Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   55 / 74

162K to 165K   out of 219.4K words

yi. Duk da kunyarta har ta yi yawa."

"Abu kamar wasa, raihan ya shafe sati biyu cirr a gida, ummi ba ta da aiki sai Worawa da saukewa, abokan aikinsa su"

"ka zo ummi ta yi musu girki, har da an china."

"Raihan ba ya jin duk wanda zai zo gidansa, saboda matarsa ta iya girki."

Haka zalika ga rigimarsa da ba ta arewa.

"Gidan farida kuwa, tun da Allah ya sa ummi ta bar gidan, komai ya taSarSare, kausar mugun sok jiki, ba ta iya aikata"

"komai, noor ce ma mai oartawa, ita ma idan ta gaji, sai ta watsar da aikin ta ce ta gaji, idan aka tursasata kuma, tayi abun da ba a so."

"Uban wankin da ummi ke yi musu, babu wanda zai yi yanzu, mopping gyaran Waki, da kuma girki duk abubuwan sai a"

"hankali, girkin ma ba daWi yake yi ba."

"Farida ta ce sai an samo ar aiki, dr. Ya ce babu mai kawo masa ar aiki, idan aka kawo ta kuwa sai dai ta din ga"

"biyanta, babu yadda za ayi ga kausar a gida, ba aure ba karatu, ace an Waukko ar aiki."

"Dr. Ya kira ummi ya tambaye ta me take so ayi mata da kuWin sadakinta, ta yi tunanin wata sana'ar, ya bata jari sauran ya cika ya saya mata kadara."

"Ummi ta tuntuSi raihan, amma ya ce a wannan lokacin, ba ta buatar sana'a a saya mata kadara kawai."

"Duk yadda mami ta so yin abun da za ta ure raihan, ta shiga hakkin ummi, raihan sai ya zille, ta yi masa faWa ta zage"

"shi, ko a jikinsa."

"Babban abun da ya ba ta takaici, bai wuce tana tsaka da duba saonni, ta ga raihan yayi status da special whats app"

"Win sa, da ba kowa ne ya san shi da shi ba, galibi family ne kawai ke da lambar."

"Hoton Ummi ya saka, tana zaune a kan dining, ta naWe kanta da mayafin doguwar rigar jikinta ""My perfect woman, khairun nisa'i, Allah ya ara miki lafiya"""

"Ya sake rubuta ""Goodnight ar aljannata"""

"A fili ta ce ""Innalillahi wa Innalillahi raji'un, bazawarar wannan mummunar"""

"Hankalin Safiyya ne ya koma kan mami, dan kuwa mami ta sanya safiyyan dawowa gidan da zama."

"""Mami menene?"""

"Ta mia mata wayar, bayan ta nemo status Win raihan."

"Gaban Safiyya ya faWi, duk yadda ake koWa munin ummi bai kai nan ba."

"Mami ta din ga zage-zage, tana cewa an asirce mata Wa."

"Sai da ta jera kwana biyu tana kiransa ya je tana nemansa, amma ya ce mata ai aiki yayi yawa a office, baya samun"

"isasshen lokaci, alhalin rabonsa da office Win tun saura sati biyu bikinsa."

"Asabar ce suna baccin safe, kiran Alhaji ya tashe su, raihan ya Wauka cikin jin nauyinsa."

"""Ango ka sha amshi"""

"""Alhaji ka dawo kenan?"""

"""Eh na dawo, baka nema na ko?"""

"Raihan ya ce ""Haba dai wane ni"""

"""To yaya ar tawa?"""

"""Gata nan tana jin ka, ta ce a gaisheka kan mu zo"""

"""To dan Allah ace mata ina roon arziki, a taimaka a bar mini kai ka koma office, ana ta kirana a waya ana nemanka"""

"Raihan ya ce ""To za a gaya mata, amma na zata saura sati biyu sannan na koma"""

"Alhaji ya ce ""A'a babban mutum, a duba mini lamarin nan"""

"Raihan ya ce ""Zan shigo in anjima in sha Allah, sannu da zuwa"""

"Alhaji ya sauke wayar yana murmushi ya ce ""Lallai babban mutum, ka ci gidanku da sati biyun"""

"Mami da ke kusa da shi ta ce ""Kana nufin ba ya zuwa aiki dama?"""

"""Da sabon auren zai fita aiki? Lallai wato ni ya mayar shashasha, idan na ce ya zo sai ya ce mini wai aiki ya yi yawa""."

