THE NEW EMIR Complete Na Na'ima Suleiman (Sarauta).txt

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Romance

Chapter   3 / 38

6K to 9K   out of 111.1K words

duk inda yarinyata take kayi gaggawar dawo mani da ita kai shashan inane mtwss" tana faɗin hakan ta juya a guje ta nufi sashin uwar mijinta a babban parlour tana zuwa ta faɗa jikinta tare da sakin kuka,sosai Mamu ta shiga tashin hankali ganin surukarta cikin wannan halin,a tsorace tace "kee! Lafiyanki mene haka kamar wacce akace Abdallah ya mutu"ta ƙara magana tana kallon Sultanerh.



Ƙara ƙanƙame Mamu Sultanerh tayi cikin kuka ta shiga faɗin "Na shiga uku Mamu innalillahi wa'inna ilaihir raji'un" ta faɗin hakan tana ƙara rushewa da kuka,hakan yasa Mamu ƙara ruɗewa cikin wani sabon tashin hankali tace "Waini zaki maida shasha kizu kina kuka kuma kimin shuru oyya tashi ban waje idan baki faɗin abinda yake faru"girgiza kai Sultanerh tayi kana ta sassauta Kukanta tace "Zarina missing Mamu"ta faɗa cikin wani sabon kukan,da mamaki Mamu ke kallon Sultanerh kafin tace "sorry! I did get u kamarya Zarina missing kamar wata ƴar tsana?"nan Sultanerh ta ƙwashe komai ta faɗawa Mamu har abinda ta cewa Drever'n,Salati Mamu ta fara dayin addu'ar duk dayazu bakinta kana tace "Kin faɗawa Abdallah da kuma brothers ɗinta?"girgiza kai Sultanerh tayi tace "bansan tayaya ne zanyiwa swrth baya ni ba,ina tsori domin nasan soyayyar dakewa Zarina kamar ransa,Sufyan da Taufik bansan sanar dasu sbd kinsan yanayin aikinsu na sojoji da wahala yake gashi wannan karan kona kirasu waya ban samunsu ina tsoro zan jira harsu dawo"shuru gaba ɗaya sukai domin babu wani mai sauran kuzari cikinsu,can Mamu ta nisa tace "ko za'a ɓoyewa kowa banda Abdallah domin shine mahaifinta so kowanne tashin hankali zai shiga dole ya sani,ɗaukan wayana a ɗaki"miƙewa Sultana tayi tare da ɗauko wayan ta dawo babu ɓata lokaci ta dannawa Abdallah kira.




_Masarautar Bilhas_
A hankali ta shiga buɗe manyan idanunta wanda sukai mata nauyin gaske tana mamakin irin baccin daya ɗauketa,bakinta ɗauke da addu'ar tashi daga bacci kana taja idanunta ta ƙare kullesu,teddynta ta rungome sosai tare daci gaba dashan yatsanta ƙamar wacce ake feeding,cikin abinda bai huce 3mins ya farayi mata gizu kamar yadda ya saba yi mata cikin baccinta,amma a wannan karan tana mamakin yadda komai nasa yake bayyana abu ɗayane takeson gani hakan kuma ya kasa faruwa,a duk lokacin dataso ganin fuskarta sai kanta ya fara ciwo tare juya mata,ɗan ya mutsa fuska tayi cikin ranta tace "where are you haiding ne?"ta faɗa tana turo bakinta,sosai yake bata haushin ɓoye fuskarsa da yake mata,cikin nasarar da suka samu Zarina ta manta komai tama manta cewa satota sukai,ta manta Mom,Abbanta,Sufyan,Tufik,abu ɗaya take iya tuna ta kuma fahimta shine “Heart dream”

