Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   19 / 74

54K to 57K   out of 219.4K words

ba"""

"""Kamar yaya, arfe bakwai saura, ba zasu makaranta bane?"" A fusace ya nufi Wakinsu, ya taso su da bulala."

"arshe dai sai da suka makara, jin mamansu na asibiti, ya sanya suka din ga kuka, haka ya kai su makaranta ya wuce"

asibiti.

"Gumin da ummi take ta yi, ya din ga taSa wurin unar nan, ga kuma rigar makaranta, hakan ba aramin takurata yayi"

ba.

"Sai dai duk da abun da farida da amwarta suka yi mata, tunaninta yana kan yaya jin faridan yake."

"Kasancewar rahama ce a can asibiti tare da farida, sai ya zamana kusan kula da ragamar gidan yana hannun ummi,"

"kai ba ka ce babu mace a gidan ba, duk aikin gida ita take yi, har kawunta sai da ya yabawa oarin ta tare da jinjina mata, dan hatta abincin da za a kai asibiti ita take dafawa."

"Gefe guda Abdul ne yake takawa su intee burki, dan tana yi musu wahala amma ba sa gani, dan sai suka tsiri cewa ai"

"anty rahama ta ce musu, ummi ce ta saka mamansu ta faWi, su yi ta yi mata rashin mutunci da wulaanci."

"Kwanan farida biyu a asibiti, aka samo kanta da yar, kawu yahaya ya Wauki su ummi ya tafi da su asibitin dubata."

"Sai dai yanayin kallon da an uwan farida ke yi mata, ya sanya ta sha jinin jikinta, dan ko sannun da tayi wa faridan ba ta amsa ba. Tana kwance jaririyar a kusa da ita, ana ara mata jini. Sai dai kasancewar babansu Abdul yana wurin,"

ba su iya ce wa ummi komai ba.

"Ummi fa una ta din ga jagwalewa, ga aiayi tana yi mata, ta tuna ta taSa onewa a afarta lokacin tana auye,"

"na'ima ta din ga shafa mata zuma, dan haka ta cewa baban su Abdul, ya sammata zumar da yake shan shayi."

"Yayi murmushi ya ce ""Zumar da gata nan kaya guda, ai ba sai kin tambayeni ba ummana"" ta samu abu ta tsiyaya take"

"amfani da ita a unar, dan har wurin cibiyarta ta one."

"Kwanan farida biyar a asibiti aka sallamo su, babu tsammani ummi ta dawo daga makarantar boko ta dawo ta tarar"

an cika gidan.

"Ta arasa falon ta durusa tana gaishe su, sai dai basu amsa ba, rahama ta janyo hijjabinta har tsakiyar falon ta ce"

"""Kun ganta nan azzaluma, ita ta kusa kashe anty farida, ita ta kayar da ita"""

"""To ai da farida cewa tayi mai aikinta ce""."

"""Ba ar aiki ba ce ba, ar wan maigidan nan ce""."

"anwar babansu farida ta ce ""Kuma shi babu matakin da ya Wauka?"""

"Farida na daga kwance ta ce ""Wane matakin zai Wauka, kin ga faman da nayi a kan ba zan zauna da ita ba ya dage, ni kuwa na samu ar aiki"""

"""Aikuwa idan baki yi hankali ba ta kashe ki wataran""."

"Ummi tayi shiru ta sunkuyar da kai, wata yayar su ta dunule hannu, ta Wirka mata duka a tsakiyar ka ta ce ""Wallahi"

"da kin kasheta, sai kin yi prison daga ke har ubanki""."

"Rahama ta ce ""An ce ubanta ya mutu ai""."

"""Matsiyaciyar yarinya da ya bar wata tsiyar, da ba a ganki a nan ba, har ki ke oarin kashe mana a, ni wannan anya"

"ma ba mayya bace ba, kalli wayar idonta fa""."

