HAIHUWA DA HANJI COMPLETE HAUSA NOVELS Fatima Muhammad Gurin.doc

Author :  Fatima Muhammad Gurin Category :  Romance

Chapter   34 / 53

99K to 102K   out of 158.4K words

zaSar musu rabuwa aure tayi a sadda yana chan ya rasa hankalinshi, me yasa bata yi ha?uri ba? Meyasa bata jira ba? Me yasa yayi jinkiri? Tun da ya dawo hayyacinshi a neman ta yake ko Allah zai sa ya ganta ashe ita kam tana chan tare da mijinta tana rayuwa mai kyau don ko skin Winta ya bayyana hakan.

Mommy ce ta fito ganin yanayin da yake ciki ta kalli Rayyan dake tsaye har lokacin a bakin kofa hannunshi harde a kirjinshi wanda da alama Saleem Win bai kula da wanzuwar shi ba tayi saurin kama Saleem Win ta zaunar taje ta kawo mishi ruwa bai karSa ba sai ma maganganu da ya fara

"Mommy ta ya kika ga Afeefah? Me ya kawo ta gidan nan? Mommy wai da gaske Afeefah aure tayi? Aure tayi? A yanzu haka Afeefah ta haramta mini?"
Mommy ta kalli Rayyan ta mayar da idanunta kan Saleem.

"Saleem Afeefah ta yi aure laifina ne duka, laifina ne ta subuce maka ka yafemin ciwon da nake sakawa zuciyarka ka Wauki dangana da ha?uri. A gidan nan muka samu Afeefah tana kuma auren abokinka ne Rayyan..."
Da ?arfin gaske ya mi?e har yana Buge ruwan hannunta ya faWi ?asa
"Rayyan?? Mommy all this while Rayyan na tare da Afeefah? Har ma ya aureta? Rayyan dai Rayyan Moh'd Khamis??"
GabaWaya wani duhu ne ya taso ya rufe mishi gani tsabar wani irin bacin rai da ya zo mishi juyawa yayi zai fita yaje ya samu Rayyan Win sai suka haWa idanu nan ya nufe shi ya tsaya a gabanshi.

"Rayyan da gaske Afeefah ka aura?"

Shi karan kanshi ya san yayi mugun ?o?ari a sadda ya buWi baki ya furta

"Saleem Afeefah matata ce idan har ka san darajar aure da kuma martabarsa za ka kiyaye irin kalmanka a kan matata... ?addara ta riga ta raba ku ta bani ita a lokacin da ban yi zato ko tsammani ba don haka don't Look at me with those eyes dake nuna kaman I betrayed you or something like that, you should questioned yourself nd your family not me..."
Yana kai nan ya wuce don har ga Allah bai san dalilin da yasa yake ji kaman zai kama da wuta ba, mommy ya kalla har kaman zai wuce ya tsayar da idanunshi kanta ba zai iya yi mata magana kai tsaye ba ba kuma don komai ba sai don uwa ce ya juyo ya kalli Saleem dake kallonshi rai a tsananin Sace yace in a respectful manner.

"Rasuwa aka yi mana ko ba rasuwa ba muna da darajar da ba za'a tako har nan a ci mana mutunci ba Saleem, idan ba zaka taya mu ba?in ciki da jajen rasa wani sashe na bangonmu ba za ka iya zama da kai da familyn ka a gida. Mun gode"
Daga haka ya nufi sashensu ya bar su nan tsay???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?e calmly kaman ranshi ba suya yake ba.

Wani irin duka Saleem ya kaiwa bangon wurin yana yin baya tare da zuba yatsun shi cikin gashin kanshi kaman zai fashe haka yake ji, su Samha ne duk suka fito a tare da Abeeha jin salatin mommy.

