"

"yanzu sai ta yi miki rashin kunya, kuma ba kowa ne ke zigata yana koya mata wannan iskancin ba, ban da ummi, idan ba haka ba ta yaya Wa zai yi fatan a yi wa uwarsa kishiya, banda shashasha mara hankali"""

"""Ni dai ban saka da daii a maganata ba, mutum ya bari ya fara gane karatu"" kausar ta ja bakinta tayi shiru, idan ta"

"cigaba da tankawa noor, sai noor ta kunyata ta a gaban mutane."

"Nan kuma akalar hirar ta koma kan ci wa ummi mutunci, da ziga farida a kan lallai yakamata ummi ta bar mata gida,"

tun da ta tsofe a gidan babu aure.

"Suka gama soko burutsunsu, suka bar gidan."

"Ummi kusan kwanan zaune tayi, tayi ta salloli tana kaiwa Allah kukanta, wayarta kuwa ta dubata babu adadi, amma"

babu saon raihan Waya da ya sake shigowa cikin wayarta.

asan zuciyarta ya shiga tabattar mata da sun rabu da raihan kenan.

"Bayan ta idar da sallar asuba, message ya shigo wayarta, wani website da raihan ya saka ta shiga, ta yi submitting"

"cv Win ta, an kira su screening ciki har da ita, wani sabon gidan talabijin da ba a daWe da fara shirye-shirye a cikin sa ba."

"Yau da safe aka ce su je wurin, ba ta ga saon ba sai yanzu, cikin sauri ta tashi ta haWa credentials Win ta, agogo ta"

"kalla, muddin ta ce za ta jira ta yi musu girki, to fa zata makara, dan haka ta dudduba jakunkunanta, ta samu kuWi ta fito, ta turawa Abdul message na in da ta tafi."

"Ko da ta je wurin ta tarar da mutane da yawa, haka nan ta fara bin layi ita ma, ta din ga duba wayarta tana tunanin"

"raihan, shi ne mutum na farko da yakamata ta kira, ta sanar masa da an kirata screening, sai dai ba ta da wannan damar a yanzu."

"""Dama na sani, babu lallai ka dawo gareni raihan, amma duk da haka ba zan ga laifinka ba, ina yi maka fatan alkhairi"

"a duk in da ka ke""."

"Farida tamkar ita aka yi wa kishiyar, ko bacci gagararta yayi, ta taso da nufin ta tarar da abincin safe, Abdul ya shigo"

"ya sanar da ita saon ummi, tana fara zage-zagenta, ya fice ya bar mata falon."

"Raihan yana zaune yana ta juyi a kan kujera a office Win sa, ya kasa taSuka komai, ya juya kai nan ya juya kai can, in"

aka jima sai ya ciro wayarsa ya duba ya mayar ya ajiye.

"Ya kifa kansa a kan teburin gabansa, yana jin yadda kansa yake masa wani irin zafi."

"Jin motsin an buWe ofa ya sanya shi Waga kai ya ga me shigowar, babu tsammani ya ga safiyya, tana sanye da"

"doguwar riga straight gown, sai mayafinta a kafaWa da jakarta, ta shigo bakinta Wauke da sallama."

Ya amsa mata tare da mayar da kansa ya kifa.

"""Yaya raihan, barka da rana?"""

"""Yauwwa sannu"""

"Ta nemi wuri ta zauna ta ce ""Gidan su wata awata na je, a nan tsukin ne, na ce bari na biyo mu gaisa"""

Yayi shiru bai ce mata komai ba.

"""Are you ok?"" Tayi maganar tana kai hannu goshinsa, ganin yana gumi duk da akwai sanyi a office Win."

"Rau ta ji goshin nasa ya Wau zafi, ta ce ""Subhanallah, yaya raihan baka da lafiya ne? Jikinka zafi"""

"Ya Wago a hankali ya ce ""Safiya, ki tafi gida Please, ki yale ni"""

"""Amma ya zan tafi na barka a wannan halin?"""

"Kallonta yake yi, yana tunanin dama ummi ce a zaune a gabansa take yi masa magana yanzu."

"""Ki tafi na ce"" yayi maganar a Wan hasale, tare da jin haushin yadda ya ta tsare shi da ido, saSanin ummi da ba ta iya"

"ura masa ido haka, sai tana yi tana kawar da kai."

"Safiyya ba ta fi shekaru goma sha tara ba, ummi ta girmeta sosai, sai dai shegen iyayi da rawar kai, duk in da ta"

"zauna ba ta da aiki sai hira da samari a waya, ga shegiyar kwalliya kamar ar tsana."

"Ta razana da tsawar da yayi mata, ta tashi da sauri, har ta kusa fita ya ce ""Kar ki sake biyo ni office, office wurin"

"aikina ne ba shirme ba"" tayi sauri ta fice tana waiwayensa."

"Ummi kuwa ta galabaita a ranar, dan bayan screening, aka ce su jira aka tura musu waWanda suka yi nasara a waya,"

"ciki har da ita, aka ce su jira ayi musu interview."

"KuWin hannun ummi ba zasu kai ta ci abinci ba, ga yunwa ta isheta, haka nan suka cigaba da jira."

"Ba a zo kan ummi ba, sai kusan biyar na yamma, da farko bayan shigarta studion aka fara yi mata interview, a Wan"

"tsorace take, ga yunwa tana ji, Waya daga cikin masu interview yana cewa masha Allah muryarta mai daWi."

