Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Cutarwa Complt Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   36 / 74

105K to 108K   out of 219.4K words

ba, jagoranci abu ne mai wahala"""

"""Haba madubina, kai kake oarin koya mini jajircewa, kai kuma in ga gazawarka? A'a kar ka watsawa Alhaji asa a"

"ido, zaka iya ka ji"""

Yayi shiru bai ce komai ba.

"Ta ce ""Ka ce to mana"""

"""Ba zaki gane a yanayin da nake ba ne""."

"Ummi ta ce ""Eh ba zan gane ba kam, karSi kuWinka"" tayi maganar tana ajiye masa envelope Win da ya saka mata kuWi"

a kan tebur.

"""auke tun kan ki fusata ni, na yi miki rashin mutunci a gaban mutane"""

"Da mamaki ta kalleshi ta ce ""Amma raihan idan ka yi mini haka ba ka kyauta mini ba, kuma ba zan ji daWi ba"" tayi maganar muryarta na rawa, dan tuno shi tayi ranar da suka je office Win su, da ya burkice sai da ya bata tsoro."

"Ya tashi tsaye ya ce ""Bari na arasa office, idan na samu kaina zan zo mu tafi gida, idan kuma aiki yayi mini yawa zamu yi waya"" ko amsarta bai jira ba, yayi waje ya barta da kuWin."

"Sai da ya fita manager ya ce ""Ummi, me aka yi wa mutumin ne na ga yana cika yana batsewa?"""

"Ummi ta ce ""Rigima kawai yake ji"""

"""Ai nima na ga alama, shiyasa ban kula shi ba""."

"Abu kamar wasa, aka yi ta shirin yi wa raihan liyafa, ya so ummi ta je, amma ta ce ba zata ba."

"Abokan hulWar Alhaji Tahir wasu sun ga wautarsa, na bawa raihan jagoranci babban business irin wannan, matashi mai shekaru 23 dan ma yana da siffar kwarjini da girman jiki, amma kallo Waya zaka yi masa ka san yaro ne."

"Sai dai ko a kalamansa na godiya, da na kama aiki, sun tabattar wa da mutane araminsu babbansu ne, kamar yadda Alhaji Tahir yake faWa, wanda wasu maganganun ummi ce ta gaya masa abun da zai ce, dan Alhaji Tahir ya sanar masa ya shirya kalaman da zai faWa ranar liyafa."

"Aka yi taro aka watse, ya turawa ummi hotunan abun da aka yi, ta Wauki hotonsa guda Waya ya sha coat, uruciyarsa"

"ta fito sosai, sai dai ya tsare gida babu fara'a, ta saka shi a status da caption na ""Allah ya tayaka rio anina, MD Muhammad Raihan"""

"Ta kai awanni biyu da yin status Win, da ta buWe what's app ta tarar da saonni, na tambayar waye shi, ciki har da"

"yaya magaji, babban wanda ya fi bata mamaki shi ne message Win maryam, tun da raihan ya haWa su, suka yi magana maryam ba ta sake kulata ba, idan ta yi mata magana ma, sai ta ga tana shareta, dan haka ita ma ta daina kulata, sai yanzu taga message Win ta, wai ya aka yi ki ka sani?."

"Ummi ta yi mata reply da ""Shi ya gaya mini""."

"Maryam ta ce ""A ina ku ka haWu ya gaya miki?"""

"""Muna gaisawa idan zai wuce ta wurin da muke aiki ne""."

"Ta yi reply da ""Dan Allah ki cire shi, ba kowa ya sani ba, kar azo hakan ya bashi matsala"" Ummi ta daWe tana jujjuya"

"message Win, ita mutum nawa ne ma a what's app Win nata. Ta ga ita kanta maryam Win, ta saka hotunan sun fi goma, kodayeke wata kusan ta fi wata, dan haka ummi ta goge."

"Tamkar jira yake ta goge, ya ce ""Meyasa ki ka goge status Winki?"""

"""Bakomai""."

"""Akwai dalili mana, saboda Maryam ko?""."

"Abun ya bata mamaki, kan ta yi magana ya sake turo wani saon ya ce ""Muna tare take nuna wa mami status Win"

"naki ai, ita take saka miki data da zata ce ki cire abu kuma ki cire? Ina ruwanta, ko haifarki tayi da zata bani umarni ki bi? Akwai mutane a wurin ne ya san na yale maganar, arewa gobe in Allah ya kaimu hira za ayi da ni a wani gidan jarida. Dan Allah ki daina bari ana raina mini ke bana so"""

"Karanta saon nasa ta din ga yi, tana oarin bawa saon damar yin tasiri a zuciyarta, amma ta kasa."