Ganin yanayin da suke ciki suka shiga tambayar me ya faru? Menene?
Mommy tana zubar da hawaye tace
"Na sake wani kuskuren, da na san hakan zai kasance Saleem da ban nemi ku gaisa da Afeefah ba! Na zaci zaka yi farin cikin ganinta idan ka ji kuma tana da aure zaka taya ta murna da Adu'a ka karSi kaddara amma me kayin nan? Abokinka ne fa Rayyan abokin da ya zama Wan uwa ya kuma tsaya mana duka a sadda muke neman tagayyara. Rasuwa fa mahaifiyarshi tayi ko lafiya bai samu ba me kake yin nan?"

"Rayyan ya ci amanata mommy, ashe ya san inda Afeefah take ya zaSi ya Soye min? Ashe aurenta yake shirin yi ko da na matsa ya nemo min ita a sadda ba ni da daman hakan saboda kalamanki ya san inda take ya dinga zurma ni akan ya neme ta ya rasa? Meyasa tun farko bai ce min sonta yake in sakawa zuciyata hakan ba? Idan ba da wata manufa yayi hakan ba Meyasa ina zuwa gidan nan bai taSa nuna min tana nan ko ya bari na ganta ba?"

Abeeha da ranta yayi mugun Saci tace
"Ya Saleem baka kyauta ba sam...! Ban zaci ko Ya Rayyan amanarka ya ci zaka iya aikata hakan kuma ka jefe shi da irin kalaman nan ba. kar hankalinka ya gushe mana... Toh wallahi Yaya Rayyan ya auri Afeefah ne bisa umurnin Mammi, ya karSi auren cike da tunanin mai zaka Wauki hakan a duk sadda ka dawo hayyacinka... Idan ma ya faWa maka a lokacin kake nemanta cewa coincidently sun haWu a sadda ta taimaki Mammi Mammi ma ta taimaka mata ta kawo ta gidan nan me zaka yi? Kar ka manta a sannan Allah ya isan mahaifiyarka ke kanka muddin ka mata magana? Idan da yana da mugun nufi kanka da ba zai ba da gudummawar dinga kawo ka gidan nan kana ci da sha daga ayoyin Allah ba har ka dawo cikin hayyacinka...idan da yana da wata manufa ta daban da ba zai bari ku kasance tare da ita a zaman makonkin nan ba don kaima ka san zai iya kaita ko ma inane... Wallahi ko ni bayan labarin da Afeefah ta bamu na ji har abada ban bata goyon bayan aurenka ba, Mammi ta zaSa mata miji kuma ta karSa hannu bibbiyu kuma take ibadar aure... Ko da Yaya Rayyan baya sonta a baya bai kyamaceta ba Dukda ya san labarinta kaman yadda kaima baka kyamaceta ba bambancin kawai mu da mahsifiyarmu muna sonta kuma muna so rayuwarta ta inganta ashe idan baka godewa Ya Rayyan ba ba zaka ga ba?in shi ba. Ka je kayi nazarin kalamaina kan ka sake yanke kowani irin hukunci ne"

Tana kai nan ta juya ta koma ciki cike da jin haushinsu dukkansu, tunanin ta ya tsaya akan ya Rayyan da banzar zuciyarshi Allah ya sa kar ya sauke akan Afeefar.

Tana zaune bakin gado ta toshe bakinta da gyalen ta tana kuka kawai taji an turo kofan an shigo, da sauri ta Waga idanunta dake zub da hawaye sai suka shige cikin nashi da ya jirkice, wani irin kallo ya mata da ya sa tayi saurin mayar da idanunta ?asa tana Mi?ewa tsaye.

"Kin raina ni ko? Ni za ki wula?anta??"
A hankali yayi maganan. Sai ta Wago tana cewa

"Kayi ha?uri ban san zai shigo ba, ban san mahaifiyarshi ta kira shi ba da na nemi izini..."

"Shuttt up!! Just shut up Afeefahh"
Ya daka mata tsawa har saida ta tsorata tayi baya baya zata faWi ta dafe jikin gado kirjinta na sama da ?asa. Yau ne karo na farko da taji sunanta a bakinshi Dukda kaWuwar da tayi hakan bai hana sunan sake amsa kuwwa cikin kunnuwanta ba da muryarshi.

