Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0

Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BUZU Book 1 to 3 Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   26 / 126

75K to 78K   out of 377.2K words

wardrobe tana gyarawa.

"A cikin kayansa, ta ci karo da wata 'yar ™aramar jakar fata, mai kama da laya, sai dai ta fi laya girma, da"

ya kan saka a wuyansa wasu lokutan.

"Ta yi shiru tana kallon jakar, ta yi ™o™arin ta ga ta ina za ta buWe ta, ta ga mene ne a ciki, amma ta kasa."

"Ta ajiye ta, ta ci gaba da gyaran kayan, ta sake Waga wata riga, sai ga kuWi turmus a ciki, na Nigeria da na"

Nijar.

"Har ta kai hannu za ta Wauka, ta waiwaya ta gan shi a tsaye yana kallonta."

Ta kalli kuWin ta kalle shi.

"""Wannan kuWin fa?"""

"""Nawa ne?"""

"Ta kalle shi ta ce ""A ina ka samu?"""

"Wani irin kallo ya yi mata, jin tambayar da ta yi masa."

"""Me ki ka ce?"""

"Ba ta ji ko War ba, ta sake maimaitawa."

"""A ina ka samu?"

"""A ina ma samu? A gurin Habu. Ai ya gaya miki sana'ar da yake yi ko?"""

"""Dama shi ya gaya maka, na je gidan kenan?"""

"Ya girgiza kai yana mayar da kayansa ya ce ""A'a"""

"Da ta tuno yadda ta ga ya kalli Siyama, wani narkakken ba™in ciki yake tokare mata zuciya, kamar ta"

kwaWe shi ko ta samu ta huce.

*

"Alhaji Zailani ne, tare da Alhaji Fatuhu, zaune a kan fararen kujeru a wata farfajiya."

"Fuskar Alhaji Fatuhu, cike da ™warin gwiwa yake duban Alhaji Zailani ya ce ""Zailani, babu komai dan Allah"

"ka karSi shugabancin nan, na san za ka iya. Da a bawa wani da ba a san yanayin amanarsa ba, ba gara a baka ba?"""

"Fuskarsa Wauke da damuwa ya ce ""Haba Alhaji Fatuhu, yaya za a yi kana abokina, aminina a yi maka"

"wannan cin kashin, kuma ka ce na karbi shugabancin nan na yi yaya da shi?"""

"""Wallahi za ka iya. Na fi jin tausayin ™anan 'yan kasuwa, idan aka bawa wanda bai dace ba shugabanci, za"

"a karya masu ™aramin jari"""

"""˜ananan 'yan kasuwar, da su suka yi wannan bita da ™ullin, da rubuta takardar lallai a sauke ka daga kan"

"shugabancin nan, su ka ke tausayawa?"""

"Alhaji Fatuhu ya yi murmushi ya ce ""Nima da ™aramin Wan kasuwa ne, kafin Allah ya kai ni matsayin da"

"nake a yanzu. Kuma na san ba dukkannin su ne, su ka yi mini haka ba. Ni dai fatana dan Allah ka karSi"

"tayin ri™on ™waryar shugabancin nan da aka yi maka"" Alhaji Fatuhu ya Sata lokaci sosai da sosai, kafin ya shawo kan Alhaji Zailani ya amince zai karSa."

*

"Gaddafi tuni ya koma gurin neman khWinsa, saboda takaicin abubuwan suke faruwa a gidansu, ya fara"

damunsa.

"Baba ™iri-™iri haka ya zuba ido ya yi shiru, ba ya iya cewa uffan, sai dai ya zuba ido a kan lamarin gidansa."

"Sai ma dai idan an dafa a zuba a ba shi ya ci. Sosai al'amuran gidan su Nana, suka fara canzawa kullum sai an Wora abinci sau uku a rana saboda hidimar da Jamila take yi da su. ˜arewa ta saka ana ta yi musu"

gyare-gyare a cikin gidan.

"Babban abin da yake damun Hajiya Sa'a da Jamila, shi ne yadda take ta ™o™arin janyo ta, cikin Waya"

mummunar Wabi'ar da suke aikatawa ta lesbian.

"Sai dai Jamila ta kafe da kai da fata, ta™i amincewa da hakan."

"Sai da Hajiya Sa'a ta yi mamaki, saboda a ™ulumboton da ta yi wa Jamila, babu yadda za a yi ta iya"

"kaucewa duk wata bu™ata da ta zo mata da ita, amma ta kasa galaba a kan Jamila."

