THE NEW EMIR Complete Na Na'ima Suleiman (Sarauta).txt

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Romance

Chapter   18 / 38

51K to 54K   out of 111.1K words

irin nasu na manya masu sanin me suke,nisawa yay yace.

"ka sani mana,soyayyane ya ruɗamin tunanin yaro,tun yaushane nake cewa kasanar da ita?nasan halinka idan ka nuna kana son Abu baka yi masa ta sauƙi,kana sonsa da dukkan zuciyarka,lafiyarka,dukiyarka,iliminka,kana iya sallama komai a kasan,gashi yarinya ƙarama nasn zautar da tunaninka kamar ba soldier ba"ya ƙare maganar yana dry.

Ƙwaɓe fuska Saifu yay tare faɗin.

"Abbu..!!"

Shafa kansa Abbu yay yana danne dryar dake ransa yace.

"karka damu baby,ƙuruciyar ke damunsa amma as soon as tasan abinda yake mata ciwo a zuciya zata gane Allah ɗaya ne,yanzu dai yaya Mai babban ɗaki daka daman da zancenta kullum?"

Shuru Saifu yay masa ba tare daya tanka saba,sosai ya kejin nutsuwa na saukar masa.
Damuwarsa n raguwa fiye da da.
Shima Abbun shuru yay masa domin ya fahimci ya gaji da magana,shi hakanma yaga ƙoƙarinsa domin yafi kowa sanin waye Saifu da kuma tarin miskilancinsa.
Hannu yasa zai zareshi daga jikinsa,Saifu yay saurin ƙanƙameshi tare da girgiza kansa murya can ƙasa yace.

"No! Abbu barni pls"

Jinjina kai Abbu yay ba tare da yace komai ba,babu jimawa yaji saukar numfashinsa alamun bacci yay gaba dashi,a hankali ya zareshi daga jikinsa tare cire masa rigar jikinsa da sojoji,murmushi ya saki kana ya sunkuya ya sumbaci ƙoshinsa.
Remote ya ɗauka tare da ƙaro gudun Ac'n.
Duvet ya ɗauka ya lulluɓesa kana shima ya ƙwanta bisa ƙasan ƙujerar saman carpet a haka bacci ya ɗaukesa cike da soyayyar ɗan nasa.

Ƙarfe uku dai² ya soma buɗe gajiyayyun idanunsa wanda suke cike da bacci,cikin gajiya da kasala ya ware laɓɓansa tare da faɗin.
"ALLAHAMDULILLAHIL LAAZI AHYAANA BAA'ADAMA AMATAANA WAA'ILAIHIL NUSHUUR"
Sakkowa yay daga duguwar sofar tare dayin miƙa yay salati wa Annabi.
Ɗagukunan dake jere a parlour yaɓi ɗaya bayan ɗaya.
Daga nan yaga ɗakin da aka kai masa kayansa,shiga yay tare da nufar wata ƙofa,tunaninsa ya bashi dai² domin bathroom ne.
Kayansa ya cire ya saƙale saman hanger kana ya haɗa ruwan zafi cikin jakuzie.
Sosai ruwan yay masa daɗi yana jin yadda yake ratsa jikinsa.
Tunawa da ita da yay ya sanya mararsa ta halba tare da ɗan miƙewa kaɗan.
Idanu ya zuba mata yana kallon yadda take huci ita ɗaya,shi abin har mamaki yake basa bai tana tsintar kansa cikin wannan halin ba sai akanta.
Cikin saɓon yanayin daya samu kansa aciki yasa hannu ya ɗura bisa mararsa wacce ya kejin tana dripping.
Ƙasa yay da ita yana jin yadda take kokawa da hannunsa tana son yin sama,murmushi yay kaɗan wanda ya fidda zallan ƙyansa da ƙwarjininsa.
Hakan da take ya tabbatar masa shi cikakken me lafiya ne.
Tunanin mace kaɗai ya sanyashi yin hakan inaga ace ya kasance da ita,uhm sorry for her yana jin tausayin dukkan wacce zata shigo hannunsa.
Da ƙarfi ya dannata tsakakin laps ɗinsa kana ya haɗe cinyoyinsa wace guda.
Ya mutsa fuska yay jin yadda take huci ita ɗaya.
Saida ruwan ya gama ratsa jikinsa sosai kana ya miƙe daga cikin jakuzzie'n.
Wajan shower ya nufa ya sakarwa kansa yana jin yadda tsigar jikinsa ta mimmiƙe hakan ya bawa fatar jikinsa shigar masa da wani sahihin sanyi cikinta.
A kasalance ya gama wankan tare dayin brush ya ɗaura al'wala.
Yana fitowa yaje wajan kayansa ya sanya wata farar jallabiya mai sulɓi da kuma gajeran hannu hakan ya bawa murɗaɗɗan hannunsa damar bai yana a waje.
Yana jin kansa na ɗigar ruwa ya share cump ya ɗauka ya taje sajen fuskarsa tare ma tsagaicin gemunsa yay ƙwance lib lib abin sha'awa.
Wani sanyayyen parfume ya ɗauka tare da fesawa a jikinsa kana ya ɗauki laddauma ya shimfiɗa ya tadda salla raka'a biyu.
Cikin sujjadarsa ta ƙarshe ya shigar da buƙatarsa ta neman zaɓin Allah kamar haka.

