HAIHUWA DA HANJI COMPLETE HAUSA NOVELS Fatima Muhammad Gurin.doc

Author :  Fatima Muhammad Gurin Category :  Romance

Chapter   46 / 53

135K to 138K   out of 158.4K words

sake motsa zuciyarshi.
"Ni ce addiction Winka yanzu kenan?"
Tayi maganan tana Wan yawo da hannunta slowly a kan damtsenshi zuwa ?irjinshi, ya Wan taune lip.
"Yes you really are my dear.. Craving Winki nake kaman mai ciki"
Dariya ta Wan yi, ya kama lips Win da nashi yana kissing slowly kan ya saki ta Wan yi murmushi
"Always remember that zan iya gajiya da komai a wannan duniyar amma banda ke, even when am tired all i want is you.."
Hannayenta ta mayar bayan ?eyarshi tana mishi susa ita kanta ta san tana yin hakan ta gama kunnashi, tuni hannunshi ya kai ga kwankwasonta yana yin sama da rigar bakinshi is kissing her like his life depend on that, ba zai iya ha?uri sai dare ba he just want to feel her bukatarta kullum sabo yake zama mishi, kaman yadda mutum ba zai iya rayuwa babu iska ba haka yake jin ba zai iya rayuwa babu ita a gangarshi ba.

Ya kuwa WanWani abin da ba zai iya janyewa cikin lokaci kankani ba, rikice mata yayi sai da ta fara dana sanin shan abinda ta sha da yamman don bai barta ba sai da ta fara mishi kukan gaske, ya rungumeta yana sanya mata albarka.
Tayi lub a ?irjinshi suna sau?e numfashi a hankali hankali, wayanshi ya duba sai ya ga dab ake da kiran sallah dole ya mi?e da ita zuwa bayi suka yi wanka duk jikinta a mace suka fito daure da alwala, bai iya ya je masallaci ba don an fara kiraye kiraye kan ya isa ma za'a iya idar wa jallabiya ya saka ya ja su suka idar, ya waigo yaga sai Sata fuska take ya janyota jikinshi ta kwanta suka yi azkar a haka kan yana shafa fuskarta yace

"Raguwata zan ga ranar da zaki gama sabo da jaruminki"
A ShagwaSe tace
"Ni dai a'a na yi fushi!"
Murmushi ya saki ta kalleshi
"Murmushi na yi maka kyau kar ka daina kwata kwata ka ji Ya Saraki?"
Yana shafa girarta yace
"Yau jinki nake na musamman BoWWi garWinki wane zuma farar sa?a don haka dole ma in yi ta miki har sai kin gaji. Tashi ki ga wani abu"
Mi?ewa tayi ya tashi yaje ya dawo manyan paper bags da ya shigo da su ya ajiye ya koma ya zauna, buWewa yayi ya Wauko wasu papers ya mi?a mata.

"Congratulations wannan admission naki ne"
Hannu ta sa ta rufe bakinta tana zaro idanu fuskarta cike da wani irin tarin expression tace
"No..No you can't be Serious! Don Allah da gaske kake ko wasa? It can't be..."
Ta ma rasa me zata faWa tsabar farin ciki and ganin irin wannan tarin farin cikin da shine sanadin ya saka ya ji shima zuciyarshi ta yalwata da farin ciki, ta ajiye papers Win ta rungumeshi tana hawaye
"Ban zaci za ka barni nayi karatu ba, har na cire rai ashe kana chan kana nema min thank you My love! Thank you so so much rabin raina"

Ya rungumeta shima har ta gama farin cikin kan ya Wago ta ya ri?e hannunta.
"Maganan gaskiya Afeefah ina matu?ar kishinki, ina jin zafi idan na ga idanun wani namiji ya kalleki ko da da second guda ne, don ke Win tawa ce! don ni kaWai aka halliceki kaman yadda aka halliceni don ke! At First ban yi niyyar bari kiyi karatu ba ko ba don kishi na ba sai don kasancewarki Matar Ciroma mai jiran gado, ba Girmanki bane chakuduwa da maza don neman ilimi hakan yasa na nema miki Open university"
Sakin hannunta yayi ya buWe jakar Apple Mac book ne da Apple Ipad ya fiddosu a kwali ya mi?a mata
"za ki yi amfani da waennan kiyi karatunki daga kan gado i promise to help you in all the process exams kaWai zai kai ki makaranta. Ina fata hakan bai Sata miki ba?"