"Duk wani shashashanci da suke yi tana kallo, amma sam ba ta ji abin ya kama hankalinta ba, balle ta yi"

sha'awar aikatawa.

"Ta fito harabar gidan tana shirin tafiya, sai ga Mus'ab Wa Waya tilo ga Hajiya Sa'a. Yana ganin Jamila ya"

"tsaya. Duk da ba shiga harkarsa take yi ba, amma ta yi ™o™arin tare shi daga shiga cikin gidan, ya yi"

mummunan gani.

"""Ina wuni?"""

"""Lafiya ™alau Jamila. Ya ki ke?"""

"""Lafiya ™alau Alhamdilillah. Amm Yaya Mus'ab ko za ka ajiye ni a hanya ne, ba na jin daWi"""

"Ya yi murmushi ya ce ""Me zai hana? Bari na kai wa Mummy sa™on nan"""

"Da sauri ta ce ""A'a ai bacci take yi, ta ce kuma kar a tashe ta"""

Ayshacool

"""Ok to mu je na ajiye ki"" ta yi gaba ya bi ta a baya."

*

"Nana kuwa ita ma a wannan karon, basar da Sayyid ta yi, ta ™i kula shi sam. Shi ma ya maze ya share ta."

Baccinta ya yi nisa sosai ta ganta a daji ita kaWai ™wal. Ta Waga kanta ta ga wani ™aton tsuntsu yana

shawagi a saman kanta.

"Ba ta tsorata ba, ta Wan ja numfashi ta ce ""˜aisar laifin me na yi maka, ka zaSi ka hukunta ni ta wannan"

"hanyar? Me ya sa za ka zama dalilin zubewar cikina?"""

"Tsuntsunan nan saukko ™asa, ya yi girgiza ˜aisar ya bayyana. Ya zauna yana fuskantar ta ya ce ""Komai ma"

"kin yi mini, babu abin da ba ki yi mini ba, abin da ya dace nake yi"""

"""Ba ka tsoron Allah ˜aisar, ba ka tsoron Allah ya kama ka da hakkina, abubuwan da ka ke aikata mini na"

cutarwa.

"Kai ka yi mini, wannan tsohon ya yi mana, mijin nawa ma na fara daina gane kansa. Ya fara ™o™arin cutar"

"da ni"""

"Ya Wan kalli saman bishiya sannan ya ce ""Babu abin da ban gaya miki ba ai. Amm kin tuna abin da na"

"nuna miki, Alhaji Zailani yana yi wa abokinsa? Da gaske ya faru a zahiri. Kuma tsafi gaskiyar mai shi, domin kuwa al'anura sun fara juya wa Alhaji Zailani baya. Nan zuwa wani Wan lokaci zai rasa komai nasa."

"Lafiyar sa da dukiyarsa."""

"Cikin matsananciyar damuwa Nana ta ce ""Dan Allah idan ka na dama ka yi wani abu a kai mana. Ka tona"

"abin da aka yi masan"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Ba ma shiga abin da babu ruwanmu, ko warware wani abu da aka yi wa wani,"

"muddin ba yarjejeniya aka yi damu, aka bamu damar yin hakan ba. Zan iya taimakonsa ne kawai bisa amincewar ki, da kuma umarnin ki. Zan gaya miki inda abin yake ya saka a je a tone, ko kuma ki je ki tone. Idan ba haka ba nan da kwanaki uku rak za a tono ™warangwal Win yaron nan, a kuma yin wani tsafin da"

"ita."""

"Har Nana ta motsa baki za ta yi magana, sai kuma ta fasa, dan tana amincewa a taimaki Alhaji Fatuhu ba"

"ta san me zai biyo bayan hakan ba, ka iya tabbatar da bu™atar ˜aisar a kanta."

"Kasancewar ba ta salla, ya sanya har gari ya waye tana bacci."

"Bayan ta yi wanka ta rasa abin yi, ta Webo kayan wankin ta, ta shiga banWaki ta wanke. Nasa dama Habu"

ne yake zuwa ya Wauka.

"Ta gama, ta saka hijjabinta, ta Waukko bokitin, ta fito daga Wakin. Yana kan kujera a daf da gate Win, yana"

"aikin dafa shayi, gefensa ga radio tana yi."

"Ba ta kula shi ba, ta zagaya baya, ta yi shanyar kayan nata. Ta fito ta ja ta yi turus tana kallon ikon Allah."

