Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

BUZU Book 1 to 3 Complete Hausa Novel by Ayshercool

Author :  AYSHERCOOL Category :  African Stories & Novels

Chapter   16 / 126

45K to 48K   out of 377.2K words

amince a yi miki girkar aljanu, ya zamana ke ma ki na da aljanun da ki ke"

"iya sarrafawa, sannan za ki iya ja da shi, har ma garin nan ya zauna lafiya. Amma sai dai ki samu masu"

"™arfi da za su iya jayayya da na Sarkin Aska."""

"Ta numfasa ta ce ""Kakana na amince ka yi mini girkar aljanu, dole na kawo ™arshen sarkin aska a garin"

"nan"""

"""Lanti, ki je ki ya shawara tukuna. Girkar Aljanu ba hukunci ne da zaka yanke kai tsaye ba tare da"

"cikakken shiri, da nazari ba"""

"Ta tari numfashin sa da cewa ""Ba na bu™atar yin shawara, na gama yanke hukunci na amince a yi mini"

"girkar Aljanu"""

"Ya jinjina kai ya ce ""To shikenan, babu laifi za ki je sai nan da sati biyu, zan haWa tsumin da za a yi miki"

"amfani da shi, gurin yin aikin zan shafe kwanaki ina aiki a kai, domin yi miki girkar. Sai dai ina son ja bakinki, ki yi shiru har zuwa lokacin da za a yi aikin"""

"""To kakana, babu wanda zai ji wannan maganar, daga ni sai kai, amma ya aka yi ka iya wannan"

"abubuwan haka?"""

"Yayi murmushi ya ce ""Kamar yadda na gaya miki, tun ina yaro aka zo da ni garin nan, lokacin ana kan"

"ganiyar rashin zaman lafiya da ainihin aljanun da suke zaune a garin nan. Bayan na Wan tasa na fara yawon farauta, a nan na yi karo da wani matashin saurayin, sa'ana muke shiga tare da shi daji, gurin yin"

farauta sai dai ya fi ni rashin ji.

Ayshacool

"Shi ne ya koya mini farauta, da siddabaru kala-kala da hatsabibanci, ban san gidan su ba, kullum a hanya"

"muke haWuwa mu tafi Daji. Sai daga bisani na fahimci ba mutum ba ne ba. Aljani ne yake shiga jikinsa, muke wannan abotar, shi ne ya koya mini harkokin farauta da magunguna har mahaifinki ya gada. Kuma ba kowa ba ne face wannan bokan da aka kawo shi garin nan ya yi wa sarkin aska girka, wanda ki ka je"

"gurinsa yanzu. Jikinsa aljanin yake shiga, kuma shi ya haWa mu abota da boka Giyaz."""

"Lanti ta jinjina kai cike da mamaki, dan duk labaran da yake ba ta, bai taSa ba ta wannan labarin ba."

"Ta koma gida ta yi shiru da bakinta, ko mijinta ba ta sanarwa ba."

"Kakan Lanti ya shirya ya tafi daji, ya shafe makonni biyu, yana tattara saiwowayi, sassa™e da kuma sassan"

jikin dabbobin da yake bu™ata gurin yi wa jikarsa Lanti girkar aljanu.

"""Dattijo ka yi a hankali, za ka yi mini Sarna fa"" kakan Lanti ya Wago tare da faWin muryar wa nake ji haka,"

"rai kan ga rai Uban du™usa?"""

"""˜warai kuwa, na zata ka mutu ai"""

"Kakan Lanti ya bushe da dariya ya ce ""Ban mutu ba tukuna, ina nan raye ina ka tafi tsawon wannan"

"lokacin haka? Kuma a ina ka samo gangar jikin da ka shiga haka ka zo mini?"""

