HAIHUWA DA HANJI COMPLETE HAUSA NOVELS Fatima Muhammad Gurin.doc

Author :  Fatima Muhammad Gurin Category :  Romance

Chapter   47 / 53

138K to 141K   out of 158.4K words

?auna.

Jikinshi ya janyota zuciyarshi na tsananta zafi ya kasa magana, ita kuma ta zaci shirun da yayi ita ce take Sata ranshi cikin kuka tace
"ka taya ni Adu'a Allah ya sassauta min abin da nake ji Ya Saraki, am just jealous because I love you, angry because all i care about is you a lokaci guda kuma am scared because am afraid of losing you"

?agota kawai yayi ya haWe bakinsu don kukan ya gama hawa kanshi, wani irin deep Kiss yake yi mata da tun bata amshi signal Win ba har ta amsa, a iya romance ya tsaya sai da ya tabbatar jikinta yayi laushi ainun fatarshi da nata na a manne da juna yana shafa bayanta a hankali suna sau?e numfashi zai yi magana ta riga shi muryarta chan ?asa tace
"I wanted to be the only one to tells you I love you, wacce za ta haWa miyaun baki da kai, touches your skin and feel you inside me sai dai kash! kana naka ne Allah na nashi, Kana da damar auren mata har huWu tunda kana da halin hakan kuma kana da lafiya, abu daya zan roka daga gareka Ya Saraki kar ka daina so na don Allah zuciyata fashewa zata yi".

Yana shafata tana sake yin lub jikinshi ya shiga furta
"Afeefah ki yarda da ni, babu wata kishiya da zuciyar Ryan zata iya yi miki a soyayya domin ke Waya jal ta sani kuma ke kaWai ta aminta da ki ja ta duk inda kike so, da ke kaWai ta aminta a matsayin Abokiyar rayuwa ba ni da yadda zan yi ne da babu dalilin da zai sa in amince da batun zarah amma ba zan iya watsawa mahaifina ?asa a ido ba alkawari ne da aka yi tun ban san kaina ba, amma in har za ki cigaba da wannan kukan komai zan iya yi ciki har da barin wannan gid..."

?agowa tayi ta haWe lips Winsu da kanta sai da ta bashi kyakyawar Kiss kan ta kalli idanunshi hannunta na a fuskarshi shima idanunshi zube cikin nata da suke a rine tace
"Kar ka ce komai, ni da kai duka karkashin ikon mai martaba muke dukkanmu uba ne shi a gare mu da magana kawai zai yi mu cika, sannan aure ba haramun bane idan yana cikin ?addararmu ina ro?on Allah ya ba ni ha?uri da juriya ya kuma kawo mana ta gari wacce za mu haWe kai mu zauna mu kula da kai gabaWaya, don haka Allah ya nuna mana lokaci ya bamu zaman lafiya gabaWayanmu"
Ta ?arasa tana komawa kan kirjinshi ta kwantar da kanta tana mayar da hawayen da suka cika mata ido.

Matseta yayi a jikinshi kawai bai ce komai ba, sun jima a haka don bacci ne ma ya Wauketa shi kam bai iya yayi baccin ba damuwar da ta shiga ya tsaya mishi ainun ya san ba komai bane sai zallar soyayyar da take mishi, lumshe ido yayi kawai sai ranar da take ba Mammi da Abeeha labarinta ya faWo mishi the way she was deeply hurt nd depressed anya ta chanchanci raba farin cikinta guda Waya jal da wata? Yayi adalci kenan idan ya iya haWa jiki da wata mace ba ita ba? Numfashi ya sauke mai nauyi ya mirginata kwance ya ja mata bargo kan ya sauka ya dauki shirt ya saka ya nufi kitchen.

Breakfast ya samar mata bayan ya gama ya kai har kan gado ya ajiye kan ya shiga shafa kanta zuwa fuskarta cikin tattali da kulawa har ta buWe ido, murmushi ta mishi ya mayar mata
"Tashi ki ci abinci BoWWi"
Mi?ewa tayi zaune tace
"Brush tukuna bakina babu daaWi"
"Ba dole ba na tabbatar through out jiya baki ci komai ba"
"kaima ai na ajiye maka baka ci ba i was disturbed"
"Toh ba fushi kika yi da Sarakinki ba..!"
Yayi maganan cikin muryarta ta saki dariya ya Wauketa zuwa bayi tare suka yi brush suka dawo tana bashi yana bata har suka koshi.

