Author : Na'ima Suleiman Sarauta Category : Romance
sashin yana ƙarasuwa,wani amintaccen Sarki na ƙarnin daya huce ya tasu fuska babu yabu babu fallasa ya shiga yiwa sarki kirari,kafin yasa Remote ya buɗe tangamemiyar ƙofar flat ɗin,cikin sa'a ta buɗe nan Sarki ya umarci Kuyangunsa dasu jirasa a nan,kana ya shige ciki.
Zaune ya sameta kan wani tattausar ladduma mai ƙyau da tsari hannunta riƙe da casbaha,da sallama ya shiga yana zuwa masu kula da ita suka basu waje,cikin girmamawa yace "barka da huta Mai babban ɗaki ya ƙarfin jikin"ya ƙare yana jefa mata harara.
Hajiya mai babban ɗaki da kasance uwa ga sarkin baya sarki Sufrak Bilhas kenan,yayinda take matsayin kishiga ga Mai martaba Khalid sarki maici a yanzu kenan,Ya rasa mahaifiyarsa tun yana ƙarami shine ya ɗauki baƙi hali da son zuciya ya ɗurama kansa,tun yana shekara 15 da mahaifinsu yay murabus saiya bawa yayensa Sufrak Mulki,shi kuma baƙin cikin hakan yasa yabar garin gaba ɗaya bai dawo ba sai ranar da yayensa yay murabus ya bawa ɗansa Yarima Sudais Sufrak Bilhas,a wannan yanar kuma akayi sunan ɗan Yarima Sudais a kuma wannan ranar sarki Sufrak yabar duniya ta hanyar ciwon ciki,Satin Sudais 6 akan mulki cikin dare aka shiga aka kashesu dashi da matarsa Omehi da kuma ɗansa MALEEK(sorry da za kuji nace Bilyamin am sorry Maleek ne) wannan baƙin cikin yasa Hajia mai babban ɗaki tayi kuka kamar zata rasa rai cikin hukunci Ubangiji kuma a wannan lkcn ta samu makanta ta hanyar rasa ganinta wanda shime ba'asan dalili ba.
Mutum ɗaya ta aminta dashi kuma yasan sirrinta wato Waziri na zamanin sarki Sudais wanda aka nema sama da ƙasa aka rasa,daga ƙarshe aka sami gawarsa saman ruwa,shine ɗansa Kamal ya gaji Mulkinsa amma fa ba waziri ba,ta ɓangaren aminta dashi da Mai babban ɗaki da tayi,wannan kenan a taƙaice.
Murmushi tayi tace "A'a Khalid ne da wannan yammacin?"taɓe baki yay dan yana mamakin yadda wani tym ɗin take fahimtar yanayi,shurun da yayi ne yasa ta cewa "kana mamaki da hukunci ubangiji ko?"ɗan zaro idanu yay tare da saurin faɗin "Kamarya kenan mai babban ɗaki?" nisawa tayi tace "munata ta tunanin sanyi ya huce amma naga antashi da hunturo yau" hamdala yay kana yace "daman na leƙo do baki ne,gashi har yau kinƙi bari a kawo maki mai kula da dake sosai" fuskarta cike da haiba tace "ayya Khalid yau nake tsoro nikam na yafe domin gaba ɗaya rayuwar tawa mene yay saura" jinjina kai yay tare da ƙasa da murya yace" hakane mai babban ɗaki domin ance makashinka yana tare dakai,amma idan kasa Allah a ranka sai kaga komai yay dai²,kullum muna addu'ar Allah ya bamu ikon kula da Al'ummar mu" cikin farin ciki tace "Ameen ya samadu Allah ya kare ya kiyaye"sallama yay mata kana ya bar flat ɗin gaba ɗaya.
Yana zuwa ya ƙwashi amintatunsa na Fada tare da Lil prince aka aka kira pilot ya ƙarasu da jet domin tafiyan gaggawa sukesu zuwa gobe da safe sazu dawo,ba'a fi 5mins ba jet ya sauka suka shiga jiki cikin,da sauri pilto ya data jet suka ɗaga zuwa garin KOGI.