"Wata a gefe tayi caraf ta ce ""Wace iri ce? Turo mini ita nan, ai ni ina gane maye"""

"Matar ta ja ummi kamar tana jan shara, ta dungurarwa da Waya matar ita, tuni ummi ta fara kuka, ga zafin duka ga na cin mutunci."

"""Ke Wago idonki na gani"""

Ummi ta sunkuyar da kai ta kasa Wagowa.

"""Ba zaki Wago ba sai na mareki"" ummi ta kasa ta sake fashewa da kuka."

"Aikuwa matar nan babu tsoron Allah, ta sauke wa ummi yatsunta a fuska iya arfinta, sai da ta hantsula gefe."

"""Wallahi zata iya yiwuwa mayya ce, tun da ta kasa haWa ido da ni, shegiya ga bai kamar ar maera""."

"Suka ciwa ummi mutunci son ransu saboda abun kunya, da yawansu zasu haifi ummi, amma kasancewar ba ar su ba ce ba, suka din ga muzanta ta suna aibata ta."

"Tayi kukan da tun da aka kawota gidan ba ta yi irin sa ba, har ta fara tunanin ko roon kawu yahaya za ta yi, ya mayar"

da ita auye.

"Sai dai gabanta ya faWi, da tuna irin azabar da ta sha a auye, da sauri ta girgiza kanta, har da istigfari, ta fara oarin"

auna zaman nan da na can wanne yafi saui.

"Duk zaluncin iya, ba ta taSa onata da wuta ba, illa iyaka duk laifin da tayi jikinta zai gaya mata."

"Nan kuma duk rintsi, ko ba a bata abinci sau uku ba, ba zata kwana da yunwa ba, kuma tana da kayan makaranta da na sawa duk da babu yawa, kuma tana da takalmi da sauran abun da ba a rasa ba."

"""Mama meyasa ba so na ne? Laifin me nayi, meyasa idona yake ba kalar na mutane ba? Duk abun da nayi mutane"

"sai sun tsaneni, ko a gida ko a makaranta?"" Tayi maganar tana ganin fuskar mariya a idonta, tana jin tamkar ta ga mamanta ta bayyana."

"Tayi kuka ta gaji, ta duba sabulun wankanta ya are, tayi wankan a haka, ta shirya islamiyya, ta fice ba tare da kowa"

ya sani ba.

"Dama kuWin motar zuwa islamiyyar ma, idan kawu yahaya yana nan, yana bata ko ya bawa farida ta bata, idan ta ga"

"dama ta bata, ko tai bata wanda zai ishe ta shima saboda ta na biyawa Waukko su intee daga ta su makarantar islamiyyar, dan Abdul ba lokaci Waya suke tashi ba, sai arfe shida, su kuma tun huWu da rabi ake tashin su."

"Dan haka ummi tafiyar afa ta sha, kan ta je makarantar, nan ma da ta je sai da aka daketa dan ta makara."

"Zama tayi, tayi shiru a ajin, dan kamar yadda ta saba, bata da awaye, dan ba ta son shiga cikin su su tsokane ta."

"Haka kurum ta Wan shagala da kallon yarinyar da take jin tsoro a ajin, mai suna maryam saboda hantararta da take yi"

"tana kyararta, da nuna mata tsana arara a fili."

"Tubarkallah maryam fara ce sol, irin fulnin nan masu dogon hanci, sai azabar iyayi da iya gayu, da yawa an ajin na"

"tsoronta, saboda azabar masifarta da rashin son rai ni."

"Ba tsammani ummi ta ji ta ce ""Ke lafiya ki ke kallona kamar zaki cinye ni?"""

"Da sauri ummi ta Wauke kanta tare da cewa ""Yi hauri"""

"""Da haurin ta mutu sadakar nawa ki ka bayar? Bana son kallo"""

"""Ai na ce kiyi hauri"" ta faWa a sanyaye."

"A ranta ta ce 'Dama nima fara ce, wataila da ba za a tsane ni ba. Amma ai akwai baae da yawa da ake son su, ni"

"meyasa ba a sona?' ta tambayi kanta, wasu hawayen na rige-rigen zubowa."