Wanka ma tare suka yi abin su yana ta takalarta tana ture shi, suka fito ta shirya shi kan suka je Wakinta ya taya ta shiryawa.

"Bari na je nayi gaisuwa na dawo"
"Ki bar gaisuwan nan babu inda zaki a sake bata miki rai a banza"
Idanu ta ware
"An taSa fushi da iyaye ne Ya Saraki? Iyaye musamman uwa ita kaWai ce take mantawa da kanta yayin da take yiwa danta Adu'a ita a wurinta idan danta yayi nasara itama ta yi, Na san ka rasa Mammi ka kuma tabbatar babu zafi da ciwon da ya kai na rashin mahaifiya. Ciwo ne da baya taSa goguwa har abada, zaka yi fata za ka yi adu'ar ko da ganinta sau Waya ne a yayinda kasa ya rufe idanunta a sannan kuma babu halin hakan, Uwa garkuwa ce ga dan da ta haifa, Ya Saraki in na ce maka ga kalar kukan da nayi na maraici ba zaka yarda ba, duk raWaWin da zan fada maka akwai ba zaka fahimta ba wani lokacin Allah ya sanya albarka daga bakinsu kawai kake nema ba zaka samu ba, Allah ya umurcemu da kyautata musu iya iyawa a sadda suke raye ni ka ga ban samu wannan damar ba, ko sanin su ban yi ba tsakanina da su Adu'a ashe ba zaka amfani wannan damar ba? Don Allah Ya Saraki ka sake tunani akan hukuncin da zuciyarka ke aikatawa, Allah ya sasanta tsakaninku cikin sau?i"
Shiru yayi ganin kaman zata Sata mishi rai ta tashi ta fice tana ce mishi sai ta dawo ya bita da kallo kawai bai ce komai ba.

Sashen Ammi ta fara zuwa suka gaisa ta Wan jima suna hira da Zarah da Aisha kan ta wuce sashen Fulani Adama.
"Barka da safiya Mama!"
Tana hakimce ta amsa idanunta na scanning Afeefar ciki da bai kallon da ya sa taji duk ta tsargu kan ta amsa.
"Lafiya ?alau, shi mijin naki kam isar shi ta kai ya share sama da watanni a Masarautar nan bai taSa zuwa inda muke ba sai dai mun haWu a hanya ko? Uhm ko da shike ba ke ya kamata na yiwa zancen ba mai martaba ne ya Waure mishi kugu dole"

Shiru tayi don bata san me zata ce ba, kiran hadimarta tayi
"Ke Rahane kawo mata abin taSawa"
"Ai mama da ta barshi yanzu na karya kenan na fito"
"Dama na lura baki taSa cin komai na Sangaren nan ba, ashe kema baki daukeni uwa ba kenan... ai shikenan sai gaisuwar ma a barta kawai Allahn da bai bamu 'ya'yan ba yana sane da mu, na ji labarin babu abinda bakya ci a sashen FaWimatu nan ne ba zaki ci komai ba? Yayi kyau"
Bata san Meyasa take mata maganganu haka ba, duk sai ta rikice ma tana tuna gargaWin Rayyan akan kar ta ci komai na gidan kuma dai tana cin na Ammi, wani zuciyar yace ta gudarwa kanta matsalar Fulani Adama ta ci kawai ai Rayyan ba zai sani ba kuma ma kindirmon da aka kawo mata fari tas kwance a ?warya yayi matukar bata sha'awa don haka ta janyo ta dauki ludayi ta shiga sha, sai da ta sha dayawa ta ture tayi godiya kan ta mi?e ta bar sashen.