"اللهم إني أ ستخيرك بعلمك،وأستقدرك بقدرتك،وأسأالك من فضلك العظيم ،فإنك تقدر ولا أقدر،و تعلم ولا أعلم،وأنت علام الغيوب ،اللهم إن كنت تعلم أن هذا آلامر (Allah ka mallakamin Zarina matsayin mata)خير لي في ديني ومعاشي وعا قبة أمري،عا جله فا قدره لي و يسره لي ثم بارك لي فيه، وإن كانت تعلم أن هذا آلامر شر لي في ديني و معاشي وعا قبة أمري،فاصر فه واصر فني عنه واقدرلي الخير حيث كان ثم أرضني به.

(YA ALLAH INA NEMAN ZAƁINKA DOMIN ILIMINKA,KUMA INA NEMAN KA BA NI IKO,KUMA INA ROƘONKA DAGA FALALARIKA MAI GIRMA,DOMIN KAI NE MAI IKO NI KUMA BA NI DA IKO.KUMA KAI NE MASANI,NI KUWA BAN SANI BA,KUMA KAI NE MASANIN ABUBUWA FAKE.YA ALLAH IDAN KA SAN WANNAN AL'AMARIN (NA MALLAKAMIN ZARINA MATSAYIN MATA) ALHERI NE GARE NI A CIKIN ADDININA,DA RAYUWATA,DA KUMA ƘARSHEN AL'AMARINA-A WATA RAYUWAR,DA MAGAGGAUCIN AL'AMARINA DA MAJINKIRCINSA-KA ƘADDARA MINI SHI,KUMA KA SAUƘAƘE MINI SHI,SANNAN KA ALBARKANCE NI A CIKIN ADDININA,DA RAYUWATA,DA ƘARSHEN AL-AMARINA-A WATA RIWAYAR,DA MAGAGGAUCIN AL-AMARINA DA MAJINKIRCINSA-KA KAWAR DASHI DAGA GARE NI,KUMA KA KAWAR DANI DAGA GARE SHI,KUMA KA ƘADDARA MINI ALHERI, A DUƘ INDA YAKE KUMA KA SANYA NI IN YARDA DA SHI).

Ya ƙare addu'ar ISTIHARAR idanunsa na fidda ƙwallar tausayin kansa,bai taɓa jin son wani abu ya shigesa farat ɗaya irinta ba,sosai ya kesonta da dukkan zuciyar.
Bayan ya gama addu'ar ya ɗago da kansa tare da ƙara yiwa Allah kirari yana kammalawa ya fara tilawan alkur'ani mai girma da ɗaukaka,na yaji zuciyansa nayi masa sanyi wata nutsuwa na saukar masa,ƙarfi da hikimar alkur'ani kenan maganin duk wasu masifun duniya.
Agogon dake saƙale a tsintsiyar hannunsa ya duba yaga har wajan huɗu da wani abu.
Miƙewa yay tare da naɗe laddumar ya ajjiyeta a gefe,kana ya ɗauki alkur'anin ya ajjiye a muhallinsa.
Cikin nutsuwa da kuzari haɗi izza da nuna shiɗin namijine ya soma tafiya yana mai lumshe idanunsa tare da fesar da iska ta cikin bakin,duk yadda yake da damuwa a zuciya a wannan karon idan ka ganshi baza ka taɓa cewa yasan wata aba wai ita damuwa da ƙuncin zuciya ba.
Sosai haiba da hasken addini suka wanzu cikin ƙyaƙƙyawar fuskarsa.
Ƙwarjininsa ya ƙaro fiye da ko yaushe.
A parlour ya samu Abbunsa zaune shida wani magidancin mutum suna shira ƙasa².
Gabansu shaƙe da kayan sahur domin ɗaukan azumi na biyar acikin azumin 29/30 da za'ai bisa tsarin irin na addini,wanda yake ɗauke bisa calender musulunci.
Mutumin dake gaban Abbunsa ya zubawa idanu,ganin yana shirin ɗago kansa ya sanya yay saurin janye idanunsa daga garesa.
Bakinsa ɗauke da sallah
Ya shiga cikin parlon.
Murmushi fal fuskar Alhji Bilyam ganin ɗan masa kuma gudan jininsa ya fito cikin ƙoshin lafiya.
A hankali ya ƙarasu tare da zama bisa carpert ɗin kana ya saci kallon mutmin da Abbunsa ya kira da Alhji ABDALLAH.
Cikin murya mai sanyi da kuma daɗi wacce nutsuwa ta gama cikata yace.
"Barkanku da Asuba"
A tare suka amsa masa da
"barkai dai"
Kafin su ƙara magana ya ɗauki gorar ruwa mai sanyi ya ɓalle murfinta ya manna bakin gorar bisa laɓɓansa.
Sanyin daya ratsa cikin maƙoshinsa ne ya sashi ajjiyar zuciya mai ɗan ƙarfi.
Abbune ya matsu masa da kayan sahur ɗin tare da faɗin.
"oyyya lkc na ƙurewa"
Ya mutsa fuska yay tare da kallon Abbun nasa cikin muryar sangarta da kuma shagwaɓa yace.

