Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sakayya Complete Hausa Novel by Aisha Aliyu Garkuwa

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Free Novels Online (Read & Download)

Chapter   134 / 140

399K to 402K   out of 417.8K words

ko Amarya na bisa hanya”.
Cikin jin karfin gwiwa tace.
“Toh Allah ya kaimu rai da lafiya ”.
Cikin kwantar mata da hankali Didi tace.
“Kiyita mata addu'a Allah ya kawo mata da sauƙi”.
Kai Momy ta jinjina tare da cewa.
“In sha Allahu ina mata kuma zan cigaba dayi mata”.
Daga nan sukayi sallama bayan sun fito office ɗin Dr Jameel Moddibo ya wuce ɗakin da Khausar ke ciki.

Yana shiga ya hangota kwance akan gado tayi shiru Ahankali ya ƙara sa ciki kana ya riƙo hannunta tare da cewa.
“Minha”.
Idanunta ta ɗago ta kallesa kana tace.
“Na'am”.
Yana matsa hannunta dake cikin nasa yace.
“Minha Me yake Miki ciwo?”.
Ajiyar zuciya ta sauƙe kana ta jujjuya masa kai tare da cewa.
“Babu inda yake min ciwo Yah Mu'allim ”.
Ahankali ya zauna bakin gadon tare da janyo hannunta ya daura kan cinyarsa kana ya cire pillow ya ɗaura kanta akan cinyarsa yace.
“Minha naƙuda akwai zafi ko?”.
Idanunta ta zuba masa sai kuma ta girgiza kai tare da cewa.
“To ai ban fara bama Yah Mu'allim bare inji?”.
Murmushin karfin hali yayi kana yasa ya tsansa yana kwantar da gashin girarta tare da faɗin.
“Toh ai ma bazan bari kiyi naƙudan ba”.
Cikin sauri tace.
“Toh ai Yah Mu'allim ance dole sai mutum yayi naƙuda kafin ya haihu”.
Cikin rauni da rawar murya ta ƙare maganar lokacin ɗaya tsoro da fargaba ya mamaye mata zuciya.
Cikin sauri ya tallafota kanta tare da manna mata kiss agoshi yace.
“Bakomai kinga yanzu muka gama magana da Dr Eshaa ai kinsan Momy ma Theater akayi mata a haihuwar Ramadan da Raudhat ko?”.
Cikin sauri ta gyaɗa masa kai tare da cewa.
“Eh”.
Yana shafa kanta yace.
“Momy bata taɓa faɗa Miki cewa ba wahala ba?”.
Cikin lumshe idanu ta fesar da sanyayyar numfashi tare da faɗin.
“Haka dai take cewa haihuwa yafi Theater wuya”.
Sake janyota jikinsa yayi kana yace.
“Toh shiyasa na zaba Miki mai sauƙi Minha ayi C's kawai lafiya lau kar wani abu ya samu Babynmu ya cutar dashi”.
Da sauri ta ɗaura hannunta akan cikin ta shafa tare da cewa.
“Yah Mu'allim”.
Cike da tsantsan so da kulawa yace.
“Na'am amma dai ai Baby lafiyarsa lau kina jin motsinsa?”
Dai-dai lokacin tayi saurin kamo hannunsa ta ɗaura akan cikin tace.
“Kaji yanzu ma yana motsi ko?”.
Kai ya jinjina tare da cewa.
“Tabbas naji Allah ya mishi albarka ya kawo shi kafiya”.
Kallonsa tayi cikin sanyi ta langwaɓar da kanta kana tace.
“Amma Yah Mu'allim ai Theater ma da zafi”.
Ɗan ware idanunsa yayi cikin son kwantar mata da hankali yace.
“Inji waye ba wani wuya munyi magana da Dr Eshaa, tace ayi Miki Theater kin san itama tana sonki bata so ki wahala, kuma itama Didi tace ayi kiki Theater yafi sauƙi”.
Dai-dai lokacin Didi ta shigo tana shiga ta riƙe hannunta tare da kallonta tace.
“Kada kiji tsoron Theater ba komai ɗiyata ai kinga Lalla Hafsat ma, haihuwar Hakeem ɗin ta Theater akayi mata kuma gashi nan lafiya lau itama lafiya lau kuma bayan shi duk yaranta da kanta take haifarsu”.
Shiru tayi tare da lumshe idanunta.
Cikin jin sanyi tace Didi taci gaba da cewa.
“Ki kwantar da hankalinki in Allah ya kaimu gobe za'a yi Miki Theater”.
Idanunta ta lumshe tare da cewa.
“Toh Allah ya kaimu bisa rai da lafiya ”.
Sai kuma ta maida kallonta kan Didi tace.
“An faɗa wa Momy na”.
Kai ya jinjina yace.
“Eh an faɗa mata gobe-gobe ma tana hanya in Sha Allahu yanzu ma haka tana Abuja kafin a shiga dake Theater jirginsu zai iso”.
Ahankali tace.
“Toh Allah ya kawo ta lafiya”.
Ameen ya amsa dai-dai lokacin kuma Dr Jameel da Dr Eshaa suka shigo.
Khausar na kallon Dr Jameel tace.
“Dr kuma zamu koma gida ne ko kuma zamu yita zama anan ne?”.
Hannunsa na cikin aljihu yace.
“Eh zaku zauna anan saboda ki kasance cikin kulawarmu”.
Kai ta jinjina cikin gamsuwa.
Dai-dai lokacin Asma'u kuma ta shigo, ganin Khausar ɗin zaune ras ana hira da itane yasata saki ajiyan zuciya tare da zama gefenta.
Daga nan sukaci gaba da hira kamarsu saboda bata jin komai.



