THE NEW EMIR Complete Na Na'ima Suleiman (Sarauta).txt

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Romance

Chapter   7 / 38

18K to 21K   out of 111.1K words

da fisgota ta faɗa jikinsa,wani kukan ta saki ta shiga ruƙansa akan ba zata sake ba,dukkan abinda yace za tayi,banda rawa babu abinda jikinta keyi wani tsoransa ya kamata dan gani take tamkar zai cuceta,musamman yadda take ganin rashin imani tattare dashi,zuba idanu yayi tare da dakatawa da abinda yake,a ƙaro na biyu ya gagara yin abinda yake sonyi mene yasa,mai yasa yake jin wani iri game da ita,kodai da gske sonta yake shine yasa ya kasa cutar da ita?idanunsa ya buɗe tare da murza ƙasan mararta wanda yake jin gashi ƙwance luff ga laushi ƙwanin sha'awa,kallonta yayi murya babu wasa yace "mene yasa kika ƙwana ɗakin wani,to daya lalataki gwamma ni na amshi budurcinki a banza tunda tallansa kike wa wani"ya ƙare maganar yana mirginata ƙasa,jikin tane ta ɗauki rawa wani tsoransa ya daɗa kamata,wai yau ita wani ke ƙoƙarin haɗa jiki da ita,tunda take babu wani namiji daya taɓa riƙe hannunta bare yayi tunanin aikata wani abu da ita,amma itane zai kallah yace tana tallan jikinta,God forbid da tayi irin wannan rayuwar ƙwara Allah ya ɗauki ranta,ta tsani zini haka nan ta tsani mai kusantarta,jin yana ƙoƙarin tura hannunsa zuwa samanta,yasa tayi sauri riƙe hannunsa tare da faɗin.


"Ubangiji yayi hani da abinda kake ƙoƙarin aikatawa gareni,dan Allah kada ka tuzarta rayuwata Prince,na roƙeka ka faɗin abinda kakeso nayi maka banda wannan abun"ta ƙare mgnar tana haɗa hannayenta waje guda alamar roƙo.

Zare hannunsa yayi daga cikin rigarta,a hankali yasa hannu ya shafi gefen fuskarta yace "ki amince da aurena,shine zaisa ki kuɓuta daga gareni,ki soni tamkar yadda nake sonki,kana ki kiyaye haɗuwar da wannan banzan guy ɗin idan ba haka ba,dake dashi zan manna maku hauka,zai jawo maki lukutar masifa"ya ƙare maganar yana ɗaga murya,runtsa idanunta tayi domin ba taji zata iya abinda ya keso,sai dai a ace ta aikata zini gwamma ta amince buƙatarsa koda bata sonsa,daga baya ta kuyawa zuciyarta sonshi,tasan idan ta aureshi yana da haƙƙi a kanta sannan ubangiji bazai kamata da laifin komai ba,amma tayaya zata iya zama aure dashi bashi da bakusa yana da ƙyau dai² shi,amma bata san halinsa tana tsoro ace shiɗin ma nemin mata ne kamar yadda halinsa yake son bayyana a gareta yanzu,shurun da tayi ne yasa zuciyarsa halɓawa dan bazai juri rashin amince a gareta,sosai gangar jikinsa keson kasan cewa da ita,bai son aikata komai daga gareta yana son ya mallaketa as his wife,so dole ya ajjiye taurin kai da izzarsa ya tura mata sonsa,idan yazu yaje wajan wasu matan ya rage zafi,ƙara matsawa yayi jikinta tayi saurin janyewa kallonta yayi yace "ohh baki amince ba? Ok kishirya amsata a yau"yana faɗin hakan ya miƙe zai bar ɗankin tayi saurin faɗin "A'a na amince"jinjina kai yayi yace "good ki shirya zanzo zance anjima"yana faɗin hakan yasa kai ya fice a ɗakin.


Durƙushewa tayi wajan tana sakin kuka mai tsoma zuciya,wani baƙin ciki da ɗaci ta keji a ranta,amma babu inda za taje taji daɗi babu mai rarrashinta,babu wanda za taji ɗumin jikinsa bare ta samu nutsuwa,a hankali ta murza daimond ring ɗin hannunta ta kai masa sumba,kana ta ƙanƙame hannun a ƙirjinta,ta shiga sauke ajjiyar zuciya shine kaɗai ya rage mata shine abinda zata kallah taji daɗi.


