THE NEW EMIR Complete Na Na'ima Suleiman (Sarauta).txt

Author :  Na'ima Suleiman Sarauta Category :  Romance

Chapter   20 / 38

57K to 60K   out of 111.1K words

takurani Ammi"
Kai Mai babban ɗaki ta jinjina mata alamar "to"
Miƙewa tayi cikin nutsuwa hannunta bisa cikinta tana matsewa.
Flat shoe ɗin ta sanya bisa ƙafarta wacce taji jan lalle na salatif da Hadima kaltume tai mata.
Cikin nutsuwa ta fara tafiya zuwa waje tana yadda zuciyarta ta tsananta bugawa ga wani tsoro da far gaba daya kama cikata.
Sosai jikinta yake very weak.
A haka ta isa bakin ƙofar da zata fiddata waje.
Tana sanya kai zata fita shima yana sanya kai zai shigo,cikin rashi sani sukai karo da juna lumshe idanunta tayi sabida wani daddaɗan turare daya daki hancinta.
Ba tare data buɗe idanunta ba ta fara ƙoƙarin ficewa ta gefensa sabida gaba ɗaya ciwo cikin ya fara galabaitar da ita.
Ganin kamar bata cikin hayyacin tane ya sanshi sanya tattausan hannunsa ya kama nata tare da murzashi a hankali.
Cikin ƙasa da murya dai² kunanta yace.
"keee!!!"
Ya faɗa yana ɗan ɗaga muryarsa kaɗan.
Saukar muryarsa cikin kunnanta ya hadda bugawar zuciyarta da ƙarfi.
Dan bata jin zata manta wannan muryar a ko'ina.
A hankali ta fara buɗe idanunta saman ƙyaƙƙyawar fuskarsa.
Sanya yake cikin wani tissue ɗin boyal fari tas,ɗikin dogun wando da rigar ciki sai babbar riga,kansa sanya da light blue ɗin hula jaddara.
Kunnansa maƙale da farin bluetooth,hannunsa riƙe da casbawa da kuma key ɗin part ɗinsa daya amsa yanzu wajan Sarkin tsakar gida.
Wani masifaffan ƙyau yay mata zata iya cewa bata taɓa ganin baƙar mata mai sihirtaccen ƙyau irin nasa ba.
Fuskarsa ta ƙara haske da haiba da kuma annuri.
Haka sajen dake fuskarsa ya ƙara yawa fiye da ko yaushe.
Ammincin Allah su tabbata ga mamallakin wannan halittar.
Komai na jikinsa haske musulunci yake fiddawa chocolate skin ɗinta tamkar ta ƴan itofia.

Shima kallon yake a ƙwana goma sha taran da yay bai ganta ba sai yaga tamkar shekara goma yay.
Ta kara ƙyau fresh skin ɗinta ya ƙara fitowa haka faffaɗan wait ɗinta sun ƙara faɗi,haka kuma ƙirjinta shima ya ƙara cika tamkar zai fasa cikin riga ya fito.
Pech lips ɗinta ya zubawa idanu sabida yadda yaga sun jiƙe da silva sabida taunasu da take.

A hankali kuma numfashinta ya fara fisga ta soma fidda dashi da sauri,idanunta ya fara lumshewa.
A zaba da raɗaɗin ciwon cikin da take wanda period ya haddasa mata ya sanya tayi saurin kama damtsen hannunta.

Da ɗauri ya sanya key ɗin cikin aljihun babbar rigarka a hankali ya sanya hannu ya fara dokan kumatunta haɗi da faɗin.

"Rinaa....Rinaaa ke Rinaaa"

Ƙara ta saki lkc'n da cikinta yay wata kartawa mai ƙarfin hakan ya haddasa ɗaukewar numfashinta ta faɗa jikinsa babu numfashi.

Ɗan rolling ƙwayar fararen ƙwayar idanunsa yay hakan ya ƙarama fuskarsa ƙyau.
Ganin yadda jikinta ya saki baki ɗaya ne ya sanya shi ɗaukanta tsam ya mannata da ƙirjinta,jajayen laɓɓansa ya ɗura bisa kunnanta ya fara sakar mata wani zazzafan numfashi.
Murya mai cike da juriya jarumta izza yace.

"No! Pls open ur eyes pls babyluv"

Sai kuma yay saurin cire bakinsa tare da sanya shi cikin ƙaramin bakinsa lumshe idanunya yay cikin wani sabom mood daya samu kansa ya tura tongue ɗinsa cikin bakinta tare da kamo...



