HAIHUWA DA HANJI COMPLETE HAUSA NOVELS Fatima Muhammad Gurin.doc

Author :  Fatima Muhammad Gurin Category :  Romance

Chapter   48 / 53

141K to 144K   out of 158.4K words

yanke hukunci akan hakan ba! Idan kuwa har link Win wannan laifi ya haWu da na mahaifiyata wanda yayi sanadiyar nesanta ni da ku gabaWaya....."
Sai ya danne ha?orinshi da ?arfin gaske yana dunkule hannu alamar bai ma san me zai iya aikatawa ba.

Numfashi mai martaba ya sauke
"In shaa Allahu za'a yi duk abin da ya kamata ai wanda ya kashe mutum ba shi da sauran alfarma, amma yanzu ka yi focusing kan lafiyarta tukun"
Juyawa kawai yayi ya nufi Wakin don ya faWa ne ma kar mai martaba yayi yunkurin hana shi daukar mataki idan har abinda yake zargi ne.

Wuraren karfe Waya na dare ta farka, yana zaune hannunshi Waya a cikin nata idanunshi zube a kanta ta buWe idanu, ta lumshe ta sake buWewa a hankali yace
"BoWWi kin tashi? Sannu!"
Ta lumshe ido alamun amsawa duk jikinta ba kwari a hankali tace
"Me ya same ni? Cikina bai taba irin wannan ciwo ba na Wauka mutuwa zan yi Ya Saraki..."

Goshinta yayi pecking ya Wago yana shafa kanta yace
"Ba yanzu ba Afeefah, ba za ki mutu ki bar ni ba"
Za tayi magana sai ga Dr da wasu nurses sun shigo, bai motsa ba har suka iso kanta likitan yayi ta mata tambayoyi tana amsawa kan nurses Win suka dibi jininta suka mishi sai da safe suka fice.
Tsabar kyaun asibitin da tsarin shi ba zaka ce Wakin asibit suke ba don ya fi yanayi da Wakin Hotel Waukar ta yayi gabadayanta yaje ya mata wanka suka dawo Wakin, tea ya hada mata ya hau gadon yana bata a hankali har ta ce ya isheta ta sha wasu magunguna kan ya dube ta

"GabaWaya yau me kika ci da ban sani ba?"
Tunani ta tafi amma dai ta san duk abinda ta ci a ranar shi ne ya girka, gabanta ne ya faWi ta Wago tana kallonshi ganin kallon da yake mata na son fahimtar yanayinta ya sa ta kasa Soye abin da ta so Soyewan muryarta na Wan cracking tace

"Na sha kindirmo a sashen Mam..."
"Afeefah Ban gargaWeki akan cin komai a gidan chan ba?"
Calmly yayi maganan trying really Hard to control his self sanin ita karan kanta ta jiggata amma tana fara cewa
"Ka yi ha?uri maganganunta ne suka...."
"To hell with the maganganun Afeefahhh"
Ya katse ta da wani irin tsawa.

"Raina ni kika yi ko kin dauka ban san me nake ba ne da zan ce kar ki yi abu kiyi? Kin fini sanin me nake yi ne? Ke ga ki mai sanyin zuciya ko? Toh sai ki zuba ruwa a ?asa ki sha tunda kin yiwa kanki asarar Wan da ko sanin zamanshi ba mu yi ba, kuma kar ki zaci alhakin akan waenda suka aikata hakan ne har ke tunda na gargaWeki..."
A razane take kallonshi bata san hawaye sun fara cika idanunta ba sai zubowar su taji ta kai hannu ta dafa cikinta muryarta na rawa sossai ta ce
"?..Sari na yi?"
Ganin yayi shiru ta sake cewa
"Da gaske Sari na yi Yaya? Wlh ban sani ba! Ban san akwai shi ba da ban sha ba, kawai kindirmon ya...ya ba ni sha..."