Yinin ranar suna tare da Rayyan yana sake nuna mata ita kaWai ce tauraruwar zuciyarshi yana cika ta da kauna don ko girkin rana da dare ma ba ita tayi ba, bayan sun gama cin abincin dare tana kwance kanta akan kafafunshi suna ma kallon wani movie ne yana wasa da gashinta ya shiga jin hannunshi na jikewa musamman in ya kai ga goshinta, shafa goshinta yayi yana kiran sunanta ta amsa
"Lafiya kike zufa haka? Duk irin Ac dake aiki a parlorn nan?"
Tace
"Nima ban sani ba kawai dai cikina ke dan murda min kadan kadan ba sossai ba"
"Mp ne? Amma ai bakya ciwon cikin priod pain tashi mu gani ko mu tafi asibiti?"
Ta girgiza kai
"Ba wani sosai bane ba fa zai daina Yaya"
Ganin ta ?i tashi ya sa ya kai hannunshi yana shafa mata cikin a hankali.

Mutsu mutsu ta fara duk ta kasa kwanciya wuri guda ita kaWai ta san azabar da take ji wanda rashin son tada mishi hankali yasa take ta daurewa, yana kula da motsinta sai gani tayi ya Wagata ya kai hannu ya kunna hasken parlorn tarrr, ganin idanunta ya tabbatar mishi da ba ciwon wasa take ji ba.

"Tashi mu tafi Asibiti"
Ya mi?e yana ri?o ta bata yi musu ba ta mi?e tsaye sai dai abin da taji yana bin kafan ta ne yasa tayi saurin kallon wurin shima ganin yadda ta razana sai ya kai idanunshi wurin.

"Jini??"
Yayi maganan a Wan rikice kaman kuwa ana jira su gani cikin nata ya shiga kartar da bai yi ba da farko, damke hannunshi tayi tana jin azabar na shirin kasheta tuni ta fita hayyacinta a rikice ya Wauketa suka fice daga parlorn da gudu GaabWo ya je ya buWe mishi mota ganin yadda suka fito ko tukin ba zai iya ba yana rike da ita a baya yana shafa cikin yana mata sannu sai juye juye take tana zub da hawayen da bata san suna ma zuwa ba, hankalinshi ba karamin tashi yayi ba jinin da bai san daga ina ba kuma na me na ta wanke su sai sannu yake maimaita mata kaman ya taya ta kukan a haka suka isa asibiti aka yi emergency da ita don har ta fara sumewa.

A masarauta kuwa Ammi na zaune da su Aisha aka kawo musu labarin dukkansu hankalinsu ya tashi suka mi?e tsaye suna tambayar
"Me ya sameta?"
Babu wanda ya san amsar sai kiran me martaba da Ammi tayi tuni ya bata umarnin tafiya suka fito a ruWe sai ga Ameer tare da shi da wasu securities suka bi bayan su Afeefar cike da adu'ar Allah ya sassauta koma menene ya bata lafiya cikin gaggawa..







=???Gureenjoh=???


HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*Don Allah ku yi min uzuri na so in bi comments in amsa kowanne amma na kasa, bana jin daaWi ne kar ku yi expecting biyu gobe in na iya na yi Wayan ma Alhamdulillah!*

*56*

Afeefah ta matu?ar jiggata kan aka samu aka shawo kanta da kyar, shi dai ba zai ce ga abin da yake yi musu a Wakin ba yana tsaye ne kawai saboda matsayin shi na likita kuma mai mu?ami da ba zasu iya kora ba, hannunshi na rike da nata yana tsaye kyamm idanunshi na zube kan fuskarta wani irin ciwo ne wannan lokaci Waya? Me ya sameta? Babu kalar sake saken da bai yi ba.

Kalaman da ya ji likitocin suke yi cikin harshen turanci cike da ?warewar aiki ya ?ara daure mishi kai ya jefa shi cikin tunani da damuwa lokaci Waya.

"Sir da ka je ka sauya wannan kaya saboda duk sun yi stains, za tayi bacci sossai kila sai zuwa midnight ta farka sai a sake running wasu tests"
Wani likitan ya faWa bayan ya dafa kafaWar Rayyan da ya jima cikin duniyar tsoro, mamaki da kaWuwa.