Turo ƙofar ɗakin da akaine yasa tayi saurin ware idanunta tare da zubawa ƙofar ɗakin idanun,saurin miƙewa tayi tare da zama waje guda ta ƙanƙame jikinta ta zubawa mutumin idanu,murmushi yay mata kana ya ƙarasu cikin ɗakin cikin so da ƙaunar ganinta yace "baby harkin farka?"kasa tankashi tayi domin haka kurum taci ta kasa yarda dashi,cije lips yay kana ya zauna kusanta yace "ohh baby badai harni kika manta ba,so how was ur night beby kin daɗe kina bacci harna gaji zarya"nanma shuru tayi masa ta ƙara ƙanƙame teddynta a jikinta ta shiga mutsa bakinta alamar tana son faɗin wani abu,ganin yadda bakinta ke motsi gashi gaba ɗaya sun jiƙe da saliva wanda ya ƙara hadda fidda asalin ƙyan lips ɗinta,yasa shi saurin lashe gefen bakinsa yana jin wani iri a ransa,cikin wata muryar yaudara yace "ohhya bebyna say something pls"hawaye ne suka wanke mata fuska cikin siririyar muryarta wacce bata fita sosai tace "who are u?"ɗan ware idanu yay alamar mamaki yace "Ohh bebyna ta manta lover ɗinta whatever dai i'm ur husband to be😱"kallonsa tayi da jiƙaƙƙen hawayenta tace "sure?"
“yeah” shine amsar daya bata cike da murnar nasarar daya samu,ɗan murmushi tayi wanda ya bayyana haƙorin makkanta cikin muryar nutsuwa tace "Thank God,amma da naji tsoro sai nake ganinka kamar mugu irin kumurcin majinnan"ɗan ɓata fuska yay baice bata komai ba yakai hannu zai riƙe hannunta tayi saurin jaa baya,cije laɓɓansa yay yace "ok bbyna take a shower and za kiga komai kamar a mafalki so ki ɗauki hakan matsayin sabuwar rayuwa zaa kawo maki white clothe ki sanya as from today shine kayanki daga nan banson wata tambaga kin gane"yana faɗin hakan ya fice a ɗakin.


Baki ta taɓe ita wani tsoransa ta keji haka nan,amma taji daɗi cikin ranta tunda yace shine zai zama mijinta tasan kuma miji never ya cuci matansa,miƙewa tayi tare shige wani ƙofa data gani gefenta ganin toilte ne yasa ta faɗa ta shiga sakarwa kanta shower tana gamawa ta maida kayan jikinta kana ta ɗaura alwala,sosai tai mamakin ganin dare ya ƙarayi cikin sauri ta gabatar da sallah sannan ta zauna zaman lazimi,tana iddar wasu Hadimai mata suka shigo kayan suka ajjiye mata sannan suka ajjiye mata kayan motsa baki danginsu fruit,wata Hadima ce tayi dariya tace "kice mun ƙaro wannan mai kalan aljanun ina aka sameta?" cewar ɗaga daga cikinsu kenan,Zaituna ce tace "kee! Saurara banson rashin ɗa'a meye haɗinki da ita?"Kuyanga Furare ta amshe maganar wajan faɗin "Babu fa,nidai ƴan matan duk abinda zaki ki ɗauke idanunki akan Lil prince domin shiɗin nawa ne ni ɗaya"Zaitunce ta maka mata harara tace "ke prince ya maida kuma iska na wahalan damai kayan kaba banda hauka irina Furera waya gaya maki tsarin mulkin Masarautar Bilhas jinin sarauta na kula baiwa,kima daina mafarkin samum prince domin yay maki nisa sosai"ta ƙare maganar tana kallan Zarina wacce taci gaba da laziminta cikin ranta idanunta rufe ba tare data kallesu ba,amma sosai maganganunsu ke damunta sbd bata sama da hayaniya ba sam.
Zaitun ce ta ƙarasu wajanta tace "ƙanwata sannunki kinji mune masu alhakin kula dake daga nan zuwa sati biyi ki koma ɓangarenmu baki ɗaya,amma kiyi hqr da rayuwa ki karɓeta a yadda tazu maki,amma mene sunanki?"sai lokacin Zarina ta ware jajayen idanunta da suka sauya kala lokaci guda sbd tsaɓar tension ɗin data shiga,sosai take kallon Zaitun kafin ta ware laɓɓa tace "heart dream"tana faɗin hakan taja idanunta ta rufe ta shiga tauna laɓɓanta,girgiza kai kawai Zaitun tayi tare da faɗin "Allah yasa mudace"hannu tasa ta dafe kanta dake sara mata tayi sosai take son tuna inda taji kalman ta,
“Allah yasa mudace”amma ta gagara tuna komai,cusa kanta tayi tsakiyan cinyoyinta ta shiga rera kuka kamar ranta zai fita a haka wani sabon bacci ya ɗauketa yatsanta cikin baki.