*** ***
Kogi state
Zaune yake gaban Boka daga shi zai bantee ana ƙwara masa jini a jikinsa tare da faɗin wasu kalmomi marasa ma'ana,sun daɗe cikin hakan faɗin a ɗauko wata ƙwarya,sosai na tsorata gani tsotsotsi cikin ƙwaryar sai mutsi suke,ɗan zare idanu nai ganin mai martaba Khalid ya ɗauki guda ɗaya ya zura jikin bakinsa tare da taunewa,kana ya ɗauki guda ya tura cikin sumar kansa,nan take wani baƙin hayaƙi ya fita cikin farin ciki Boka yace, "komai ya kammala amma sosai na tsorata ganin yadda,wani mutum kebinka kaida Lil prince hannunsa riƙe da wata matashiryar yarinya,koda na matsa bincike cikin madubina sai ya tarwatse hakan yasa ban samu damar ganin fuskar matashin ba,amma ga wani aiki zanma indai har yayi to babu wanda ya isa ya gaji mulki idan ba jininka ba,koya hau saiya mutu"cikin farin ciki mai martaba Khalid yace "mun baka dama" gyara zama Boka yay sannan ya haɗa wani garin magani yace "za'a samu ƙaramar yarinyar mai shekaru 17 zuwa 18 amma ta kasance ƙyaƙƙyawace ajin farko kuma mai tsarin halitta kuma wacce magana bata dameta ba,idan aka samu yarinyar zaka bata kulawa na kimanin sati 2 kana saika ƙwanta da ita,amma kafin jikinka ya shiga nata dole ka cusa mata wannan maganin a ƙasanta.
*_Kun shirya nima na shirya tsaf idan baku shirya ba ya kamata a kakkaɓe zani a gyara zama,magana ake da ƙarfin mulki,magana ake ta matsalolin makarantun university,magana ake akan kuɗi,magana ake ta abinda ke faruwa a wannan zamanin😟😍ku biyoni domin jin yadda allura zata tuno garma,duguwar tafiya ce inji AUTAR MANYA,kada a baki labari kada a baka labari,wanda na kewa ba dai² ba yay hqr bayin kaina bane aikine yazu da hakan,dan nasan zan farantawa wasu kuma zan baƙanta ransu buy i don't care ina tsaya akan ra'ayina banyi dancin zarafin wani ko wata ba,SARAUTA kaifi ɗaya ce👌🏻idan nai gaba bana baya da yardar Lillahi wahidul ƙahhar,afuwa😂idan na fara surutu ban iya tsayawa ne yasin kusan san magana ta masu Sarauta amma Allah ba wasa aƙwai ƙalubale babba🙁😒_*
Muna raba invition na bikin IQBAAL and MOON yau zaai event by 9:30pm red gawn and black head shine muka bada as colour of the day kuma shine matsain get pass ɗinka🤣🦋🔥
Dan Allah dan manzon Allah idan kin karanta kiyi share dan soyayyar Annabi👏🏻
Share
Comments
Vote
08119237616
Sarauta👸🏼
THE NEW EMIR
_Wattpad *Nimcyluv*_
*_@Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
5-6
Shuru Mai martaba Khalid yay,yana auna maganganun boka,shi yanzu a ra'ayinsa baya da wani buri na kasan cewa da ƴar mace balle under age mai ƙarancin shekaru,mai ma zai ɗauka a jikinta for God sake? Shi yanzu bashi da buri daya huce ya ingata rayuwar Lil prince,ya zama mai ƙarfin mulki da isa da gadara haɗi da izza,maganarsa ta zama kamar umarnice wa talakawansa,wannan shine hope ɗinsa a kan Lil prince,shurun da yayi ne yasa Boka ƙara mai²ta masa abinda yace,cikin gajiyawa da maganar bokan ya ɗaga idanunsa da suka soma jaa sbd yadda tsotsotsar ta fara masa aiki,a gajiye yace "What about Lil prince? Ina tunanin wannan aikin dashi ya dace ba wani ba?"ya faɗa yana karkarwa sbd yadda yaji kansa ya fara juyawa hakan kuma shine alamun nasarar aikin.