Shiru yayi yana sauke numfashi idanunshi a tsaye a kanta ya ce a zafafe
"Ko babyn roba na aura, ko 'yar tsana ce ta amsa sunan matar Rayyan Moh'd Khamis wallahi billahi na fi ?arfin ta wula?anta min aure... A gabana kike cewa aurena dake ?addara ce??"

"Ka yi ha..kuri ba haka..."
Juyawa kawai yayi ya fice yana buga kofar da karfin gaske sai da ta sake razana.

"Na shiga uku!"
Ta ambata tana zama bakin gadon.





=???Gureenjoh=???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*Yauwa. Ga Page Win ku na yau, it's monday already! ba ni da tabbacin zama available through out.*

*42*

Zaune kawai yake a kan couch bayanshi na jingine da jikin kujerar idanunshi a lumshe, tun da ya dawo daga Sallar isha haka yake.
Wani iri yake ji lokaci lokaci ya kan buWe idanu ya kalli kofan ko za ta shigo amma shiru babu ita ba alamunta, sai wuraren sha biyu ya mi?e ya Wan yi shirye-shiryen shi na bacci ya koma gado ya kwanta sai ya tsinci kanshi da kallon wurin da take kwanciya a kwana biyun yadda inuwarta ke yi, irin rikicewar da tayi ta rungumeshi a daren jiya hannayenta na yawo a cikin sumanshi da bayan wuyanshi ya tabbatar da ana lafiya ne ba za ta taSa iya hakan ba, sai yaji emptiness da ya rasa na menene, da kyar yayi bacci bayan ya yi overdosing magungunanshi.

Ta Sangaren ta tana so taje Wakin amma tana tsoro, kila bai huce ba kar taje kuma ya hau ta da faWa ko ya make ta, haka ta shirya ta kwanta a kan gadonta sai ta dinga tunanin moment Winsu na jiya sautin numfashinshi na dawo mata har heart Winta na racing a haka bacci ya Wauketa.

Karfe goma na safen Washegari ta fito a shirye cikin half boubou da skirt na lace cream colour da mix of dark pink yayi mata kyau sossai ta yafa pink gyale bayan dan kunne da wani zoben gwal dake yatsanta bata wani saka acessories ba ta fito zuwa babban kitchen ta karbi abincin su ta kai ta shirya a dining kan ta koma wurinsu jannah da Uncle ya kira mijinta ya zo ya dau?eta yau duk su mama ma yau za su koma gidajensu.

Shi kam tun da ya dawo Sallar asuba bacci bai Wauke shi ba yana zaune kan kujera inda kaman nan ne wurin zamanshi a Wakin, as usual idanunshi a rufe ruf bai motsa ba har sai da Abeeha ta kira shi a waya akan su Mama za su koma gidajensu ya mi?e ya fito suka sake mishi gaisuwa da ban ha?uri kan suka tafi bayan sun raka su har waje, ya kalleta amma bai tsawalla kallon ba don haushin ta har lokacin yake ji barin ma da ya kalli yadda idanunta suka zama saboda kukan da tayi jiya Dukda ba kowa zai lura ba amma shi with a single gaze ya fahimci lids Win are swelled up a little.

Bai koma ciki ba motar Sulaiman ya shigo gidan sai suka isa kan kujerun da aka shirya don hutawa a chan gefen gidan suka zauna.
"Ya dai? Na ga kaman ranka a Sace sossai?"
Sulaiman yayi tambayar don a hankali Sulaiman Win yayi mugun karantar shi har ma ya zama kaman Saleem a wurinshi Wan zaman da suka yi daga aurenshi zuwa yanzu rasuwar Mammi.

"Hakane am just worried sick about one or two things."
Sulaiman ya gyara zama
"Toh fa, menene kuma?"
Nan ya bashi labarin duk abin da ya faru Sulaiman sai yayi murmushi
"Are you jealous?"
"Menene hakan?"
Yayi tambayar kaman bai san me ake nufi da kishi ba.

