HAIHUWA DA HANJI COMPLETE HAUSA NOVELS Fatima Muhammad Gurin.doc

Author :  Fatima Muhammad Gurin Category :  Romance

Chapter   1 / 53

1 to 3K   out of 158.4K words

??????>?? ????????????? ?
?
? ?
?
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????


 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FWordDocument????2?0Table?????????Data
????????????????????? P??^KSKS?2?w? ???????ll????????
?hhhhhhhhj$???*l??hh????h????h?h??hh?? ?L`????LNormal$a$dCJOJPJQJ^JaJ^`^ Heading 1$$$d???xCJ(OJPJQJ^JaJ(b`b Heading 2$$$d?h?x5CJ OJPJQJ^JaJ j`j Heading 3$$$d?@?P$5B*CJOJPJQJ^JaJphCCCh`h Heading 4$$$d??P!B*CJOJPJQJ^JaJphfffh`h Heading 5$$$d???P!B*CJOJPJQJ^JaJphfffj`j Heading 6$$$d???P$6B*CJOJPJQJ^JaJphfff~?o???~ TableNormal+:V4?d4?d4?d4?d6dCJOJPJQJ^JaJF?o??FnormaldCJOJPJQJ^JaJV>`VTitle$$$d??<CJ4OJPJQJ^JaJ4hJ`hSubtitle$$$d??@$6B*CJOJPJQJ^JaJphfffw? ?'C?b?D?f?x?z?)*O?q??~?`?????+(WnmR???X??&t5?f z????
????V5$c???????????7?`??????l?????@?~2?R n??J?|?F?T??Z2?K?^{8??????? ???= ^~w???????f?? ? 1 X= ?S ?f ?{ >? F? "? d? B? ?
FD
?P
y
?
HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

FATIMA MUHAMMAD GURIN
*GUREENJOH*

*FREE BOOK*


*TSOKACI*
Wannan littafi nawa mai suna HAIHUWA DA HANJI ban san ta ya zan fasalta muku ba amma tabbas yayi matu?ar shan bambam da sauran littatafai na don labari ne na wata baiwar Allah da ya faru a gaske, kashi saba'in cikin Wari duk ya faru sai kaWan da za mu ?ara ta yadda zai ?ayatar ya kuma isar da sa?on da muke bu?ata ba tare da tangarWa ba. I promise it's going to be a hit kar ku ga don free ne yana daga cikin labaran da na jima ban rubuta irin shi ba don haka ku shirya shan karatu domin duk wacce bata karanta ba an barta a baya.

*GARGA?I*
ha??in mallakar HAIHUWA DA HANJI na Fatima Muhammad Gurin ne ban amince ba ban lamunci a sauya min labari ko ta wani Sangare ba ko a yi amfani da shi ba tare da sani na ba.

*SADAUKARWA*
Na sadaukar da littafin HAIHUWA DA HANJI ga Waukacin makaranta littatafai na.

*001*

Wani irin ruwa ake tsulawa kaman da bakin ?warya, kusan duka bil'adama suna kwance lub cikin tattausan katifa lulluSe da bargo suna bacci kaman yadda dare ya zama mahutar bawa amma ita tana du?e a kitchen Win dake tsiyaya saboda rashin kyaun kwanon da aka lulluSe kai da shi.
Wuta ne take hurawa Dukda bayanta dake ta ji?ewa har hakwaranta suna haWe wa saboda sanyin dake shigarta hakan bai sa ta damu ba sai ma ?ara mayar da hankali da ta yi ga haurawar da bata sarara ba sai da ta ga wutar ta kama yadda ya kamata, babbar tukunya ce da za'a iya naWe ta a sanyata ciki kuma tsaf ya Wauketa saboda rashin ?iba da kumarinta ta shiga kokawar janyowa da ?yar ta Wora bisa murhun kan ta nufi wani bokiti ta fara aikin Wibo ruwa a kimtace tana zubawa sai da ta tabbatar yayi yadda ta saba kan ta rufe ta fito, kifi Wanye da suke sanyawa cikin ?an?ara a wani babbar kula ta juye ta shiga wankewa don an riga an yi mata yanka tun jiya da Magrib a bakin kasuwan, sai da ta wanke tsaf ta Wauko wani tukunyar ta zuba su sai a lokacin aka soma kiraye-kirayen sallah daga chan nesa.
Na yi mamakin yadda ko tsoro babu a fuskarta haka take ayyukan nan cikin ruwa a take ta sake haWa wani murhun ta Wora dahuwar miyan kifin nan, sai da ta tabbatar komai ya mata yadda take so kan ta shiga tattaro kwanukan gidan don ta san in ta bari ma gari ya yi haske ta shiga uku, wanke wanke take sauri-sauri yayinda ruwan da ya koma zuba chab chab ya cigaba da ji?ata, har ta gama jikinta babu inda ba ya kakkarwa sauri sauri ta wanke shinkafa ta zuba cikin tukunyar farko kan ta yi alwala har kuma lokacin babu mahalu?in da ya le?o a gidan Dukda kuwa wasu masallatan ma har sun idar da sallah.