"Kyakyawan farin matashin da yake tsaye a gaban kakan Lanti yayi murmushi ya ce ""Labarin dogo ne, na"

"yi balaguro ne zuwa gabashin duniya, na samo labarai daban-daban da zan rubuta"""

"""Yanzu neman labarin ne, kusan shekaru hamsin babu amonka"""

"""Shekaru hamsin mu a gurinmu ai babu yawa. Bani labari na ga gari ya zama al™arya abubuwa sun canza"

"sosai da sosai. Saukata kenan da kai na fara karo na ce bari na bayyana na kwashi gaisuwa"""

"""Tuba nake uban gidana, ai ni yakamata na zo kwasar gaisuwa."" Nan kakan Lanti ya bawa uban du™usa"

labarin abin da ya faru.

"Cikin damuwa ya kalli kakan Lanti ya ce ""Yanzu duk da yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi, sai da aka saSa"

"ta? Waye ya yi wa sarkin askar girka?"""

"""Giyaz ne, mutane sai wahala suke yi a garin nan, saboda abin da sarkin aska yake yi. Ya sadaukarwa"

"wasu daga ahalinku jini, ya mayar da su ba™a™en aljanu da sunan zai taimaka musu gurin Waukar fansar abin da mutanen garin nan suka yi muku"""

"Matashin ya shafi fuskarsa cikin damuwa, ya ce ""Yanzu wa za ka yi wa girkar?"""

"""Jikata ce, da nake kyautata zaton sarkin aska ne ya kashe babanta, saboda yana bayar da magani"""

"Uban du™usa ya jinjina kai ya ce ""Gaskiya ne, shikenan zan je gida, zan huta kafin ranar da za ka yi mata"

"girkar, amma ka tabattar za ta iya Wauka? Ka san idan aka samu akasi, za ta iya haukacewa fa"""

"""Za ta iya, tana da juriya, kuma tana fatan Waukar fansar abin da aka yi wa mahaifinta"""

"""To shikenan, zan sake dawowa"""

"""To shikenan ubangidana, ina godiya da wannan ziyara ta bazata"" suka yi sallama."

"Kakan Lanti ya koma gida, ya shiga wani Waki a cikin gidansa, ya ha™a rami ya saka wata randa. Ya kawo"

"saiwoyin da ya zo da su ya zuba a ciki, ya kawo tarkacen magunguna kala-kala ya zuba a ciki. Ya kawo"

"™asusuwa da wasu sassa na jikin dabbobin daji, a zuba a ciki. Ya kawo turare Wan goma, da farin goro duk"

"ya zuba a ciki ya rufe randar, sannan ya mayar da ™asar ya binne."

"Sai da aka kwana biyu, daren na uku da zai buWe randar, wanda saura kwana biyu ya yi wa jikarsa Lanti"

"girkar aljanu. Yana cikin bacci, ya ji wata irin ™ara, sanyi yana ratsa shi, ya tashi da nufin neman abin rufa,"

"amma ya gan shi a tsakiyar daji, gurin da suka haWu da uban du™usa."

"Cikin mamaki ya ce ""Ubangidana lafiya aka kira ni a wannan daren haka? Idan na yi laifi ne ina neman"

"afuwa"" uban du™usa ya fito daga bayan bishiyoyi ya ™araso gaban tsohon nan ya ce ""Ba ka aikata mini wani laifi ba abokina, Ina mai ba™in cikin sanar da kai mutuwar Giyaz"""

"""Wayyo, Giyaz ya mutu?"""

"""˜warai Giyaz ya mutu, sannan na yi ba™in cikin abin da na zo na riska, galibin 'yan uwana, sun koma"

"ba™a™en aljanu, kuma sarkin aska yana sarrafa su ta mummunar hanyar da ba ta dace ba. Su na sanya"

muku miyagun cututtuka. Tabbas idan ku ka yi sake sai sun shafe tarihin mutanen garin nan. Ban ji daWin yadda aka saSa al™awri da yarjejeniyar mu ba.

Ayshacool

Kakan Lanti ya ci gaba da shirye-shiryen yi wa jikarsa girka.