Ts saki murmushi hawaye na zuba mata tace
"Har wacece ni da zan ce hakan bai min ba? Ciroma ne fa gabana kuma Sarakin Fombina..! Ni din ban kai wannan matsayi ba kuma ko da na kai ba zan taSa kin amincewa ba don ni'imace hakan da ban tsammata ba Allah ya bani, wasu na chan ma suna neman yadda za su yi karatun bai samu ba, wasu na chan suna yawo lectures cikin rana, zafi da ruwa ai ni daaWina ma na samu miji mai gatanta ni... Allah ya saka maka da alkhairi na gode sossai na gode kwarai, na...."
Bakinta yayi saurin rufewa da nashi ya bata deep Kiss da ya sa take jin sanyin na sauka har cikin zuciyarta.

"Babu wannan tsakaninmu girmanki ne Sarauniyata"
Tayi murmushi tana sake godewa Allah.
Janshi tayi suka je ya ci abinci yana bata cike da kulawa har suka gama suka zo suka gabatar da isha kan suka shige cikin bargo yana yi mata setting na system da ipad Win yana koya mata yadda zata yi amfani da su tana daga kwance nashe nashe akan kirjinshi.

Washegari da misalin ?arfe goma ta fito cikin wani Apiligue lace peach da yayi mugun amsarta ta Wora gyale mai girma a kai tare da alkyabba marar nauyi ta nufi sashen Ammi don mi?a gaisuwa, ta isa parlorn babu kowa don haka kai tsaye Wakin Ammin ta nufa ta saka hannu zata bude ta ji Ammin na cewa

"Yaya Maudo ni dai ban goyi bayan wani auren Zarah da Sameer ba Dukda na san alkawari ne amma Meyasa Mai martaba zai fara matsawa a yi shi yanzu? Shi kanshi Sameer Win ba son maganan yake ba sai kwana- kwana yake ya fi sati biyu mai martaba na Binshi da wannan magana... Ba wai bana son zarah bane amma yaushe har suka dawo suka gama sabo da nan Win? Kwata kwata aurenshi ma da Afeefar bai fi watanni takwas ba don Allah ka bashi shawarar a jinkirta ba dai sati biyu masu zuwa kaman yadda yace ba..."

Wani irin faWuwa gabanta yayi har tana ganin jiri, Duk????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? da tana jin Ammin na cigaba da magana bata iya ta tsaya sauraronta ba don mugun jin da tayi ya daki zuciyarta fiye da zato ko tsammani, a gigice ta juya ta nufi sashensu don gaisuwar ba zata iya shi ba cikin wannan hali ta tabbatar da za'a bincika jininta yayi mugun hawa ko ya zu?e tas yayi ?asa tsabar tashin hankali
Yana zaune kawai ya ga faWowarta don yau din Asabar ne bai fita ko ina ba da kyar ma ya kyaleta ta fita gaisuwar, ganin halin da ta shigo ya sa yayi saurin Mi?ewa yana rike kafaWunta.

"Afeefah! Afeefah menene? Me ya faru?"
Ta kasa magana ma, girgizata yayi
"Me ya sameki? Afeefah!!!"
Da ?arfi yayi maganan yana bin jikinta da kallo sai dai bai ga komai ba.
"A wurin Ammie ne aka Sata miki rai? Ko wurin Mama ne? Me ya faru kika shiga cikin wannan yanayin? Ki yi min magana mana!"
Kuka mai sauti ta fashe dashi kaman wacce aka rufe da duka sai ta sake Waga mishi hankali ya juya da sauri zai fita ya tambayo uban da ya taSa ta tayi saurin ri?o hannunshi tana kukan sossai duk ta ruWa shi.

"Sakeni in ba zaki faWa min abinda aka yi miki ba Afeefah, Sakeni nace in je in ji dalilin da kaina...!"
Da tsawa yayi maganan yana kokarin fusge hannunshi tayi saurin rungumeshi kamkam tana cigaba da kukan da ya ?arasa cire mishi natsuwa.