"Rayyan kana kishin Afeefah ne sossai kayi adu'ar sassaucin zafin kishi, anan dai zan baka laifi Saleem ko da bai auri Afeefah ba kaman Yaya yake a wurinta sannan Saleem yana da fahimta am very sure bai san reasons naka bane yasa ranshi ya Saci, shima fa mutum ne kaman kai yana da zuciya a kirji, your words are harsh gaskiya kenan.."

Ya gyaWa kai
"I know, tun jiyan i wanted to call him amma sai na bari ya huce tukuna. I just lost control tunda ta furta wai aurena kaddara ne kalaman sun min zafi"

Dariya Sulaiman ya fara
"Kana wasa da So Surgeon General Ryan Khamis, kuma fa babu wani abin zafi a maganan nan kishi ne kawai irin naka... Ai komai ma mukaddari ne daga Allah ta wani mawaki yace Nufin Allah ne! HaWin Allah ne ko da basa so su gani sai anyi! Ka ga kenan dole da kaddara a komai. I'am advicing kaje ka samu Saleem ku yi resolving issue Win nan"

"Kai! ka fa dameni da zancen kishin nan idan ma kishin ne ai ban yi laifi ba a gaban ka na cire kuWina na biya sadaki!"
Yayi maganan da iyakan gaskiyarshi yana sake kame fuska Sulaiman yana ta dariya.

Basu jima ba ya wuce, shima ya shiga ya zari key bai ko bi ta kan abin kari ba ya fice daga gidan kai tsaye gidan su Saleem Win ya tafi, bai shiga ciki ba ya kirashi a waya akan yana waje mintuna kaWan sai ga Saleem Win ya zo ya buWe kofan motar ya shiga ya zauna ba tare da ya ce komai ba.

"Ka tashi lafiya?"
Rayyan Win ya faWa, bai jira amsar Saleem ba ya Wora da.
"Na zo ne in baka ha?uri akan abin da ya faru tsakaninmu we are not perfect in everything sannan a zaman tare dole watarana a saSa. A koyaushe kai ke ha?uri da ni I really respect and appreciate you Saleem kuma ka fi karfin duk abinda kake zato a gareni! Saleem...Billahi ban Soye maka wanzuwar Afeefah a gidanmu saboda son zuciya ko wata soyayya ba don har yanzu ban sani ba shin ina sonta ko ba na sonta na dai san ban tsane ta ba"
Ya Wan yi shiru kadan kan ya cigaba
"A lokacin da muke waya da kai akan Mommy ta kore ta na ganta amma ban zaci saboda kora ne take tsaye a kan titi ba, jin irin damuwar da ka shiga ya sa nayi deciding in koma in Wauko ta kafin ka samu masalaha da mahaifiyarka, ko da na koma ban sameta ba a sannan aka kira ni ba'a ga Mammi ba cikin damuwar rashin ganinta na tafi asibiti ka san halina farin sani damuwa na ba komai bane illa kar a samu wasu su cuceta ko su zalunce ta sanin bata san gari ba. ko da na isa asibitin sai na samu ashe ita ce ta taimaki Mammi, from there Mammi ta fara ?aunarta har ta mayar da ita gida ba tare da na ce musu komai akan labarinta ba Dukda na san Mammi da su Abeeha amma ba zan so ta samu matsala a gidan yadda ta samu a naku ba, nayi tunanin faWa maka sau ba adadi ina tsoron saka ka cikin wani damuwar don na san in har ka san inda take ba lallai ka cigaba da yiwa mahaifiyarka biyayya ba, zai iya zama ka saSa umarnin ta saboda mace ko kuma shaidan ya ja ka ga fushintan ta hanyar yarinyar, na bari akan daga baya idan kayi settling komai sai na faWa maka. Unfortunately abun nan ya zo ya faru tsakaninka da ex wife Win ka da i even called her name to your ears ka nuna baka santa ba kana da mata..."
Daga nan ya bashi labarin duk yadda aka Waura aurensu da Afeefah.

