HAIHUWA DA HANJI COMPLETE HAUSA NOVELS Fatima Muhammad Gurin.doc

Author :  Fatima Muhammad Gurin Category :  Romance

Chapter   42 / 53

123K to 126K   out of 158.4K words

da sauya hannun nashi da yayi zuwa hagunshi da fusgarta zuwa kirjinshi da zagaye kwankwasonta da yayi da hannunshi na daman duk lokaci Waya, kirjinta da nashi suka haWe ta zaro idanu tana kallon shi shima cikin idanunta ya zubawa idanu sama da seconds biyu kan ya furta

"Good Morning Caramel Queen..!"
Ya faWa yana bin smooth and silky skin Winta da wani irin kallo, kanta ta mayar ?asa.
Ya zame hannunshi dake kwankwasonta ya kai kan fuskarta da ta sako 'yar gashi kaWan gaba ya Wan shafa gashin da yatsa Waya yana mayar dasu gefe ya furta

"Ya ciwon kan?"
Ta kalleshi ta kawar
"Alhamdulillah na ji sau?i"
"Har yanzu fushin ne?"
Tayi shiru, ya Wago haSarta ya hura mata iskar bakinshi ta lumshe idanu, tana jin tender nd soft palms Win shi na wasa da tafin hannunta.

"Talk!"

Ta sauke nannauyar numfashi tana jin salon shi na kasheta, zamewa tayi tana zare hannunta
"Abincin ka na sanyi"
Haka kawai he doesn't like this silent treatment of hers.
Zama yayi bai ce komai ba ta tura mishi abincin ya fara ci da bismillah ta juya ta fice, bayanta ya bi da kallo har ta rufo kofar ya sauke numfashi a lokaci daya yana tunanin wanda ya fada mata batun zarah shi da ko za'a sha?e shi ma bai san kamannin zarahn a idanunshi ba, salon kishin ta kuma ya tafi dashi har yana dan murmushi wai ita tana fushi hmmm

Misalin karfe sha Waya dukkansu suka fito don sallama da su Uncle Musa da zasu koma da Saleem, ita jannah na nan akwai wani taron Matasa da aka haWawa Yariman na Matasa kuma Ciroman fombina wanda zallar al'ada suke son fitarwa a wannan gagarumin taron za'a yi shi a jibi sai gata sai ta wuce itama ta bar Abeeha da har sun fara batun neman transfer don Rayyan ya rantse ba gidan da zata je ta zauna kuma ba zata zauna hostel ba.

Tun tahowarsu ya zuba mata idanu magana yake da Afeefah matsayin Wan uwa da 'yar uwa yana kuma bata ?warin gwiwar zaman cikin gidan amma tahowar Aisha ya Wauki hankalinshi har bai san kuma me yake cewa ba, Afeefah ta juya ta kalli wacce yake kallo haka ta saki murmushi ta juyo tayi waving

"Ya Saleem ya dai?"
Cike da dariya shima ya Wauke kai ya mayar kanta
"An tafi da ni ne, kanwata za ki taya ni ya?i"
Dariya tayi lokacin Rayyan ya ?araso inda suke har lokacin Afeefah na murmushi yace
"Me yayi muku daaWi haka?"
Idanunshi a kan matar tashi da murmushinta ya tafi dashi ainun.
"Sirri tsakanin yaya da kanwa"
Inji Saleem, ta Wan waro ido ta kalli Saleem tace
"Gwara ka kiyaye aka hana ka babu ruwan Afeefah"
"Da fa gaskiyarki, Yayanmu barka da fitowa"
Ya juya yana mi?awa Rayyan hannu da kaman yanzu ne suka haWu cikin ladabi.

Murmushi Rayyan yayi yana girgiza kai wanda ya shagaltar da Afeefar a kallonshi don murmushi ne da bata taSa gani yayi ba, murmushi na mishi kyau ainun barin ma fararen hakwaranshi da suka bayyana suka haske fuskar tashi.
Gaisuwar da su Aisha ke musu ya sa ta dawo daga duniyar shagaltuwarta sai dai ganin kallon da zarahn ke yiwa Rayyan ya sa taji duk mood Winta ya chanza, shi kam Rayyan ko kallonsu bai yi ba ya amsa Uncle Musa ke yiwa Saleem magana akan su wuce kafin su yi missing flight dole duk suka yi wurin motar ya dubi Afeefah

"kanwata za mu yi magana fa"
Ta gyaWa kai kawai suka yi sallama suka fice cikin motocin alfarma wanda da Rayyan suka tafi, su matan su uku suka yi sashenta suna 'yar hira yayinda Zarah da Aisha suka nufi Sangaren Ammi.