"Kin yi min shiru ko sai na tsinka miki mari Afeefah???"
Baya ta matsa don yadda ya harzuko Win nan duka ne kawai ya saura bai kai mata ba jikinta sai ya fara rawa, kuka take yi sossai ya cigaba da masifa cike da bacin rai
"Ban gaya miki duk abinda kika ji ya baki sha'awa ki sanar da ni ko menene ko a ina ne zan samo miki ba? Ko ban faWa miki ba??? Amma da yake kunnen ?ashi ne da ke ga abin da kika janyo...."
Cikin kuka da rashin madafa take furta
"Am sorry...! Ka yi ha?uri na yi kuskure... Ban sani ba ne.."
Bai tanka ba sai ficewa da yayi daga Wakin gabaWaya don ya cigaba da tsayuwa ma karya mishi zuciya zata yi.

Kuka ta fashe dashi tana ambaton sunan Allah, wato ana cewa gidan sarauta na da kunne ashe ba kunne ba kadai har da ido? Cikin da ko su iyayen basu sani ba wasu sun hanga har sun cutar musu da shi? Laifinta ne wlh laifinta ne ta yi kuka har baccin wahala ya Wauketa tunda a magungunan akwai na saka bacci bata ga Shigowar shi ba, shi ko yana zaune a reception ya jingina bayanshi kanshi a jikin gini kafafunshi a harde yana sa?e sa?e don abin nan ba zai taSa tashi a banza ba.

Washegari ko da Afeefah ta farka bata ganshi asibitin ba sai su Ammie Aisha da Adda Abeeha da kuma wasu hadimai, yanayinta duk ba daaWi suka raka ta bayi suka fito tayi wanka suka taimaka mata ta shirya kan suka zuba mata abin kari bata da wani apetite in ta tuna haukan da tayi sai taji hawaye na zubo mata, Ammi ce tayi ta bata baki dai har take jin zuciyarta yayi sanyi. Abin mamaki ta ?ara kwana biyu a kwance har wankin cikin aka yi Ryan bai dawo asibitin ba ko ma ya dawo bata sani ba don idanunta dai basu ganshi ba hakan ke nuni da cewa ba fushin wasa yayi ba, dare haka zata yi kukanta har tayi bacci da safe ayi ta tambayar me ya samu fuskarta tace babu komai a kwana na uku aka sallame ta suka dawo masarautan kai tsaye sashenta suka kaita nan ma baya nan.

Wata elderly woman Ammi ta turo tana kula da ita musamman cimarta don tana bukatar abubuwan da za su dawo mata da kuzari da kuma karfin jiki, ita dai duk abin da ta bata ci take kuma tana kiyaye dokokin matar tunda har Ammi ta ce mata da sanin Ryan ta turo matar sai bata Waga hankali ba, Dakon dawowanshi tayi tayi a daren sai dai abin mamaki har wurin ?arfe 1 na dare ya shigo sashen Wan kallonta yayi ya Wauke kai tana sanye da riga da zani sai Wan kwalin da tayi simple dauri da ya bayyana gashinta ta baya bayan dan kunne babu wani accesories da ta tula, bata ji sallamar shi ba kenan ciki ciki yayi abin shi ganin zai wuce ta mi?e tsaye

"Ya Saraki...!"
Chak ya tsaya, ta tako a hankali ta dawo bayanshi muryarta na rawa ta ce
"Don Allah ka yi ha?uri, ba zan iya cigaba da jurar fushinka ba. Ka gafarceni na san na yi kuskure don Allah ka yafe min"
Idanunshi ya runtse na seconds kan ya buWe ya cigaba da tafiya bai ce mata komai ba, bayanshi ta bi tana kuka mai sautin dugunzuma hankali, share ta yayi ya cire kayanshi tsaf ya Waura towel ya shige bayi yayi wanka yana fitowa ya ganta tsaye again har lokacin bata bar kukan ba, zuciyarshi ne ya karye yana jin kukan har cikin kanshi.

Gaban mirror yaje yana goge jikinshi da ?aramin towel ya Wauki bodyspray ya feshe kirjinshi dake bayyane dashi yana ?o?arin Juyowa kenan yaji ta kwanta a bayanshi ta saka hannayenta a kugunshi tana kuka still har hawayenta na Wiga a fatar bayanshi, kasa controlling kanshi yayi ya juyo gabaWaya ya bata kyakyawar runguma.