"Ya samo ™aramin ™o™o, da 'ya'yan wuri, da tsirkiya ya haWa garaya."

"Ya haWa caki, ta hanyar samun butar duma ya fafe ta, ya zuba busassun 'ya'yan tafasa, da zogale a ciki,"

ya toshe bakin.

"Ya tsayar da ranar yi wa Lanti girkar aljanu, ya sanya ranar Lahadi, a matsayin ranar da za a aiwatar da"

"girkar. A sirrance ya aika sa™on gayyata zuwa ga bokayen ma™otan garin, da 'yan bori, a kan su halarci"

gurin taron bikin yi wa Lanti girkar Aljanu.

"Bayan almuru, yaje ya samu ™atuwar Bishiyar kukar da ke can wajen garin, ya je ya samu, ya naWe da"

farin yadi.

"Ya koma gida, ya tono randar nan, ya ajiye ta a tsakar gida, ta kwana tsumin cikinta ya yi sanyi."

"Ya koma ya dafa wani magani, ya zuba a cikin kwatanniya. Mutanen garin kuwa, suka din ga mamaki"

"wayewar gari, da suka ga wannan farin yadi a jikin bishiyar kuka, aka din ga surutun mene ne dalilin haka , har labari ya iske mai gari."

"Aka yi ta yekuwar wa ya aikata wannan abu, kar a je wata fitinar ce za ta taso."

"Kakan Lanti da kansa ya je ya samu Mai gari, bayan sun gaisa ya ce ""Ranka ya daWe, ni ne na Waura"

"wannan farin ™yalle, yau da yamma zan yi wa jikata Lanti, girkar aljanu"""

"Mai gari ya waro ido ya ce ""Girkar aljanu kuma? Kar ka janyo mana bala'i bayan wanda muke ciki, kuma"

"ya za mu yi idan sarkin aska ya ji, kar aljanu su fushi da mu fa?"""

"""Babu abun da zai faru sai alkhairi, ba zamu dauwwama Sarkin aska, yana juya mu yadda yake so ba, ina"

"son ka yi ha™uri ka bani wannan damar"""

"Da ™yar ya shawo kan mai gari ya amince, aka din ga shela ana gayyatar mutane, gurin yin bikin girka."

"Mutane suka din ga al'ajabi, tare da jiran yammacin ranar lahadin, domin ba su taSa sanin yadda ake"

"gudanar da girkar ba. Nana da labari har ma™wabtan garin, aikuwa jama'a suka din ga Sarkowa cikin garin."

"Kakan Lanti tun safiyar ranar, ya sanya ta yi lalle dungulmi, hannu da ™afa. Ya bata fararen kaya na sa™i,"

"ta saka ya kawo warki, na fatar kura da aka jeme, aka saka ta a shuni, ta Waura a ™ugunta, sannan ya kawo wuri ya bata shi ma ta sanya a ™ugun nata."

"Daga bisani ya kawo wasu irin guraye, ta Waura a damatsenta."

"Ya kawo sandar dargaza ya bata, sanda ce da aka yi da itacen tsamiya, aka naWe ta da fatocin dabbobi"

"daban-daban, suka yi beza a jikinta."

"Tun daga gidan kakan Lanti, ta samu rakiyar mutane, Wuuuu tamkar ™udaje zuwa filin girka."

"Fili ya cika ya tumbatsa, aka shimfiWa sa™i kala-kala a gurin."

"Ya bata wani kwalli ta sanya a gurin, ya ba ta goro da fure, ta saka a bakinta ta tauna, laSSanta suka yi"

jawur. Idanunta su ka yi rabajau da kwalli.

"Tuni makaWan borin, da kakan ya gayyato daga wasu garuruwan suka jeru, suka fara kaWa garaya da"

goge.

"Ya bawa Lanti, wannan tsumin na cikin kwatanniya ta sha, ya saka ta zauna a kan shimfiWar nan. Ya din"

"ga Webo ruwan cikin randar nan yana zuba mata, wani irin sanyi ya din ga ratsa ta, har zabura take yi saboda sanyi."