"""Dan Allah ki sake duba wani hoton, ki Wora ni ki yi mini addu'a, tun da ba ki je taron ba Please""."

"""Yanzu ka gama cewa a daina sani abu in yi, ai ba kai ka saka mini data ba"" ta tura masa tana dariya."

"Emojin dariya ya tura mata ya ce ""Ta kaina zaki fara kenan? Ni ki ka raina ko?"""

"""Kai ka mayar da ni haka ai, ina salihata ka koya mini surutu""."

"""Dama can kin iya abinki"""

"""To na ji, sai da safe bacci nake ji"""

""" ya kaimu"" ya rufe data ya ajiye wayar, ya lumshe ido yana tuno moments Win su tare, ba zaka taSa cewa ummi na"

"magana ba, dama ce kawai ba ta samu ba, amma tana da baki sosai""."

***

"Alhaji Tahir kallon mami yake yi, bayan ta gama kora masa bayanin abun da take so."

"Ta kalleshi ta ce ""Wai ya ka yi shiru kana kallona ne?"""

"""To ai abun ne na ji shi banbarakwai, guda nawa raihan Win nawa yake zaki ce ayi masa aure yanzu? Daga Wora masa"

"wannan Wawainiyar sai kuma ki ce ayi masa aure?""."

"""To ai shine cikar kamalarsa, ya samu matsayi ya zamana yana da iyali, dole zai nutsu ya mayar da hankalinsa, ko so"

"ka ke na saki jiki shima ya lalace? Ni dai dan Allah ka taimaka ka amince"""

"Alhaji ya ce ""Ai ni bani da damuwa, in dai ya amince yana so shikenan, Allah ya sanya alkhairi"""

"""Yauwwa, dan Allah ka tayani shawo kansa, ka san ko budurwa ba shi da ita, ko zancen na yi masa sai ya sha kunu,"

"dan Allah ka tayani lallaSa shi, ko da Safiyyar Anty rakiya a haWa shi"""

"Ya kashingiWa ya ce ""Wannan ba hurumina bane, kin san takura wa Wa ba ya cikin tsarina, ku tattauna kawai"""

Tayi ajiyar zuciya ta jinjina kai.

"Mami ta din ga fargabar tunkarar raihan da maganar, haka nan ta dake da safe ya shiga gaisheta zai fita office, ta"

"Waukko masa zancen, aikuwa ya haWe rai, ya ce ""Dan mami ki daina wannan zancen, abokaina kowa ba wanda yayi aure sai ni, kawai na tsufa da wuri, kuma matar ma ki rasa wa zaki zaSar mini sai wannan marar kunyar, ni ba zan auri matar da ba zan iya tanwarata ba, yarinyar da bata da kunya, ni bana so""."

"""Raihan, cikar kamalar mutum iyali, ace kana da wannan matsayin baka da aure, ai sai a rainaka, kuma ganin kai"

"baka da ko budurwa ya sanya na zaSa maka, aure yana arawa mutum kamala"""

"Ya ce ""To mami na ji, amma dan Allah ki yaleni, idan lokaci yayi zan yi miki magana zan yi auren, amma ni yanzu"

"wallahi ban yi niyyar yin auren ba, kuma da kaina zan samo budurwa da zan aura, ummi ta ce in nutsu in samo mace ta gari""."

"Cikin mamaki mami ta ce ""Wacece ummi kuma?"""

"Ya mie tsaye ya ce ""Kar ki damu mami, ni dai ki bar wannan maganar"""

"""Wallahi ba zan barta ba, dole ka yi aure dan ba zan zuba ido ka lalace a banza ba, ko wata ta lallaSa ta lalataka ba,"

"wato ni nake yi maka kallon salihi, har mai baka shawara ce da kai a waje?""."

"""You should thank God, shawarar kirki take bani, ita ta saita ni a hanyar da na ci jarrabawar Alhaji"" daga haka ya fice"

ya bar falon.

"Abu kamar wasa, raihan har ba ya son shiga sashin mami, dan ta fara hura masa wuta, shi ko zancen ba ya so."

"Yanzu Ummi haWuwa da raihan yana bata wahala, saboda yadda aiki ya saka shi a gaba, ba shi da cikakken lokacin"

kansa.

"Yau ya kirata a waya ya ce mata zasu fita, zai zo ya Wau excuse a wurin manager."