Akurkin Wakin da shi ne nata a gidan ta du?a ta shige ta cire kayan jikinta bakkon kayanta ta janyo da kyar ta za?ulo wata kodaddiyar doguwar riga ta saka ta janyo hijabinta ta Wora tare da tada sallah, ga mamakina tsaf ta gabatar da Sallar ta yadda addini ya tanadar, bata jima tana azkar ba ta fito don gudun magana amma bata tsira ba domin a kitchen Win ta tarar da Inna larai da sauri ta du?a ?asa

"Ina kwana inna?"

Kallonta tayi ta taSe baki ta buWe tukwanen ganin miyan ya yi ta juyo gareta
"Uban me kika shiga Waki kike yi har miyan nan ya nuna saura ?onewa baki shirya kwashewa ba? Asara kike son ja min ko?"

"A'a inna sallah ne na je na yi"

Tsaki ta ja tare da nuna mata kular da suke kwashe miyan tallar, ta je da sauri ta Wauko inna larai ta kwashe tsaf kan ta Waura dumamen gidan a murhun, ita kuma ta wuce ta Wauko kular kwashe shinkafa ta taho ta janyo ledar sugar ta buWe a cikin kular kan ta shiga kwashewa turirin na Dakar ta yana ?onata yadda ta saba har ta gama duk sanyin da ake ta ji?e jagwaf da gumi, kwanukan tallarta ta cigaba da haWawa a wani bokitin fenti har ta gama filate na roba da ruwa da gutsuren dollof da take wanke plates idan ta sayar aka ci aka dawo mata dashi.

"Je ki bugawa su Iro su zo su Waura miki a baro su kai miki yanzun nan"
Da to ta amsa cikin sanyinta ta nufi Wakin na yaran mazan ta shiga bugawa, sai da ta kwashe sama da mintuna ashirin tana bugu da ?iran suna kan wasu matsakaitan samari biyu suka fito Wayan ya sa hannu ya hankaWeta sai da ta faWi ?asa.
"Don uban ki bamu hana ki wannan bugun bala'in ba? Shegiya kullum ba ki da aiki sai na uzzurawa mutane ko wani farar safiya..."
"?ahiru ?aniyar ka...! Kun wuce kun zo kun fitar min da abinci ko sai kun janyo min asara?"
Babu ruwanta da sun yi sallah ko ba su yi ba damuwarta kawai su kai mata kayan sana'ar ta.

A hankali ta mi?e tsaye tana kaSe jikinta dama ta sani ba dai a yi musu faWa a kan an ci zarafinta ko an zalunce ta ba, kowa a gidan na ganinta tamkar juji da in sun kwaso sharar su babu inda suke zubawa sai bisa kanta.

Sumsum haka ta taho suka kama suka Wora suna ta mitar da kullum safiya sai sun yi haka har suka fice, tana shirin fita daga gidan kenan Inna larai ta kwala ?iran sunanta.
"Afifah Ke!"
Waigowa tayi da sauri kuma cikin sanyinta
"Saura in ga ba daidai ba wallahi sai na lahira ya fi ki jin daaWi kuma kika sake kika ci kai ko lasa kika yi Allah ya isa ban yafe ba ki je ki dawo ga dumamenki nan zan ajiye miki"
Girgiza kai tayi fuskanta Wauke da murmushi mai nauyi da ciwo ta amsa da
"Toh"
Kan ta fice daga gidan.