Washe gari
Fada
Zaune Mai martaba yake kan karagar mulkinsa yana amsar bayanai daga wajan talakawa da kuma abinda ke faruwa a gari,wani dagacin baƙin da suka halarci Fadar wani ya numfasa yace "Allah ya ƙara girma yaja ƙwana muna da ƙorafi bisa babban filin da gwamna yay mana alƙawari bayarwa domin a gina makarantar islamiya yanzu kuma mun samu saƙo akan cewa ya fasa bada wannan babban filin,mu'alummu muna cikin tashin hankali bama da kuɗin saka yaranmu a manyan makarantu kuma muma munaso rayuwan yaranmu su inganta kamar t sauran yaran,wannan filin da za'a bamu jahadine kuma taimakon musulunci za'ai Allah yaja da zamanin sarkin sarakuna mai adalci a duba mana wannan lamarin"yakai ƙarshen maganar idanunsa na fidda ƙwaila.


Mai martaba ya jinjina kai tare da bada umarnin rubuta bayanai cikin peper,haka ya dingajin abubuwan da talakawa ke buƙata kana ya sallami kowa,Mai martaba ya kalli Tiraki sannan ya bashi umarnin yaje ya ƙona peper cikin girmama Tiraki yaje ya aiwatar da abinda Mai martaba ya umarcesa dashi,Ɗan aikena ya shigo da sauri tare da zubewa gaban Mai martaba ya soma kirari kafin yace "Ran sarki ya daɗe baƙwan U.S ya sauka yana airport yanzu haka" cikin farin cikin jin mai tsaronsa yazu ya bada umarnin aje a taho dashi,kana zaman Fada ya watse Mai martaba ya shiga tirakarsa.



Kilishi ta sami Jakadiya tace tana so ayi mata iso wajan Mai martaba,wajan 5 minutes Jakadiya ta dawo tare da zubewa gaban Kilishi tace "Allah ya taimaki uwar ɗakina saidai a tara nan gaba"cikin ɓacin rai Kilishi ta kalli Jakadiya tace "wai wannan wanne irin abune baka da ikon ganin mijinka a lkcn da kaga dama sai wanine zai baka dama?"Jinjina kai Jakadiya tayi tace "sai hqr haka tsarin Sarautar yake dole sai Fulanin Sura ta bada dama"rai ɓaci Kilishi tace "miƙomin Bakilawan can amma ni bazan iya lukutar masifa ba mata sai shegen iyayi kamar wani tafi"Kirara Jakadiya ta shigayi mata tare da zugata kana ta miƙa mata Bakilawan tayi waje.




A hankali wata babbar mota ƙirar Bugatti tayi parking tsakiyar masarautar,cikin sauri Drever'n ya fito tare da dawowa side ɗin baya ya buɗe ƙofa kana ya ƙame ƙam kamar wani dogari,wanda yake a zaune a bayan motar a hankali a ajjiye news peper ɗin hannunsa,gajiyayun fitinannun idanunsa yaja ya lumshe tare da taune jajayen laɓɓansa masu taushi,wani zazzafan numfashi ya fesar ta hancinsa kana ya shiga murza ring ɗin hannunta wanda ya kejin soyayyarsa kamar ransa,ƙyaƙƙyawane ajin farko Allah ya bashi murɗaɗɗan jiki kana ganinsa zakasan tabbas shiɗin soldier shi,hannunsa yasa ya shafi sajen fuskarsa kana yay ɗan gyara murya kaɗan wanda ya jawo hankalin drever'n cikin sauri ya amshi news peper ɗin tare da wayoyinsa,cikin isa da taƙama haɗi da izza ya zura da ƙyawawan ƙafafunsa waje ya ɗauki some minutes kafin ya fito da dukkan jikinsa,Sarki ya tabbata ga ubangijin daya tsara wannan halittar ni kaina na alƙalamina ya kusa faɗuwa,sanyen yake da farar t.shirt mai ƙaramin hannun hakan ya haddasa bayyanar murɗaɗɗiyar arms ɗinsa,sai dugun wandonsa na kakin sojoji yayinda ya ɗaura rigar uniform ɗinsa a waist ɗinsa,tsaiwarsa ya gyara tare zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa,cije lips yay wanda hakan ya zama kamar habit ɗinsa,cikin wata zazzaƙar murya mai daɗi da taushi yace "Masarautar bilhas"