"Da azahar ya zo ya sameta, lokacin ta gama aiki, tana ta tsokanarsa MD, yayi mata shiru yana hararta."

"Ta bashi wayarta ta ce ""Raihan, dan Allah ka buWe mini Instagram"""

"""Me zaki yi da shi?"""

"Ta ce ""Kallon abubuwa zan din ga yi"""

"""Wai wannan wayar taki, da ke da ita waye ya girmi wani? kalli yadda ta ci aniyarta"""

"""To sai ka bani taka ai"" tayi maganar tana hararsa."

"Ya ce ""Kin samu, ciro mini layukana ki Wauka"""

"""Ni da wasa nake yi, ka buWe mini dan Allah na kasa buWewa""."

"Raihan ya ce ""Ke Instagram ba zai hau wannan dattijuwar wayar taki ba, ai na ce ki Wau tawa, ba abun da zaki ce na baki na hanaki"""

"""Da wasa nake yi maka, ka buWe mini"" tayi maganar tana mia masa wayar tana Sata fuska kamar ar yaye."

"""Da gaske na bar miki wayata ummi, kawo wayar taki mu yi exchange na layukan""."

"""So kake ace na fara sata ko? Me nake sayarwa da zan mallaki wannan wayar?"""

"Ya ce ""Sai ki ce ke awar MD ce"""

"""A'a nice ma MDn, tun da ba zaka buWe mini ba shikenan"" ya karSi wayar ta ta yana dubawa, ya ce."

"""Tashi muje mu dawo da wuri"""

"""Ina zamu je?"""

"""Budurwata zan sai wa wasu kaya, mu je ki tayani saya, za ta yi ki a jiki, bana son na sai mata wanda zai yi mata"

"yawa""."

"Ta harare shi ta ce ""Kuma saboda ka raina ni, da ni zaka gwada? Daga baka muami ka fara kule-kule, guda nawa ka"

"ke da ka fara yin an mata"" wani irin kallo yayi mata, tayi shiru, ta zata maganar da tayi ne, ta Sata masa rai."

"Shi kuwa hoton da ya gani ne ya bashi mamaki, hotonta da noor, gashin kanta kamar aljana."

"Sai dai yayi tunanin ko sakawa tayi, amma ina ummi take da wata wayewar saka gashi."

"""Tashi mu je"" ta tashi tabi bayansa, a ranta tana fatan Allah ya sa ba haushi ya ji ba."

"Ita kanta mamakin kanta take yi, yadda take bin raihan duk in da ya ce suje, ba tare da musu ba, yanzu ta daina"

"fargabar shiga motarsa, kodayeke zuciya na son mai kyautata mata, kuma bai taSa yi mata wani abu na rashin Wa'a ba."

"Suna tafe a motar, ta ciro leda a jakarta ta ce ""Gashi, dama ina ta jira mu haWu, kuma saura ka ce baka so, sai ka je"

"gida zaka duba"""

"Ya amsa mata da ""To babbar yaya"""

"Wani aton shagon sayar da kayan sawa suka je, suka shiga raihan suka gaisa da matar da ke shagon."

"Ya nuna mata ummi ya ce ""Yauwwa hajjaju, ban san size Win da take sakawa ba, amma ga wata mun zo tare da ita, ki"

"bata ta gwada, idan dai ta yi mata dai-dai, ita ma za ta yi mata."

"Matar ta ce ""Masha Allah, bisimillah, muje to ka zaSa sai ta gwada""."

"Tarin abaya ne a wurin da suka je, kala-kala na kece raini."

"Ya kalli ummi ya ce ""ZaSo Waya wadda za ta yi mata kyau sosai""."

"""To ai ban san ya take ba, ko wanda ta fi so ba, fara ce ko baa?"""

"""Ina ruwanki da kalarta? to black beauty ce"""

"Ta tsaya ta kalleshi ta rie ugu ta ce ""Daga baka office, ka fara kashewa an mata kuWi ko? Alhaji ya sani?"""

"Raihan shima ya rie ugu ya ce ""Yau nake ganin ikon Allah, ke ina ruwanki ne? Wai ce miki aka yi Wan zaman banza"

"ne ni? auki muje akwai in da zamu je""."

"Wata blueblack ta Waukko mai matuar kyau, matar ta nunawa ummi in da zata shiga ta gwada rigar."