*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan Available ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace butar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, haɗin sabon budurci 40k matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kayan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k 5k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*




By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAYAH*

*69*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


*Masu son Maganin infection set ɗin 10k half 5k sai kuma masu son maganin mata na gani na faɗa na kece raini da baza ƙamshi na alfarma, ku marmatso kusa wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan da zafinsu, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayane na mata masu zafi sadidan daga Chadi suke na sahihan mahaɗa, akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace butar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace wanda bani da haufi kanshi 7k ne kacal matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau da sauƙo da ni'ima 5k ne kacal Ni a kayana bani saida abin cushe-cushe duk yawan kayana matsi biyu ne kacal gareni shi Maliƙin da kuma daɗi har maɗiga, wanda basu da illar komai sai aiki sha yanzu mgni yanzu in zaki saya anfi son ki haɗa su biyun 12k ne. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan akwai yajin maza hajia ke kina lfy oga ba kuzari sayi yaji robar 5k ki mararraka mishi dege-dege nama kisa yajin a ciki hmmmm ranar dai ki tabbatar kema a shirye kike da dan yadda zaici naman nan tofa ke ma... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi zaki min bayani shin matsi kikeso ko Ni'ima ko sha'awa akwai matsalar infection ke mai jegoce ko amarya budurwa ko bazawara uwargidace kin ɗan manya to ƙaramace ke ko kuma irin su Garkuwa ne ƴan saffa-saffa ba taraba ba tsoffiba🤣😘*


Sanyayyan numfashi ya saki tare da rungumeta kana yayi murmushi tare da cewa.
“ *Minha Vaada* Ki tashi mana”.
Baki ta tura cike da shagwaɓa tace.
“Ka cire min rigana kuma kana kallon ƙirjina”.
Yana matsa Caɓɓullenta yace.
“Ba nima bani da riga ba sai ki rama kawai ki kalli ƙirjina kema in kalli naki Kinga munyi one one”.
Ranƙofar da ita yayi ya kwantar da ita kana shima ya kwanta gefenta ahankali ya sunkuyo kanta ya ƙira ta.
“ *Minha Vidaa*”.
Yanda ya kira sunan ne yasa ta runtse idanunta jin wani irin Feeling da ya ratsa tun daga maɗigar kanta har babban yatsar ƙafanta sun kuyawa yayi ya kma lips ɗin ta ya mata wani irin kiss mai zafi wanda ya nakasa duk wani kuzarinta wani irin kasala ne ya rufeta da wani irin yanayi take ji wanda tun randa ya ruggumeta wurin taron nan take jin wannan yanayin mai wuyar fahimta,
Ji take tana son wani abu wanda bata fahimci me take jiba amma daga shekaran jiya zuwa yau tana ji kamar akwai abinda take buƙata ajikinsa.
Lips inta dake manne da nashi ta buɗe a hankali tare da lalumar lip unshi na sama ta fara yi mishi wani irin fitinenne abinda ya gigita nitsuwarsa, cikin rawan jiki ya risa lip inta na ƙasa ya Salam gaba ɗaya jikinsu rawa ya saki da karkarwa cikin gigita ya janye lips inshi tare da kissing ɗinta tako ina. kissing ɗin goshinta sai kuma ya ɗago ya kama hannunta ya riƙa Kissing ɗin lallenta ya juya yayi ta gaba kana ya juya yayi ta baya sai kuma ya riƙe kan yatsun hannun yasa abakinsa yana tsotsa yayin da yake Binta da wani irin kallo mai kashe jiki.
Lumshe idanunta tayi aranta tace
Kai Yah Moddibo ya cika shu'umin Namiji kallonsa kaɗai ya isa ya kashe maka jiki tsaban masifar kallon da yake binta dashi da kuma Kiss ɗaya daya mata ya gigita mata tunani haka nan take jin wani abu na bin ilahirin jikinta kallon daya mata kaɗai yasa taji kamar ta jiƙe.