Rubuce² Boka yay saman allon tsafinsa kana ya dubi Mai martaba yace "aƙwai matsala babba,bana da ikon yiwa Lil prnce aiki a yanzu saiya gama mallakar ƴan mata guda ashirin kamar yadda yake a tsari,dan aljanin dake shanyen jinin matan shine mai akula da prince kuma bai idda shan jinin ba kamar yadda ya buƙata,babban abuma shine kaine a kan karagar mulki bashi ba,so dole wannan aikin naka ne,amma yana da sharaɗi"ya ƙare maganar yana ɗauko wata gawar mahauniya wacce aka jiƙa jikin jini kana ya cilla cikin wuta.
Jinjina kai Mai martaba yay tare da gyaran murya hakan ya tabbatarwa da Boka Mai martaba Khalid ya amshi ƙudurinsa kamar yadda yake buƙata,saida ya kammala komai na aikin sannan yace "Sharaɗin ba'a faɗarsa, kawai dai ka kiyaye da wannan yarinyar da zaka samo"ya faɗa yana shigewa cikin wani kurmin ɗaki mai duhun gaske,Mai martaba yaywa alama da hannu akan ya shigo,miƙewa yay tare da fara tafiya,yana shiga suka rufe ƙofa,wajan 3mins na jiyo surutansu sama² da kuma ihu²😱komai suke aikatawa uhuu,saida suka kammala abinda suke kana suka fito fuskar Mai martaba cike da farin ciki da alama dai aƙwai abinda akai masa wanda shima yake buƙatarsa,cikin nutsuwa ya sanya kayansa ya koma Sarkinsa sak komai na kamala ya fito,idan kaga Sarki Khalid ba zaka taɓa cewa zai aikata wani abu na saɓon Ubangiji ba,bai fiye fitowa a asalin colour ɗinsa ba,yana ɓoye mummunan habit ɗinsa sannan ya bayyana good habit ɗinsa,wannan halin duk cikin iya takune dan haka da wahala ka fahimci yana aikata mummunan abu,sai wanda suke good tym dashi.
N.S Quest Place
Shine Hotel ɗin da suka sauka cikinsa,Hotel ne mai ƙyan gske kuma da tsari sosai manyan masu kuɗi suke sauka cikinsa,room 123 shine na Mai martaba,124 kuma na Lil prince sauran rooms ɗin na amintattun Sarki da suka taho tare,daman alrdy pilto yay tafiyarsa sai gari ya hawaye zai dawo.
Yana zaune a kishin giɗe yana kallon new a B.B.C Lil prince ya turo ƙofar ɗakin hotel ɗin ya shigo,zama kusa da mahaifin nasa yay cikin girmamawa yace "Allah ya ƙara maka yawan rai da ƙwana ya mahaifina,wata buƙata gareni idan an bani damar faɗa?"