"I thought ina da muhimmanci a rayuwarka, a zatona duk wani abu da ya shafeka ya shafe ni Meyasa zaka min hakan? Meyasa Ya Saraki?"
Sakinta yayi yana ri?o fuskarta idanunshi cikin nata
"wa yace miki ba ki da muhimmanci a rayuwata? Kin kuwa san yadda nake jinki Afeefah? Meyasa za ki yi irin wannan tunanin?"
"Ba gashi ba, idan har ka daukeni da muhimmanci ba zaka binne ni ba, ashe aure zaka yi nan da sati biyu? Aure Ya Saraki irin wannan baka iya ka sanar min ba?"
Kukan da take na shaketa ta ?arasa, sossai fuskarshi yayi Red ainun jijiyoyin kanshi duk suka mi?e kukanta tamkar saukar tafasashen ruwa ne a zuciyarshi shi kadai ya san irin abinda yake ji, a ina ta ji? Zai yi magana ta ture hannayenshi ta nufi Waki da gudu tana cigaba da kukan ya ri?e kanshi yana ambaton sunan Allah, bayanta ya bi da sauri sai dai ya tarar ta rufe kofan da makulli hankalinshi ya sake tashi ya shiga bubbugawa yana kiran sunanta cikin damuwa...




=???Gureenjoh=???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*55*

https://chat.whatsapp.com/HUJI7tg9TOU941grP60r4S?mode=ems_copy_c

Kinaneman group din dazaki ringa sarinkayan kitchen cikin farashin sari...tayadda koda kinje kasuwa bazakisamu kasa d farashinmuba snn zaki iyazuwa har hargida kisayi dukkan kayan dakike bukata cikin kwanciyar hankali kokisaya ayimaki delivery zuwa dukkan inda kike afadin Nigeria da dama makotan kasashenmu kikarbi kayanki cikin farinciki da aminci!!!.....kiyi joining a mai nono kitchen utensils and household........gaskiya d amana sune takenmu!!!=?O?
********

Yayi yayi ta buWe kofar ta ?i, har spare key ya Wauko sai dai dayake ta bar key jikin ?ofan ya ?i shiga, cike da damuwa ya koma ya zauna a kan kujera hannunshi dafe da goshinshi sama da mintuna goma yana nan shiru kan ya mi?e ya tafi Wakinshi yayi wanka ya shirya cikin wani jumpha ba?i dinkin zamani, ya saka hula da half cover duk ba?ake ya fito kai tsaye ya nufi motarshi su GaabWo na mi?a gaisuwa ma babu wanda ya amsawa ganin yanayinshi yasa basu nuna za su bishi ba don kallo Waya ya musu suka koma suka natsu.

Tafiya ba mai nisa ba sossai ya kai shi shiyyar da Galadima yake duk a cikin masarautar, parking yayi ya sauka ya nufi ciki hadiman Sangaren na ta mi?a gaisuwa bai amsawa ko Waya ba ya isa babban parlorn Galadiman, ya kuwa same shi zaune suna ma tattaunawa ne da Ameer, ganinshi ya sa duk fuskokin su suka cika da fara'a
"A'ah yau Satan kai ka yi ne Ciroma?"

Da kyar ya Wan sake fuskan ya zauna
"Baba Barka da rana"
"Barka dai, ya iyalin naka?"
"Alhamdulillah"
Mi?awa Ameer hannu yayi suka gaisa kan ya dubi Baba.
"Baba dama na zo ne akan maganan Zarah da mai martaba ya tayar, idan da hali ina so ka mishi magana Baba a dakatar da maganan nan zuwa gaba duk yadda zan mishi bayani ya kasa fahimtata, na amince mishi ne kawai saboda na san girman alkawarin wannan masarauta kuma ba na so ko kadan a ga gazawarshi ka san yadda su Makama suke... Na ji na amince amma ba yanzu ba kaman yadda suke so"