Rayyan bai tashi shigowa gidan ba sai yamma sossai, a parlor ya zauna ta kawo mishi ruwa ya sha hankalinshi duk a na kanta a koyaushe dressing Winta na kashe shi don yanzu fitted atampha ne a jikinta tayi Waurin ture ka ga tsiya da ya zauna mata tana kokarin Wage tray Win gabanshi tace
"Abinci fa?"
"No sai anjima am not Hungry"
Kai ta gyaWa ta nufi kitchen shiganta ba jimawa tana ba kuyangin ta umurnin aikin da za su dan yi mata su yanke yanke na shirya mishi abincin daren bayan ta gama ta nufi fitowa daidai GaabWo ya shigo da wani paper bag ya zube a ?asa
"Ranka ya daWe wannan sa?o ne daga Gimbiya zarah tace a baka"

Da wani irin hanzari ya Wago ya kalli kofan kitchen Win, bai taSa jin tsoron wani ya ga ko yaji abinda babu daaWi ba irin yanzu da yaji duk duniya tashin hankalinshi shine taji wannan zance.
"Fita dashi, kar ka kara karSan abu da sunan sako zuwa gareni matukar ba matata bace ko mahaifina"
"A gafarceni ran..."
"Fita nace!!"
Da Wan karfi yayi maganan da sauri GaabWo ya fice.
Ya tashi shima gabaWaya a parlorn ya wuce Wakinshi a lokacin ita kuma ta fito hawayenta na zuba, Jannah da Abeeha dake daga chan jikin ?ofan Wakinsu suka yi dariya.

"Allah ya sa ta ji, don hakan ne kawai zai kawo musu kusanci idan tana kishin nan tana fusgar hankalinshi ne kanta"
Jannah ta faWa
Abeeha tace
"Amma kam za ki sakata kuka a banza Adda Jannah... Allah ka yafe mana baiwar Allah Zarah"
"Eh gwara tayi kukan ta nemi mafita wa zuciyarta, ita kuma zarah dama kar tayi tunanin samun matsuguni a ran Ya Rayyan don shi ba namijin da zai iy????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
a da soyayya bane muddin Afeefah ta mishi dabaibayi a zuciya"
Hirarsu suka cigaba da yi cikin nishadi don sun tabbatar ko Afeefah bata nemi Rayyan ba shi a yanzu ba zai jure nisantarta ba.

?akinta ta koma ta zauna bakin gado babu abin da bata sa?a ba kuma ta hana kanta kuka, dole ta yi me Wungurungun wai haihuwa da hanji! Dole taje ta ji shin yana sonta ko da gaske baya sonta wata zai aura...

Kiran Sallar Magrib ya sa ta mi?e ta gabatar da sallah don ta yi wanka tun rana, kitchen ta nufa ta haWa mishi macroni da gasashen chicken breast tana cikin yi aka kira isha taje ta gabatar kan ta dawo ta ?arasa taje ta shirya mishi a dining a yanzu hijab ne jikinta har ?asa, daidai yana shigowa take cewa Sa'ade
"Ki tattare kitchen nan please ban yi shafa'i da wutiri ba bari na gabatar"

Bata ma kula da Shigowar tashi ba don ciki ciki yayi sallama ta wuce Wakinta ya bi bayanta da kallo hannayenshi zube cikin aljihu, a natse ya ?arasa dining Win daidai Fitowar Abeeha da Jannah suka mishi sannu suma suka zauna suka shiga cin abincin, ganin ta jima ya sa ya dubi Abeeha
"?ira min Afeefah"

Ta mi?e ta nufi Wakin ta samu ta idar tana zaune ne kawai, jin yana kiranta ta mi?e ta nufi parlorn zuwa dining.