🖊️ALƘALAMI YAFI TAKOBI⚔️


Afuwan babu edited ina exam ne bear with me..

_THE NEW EMIR LITTAFIN KUƊI NE AKAN FARASHI MAI SAUƘIN GASKE ZAKA SAMESA AKAN KUƊI 200 KACAL,MASU BUƘATAR VIP SABIDA SAMUM PAID BOOK ƊINA ZASU BIYA 500 BABU YAWA, KADA KO MANTA DA SAMUN BOOK ƊINA DAZAI FITA BAYA RAMADAN YANA ƊAYA DAGA CIKIN FITTAU TAKEN LITTAFIN SHINE *UNCLE NE...!* AHHHA MASU BUƘATAR NEW EMIR ZASU TURO KUƊIN TA WANNAN ASUSUN 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK, SHAIDAR BIYA 08119237616 KADA KI SIYA IDAN KINSAN ZAKI FIDDAMIN DA BOOK WAJE_


*NIMCYLUV🤏🏼🔥*
THE NEW EMIR



*49-50*


END OF PART 1🌚




Tare da kamo tattausan tongue ɗinta,ya ɗan ja kana ɗan kana ya fara juye mata numfashin dake fita ta cikin bakinsa,a hankali ya zare bakinsa dake cikin nasa kana ya ɗaga idanunsa ya fara ƙarewa parlour'n kallo,ganin babu kowa ya sanya shi mannata a saman faffaɗan ƙirjinsa tare da ƙarasa shiga cikin ɗakin,ɗan juyawa yay ya kalli Mai babban ɗaki wacce take ta sakin murmushi lkc zuwa lkc.
Ba tare da yace komai ba ya nufi bedroom ɗin da yake tunanin na Zarina ne.
Yana shiga ya maida ƙofar ya rufe,a kan bed ya shimfiɗeta kana ya shige cikin bathroom ya haɗa ruwan zafi a bowl tare da ɗaukan wani beby towel ya sanya shi cikin bowl ɗin.
Yana gamawa ya fito hannunsa ɗauke da bowl ɗin,ajjiyeshi yay bisa bedside kana ya zare babbar rigarasa ya ajjiye itama bisa gefen bed ɗin.
Numfashi ya sauke tare da zuba mata gajiyayyun idanunsa wanda suke a lumshe.
Ganin bashi da wani sauran lkc daya rage masa ne ya sanya shi sauke wata ajjiyar zuciya.
Kan bed ɗin ya haye a hankali tare da sanya hannu ya jawota zuwa jikinsa,a hankali ya zare vail ɗin kanta nan take long dark hair ɗinta ya sauka zuwa bayanta tare da rufe mata gefen fuskarta.
Kanta ya ƙara ƙwantarwa bisa ƙirjinsa kana ya sanya hannu zuwa ƙasan duguwar rigarta ya fara sama da ita cike da nutsuwa.
Lumshe idanunsa yay lkc'n da santala-santalan fararan cinyoyinta da suka bai yana.
A hankali ya ƙara zama da rigar har saida ya ajjiyeta bisa ƙirjinta,hamdala yay sabida ganin ɗan ƙaramin three guater a jikinta,tattausan hannunsa ya ƙara sawa tare da ƙama robar three guater'n ya ɗan jashi kaɗan.
Mararta ya tsurawa idanu ganinta da yay fes babu gashi ko kaɗan sai ƙyalli take.
Runtsa idanu yay sabida hani abu dake fisgarsa cikin dauriya ya saka hannu cikin bowl ɗin tare da ɗauko towel ɗin daya naɗi ruwa'n zafi,ɗan matse ruwan yay kana ya sanya towel ɗin bisa mararta ya fara shafa mata tare da ɗan danna marar kaɗan-kaɗan,well hannunsa na saman ƙoshinta yana ɗan murzashi tare da ɗan bubbuga.
Saida yay mata sau uku sannan ta sauke ajjiyar zuciya mai ƙarfi,tare da cusa kanta bisa faffaɗan ƙirjinsa ta fara sakin numfashi sama².
Ƙara ɗauko towel ɗin yay tare da manna mata shi saman mararta,zafin ruwan zafin da taji ne ya sanyata saurin saka hannayenta saman waist ɗinsa tare da rungomesa sosai cikin muryar marasa lpa tace.