"Ya kawo turare Wan goma ya shashshafa mata, ya kawo wani gwado, ya rufa mata. Sannan aka koma"

gefe aka kunna haya™i.

Ya koma gefe shi ma ya hau kaWa kacakaurar da ya haWa.

"An Wauki dogon lokaci a haka, kafin ta fara mur™ususu a cikin gwadon da aka rufe ta da shi, tana wani"

"irin kakari. Shewa masu kiWan borin suka hau yi, ana murnar aljanun sun fara hawa kanta, dan haka suka"

™ara ™aimi gurin ci gaba da kiWan borin.

"A hankali ta tashi tsaye, tana wata irin girgiza, bakinta na fitar da kumfa, ta Waga wannan sandar ta"

"dargaza, ta fara tangaWi a gurin."

"Mutane suka Wauki sowa, gwargwadon tashin kiWan, gwargwadon tangaWin da take yi, tana girgiza"

dogon gashin kanta.

"Babu tsammani, gari ya yi duhu, wani irin hadari ya haWu, sai dai hadarin na guguwa ne. A take jama'ar"

"gurin, suka tsatstsaya, su na kallon yadda garin ya canza, su na jiran ganin abun da zai faru."

"Tukunyar tsumin da aka zo da ita ta tarwatse, wata irin gigitacciyar guguwa ta turnu™e gurin, har wani ba"

ya iya ganin wani.

"Sarkin aska ne ya bayyana tamkar an jefo shi, a hankali kuma ™urar ta fara lafawa."

Ayshacool

"Lanti kuwa cak ta tsaya, hannunta ri™e da dargazarta, ta sunkuyar da kanta ™asa. Sarkin aska ya nufo"

"inda Lanti take, cikin azama kakanta ya shiga tsakaninsu, ya tari Sarin Aska, wani irin jifa ya yi da tsohon a gefe. Lanti ta Wago da kanta, suka yi ido huWu da Sarkin Aska. Cak ya tsaya yana kallonta cike da"

"mamaki ya ce ""Uban du™usa"""

"""Ka dur™usa akan gwiyoyinka, ka nemi afuwar uwar gijiyata, kafin raina ya Saci"" ta yi maganar cikin wani"

irin sautin muryar da ba tata ba.

"Sarkin aska ya ce ""Kai yanzu da kai aka yi wa ma™iyanmu girka? Ka manta zaluncin da bil adama suka yi"

"mana? Ka manta gargaWin da kakaninmu suka yi mana a kansu?""."

"""Ban manta ba, kuma ina bayan gaskiya har abada, ku kuka fara karya yarjejeniyar zaman lafiya da aka yi,"

"dan haka ba zan bi bayan Sarna ba, dan haka ka yi abin da na ce"""

"""Har abada. Har abada ba zamu yi maka biyaya ba, duk da kasancewar ka abu mafi soyuwa a zuriyarmu."""

"Nana ji ta yi an yarfa mata ruwa a fuska, ta buWe idonta da sauri. Ido huWu suka yi, ya sakar mata"

"tattausan murmushi. Ya ajiye matajin da yake taje kansa da shi ya nufo ta, cikin hanzari ta shige cikin bargo da kanta."

"Ya zauna a kusa da ita, ya saka hannu ya janye bargon, ta ™i buWe idonta, sai ma mi™a da ta yi, saboda"

"duk jikinta ciwo yake yi, kuma sam baccin bai ishe ta ba. Ya zuba mata ido, murmushi ya gaza barin fuskarsa."

"""Ina kwana"" ya faWa yana kallon ta. Kasa kallon sa ta yi, ta sunkuyar da kanta tana basarwa."

"""A tashi a karya"" ya yi maganar murmushi ya kasa barin fuskarsa. Ta ja jikinta ta tashi zaune da ™yar."

"""Bari na yi brush"" ta tashi ta nufi toilet."