A inda ta saba zama gefen rumfar masu tura finafinai nan ta zauna bayan sun sau?e mata suka buWe suka cika fillet biyu idanunta cike da hawaye tace
"Iro wallahi in..."
"Na uwarki ne ko na ta mu uwar? Ina ruwanki? Kuma wallahi ki sake ki faWa mata ki ga yadda zamu yi da ke Annoba kawai"

Da ?arfi ta runtse ido sunan ba wai sabo bane a gareta sai dai a duk sadda aka ?ira ta da hakan ta kan ji zafi da ciwon fiye da WanWanon maWaci a kan harshenta.
"Mai shinkafa sa min na Wari uku..!"

HaWiye abin da ya taso mata tayi ta karSi kudin ta saka a Jakan ?ugunta kan ta fara zuba shinkafar kaman ko yaushe fuskanta babu Wigon fara'a ko sassauci ba kuma don komai ta Wauki wannan mataki ba sai don kare mutuncinta.
Hakan da take ya sa maza dayawa masu kawowa 'yan mata yan tallah wargi basa samun dama kowa ya santa duk tsiyarka tana da kwarjinin da in ta tsume hakan babu mai iya kawo mata wargi... Saboda tsafta da kuma natsuwarta yasa dayawa suke tururuwa wurin sayan abincinta.
Ita Win annoba ce kaman yadda wasu ke ?iran ta dayawa sun santa a Mayya! Dukda ita bata taSa sanin menene maitar ba amma ta wurin kasuwanci su kan saya abin hannunta don ko babu komai akwai za?in hannu muddin ita tayi girki.
Kan ka ce awa biyu duk ta sayar da abincin tas ta janyo baro ta Wora kulolin a kai tana jin jiri na fusgarta saboda rabon ta da abinci tun jiya da rana gashi yanzu ana neman goma da rabi, haka ta turo wheelbarrown ta nufi gida...

Razana tayi ta daka tsalle tayi baya sun saba yi mata hakan sai dai ta kasa sabo ita
"Ina kudina?"
Inna larai ta mi?a mata hannu a zauren wanda ko kanta bata gama sanyo wa ba, Jakan ta sunce ta mi?a mata a wurin ta zazzage ta kirga ta ga riba yadda suka saba samu ta saSi kayanta ba sannu bare na gode tayi cikin gida abin ta, Afifah ta bita da kallo har ta Sace kan ta turo baron zuwa cikin gida ko sau?e kwanonin bata yi ba ta nufi bakin kitchen inda inna larai Win ke zaune ta du?a
"Abincina fa inna?"

"Laaaa kin ga mun manta da ke wallahi ina fa ta zuci zucin ajiye miki"
Runtse ido tayi da ?arfi tana danne hawayen dake taso mata idan da sabo ya ci a ce ta saba, kusan koyaushe za su yi rabon abincinsu muddin bata gidan to za'a ce mata an manta da ita ne, wani lokacin ma sai an sau?e sai a aiketa kan taje ta dawo an rabar kuma a hana ta, hanjinta har murWewa suke saboda yunwa amma ya zata yi?

Mi?ewa tayi ta nufi hanyar akurkinta inna Asabe ta kwala mata ?ira daga cikin Wakin ta
"Ina za ki da baki karSi kuWin nawa aikar ba?"

Bata ce komai ba ta tsaya daga kanta leda da ke kunshe da kuWi ta jefa mata a fuska
"rashin kunya za ki min ki tsaya min kerere bisa kai? Kin Wauka kin wuce ko sai na tsinka miki mari?"

Du?awa tayi ta Wauka ta fice daga gidan ko Wakin bata shiga ba ta riga ta san me zata sayo, ko kan ta dawo har inna Asabe ta gama tuka tuwon tallar tata na dare, ita ta zauna ta malmala tana jin kanta na sarawa ayyukan sun fi karfin shekarunta amma ya zata yi? Mutum Waya take da shi a duniya Aunty zee ita ma kauyen gaba da su take kuma ta kan kwana biyu bata le?o mata ba bare ma hakkin ri?e ta na ga dangin mahaifinta ne ita kuma ga abinda Allah ya bata, sai dai ta tashi tayi sallah har ta gama malmalar tuwon na dubu goma sha biyu kaman yadda suka saba ta Wora miyan ta kala biyu da Alaiyahu da kubewa, bayan ta gama ne inna Asabe ta tarfa mata sauran ?asan tukunyar tukun a cikin tukunyar miyan Alaiyahun da ta gama kwashewa ganin sai kashe jiki take saboda yunwa bata son abinda ya samu kayan tallatarta sam.