"Maryam ta zauna a kusa da ummi, ko a jikinta ganin ummi ta kifa kanta."

"Sai da malami ya shigo ajinsu sannan ta Wago kanta, ya yi musu karatun da zai yi musu, sannan ya basu class work."

"Sai dai fa maryam ba ta iya komai ba, ta din ga rarraba ido, ga malamin ya jaddada cewar duk wanda ya faWi sai ya"

zane shi.

"Ganin lokaci ya kusa cika, ya sanya ummi buWe mata takardarta ta ce ""ki kwafa ya kusa karSa"" babu kunya maryam"

ta kwafe duk abun da ummi ta rubuta.

"Lokacin sallar la'asar yayi, Walibai na ta oarin fita daga ajin, ba tare da tuna alkhairin ummi ba, maryam ta"

"hankaWeta zata fita, bisa tsautsayi ummi ta faWi ta fama onuwar da take cikinta."

"ara ta saki, tana girgiza kanta, duk Waliban suka tsaya suna kallon ummi, ganin jini yana tsatstsafowa a rigar uniform Win ta."

"Maryam a tsorace ta ce ""Na shiga uku"" ta durusa ta Wago ummi, a zaton ta ko cikin ummi ne ya Sule."

"Ummi sai yarfe hannu take yi tana kuka, Walibai suka taru a wurin, malamin da ya fita daga ajin ya dawo ganin Walibai"

"a wurin yana tambayar meyafaru, aka gaya masa maryam ce ta hankaWeta ta faWi."

"Cikin tashin hankali ya ce a kai ummi ofishin malamai, ita ma maryam ta bisu sai an hukunta ta."

"Cikin tashin hankali malamai mata suka Waga rigar ummi, ana oarin gano menene yake jini a cikinta, sai dai ba"

"kyan gani, suka tarar da onuwar ta jagwale, ga ruwa ga jini ya dame da zumar da take sakawa."

"Maryam na ganin haka ta fashe da kuka, ta zata duk faWuwar ce ta janyo haka."

"Shugaban makarantar ya dubi Maryam ya ce ""Wato maryam ba kya ji ko? Zaki gane kuskurenki, sai kin daku yau Win nan, makauniya ce ke da zaki tureta ta faWi""."

"Malamin ya dubi ummi ya ce ""Ke ya aka yi ki ka zo da wannan ciwon makaranta, meya sameki haka?"""

"""Ba maryam ce ta ji mini ciwon ba, dama na one a gida"""

"""Da me ki ka one, kuma an kai ki asibiti?"""

"Ta ce ""Eh an kaini"""

"""A'a wannan da an kai ki asibiti, da ba ta jagwale haka ba, kuma da ba a bari kin saka kaya ba, ki gaya mini gaskiya da"

"me ki ka one?"" Malamin yayi maganar cikin zare ido."

"""Da ruwan zafi"""

"""Mamanki ta san kin one?"" Ta girgiza kai alamar a'a."

"""Meyasa baki gaya mata ba?"""

"Cikin kuka ta ce ""Ai ban san in da take ba"""

"""A'a to ina mutanen gidan da ki ka one Win, ba ar gidan dr. Yahaya bace ne?"" Ta Waga kai alamar eh."

"""Malama zuhra, a nemo abun hawa a kai yarinyar nan asibiti a dubata, ke kuma maryam mu je office Wina sai na"

"hora ki"""

"Maryam ta fashe da kuka tana magiya, cikin arfin hali ummi ta ce ""Malam dan Allah kayi hauri, ba ta san ina da"

"ciwo ba, na yafe mata ai"""

"Ya ce ""To zan duba, tashi a kai ki asibiti, daga nan a mayar da ke gida""."

"A asibitin ma, ma'aikaitan sun yi faWa sosai a kan sakaci da lafiyar ummi, dan da unar zata iya zama infected ta taSa sauran sashin jikinta, bayan ta zama gyambo."