Tana zaune wata Hadima ta shigo hannunta ɗauke da wata Alƙyabba mai sulɓi mara,zai kayan ƙwalliya dasu parfumes,tana zuwa ta ajjiye kayan gefen Zarina tace "Sannu Zarina ki daina kuka Allah yasa mutuwar itane hutu gareta tabbas munyi rashin Zaitun mace mai kirki ga hqr"ya ƙare zancen idanunta na kawo ruwa.


A kiɗime Zarina ta miƙe tsaye tare da kallon Hadimar cikin rashin fahimtar,dan ta gaza gane wacce Zaitun ɗince take magana akai,cikin tashin hankali ta shaƙi wuyan matar tare da faɗin"wacce Zaitun kike magana akai ba,badai ƴar uwata Zaitun kike fara ta rasu ba,dan Allah kice mafalkine ba gsky ba,dan Allah ki barni haka kada kisa zuciyata ta buga"ta ƙare maganar tana saki kuka tare da zubewa wajan,Cikin rarrashi Hadimar tace "Sai hqr ai dukkan mai rai mamaci ne,ita lkcn tane yayi yanzu"ta ƙare maganar tana rarrshin Zarina.


Shuru Zarina tayi gaba ɗaya tunaninta ne ya tsaya,mene yayi sanadiyar rasuwar Zaitun?,kenan dukkan maganar da sukai matsayin wasiya ce?tayaya zata ruguza Masarautar bilhas?sauri kallon ring ɗin hannunta tayi ganin yayi wani sheƙi,ganin kanta na juyawa sbd yawan tunani yasa ta takire waje guda,nayin yadda jikinta yake babu ƙwari ga fever da ciwon kai dake jikinta yasa gaba ɗaya jikinta ya saki bacci yayi gaba da ita.
*_Kogi_*
Wajan ƙwana biyar kenan da ɓatan Zarina,a washe garin data ɓata Abba ya dawo cikin tashin hankali ƙwana daya kenan dajin ɓatan ta,amma gaba ɗaya ga fita hayyacinsa,ya rafe sosai,dukkan inda suke tunanin ganinta sun bincika shuru babu ita babu mai kamarta,Mom kocin abinci sai Mamu ta matsa mata ta keci,an maza taimako masallatai da makarantu sai saukar alkur'ani ake.


Tafiya suke su uku Mom Abba sai Mamu,ana haka wata goguwa mai ƙarfin gaske tazu ta rufesu gaba ɗayansu,gaba ɗaya suka tsorata Abba ne kawai mai dauriyar cikinsu gaba ɗaya ya rungomesu jikinsa ya shiga salati yana kallon ikon Allah,a hankali goguwar ta shiga riki ɗewa tana komawa wata siffa,cikin abinda baifi ƙiftawar idanu ba,goguwar ta rikiɗe ta koma wani jibgegen ƙaton baƙin dodo,wata dry dodon yayi kafin ya buɗe hannunsa saiga wata ƙyaƙƙywar rayinya ta faɗo,da sauri Mom ta ƙwala ƙara tare da faɗin
“Zarina”
Da sauri Abba ya shigo bedroom ɗin jin yadda matar tasa ta saki ƙara,yana shiga ya gan ƙwance zufa sa yanko mata take,ga yadda take miƙa hannu tana son kama wani abu,numfashi ya saki yana mai jin tausayin kansu domin duk su biyun Zarina itane rauninsu,rashinta babbar illace ga zuciyoyinsu a hankali ya taka zuwa wajan bed ɗin da take ƙwance,yana suwa ya sanya hannunsa ya jawota jikinsa ya shiga tofa mata addu'a,kuka ta fashe dashi tare ƙanƙamesa,kanta ya shafa a hankali yace.