"Kayi ha?uri ba zan sake kuskuren tsallake maganarka ba, fushinka na sake????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  Waga min hankali don Allah ka y...."
Fuskarta kawai ta ji ya Wago ya haWe lips Winsu yana bata sumba mai zurfi baya baya yake yi da ita har jikin gini, ta sanya hannayenta biyu ta zagaye wuyanshi tana bashi support, sai da ya gaji don kanshi ya raba bakin nasu suna jan numfashi a hankali hankali ya haWe goshinta da nashi yayi pecking lips Win still don baya taSa gajiya da su a hankali yace

"Kar na ?ara ganin kin zubar da hawayenki wanda kika yi a baya sun isa, Allahn da ya bamu ba tare da sani ko shawarar mu ba zai bamu wani. Mu sa a ran mu haka ya kaddara wannan Win ba mai zuwa ba ne"
Kai ta gyaWa mishi ya ja ta bakin gadon ya taya ta cire kayanta tas ya Waura mata towel don su sun fi gane kwana a haka, ya ja ta suka kwanta hannunshi na yawo jikinta cike da kulawa a haka suka yi bacci dukkansu kowa da abinda yake sa?awa.

Washegari da safe kan ma su tashi An shirya musu abinci wanda daga sashen Ammie ne, kuma ta yi mamakin ganin ya zauna suka ci tare don duk zamanta a asibiti Ammi ke mishi girki da kanta, bayan sun gama suka fito a tare gaisuwa yana sanye da wani Beige yard mai taushi da kyaun shi ya bayyana tsurar tsadarshi tana sanye da straight skirt and blouse da aka yi rigar da wani yadi mai sulSi green za ka zaci fitted gown ne mai combination da lace idan baka sani ba saboda yadda ya zauna mata, alkyabbarta mai kauri ne hakan ya sa bata damu ba kuma akwai gyale Kasar shi hannunshi na ri?e da nata suka nufi sashen na Ammi, sai mamaki take da tunanin yaushe suka shirya kuma? Amma a gefe Waya farin ciki ne ya cika mata zuciya da har ta kasa boyewa sai murmushi take zabgawa yana kallonta bai ce komai ba har suka shiga.

Sun samu Ammi zaune cikin kujera Abeeha da Aisha na karyawa yayinda Ameer ke zaune yake jan su da hira da wasa, ganin su ya sa fuskar Ammi cika da fara'a, kai tsaye gangarta yaje ya zauna Afeefah ta samu wuri a ?asa ta zauna tana ta murmushi Allah ya gani shiryawarsu wani abu ne mai muhimmanci a gareta da bata taSa saka goshinta kasa ba tare da ta yi mishi adu'a ba kuma Alhamdulillah ko a yanzu waninsu zai faWi ya mutu ta tabbatar ba za su bar abin nadama ba.

Gaisuwa suka yi tana tambayarta jikinta tace da sau?i, suka gaisa da su Abeeha yayinda duk suka gaishe shi ya amsa cike da izzarshi ta jinin sarauta don fuskar a kame take tun abin da ya faru bai wani sake ba, sun jima anan kan yace ta tashi su tafi.
Babu musu ta mi?e suka fice yana ri?e da hannunta da dumbin mammakinta sai ta ga ya nufi hanyar Sashen Fulani Adama, gabanta ne ya shiga dokawa amma ganin babu fuska ya sa bata yi magana ba har suka isa. Tana zaune a parlornta ta yi zurfi cikin tunani sai ganinsu tayi ita kanta ganin Rayyan mammakinta ya kasa Soyuwa har bata san ta mi?e tsaye ba sai da yayi murmushi ya ce

"Mama barka dai mun zo ba sanarwa dole ki ji mamaki"
Yana maganan yana zama, itama komawa tayi ta zauna tana kakaro murmushi
"Gaskiya kam na yi mamaki ashe baka manta hanyar sashen nan ba?"
"?a bai taSa mantawa da uwa ba ai Mama, Fatan kina lafiya?"
Idanunta ta kawar don wallahi kallon da ta ga yana mata a take ya saukar mata da wani irin faWuwar gaba har tana jin zufa na keto mata amma ta dake.
"Lafiya ?alau, ashe kuma abin da ya faru kenan? Allah ya mayar da alkhairi"
Afeefah da itama karon na biyu bayan zarah ta ji ta tsani matar ta gaisheta da kyar, ta amsa basu jima ba ya mi?e har sun nufi fita ya juyo ya sake kallonta ya saki murmushin da ya sake kaWa mata yar hanji.