"Suka ce lallai a kula da ummi, a samu unar ta warke, kuma a zurfafa bincike dan wannan unar ba tayi kama da ta ruwan zafi ba."

"Ummi ta sha kuka, saboda yadda aka dirje unar nan tas, aka saka magani, aka bata magungunan sha."

"Sai dai da malama zuhra ta ce ta kwatanta musu gidansu a mayar da ita ta ce ""A'a a mayar da ni makaranta, idan aka"

"tashi zan Waukko annena daga islamiyya"""

"""A haka da wannan ciwon"" malamar tayi maganar tana kallon ummi."

Ummi ta jinjina mata kai.

"""A'a ba zai yiwu ba, mu je gidan naku, a saka wani ya Waukko su""."

"Kuka ummi ta fara tana yi wa malamar magiya, a kan ta yaleta a tashi ta Waukko su daga makaranta."

"Ba ta da zaSi, suka koma islamiyyar ta gaya wa shugaban makarantar duk abun da ya faru."

"Suka yi waya da kawu yahaya, suka tattauna, ya ce a mayar da ummi gida, zai yi waya makarantar yaran, su jira"

yayansu sai su taho tare.

"Da yar ta yadda da hakan, saboda tana tsoron abun da ka iya biyo bayan rashin Waukko su daga makarantar."

"Cikin sa'a malamar ta fuskanci yanayin da ummi take ciki na tsoro, dan haka a ofar gida suka yi sallama ummi ta"

shiga.

"Har ta tafi Wakinta ba wanda ya san ta dawo, saboda ana ta hada-hada a gidan, an barka na shige da fice."

"Ta kasa fitowa daga Wakin, saboda tsoron kar su kuma dukanta."

"Sallamar kawu yahaya ta ji a Wakin, ta tashi da sauri, tana gaishe shi."

"""Ya jikin naki?"""

"""Da saui"""

"""Mu ga ciwon"" a hankali ta Waga masa cikinta ta onu sosai da sosai, ya zubawa unar ido sannan ya kalleta ya ce"

"""ya aka yi ki ka one?"""

"""Da ruwan zafi"" ta faWa tana iifta ido, saboda ta san arya tayi."

"""Meyasa baki gaya mini ba?"" Tayi shiru ba ta ce komai ba."

"Wannan unar ba ta yi kama da ta ruwan zafi ba, ki gaya mini gaskiya."

"""Da gaske nake..."" Ba ta arasa ba ya ce ""Shaidar iron tayi, kalli yadda shape Win onuwar ya tafi, ki gaya mini"

"gaskiya""."

"Ta Wan yi jimm sannan ta ce ""Idan na gaya maka ba zaka gaya wa maman su Abdul ba?"""

"""Ba zan gaya mata ba"""

"""Ina guge Abdul ya ce zai tayani, ya onawa mamansu riga, ta zata nice shi ne anty rahama ta danneni, suka Wora"

"mini iron. Dan Allah Abba ka gaya musu bani na saka anty farida ta faWi ba, sun ce ni na kusa kasheta wallahi ba ni ba ce, fitsari na yi da na ji zafi, shi ne ta zame ta faWi"" tayi maganar tana sheshshear kuka."

Ayshercool

08081012143

What's app only please

*CUTARWA*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

BRIGHT PENS

(FREE BATCH)

P16

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA"

"TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI"

P16

"urriii kawu yahaya ya yi wa ummi da ido, abun ya girmame shi, bai taSa zaton mugunta da zaluncim da farida za ta"

yi wa ummi zai kai haka ba.

"Ya sauke numfashi da yar ya ce ""Ya isa haka ki share hawayenki, ki daina kukan ya isa ba zan gaya mata ba, kuma na"

"san ba zaki taSa iya cutar da kowa ba, duk wanda ya cutar da ke, shi ma Allah ba zai bar shi ba, ki yi hauri ummi, in sha Allah gobe in Allah ya kaimu zamu koma asibiti, tun da yau an yi dressing Win."