Galadima ya sau?e numfashi ya ce
"Sameer da safen nan muka gama wannan magana da mahaifiyarka, ta kirani akan a ja maganan ba yanzu ba duba da baka ma wani jima da dawowa ba abubuwa dayawa baka gama sabo dasu ba, ga matarka da bata rufa shekara ba Dukda ba hujja bace tunda anan muna aurawa namiji ma mata biyu a rana Waya amma abin a duba ne zancen naku, Mahaifiyarka ba iya jayayya take da mai martaba ba a wanchan Sangare kuma akwai Fulani da 'yan uwanta har biyu suna uzzura mishi duba da yarinyar ta isa auren shiyasa abin ya zo a hagunce. Zan gwada yi mishi magana idan ya amince sai a bar maganan for now amma da kamar wuya wai gurguwa da auren nesa"

Idanunshi ya runtse ya san dama aikin su Fulani Adama ne they will be on his fathers neck har sai sun ga sun samu abinda suke so, shi wlh ba ma zai iya wassafa yadda zarahn take ba Dukda bata dameshi ba amma tashin Hankalin Afeefah shine abinda ba zai iya jurar gani ba a abinda ya shafi auren.
"Baba don Allah a yi min wannan ?o?arin, mai martaba yayi rantsuwar ba zai karSi wani uzuri daga gareni ba muddin ba mai ?arfin da zai iya haramta auren bane a yanzu duk abinda zan fada mishi gani zai yi excuse nake kawowa na watsa mishi ?asa a idanu"

"Hakane. Dukkanmu ba za mu so ganin an yi ?aranta ba don ba girman wannan masarauta bane, zan gwada mu gani"
"Na gode sossai Baba bari na koma"
Ya mi?e Ameer ma ya mi?e suka fito a tare a jikin motan shi suka tsaya yayi shiru.

"Lafiya dai kam Sameer? Ko duk maganan auren ne ya saka ka cikin damuwa?"
Numfashi ya sauke yana fesar da iska daga bakinshi
"Ameer damuwana Waya ne tak tashin hankalin Afeefah, bana son zancen auren nan kwata kwata don na san ba zata ji daaWi ba wace macece ce zata so a mata kishiya? Irin wannan kam ma Gani zata yi kaman don ita ba yar cikin gidan nan bane za'a ware ta ko a ba ni zarah, tunanin sakata a damuwan ya sa ban iya na yi mata maganan ba amma sai gashi ta ji a wani wuri yanzu haka tana chan tun dazu tana kuka ban san ya zan yi ba!"
Cike da damuwa ya ?arasa maganan.

KafaWar shi ya dafa
"Ban taSa sanin haka rauninka yake ba sai akan Afeefah, kuma gaskiya baka kyauta ba ya kamata duk abinda yake faruwa ta fara sani daga wurin ka zata iya fahimtarka ba wai taji a wani wuri ba da ake maganan kila saura sati biyu...! Yanzu kai za ka kwantar da kai kayi rarrashin ta hanyar da zata fahimceka ko don gaba duba da kaine magajin wannan jaha ta mu ko a rana Waya ana iya baka mata a Waura bambancinta kawai zai iya zama kana sonta fiye da kowa kuma hakan ma wani makami ne a gareta"

"Dole na Ameer don ba zan samu natsuwa ba muddin tana cikin damuwa, bari na je. Na gode"
Da kallo Ameer ke Binshi har ya shiga motar ya bar wurin, murmushi yayi lallai So So ne hmm idan ba son ba wani abu ne zai taSa zuciyar Sameer haka? Juyawa yayi ya koma ciki don basu gama tattaunawarsu da Mahaifin nashi ba.

Sai da yayi azahar ya dawo Sangaren ga mamakin shi ya samu abincinshi jere a kan dining kuma ya san bata taSa bari hadimai su mishi girki ba kenan ita ta fito tayi, Wakin ya nufa ya murda handle Win sai dai a rufe still goshinshi ya dafe bai taba sanin tana da fushi haka ba, ya san kalar ha?urinta lallai ya kaita ma?ura.
Dakinshi ya nufa don abincin ba zai shiga ba ya rage kayan jikinshi ya kai zaune yana lissafi.