"Alhaji ya kalleta ya ce ""Ya zo yayi miki me? Ango ne fa"""

"A fusace ta ce 'Angon banza, bazawarar?"""

"""Ba mace ba ce? Ke ina ruwanki ne, Bilkisu ki kiyayi shiga shirgin yaran nan kin i ko? Zaki yi ta fama da takaici kuwa"""

"Haushi ne ya ishi mami, tare da yi wa kanta alwashin, dole ta san abun yi a kan raihan da ummi, tun da tun ba aje ko"

"ina ba, kansa yana rawa."

"Ummi sai magiya take yi wa raihan, ya tafi da ita ta gaida Alhaji, ya ce mata sai an kwana biyu."

"Ta ja gefe ta kashingiWa a kan kujerar da suke ta ce ""To ka tashi ka je ka yi masa sannu da zuwa"""

"""Sai anjima"" yayi maganar yana Wora afafuwan ta a kan cinyarsa yana matsa mata."

"Ta buWe datar ta, taga messages da yawa sun shigo, ta din ga mamaki dan ita wanda take chatting da su ba su da"

yawa.

"Group ta ganta a ciki, na an makarantar islamiyyar su ne, kuma ta ga ana ta tagging Win ta, banda messages da ta"

gani ta private.

"Voice messages ta fara buWewa, ta din ga jin saonnin zagi da ashar, wai saboda ta auri anin maryam, ana ta cewa ta yi asara."

"Kashewa take oarin yi, ta ajiye wayar, ya karSe wayar, ya cigaba da saurarar abun da suka ce, tare da duba messages Win duk da suka yi."

"Tun tana jure jin, har ta karaya ta fara kuka, saboda cin zarafin yayi muni."

"Wayarsa ya Waukko, ya danna ya kara a kunnensa."

"""Zan turo maka wasu lambobi, ayi tracking Win su duk in da suke dan Allah, zan biya ko nawa, zan turo maka wani abu"""

"Ya ajiye wayar ya kalleta ya ce ""You don't need to cry anymore, zan yi dealing da duk wanda ya ce zai saka ki kuka ko"

"waye shi"" daga haka ya tashi ya fita."

"Gaba Waya jikin Ummi yayi sanyi matua, zagin da suka yi mata yayi mata zafi, tun da suka bar islamiyyar suka yi"

"aure babu wadda ta sake neman ta, sai yanzu da suka sakata a group na makarantar suka ci mata mutunci, da dawo da abubuwan da suka faru a baya, wai tana yawo duk da dauWa ga muni, dan son zuciya ta auri anin awarsu."

"Hankali kwance raihan ya je gida, ya shige wurin Alhaji, Alhaji ya din ga ce masa yayi iba ya ara kyau."

"Nan suka tare a sashen Alhaji, har da Hajiya da Salim."

Mami ce ta kira shi hankali a tashe ta na tambayar sa yana ina. Ya bata amsar yana sashin Alhaji.

"Ko mintuna uku ba ayi ba sai gata, ba ta damu da su hajiya da suke zaune ba, ta nufi raihan tana neman ta kai masa"

duka.

"Alhaji ya mie ya ce ""Bilki meye haka?"""

"""Aure hauka ne? A kan me zai sanya an sanda su kama matan mutane? Maryam ta kira ni tana kuka, an kama su an"

"kira shi a waya yai Wagawa, uban me suka yi maka?"""

"""Matata suka zaga babu dalili, tsakani nake so ayi musu, kar su zagar mini mata, ba tayi abun kunya ba dan ta"

"aureni"""

"""Ni ka ke gaya wa haka raihan?"""

"""Mami ba da ke nake ba, ba kuma da wata manufa na faWa miki ba, ni na saka ummi ta aureni, idan na zuba ido ana cin zarafin ta, ban yi mata adalci ba""."

"Hajiya ta yi murmushi ta ce ""Allah mai udura, Wan so ya faWa hannun matar so, ko dai ki bi a hankali ko ki rasa shi"

"gaba Waya"""

Ayshercool

08081012143

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji

Habil

Nabak Humra Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

*CUTARWA*

*BRIGHT PENS*

(FREE BATCH)

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

39

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

FOLLOW AND SHARE

AYSHERCOOL 08081012143

"MASU BUATA DAGA FARKO WANDA BA SA WATPAD, KU YI FOLLOWING CHANNEL INA, ZAKU SAMU DAGA FARKO"

IN SHA ALLAH.