"Abbu.."
Murmushi Abbu yay daman yasan za'a rina.
Plate ɗin da aka soyayya cips wanda yaji zallar ƙwai ya ɗauko kana ya sanya yatsunsa ya ɗauko tare da faɗin.
"haa to ko buɗe bakinma sai nayi maka?"
Girgiza ka Saifu yay cike da jin daɗi ya buɗe bakinsa Abbu ya saka masa cips ɗin cikin bakinsa.
A hankali ya lumshe idanunsa tare da soma tauna cips ɗin a hankali.
Alhji Abdallah kam tsayawa idanu yake binsu dashi cike da birgewa.
Runtsa idanunsa yay sabida mikin dake neman dawo masa ɗanye cikin ransa.
Haka Abbu yayta bawa Saifu cips ɗin yana ci.
Kai ya ɗauke lkc'n daya miƙo masa fried indomie.
Bayar da ita yay kana ya ɗauki dabino mai ƙyau guda baƙwai ya fara sanya masa cikin bakinsa.
Lumshe idanu yay tare da ɗura kansa saman cinyar Abbun sabida daɗi da garɗin dabinon daya gama ratsa kunansa.
Bayan gama ne ya ƙara bashi ruwa mai sanyi yana sha ana kiran Assalatu.
Hannu yasa ya ɗan gemun dake ƙwance saman haɓarsa cikin ƙasa da murya yace.
"Allahamdulillah"
Miƙewa sukai gaba ɗaya suka jera tare da nufar masallacin dage wajan gidan.
Saifu yana tsakiyarsu yayinda su koma suke gefe da gefensa.
Suna tafe suna magana akan shawarar da suka yanke kafin tafiyar Alhji Bilyamin Umara.
Bayan an idar da sallar asuba suka zauna domin yin lazimi sai wajan baƙwai na safe suka baro masallacin kowa ya shige part ɗin.
Abbu harya ƙwanta saman makeken gadon dake ɗakin yaji an turo ƙofar ɗakin.
Buɗe idanunsa yay ganin Saifu tsaye bakin ƙofa ya sashi sakin murmushi.
Hannu ya miƙa masa alamar "yazu"
A hankali Saifu ya ƙarasa jikin bed ɗin tare da ƙwanciya ya shige cikin duvet ɗin da Abbunsa ya lulluɓa.
Rumgomesa Abbu yay tare da shafa kansa yace.
"oyyya bacci"
Kai ya ɗagawa Abbu kana ya ƙara shigewa cikinsa lkc guda bacci yay gaba dasu.