Sai da tayi wanke wanke tas har da kwanukan safe na tallar inna Larai kan ta shirya ana kiran Magrib tayi sallah ta fice bakin kasuwa, yanzu ma bata kula kowa abincin kawai take sayarwa har wuraren takwas ya ?are ta tattaro ta dawo gida dama tun shidda ta sayi kifin miyan safe ta ba almajiri ya kaiwa inna Larai za ta saka cikin ?an?ara ji take kasusuwanta kaman ana sarawa, kuWin kawai ta ba inna Asabe ta wuce Waki ta kwanta idanunta na kallon sama, shikenan ita kuma a haka rayuwarta zai cigaba da tafiya? Shikenan ita kuma haka za ta ?are? Don dai ta san kap kauyen dutsen-wai babu namijin da zai tare ta da sunan soyayya babu kuma gidan da za su amshe ta yadda ake ganinta annoba kuma duk gidan da ta shiga sai ta wargaza kuma sai an yi mutuwa kan ta fita tayi zurfi cikin tunanin ta kawai taji ana dukan kyauren palangen dake kare kofar akurkin da Wan banzan ?arfi sai da ta razana ta mi?e tsaye ba tare da ta sani ba.





=???Gureenjoh=???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*002*

Nannauyar numfashi ta sau?e sai kuma ta fita daga tsoro ta shiga fargaba, kawu ne! Me ta yi? Jikinta a sanyaye ta mi?e tsaye ta turo kofan ta fito.

"Iskancin naki ya kai ina ?iranki kina ji na ki yi min banza ko? Ko har kin tafi meeting naku na cin Wanyen naman mutane ne?"
Girgiza kai ta yi tana wasa da yatsun ta murya na Wan rawa ta furta

"Ka yi ha?uri kawu bacci na fara ne"
Tsaki ya ja yana jefanta da mugun kallo, babu yadda ya iya ne kawai yarinyar ke zaune gidan shi in ba haka ba babu abinda zai sa ya ajiye makashiyar mamarshi da 'yan uwanshi har ya ke bata abinci tabbas da ana kashe mutum a sha a banza da tuni ya yanke wuyanta ya jefar da gawar daji tsuntsaye sun cinye, duniya in akwai wacce ya tsani ko inuwarta ya gani ya biyo bayanta.

"Ba dai a mawankin chan za ki bar mana kwanuka su kwana ba kan safe duk shedan ya bi ya fitsare mana kwanuka? Oh ko so kike duk ki kashe mu ne ki huta?"
Lip Winta na ?asa ta Wan datse a hankali kan ta saki ta furta
"Kayi hakuri zan yi"
Ya ja tsaki kan ya juya ya wuce Wakin inna Asabe.

Mawankin dai ta wuce akwai Wan guntun omo haka ta fara wanke wanken idanunta kaman za su cire saboda raWaWin bacci har kifewa take yi bisa kwanukan tana tashi sai da kusan duk kowa yayi bacci a gidan kan ta gama kifewa ta wuce nata akurkin sanyi kaman zai kasheta ta shige cikin zaninta bayan ta sauya hijabi zuwa busasshe dukunkune haka tayi baccin. Kaman jiya yau ma dai kowani Wan adam na kwance yana bacci haka ta fita tsakar gidan ta shiga aikin abincin tallar inna larai.

Ba don ba'a sabo da wuya ba zata iya cewa wahala ya riga ya zama jininta, bata san yadda zata fassara rayuwa ba sai dai ta san ?addararta mai matu?ar zafi ne da ta kan rasa sanyi ko sama ko ?asa a duk sadda ta rura wutar ta.

Bata da farin ciki ko Waya bata da mai tambayar damuwarta ko ciwonta har ma da bukatuwarta waenda suke tare da ita amfana da ita kaWai suka iya amma ita bayan mafaka da kwanon abinci sau Waya a wulakance bata anfanuwa da su ko ta wani Sangare, manyan su zaga, matasan su daka su kuma hantara yaran su wulakantata bata da bakin magana saboda ita Win ta riga ta zama annoba...