Follow the COOL HAUSA CHANNEL channel on WhatsApp:

https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g

"Follow this link, to join my what's app channel, domin samun sabbi da tsofaffin litattafaina, tare da tattaunawa a kan"

abubuwan da suka shafi rayuwa na yau da gobe.

"*Alhamdilillah ala kulli halin, ina amfani da wannan damar, wurin isar da Wimbin godiyata ga an uwana marubuta,"

"tarin masoya makaranta, da sauran al'ummar da suka yi mini ta'aziyyar rashin kakata, ina fatan Ubangiji Allah ya jian magabatanmu baki Waya, ya kuma bar zumunci, yayi mana jagora a rayuwa baki daya, Allah ya sanya kaburburan magabatanmu ya zama dausayi daga aljanna, idan tamu ta zo ya sanya mu cika da imani*"

39

"Alhaji ya ce ""Jidda ya haka ne? Wace irin magana ki ke yi kuma?"""

"Hajiya ta ce ""Kaga yale ni na faWa, ai a baya ban taSa yi ba, sai mu gani idan dabarar mutum za ta wace shi, me aka"

"yi da maza ko sati uku ba a rufa ba fa? Baki ga komai ba"""

"Mami kuwa kumfar baki ta din ga yi tana cika baki, Salim ya tashi tsam ya fice, dan baya son hayaniya, hajiya ma"

ficewa tayi ta bar Wakin.

"""Ka gani ko ka ga abun da ka janyo mini ko?"""

"Kamar raihan zai fashe da kuka ya ce ""Mami me kuma na yi?"""

"Alhaji ya ce ""Raihan bai yi miki laifin komai ba, ke ki ke oarin koya masa rashin gaskiya, da kuma raina ki, wuce ka jirani a mota, mu je a kashe wancan case Win da ka Waukko"" Raihan ya fita yana satar kallon mami."

"Alhaji ya sake mayar da idonsa kan mami ya ce ""Gaskiya hajiya ta gaya miki, na sha gaya miki mu maza idan muna"

"kan wannan gigin da rawar kan, ba a cewa za a tanwaramu ta arfin tsiya, ko da kuwa iyayen da suka haifemu ne, ke meye ban yi ba a kanki?"

"Ko kin manta yadda na Wauke ki, na bar asar sama da wata uku na bar hajiya, na toshe kunnena, na i saurara kowa sai yanzu dan abun ya zo kan Wanki ki ce ba ki san zancen ba? Shiyasa a kowane adami ake so ka zama mai adalci, ko dan gaba, baki nuna mini illar abun da na din ga yi ba, sai daga baya da na gane kuskurena dan kaina, ka kwanta da mace kawai ba shi ne aure ba, wannan abu ne na lokaci, managarciyar mace mai tsoron Allah, da kuma biyayya ita ake fata. Amma idonki ya rufe dan Wanki ya auri bazawara, sai me qualities ake dubawa ga mutum mai hankali, ba wai abun da ku ke tunani kawai quality na mace ba"" da farko faWa yake yi mata, daga bisani kuma ya koma nasiha, ya gama ya fice daga Wakin ya bi raihan."

"Ko kaWan mami ba ta ji nasihar Alhajin ta shige ta ba ma, babban burinta a yanzu kawai, shi ne raba ummi da raihan"

tun kan ta kanainaye shi gaba Waya.

"Ba dan tare da Alhaji raihan suka je station ba, da sai raihan ya ja case Win, dan kuwa babbar headquarter hukumar"

"an sanda yasa aka kai su, kuma ya tafi da wayar ummi a matsayin shaida."

"Alhaji ya ce wa raihan, ya kai shi gidansa, yana son yin magana da shi da ummi gaba Waya."

Suna tafe yana yi wa raihan nasiha.

"""Babban mutum, na son kana son matarka, amma ka yi oari ka din ga Soyewa saboda mahaifiyarka da bakin"

"sauran mutane, ka san kishin mata ba lallai sai tsakanin kishiyoyi ba, su ba sa raina abun yi wa kishi, sannan ka yi ta hauri kana cigaba da addu'a komai zai wuce, amma matarka ka rie ta sosai ka kula da ita"""

"Raihan ya jinjina kai, suka arasa gidan sa, tun da raihan ya kirata ya ce mata tare za su zo da Alhaji, ta gama girki,"

amma ta shiga oarin ara wasu abubuwan.

"Tun da ya zo kanta a asa yake, saboda tsananin kunya, ko sau Waya ba ta yadda sun haWa ido ba, shi duk yadda ake"

"zuzuta muninta shi bai gani ba, sai tsantsar tarbiyya da nutsuwa, kuma tubarkallah shi bai ga wani muni ba."