Gyara zama Mai martaba yay tare da maida hankalinsa kan Lil prince yana fatan ace ba wata babbar matsala bace take damun yaron nasa,cikin tausassiyar murya Mai martaba yace"Haba magaji matsalanku ai tamu ce,faɗi ina jinka"murmushin jin daɗi Lil prince yay yace " Allah ya taimaki Sarki ina buƙatar kuɗi masu yawa sbd nayiwa friend ɗina ƙyautar motar as her birthday gift,Papa wallahi Heroine naji dani sosai kuma naga tana mutuwar son mota Bugatti shine nakeso nai mata gift da ita"
Girgiza kai Mai martaba yay cike da farin ciki yace "ba wani abu za kaga alert anjima shikenan?"ya tambaya cike da ƙaunar ɗan nasa mafi soyowa cikin ransa da zuciyarsa,dariya Lil prince yay tare da hugging mahaifin nasa yace "Thank you soo much Papa heroine na gdy ƙwarai"bayansa ya ɗan bubbuga yace "it ok,Magaji meye tunaninka ga wannan hotel ɗin?"shuru Prince yay dan baiyi wani tunani ba,"i don't think anything kawai dai yay ƙyau sunsan aikinsu"nisawa Mai martaba yay yace "ni ina da ra'ayin gina irinsa a garin Bilhas"ɗan waro idanu Lil prince yay tare da faɗin "but ina zaa samu babban fili cikin jama'a haka?"wani shu'umin murmushi Mai martaba yay yace "muke da gari fa,zanwa Governor magana akan babban filin da wani malami ke buƙata zai gina makarantar ismaliya so gwamma ni na amfana dashi tunda harka ake ta kuɗi"jinjina kai Prince yay yace "amma makarantar fa ya...'✋🏼ɗaga masa hannun da Mai martaba yay ya sashi yin shuru dan haka yay masa Goodnight ya fice a ɗakin shime shirin ƙwanciya yay domin yana buƙatar magana da shugaban sujoji yana buƙatar a bashi mai kula da lafiyarsa data Prince da wannan tunanin ya ƙwanta bacci.
*** ***
Ƙwance take saman makeken italian bed ɗinta sai juyi take tym to tym tana murza ƙaramin ring ɗin hannunta,wanda har yanzu bata san yaya akai ring ɗin yazo hannunta ba,wata ranane ta ƙwanta bacci tai mafalkin wani haɗaɗɗan guy mai ƙyan gaske,saimun kanta tayi ta zuba masa gajiyayyun idanunta masu kaifi,cike da ƙaunarsa ta nufi wajansa kafin ta ƙarasa wani baƙin mutum ya shiga tsakiyarsu tare da nufota tana jaa baya,kafin yakai ga inda take taji wata azaba a ƙaramin yatsanta sai kuma wani haske ya bayyana,wanda yay sanadiyar guduwar mutumin cikin farin ciki ta hangi wanda idanunta ke fatan gani ya ware mata hannayensa alamar tazu garesa da gudu ta isa garesa kafin ta ƙarasa an buga mata wani abu a kanta,cikin firgici ta farka daga nannauyen baccin daya ɗauketa,tun daga wannan ranar taga wannan ring ɗin hannunta wanda kullum cikin sheƙi yake tana sonsa kamar ranta shiyasa bata rabuwa da murzasa.
Yauma tunda ta farka take yawan faɗuwar gaba,lumshe sleepyn eyes ɗinta tayi wanda koda yaushe suke a rufe cikin nauyi da kasalan daya sameta ta ware jajayen laɓɓanta masu kauri tace"ya rabbi what wrog with me,i have a test by 10:30 kuma still ina gida"ta faɗin hakan tana taune cute lips ɗinta mai sheƙi,miƙewa tayi tare da ɗaukan teddy ɗinta ta rungome tana jin wani abu mai kama da kewa na ratsa zuciyarta,cikin zuciyarta tace"i luv you my hrt dream where are you?"ta faɗi lkcn da take tura yatsanta cikin ƙaramin bakinta ta shiga tsotsa kamar yarinyar,ta daɗe zaune kafin ta sunbaci teddy tace "my bby boo"tana faɗin hakan ta miƙe tare da shigewa cikin toilet ɗin dake cikin bedroom ɗinta,sosai toilet ɗin ya tsaru komai anyi masa ado da pech colour kamar yadda fenti bedroom ɗin ɗakin yake pech,a ɗan gurguje ta sakarwa kanta shower tana wanka tana rera waƙar cikin film Sam teri kasam domin shine fovarite movie ɗinta,soyayyar film ɗin ita tafi ƙayatar da ita,bayan ta kammala wanka ta zubawa kanta idanu ta cikin mirrow'n dake manne a toilet ɗin.