"Siyama ce a tsaye, da Wan ™aramin flask a hannunta. Nana ba ta san me take ce masa ba, ta ga ya sauke"

"rawanin fuskarsa ya saka hannu ya karSi flask Win, ya yi magana."

"Kawai ta shiga Waki, a ™ofar banWakin, ta jefar da bokitin jin wani irin matsanancin Waci yana taso mata."

"Ta cire hijjabinta kawai ta tsaya ta ri™e ™ugunta, ta tsaya tana jiran ya shigo, amma bai shigo ba,"

"zuciyarta ta din ga raya mata, yana can su na hira da Siyama."

"Kawai ta buWe ™ofa ta shiga banWaki, sai dai ta rasa uban abin da ya kai ta banWakin ma. Ta gama"

tsayuwarta ta fito daga banWakin.

"Tana fitowa ta gan shi a tsaye, da flask Win a hannunsa, ya nufo ta zai yi magana, ta riga ta Sarar da flask"

Win. Farfesun kifi da dankalin ya tarwatse a ™asa.

"Ya kalli gurin ya kalli yadda take huci, zuciya ta yin™uro shi, sai dai ya ga ˜aisar a bayan Nana, ya zubo"

masa ido.

"Ya haWiye wani abu, mai Waci. Ya kalli Nana ya ga yadda idonta ya rufe, ta fara ™o™arin wuce shi ta fita. Ya"

ri™e ta yana ci gaba da kallon ˜aisar.

"Ya kwantar da Nana a kan katifa, idanunta a rufe sai hawaye da yake fita, ta gefen idonta."

Ya dur™usa ya gyara gurin ta Sarar da abincin.

"Ya sake kallon yadda ˜aisar ya jingina da bango, ya tsaya a kan Nana."

"""Tun da ka yi abin da ka yi, ya kamata ka bani guri"" Ya yi maganar yana kallon inda ˜aisar yake."

"""Gurin ka na zo ne? Idan ba gurin ka na zo ba, sai ka ™yale ni"""

"""Ka zubar mini da ciki, kuma saboda rashin kunya, ka zo haWa fitina a tsakaninmu"""

"˜aisar ya yi murmushi ya ce ""Ina mamakin yadda Aljani yake shiga al'amuran bil adama har haka. Kai ka"

"fara lalata cikin, ni kuma na zubar da shi."""

"Sayyid ya shafi fuskarsa ya ce ""Waye Aljanin a tsakanin ni da kai?"""

"˜aisar ya ce ""Ba da kai nake ba. Ka san da wanda nake"""

Ayshacool

"Buzu ya Wan yi shiru sannan ya ce ""Ka gaya mini, wane ne ni? Daga ina nake? Kuma suwaye iyayena? Me"

"ya kawo ni ™asar nan?"""

"""Ba ni za ka yi wa wannan tambayar ba, zuwa yanzu na san ka bambance tsakanin ni da shi"""

"""Haka ne, na banbance, yanzu ka tafi ka bani guri, ka bar ni da matata"""

"""Ba zan tafi ba"""

"Buzu ya dur™usa ya kwance rawanin kansa, ya cire rigar jikinsa, ya Wago Nana da take cikin yanayin"

gushewar hankali.

"Ya fara cire kayan jikinta, tamkar an aiko wa ˜aisar sa™on mutuwa ya murtuke fuska."

"Bai tsinke da lamarin ba, sai da Sayyid ya rungume Nana yana sumbatar bakinta."

"Jikin Nana ya din ga rawa, tana fatan ta saka baki a maganganun su, amma ta kasa, tana ganin duk abin"

"da yake faruwa, amma tamkar an Waure ta, ta kasa motsa ko da ™aramin yatsanta."

"Da ™yar ta fizgo numfashi ta tashi a zabure, ta ce ""Sayyid"" ya taso da sauri daga inda yake zaune ya nufo"

ta.

"Ya kasa magana, ita ma kuma ta kasa cewa komai, sai rarraba ido da take yi, ta yi zaton mafarki ne,"

"amma ta ji Wakin yana ™arnin kifi, ga kuma flask Win da ya shigo da shi."

"Da ™yar ta ce ""Ina wanda ku ke magana da shi?"""

"Ya kalli Wakin ya ce ""A ina?"""

"Ta kalli daidai gurin da ˜aisar ya tsaya, ta ce ""Wanda ya tsaya a nan, wani dogo"""

"""Ban yi magana da kowa ba"" ya yi maganar yana girgiza mata kai."

"Ta yi ajiyar zuciya ta ja ta zauna, tana jin kanta yana ciwo."