"Tsayawa ta yi a gaban mudubin Wakin, tana arewa kanta kallo sanye da rigar, yau dai sau Waya a tarihin rayuwarta,"

ta saka doguwar rigar abaya da take matuar burgeta.

"Ta rie Wan kwalin rigar a hannunta, ta zubawa mudubin ido, ta tafi tunani, ta zubawa mudubin ido, tana hango"

"rayuwarta ta baya a ciki, cike da tozarci da asanci, da rashin galihu kamar mara amfani, shigowar raihan rayuwarta ya bata lokacinsa, duk hankalinsa saboda kawai ya sakaya farinciki. A ranta take addu'a 'Allah idan ina da rabon yin aure a duniya, Allah ka kawo mini miji na yi aure, kar na yi aure na kasa rabuwa da raihan' saboda sosai take jin sa a jikinta."

"Ummi bata san adadin daWewar da ta yi a tsaye ba, saboda gaba Waya ta bar cikin hayyacinta."

"Raihan gajiya yayi da zaman jiran ummi, kawai ya wanwasa ofar Wakin amma shiru, kawai ya tura ofar da sallama."

"Kamar gunki ya ganta a tsaye hannunta rie da Wan kwalin rigar, hawaye ya wanke mata fuska."

"Sandarewa yayi a tsaye, ta saka siririn ribbon ta Waure gashin, ta sake shi har tsakiyar bayanta."

"Ganin raihan ta cikin mudubi daf da ita ne, ya sanya ta dawo hayyacinta a razane, kokowar rufe kanta ta fara yi."

A hankali ya saka hannu ya Waure zaren rigar ta baya.

"Ya saka hannu ya kamo gashin da ya sauka a bayanta, tsigar jikinta ce ta tashi, ta waiwayo da sauri, are mata kallo yake yi. Rigar ta yi cif a jikinta, dirarriyar mace ce ta gaske, baar fatarta kawai mutane suke kallo, amma daga"

"irjinta zuwa ugunta komai dai-dai jikinta, kasa daina kallonta yayi, karo na farko kuma da yau ta kalli raihan a wani abu daban ba aninta da take yawan faWa ba."

"(Team a bamu daga farko, ku yi Allah ku din ga dubawa a watpad Please )"

Ayshercool

08081012143

What's app only

*CUTARWA!*

*MIKIYA WRITER'S ASSOCIATION*

P28

FOLLOW ME ON WATPAD VIA THIS LINK.

https://www.wattpad.com/user/Ayshercool7724?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefr

iends

"Masu neman free books Wina, da free pages duk akwai a kan watpad account Wina. Irinsu"

Abduljalal

Wata kissar sai mata Wuta a masaa Cutarwa

anwar maza Gaba da gabanta Aidata

RuWin uruciya

Zaku iya samun paid pages Win a Arewabooks @ayshercool7724. Ko ku tuntuSe ni kai tsaye ta lambar wayata. 08081012143.

And also don't forget to subscribe my YouTube channel via this link.

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Ayshercool.

PAID ADVERT!.

"Ina uwargida, amare, har ma da an mata masu burin zama gaba gaba, wurin yin amfani da turarruka na kece raini,"

masu daWi da amshi.

"Mafaka gidan amshi da ke, Ring Rord western bypass kanawa park sun kawo muku"

Oll types of Turaran wuta

Sandal Halut Irik Difur Gab Gab Kajiji Habil Nabak Humra

Kulakcha Dilke da kalta Kayan

Garan jiki Muna turara Kaya

Kujerar garan jiki Kannada

Madarorin turare masu kamshi Man garan gashi

Indai kamshine kuzo MAFAKA GIDAN KHAMSHI karshene Sai Sai kin zamo abin kwatanche Ku nememu a wan nan no 08065728702 08025453921

*TALLA!TALLA!TALLA!*

"*INA MANYAN MATA, UWARGIDA DA AMARE KAI HAR DA AN MATA MASU SON KECE RAINI, DA SHIGA TA ALFARMA, MUN SHIRYA TSAF DOMIN KUWA MUN TANADAR MUKU LAGOS LACE MANYA DA ANANA, DAIDAI ALJIHUNNKU BA TARE DA TSAUWALAWA BA* *HAKAZALIKA INA MASU SON AWATA GIDAJENSU DA HAAUN KAYAN KITCHEN, UNIQUE DA SAI AN KALLA AN SAKE KALLO, MUN TANADAR MUKU HAAUN KAYAN KITCHEN NA ALFARMA NA GIDA DA NA WAJE*."