Hannunta ya zame yana kallon kayan da aka kawo za'a sauya mata da wasu towels da za'a goge mata jikin da ya Saci Dukda mata ne karSa yayi suka fita, shi ya goge mata jikin tas ya sanya mata kayan asibitin riga da wando ne kan ya gyara mata kwanciya ya duba tafiyar ruwan har lokacin fuskarshi Jajazir, kwakwalwarshi ya ?i hutawa da sa?e sa?e a haka ya fito daga Wakin sai ya tsaya chak yana kallon Ammi da take kallonshi itama a zaune.

Jikinshi ya bi da kallo yana tuna jinin Wan shi ne nan ko Wiyar shi, wani irin zafi da bai san ya zai fasalta ba na taso mishi a cikin zuciya bai san ya nufi Ammin ba ya samu wuri a gefenta dab ya zauna bai ce komai ba kanshi a ?asa, dukkansu sun yi mamaki har ita kanta amma ta danne tace
"Sameer ya jikin Afeefahn?"
Ya yi shiru na seconds yana hadiye wani irin miyau ya ce
"Da sau?i tana bacci"
Wannan ne karo na farko da maganan da ba gaisuwa ba ya shiga tsakaninsu hakan ya faranta mata kwarai amma damuwar halin da Afeefah take ciki bai barta ta nuna ba.
"Me ya sameta haka?"
"Ammi Afeefah ta ci wani abu a sashenku da safe?"
Abeeha da har hawaye tayi ta zubarwa tace
"A'a Yaya ko ruwa bata sha ba tace ta ci abinci kenan ta fito"
"Me ya faru da ita haka?"
Ameer da Ammi suka tambaya a tare, ha?orinshi ya sa ya datse lip dinshi na ?asa kan ya saki zuciyarshi na tafarfasa yace
"?ari tayi... Zubar da shi aka yi! ta yi misscarrage ba tare da duk mun san akwai ma Wan ba.."

"Innalillahi wainna ilaihi rajiun..."
Abinda duk suka faWa a tare kenan, Ammi ta sanya hannunta ta kama nashi sai ya kalleta
"Ammie Sari biyar kika yi?"
Ta gyaWa kai bata ce komai ba
"Duk wannan azabar da Afeefah ta sha haka kika sha?"
Ta sauke numfashi tace
"Na sha wanda ya fi shi ma Sameer, shi ina mai tabbatar maka azabarshi zai iya Wara na haihuwa. Ka je ka sauya kayan nan haka kar ?arnin jinin ya zauna maka a jiki"
Idanunshi ya Waga sama yana mayar da emotions dake taso mishi ya kalli jinin

"?anki Wan watanni biyar ma kin rasa shi ko Ammi?"
Nan ma ta gyaWa mishi kai.
"Haka zafin yake?"
Bata danne ba tayi murmushi mai ciwo tace
"Duk wanda za ka ji daban yake da na uwa Sameer, uwa ce kaWai za ta iya fasalta wannan zafin... Idan har ka ji zafin fitan Wan da baka ma san da zamanshi ba ka fasalta da Aliyu da na rasa sai da na raini cikinshi na watanni tara na haife shi na shayar dashi na ga ha?orinshi na farko, na ga murmushinshi na farko na ga zamanshi kan Allah ya karSi abin shi..."
Hawaye ne ya zuba mata a lokaci Waya da Ryan, shi likita ne amma bai taSa kula da abinda ya shafi ciki ko haihuwa ba don duk abu da mata a baya ba kaunarshi yake ba, cikin jannah da Abeeha duk ba zai ce ga yadda Mammi tayi ba, idan wannan bari ya saka shi jin irin wannan zafin ya Ammi ta ji?

Bayan duk wahalar kuma aka yi ta yunkurin kashe shi mahaifinshi bai Wauki kwakwaran mataki da zai sa hankalin uwar tashi kwanciya ba, motsin da suka ji yasa duk suka Wago sai ya ga mai martaba ne da dogarai biyu don ya kasa zama dole ya biyo bayansu. Shima kuma a yanzu ya fahimce shi dole ba zai so rabuwa da Wan shi guda da Allah ya bashi bayan tsawon shekarun da ya Wauka babu haihuwa ba.

