Author : Na'ima Suleiman Sarauta Category : Romance
prince yazu ya huce.
Wani ihu wajan ya ɗauka aka shiga bushe-bushe da kaɗe-kaɗe hakan ya tabbatarwa da Saifu ya zama winner akan wannan kilisar.
Kamar ɗaukewar wuta haka yaji ciwon kan ya tafi idanunsa yay tas,cikin tsanannin baƙin ciki da kuma damuwa ya fesar da wani zazzafan numfashi daga cikin baƙinsa.
Cikin samawa kan kuzari da kuma ƙarfin guiwa ya ware laɓɓansa tare da faɗin.
"Ya Rahamanuu Ya Rahimu Ya hakamu"
Ya faɗa yana dirowa akan dokin tare da sakin linzamin ya ɗan jaa baya kaɗan,bisa mamakinsa yaga dokin ya ƙara matsuwa kusansa tare da ɗura kansa bisa kafaɗar Saifu.
Wani shu'umin murmushi yay mai cike da ma'anoni kala,Fulani kilishi kam wani farin cikine ya kamata wanda ya kasa ɓoye bisa fuskarta.
Tsorawa Saifu idanu fulanin sura tayi tana son ta fahimci halinda yake ciki,tabbas wannan faɗuwar tasa ba haka kawai bane,tabbas aƙwai wata a ƙasa,tayaya zai jure zaman ɗakin duhu?tayaya zai iya bacci cikin ƙazanta sauro kuma guri mara tsafta?
Wannan sune tarin tambayoyin da takewa kanta sosai tausayinsa ya kama musamman da taga yana shafa kan doki cike da kuzari babu abinda ya nuna yana cikin halin tsoro ko fargaba.
Zarina kam tsayawa tayi da kukan sabida rikicewa damuwa da tsantsar tashin hankali daya gama bai yana saman fuskarta.
A hankali Kulsum ta riƙe hannunta tare da rarrashinta,zamewa ta koma jikin Mai babban ɗaki tayi lamo tana sauke ajjiyar zuciya.
Shuru itama Mai babban ɗaki tayi a zuciyarta tana karanto sunayen Allah domin zu zamatu garkuwa gareta da kuma Saifu.
"uhmm Babu haɗi tsakanin ɗan nagada, da kuma taka hawaye,kowa kuma dukkanku kunsan mene hukuncin wanda ya faɗi a wannan gasar haka kuma kunsan ƙyautar da ake bawa wanda yaci,basai nace ga wanda yaci ba,kuma da kanku shaidane tunda kun gani yanzu zamu bawa Prince Najeeb mai jiran gado ƙyaututtukan daya samu bayan haka za'a ɗauki Saifudeen zuwa ɗakin duhu na tsawon wata huɗu"
Mai babban ɗaki,Zarina,kulsum,Kaltume,Fulanin sura,Waziri,gaba ɗaya suka miƙe tsaye cike da tashin hankali,da sauri Fulanin sura ta matsa kusan Mai martaba murya can ƙasa tace.
"Allah ya ƙara maka lafiya mene laifin wannan yaron danya faɗi gasa?bafa shine yace zaiyi ba,kune kuka bada sunansa without his permission,baka tunanin zaku ɗauki haƙƙinsa,ok fine anyi Kilisa bai ciba so abarsa da tuzartashin da akai na mene za'akaishi wani ɗakin duhu,haba do what is right not what is easy"
Ta ƙarasa maganar cike da kaicin abinda Mai martaba yake sam baya duba gobensa,baya sanin mene dai² da wanda yake ba dai² ba.
Cikin ɗacin rai ta miƙe tare dayin gaba tana gyara zaman alkyabbarta,gaba ɗaya kuyangunta suka mara mata baya.
Murmushin Mai martaba yay ba tare daya tanka mata harta bar wajan ta shige cikin gidan sarautar.
Dukkan wasu manyan ƙyauta da aka tana da ga wanda yaci haka a ɗauko aka miƙawa Lil prince,banda ɗaga kai ta cilla Saifu harara.
Tofa nan kallo ya koma sama gaba ɗaya idanun jama'a suka dawo kansa,da sauri Zarina ta ƙwace hannunta daga na Kulsum,da gudu tayi wajan da Saifu yake tsaye.