"ayan ya ce ""Jin ta ya fi ganinta, wannan da radio ce irin su ne masu sauraro ke Wokin gani"""

"Shugaban wurin ne ya shigo, ma'aikatan suka din ga gaishe shi, yana hura hanci, ya dubi ummi ya ce ""Wannan fa?"""

"""Sir tana cikin wanda suka tsallake screening, interview ake yi mata"""

"""Wannan Win?"""

"""Eh sir"""

"""Dan Allah ku zaSo wanda za su yi attracting Win mutane, ba wanda sai mun yi ta faman sanya filter muna fafutuka"

"kan mu haska su ba, wannan shirin talabijin ne, ba na gidan rediyo ba!"""

"Tsit mutanen wurin suka yi, ba wannan ne karo na farko ba, amma a duk lokacin da aka yi mata, jin abun take kamar"

"sabo, sum-sum, ta tattara kayanta, tayi waje, duk suka tsaya suna kallon ummi, shi kuma ko a jikinsa ya cigaba da maganar sa."

"Ita ba ta san ma yadda aka yi ta isa gida ba, abubuwa daban-daban cunkus a ranta, ta Waukko gajiya da bain ciki,"

tana zuwa gida farida ta dira mata nata tashin hankalin.

"""Raihan ka gani ko?, ka kori wanda zai aureni, kaima ka tafi ka bar ni, komai yayi mini zafi"""

"Tayi kuka-kuka iya yin ta, har ta gaji tayi shiru."

"Ta wuni da yunwa, haka ta kwana da wata."

"Kwanaki huWu rabon raihan da ummi, yayi oarin sanya abun da ta gaya masa a matsayin hujjar da za ta rabu da shi, amma shi sam bai ji hakan a matsayin hujja ba, dan damuwa yake ara shiga na rashin ta, ya zuba mata ido ya"

"ga iya gudun ruwan ta, ko za ta neme shi, amma ya ji shiru."

"Hakan ya sanya ya fara zargin anya ba da gaske take ba ta son sa ba, tun da ta iya gaya masa cewar su rabu, kwanaki"

"huWu amma ba ta sake nemansa ba, dan haka tsoro ya sake shiga zuciyar sa, ummi ba ta son sa."

"asan zuciyarsa yana mamakin yadda ta ce masa ta taSa aure, shi ba auren ta ne ya dame shi ba, meya kashe auren? A yadda ummi take har ace namiji ya sake ta?."

"Daurewa yayi, ya sake bawa ummi kwana Waya, ya zamana kwanaki biyar, amma shiru ba ta neme shi ba."

"Kwana na biyar, da yamma ya koma gidansu ummi, sai dai ya kira wayarta amma ba ta shiga."

"Yana tsaye sai ga motar dr. Raihan ya risuna ya gaishe shi, dr. Ya amsa masa, yayi parking a waje, ya shiga cikin gida."

"Raihan ya dudduba, mai gadin gidan ma baya nan, yayi ta kiran lambarta amma shiru ba ta shiga."

"Ya samu wuri ya zauna a ofar gidan, yana cigaba da dannan wayarsa."

"Dr. Ya sake fitowa, ya ga raihan, ya kalli raihan ya ce ""Yarona wa ka ke nema ne? Ko wurin Abdul ka zo?"""

"Raihan ya ce ""A'a Abba, wurin Ummi na zo"""

"Dr. Ya ce ""Too, ummi kuma lafiya dai ko?"""

"""Eh lafiya alau, wurinta dai na zo, na kira wayarta ba ta shiga ne"""

"""Amma wani abun tayi maka ne?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""A'a, ba ta yi mini komai ba"""

"Dr. Ya jinjina kai ya ce ""Yaron kirki, ai babu lallai ummi ta tsaya ta saurareka, a yanzu mijin aure ne ya dace ya zo"

"wurinta, ba wanda za a yi soyayya ba kawai, wannan idan ba ku yi sa'anni ba, ba zaka girmeta da yawa ba."

Ka yi hauri ka ji Wana.

"Cikin girmamawa raihan ya ce ""Abba ummi ta sanni, akwai alaa tsakani na da ita, wallahi abba ba Sata mata lokaci zan yi ba, aurenta zai yi, ina son ta wallahi""."

"Dr. Yayi shiru yana kallonsa, sannan ya yi murmushi ya ce ""Meye matakin karatunka?"""

"""Na yi degree a Sangaren Business administration, a ATBU"""

"""Idan da gaske ka ke zaka aureta, ranar lahadi ka turo mini mahaifinka mu yi magana da shi"""

"Raihan ya washe baki ya ce ""To Abba, in sha Allah zan gaya masa, na gode sosai da sosai"""

"Dr. Yayi murmushi yayi gaba, a tunaninsa yayi maganin raihan, dan ya zata irin yaran nan ne marasa ji, amma duk da"

haka nutsuwa da kamalar raihan Win.

"Raihan tafiya yayi yana murmushi, yana ganin abun kamar a mafarki, yau ya tsinci dami a kala, abun kamar a shirin"

"film, wai ya tura Alhajinsa a nema masa aure? Kai tsaye gida ya tafi."

"Sai dai asan zuciyarsa yana tunanin, ummi za ta amince ko kuwa za ta cigaba da gardama ne? Dan ya ga kamar ta"

"raina shi ne a matsayin mijin aure, yayi mata ananta."

"Yana zuwa ya tafi sashin Alhaji, dan kwanakin nan kusan kullum Alhajin yana gida, ya daki sa'a shikaWai ya tarar a"

sashin nasa.

"Alhaji

41 / 74