Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sakayya Complete Hausa Novel by Aisha Aliyu Garkuwa

Author :  Aisha Aliyu Garkuwa Category :  Free Novels Online (Read & Download)

Chapter   101 / 140

300K to 303K   out of 417.8K words

idan zai yanke zai haɗa da kan ƴan ya tsunta.
Hajja Nana kam sai raba ido take ta kallesa ta kuma kalli Khausar kallon ikon Allah da abin al'ajabi take aranta tace.
“Iyye kaji ƴaƴan zamani kaji ja'irin yaro agaban nawa lahaula fisha'atillahi”.
Moddibo kam har ga Allah ya manta da ita awajen.
Yayin da Khausar ma halin da Moddibo ya jafeta na wani irin kasala da mutuwar jiki yasa ta mance da ita Allah yasani da zata samu kwanciya takesonyi sabida jikinta daya gama sakewa tuno nitsuwa da salaman da taji lokacin daya ruggume ta yasa takejin da jikinshi da tayi bacci.

Cikin nutsuwarsa da kuma yanayin da yake ciki ya ɗan fusgo hannunta dake cikin nasa wanda yasa dole Khausar matsowa ya zamana ɗaya hannunta ya sauƙa akan table ɗin ga mamakinta sai taji ya kai ƙaramin yatsarta cikin bakinsa.

Yana kai ya tsanta cikin bakinsa Hajja Nana ta rumtse idanunta da ƙarfi tare miƙewa da sauri tabar wajen jikinta na rawa, ganin rashin kunyar da suke ba abinda take maimaitawa abakinta sai Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un gani take kamar saɓon Allah suke, wannan wace irin fitina da tsaurin ido ne da yaran zamani sukeyi, yaro salla-salla ashe ashe ko al'wala bai iyaba ita kuma hegiya kamar ba ita ke kuka yanzu, sai wani lumshe ido take kamar ɓera na lasar gari wato ita hegiya ga miji ko, Allah mai iko. har ta fice daga wajen tana jajanta al'amarin aranta tana mgnar zuci.

Moddibo kuwa yana sa yatsarta abaki ahankali ya manna yatsar tsakiyar harshensa.
A tare suka lumshe ido domin kusan a tare baƙon lamarin ya ziyarcesu.
Kusa 1 minute sukayi a haka kana suka buɗe idon a tare.
Manyan idanunsa da suka sirance ya liƙa mata, kana ya fara ɗan datsa dai-dai kan farcen da haƙoransa na gaba, ahankali yake cigaba da datsawa yana mai lumshe idanunsa har ya gama cire farcen.
ahankali ya zare yatsan daga bakinsa, kana ya ɗan kawar da kansa gefe tare da tufar da farcen.
Idanunsa da suka sake rikiɗewa ya mayar kanta kana ya ɗaga mata girarsa.
Khausar kuwa kallon ƙwayar idanunsa take tana hango wani fitinan nan al'amari acikinsu wanda ya sake haddasa mata kasala da wani irin baƙon al'amari Narkewa take tamkar kitsen ji take tamkar bazata iya sarrafa kanta azaune ba.

A hankali ya kuma maida yatsan baki ganin kamar farcen bai gama yankuwa ba cikin kasala ya datse shi kana ya tofar wani irin tsuma naman jikinsa keyi daga can ciki.
Sai kuma ya sake kamo mai binsa shima ya sanya abakinsa ya datse.
Idanunta dake lumshe ta buɗe jin hannunsa dake riƙe da nata yana kar-karwa ta ɗan kallesa.
Shima kallonta yayi kafin ahankali yayi wani irin miƙa kana ya maida ƙaramin yatsanta bakinsa wanda ya yanke cikin wani irin salo da tsananin shauƙi ya shiga tsotsan ya tsan tamkar wanda ya kama Fida.
Atake taji tsikan jikinta ya miƙe yam-yam wani irin abu taji yana ratsata tun daga tsakiyan kanta har tafin ƙafanta.
Da sauri ta lumshe idanunta.
Cikin wani irin yanayi da bai taɓa riskansa ba ya buɗe Idanunsa ya kalli yanda ta runtse nata da kuma yanda jikinta ke tsuma da kuma yanayin fitinennen lasala daya bayyana tare da ita.
Ahankali ya zare tsayan tare da fitarwa daga bakinsa jin ya fitar da yatsan yasa ta buɗe Idanunta ta kallesa jin yanda baki ɗaya ilahirin jikinsa ke rawa ga kuma ƙwayar idanunsa da suka cika taf da hawaye.
Ahankali ya lumshe Idanunsa sai ga hawaye sharrr sun z....