Shikam Moddibo ahankali ya ɗaura hannunsa a saman caɓɓullenta ɗin ta yana ɗan shafa nmos ɗin ta.
Cikin sauri ta runtse idanunta tare da ƙame jikinta.
A hankali ya ɗago hannunta mai Lallen yasa abakinsa daga kan babban yatsanta ya fara tsotsa har ya dawo kan ya tsarta manuniya ya dawo kusa da manuniyar ahaka sai da ya tsotse duka yatsun kafin ya ranƙofa kansa yasa bakinsa kan ƙirjin ta ɗaya kana yasa ɗaya hannun ya riƙe.
Cikin fusgar numfashi ta runtse idanunta yayin da jikinta ya shiga rawa da tsuma kar-kar-kar.
Karkarwan da jikinta keyi yasa ya dakata da abinda yake yana kallon yanda jikinta ke kar-karwa sosai ya zuba mata ido ganin sosai jikinta ke tsuma.
Ranƙofowa kanta yayi da sauri ta rungumesa kamar zata mai dashi cikin jikinta cikin wani shu'umin murya yasa bakinsa daidai kunnenta yace.
“ *Minha* ya dai me kike so?”.
Cikin wata fitinenniyar murya me cike da kasala wanda ita kanta batasan tana dashi ba ta motsa laɓɓanta dake rawa tace.
“I don't know”.
Ranƙofowa kanta ya sake yi tare dasa hannu ya shafo ƙasan maranta.
Atake kuma jikinta ya fara rawa kafin wani lokaci ya tsananta fiye da farko cikin wani sexy voice yace.
“Ya dai Minha vidaa?”.
Ahankali ta buɗe Idanunta da suka canza launi su ba ja sukayi ba amma sun koma kalan bacci alamun tsananin feeling yana damunta.
Ajiyar zuciya ya sauƙe aƙasan zuciyarsa yace Alhamdulillah ta kasance irin macen dana ke buƙata tunanina akanta ya zama gaskiya ta kasance irin matar da nake muradi.
Khausar kuwa damatsan hannunsa ta riƙe da karfi tana sakin ajiyar zuciya.

Sanyayyar iskan bakinsa ya hura mata bisa fuskar ta kana yace.
“ *Minha* ya dai ?”.
Cikin sakin Ajiyar zuciya ta fesar da numfashi tare da cewa.
“Yah Mu'allim ina jin tsoro”.
Yana lasan saman lips ɗin ta yace.
“Tsoron me kike ji?”.
Cikin alamun tsoro take girgiza masa kai kana tace.
“Nikam tsoro nake ji kabarni”.
Ta faɗa tana tuno azaba da zafin da taji a haduwar su ta farko.
Kai ya girgiza cikin yanda jikinsa ya gana mutuwa yace.
“Zan kaɗe ɗan kwali fa ko sau 100 kikeso”.
Cikin rauni da kasala tace.
“A'a ina tsoro”.
Gefen fuskanta ya shafa tare da faɗin.
“Kona miki ba zakiji zafi ba kinji ko *Minha Vidaa* ba zakiji zafi ba”.
Numfashi ta fesar tare da cewa.
“Ni dai ina tsoro”.
Sai kuma tayi saurin runtse idanunta jin yanda yakai hannunsa kan maranta jin yana mata wani irin abinda yasa bakinta mutuwa wanda baza ta taɓa iya mishi gardama ko kuma wani abu ba sai dai tsananin tsoron da yasa jikinta tsuma yayinda tuni tayi zuru-zuru da idanunta kai kace zasu faɗo ƙasa..