"ahhhha wayyyyyo bafiiii"

Ware manyan idanunsa yay wanda suke a lumshe tare da mannasu saman ƙyaƙƙyawar farar fuskarta wacce tayi jaa sabida kuka.
Sosai taji zafin ruwan sabida ratsa saman mararta da yay,jikinta ne ya saki gomi ya fara sauka saman fatarta,a hankali ta soma zare hannunta guda ɗaya tare da sanya ma biyin ƙaramin yatsarta wato “Binsar” cikin bakinta,da sauri ya zare yatsan tare da maidashi saman waist ɗinsa.
Ƙwaɓe fuska tayi tare da turo baki gaba ta fara ƙoƙarin sakin kuka,a nutse ya sanya mata ƙaramin yatsansa “Kinsar” cikin ƙaramin bakinta.
Ajjiyar zuciya ta sauke tare da lumshe idanunta cike da nutsuwa haɗi da sangarta da kuma zallar shagwaɓa ta fara tsotar yatsanta tamkar ta samu lollipop.
Runtsa idanunsa yay da ƙarfin sabida wani irin fitinanniyar tsotsa ta kema yatsanshi tamkar jaririn da uwa take bashi nono.
Yarrr zuuuu haka yaji tsigar jikinsa na tashi,wani sihirtaccen sanyi ya fara ratsa saman fatarsa,ɗan zaro idanu yay waje jin mararsa na halbawa da ƙarfin gaske tana wani irin zillo.
Murya a daƙoshe can ƙasan maƙoshi yace.

"ohhhyaaaa Rinaaaaa"

Kansa ya cusa cikin tulin sumar kanta ya fara shaƙar daddaɗan ƙamshi dake fita cikinsa,a nutse ya ɗora hannunsa saman mararta tare da ɗan cusa yatsunsa tare da danna mararta hakan da yay mata ya sanyata sakin wata ƙarar.
Ƙara cusa mata yatsansa yay cikin bakinta a haka yaci gaba da shafa mata marar tare matsata still fuskarsa na tsakiyar gashin kanta.
Cikin sauƙin data samu ta sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya a haka baccin wahala ya ɗauketa tana ƙwance jikinsa kuma still tana tsaotsar yatsanta.
A sanyaye ya janye daga jikinsa ya shimfiɗeta saman bed ɗin.
Hannunsa ya ɗauki remote ɗin dake bedsite ya ƙaro gudun a.c'n jiki a sanyaye ya miƙe tare da nufar toilet ya ajjiye bowl tare da saƙale shi a hanger.
Idanunsa a lumshe ya fito bedroom ɗin tare da ɗaukan babbar rigarsa ya nufi waje ba tare daya kalli ko inda take ba.
Sosai ya kejin marar ta ƙulle tare dayi masa nauyi a jikinsa,ga yadda kansa ke sara masa.
Yana fitowa babban parlour'n yaga babu kowa cikin kai tsaye ya nufi hanyar fita daga part ɗin.

Yana fita direct part ɗinsa ya huce,cikin nutsuwa ta ƙama haɗi da izza wacce ta ratsa jini da tsokar jikinsa,yake tafiya kowa masarautar kallonsa yake musamman kuyangu da barori sabida basu taɓa ganinsa cikin shigar manyan kaya irin wannan ba.
Haiba da ƙwarjinsa ne suka ƙara ƙaruwa fiye da ko wanne lokaci.
Ganin yadda kowa ke kallonsa ne ya shashi haɗe ransa tamau sam bai son kallo takurasa yake,a hankali ya motsa laɓɓansa tare da faɗin.

"mayuu"
Ya faɗin hakan yana pouting lips ɗinsa,yana haka ya ƙarasa part ɗinsa,yana zuwa ya sanya key ɗin tare da buɗe ƙofar bakinsa ɗauke da bisimillah ya shiga cikin part ɗin nasa,lumshe idanu yay yana jin wani sassanyan abu na ratsa jikinsa,yana nan yadda yake komai fess gwanin sha'awa,bedroom ya huce yana zuwa ya fara cire kayan jikinsa tare da ajjiyesu inda ake ajjiye datti'n kaya,daga shi sai boxer ya shige cikin toilet yana zuwa ya zauna bisa toilet domin rage cikinsa duk da ba wani abu mai nauyi yaci ba.
Bayan ya gama ne yazare boxer'n jikinsa tare da wankesa ya saƙale bisa hanger, shower ya sakarwa kansa sabida ciwon da cikinsa ya fara yana tsoran abinda zai faru nan gaba,sai yanzu yaji haushin rashin amsar maganin da yay,a ɗan gaggauce ya ƙarasa wankan kana ya sanya bathtube a jikinsa,jikinsa na ɗigar da ruwa ya fito daga bathroom ɗin,wayarsa dake bisa dressing mirrow ya ɗauka kana ya faɗa saman bed tare da ɗaukan pillow ya rungomesa.
Ɗan cije lips ɗinsa yay tare dayin dailing ɗin wata number ringing ɗin farko wanda aka kira ya ɗauka.