*_sorry yau banyi edited bai idan anga errows sunyi yawa afuwa, zan ɗan rage yawan typing naga bakusan yin comments bansan mai yasa😂😂😂✋🏼tafiyar fa yanzu aka soma Dan darajar Allah da manzonsa ayi share kuma ayi comments🙌🏻_*




THE NEW EMIR IS NOT FREE IS FOR SALE


Abubuwan da suke cikinsa yasa bazan iyayi free ba,ba wai dan baku kai na baku a ƙyauta ba,fatan zaku fahimci Sarauta akan farashi mai sauƙi Akwai specail grp,Normal grp,Vip grp wanda kakeso shi zaka shiga,zuwa gobe za kuji kuɗin littafin afuwa bazan iya free page masu yawa ba iya 10 zan tsaya ina maku sahihiyar ƙauna😍😍😍A shirya sosai domin koda kuɗinka saida rabonka,bana jin za kuyi asarar kuɗinku🙌🏻🙌🏻.

08119237616



Sarauta👸🏼
https://www.wattpad.com/1030172141?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=nimcyluv&wp_originator=Blh6Mu3EzrBkjD4BiWmzf285dWVj5YiUUuBRoGy01hS0mERC1mUR9vQkUMO9RwMgwf%2BfgZeJiVJp6zbfgWZ%2F90cbe36PUMEkY6AcUViUZ4e77jBD8fgISavzW8Z1lXeE



THE NEW EMIR

_Wattpad *Nimcyluv*_

Dan Allah wanda ba suyi following nawa a wattpad ba,su daure su shiga suyi domin hakan shine ƙauna da kuma ɗaga darajar littafina😍Alkairin Allah ya kai maku masoya Nimcy ina sonku bilhaƙƙi.