Washe gari
Misalin biyar da rabi Saifu ya farka daga baccin daya ɗaukesa bayan yayi sallar la'asar.
Bakinsa ɗauke da addu'a ya sauko daga kan bed ɗin,yana miƙewa ya nufi toilet tare da cire boxer'n dake jikinsa ya wanke tas kana ya ɗan zauna akan toilet domin rage cikinsa,bayan ya kammala ne ya ƙarasa wajan shower ya sakarwa kansa ruwa.
Yana gamawa yay brush kana ya ƙara ɗaura wata sabuwar al'wala.
Towel ya ɗauka tare da ɗaurawa bisa waist ɗinsa.
Jikinsa na ɗigar da ruwa ya fito daga toilet ɗin,a gaban dressing mirrow ya zauna.
Wani lotion ya ɗauka mai ƙamshi da kuma sauƙin zafi a fata,ya fara shafawa jikinsa,yana gamawa ya fesa wani sihirtaccen parfume Ohudmood mai daɗin ƙamshi da kuma sanya zuciya sanyi.
Wajan wardrupe ya ƙarasa inda jiya ya ajjiye kayansa ciki.
Wani long blue crzy jeans ya sanya tare da wata ash ɗin t.shirt wacce akai mata rubutu da manyan baƙi aka rubuta.
“HAPPINESS”
Sanya t.shirt ɗin yay kana ya taje ƙwantaccciyar sumar kansa wace tayi ƙwance har wuyansa sai ƙyalli yake.
Lumshe idanunsa yay tare da taune jajayen laɓɓansa.
Wayarsa dake yashe saman bed ce ta soma ƙara alamar kira ya shigo.
Wayar ya ɗauka tare da katse kiran sabida ganin number Abbunsa ce.
Da ɗan sauri ya cilla wayan cikin aljihu kana ya sanya half shoe na maza yay waje.
A tsaye yaga Abbun nasa shida mutumin jiya Alhji Abdallah.
Kallonsu kawai yay tare da kawar da kansa gefe yana mamakin yawan maganar da suke wacce bata ƙarewa.
Alhji Abdallah ne ya kalli Saifu tare da faɗin.
"Captain muje part ɗina a can yau zakai buɗe baki"jinjina kai kawai yay kana ya mara masu baya.
A nutse suke tafiya yana binsu a baya har suka iya wani babban parlour da sallama suka shiga cikin direct wajan danning area suka nufa inda suka hangi mutane zaune.
Suna zuwa kowa yaja kujera ya zauna wajan ya ƙarewa kallo kana ya yaja kujera ya zauna tare dayin ƙasa da kansa ya soma latsa wayars.
Alhaji Abdallah shine ya kalli Sultaner yace.
"Mom Za..."sai kuma ya shiru tare da ƙara cewa "Wannan Saifudeen kenan ɗan *UNCLE NE* Captain wannan itace matana ga kuma mahaifiyata Mamu"sai a lokacin ya ɗaga kai ya kalli Mom wacce take farcing ɗinsa,kafeta yay da idanu haka nan ya samu kanta da ƙara ganin fuskarta.
Ganin ya kasa gane abinda yake son gani ya ɗauke kansa tare da saukesu kan Mamu cikin sassayyar murya yace.
"barkanku da yammaci ya azumi fa?"
Mamu ce tai murmushi tare ta shafa kansa cikin jin daɗi tace.
"Allahamdulillah ya naka"kai kawai ya jinjina mata suna cikin haka aka ƙwala kiran salla.
Cikin nutsuwa suka fara buɗe baki tare dacin Ƙosai da Kunu wanda yaji kayan ƙamshi,sai haɗin lemon Abarba mai sanyi.
Saifu dabino kawai ya sanyawa bakinsa tare da shan ruwa mai sanyi.
Gaba ɗaya suka miƙe tsaye tare da nufar masallaci.
Har sunje ƙofa Saifu ya tsaya tare da kallon wajan danning area ɗin yace.
"Ayya Mamu lkc fa"yana faɗin hakan yabi bayansu Abbunsu da ɗan sauri suka nufi masallaci.
Bayan sunyi salla sun dawo sun ɗanci abinci Saifu ya shige bedroom ɗinsa yabar su Abbu suna magana.
Yana shiga ya faɗa toilet ya sakarwa kansa shower.
Bayan ya fito ya sanya three gauter ya zauna bisa wata haɗaɗdiyar kujera tare da ɗaukan system ɗinsa ya fara dannawa.
Wajan 10minutes Abbu ya shigo hannunsa ɗauke da tablet da glass cup yana zuwa ya janye system ɗin tare da sanyawa Saifu maganin cikin bakinsa ya kafa masa glass cup ɗin.
Runtsa idanunsa yay sabida ɗacin maganin daya sauka saman halshensa.
Ƙwaɓe fuska yay tare da kallon Abbu yace.
"Abbu am tried magani zaimin illa haka nan fa"
Shafa kansa Abbu yay tare da faɗin.
"am sorry sweetheart haka ƙaddararka yake wata rana sai labari,na rasa yaya zan maka Saifudeen ace mutum shekara 35 amma ka kasa gane matsalarka ka nemi matan aure halan sai ciwon yaci ƙarfinka tukun?"
Turo baki yay tare da miƙewa ya faɗa jikin Abbun ya rungomesa yace.
"am so sorry Abbu"
Hannunsa yaja ya ƙwantar dashi bisa bed kana yaja masa duvet tare da ƙaro gudun ac'n,sunkuyawa yay wajan fuskarsa tare da faɗin.
"am sorry mah luv kaine haskena kuma kaine burina dake nake taƙama,banson takuraka Allah yay maka Albarka ya baka wacce zata kula da kai ta ɗebe maka damuwar da kake tare ita"sumbatar ƙoshinsa yay kana ya fice a ɗakin.
Shuru Saifu yay yana mai jin tausayin Mahaifin nasa a haka bacci ya ɗaukesa.