Tun daga nesa ya hangota gansa ya fara girgiza mata alamun kada tazu sabida gaba ɗaya idanun mutanan wajan a kansu yake.
Gaba ɗaya idanunta a rufe yake babu abinda takeson gani a wannan lkc'n sama dashi,burinta bai huce ta jita cikin jikinsa ba.
Baya ya fara ja tana ƙara kusantushi ta ƙarayi yana baya,da sauri Lil prince ya mara mata baya gaba ɗaya hankalinsa baya kansa so yake ya cimmata domin ya riga da yaga take takenta.
Dana ƙarasuwa wajan Saifu ta faɗa jikinsa tare da ƙanƙamesa ta fashe da wani irin kuka mai taɓa rai da kuma cin zuciya.
Lumshe idanunsa yay lkc'n da yaji ta faɗa saman jikinsa,cije laɓɓansa yay kaɗan kana ya ɗan juya ya bawa Lil prince baya wanda yake tsaye yana kallon ikon Allah.
A hankali ya ware manyan idanunsa wanda suka ɗan janye kaɗan.
Hannunsa ɗaya bisa faffaɗan waist ɗinta ɗayan kuma ya sanya saman kanta kana ya jawo vail ɗin data rufe kanta ta dashi,gaba ɗaya ya rufe fuskokinsu ya zamana saidai aga jikinsu.
Ƙyawawan fararan idanunsa ya ɗurasu bisa oval face ɗinta wacce tayi faca-faca da hawaye,cikin ƙasa da murya yace.
"Stop cry babyboo ur cry means everthing to me,yana hurting heart ɗin,stop pls babyluv"
Ya ƙare maganar yana pouting lips ɗinsa.
Ƙara maƙalesa tana girgiza kanta tare da tura kanta bisa ƙirjinsa,cikin kuka tace.
"no pls Yah-yah stay with us dan Allah kada kaje kada ka yarda,ka ɗauko bindigarka ka harɓe dukkan wanda ya taɓaka dan Allah kace ba zaka ba"
Lumshe idanunsa yay harga Allah fitar hawayenta yafi masa zafi cikin zuciye da kaisa ɗakin duhu da za'ai.
Hannunsa yasa ya tallafo habarta yay copping face ɗinsu waje guda,bakinsa na saman lips ɗinsa,hancinsa na saman nata,goshinsa na saman nata,cikin wata finanniyar murya yace.
"a yanzu ba komai nake buƙata a wajanki ba sama da naji kince kina sona,Rinaaa ina da wani aibune daya sanya kike guduna?,meyasa kika kasa yimin uzuri i love you Rinaaa love you with all my hrt"
Ya ƙara maganar yana ƙara matse ajikinsa,sosai yake jin wani matsanancin sonta a zuciyarsa.
Cinin rawar murya da kuka yace ƙarfinta tace.
"i love you too SAFRINAA ina sonka sosai mai yawa dan Allah kada ka tafi ka barbi"
Wata wawiyar rungoma yay mata a lkc'n hawayen da suke manne cikin idanunsa suka samu damar gangrowa suka saka saman fuskarta.
Bakin ta buɗe zatai magana cikin sa'a tana buɗe baƙin lips ɗinsa na ƙasa ya shige bakinta,haka itama lips ɗinta na sama ya shige cikin bakinsa,ajjiyar zuciya suka sauke a tare a hankali suke haɗe bakin junansu,idanunta ta ƙafeshi dashi,lumshe idanu yay kana ya sanya tafin hannunsa ya rufe mata nata idanun,cikin lkc guda sa'a guda suka kama tongue ɗin junansu a zafafe Saifu ya shiga bata wani lafiyayyan kiss tare da zuƙar yawon bakinta.
Cikin ƙarajin da ɗaga murya haɗi da zaucewa lil prince ya kalli fadawan wajan yace.
"so what are you waiting for separate them.....
😁😁😁am sorry irin sorry ɗinnan mai yawan gske,wlh sam ba haka nso ba,kana taka Allah na nashi kuma nasane gsky so pls sweethearts bear with me ina maku sahihir ƙauna.