"ashe baza kiyi hqr ki yarda ta ƙaddara ba,kefa musulmace my dear hqr zamuyi mu amshi ƙaddararmu da hannu biyu muci gaba da addu'a Allah ya bayyana mana our luv Zarina insha Allah Ubangiji zai kareta da kariyarsa"ta ƙare maganar yana bubbuga bayanta,kallonsa tayi da murya wacce taci kuka tace "amma my dear tayaya hankali na zai ƙwanta ina ganin Luv cikin ƙuncin rayuwa,wannan mafarkin da nayi ya tabbatarmin da Zarina bata cikin ƙwanciyar hankali,bata da nutsuwa wannan wacce iriyar lukutin tashin hankali ne,ina jin tsoro bansan wane hali ɗiyata ke ciki ba,gasu Sufyan wannan garin da sukaje ƙwantar da tarzoma ba'a iya samunsu ya rabb ka kawo mana mafita"ta ƙare maganar tana ƙara maƙalesa kamar ƙaramar yarinya.


"Ameen"shine abinda Abba yace kana ya laƙaci hancinta yace "rigimatu zanje guest room i have a specail quest ki kula da kanki"ya faɗa yana peak ɗin lips ɗinta,da kallo ta bishi kana ta miƙe ta nufi toilet domin yin alwalar sallar asar.

Abbana na fita ya isa guest room ɗinsa,da sassarfa ya ƙarasa ganin mutumin da baiyi tunanin gani ba,yana zuwa wajansa ya zube ƙasa sbd bashi girmansa,dry Al'mustapha yayi kana yasa hannu ya ɗaga Abba yace.

"haba Abdallah mekenan hakan saika saka na bar maka gidan ai"ya ƙare maganar yana murmushinsu na manya,cikin girmamawa Abba yace "Uncle ya hanya banyi tunanin ganinka ba,yaushe ka sauka daga Cameroon,ina yarona yaya yake?"Abba ya jera masa wannan tambayoyin cike da farin cikin ganinsa.

Murmushi Al'mustapha yayi tare da zaro wayarsa daga cikin aljihu yace "Lafia Allahamdullah,jiya na sauka wani aiki ya kawoni nan Kogi shine naga ya dace na shigo,Yaronka ya daɗe da sauka a Nigeria ai barima na kirasa najisa yau shuru"ya ƙare maganar yana dailing numbers.
*_Bilhas_*
Misalin ƙarfe 4 na yamma Hadima batul ta shirya Zarina cikin wani haɗaɗɗan lafawa mai ruwan milk sai green ɗin flowers a jikin lafaya kana ta yarfa mata wata light make up mai ƙyau,kana ta feshata da wani haɗaɗɗan parfume mai ƙamshi da kuma sanyi,ita dai Zarina da idanu kawai take kallon Batul,amma ƙasan zuciyarta tana jin wani baƙin ciki da raɗaɗi sosai zuciyarta keta fasa,Hadima batul tana gamawa ta kalli Zarina tace.

"Masha Allah Ubangiji yayi halitta a nan,Allah yasa ki zama silar gyara komai na wannan Masarautar mai Albarka"kallonta kawai Zarina tayi a zuciyarta tana son tambayarta wani abu game da Lil prince amma laɓɓanta sunyi mata nauyin gaske bata jin zata iya cewa wani abu a yadda ta keji zuciyarta na zafi,kama hannunta Batul tayi tare da janta zuwa waje suna tafe tace "Prince bashi da wata matsala ki amshesa matsayin miji za kiji daɗi,kinga idan kika zama Fulani nima kaina zan huta sai a ƴanta ni ko"ta ƙare maganar tana sakin dry,Zarina idanunta ta sauke a kan wata ƙyaƙƙyawar ƙofa wacce zata sadaka da wani sashi,sosai yanayin wajan yayi mata ƙyau a idanunta,musamman yanayin tsarin wajan da aka ƙawata da zallar a zurfa da goal,tsayawa tayi tare da ƙorawa wajan idanu,Batul itama kallon wajan tayi sannan tace "Hajia mai babban ɗaki kenan,mutuniyar arziƙi nan sashinta ne ba kowa ke zuwa ba,Allah sarki tana cikin halin damuwa,ba komai na sani game da ita ba,dana baki labari,amma ana tunanin kamar Mai martaba ne yasa aka....,"sauri toshe bakinta tayi sbd ba tayi tunanin maganar zata kufce mata ba,ajjiyar zuciya ta saki tace "wai Allah ya soni wannan baki nawa bashi da lunzami gaba ɗaya"ita dai Zarina bata kulata ba sai kallon sashin kawai take tare nanata sunan Mai babban ɗaki a ranta,tana son zuwa nan tabbas kuma dole na nemi mafita,amma tayaya?Murmushi tayi tace.
“Lil prince”
Ci gaba da tafiya suka har Hadima batul ta saki wata hanya ta nufi wani wajan da ban,sbd Prince yayi mata kashe din kana da sake tabi ta hanyar Fada,a dai² wata haɗaɗɗiyar ƙofa ta Ƙara ta tsaya,kana ta dubi Zarina tace.