_Masarautar bilhas_
Ƙwance tashi babu wahala wajan Ubangiji da kuma dukkan wanda yake raye a doran ƙasa.
Cikin ikon Allah da hukuncinsa yau ankai azumi na ashirin cif.
A kuma yau kuma aka fara sallar TAHAJJI bisa al'ada kuma wasu suke tashe da kuma kiɗan gwauro.
Zaune take bisa duguwar kujera lkc zuwa lkc ta kan kuke ƙwallar dake fita ta cikin idanunta.
Sosai take jin wani abu mai kama da kewa a zahiri kuma bata san kewan mene ba.
Ko dan Lil prince yaje Dubai ne?
Shine tambayar da taiwa zuciyarta.
Hannu tasa ta ƙara goge hawayen dake sauka cikin idanunta zuwa kan fuskarta.
"uhmm wanda yace zai haɗiyi gatari ai saika sakar masa ƙota,Kulsum maza ɗauki kayan can kikai a ɗinka maku kinga Salla ya kusa,da lace da atamfar da kuma shaddar na wancan sakalyarne,sauran kuma naki"
Cikin girmamawa Kulsum ta ƙwashi kayan kana ta fice.
Ita dai Zarina na jinsu tai masu shuru sabida tasan babu wanda zai iya sanin abinda yake damunta bare kuma ya fahimceta.
Wayar Mai babban ɗaki dake saman senter table ce ta fara ringing.
Wajan kira na biyar kenan hakan tasa Zarina miƙewa a hankali tare da kallon Mai babban ɗaki ashe sallar lafila ta tayar.
A hankali ta fara tafiya zuwa wajan wayar.
Tana ɗauka kiran na tsinkewa.
Taɓe baki tayi tace.
"wannan koma waya aƙwai naci ɗan masifar tsiya"wani kiranne ya ƙara shigowa.
Number ta zubawa idanu.
"ɗauki mana"cewar Mai babban ɗaki.
A sanyaye tayi picking tare da mannata saman kunnanta cikin siriyar murya tace.
"Assalamu Alaika/ki"
Ajjiyar zuciya mai ƙarfi Saifu ya sauke,ƙara rungome pillow'n dake ƙirjinsa yay,yana jin wata nutsuwa na saukar masa.
Shuru yay tare da lumshe idanunsa yana sauraran yadda take ƙunƙoni ƙasa².
"idan ba'a da niyar magana a kashe wayar mana"
A karan farko bayan rabuwarsa da ita ya saki wani tattausan murmushi tare da fesa mata hucin bakinsa ta cikin wayar.
Saurin lumshe idanunta tayi sabida tsigar jikinta da taji yana tashi.
Mirginawa Saifu yay tare da sanya hannusa ya ɗora bisa mararsa cikin wata murya mai amo da kuma sauri kaɗan yace way...


😂sorry fa ashe kunata jirana nai posting ko,yasin nayi baƙine tun safe.

Sorry babu edited


_THE NEW EMIR IS FOR SALE CONTACT TO SUBSCRIBE 08119237616_
THE NEW EMIR



*47-48*


#PERIOD PAIN
Dedicated to all Women wacce take tsintar kanta cikin halin period pain like ZARINA

WANNAN PAGE ƊIN BONUS NE GA ƳAN AJIN TUBAR KALLA🤣Heroine where are you..? masarautar bilhas na kira an fara surƙulle....