"Zauna ki ci abinci"
Ganin fuskarshi ba fara'a yasa ta zauna ta zuba abincin kaWan tana ci kaman bata so, karamin kwalin da bai jiman nan ba GaabWo ya zo ya ajiye mishi ya tura mata.

"Na gode"
Ta faWa tana jan paper bag Win ta buWe ciki sai ta ga waya ne dall a cikin kwali Iphone 17 Air ce, bata nuna zumudi ko farin ciki sossai ba sai ma su Abeeha ne ke ta santin wayan ta sake ce mishi ta gode ya bi fuskarta da kallo.

Bayan sun bar dining Win su sa'ade suka zo suka tattare wurin tsaff.
?akinta ta koma ta bar su Abeeha da wayan a parlor suna mata setting ta yi wanka, ta duba wani orange and Black nigty silk ne mai hannun shimi ya bi jikinta sossai don Black lace Win ya kara haske kayan, hijabi ta saka a kai ganin yadda ko motsi tayi komai na jikinta na motsawa cikin kayan musamman hammatan dake bayyana tudun na shanunta time ta kallah almost nine.

Fitowa tayi Abeeha ta bata wayan don jannah ta gudu waya da mijinta a Waki, Wakinshi ta nufa kai tsaye da sallama ta kutsa kai rike da wayan a hannunta don tana so su yi magana.

A tsaye take bisa kanshi yana kishingide cikin tattausan Italian cushion a hankali yake Wan taune lip Win shi kaifaffun idanunshi zube bisa kanta
"am...am just fed up, ba na tunanin zan iya cigaba da zama a haka i've had enough na san ba ka aureni ba ne saboda kana so na, ka aure ni ne out of pity da kuma am... Mammi. Muddin na cigaba da zama a haka zan iya mutuwa a yanzu bana jin zan iya cigaba da kasancewa matsayin ma..matar k..."
"It's pretty!"
Ya furta chan ?asa cikin deep voice Win shi da ya sa ta kame, duk maganar da take yi ba idanunta yake kallo ba lips Winta da take motsa su a hankali ya ?urawa lumsassun idanunshi yana wani kashe su yana buWewa...
"W...whatt?"
"Ur lips... They are pretty"
Ko kan ta farga ya yunkura ya fusgo hannunta guda ta tafi gabaWaya kanshi tayi masauki a kan kafafunshi fuskarta ya sau?a kan wuyanshi a tare suka Wauke numfashi. A Wan razane ta shiga mutsu-mutsun sau?a ya sa hannunshi na hagun ya zagaye kwankwansonta yayi pinning Winta jikinshi, na daman ya sanya ya zare mata hijabin idanunshi na sauka kan jikinta, ya bi damtsen hannunta da yatsa biyu cikin wani salo har cikin tafin hannunta kar yayi baya ya ri?e wrist Win hannun ya Wora saman heart Win shi da ke beating very very fast. A take nata ma ke ?o?arin sauya bugu numfashi na neman kwace mata idanunshi a saman fuskarta kaman zai tsagata da su ya furta

"sa?on zuciya baki ne yake furta wa sai dai kuma wani lokacin yana iya fin ?arfin harshe ya bar wa idanu nunawa, Lil angel saurari bugun zuciyata ki kalli tsakiyar kwayar idanuna na tabbatar sun isa sanar miki da cewa Ryan na ?aunarki ba zai iya rayuwa babu ke ba, kuma yana tsananin bu?atar ki, you are like a Light in my darkness. You are not just my wife Afeefah you are my safe space, my solace...you are the key to my salvation..."
Wani irin birkicewa ta nemi yi saboda nauyin zantukan nashi ga idanunshi masu kaifi da yake zagaye fuskanta da su yana wani lumshe su, maganar ma har cikin Sargonta take ji saboda yadda muryarshi ke fita very deep nd husky.
"A haka kike cewa in rabu da ke? Uhmm? Ki fahimta rashin ki a gareni masifa ne Afeefah"
?uri tayi da idanu kalamanshi suna samu matsuguni daram a cikin zuciyarta, sakinta yayi ta koma zaune kawai akan kafar tashi, kanta ta mayar ?asa tana neman dulmiyewa tsabar yadda kalaman suke zuwa mata a bazata Rayyan ne fa gabanta shine yake fitar da waennan tsadaddun kalmomin daga cikin bakinshi?