Moddibo kuwa cikin wani irin salo mai rikitarwa yake mata wasu irin abubuwa masu wuyar fahimta abubuwan da babu wata lafiyyar mace mai jini ajiki da zata iya juresu batare data mayar masa da martani ba.

Cikin haka ta ɗago kanta ta kama Lips ɗin sa ta manna da nata ta fara yi masa wani irin kiss da ita kanta batasan ta iya ba lokaci ɗaya ta gigitasa ta gigita masa tunani.
Jin kiss ɗinta ɗaya yakeji yaji kamar ta tsotse ruwan dake jikinsa ne baki ɗaya.
Cikin rawan jiki da tsananin buƙata suka fara romance ɗin juya.

Lokaci ɗaya ta saki ƙara da ƙarfi kana ta ɗago ta rungumesa da ƙarfi lokacin data ji yana ratsa jikinta jin zafi baki ɗaya sai jikinta ya fara rawa musamman cinyoyinta sassayan kuka ta saki jin zafin yana nan yadda ta zata, kasan cewar su hutun kwana ɗaya wurin ya samu, danma Allah yayi jikinta da wadacecciyar ni'ima da kuma taimakon magungunan da tai ta shiga, shi yasa taji zafin bai kai yanda take tunani ba.
Amman duk da haka ta gaza hana kanta kuka.
Ajiyar zuciya ta fara saukewa jin yanda yake sarrafa ta yayin da take jin hawaye yana kwaranya daga idanunta sai kuma ta fara shesh-sheƙan kuka tana ɗan bubbuga ƙrjinsa tana cewa.
“Yah Mu'allim zafi! Zafi!!zaaafeeehh”.
Ta ƙarashe mgnar da sassayan sautin kuka.
Moddibo kuwa zuwa yanzu bazai iya saurara mata ba saboda baya jinta baya iya fahimtar duniyar ma shiyasa ya kasa sararawa yabita ahankali wanda hakan yasa ta sake tsananta kukanta duk da cewa be kai zafin da taji a farko ba.

Cikin kukan da take yi take jiyo Muryasa a sarƙafe yake wasu zantuka masu kurman baƙi.
“J kayi min komai a duniya ka zama sanadin mallakar wannan ni'ima da jin daɗin duniya, J zan rayu cikin yi maka addu'ar Allah ya jiƙanka ya baka jin dadi makwancinka kamar yadda ka sama min wannan jin daɗin makwancina, j kayi sanadin samamin cikekken jin daɗin duniya ka cika amini na gsky J Allah yayi ma gafara. Wayyyyyoohhhh J..... Wow Minha vidaa, thanks Minha vidaa Jazakillahu khairan wa yatta ƙinallahu jami'an Yah Mu'allima”.
Sai kuma tayi saurin buɗe idanunta sabida jin sauƙan hawayeshi bisa fuskar ta yana faɗin.
“Minha Vidaa Allah ya jiƙan iyayenki yasa ki kasance mu al'wadussaliha Mommy tamin komai a duniya data haifa minke, Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!”.
A ƙalla ya kai kusan minti arba'in kafin ahankali ya jawota jikinsa ya rungumeta da karfi tare daci gaba da yiwa J da iyayenta addu'ar neman rahamar Allah.