"lambu kenan nan shine wajan da Prince yafiso dan haka maza shiga ciki yana zaman jiranki"tana faɗin hakan tayi saurin juyawa tabar wajan.

Zarina ji tayi gabanta ya faɗi,amma kuma son shiga wajan ya ɗarsu a zuciyarta musamman jin ta ambaci sunan lambu,wata iska mai daɗice ta fara ratsa jikinta,wani sanyi ya sauka cikin zuciyarta,a hankali ta lumshe idanunta tare da buɗe hancinta ta shiga shaƙar ƙamshin furannin wajan,wajan 5minutes ta ware eyes ball ɗinta ta zubasu cikin lambun wani murmushi ta saki ganin shuke² kala² a wajan ga yadda flowers keta kaɗawa sunyi green abin sha'awa ka sancewar yanayi ne na rani lkcn sanyi lkcn da ƴar ƴan marmari ke bozu tare da yaɗu,cikin shauƙin daya sameta ta ɗaga ƙarfta tare da tura kanta cikin lambun ta shiga ware manyan idanun tare da tunanin inda zata gansa,ganin ba taga kowa ba yasa ta ƙara tura kanta ciki tare da suma jujjuya kanta,can ta hangesa zaune akan wata babbar ladduma mai laushi ƙasan bishiyar gauva,sadda kanta ƙasa tayi ta shiga wasa da yatsunta.

Tunda ya zauna ƙasan bishiyar gauva yake tunanin wacce akace ta rasu,kasa samun nutsuwa yayi,duk wani tunani nasa ya tsaya,bawai ya damu da ita bane,A'a baya son ya zama silar rasuwarta domin ya gaza taimaka mata a lkcn data buƙaci hakan,lumshe idanunsa yayi tare ta shafa bear ɗinsa wanda yake dai² da fuskarsa,a hankali fuskarta ta fara bayyana lips ɗinta ya zuba idanu ta ciki idanunsa inda fuskarta take zuwar masa,ganin tana ta mamul² da laɓɓanta tamkar zata cinyesu gaba ɗaya ta jiƙasu da saliva,tsigar jikinsa ne ya tashi yanayinsa ya fara sauyawa,yana nan zaune aka kira sallar azhar,miƙewa yayi tare da fita zuwa sashinsa yayi wanka tare da sauya kaya,kana yayi alwala ya ɗauki ladduma tare da wayoyinsa,sai ya ɗauki vanillah da alkaki da cake,sbd ba komai yake iyaci ba,gaba ɗaya abinci mai damesa ba baya tsarinsa,jin jikinsa ya lafe tamkar zai haɗe da bayansa yasa ya ɗauki wannan,yana ɗauka ya rufe sashin ya ƙara dawowa cikin lambun a nan yayi sallar kana ya buɗe vanillah ya soma sha a hankali ya zubawa ring ɗin hannunsa idanu,yana mamaki yadda kullum yake ƙara sheƙi a ƴan ƙwana biyun nan,yana wajan aka kira asar a nan ya gabafatar sannan ya kira best friend ɗinsa suka gaisa,bayan sun gaisa ya kashe wayar ya lumshe idanunsa tare da shafar mararsa wacce take yi masa ciwo sama²,ji yayi zuciyarsa ta buga da ƙarfi gudunta ya ƙaro,ga wani sanyi dake ratsa cikin zuciyartasa wanda ya saukar masa sa kasala,tabbas tana kusansa banda ita babu wani wanda ya kejin wannan mood a kansa,a hankali ya buɗe fitinannun idanunsa tare da zubawa ƙofar wajan idanu,a tsaye ya ganta ta sunkuyar da kai,tana wasa da ƴan yatsunta,taɓe baki yayi tare da ɗauke idanunsa daga gareta,a hankali ya miƙe tsaye tare da zuba hannunsa cikin aljihu,cikin nutsuwar data gama ratsa jikinsa ya soma takawa zuwa inda take tsaye,jin numfashi na dokan fuskarta ga wani daddaɗan ƙamshi dake kawowa hancinta ziyara,a hankali ta lumshe idanunta tare da ƙara buɗe hancinta ta shiga shaƙar ƙamshin turaren dake jikinsa,zuba mata idanu yayi tare ƙurawa laɓɓanta idanu,a dai² lkcn wayarsa ta fara ringing taɓe baki yayi tare dajan siririn tsaki,wayar ya zaro a aljihunsa ganin sunan Abbunsa na yawo saman makeken screen ɗin wayarsa yasa cikin so da ƙauna yayi picking call,tare lumshe idanunsa cikin zazzaƙar muryarsa yace "Abbuna nayi kewarka harna gaji"ya ƙare maganar yana shafa cikinsa,saukar muryarsa cikin kunnanta yasa tayi sauri buɗe idanunta domin ta tabbatar wannan muryar bata Prince bace,idanunta ne ya sauka cikin nasa,wata harara ya watsa mata wacce tayi saurin sanyasa ta sunkuyar da kanta tare da juyawa zata bar wajan yayi saurin sanya tattausan hannunsa ya riƙe nata hannu haɗe da jawota zuwa gabansa.