"A banWaki ta tsaya ta yi shiru tana tunanin littafin da take karantawa na ˜aisar, ta san yanzu kafin ta sake"

samun littafin sai an daWe. Kenan da gaske dai shi ne uban du™usa? Ya aka yi sunansa ya canza zuwa ˜aisar?

Ta wanke fuskarta ta yi brush ta fito. Har ya karkaWe mata shimfiWa.

"Ta zauna, ya Waukko kofi da murfi ya mi™o mata. Ta saka hannu ta karSa, ta buWe ta ga abu a kofin kamar"

"madara, da Wan wani gari gari a kai."

"Ta kalle shi ya ce ""Sha"" ta kai bakinta, ta ji babu ™arni, ta yi bismillah ta fara sha."

"Babu za™i, sai dai akwai garWi da mai™o a baki, ga Wumi kuma babu ™arni mai damu. Sai da ya saka ta"

"shanye tas, ta kalle shi ta ce ""Wai mene ne wannan?"""

"Ya yi murmushi ya ce ""Nonon ra™umi ne"""

"""Ra™umi kuma? A ina ka samu Nonon Ra™umi?"""

"Ya ce ""Habu na saka ya kawo miki, jikinki zai yi ™wari, ga abinci ma sun haWo da shi, na ce ba ki da lafiya"""

"""Gaya musu ka yi?"""

"Ya ce ""Me?"""

"""Abin da ya faru jiya?"""

"""A'a ban ce musu, kin kore ni waje ruwa ya ji™a ni saboda ki na tsoro na ba"""

"Ta ce ""Ba wannan ba"""

"""To me?"""

"""Ba komai"" tayi maganar cikin basarwa."

"Ya yi dariya ya ce ""Ban faWa ba, daga ni sai ke kawai wannan"" ta yi shiru wata irin kunya tana mamaye ta."

"Babu babban abin da yake ™ara sanya Nana farin ciki, sama da samun abinci sau uku a rana da take yi a"

"wadace, babu geji kuma babu hantara."

"˜aton buredi ne lafiyayye, aka soya ™wai fal, shayin ma shi ya zuba mata. Tana ci yana ™are mata kallo."

"""Ka daina kallona, ko na tashi"""

"""A'a"""

"Ta ce ""A'a me?"""

"""Ba zan daina ba"""

"Ta juya gefen sa, yadda sai dai ya kalli side Win fuskarta, ta gama ci ta koma gefe."

"Shi ya yi mata komai, da ta motsa sai ya ce ta zauna. Sai dai ya lura gaba Waya ta zama so silent yau, ba"

"karaWi da surutu. Duk sai ya ji hakan babu daWi. Ita kuwa ta yi matu™ar mamaki, ganin yau bai fice ya bar"

ta ita kaWai ba.

"Ya dawo kusa da ita ya zauna, har gashin sa yana taSa wuyanta, kasancewar bai tufke shi ba, sakin sa ya"

yi.

"""Me ya faru?"" Yayi maganar yana Wora hannunsa a nata."

"Ta girgiza masa kai, alamar babu komai."

"""Ko ana fushi ne?"" Ta Waga kai alamar eh."

"""Me yasa?"" Ya tambaye ta, yana shafa jikinta."

"A ranta ta ce ""Ikon Allah, ji mutumin nan da samun guri"""

"""Ba ki ce mini ya jiki ba, kin kore ni ruwa ya ji™a ni, ba ni da lafiya"""

"Nana ta tura baki ta ce ""Ba ga shi ka warke ba, kuma ai ba ina sane bane ba """

Ayshacool

"Nana ta haWiye wani abu mai matu™ar Waci, ta ji zafin maganganun da aka gaya wa mijin nata. Duk da ta"

"san ya yi laifi amma kalmomin sun yi tsauri. Ta kalli idonsa ta ga ya yi jawur, hannayen sa na rawa, launin fatarsa ya canza zuwa ja."