Jeka ka dawo ta shiga yi hannunta da waya tana ta danna kira sai dai karo na sama da Wari da wani abu kenan daga jiya zuwa yau bata samu Layin ba, yaraf ta koma ta zube tana dafe goshinta dake sara mata...




=???Gureenjoh=???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*57*

*?arshen Alewa...*

Satin da ya biyo bayan faruwar Sarin ba zata ce bata ji daaWinshi ba sai dai ta kula tarin soyayyar da yake nuna mata ya ragu da kaso talatin cikin Wari wani sa'in ma sai ta ga kaman ya koma mata asalin Rayyan Win shi na baya da ta sani, Dukda bai rage ta a komai ba na kulawa sai dai tana ji a jikinta har yanzu bai gama sau?a ba wanda ita kanta in ta tuna sai ta yi kuka, ta fara lectures online kuma yana bata taimako yadda ya kamata ta Sangaren, ta zuba idanu ta ga sun koma yadda suka faro amma ta kula shi bai san zuru ba dole ta sake shirin bashi ha?uri.

Sannan a kwanakin ya kan daWe a waje wani har ma tayi bacci bai dawo ba sai dai ta farka ta sameta kwance jikinshi, a yau ta yi niyyar sake tunkararshi ta sake bashi hakuri don bata kaunar wannan silent treatment Win nashi ko kaWan, karfe goma ta fito wanka ta zauna ta Wauki lokaci kwarai wurin sake gyare jikinta tsaf ta haWa wani magani da wannan mata da Ammi ta turo mata take bata da madara ta sha, dama ta dafa mata goron tula ta zuba zuma shima ta sha kan taje ta fara neman abinda za ta saka, wani farin strapless lace bra mai haWe da wando wanda ma kai tsaye zaka iya kiranshi bumshort ta saka ta Wora rigar saman da ya bayyana duka fatar jikinta don bashi da maraba da raga.

Gashinta ta gyare tsaf ta fito ta nufi kitchen, a yadda dare yayin nan ta san ko ya dawo ba sake cin komai zai yi ba sai ta haWa fruit salad ta cika mishi madarar ruwa ta saka a frigde ta fita ta kara karfin Ac ta sake kunna turarukan wuta a duka burners dake kusurwan gidan sai da ta ba kowanne mintuna biyar taje ta kashe kamshin na fita a hankali ba tare da wani haya?i ba, tana shirin nufar Waki ta ji ya turo kofar parlorn sai ta tsaye nan tana kallonshi.

Numfashinshi ne ya so barin shi na wucin gadi idanunshi manne da jikinta yana bin ta da wani irin kallo da ya sakata sakin murmushi ta nufo shi a yangace, gani yayi in ta cigaba da tafiyar kan ta iso za ta iya sumar dashi yasa ya yunkura kawai ya nufeta sai janta kawai yayi ya rungume yana sauke fuskanshi cikin wuyanta da wani irin salo ya sauke numfashin relief, ?an?ameshi tayi kaman yadda shima yake sake ri?e ta cikin kirjinshi hannayenshi na sake matse ta.
"you are driving me crazy My Love"
Murmushi mai sauti tayi, ta raba hug Win tana sunne kai wai ita a dole kunya hakan kuma na sake tsuma shi tace
"You are welcome My king, ka bar ni ina ta kewa"
Ya saki murmushi
"Daga yau in shaa Allah na gama barinki da kewata mu je ki taya ni wanka"