If you need my book contact to subscribe 08119237616 THE NEW EMIR.
*NIMCYLUV🤏🏼🔥*
*55-56*
I said separate them.
Lil prince ya ƙara faɗa tare da ɗaga muryarsa wacce ta karaɗe wajan.
Cikin tashin hankali Zarina ta ƙara ƙanƙame Saifu tare da shigewa jikinsa,lumshe idanunsa yay wanda suke ɗigar ƙwalla,cikin nutsuwa ya zare bakinsa daga cikin nata,harga Allah bason raɓar jikinta yake ba,saita zama mallakinsa shine burinsa,yana jin kunyar mahaliccinsa aduk sanda ya taɓa jikinta.
Baisan me yasa yake kasa control kansa a kanta ba,taune jajayen laɓɓansa yay wanda suka jiƙe da yawon bakinta,a yau ya kasa danne rauninsa,a kanta kuma sanadin soyayyarta rauninsa ya bai yana,bai san tayaya ne zai danne abinda ke cinsa kuma yake damunsa a rai da zuciyarsa ba,ƙwarai yau ya ƙara yadda da zafin soyayyarta kuma ya ƙara tabbatar da cewa ƙaddara abace mara tabbas a koda yushe kuma a ko wanne lkc tana iya sauyawa.
Shekaran jiya shine matsayin mutum mara gata,wanda yaran unguwa suke tsangwama sabinda rashin gatansa,jiya shine matsayin mutum bai baiwar hqr ilimi wadatar zuciya,mai ta ƙama da soyayyar mahaifinsa,haka kuma mai taƙama da tarin arziƙin da iliminsa ya bashi idan ana maganar kuɗi ilimi ya zama dole a sanya sunansa ciki.
Yau kuma shine mai taƙama da soyayyar Zarina wacce ya sameta cikin zuciyarta,haka kuma yana da yaƙinin indai yana da rai da lafiya da ƙaddararsa wata rana zata sauya zuwa farin ciki da ƙwanciyar hankali.
Nauyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke tare da maida ƙwallar data cika masa idanunsa,awannan lkc'n babu wacce yake tunanin sama da mahaifiyarsa kuma tauraruwarsa,ya rasata a lkcn da yake muradinta kuma ya keson kasan cewa da ita tabbas da tana duniya ƙwarai zai rage jin zafin abinda ya keji ta dalilinta.
Hannayensa duk biyun ya sanya ya ƙare matseta a jikinsa tare da cusa fuskarsa tsakanin wuyanta yana ɗan bubbuga bayanta alamar rarrashi.
Ajjiyar zuciya ta shiga saukewa cikin so da ƙauna da kuma shauƙi ta sanya hannunta saman faffaɗan ƙirjinsa ta shiga shafawa.
Banda rawa babu abinda jikinta ya keyi.
A hankali ya manna bakinsa saman fatar kunnanta kana ya fesa mata wani zazzafan huci ta cikin hancinsa.
Cikin wata daddaɗar murya mai sanyi yace.
"Darling beee..!!"
Shuru yay yana maida numfashi ba tare daya ƙara cewa komai ba,can ya ƙara jan numfashi yace.
"Bibeee na.!! Ke musulmace kuma mai ilimi and kin yarda da ƙaddara,ki ɗauki abubuwan da suka faru matsayin desting,ni da ke babu wanda ya isa ya ƙaucewa faruwar hakan,haka kuma wata nasarar bata samuwa sai da ƙaddara for exmple gashi ƙaddarar ta hauni kuma dalilin hakan kin amshi ni as ur lover wannan farin cikin bazai taɓa sawa naji zaman da zanyi a inda za'a sani ba,Bibeee pls ki danne abinda ke ranki da zuciyarki kada ki bari mutane suga rauninki,ki zama jaruma ki ringa addu'a daga nan har sanda mijinki zai dawo gareki,tabbas zan dawo just wait for me,a lkc'n dana dawo zanyi faiting a kan soyayyata, i love you soo much more & more most, you are the rest of my life Safreena"
Ya ƙare maganar yana sakar mata lafiyayyiyar sumba a saman forehead ɗinta,wasu zafafan hawayene suka shiga zuba ta cikin idanunta,banda girgiza kai babu abinda take,takai matakin da bazata iya murta komai ba,idan tace zatai magana tabbas numfashinta zai iya ɗaukewa.