Cikin wata sanyayyar murya mai cike da kwanciyar hankali Salama nutsuwa aminci yace.
“ *Minha Vidaa* Allah ya miki albarka Allah yasa ki gama da duniya Lafiya Allah ya faranta miki fiye da yanda kika faranta min ya Ubangji yajiƙan J da Abbanmu ya musu Rahma Allah yasa sun huta”.
Ita kam kuka kawai take sabida radaɗin da takeji cikin shesh-sheƙan kuka tace.
“Ba gashi ba yanzu ma ka sake min Mugunta Ni wallahi tafiya zanyi bazan zauna ba zan koma wurin Mommyna kuma sau 360 zaka kaɗe ɗan kwali”.
Ranƙofowa kanta yayi cikin yanayin farin cikin da yake ji yace.
“ *Minha Vidaa* ba mugunta bane abin daɗi ne fa *Minha* ahaka zaki saba idan na barki bazaki saba ba shiyasa zan riƙe wuta, ɗan kwali kuma na yarda Amman duk kaɗewa ɗaya yi ɗaya ko“.
Cikin muryan kuka tace.
“Kana tayi min Mugunta nace maka kuma yana min zafi amma ba ka bari kullum haka zaka yita azabtar dani Ni dai zan koma”.
Miƙewa ya ɗan yi ya zauna kana ya janyota jikinsa ya rungumeta cikin wata tattausan murya yace.
“ *Minha* kin sani kinyi karatu aikin karanci Ahallari bakisan me zaman Aure bane!”.
Tana jan ajiyan zuciya tace.
“Na sani mana”.
Cikina sanyi ya shafi gefen fuskarta yace.
“Toh kiyi ki rage raki shin kin mata cewa wannan shine Auren?”.
Cikin tura baki tace.
“Toh ba kaine ka kaƙi min ahankali ba”.
Idanunsa ya lumshe tare da buɗesu akanta cikin sanyi da wani irin yanayi mai wuyar fassarawa da yake ji agame da ita yace.
“Daga yanzu baza ki sake jin zafi ba yanzu muje muyi wanka”.
Muskutawa tayi ajikinsa tare da faɗin.
“Nikam na gaji bazan iya ba gaba ɗaya jikina rawa yake”.
Hancinta ya ɗan kama da yatsunsa biyu ya ɗan ja tare da faɗin.
“Raguwa kawai daga first round ba'ayi na biyu ba kike cewa kin gaji”.

Kukan gajiya tasa kana tace.
“Wani second round kuma?”.
Da murmushi afuskarsa ya kuma lakace mata hanci kana yace.
“Wuce dai muje kiyi wanka kinsan ba kyau zama da janaba ko?”.
Kai ta gyaɗa kana ya ɗauketa suka shiga toilet itakam tunda ya ɗauke ta ta rufe ido kasancewar babu komai ajikinsu cikin raɗa yace.
“Muyi wanka”.
Kafaɗa ta maƙale tace.
“Ka fita dai zanyi wanka”.

“Mu dai yi tare ina so inga ko kin iya”.
Cikin tura baki tace
“Yah Mu'allim ai kasan na iya tun dai kam kun karantar damu”.
Ɗan murmushi yayi tare da faɗin.
“Ohh haka fa na manta ashe Malama ce toh Bismillah Amma dai ki fara”.
Kai ta gyaɗa kana ta shiga cikin Bathtub ɗin shikam tsayawa yayi daga gefe ya buɗe ruwan ya fara wanke cinyoyinsa da suka wadatu da ni'imar jikinta, aransa kuma yana jinjina ni'imar yarinyar yarinyace ƙarama amma tana da wadatacciyar ni'ima mai gamsarwa.
A haka sukayi wanka suna fitowa daga wanka ya jawota jikinsa suka kwanta kan gadon ta gefe ɗaya suna kwanciya ya rungumeta ahaka bacci mai masifar daɗi ya ɗauke su...


Misalin ƙarfe ƙarfe 3:00pm dai-dai Jirginsu Hajja Nana ya sauƙa a Yola suna sauƙa a Adamawa Yola aka turo manya manyan motoci na Alfarma,girma,isa, kamala, mutuntaka daga Fadar Masarautar Joɗa aka zo aka ɗauke su bisa jagoranci Jabeer bin Jabeer da Umarnin sheikh Jabeer aka zo aka ɗauke su suna isa aka kaisu masauƙi me kyau kana aka kawo musu abinci na alfarma bayan sun ci abinci sun Aish ɗin Yah Sheykh tazo tayi musu godiya ita da Sheykh ɗinta.
Bayan sun gama komai aka kawo msu motoci na Alfarma

134 / 140

Chapters