"Yayi musu nasiha sosai da sosai, ya ce raihan ya mayar da shi gida."

"Ummi ta ce ""Baba na gama abinci, bari na kawo maka"""

"Alhaji ya ce ""Kar ki damu ar albarka ta, sauri nake kuma a oshe nake, Allah ya yi muku albarka, ayi ta hauri kun"

"san irin auren nan naku, society Winmu sun Wauke shi, kamar wani zunubi, amma tun da bai saSawa addini ba shikenan."

"Da yar ya sha lemo ya tashi, sai dai lemon yayi masa daWi sosai da sosai, lemon cucumber ne da lemon tsami."

"Da yar wannan tarzoma ta lafa, sai dai aka saka an islamiyyar su ummi ba ta hauri, kuma suka rubuta takardar"

"ban hauri, suka yi signing ba ruwansu da ita ya taho da ita gida."

"Bayan ya nuna mata takardar ta jujjuyata ta ce ""You go far MD, da duk ba ka yi musu haka ba"""

"Ya ce ""No, abun da na yi dai-dai ne, ba zai yiwu su Warsa miki wani abu mara kyau game da aurenmu ba, alhalin"

"halataccen aure muka yi ba, kuma gaba ba za su sake yi wa wani hakan ba""."

"Ta ce ""To Allah ya kyauta. Alhaji bai ci abincina ba"" tayi maganar a shagwaSe."

"""Bani in haWa da nawa da nasa na cinye"""

"""Wai ba ka gajiya da cin abinci ne, ka daina zuwa gym Win ma, idan ba ka yi wasa ba, sai ka kasa wucewa ta ofar"

"falo"""

"""Eh na ji bakomai, hakan ma normal ne"""

"Ummi ta ce ""Sai na saita maka cin abincin ka, ba zan je da kai unguwa ka bani kunya ba, ace ba ka oshi"" ya kwashe"

"da dariya, ya ce ""Yanzu ba zan gane wannan ba, sai cikina ya cika tukuna""."

"Ranar litinin kuwa, ummi ta sha fama da raihan kan ya tashi ya tafi aiki, aikuwa da ya je ya sha aiki sosai da sosai."

"Tun da raihan ya koma aiki, sai gidan ya yi wa ummi girma, ba ta aikin komai, duk sai kaWaici ya dameta."

"Gashi bain da sukan shigo, duk sun daina zuwa."

***

Anty Rakiya ce a zaune tana kallon fuskar mami me Wauke da zunzurutun damuwa.

"""Ke yanzu Bilki har matar nan ta samu bakin yi miki rashin mutunci, yaushe ta waye?"""

"""Anty Rakiya ni ba wannan ne ya dame ni ba, kar bakinta ya tabatta yarinyar nan ta wace raihan na shiga uku, ta ji"

"daWin yi mini dariya, shi ne babbar damuwata da tashin hankali"""

"""To wai kin bi shawararin da na baki kuwa?"""

"""Wallahi na bi, kin san raihan da taurin kai, ban gaya miki ranar da na kirshe shi ba, daga shiga Waki ya gudu ba. Ya ce"

"mini ya koma aiki ashe duk arya yake yi, yarinyar nan sumi-sumi, kar in je ta wace shi, tun da sa'arsa ce kuma bazawara wayo za ta yi masa na shiga uku Anty rakiya""."

"""Ba ki shiga uku ba, ai wanda ya rigaka kwana sai ya rigaka tashi, dole ki samu hanyoyin muzgunawa yarinyar nan,"

"kuma ki fara matsa masa a kan auren safiyya"""

"Mami ta yi ajiyar zuciya ta ce ""Shikenan, in sha Allah zan cigaba da oari""."

"Ranar asabar raihan yana ta murna zai wuni a gida tare da ummi, tana kitchen tana shirya musu breakfast, yana Waki yana bacci mami ta kira shi a waya wai ya je."

"Tamkar ya fashe da kuka, haka ya ji, ya ajiye wayar, yana tunanin meyasa mami take yi masa haka, lallai sai ta shiga"

rayuwar aurensa da ummi.

"Ya lumshe idonsa, ransa babu daWi, ummi ta shigo ta kunna turaren wuta a Wakin."

"Ta shiga banWaki ta haWa masa ruwan wanka, ta je kan gadon tana Wan dukan filonsa ta ce ""MD, ka tashi ka yi wanka"

"mu karya"" juya mata baya ya yi, ya ce ""Wake

55 / 74