Hannunsa yasa ya zareta ta ƙarfi a jikinsa sabida bai son wani ƙato ya taɓa jikinta,tsaiwarsa ya dai² ta kana ya haɗe saki fuskarsa yana murmushi wanda ya ƙara daskarar da mutanan da suke wajan.
Mayafin jikinta ya gyara mata kana ya ɗan juya manyan ƙwayar idanunsa a kanta sabida kafeshi da idanu da tayi.
Ɗan matsoya jikinsa ta ƙarayi hakan yay dai-dai dasa hannun Lil prince a jikinta tare da fisgota ta faɗi baya.
Da sauri Saifu ya runtsa idanunsa sabida wani da yaji ya caki zuciyarsa,da sauri ya juya daga inda take ƙwace tana ƙoƙarin tashi.
Wasu manyan fadawa ne suka ƙarasu inda yake tsaye tare da tisa keyarsa zuwa sashin ɗakin duhu.
Da gudu Zarina ta miƙe idanunta rufe saiji yay ta faɗa jikinsa ta baya,kasa juyowa yay bare yay mata magana.
Prince nagani hakan ya matsa da sauri tare da sanya hannunsa ya wanke ta wasu tagwayen maruka,ƙara ɗaga hannunsa yay da niyar ƙara mata wani marin kamar daga sama yaji saukar muryar Mai martaba yana faɗin.
"Stop kada ka kuskura hannunka ya sauka saman fuskarta,Zarina is mine Najeeb ka iya takunka"
Mai martaɓa ya faɗa cike da gargaɗi idan kaga fuskarda baza ka taɓa cewa shine yay maganar ba,yana faɗin hakan kuma ya bawa Kuyangunsa damar ɗaukata zuwa wani sashe nada ban a gidan sarauta.
Cike da mamaki Lil prince ya tsaya yana kallon Mai martaba har yabar wajan,wato wannan dalilin ya sanya Mai martaba yaƙi amincewa da buƙatarsa ta son auren Zarina.
Wannan dalilin ya sanya Mai martaba bai magana akan zaman da Zarina take a sashin Mai martaba.
Shin koda man Mai martaba yana sane ya haɗashi kilisa da Saifu sabida hakan shine zai bashi damar mallakarta?
Ya ilayi wannan wacce irin lukutar masiface shifa ya fara jin storon lamarin uba na so ɗa na so.
Yana kallo kuyangun Mai martaba suka tisa keyar Zarina tana kuka tana tirjewa tana miƙawa Saifu hannunta a haka suka shige wani ɓangare da ita.
Saifu kam tunda ya sunkuyar da kansa bai ƙara ɗagawa ba,har suka iso ɗakin duhun suna zuwa aka buɗe ƴar ƙaramar ƙofar aka sakashi,mutane da dama a wajan saida suka zubda ƙwala sabida da yawansu sunsan muhimmancinsa a wajansu.
Haka aka sakashi ba tare da kowa yaga halinda fuskarsa ke ciki ba.
Lil prince kam cike da tashin hankali ya ƙarasa wajan motarsa tare da faɗawa cikin motar yana ƙoƙarin jan motar Meera tayi saurin zama a side ɗin mai zaman banza,bai tare da yace ƙala ba,yaja motar da gudu ya bar cikin masarautar,yana jin yadda fadawa suke masa magana amma yay burud dasu.
Hadima Kaltume kam lallaɓawa tayi ta janye Mai babban ɗaki daga wajan hakama Kulsum ta mara masu baya.
Ɗaya baya ɗaya jama'a suka fara watsewa daga wajan haka taron kilisan ya tashi,wasu na farin ciki wasu kuma na baƙin ciki.