Eh annoba zata ?ira kanta kaman yadda kowa ke kiranta an haife ta da rashin sa'a tunda tana ciki watanninta basu wuci biyar ba Allah ya karSi mahaifinta, a wurin haihuwar ta Allah ya karSi mahaifiyarta ta zama cikakkiyar marainiya daga ranar da ta faWo duniya, kakarta ta wurin uba ita ce ta raine ta kan madara ta bata tarbiya ilimin addini da boko har ta shekara takwas ita ta sani a matsayin uwa kuma uba, ta samu gata na iya tsawon lokacin da tayi da kakarta har makarantar gomnati na boko ta sanya ta kan kwatsam mutuwa ta yanke wannan ?auna tun daga sannan aka fara jita-jitar ita Win Mayya ce! Kuma duk wanda ta raSa zai mutu.

Tsangwama ya fara yi mata yawa a hannun ?anwar babanta da ta koma Inna Amina ta sha ba?ar wahala kasancewar inna Aminar ma cikin gidan yawa take, mijinta kuma ba wai ya karSe ta bane zaman dole take mishi a gida hatta abincin gidan bai amince a saka mata ba duk abinda aka sanyawa inna Aminar suke taSawa a tare, ta samu innar tata da ciki a lokacin kawunta ya ?i yarda ya ?arbe ta tunda su uku kawai kakarta ta haifa.
Kawu ne babba sai babanta tukuna innar dole dai wurinta take lallaSa wa rayuwarta.

Wata rana inna Amina ta tashi da nakuda babu wani cima mai kyau, babu cikakken kulawa da ya kamata mace mai ciki ta samu, bata taSa zuwa awo ba ana rayuwa ne cikin wahala haka ta tashi nakudar a gida aka kira unguwarzoma ta ci azaba ko da ta haihu babu rai ita ma bata jima ba jini ya balle mata ko kan a ce an yi wani yunkurin Allah ya karSi abin shi, ko gawar inna da jaririyarta ba'a binne ba aka sanya Afeefah gaba da zagi, cin mutunci, ba?a?en maganganu babu irin wanda ba'a jefeta ba a lokacin da take jin tashin hankali da damuwar rashin innarta Aminan.

Ta ga mutuwar kaka amma bai kaWata kamar na inna Amina ba saboda yadda ta mutun a wulakance cikin sakacin miji da kishiyoyi ta yi kuka kaman babu gobe, har jifan ta da dutse ake yi in ta fita a haka kawu ya dawo da ita gidan shi tana da shekaru 10.

Matanshi basu karSeta ba, babu wacce take yarda har yanzu ta shigar mata Waki ko na yaransu dole aka buga mata keji don ba shi da maraba da keji aka sanya buhu aka bata taburma saboda kar ta kashe musu 'ya'ya, bata sani ba ko tabbatar ta mayyar ce ta sa yanzu shekara shidda kenan da dawowarta gidan kawu bayan Sari da matan suke yi babu wacce ta sake haihuwa, sun yi duka sun yi zagin duk a banza wai an tsikari kakkaura ita bata ma san ta yadda ake yin maitar ba, wani lokaci har ta kan yi adu'ar ya tabbata ita Win Mayya ce don tana so ta ba su kyautar kanta duniyar bata da anfani a gareta. bata ?ara zuwa makaranta ba ko na boko ko arabi tun bayan mutuwar kakar ta sai dai ta ga wasu da kayan makaranta, ta zama boyi boyi abin wulakantarwa, abinci wannan da kyar ake bata a gidan kan suka fara Wora mata tallah ganin tana da wannan farin jinin ya sa suka dage kuma ake kishi a kanta don kaman yadda suke raba kwanan mijinsu haka suke raba ta.

Dole kuma a rana idan ta yiwa wannan sai ta yi wa Wayar idan ta sayarwa wannan ko kwana zata yi waje sai ta sayarwa Wayar kan ta dawo gidan in ba haka ba ta shiga uku, bata sani ba zata tabbata a haka Ko wani sauyi zai iya shigowa rayuwarta? Ita Win Mayya ce da gaske? Har yanzu tambayar da ita karan kanta bata iya amsawa kanta ba kenan bare ta amsawa azzaluman mutanen da suke zagaye da ita.

"Ke!!!"
A Wan firgice ta Waga kai sai ta ga wani matashi na mi?a mata kudi
"tun Wazu ina ta magana kin yi shiru kaman bakya duniyar? Saka min na Wari biyar"
Abincin ta shiga sakawa shi ne ma na karshe don wuraren sha Waya na safe ne, bayan

1 / 53