*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 09097853276. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan bisa hanya, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace biyar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin kwanon ƙasaitacciyar shi 7k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*



By
*GARKUWAR MARUBUTA*SAKAYAH

50

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇



Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma saduwa, da dai sauran abubudann ban lissafa. Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwatanta Zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki, idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 09097853276 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu. Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.


*Littafin Sakayya dai na kuɗi ne 1k ne kacal 0661110170 gtbank Aisha Aliyu Garkuwa, ki biya sai ki Turi min evidence of permit 09097853276 sai in tura miki littafin ki karanta abinki cikin aminci ba haƙin wani bisa kanki baki karanta na sata kuma na Allah ya isa ne*


Yana lumshe idanunsa sharrr wasu hawaye Masu masifar sanyi suka zubo bisa fuskarsa.
Khausar kuwa ahankali ta cigaba da kallonsa cikin mamaki ganin hawaye kwance asaman fuskarsa yayinda itama gaba ɗaya hukunta tsuma yake yi saboda jin ya manna bayan hannunta bisa sakenta da yake masifar mata kyau, haka nan ta tsinci kanta da shafa bayan hannun nata kan saken sai wani amintaccen numfashi ta farar jin wani irin sulɓu da tashin da sajen keda shi.
Ya Salam shine abinda Modibbo ya iya faɗi can ƙasan maƙoshinsa. Ahankali ya sanya hannunsa akan table ɗin kana ya kifa kansa saboda wani irin fitinenne yanayi da yake firo kishi, still hannunsa na riƙe da nata wani irin yanayi yakeji da bazai taɓa iya jumrewa ba shi kansa ya rasa shin Khausar wacce irince da muddin yayi tozali da ita nitsuwara ke gushewa duk yadda zaiyi sai ya gaza sarrafa kanshi da tunaninshi.

Sun daɗe ahaka batare da wani yayi magana ba ko kuma ya janye hannunsa daga cikin na ɗan uwansa.
Ji yake bazai taɓa jurewa ba, muddin zaici gaba da ganinta ko ta wulga gabansa yasan bazai iya kama kanshi tabbas zaiyi abinda yakeji baison nuna ƙulafacinsa.

Khausar ce ta fara jin alamar ana haurowa kuma bisa duk kan alamu Asma'u ce dan taji muryarta kamar waya takeyi da Bashir.

Mutsu-mutsun ta fara tare da ƙoƙarin ƙwace hannunta kansa ya ɗago ya kalleta da rikitattun idanunsa.
nan taga idanunsa sun sake kaɗawa sunyi masifar Jaa kana ga alamun sun sake cika taf da hawaye sai dai hawayen basu zubo ba sai sheƙi suke suna bada kalan hazo-hazo yayin da jikinsa ke cigaba da tsuma.
Ƙoƙarin janye hannunta ta cigaba dayi, a kasalance ya ɗago kansa ya kalleta, sai kuma ya tsuke fuska tare da ɗan hararanta yace.
“Sakeni mana”.
Cikin ɗan karen kasalan daya zuba mata tace.
“Ai banice ke riƙa da kaiba, kane kake riƙe dani fa”.
A fakaice yace
“A zahiri ba”.
Sai kuma ya zare hannunshi sabida shima yaji alamun ana haurowa kan steps ɗin.
Ahankali yaja dogon numfashi mai ƙarfi kana ya miƙe tsaye tare da juya bayansa ya buɗe Labulen jikin dining ɗin ya tsirawa harabar Side din nasu ido wanda yake ɗauke da wani Kekkyawan gate golding sai farafajiyar da zata iya ɗaukan motoci bakwai sai kuma can ƙasa da ya hongu alamun BQ ne daga bakin gate kuma babban ɗakine da bayi a ciki da alamun Hadiman yankinsa ne.
Asma'u ce ta shigo ganinsa tsaye yasa tace.
“La Yah Moddibo kashigo?”.
Batare daya juya ya kalleta ba ya gyaɗa kai tare da cewa.
“Eh na shigone inga ya yanayin jikin ki dan jiya suma kikayi”.
Ajiyar zuciya ta sauƙe kana tace.
“Jikina da sauƙi Yah Moddibo.
Amma ni dai har yanzu gani nake Yah Jameel nane, duk da kowa ya yarda cewa ba Yah Jameel bane. Ni na kasa yarda”.
Kai ya girgiza still batare daya juya ba yace.
“Ba *J* bane Asma'u ba kiji na faɗa miki ba Jameel bane ina har rantse miki nayi”.
Kai ta gyaɗa kana ta fesar da numfashi bawai dan ta yarda ba sai dan batason yi masa musu yasa tayi ƙasa da kanta tare da faɗin.
“Toh shikenan Yah Moddibo”.
Still Idanunsa na farfajiyar gidan yace.
“Ina Innayi?”.