*_@telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ




9-10




Narkakkun idanunsa ya zubawa cikin Masarautar yana yaba ƙyanta da kuma tsarinta,komai na masarautar abin birgewa ne,sai ƙyalli da sheƙi take faɗin kuɗin da aka kashe wajan tsara masarautar ɓata baki ne,taɓe baki yay tare da juya fararan ƙwayar idanunsa,Wani Bafade ne ya ƙarasu wajan da sauri yana zuwa ya samu kansa da zubawa Captain kirari kamar wani sabon Sarki kana yace "Mai martaba yace akai ka masaukinka anjima yana nemanka fada"cewar ɗan aiken,shuru wajan ya ɗauka domin Saifudeen ko inda ɗan aiken yake bai kallah ba bare ya saka ran zai tankasa,jinjina kai Bafaden yay yana girmama girman izzar mutumin ko Lil prince baya wannan jan ajin,cikin gajiyawa da kallon da mutane suke masa ya ƙara gyara tsaiwarsa tare da lumshe lulu eyes ɗinsa masu firgitar da ƴar mace ta faɗa tafkin ƙaunarsa,ya ware laɓɓansa cikin muryar mai amo da sauti yace "I need to rest" ya faɗi hakan yana ware manyan idanunsa a kan ɗan aiken,sosai haiba da ƙwarjin Saifudeen suka zuciyar ɗan aiken cikin rawar jikin yace "mai martaba ya bada uwarnin kaika masauki saika biyoni"ya faɗa yana yin gaba,shima Saifudeen baya ya mara masa tare da yiwa drever'nsa wanda kuma ya kasance bodyguard ɗinsa nuni daya biyosa,motar ya faɗa kana ya dinga binsu a baya a hankali har suka isa wani ƙaramin ɓangare a cikin gidan sarautar wanda ya kasance yana kusa ɗakunan barori da kuyangi,cikin rawar jiki ɗan aiken yasa kai ya buɗe ƙofar kana ya shiga ciki,sashin ya haɗu domin hadda bene a ɓangaren da aka kaisa,cikin hali na gajiya ya faɗa wani bedroom dake tsakiyar ɗakin yana shiga ya saka key ya kulle,direct bathroom ya shiga babu jimawa ya cire kayan jikinsa tare da tsayawa saitin shower ya sakarwa kansa ruwa,duka hannayensa ya saka ya dafe bango dasu kana ya sadda ƙasa ruwa'n yaci gaba da sauka a naked fresh skin ɗinsa mai ɗaukan idanu,lumshe dara daran idanunsa yay yana sauraran yadda ziciyansa ke bubu very past ba tare daya san dalili ba,tunda ya samu saƙon an turashi 9ja masarautar bilhas domin kula da lafiyar Mai martaba data ɗansa,ya samu kansa cikin tsoro da fargaba haka nan yake samun kansa cikin faɗuwar gaba,wani zazzafan numfashi ya sauke tare da ware manyan idanunsa ya ɗaga kansa sama ruwa'n shower ya soma sauka saman ƙyaƙƙyawar fuskarsa bai ɗauke fuskarsa ba saida yaji numfashinsa na shirin ɗaukewa,kana ya janye fuskarsa ya kashe shower'n tare da ɗaura alwala,wani ash ɗin towel ya ɗauka ya ɗaura saman waist ɗinsa kana ya ɗauki ƙarami ya shiga goge sumar kansa,saida ya tsane jikinsa sosai kana ya fito a toilet ɗin,cikin nutsuwa ya shiga shafawa chocolate skin ɗinsa versiline mai daɗi da kuma sauƙin zafi a jiki,yama gamawa ya ɗauki turare ya feshe jikinsa dashi,wani long blue ɗin jeans ya ɗauka ya saka tare da wata red ɗin riga mai hula wacce ta kama jikinsa sosai,hatta nipples ɗinsa saida suka bayyana,comp ya ɗauka ya taje sumar kansa tayi luff a kansa har zuwa wuyansa sai zabga ƙamshi da ƙyalli take,miƙewa yay ya shimfiɗa abun Sallah ya gabatar da sallar Asar kana ya faɗa saman bed ɗinsa cike da gajiya bacci yay gaba dashi.






Zarina's pov
Tunda ta tashi da asuba tayi sallah bata ƙara ƙwanciya domin yin wani bacci ba,sosai tsoro da fargabar maganganun su Zaitun ya cika mata zuciya duk yadda tayi ƙoƙarin fahimtar zancen nasu amma brain ɗinta yaƙi bata damar hakan,tana zaune rungome da teddyn ɗinta sai sauke ajjiyar zuciya take sbd kukan data sha,a hankali aka turo ƙofar ɗakin aka shigo,cikin murnar ganinsa ta miƙe da sauri ta isa garesa,idanunsa ta zuba masa tana son cewa wani abu amma ta gagara,Idanu Prince ya zuba mata yana mai jinjina baiwa da tsarin halittarta,sosai brest ɗinta suke dagula masa lissafi,amma yay alƙawarin bazai taɓa sex da ita ba,amma tabbas zai rage zafi,kuma yay alƙawarin kozai rasa komai nasa saiya mallaketa as his wife,kallo guda yay mata yaji ta ƙwanta masa kuma nada bada jimawa ba zai gabatar da ƙudurinsa wajan Mai martaba,Murmushi yay mata tare da ware hannayensa alamar tazu garesa,kasan cewar bata fahimtar komai sai abinda aka ɗurata a kai yasa batayi wani tunani ba ta shige jikinsa,saurin cire jikinsa tayi jin wani abu ya daki kanta,runtsa idanunta tayi da ƙarfi cikin rawar murya tace.
“YA HALILU YA GAFARU”
Sai kuma hawaye ya wanke mata fuskar wani jira ya fara ƙwasarta,ganin zata faɗi yay sauri saka wani ya jawota jikinsa,ya salam Zarina ji tayi tamƙar ana watsa mata dalma a jiki hakan yasa ta soma fita a hayyacinta,numfashinta ya shiga ɗaukewa ta fara fisge² tamkar wata sabon kamu,wani shu'umin murmushi yay ganin yadda brest ɗinta suke tsalle cikin farar rigar jikinta,ɗaukanta yay cak ya nufi saman bed ɗin ɗakin da ita,kana ya shiga ƙoƙarin haɗe bakinsu waje ɗaya domin sosai wani maganaɗisun sha'awarta ke ƙwasarsa,dunda yake sex da mata bai taɓa jin sha'awarsu yana yine domin biyan buƙatar ƙansa,amma yau anwayi gari yay arba da macen da ko idanunta ya gani sai yaji mararsa ta murɗa,ganin da kaske so yake yay kissing lips ɗinta ya bata san lokacin data gantsara masa cizo da ƙwasa a guje kamar mahaukaciya tayi waje ba.