*_Nasu typing ɗin yafi haka amma komai a hankali ake binsa,ina buƙatar comments ɗinku mai ma'ana yana ƙaramin ƙarfin quiwa😍😍_*




*THE NEW EMIR IS NOT FREE IS FOR SALE,PAY BEFORE YOU READ 200 NAIRA ONLY 08119237616*
*_Wannan book ɗin na kuɗi ban takuriki siya ba,dan haka na turo maku bisa yarda amince keda kika biya kena amince ki karanta kada a fitar waje_*



Accept your self the way you are be kind ur self.


*21-22*


#Heart careless



Kafeta yayi da idanunsa wanda suke a lumshe, kafin ya ɗauke idanunsa daga gareta,hannunta ɗayan ya kama ya sanya wayarsa akai kana ya saka wayan a speaker,ɗan jan gefensa yay kafin ya ciji lips ɗinsa na ƙasa yace "Abbuna nine ka ɓoyewa zuwanka 9ja,nayi fushi"ya ƙare maganar yana murza tafin hannunta,wanda yake fidda gomi kaɗan² hakan yasa yaji daɗin riƙe hannunta,musamman yadda bai jin daɗin jikinsa daga jiya zuwa yau,lumshe idanunsa yayi yana sauraran abinda Abbunsa ke faɗa masa ta cikin wayan,ɗan turo bakinsa yayi gaba tare da girgiza kai alamar "A'a" tamkar daɗi na kusanshi,can ya saki tattausar murmushi ya ƙare matse hannunta dake cikin nasa wanda yasa ta saki ƙara sbd zafin da taji,idanunsa ya zuba mata tare da juya mata idanunsa ya ɗaga gira ɗaya alamar "mene?"sadda kanta tayi sbd wani ƙwarjini da yayi mata, ba tajin zata iyaci gaba da tsaiwa kusanshi sbd yadda zuciyarsa ke gudu ga wani ɓari da jikinta keyi,wani irin abu ya fara yi mata yawo cikin jiki,da dukkan alamu mood ɗinta ne ya fara sauyawa,hakan yasa ta fara ƙoƙarin ƙwace hannunta daga cikin nasa,jin yadda take ƙoƙarin ƙwace hannunta daga nashi yasa ya lumshe idanunsa,ba tayi aune ba taji ya jawota jikinsa tare da ɗura hannunsa a waist ɗinta,can ƙasan maƙoshi yace "Abbuna kace yau ziyara kayi daga saukarka,ok Allah ya bada lada"jinjina kai yayi tare da faɗin "ok kai gaidashi luv you bye"ya faɗa yana sakar masa sumba ta wayar kana ya ƙatse kiran tare da cillah wayan cikin aljihunsa,zazzafan numfashi ya fesar ta bakinsa kana ya zareta daga jikinsa tare da ɗauke hannunsa daga waist ɗinta,wasu minutes suka ƙwashe a haka kafin ya zubawa hannunta idanun tare da kama hannunta ya haɗa da nasa nan take wani haske mai ƙyalli da sheƙi ya bayyana wanda yayi sanadiyar rufewar idanunsa,a hankali ta shiga ɗaga zara-zaran eyes lashis ɗinta wanda suka sha maskara sukai ƙwance luff saman fuskarta,zuciyarta ce ta buga da