Mai martaba direct tirakarsa ya huce yana zuwa ya zare alƙyabbar jikinsa ya ajjiye gefe guda,ga rage daga shi sai ƙaramar jallabiya,zama yay gefen bed ɗinsa yana maida numfashi,wani wadataccen murmushi ya saki,lallai yanzu lkc yayi dazai mallaki cikar burinsa,a wannan lkc ya dace yay auren jin daɗi ya mure tsofansa a jikin ƙaramar yarinya,lkc yayi dazai murabus ya ɗura magajinsa,lkc yayi dazai nemawa magaji matar aure.
Hannu yasa yaja gemun fuskarsa tare da sakin wani murmushi,tabbas tayi girman daya keso a jikin mace,ƙwarai ya sameta matsayin mata tabbas ya gama jin daɗin rayuwa,wannan dalilin ya sanya haɗa kilisa tsakanin Saifu da Lil prince danya fahimci Saifu kaifi ɗaya ne,wahala ko tsanani bazai sanya ya janye batun soyayyarsa a kanta ba.
Zai tabbatar da ƙarfin ikonsa da mulkinsa ta hanyar aureta kafin cikar wata huɗu.
Ƙofa ya zubawa jin za'a shigo ɗakin ɗan janye idanunsa yay ganin Fulani kilishi ce zata shigo.
Fuska babu yabo babu fallasa ta shigo cikin tirakar,tana shigowa ta nemi wajan ta zauna kana ta fahimcesa tace.
"sabida ƙana son ƙara ƙwarƙwara shine ka hana ɗan damar aurenta ko?"
Tayi masa tambayar tana ɗauke kanta daga garesa,murmushi yay kana ya ɗan miƙe zaune yace.
"bawai ƙarin ƙwarƙwara zanyi da ita ba,na hana Magajin auren tana sabida nine ya dace da samunta matsayin mata"
Da mamaki ta kallesa sai kuma tayi saurin gyara fuskarta cike da fara'a tace.
"a'a abu yayi ƙyau hakanma ai wani matsayine kace zan samu ƙanwa kamar yadda da nake da yaya"
Kallonta yay a sonsa na ganu ya nayin fuskarta sai kuma ya janye idanunsa sabida rashin ganin komai a saman fuskarta sai farin ciki.
Ɗan matsowa kusa dashi tayi tare da shigewa jikinsa tana zare jallabiyar jikinta,shuru yay tare da lumshe idanunsa sabida jikinsa data fara shafa cikin salo mai tafiya da hankali ta turashi saman gadon kana ta faɗa kansa,wasu salo masu rikitar ƙwaƙwalwar wanda akewa ta farayi masa.
Cikin abinda baifi 10mins ba ta rikita masa lissafi banda,kafin wani lkc sun haukata junansu basu rabuba saida ta samu nasarar janye ra'ayinsa akan maganar auren Zarina.
Suna gama samun nutsuwa ta lallaɓa ta gudu sashinta ita da kuyangunta.
Da idanu ya bita sabida wani masifaffan abu daya keji cikin mararsa tamkar ana ƙara masa hutar sha'awarta.
Miƙewa yay jikin babu ƙwari ya nufi bathroom.
Yana shiga bathroom ya sakarwa kansa shower saida ya ɗauki lkc kafin ya kammala wankan kana ya fito ɗaure da towel yana tsane jikinsa,cike da mamaki yake bin Fulalin sura da kallo da alama ta ɗan jima da zuwa.
Wajan wardrope ya ƙarasa ya ɗauki jallabiya mai kalan zanan masarautar ya sanya jikinsa,kana ya rufe wardrope ɗin ya nufi parlour.
Hawayen dake shirin zubu mata tayi saurin maidawa cikin son maida damuwarta ta miƙe tsaye tare da nufar parlour'n da yake zaune.
Zama tayi kusa dashi tare da amsar apple ɗin hannunsa cikin mutuntawa tace.
"Allah ya ƙara maka yawan rai ina son magana dakai"
Ta faɗi hakan tana ajjiye apple ɗin a saman plate dake gaban Mai martaba.
Kallonta yay na wani lkc kana ya ɗauke kai ya madaishi zuwa ga B.b.c news ɗin da yake kallo.
Can ya numfasa yace.
"Fulani ke muke sauraro uhmmm wace magana kenan?"
Ya faɗa yana ƙara muskutawa domin dai² ta zamansa.