Turo baki tayi gaba tare da mamulan lips ɗinta cikin ranta tace "i hate this stupid brest ɗin,banso takura garesa"sosai take ƙyaƙƙyawa fara tas da ita,babu abunda yafi ɗaukan hankali a jikinta kamar fresh skin ɗinta,kana kallonta zaka san ita ɗin ruwa biyu ce,musamman yadda eyes ball ɗinta suke blue kamar wata baturiya,tana da dugun hanci wanda yay dai² ƙaramin bakinta,ga gashin idanunta zara² wanda suke ƙwance luff,gashin girarta kam kamar zasu haɗe sbd yawansu,baƙi siɗik suke sunyi ƙwance luff,sai gefen fuskarta wanda yake ɗauke da saje kamar namiji,ɗan ya tsuna face tayi hakan ya bawa beauty points ɗinta damar lumawa,cikin sauri ta tattare tulin gashin kanta bayan ta gama busar tashi ta ɗaure waje guda,daga wajan toilet ɗin taji ana faɗin.
"ZARINA! ZARINA!"
Tana ji ta kasa amsawa sbd sam magana bata dameta ba hasalima wahala take bata,saida taji kiran yay yawa sannan tace "I'm here Mom" jin amon muryarta a toilet yasa Mom faɗin "ok be past my luv"tana faɗin hakan ta fice a ɗakin domin ƙarasa shirya break fast.
a ɗan gurguje Zarina ta gama shiryawa cikin duguwar riga ta Abaya mai ɗauke da milk colour haɗi da maroon ɗin stone,beby lipstic ta shafa saman lips ɗinta kana ta ɗauki school bag ɗinta ta rataya,harta tafi ta dawo ta ɗauki teddy ɗinta ta rungome,sosai ta ƙarewa ɗakin ƙallo kamar me nazari sai kuma ta saki murmushi tace "i will come back soon"tana faɗin hakan ta fice ta nufi babban parlour'nsu.
Tana isa ta rumgome Mom tare da bata kiss a kumatu tace "mrng Mom"shafa kanta Mom tayi tace "mrng too my luv"
"ok bye Mom i luv you"da sauri Mom tace "No! No! Zarina come back u forged ur break fast,da sauri Zarina ta dawo ta sanya yam balls a bakinta kana ta kurɓi coffee taiwa Mom bye tare da rungometa sosai cikin sanyi tace "zanyi kewanki Mamana i luv you"cikin sanyi Mom tace "i luv too my luv Allah yay maki albarka take care" ta faɗi hakan tana yi mata kiss a tsakiyar forehead ɗinta,da sauri Zarina ta fice a parlour'n ta nufi hanyar fita daga cikin gidan,tana zuwan compund na gidan ta shiga cikin WCSV drever yaja suka fice daga gidan.
Sosai dreve'n ke gudu ganin sunyi late yana tsaka da gudu tayar motar tayi faci,tsaki yaja tare da faɗin"kaji tsiyar ƙarfan nasara"Zarina dake bayan mota tana danna syetem ɗinta tace "go and cheak nayi late da yawa bro"jinjina kai yay tare da faɗin "afuwa hajia ƙarama bari na ƙarasa wajan bakanike na ari taya saimun sauya amma wannan iskar cikinta ta sace"murmushi tayi masa tace"no problms amma na fara aiki as lawyer ta kanka zan soma"dariya yay mata yace "aga farceni Hajia ƙarama" leƙa fuskarsa tayi tace "Allah yasa mudace"ɗan waro idanu yay tare da faɗin "Hajia mudace dai aike kin riga da kin dace saidai fatan cikawa da imani,Allah yasa mudace idan mundace mu dafe"ya faɗa yana fita a motar ganin idanta biye masa zai cikata da magana yasa tayi shuru taci gaba da bincikenta a cikin System ɗinta.