"Mun yi magana da malaman islamiyyar ku, na biya kuWin maganinki, sannan sun ce ki zauna a gida sai kin warke""."

"Ummi kamar ta ce masa gara ta cigaba da zuwa a haka, dan ta san zamanta a gidan nan ba hutawa za ta yi ba, amma"

"ta dake ta ce ""To kawu na gode sosai"""

"""Kar ki damu, Allah ya ara miki lafiya da nisan kwana ummana"""

"Murmushi ummi tayi, tana so ta ji ya kirata da ummana ko ummina, hakan yana yi mata daWi, kuma yana tuna mata"

da maman da babanta.

"Ya ce ""Au, na manta ban gaya miki ba, mun kusa komawa sabon gida fa, bamu taSa zuwa kin gani ba ko"""

"Ta faWaWa murmushin ta ta ce ""Allah ya nuna mana, wannan wa za a barwa, na ga shima mai kyau ne"""

"""To ko in bar miki, tun da kin fi son nan?"""

"Murmushi ta yi ta ce ""Ai ni macece ba zan iya zama a gida nikaWai ba, amma ina son gidan nan"""

"""Can yafi kyau ai, idan muka koma zaki gani"""

"""To Allah ya sanya albarka, to nan su iya ne za su dawo su zauna?"""

"Sai da ya ara kallonta da sauri, ya ce ""Su iya kuma?"""

"Ta ce ""Eh, su baro auye su shiga makarantar islamiyya, makarantar mu har da matan aure da tsofaffi suna zuwa asabar da lahadi"""

"Bakomai a ranta ta faWi hakan, kawu yahaya yayi murmushi saboda magana tayi cikin magana mai ma'ana, ba zaka"

"san ummi na magana ba, sai ka zauna da ita, a haka kamar ba ta magana."

"Sai kuma ta sake cewa ""Kawu, kaga da ka san in da mama take ita ma zaka Waukkota ka dawo da ita nan? Sai mu"

"zauna ni da ita a gidan nan sai ku koma sabon gida"""

"Tausayin ummi ya kama shi, ya ce ""Ki na kewarta ko?"""

Ta jinjina masa kai alamar eh.

"""In sha Allah zan nemo in da take, zan haWa ki da ita, sai dai ba zan so na kawo ta nan ita ma ta din ga shan wahala"

"kamar yadda ki ke sha ba"""

"""To ai ba zan bari ta sha wahala ba, ni zan din ga yin duk wani aiki, idan na iya sana'a na din ga saya mata abubuwa,"

"idan ka gano ta dan Allah kar ka kai ta wurin Iya, Iya ta ce ba ta son ta, wai mama mayya ce..."""

"""Ummi ya isa haka, ki daina tuna abubuwan da suka shuWe wanda za su dinga Sata miki rai, ki yi karatu sosai yadda"

"maman idan ta gan ki za ta yi alfahari da ke"""

"Ta gyaWa masa kai ta ce ""In sha Allah"" kai da ganin yadda ta Wan kwaSe fuska, ka san akwai tarin abubuwa cunkushe"

"a zuciyarta da take burin amayar da su, sai dai babu wanda zai tsaya ya saurareta, to wa ma ya damu da ya zauna da ita balle aji matsalarta."

"Cikin son kawar mata da wancan tunanin, ya yi murmushi ya ce ""Ki na buatar wani abu ne ummana?"""

"""A'a bana son komai"""

"Ya ajiye mata Wari bibbiyu guda biyar, ya ce ""Gashi idan kina buatar wani abun ki yi amfani da shi""."

"Kallon kuWin ummi take yi dan da yawa a wurinta, kan tayi magana ya tashi ya fita, zuciyarsa na yi masa zafi."

"akin farida ya wuce kai tsaye, ya tarar da ita tana saka kaya a gaban mudubi, ta Wago ta kalleshi

19 / 74