Ya ri?e hannunta tace
"Ba ka jin yunwa?"
Yayi pecking bayan hannun nata yana sake bin jikinta da kallon dake rikitata ya furta
"Ke kaWai nake bu?ata a yanzu idan na sameki na ?oshi"
Tayi murmushi a kunyace ta bi bayanshi zuwa Waki, a tsakiyar Wakin ta tsaya chak ya waigo ya kalleta

"Menene?"
"Na tuna! ba fushi kake yi da ni ba har yanzu...Na baka ha?uri na baka ha?uri amma ka ?i ka ha?ura"
Da wani irin salon ShagwaSa da sanyi tayi maganan, ya lumshe ido yarinyar tana shirin zauta shi a tsaye da sauri ya buWe idon jin motsinta sai ya ga ta juya zata fita da hanzari ya saka hannunshi ta cikinta ya dawo da ita baya har kan kirjinshi bayanta ya sau?a ya sau?e kanshi cikin wuyanta yana bata wet kisses da suka sa ta fara kunnuwa don ya mugun sanin weak point Winta yace

"wa ya ce ban ha?ura ba BoWWi? Ai na ha?ura..."
A cikin kunnenta yayi maganan chan ?asa muryarshi na sarkewa. Ba zai iya jurewa har yayi wanka ba hakan yasa ya chusa hannunshi cikin yare yaren rigar yana shafa duk inda hannunshi ya sauka a fatarta har lokacin kuma yana wasa da wuyanta da harshenshi.

Cikin whisper yake jefa mata magana a cikin kunne bata ma jin me yake cewa don yadda ya rikice haka ya rikitata abinda ta iya tsinta shine
"lets make another baby my Queen..."
Kai ta gyaWa ya zura harshen cikin kunnenta daga haka basu ma san sun isa gado ba, sossai yayi kewanta rabon da ya ji shi a gajimare tun kan tayi Sari sai ya ji kaman an sauya ta ne, kaman an kara mata zuma ta haukatashi ta gigitashi a duniyarta sai gashi yana sambatun da bai ma san abinda yake cewa ba ta bashi gudumawa sossai don itama ta yi kewar shi ?warai basu sarara ba sai da ya tabbatar bayan ya samu natsuwa itama ta samu ya rungumeta cikin kirjinshi yana sanya mata albarka.

Ta sake shige wa jikin nashi tana murmushin kunya, chadak ya Wauketa suka je suka yi wanka suka fito cikinta ta shafa
"Yunwa nake ji"
"Afuwan duk na yashe abincin, bari na samo miki wani abu"
Ya faWa yana kokarin saketa ta ri?e hannunshi
"Just sit bari na Wauko mana fruit salad da na haWa Wazu"
Kai ya gyaWa ta fice chan ta dawo da bowl mai girma dauke da spoon ciki, hannu ya mi?a mata ta bashi ya ajiye bedside kan ya janyo hannunta ta zauna kan kafafunshi bayanshi jingine da jikin gado ya shiga bata a baki sai da ta Wauke kai ya mayar da spoon Win ta Wauka ta dibo tace
"Haaa"
Murmushi ya saki ya buWe bakin ta shiga bashi sai da ta kai spoon na ?arshe ya kai hannu ya sau?e towel Winta daga sama Wan tsorata da tayi ya sa ta Sata mishi lips sai ta ShagwaSe fuska yayi murmushi, ta juyo gabaWaya ta raba kafafunta tsakanin nashi tace
"oops lemme help clean your mouth"
Lumshe ido yayi ta kai bakinta ta sude madarar tas za ta janye yace bata isa ba nan suka sake fara ?o?arin komawa ruwa ita ta janye tana dariya.
"Ke ko?"
"Me na yi? Ba kai ne ka ja na Sata maka bakin ba kuma daga taimako sai sai a nemi zarcewa"
Ya janyota ta dawo jikinshi yana murmushi tace
"Yau saura sati Waya aurenka ko?"
A Wan sanyaye tayi maganan, yayi pecking goshinta yana kallon idanunta yace
"Ai ina da aure ni"
Tayi murmushi
"Ba nawa auren ba ina magana kan amaryar ka Zarah
"Wace hakan?"
Ta Wan Harare shi da fararen idanunta da ya saka shi sakin kyakyawar

48 / 53