Ahankali tace.
“Suna can tukunna nima an turo nine inzo in faɗawa Khausar ta shirya masu zuwa yi mata lalle zasu zo su fara yi mata shiyasa nazo”
Ta ƙarashe maganar tana kallon Khausar dake ta faman lumshe idanu
Kai ya gyaɗa tare da cewa.
“Ok”.
Daga nan ya juya yabi ta bayan Asma'u batare da ya yarda sun haɗa ido ba ya fita.
Asma'u kuwa idanunta akan Khausar tace.
“Khausar wai ki shirya masu zuwa yi miki lalle zasu zo inji Lalla Khadijah”.
Ta ida maganar tana kallon Khausar sai kuma ta juya Idanunta tsakiyar Falon ganin tuni Moddibo ya fita yasa.
Ta gyaɗa kai tana lumshe idanunta tace.
“Toh shikenan sai sunzo”.
Murmushi Asma'u tayi kana tace.
“Iyeee lalle Yah Moddibo har an fara biyo hanya kenan?”.
Hararanta Khausar tayi tare da cewa.
“Ban gane ya fara biyo hanya ba”.

Dariya Asma'u ta sanya kana tace.
“A gani nayi ya fara zirya shiyasa.
Acan Falo naji Lalla Khadijah na cewa ayi agyaraki ayi miki lalle da turaraki, da sauransu dan gobe za'a kai ki Side ɗinki inda zaku zauna aima gwara ayi akai ki tunda ya fara zirya”.
Hararanta Khausar tayi tare da faɗin.
“Wani irin ya fara zirya kefa Asma'u baki da mutunci.
Yanzu ina kina ji ce miki yayi yazo ya duba ki ne da jiki ni tunda yazo ko magana ya min ne ma?”.

Dariya Asma'u ta sanya ganin duk maganar da take jikinta ba kuzari sai wani irin fitinennen miƙa da takeyi da sauƙe ajiyan zuciya, cikin dariyar tace.
“Toh waya sani abu a duhu wannan ba tsakanin ku ba, ni ƙanwar miji ƙawar amarya me nawa aciki”.
Fitowa Hajja Nana tayi daga bedroom kasancwar tana jin duk abinda Asma'u ke faɗa tana hararan Khausar tace.
“Faɗa mata dai Asma'u Munafuka ai Ni yau naga abinda yafi ƙarfin idanuna ashe-ashe yanzu ko ba muga ruwan sama ba kada muyi mamakin abinda bai kawo saba fitsaran da ake zubawa ne”.
Dariya Asma'u ta sheƙe dashi ganin Hajja Nana tsakaninta da Allah take maganar sassauta dariyata tayi tare da cewa.
“Hajja Nana me sukayi?”.
Zare idanu Hajja Nana tayi tare da kallon dining ɗin kamar dai har zuwa lokaci ganin su take kana tace.
“Menene ma basuyi ba Asma'u, yaro idanu asoye wannan ɗa yaban mamaki”.
Sosai Asma'u ke dariya kana tace.
“Yo Hajja Nana bake kike cewa ba zaki koma ba sai kin tabbatar yana sonta ko baya sonta ba”.
Haɓa Hajja Nana ta riƙe da alama har yanzu mamakin bai bar ranta ba tace.
“Eh lallai kam naga alama zai nuna min ƙashin tijara kenan”.
Kallon Khausar data zubawa dining ido Asma'u tayi kana ta maida idanunta kan Hajja Nana tare da cewa.
“Kai Hajja Nana kar kiyiwa Yah Moddibon mu sharri mutum ne mai kunya”.
Kai Hajja Nana ta gyaɗa kana tace.
“Ai kam dai ni naga kunya, ganin idona.
Ni nasan yana da kunya naga kuwa Kunya ganin Idona har gudu yake a idanunsa”.
Ta ida maganar tare da jan tsaki ta juya kana tace.
“Shegun Yara”.
Shiru Khausar tayi tare da bin Hajja Nana data shige bedroom da ido.