"Na karSi auren ne saboda Mammi Dukda ta rokeni ya zama saboda Allah zan yi wa Afeefah komai ko da bata nan zata samu peace of mind na cewa ta barta inda ba zata wula?anta ba, na san Afeefah ce tayi adu'o'in duk da kake using na seven days a gidan mu ban damu ba saboda na san ka cancanci fiye da hakan daga gareta, ko da ka samu lafiya kafin mu yi maganan Allah ya kawo ajalin Mammi... Wallahi idan da za ta zaSe ka Saleem ta tabbatar min za tayi farin ciki a tare da kai zan iya sakinta ka aureta... Saboda burin Mammi shine ta samu farin ciki da natsuwa a duk rayuwar da zata yi. I am terribly sorry da kalamaina na jiya i hope you forgive and forget ban san me ya hau kaina ba."

Ya sau?e numfashin wahala don ya gaji matu?a da maganan, Saleem ya Wauki ruwa dake tsakiyar su ya buWe mishi ya mi?a mishi sai ya karSa ya kurba kaWan ya mayar mishi sai suka Wan murmusa.

"Kishi ne ya hau kanka ba komai ba"
"Ana kishi haka siddan ne? Dazu Sulaiman ya gama ranting about that!"
Saleem yayi dariya yace
"Lallai kai sabon shiga ne, ai ba'a kishi babu So irin nakan nan ma mai zafi ne ?anwata ta ma zuciyarnan dabaibayi ba zaka farga ba sai ka gama zurmawa saura mu saka ?asa kawai mu binne"

Murmushi mai sauti Ryan yayi bai ce komai ba. Saleem ya dube shi yana sau?e numfashi
"A ha?i?anin gaskiya nima a sadda na dawo na kwana da tunanin actions Wina na jiya, kawai na saka a raina cewa ban samu labarin bane ta yadda ya dace hakan ya haddasa saSanin da muka samu. Tun a jiyan tun da na fita daga gidanku na riga da na sakawa raina har Abada Afeefah matsayin ta Waya da su Samha a gareni, ban san wani irin rabo bane ya haWa ku ban san me Mammi ta hanga ba ta haWa ku but i believe har karshen rayuwarku Afeefah ba zata yi kuka da kai ba muddin ta iya tafiyar da kai! Menene burina dama?"

Ya Wan ja numfashi
"Burina Waya da Mammi shine ta samu rayuwa mai kyau and am very sure tunda ta karSi auren take zaune lafiya she accept it with all her heart and soul to na me zan damu? Abeeha... She's so brave kalaman ta sun shigeni sossai da sossai am also sorry for what happened Ina yi muku Fatan alkhairi i also hope and prays za ka bani daman zama Wan uwan da ba ta da shi a rayuwarta"

Murmushi Ryan yayi ya Wago ya kalleshi
"Anya zan amince? ai sai ku haWe min kai Thats the role that Sulaiman is playing fah"
Saleem yayi dariya.

Kallon gidan Ryan yayi
"Why are you guys still here ba ku takura ba?"
Saleem ya Wan yi tsaki yana sake kallon gidan shima
"Mun takura fa kawai rasuwar nan shi yayi delaying Wina da yanzu mun koma Nan gidannan nawa na Malali already an gama komai maybe gobe we move out"
Kai ya gyaWa suka sake hira kaWan a kan aiki kan suka sallami juna Rayyan ya fice Saleem ya koma ciki hankali kwance.

Ya dauki hanyar unguwar su kenan aka kira shi a waya ya duba ya ga uncle Musa ne, dagawa yayi cikin ladabi suka gaisa
"Ina so dama na ganka ne Ryan idan ka samu dama ko yanzu ka zo."
"In shaa Allahu Baba gani nan zuwa"
Juya motar yayi ya nufi Unguwar sarki inda nan ne gidan uncle musan yake.

Yana zuwa ma ana kiran azahar yayi alwala suka shiga masallacin tare suka yi sallah kan suka dawo ciki, an kawo mishi abincin rana don haka a tare suka ci kan uncle Musa ya dube shi
"Ryan ka san idan mamaci ya mutu

34 / 53