****

"""Suwaiba"" Alhaji Fatuhu ya kira sunanta."

"Ta kalle shi ta ce ""Ya dai?"""

"""Ba na jin daWin jikina ne, kuma wani abu ne yake damuna"""

"""Me ke nan?"""

"""˜ara ta za a kai kotu"""

"Ta waro ido ta ce ""Kotu kuma? Me ka yi?"""

"""Kayan nan da suka yi Satan dabo, ranar Litinin zamu shiga kotu da 'yan kasuwa. Kujerata ma an sauke ni."

"Amma bai dame ni ba, kayan mutane nake tunani"""

"Ta kwaSe baki ta kaWa kai ta ce ""Ai Alhaji Fatuhu duk Wan da ya hana uwassa bacci, shi ma ba zai yi ba."

"Babu irin wahalar da bamu sha tare ba, amma abin Duniya na samuwa, ka auro yarinya ™arama saboda ka ™untata mini, ka ci duniyarka da tsinke. Ai ga shi kai ma Allah ya kama ka"" Ya yi zuru da ido yana"

kallonta.

Ta gama maganganunta ta bar masa Wakin.

"Tana zuwa bedroom Win ta, ta rufe ™ofa, hawayen da ta ma™ale ta ba su damar gangarowa."

"Ta hau nanata ""Innalillahi wa innalillahi raji'un"""

Ta Wauki wayarta ta kira Yayanta.

"Yana Wagawa ya ji muryarta wani iri, ya ce ""Lafiya kuwa?"""

"""Yaya Baban su Raudah wai za a kai kotu, 'yan kasuwa su na zargin ya cinye musu kuWi, dan Allah ka yi"

"wani abu a kai dan Allah"""

"""To ikon Allah, amma ba sai ki bari sai da Safe ba, kya kira ni. Amma ku kuma kin tabattar bai ci kuWin"

"ba?"""

"Suwaiba ta ce ""Yaya kai ma ka san shi da gudun Duniya, da abin mutane wallahi zan iya rantsuwa bai ci"

"kuWin kowa ba"""

"""Ki bari zan kira ki da Safe"" ta ajiye wayar jiki a sanyaye cikin damuwa."

"Kasancewar a sashen Fadila yake, ta fahimci damuwa a tattare da shi, sai dai fafur ya ™i gaya mata, ya"

lallaSa ta ta yi bacci.

*

"Da daddare Nana ta kasa karanta Alqur'ani, amma wannan karon ta samu ta saka a wayarta, ta daWe"

tana saurara tana jin nutsuwa na ratsa ta.

"Kasancewar jini ya Wauke, ya sanya ta yi sallar Isha'i, ta kwanta karatun Alqur'ani yana tashi ™asa-™asa a"

wayarta.

"Tana kallon Sayyid, ya shirya ya kwanta a ™asa, gurin da yake kwanciya da. Gaba Waya sai ta ji ta damu."

"Ta daWe idonta biyu, tana jira ta ga ko zai ta so, amma bai tashi daga gurin ba."

"Ta tashi a hankali ta nufe shi, har ta ™arasa kusa da shi, ta kwanta."

"Ba ta ce masa uffan ba, ta caza masa hankali har ya biye mata."

"Bayan wani Wan lokaci ya numfasa ya ce ""Kin daina fushin?"""

"""Ba kai ka saka na yi fushin ba? Amma ka yi ha™uri"""

"""Me na yi miki?"""

"""Me yasa za ka yi wannan yarinyar magana, har ta baka abu ka shigo mini da shi Waki?"""

"""Ki na gurin kin san meyafaru?"""

"Ta tashi daga jikinsa, ta ce ""Ni ba na son jin meyafaru kawai babu ruwanta da kai, kar ka sake kula ta."

"Dan wallahi za ka iya nema ta ka rasa. Idan ka na son ta maye gurbina ba wani abu, ni zan iya tafiya ta na baku guri""."

"""Ki daina faWar abin da ba za ki iya aikatawa ba"""

"""To ka ci gaba, zan baka mamaki kuwa"" ta yi maganar tana tashi zaune, da nufin ta bar masa gurin."""

"Amma ya ri™e ta gam, yana yi mata numfashi a wuya. A gurin suka kwana tare. Sai Asuba bayan ta yi"

"wanka ta yi salla, ta koma kan katifa."

"Tana tsaka da bacci, ta ji yana tattaSa ta, ta buWe idonta ta kalle shi tana yanutsa fuska, saboda bacci ne"

a kan ta

26 / 126