ƙarfi sakamaƙon ƙyaƙƙyawar fuskarsa data bayyana cikin eyes ball ɗinta,wani ƙwarjini da haibarsa ne suka cika idanunsa kasa jure kallonsa tayi sai sadda kanta ƙasa tare da zubawa hannunsa ido,sosai ta tsorata ganin the same ring ɗinta a hannunsa,ƙara zubawa ring ɗin idanu tayi cikin *AL'AJABI* ta ɗura hannunta saman yatsansa ta shiga murzawa,yadda take murza hannunsa yasa shi dawowa cikin hayyacinsa zare hannunsa yay daga cikin nata tare da janye jikinsa daga kusancin da sukai,ba tare daya ce mata komai ya juyawa zuwa inda laddumarsa take,yana zuwa ya ƙwashe komai nasa,cikin isa da gadara haɗi da izza ya bar cikin lambun,bayansa tabi da kallon dukkan yadda tasu ta ƙara ganin ƙyaƙƙyawar fuskarsa haɗi da ganin zoben hannunsa amma ta gagara yin hakan,a hankali wasu hawaye suka ziraro daga cikin idanunta,tabbas yana da banbancin da sauran mazan shiɗin gwarzone kuma jajirtacce mai aiki da iliminsa,amma halinsa ba kowa zai iya juresa ba,a ɗan tsaiwar da tayi dashi ta fahimci shiɗin mutum ne wanda mgn bata damesa ba,yana da miskilanci wanda yake ƙara masa ƙyau da ƙwarjini,sannan yana da waskiya sosai ta fashimci kallon da yake mata,amma data ɗaga idanu zai ɗauke kansa tare da haɗe rai ya wani taɓa fuska shi a dole baiyi wani abuba,tana nan a tsaye harya ɓacewa idanunta,wani murmushi ta saki tare da lumshe idanunta kana ta ware laɓɓanta tace
“HEART DREAM”
Ganinsa ya tayar mata da abubuwa kala² a zuciya,zuwa yanzu babu wanda take buri da ƙaunar gani sama dashi,kallo guda da tayi masa taji tana ƙauna da muradin zama dashi,sam miskilancinsa bai dameta ba,kanta ta samu da tambayar wanene shi a Masarautar bilhas ko shime yareema ne?idan har hakane tabbas suna da banbanci da Lil prince domin halayyarsu a fili ta banbanta,kujerar kusa da ita ta zaune wacce ta kasance ƙarƙashin bishiyar fasadabir,wanda yayi manyan-manya yay jaa sbd nunar da yayi,samun kanta tayi da sha'awar shan Fasadabir ɗin,a hankali ta miƙe tare da ɗaga hannunta ta cire guda ɗaya,soma juyashi tayi a hannunta ganin harya fara tsagewa sabida nuna,wajan kujerar ta koma ta zauna tare da soma shan Fasadabir ɗin har wani lumshe idanu take dan dani,wanda a zuciyarta kuma tunanin Saifudeen ne fal ranta.


Saifudeen cikin nutsuwa da kuzari haɗi da jarumta yaci gaba da tafiya a cikin masarautar,dukkan inda ya ratsa Barori da kuyangu haɗi Hadimai ne,kowa

7 / 38