Wajan sama da 10 minutes taja ɗan ƙaramin tsaki tare da ɗaga kanta,murmushi ta saki ganin wasu yara na ƙoƙarin tsallaka titi sun kasa,hakan yasa ta ɗauko teddynta tare da ɗiban chocolate masu yawa,ta buɗe motar ta isa ga yaran,tana ƙarasawa tace "hi friends can i help you?"gaba ɗaya suka haɗa baki wajan faɗin “YES ANTY” hannayensu ta riƙe cikin tsutuwa ta tsallakar dasu makeken titin kana ta raba masu chocolate sannan ta juya ta nufin tsallaka titi,watan baƙar mota ƙirar Ferrari tayi parking gabanta,saurin ja baya tayi tare da sanya yatsanta cikin baki,ana haka ta hangi drever ɗinta,cikin sauri ta fara ɗaga masa hannu tare da buɗe baki zata kira sunansa taji anyi sama da ita tare da nufar mota da ita baki ta buɗe zata saki ihu akai saurin danna mata handkerchief a baki.
_*Dan hasken Annabi da kur'ani idan kin karanta kiyi share ɗinsa zuwa wani grp ɗin kana kiyi comments dan darajar Allah👏🏻🙌🏻*_
Share
Comments
Vote
THE NEW EMIR
_Wattpad *Nimcyluv*_
*_@Telegram_*
https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ
7-8
Jikinta ne ya saki bayan sun sanya mata handkerchief a baki wanda yake ɗauke da powder mai gusar da hankali,gaba ɗaya idanun Zarina ya lumshe jikinta saki yaza mana bata san inda hankalinta yake ba,sabida ƙarfin powder da akai using da ita a kan handkerchief ɗin,cikin motar ya turata tare da shimfiɗeta a side ɗin baya,shi kuma ya koma side ɗin gaba,ɗan juyawa yay tare da zuba masa idanunsa yana kallon yadda ta rungome teddy tare da tura yatsanta cikin baki,murmushin gefen baki yay domin nan take wani abu ya caki zuciyarsa,juyawa ya kalli drever yace "let's go" da gudu drever yaja motar suka bar kan titin.
Ihu Dreve'n Zarina ya saka domin kan idanunsa suka sanyata mota,tsoran ransa yake shiyasa bai ƙarasa ba,domin babban titi ne mutane basu fiya zama wajan ba,cikin kuka ya faɗa mota tare da janta da gudu ya mara masu baya,yana dreving yana kuka tare da faɗin "Hajai ƙarama ubangiji ya kareki daga sharrin mutannan,Yarinya mai halin manya kenan😭idan na rasaki ina zan samu mai bani na kashewa😂"
Sosai dreve'n Zarina ke gudu tsakiyar makeken titin amma kafin wani abu tuni motar ƴan kidnapped ɗin sunyi masa nisa,haka yayta bulayi babusu babu labarinsu,sabida tsoron abinda zai faɗawa Hajia Sultanerh yasa ya kasa zuwa gida sai gefen titi daya nema ya zauna yaci gaba da rusar kukansa.
Basu tsaya ko'ina ba sai filitin tashi da saukar jirki dake garin Kogi,suna isa jet ɗinsu na sauka,gaba ɗaya suka shiga ciki babu wasting time pilto ya tada jet suka lula saman gaji mare.
Fargaba gaba ɗaya ya cika Mom ganin lkcn da Zarina ke dawowa harya gota,cikin tsoron data sami kanta ta danna number wayarta,tana ji tana ringing but amma babu picking cikin muryar kuka Mom ta shiga faɗin "why Zarina am so scared pls come back"da sauri kuma ta danna number wayar drever'n cikin sa'a ya shiga ana picking tace "where is my luv,where is she!?"ta ƙare maganar cikin ɗaga murya tamkar yana gabanta,shuru tayi tana sauraran abinda yake faɗa kafin ta ƙwala ƙara tace "What Zarina missing but how, no you're lie