Hawayen da take ɓoyewa ne ya samu nasarar tsiyaya a idanunta cikin wata murya wacce take nuna mai maganar gab yake da fashewa da kuka tace.
"Allah ya ƙara maka lafiya amma kasan nima mutumce kuma matsayin mata nake gidanan bawai baiwa ko kuyanga ko kuma ƙwarƙwara ba,kuma kasan cewa ina da haƙƙi akanka,bana son na aikata saɓon ubangiji ta dalilin ƙin bani haƙƙina da kake,hqr yaje ƙarshe raunina ya gaza ina buƙatar ina buƙatar haƙƙina dake kanka"
Ta ƙarasa maganar kuka na ƙwace mata.
Shuru yay mata yaci gaba da kallon news ɗinsa.
Shi sam baiga aibunta ba,haka nan bazai ce ga dalilin daya sanya yake mata hakan ba.
A duk lkc daya buƙaci mata hakkinsa yana jin mararsa nayi ƙasa ta ƙwanta sai ya zama kamar naka shasshe,baya son nuna mata hakan sabida kada raini ya shiga tsakaninsu.
Numfashi yaja kana yace.
"Am sorry nima bana da laifi,na sani cewa niɗin ina da manyan laifuka wanda nake aikatasu da sanina,amma ki sani naki haƙƙin bana dasa hannu bansan meke faruwa da hakan ba".
Yana faɗin hakan ya miƙe tsaye tare da shige cikin bedroom ɗinsa,yana zuwa ya faɗa kan bedroom yana jin ana kiran magrib amma ya burus saima ƙara ƙwanciya da yay hankali ƙwance.
Da idanu kawai Fulanin sura ta bisa harya ɓacewa ganinta,sai da taci kukanta mai yawan gaske kana ta miƙe tsaye tare da komawa sashinta.
Zarina kam can wani special part aka san yata cikin,yadda take kuka tare da tirjewa ya sanya suna sa kata suka rufe ƙofar ɗakin sannan suka fita zuwa wajan ɗakin domin bata tsaro da kuma kula da cinta da kuma shanta.
Ƙwaciya tayi a ƙasa tana ci gaba da rera kukanta mai tsuma zuciya.
Tana ƙwance har aka kira magrib.
Miƙewa tayi jiri na ɗibanta sabida yunwar data keji a haka ta hangi bathroom tana shigata ta ƙarasa gabam sink ta ɗaura al'wala tare da fitowa daga cikin bathroom ɗin.
Mayafin jikinta ta gyara kana ta fuskanci gabas ta gabatar da sallah.
Bayan ta idar ta ɗaga hannayenta sama tare da kaiwa Ubangiji kukanta domin shine garkuwanta shine zai taimaketa daga wannan lukutar masifar da suke ciki.
Shine kaɗai zai yaye mata kunci da baƙin cikin da take ciki,bata taɓa sanin haka soyayyarsa tayi tasiri a zuciyarta har haka ba sai yau.
Tabbas ta gamsu kuma tayi amana da cewa soyayyarsa halittace a zuciyarta da kuma gangar jikinta,lumshe idanunta tayi kana ta ƙara curewa waje guda,murmushi ne ya kuɓuce mata murya can ƙasa tace.
"Kai gwarzo ne, I never see Man me confidence like you ba,ina sonka so mai yawa,tabbas kaine farin cikina kuma jigona,zanci gaba da jure dukkan wata nau'in a zama indai a kan sane.."ware idanunta tayi hakan ya bawa hawayen da take ɓoyewa damar sakkowa,laɓɓanta ta taune sabida tsigar jikinta daya fara tashi,bata yaya ne abinda dukkan wata ƴar mace ta keji a lkc'n da namiji ya raɓeta.
Amma tayi imanin abinda ta keji game dashi na musammanne,ba kowanne ɗa namiji za'a samu hakan daga garesa ba.
Yadda yake kissing tongue ɗinta cikin nutsuwa da ƙwarewa da yadda yake zugar yawan cikin bakinta shi kaɗai ya isa ya tabbas ta cewa shiɗin namiji mai ishasshiyar lafiya.
A hankali ƙyaƙƙyarwa fuskarsa mai cike da ƙasumba da kuma