Dukkansu basu da laifi, uwar da ta zama distressed ta haWa ba?in ciki, damuwa da wahala duk lokaci guda zai ga laifinta ko uban da baya so ya ga yayi nisa da gudan jinin da yake mararin samu? A yanzu ya fahimci damuwar Ammi ta sanadiyar Afeefah ya ji a ranshi zai mata uzuri ya ji a ranshi kaman Allah ya riga da ya rubuta ne Mammi ce zai yi rayuwa da ita har mutuwar ta ba Ammi ba, kaman yana ji a ranshi cewa Adu'ar Ammi ce Allah ya karSa ya tura mishi Mammi. Ta wani Sangaren he's grateful na barin shi masarautar don da bai bari ba da bai san Mammi ba idan kuma bai santa ba da bai samu Afeefah ba the 2 most important persons da Allah ya bashi su as his greatest gift.

?asa ya kai ya ri?e hannun Ammi ya Wora fuskarshi a kai ya ce a hankali
"Ammie ki yafe min, ki yi ha?uri na tuba!"
?umin hawayenshi suna sauka ne da nata, kuka take sossai na farin ciki Allah ya amshi adu'ar ta, Allah ya karkato mata da hankalinshi cikin sau?i. ?ago shi tayi ta mi?e tsaye kawai ta rungumeshi Dukda tsawon da ya fita, du?awa yayi suka rungume juna yana jin dumin mahaifiyar tashi na ?ara karya zuciyarshi, da kyar ya danne kukan da ke taso mishi.

Mai martaba ya dafa shi yana dan buga kafaWar shi zuciyarshi fari tas na ganin abinda ya jima yana fata shima, komai ya wuce don Ammie Wago shi tayi ta ce
"Sameer na yafe maka duniya da lahira baka yi min komai ba, ni ya kamata ma in nemi yafiyarka da wahalan da na saka ka... Ha?i?a na yi kuskure mai girma wanda Allah ne ya dube ni ya raya min kai kan tafarki amma da ban san da wani ido zan isa ga mahallici na ba da rayuwarka ya salwanta. Ka yi ha?uri"
Kai ya gyaWa.

Mai martaba ya ce
"Ya mai jikin yanzu?"
Cike da girmamawa Ammie tace
"Alhamdulillah Ta?awa tana bacci ne sai dai mun rasa Wan cikin"
"Sari tayi? How?"
Juyawa Ryan yayi ya fita Ameer ya bishi, Ammi ce ta mishi bayanin suma basu sani ba amma da yake asibitin kuWi ne kuma kwararrun likitoci ne suka duba ta a bincikensu sun tabbatar da abu ta sha yayi sanadiyar zuban cikin.

"Tir?ashi! Kar fa tarihi ya maimaita kanshi!"
Shiru Ammi tayi ba zata so wa Afeefah wannan wahalar ba, Amma Allah ubangiji ya sa lokacin tonon asirinsu ne yayi ha?i?a adu'ar da take ta tabbatar ba zai faWi ba Allah sai ya bi mata hakkin cutar da ita da aka yi.

Suna nan zaune sai ga Ameer da Ryan sun dawo ya sauya kaya zuwa riga da wando english wears hannunsu rike da ledoji manya da alama ba gida ya je ba, ya dubi mai martaba.
"Abieey ya kamata duk ku je ku huta da safe Ammie sai ta dawo"

Sun amince don a yadda yake sun san ko me zai faru ba zai amince wani ya kwanan mishi da mata ba don haka bayan Ameer ya mi?a mishi ledar suka yi sallama har Abieey ya juya Ryan ya ce
"Abieey"
Sai ya juyo
"Abieyy ina so ka min wani al?awari guda Waya"
Kai ya gyaWa
"Abeey ka min alkawarin duk wani mai hannu a matsalar da Afeefah ta shiga zai biya kwatankwacin wahalar da ta sha kuma ba zaka hana ni

47 / 53