Anya ta ji da kyau? Ko dai yaudararta yake shirin yi ganin irin kallon da yake mata ba tare da ya sake furta uffan ba, shi ne zai so mace kamarta? Sake Wago kai tayi ta kalleshi suka hada idanu. Sarai ya san kokonto take akan kalamanshi kuma hakan bai mishi daaWi ba, ya kai hannunshi ya kama haSarta ya Wago fuskarta yana kallon cikin idanunta cikin karantar yanayinta bai furta komai ba.

Idanunta ta mayar kasa zuciyarta na bugawa da tsananin karfi har tana jin kaman cikin ko wani lokaci zuciyarta zai iya yin bindiga ta mutu, amma shi ko a jikinshi kuma fuskar a kame yake magana idanunshi na yawo bisa jikinta ya
ce
"Idan kuma kin matsa da sai na rabu da ke, zan iya yin hakan ne kawai under 2 conditions Afeefah sai ki zabi wanda kike gani ya fi miki sauki ni kuma i promise zan rabu da ke!"
A razane ta dago ta zuba mishi idanunta da har sun fara zubar da kwallah lips dinta dake rawa ya bi da kallo kan ya dauke idanu yana lumshe wa ya bude
Da ma na sani baya so na tunda gashi zai iya rabuwa da ni amma me yasa nake jin zafi?
Meyasa nake jin kaman karshen rayuwata ne ya zo? Abinda take ayyanawa kenan a ranta..
Da kyar ta iya furta
"Menene conditions din?"
Tana ji gwara ta sani gwara ta hakura ta nemi daidai ita.

"It's either ki mayar da lokaci baya ki goge ranar da na fara sanin ki a rayuwarta don daga ranar ne zuciyata ta fara bugawa da ?aunarki ko kuma ki tsaga zuciyata ki sauya min da wata zuciyar don wannan ta jima tana sakar da jini mai dauke da kaunarki zuwa ko wani sashe na jiki da jijiyoyina...."
Baki kawai ta saki hawayenta na zuba sossai da sossai, ya kai hannu ya janyota suka samu kusanci ainun, ya Wago babbar yatsarshi ya shafa soft lips Winta dake ta rawa idanunshi na cikin nata yayi leaning a hankali ya Wora bakinshi kan nata zuciyoyinsu na amsa ba?on yanayin nasu da karfin gaske.......







=???Gureenjoh=???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*Babu lallai ku ji ni da daddare manage this please, and na ga ruwan comments da Adu'o'i na gode kwarai Allah duk ya faranta mana ya hada mu da masu kaunar mu saboda Allah*

*51*

A hankali ya raba bakin nashi da nata, ya zuba mata idanunshi da suka matukar sauya ko da ta buWe idanu sai suka sarke cikin nashin, ya ri?e natan sama da mintuna da suka fi biyu kan ya saukar da kanshi wuyanta yana goga mata gemunshi zuwa karan hancinshi a gefen kunnenta cikin wani irin salo da bata san ta mayar da hannayenta biyu bayanshi ta yi grabbing wuyanshi ba tana sau?e numfashi.

A hankali yake haurawa numfashinshi na sauka da zafi yana ?arasa hautsina mata natsuwarta har ya isa cikin kunnenta cike da wani shau?i mai dauke da mayen son da ba za ta iya resisting ba ya shiga whispering into her ears
"Afeefahhh ke ce ta farko a zuciyata, ke kika buWe shafin farko a soyayyata, a kanki jikina da zuciyata suka fara gamsuwa da cewa ni din namiji ne cikakke kuma ina bu?atar Abokiyar halitatta, ki amince min mu zama daya, ki yarda na baki ragamar rayuwata! dama Waya tak nake so ki ba ni...ni kuma zan killaceki a cikin zuciyata tsawon rayuwata, zan zama bawa a gareki mai hidimarki tsawon rayuwarmu zan tabbatar wa da duniya ke ce farin ciki na kuma hasken zuciyata..ina fata ba za ki hanani raSa daga ni'imarki ba?"