Wasa wasa har dare ta ?i bude kofan, ko da ya fita Magrib da isha kan ya dawo ya samu ta Wauke abincin dazu ta ajiye wani daban, shima bai bi ta kanshi ba ya sake komawa kofar Wakin yana kiran sunanta amma ta ?i ta buWe daren tea ya sha daga ita har shi baccin su rabi da rabi don tunda suka shirya basu taSa kwana ba tare da juna ba cikin bargo Waya skin to skin sai ranar.

?angaren Afeefah Da asuba bayan ta yi sallah ta Wan yi azkar kan ta mi?e ta saka wani silk fabric gown ta Waura dankwalin fuskarta har lokacin da alamun kuka don kukan da ta jima bata yi ba tayi shi a jiya a ?arshe ta yi finalizing solution Winta, ta sakawa zuciyarta ha?uri da juriya don ba zata taSa hana shi ba idan Allah ya rubuta, haka ba zata saka ya ?i bin umurnin iyayenshi ba ta riga ta sakawa zuciyarta cewa ko ba jima ko da bai auri zarah ba zai iya yin wani auren don haka za tayi Adu'a Allah ya kawo wacce za su zauna lafiya, za ta kuma yi iya kokarinta na ganin ta cigaba da zama ta farko a zuciyarshi har abada sai dai ba zata Wauki ya dinga binne ta a komai ba, don yawan fushin nata ma na rashin faWa mata akan lokaci ne.

Ta zubawa dining Win idanu ganin bai taSa komai ba ta tattare ta nufi kitchen ta saka a microwave don bai lalace ba, kokarin Wora mishi wani abin take don ta san shi kam ba zai ci wanchan ba kawai ta ji an rungumeta ta baya, daga ita har shi sai da suka sau?e wani nannauyan numfashi, shiru tayi bata ce komai ba ta cigaba da kokarin aikinta ya Waga ta chak yayi Wakinshi da ita ya sauketa a kan gado yana zama ya ri?o hannayenta duk biyu.

"BoWWi am...!"
Idanunta ta kawar yayi murmushi mai sauti ya ce
"Na tuba ki yafe ni Afeefah, ba zan iya jure fushinki ba Allah kaWai ya san wani hali kika jefa ni daga jiya zuwa yanzu... Please lets talk kin ji?"
Idanunta suka cika da kwallah bai ankara ba ya ji ta fashe mishi da sabon kuka a fili ya furta
"Yaaa Salaam Afeefah...."
Rungumeshi da tayi ya saka maganan yankewa, ya rufeta cikin jikinshi yana shafa bayanta idanunshi a rufe yana jin zafin kukan nata har ranshi.

"Ki yi ha?uri na saka ki cikin wannan hali, it wasn't intentional ban san yadda zan iya fuskantarki da maganan bane but am sorry kin ji?"
"Promise me Ya Saraki, ka min alkawarin cewa ba za ka taSa juya min baya ba, ka yi min alkawari cewa ba zaka sake Soye min duk wani abu da ya shafe mu gabaWaya ba, i felt hurt zuciyana ya kwana yana zafi da raWaWin jin zancen aurenka ba tare da na sani ba"
?ago fuskarta yayi yana share mata hawayen da hannayenshi biyu cikin karyayyen murya yace
"I promise Afeefah, na miki alkawari in shaa Allahu. Ki yi ha?uri i didnt meant to hurt you that badly dubi fuskar ki yadda yayi looking so tired and pale sbd zubar da hawaye"

Wani hawayen ne ya gangaro sai ya runtse ido yayi shiruu.
Shesheka ta ja ta sa bayan hannunta ta share wani ya sake zuba ta sake sharewa looking cute nd sad at the same moment.
"Ka yi ha?uri i couldnt control my emotions ba laifina ba ne, am jealous kishi nake ji in na tuna nan da kwanaki kadan zan raba ka da wata, za ka shaki kamshinta ba nawa ba, za ka hada jiki da ita.... Am sorry"
Duk ta rasa yadda zata yi bata san tana da irin wannan kishin ba kuma ruwan kaunar da ya zuba mata ya sa take jin shigo da wata duniyar su zai yanke mata wannan

46 / 53