"Ta zauna a kusa da shi a kan bencin, ta Wora hannunta a bayansa ta ce ""Sayyid. Ka yi ha™uri na fika jin"

"zafin abin da ta gaya maka, amma ka yi ha™uri ka ji?"" Kawai ya jinjina mata kai."

"Ta sake kallon idanunsa, yadda suke ™ara rinewa zuwa launin ja, hakan ya ™ara bayyanar da matsanancin"

Sacin ran da yake ciki.

"""Taso mu koma ciki to, tun da ka buWe mata"" ya girgiza mata kai alamar a'a."

"Jiki a sanyaye Nana ta tashi ta ™yale shi, dan ya fara ba ta tsoro."

"Duk da yanayin da take ciki, ta ji daWin hirar da suka Wan yi da shi."

Ta kama aikace-aikacen ta a cikin Wakin.

*

Jamila ce take gaya wa Mama batun unguwar da Hajiya Sa'a ta ce za ta raka ta.

"Mama ta ce ""To mene ne a ciki? Ai babu komai yadda take nuna miki ™auna, ni ko bangon duniya ta ce"

"za ku je, ai ba zan hana ba"""

"""To Mama Baba fa? Ni ba na son masifar nan tasa"""

"""Dalla rabu da shi, uwar me yake bamu a gidan, Ubangiji Allah ya haWa ki da iyayen Waki masu ™aunar ki,"

"mu na samun alkhairi ta hannunsu, za ki din ga kawo zancen sa, ki yi tafiyar ki, ni na san abin da zan gaya masa"""

"Jamila ta yi murmushi ta ce ""To shikenan, ni dama ba na jin ki, na san za ki bar ni"""

"Can Asibiti kuwa, likitoci sun yi deciding, tiyata za a yi wa Shukura a cire jaririn cikinta, saboda a tseratar"

da rayuwarta da ta abin da yake cikinta.

"Sai dai da Jininta ya sauka sai ya sake hawa, saboda gaba Waya a tsorace take, ta yanke tsammani da"

rayuwar duniya ba ki Waya. Duk da irin rarrashi da ™o™arin kwantar da hankalinkin da ake yi mata.

"Bayan Nana ta Wora girki, ta kira Hajiya Amina su gaisa, a nan take gaya mata halin da ake ciki, cewar su"

"na Asibiti an kwantar da Shukura. Hankalin Nana ya tashi sosai da sosai, tana son zuwa duba Baba da Jamila ma, ga kuma wannan maganar ta rashin lafiyar Shukura. Sai dai yadda ransa yake a Sace ta san ba"

ta da damar yi masa magana.

"Tun da abin nan ya faru, bai sake shigowa Wakin ba, ta je ta same shi a kan ta gama girki ya yi mata shiru."

'yar walwalar da ya fara yi ta gushe baki Waya.

"Gaba Waya abin ya dame ta sosai da sosai, ko abincin kirki ta kasa ci."

"Sai bayan sallar isha'i ya shigo Wakin ya nemi guri ya zauna, ba tare da ya furta komai ba."

"""Sayyid ba ka ci abinci ba fa tun na safe ba ka kuma cin komai ba, dan Allah ka yi ha™uri ka ci abinci""."

"Bai ko kalle ta ba, balle ta saka ran zai ci, ™arshe sai ha™ura ta yi ta zura masa ido."

"Ta gama shirinta, ta nemi guri ta kwanta, amma yana zaune. Nana ta jinjinawa girman zuciyar sa. Ya jima"

a zaune sannan ya tashi ya canza kayan jikinsa.

"Bacci har ya fara Waukar Nana, ta ji yana shigowa cikin bargonta, gabanta ya faWi tuna abin da ya faru jiya,"

"sai dai ba ta motsa ba, sai addu'a da take yi a karkashin zuciyarta."

"Ya matsa sosai ya rungume ta, yana yi mata numfashi a wuya."

"""Idan ina

16 / 126