A ɗan firgice ya farka daga nauyayyen baccin daya ɗaukesa mai tarin mafalkai marasa daɗi,shuru yay ya shiga maida numfashi,zan ya nisa cikin zazzaƙar muryarsa mai amo da daɗi yace.

"ya ubangiji nayi tawassali da ƙyawawan sunayenka guda ɗari babu ɗaya ya Allah ka shigemin gaba cikin lamarina,bana damuwa da kowa da komai rayuwan talakawa dayi rantsuwa zan kare rayukansu shine gaba na,amma wannan baiwar Allah da nake tunani a kanta ta dameni,ta tsayamin a zuciya tana neman tarwatsamin brain da tunaninta ya rabbi idan Aljana ce ki rabu dani domin nayi imani da Allah nafi ƙarfinsa da yardar Ubangiji,idan kuma mutunce ina rokanki daki baiyana gareni ki gayamin abinda yasa nake mafalkinki"ya gare maganar yana langwaɓar dakai tamkar ƙaramin yaro,ganin lokaci naja ga kuma kiran da Mai martaba yake masa yasa ya miƙe a hankali tare da faɗawa toilet yay taken shower kana ya fito ya shirya cikin uniform ɗinsa na sojoji mai kalan amy colour,mai saka hula ba sai gyara gashin kansa daya kumayi kana ya fice daga cikin sashin gaba ɗaya ya nufi ɓangaren Fada wacce ya gani ɗazu.


A baki Fadar ya tsaya yana jiran ai masa iso,ɗan aikene ya dawo yace "Mai martaba ya baka dama"taɓe baki yay ganin yadda jikin ɗan aiken ke rawa sai kace wanda yay arba da zaki,cikin nutsuwa da kamala ya sanya kansa ciki Fadar bakinsa ɗauke da sallama,gaba ɗaya jama'ar Fadar suka zuba masa idanu hatta Mai martaba saida ya kallesa,Tiraki dake kusan mai martaba yace "he just look like Sufrak bilhas" kallon da Mai martaba yay masa yasa yay saurin sadda kansa ƙasa tare da faɗin "tuba nake"


Saifudeen bai tsaya wajan kowa ba ya tsaya gaban Mai martaba tare da sunkuyar da kansa ƙasa cikin girmamawa yace "Allah ya taimaki sarki na amsa kira"jinjina kai Mai martaba yay kafin ya gyara zama yace.


"Muna maka barka da zuwa masarautar bilhas fatan kasan dalilin zuwanka nan? Daka yau zakana kasancewa dani a Fada har a tashi daga zaman Fada,sannan dukkan wani taro da zani kana side ɗina sbd tsaro,muna son ka saka idanunka a kan kula da wannan masarautar,sannan aƙwai hukunci mai girma ga duk wanda ya shiga lambu ba tare da izini ba,haka nan kuma wajan dawakai,fatan zaka

3 / 38