"*BAMU TSAYA IYA NAN BA, DOMIN KUWA MUNA SAYAR HAAUN SUPPLEMENT NA GYARAN JIKI, MAYAR DA TSOHUWA YARINYA, GYARAN JIKI DOMIN DAUWWAMAR DA HASKEN TAURARUWARKU A WURIN MAZAJEN KU, TARE DA KECE RAINI A CIKIN SA'ANINKU*"

"*MUN SHIRYA TSAF DOMIN SHARE MUKU HAWAYNKU, DOMIN ARIN BAYANI, KU TUNTUE MU A KAN LAMBAR WAYARMU 08166117985, SAYEN NA GARI MAYAR DA KUI GIDA*"

"BRIGHT PENS A SHIRYE MUKE, WURIN KARAR TALLACE TALLACENKU CIKIN FARASHI MAI SAUI."

28

"Ajiyar zuciya ya sauke, ya sanya hannunsa a aljihunsa, ya ciro wayarsa."

Ya shammaceta ya fara Waukar ta hoto ta cikin mudubi.

"HaWe rai ta yi ta ce ""Meyasa zaka shigo mini ba izini? Ni ka fita"""

"""Na yi knocking, na kuma yi sallama, duk baki amsa ba, kin bar ni a tsaye ina ta jiranki, kin shigo kina kuka, idan ma"

"dan in bar miki rigir ne ki ke kuka, ba zan baki ba, fito mu tafi"""

"Ba tare da ta saki fuska ba, ta ce ""Ni ka fita na cire rigar"""

"Ya basar ya ce ""Ki batta a jikinki, ki zo mu tafi""."

"""Dan Allah ka fita na cire"" tayi maganar a raunane tana Soye jikinta."

"A hankali ya taka ya nufi hanyar fita, ya sake waiwayo wa, tana tsaye jiran ya fita ta canza kayan."

Ya fita ya koma reception.

"Ba aramar kunya ce ta kama ta ba, ganin da yayi mata a haka, gashi dai doguwar riga ce, amma ta kasa manta irin kallon da yayi mata, da ya sanya ta shiga wani yanayi da ba ta san menene ba, gaba Waya sai ya canza mata, kamar"

ba raihan Win da ta sani ba.

"Ta mayar da hijjabinta, ta fito da rigar a hannunta, matar ta kallesu ta ce ""Rigar ta yi?"""

"Ya ce ""Eh, bamu wasu kalolin a haWa da wannan, su zama biyar sai takalmi uku da zai shiga da kowacce"" komai da"

"ummi aka gwada, kuma ba ta kawo komai a ranta ba."

"an nazarinta ya din ga yi, ko fushi take yi da shi, amma ya lura kawai ta tsorata ne, ta kasa sakin jiki ma tayi masa"

"magana, dan abu ne mawuyaci ka ga ummi ta yi fushi, dan zai iya cewa bai taSa ganin tayi ba, idan ma abu bai yi mata daWi ba, sai dai ta yi shiru."

"Suna tafe a hanya ya cigaba da yi mata hira, kamar bai ga komai ba, yana koWa kyan da kayan suka yi."

"Sai dai gaba Waya shima jikinsa yayi sanyi, basarwa kawai yake yi."

"Wani restaurant suka je, yayi reserving VIP, aka kawo musu abinci kala-kala, amma ummi ta ce ba za ta ci ba, ya"

gama kawai su tafi ita hankalinta yayi gida.

"""Amma mussman saboda baki je walimar nan ba na shirya mana wannan"""

"""Sai ka ce wani film, ni ka yi sauri mu tafi, kar na je gida na kasa kare kaina""."

"""Da na san zaki watsa mini asa a ido, da ban kashe kuWina ba, i did all this because of you"""

"Ta Wan kalleshi ta ce ""Ni ban taSa cin abinci a waje ba, dan Allah ka yi hauri"""

"Raihan ya ce ""Zan fita na baki wuri ki ci, amma idan ki ka yi mini haka ba zan ji daWi ba""."

"arshe dan kar ya ji haushi, da yar ta cakala ta ci, suka tafi gida."

"A hanya yake ta ce mata tayi oarin rarraba CV Win ta, ko Allah zai sanya ta samu wani aikin da ya fi wanda take yi."

Ta ce masa zata jarraba yin hakan.

"Raihan ya dage sai ya mayar da ummi ar gayu, ta hanyar kaita wurare da zasu Webe mata kewa, ba tare da etare"

iyakar addini ba.

"A Wan fitar nan

36 / 74