Asma'u kuwa har takai bakin kofa ta juya ta kalli Khausar tare da faɗin.
“Yawwa Ummi tace In faɗa miki ki ɗauki wannan sauran damun da aka miki ki ɗauka ki shanye”.
Langwaɓar da kai Khausar tayi cikin sanyi murya tace.
“Wallahi nikam na gaji da ɗure-ɗuren nan shiyasa bana iya kocin abinci aɗura ma wannan aɗura ma wancan”.
Murmushi Asma'u tayi tare da faɗin.
“Idan baza kisha ba Ni kibani in sha dan Ni gyarane tun daga yanzu sai In fara yiwa wanda zan Aura ba ruwana”.

Zama Khausar ta gyara kana tace.
“Kinji jiki wallahi, kema idan naki yazo ana ƙaƙaba miki bazaki shaba”.
Ware idanu Asma'u tayi tare da faɗin.
“Wallahi sha zanyi Ni kuma irinki ne? Kin san dama ni inaso abun zaƙi-zaki ke kuma kin fison abu mai ɗan yaji-yaji, sai ki zauna kiyi ta noƙe-noƙe baza ki shaba”.
Tana gama maganar ta juya ta tafi.

Bayan tafiyar Asma'u da minti talatin masu yiwa Khausar Lalle suka zo.
Cike da ƙwarewa da sanin aikinsu suka fara Cancaɗa mata jan lalle cikin tafin hannu da baya kana suka yi mata manyan flowes abinka da faran fata atake tayi wani masifar kyau.
Kana sukayi mata atafin ƙafa zuwa sama wani irin kyau na ban mamaki yayi tun kafin a wanke ita kanta Khausar kallon lallen take tamkar wata sarauniya.
Ɗaya daga cikinsu ta dawo bayanta cikin harshen Larabci tace.
“Kiyi haƙuri zamuyi abayanki”.
Ɗan ware idanu Khausar tayi kasancewar tana jin larabci tace.
“Harda baya kuma?”.
Kai mai Lallen ta gyaɗa mata tare da faɗin.
“Eh harda baya ma”.
Ta faɗa tare da zuge zip ɗin rigar ta fara zana mata wani irin zanen ɗawisu mai masifar kyau da ƙawa kana ta dawo ta gaba asaman ƙirjinta ta zana mata wani siririn star kamar Tatu nan kyawunta ya sake fitowa ta zamo tamkar sarauniyar kyau...
Sai gab Maghriba su Innayi suka dawo dai-dai lokacin da masu lallen ke shirin fita kallon Innayi tayi tare da cewa.
“Idan lallen ya bushe baku zaku wanke mata ba ku bari zamu zo mu haɗa mata ruwan wankewan”.
Kai Innayi ta gyaɗa kana suka shige.
Bayan sallar Maghriba suna dawo suka wanke mata lallen...

Acan Abuja Birnin tarayya kuwa Amina ce zaune a tangamemen Falon ta yayin da Uncle Naseer ke gefenta ba suyi sallar Maghriba ba kuma basu shiryawa tashi yiba.
Ahankali ya shafo fuskarta tare da cewa.
“Nayi missing naki”.
Hannunsa dake shafa fuskar tasa ta riƙe tare da faɗin.
“Nima nayi missing ɗin ka Uncle Naseer yau fa tun safe daka fita baka dawo ba”.
Yana binta da wani shu'umin kallo yace”.
“Na ɗan yi tafiya ne Shiyasa”.
Ashagwaɓe ta marairaice fuska tare da faɗin.
“Uncle Naseer ina kaje?”.
Fuskanta ya tallafo kana ya motsa laɓɓansa kusa da kunnenta yace.
“Wajen abokaina naje”.
Kafin tace wani abu ya janyota jikin tare da kissing ɗin wuyanta yana shinshina sassan jikinta kafin ahankali ya zuge mata zip ɗin rigar ta tare da kama Breast ɗin ta yana sarrafata cikin ƙwarewa tashiga mayar masa da martani ƙasa ya zamo daita kana cikin zafi-zafi suke romance juna har suka biyawa junansu buƙata anan falon yana gama ya tashi ya shiga dakin da tunda suka zo bai barta ta shiga ba ko fita zaiyi saiya rufe wanda kuma lokuta da dama tana jin huci daga

101 / 140

Chapters