"Wayyo zaki fasamin kunne"ya ƙare maganar yana ƙara sakar mata numfashinsa.
Zaro idanu tayi tare da saurin sanya hannu ta danne ƙirjinta sabida wani bugawa da ƙirjinta yay da ƙarfi.
Sam ko a mafarki ba tayi tunanin za taji muryarsa ba.
Balle cikin kunneta,lumshe idanu tayi tana sauraron yadda yake fidda numfashi a hankali.
Ƙara mirginawa ya ƙarayi yana ware idanunsa ya ɗagasu saman silin ɗin dake bedroom ɗin.
Jin tayi shuru taƙi magana ya sashin faɗin.
"who i am speaking with?"
Murguɗa baki tayi kana cikin tsiwa tace.
"ohuuu"
Zaro idanu yay cike da mamaki dan baiyi tunanin tana da tsiwa har haka ba,ɗan murmushi yay sabida gaba ɗayanta iya ƙirjinsa ta tsaya.
"Ammi salla take idan ta idda ka kirarta"
Ɗan tsaki yaja kaɗan mara sauti kana yace.
"uhmm ba ita na kira ba nima,na kira rayuwar Saifudeen ne kuma Thank God she pic my call"

"wace rayuwar raka?"
Ɗan runtsa idanunsa yay kaɗai yana jin yadda cikinsa ya fara yi masa ciwo,domin wajan wata huɗu kenan baiyi ba.
"tana nan wata ƙwailan yarinya"
Ƙwaɓe fuska tayi kamar zatai kuka sai kuma ta fara ƙoƙarin kashe wayar.
Cikin sauri yace.
"katinki ko nawa?wlh kika kashen waya sai halbeki da bindiga"
Saurin zare idanu tayi cike da fargaba,sai kuma ta murmuguɗa baki.
"laaaa nine kike murguɗawa baki,uhmm lallai wlh kin ɗauki bashi you don have to worry"

Ƙwaɓe fuska tayi kana tace.
"ni..ni yaushe nayi hakan"

Jinjina kai yay kana ya kiba kansa bisa kan pillow yace.

"RINAAAA.."

Yadda ya kira Rinaa tare da jan a ɗin ƙarshe ya sanya tsigar jikin miƙewa,cikin sanyin jiki tace.

"Na'am"
Taune lips ɗinsa yay kana ya ware manyan idanunsa yay cike da wani sabun shauƙi yace.

"mekike yanzu har haka?"
Jin motsi a bayanta ya sanya ta juya sauke numfashi tayi ganin Hadima Kaltume ce take riƙe da ita zuwa ɗakinta.
Shurun da ya jine ya sashi faɗin.
"uhmmm"
"bacci zanyii"
Taɓe baki yay kana yace.
"bacci bako wanka ohyaa maza jeki bedroom Allah yasa naji kin kashen waya"
Juya idanunta tayi cike da mamaki ta soma juya kanta tana ƙarewar parlour'n kallo.
"keee dilla ni Aljanine aka ce maki maza shigee"

Ba tare da tayi magana ba,ta shige cikin bedroom tana zuwa tace.
"gani bedroom"

"shiga bathroom 20minutes na baki kada ki manta da al'wala"

Turo baki gaba tayi tace
"to ai bana Salla"

Wani ƙawataccen murmushi yay domin har ransa yaji daɗin maganarta,a zahiri kuma yace.

"meysa"

Wata kunyace ta kamata domin bata san ta faɗin hakan ba,turo baki tayi tacem

"uhmmm uhmmm"

Kaiya langwaɓar gefe guda cikin can ƙasa da murya mai cike da zalla shauƙi haɗi da so da ƙauna yace.

"eyee ƴar ƙwailar ta girma saura kaɗan"

Da sauri ta ajjiye wayar bisa kan bed ta faɗa cikin bathroom,ruwan zafi ta haɗa tare da zoba turaren miski ta shiga cikin ruwa lumshe idanunta tayi sabida ruwan daɗin ruwan da taji.
Ƙare ware cinyoyinta tayi ruwan yaci gaba da ratsa cikin jikinta,haka ƙamshin turaren miskin yana bin jikinta.
Tana gabawa tayi tsarki da sabulun miskin kana tayi brush ta ɗaura al'wala.
Handrayer ta juna tare da busar da gashin kanta.
Cikin sauri ta fito ta nufi wardrope tana zuwa ta ɗauki wasu kayan bacci riga da wando masu kalan pech.
Gashin ta cure waje guda kana ta fesa turare mai daɗin ƙamshi.
Harta zauna ta tuna da wayar still kiran bai tsinke ba.
Tsaki taja

18 / 38