Hawaye ne ke zuba mata na rashin Makama, yanayin ya mata zafi kalaman sun mata tsauri ainun ta yadda take jin kaman tana duniyar halwa ne na soyayya ba duniyar mutane ba, bata san ta gyaWa mishi kai ba yayi murmushi mai nauyi wanda sautinshi ya fita kaman numfashi, bata ankara ba taji ya tashi da ita a hannunshi ya isa ya mayar da hasken Wakin dimmm sossai kan ya nufi gadon ya shimfiWeta za ta yunkura ya bi bayanta his hands started to move inch by inch na jikinta, yana squezing Winta gently bakinshi is slowly kissing her and driving her nuts especially wuyanta da ya fi ko ina motsa shi, da baki yayi amfani ya saukar da sleeve na riganta cikin salon da bata taSa sanin akwai shi ba, heavy breathes Win shi na sake birkitata.

cikin natsuwa yake komai, Sai da ya tabbatar tayi laushi shima ya fara rasa kanshi a duniyarta kan ya nufi yin mai gabaWaya, a sannan ne ya birkice ya gigice tunaninshi ya Sace, jinshi yayi nisa bashi da buri a lokacin illa na ganin sun zama daya ta zama shi shima kuma ya zama ita, ko da ya ji shi a duniyarta ?arasa haukace wa yayi a sannan ne ita kuma ido ya raina fata ta fahimci that pleasure da irin tarin iya sarrafa mace da yake dashi ne ya ruWe ta har ta zaci abin mai sauki ne, duk irin magiya da ro?on da take mishi haWe da kuka duk baya ji, idan hannunta ya sauka jikinshi ma sai yaji kaman zaburarwa ne cikin salonta.

Bai sarara mata ba bai kuma saurara ba don yayi haukacewar da ko sunanshi ka tambaya a lokacin ba zai iya tunawa ba ita kaWai ya sani, ita kaWai kuma yake gani...Tsammmmm haka ya rukunkumeta yana binne kanshi a wuyanta a sadda ya samu cikakken natsuwa, Dukda irin halin da take ciki na fitar hayyaci da raWaWin azabar da bata taSa fuskantar irinshi ba a rayuwarta tana iya jin Wumin hawayenshi dake bin wuyanta, chan kaman daga wani uwa duniya take jin sha?a?iyar muryarshi na furta

"Allah ya gafarta miki Mammi, Allah ya yafe miki kurakuranki Allah ubangiji ya sadaki da rahamarsa Allah ya jiyar da ke daaWin aljannah fiye da yadda kika yi sanadiyar jin wannan daaWi nawa na duniya....Thank you! Thank you Mammi"
Sossai yake hawaye har numfashinshi na seizing ya mata ri?on da kaman ya tsaga jikinshi ya chusata yake ji ko zai samu saukin abinda ke shirin zauta shi, bai iya ya motsa ba kaman yadda itama bata da kuzarin Waga ko da yatsar ta ne, yana so ya Waga ta ya ji lafiyarta yana so ya gwada buWe baki ko zai iya furta mata tarin irin kaunar da yake mata sai dai ya kasa, ya kasa sarrafa kanshi bare ya sarrafa jikinshi abu daya ya sani ta gigitashi a duniyarta ta goge mishi haddar da baya tunanin har abada akwai wacce ta isa ta kaishi inda ta kaishi, ta kashe mishi duk wani laka na jiki kaman ba tsayayye kuma jarumin sojan nan ba, ?asusuwanshi sun yi laushin da ya kasa ko da lankwasa su bare ya sarrafa su har su mi?e a dole ya sake binne ta ya ja bargo ya rufa musu a haka wani irin bacci ya Wauke shi ba tare da ya san halin da take ciki ba.

Sautin kuka da turirin zafin dake fita daga jikinta zuwa nashi ne yayi sanadiyar farkawarshi, gaining courage yayi ya yunkura da ita a jikin nashi har lokacin banda bargon nan babu komai jikinsu duk su biyu, juyata yayi ta koma kwance yayi pecking goshinta a hankali ya fara ambaton sunanta

"Afeefah... Bebe!"
Bata amsa ba sai kananun kukan da take na zazzafar zazzabi idanunta a rufe kirib
"Am so sorry...am sorry"
Ya faWa yana sake pecking goshinta kan ya sauka ya nemi wandonshi na bacci ya saka ya nufi toilet shi karan kanshi kafafunshi rawa suke kanshi

42 / 53