Daga can ɓarin Dr Imraan ya gyara zamansa tare dayin siririyar dariya yace.

"Captain Saifudeen fatan kayi sallah lafiya?"ya faɗa yana sakin murmushi kasan cewarsa mutum mai fara'a.
Ya mutsa fuska Saifu yay kana ya fesar da numfashi yace.
"Allahamdulillah,ciwon cikina keson tashi gashi nai nisa da gidan"

Dariyar shaƙiyanci Dr. Imraan yay cike da zulaya yace.
"bana da abinda zan maka,tunda kai baka jin magana ko,kasan meke damunka tun kafin ka kai wannan age ɗin,kuma kasan maganin matsalanka,Saifudeen kana wasa da lafiyanka idan kai baka buƙata what about ur dad? Kai kaɗai yake dashi dukkan burinsa akanka yake,baya magana ɗaya sai ambaci Yarona,Sweethreat,Dear,da sauransu,kana tunanin idan wani abu ya sameka zai iya jurewa?ummm kana sakaki fa abinda ya danƙare maka bisa mara gaf yake da afectined ƙwayoyin halittarka,wallahi Saifu....."

"ohhh shiiii pls ubana ne kai? Da zaka ishan da iyayinku na likitoci,koka fini sanin yadda zan kula da kai nane?uhmmm magani na tambayeka idan babu fine basai ka tsareni da zancan banza ba"

Saifudeen ya katse shi ta hanyar faɗin hakan,cike da ɓacin rai,murmushin takaici Dr Imraan yay kana yace.

"to ɗan zafin ran masifa akaina zaka sauke allurar taka,dukkan abinda zan maka kaima za....."

Kittt Saifu ya kashe wayar dan baya jin zai iya ƙarasa jin surutun da Dr Imraan ɗin yake masa,mirginawa gefe yay tare da haɗe lips ɗinsa yana sauraran yadda mararansa ke karanta masa.
Haka yayta juyi yana ambaton sunan Allah,a haka wani wahalallan bacci yay gaba dashii.

Wayar Dr Imraan yabi da kallo yana mamakin zafin zuciyar Saifu,sam bai damu da kansa ba,baya kula da lafiyarsa damuwar Saifu ta tattara ne wa al'ummar da yake karewa,bai san daɗin soyayyar uwa ba saita uba,shine komai na Saifu ,kula da lafiyarsa,cinsa,shansa,duk Abbu ke kula da hakan,lumshe idanunsa yay lokaci ɗaya idanunsa suka sauya kala.
Tausayin Saifu da kuma halin da yake ciki ya addabi zuciyarsa,har yanzu zafin ƙaddara ke ɗawai niya dashi da kuma zafin rashin mahai fiya.
Ajjiyar zuciya ya sauke ya fara dailing number Abbu taƙi shiga.

Dai-dai wannan lkc'n Abbu yana cikin airplane domin komawa Cameroon hakan tasa ya kashe dukkan wayoyinsa.


A can side ɗin Fulani kilishi ta gama shirinta tsam cike izza da taƙama take tafiya zuwa Tirakar mai Martaba bayan anyi mata iso,wannan tsarine na gidan sarauta matayen sarki basa zuwa Tirakar Mai martaba kai tsaye,dole sai anyi masu iso an basu dama.
Tana tafe kuyangunta suna take mata baya cike da tsantar mulki izza da kuma taƙama.
A hanya suka haɗu da Fulanin Sura ta fito daga part ɗin Mai babban ɗaki,tsayawa Fulanin Sura tayi fuskarta fal farin ciki tace.

"Yanzun nake tunanin zuwa sashinki sai gaki,fatan kinyi sallah lafiya Allah ya bamu ladan ibada"

"mtwss dan Allah bana son muna furci,dan naga alamar shine ya motsa tunda ki kaje part ɗin waccan nakashasshiyar,sabida kina baƙin cikin baki taɓa haihuwa ba,to wlh baƙin cikine zai kasheki domin nan da ƙwana goma Mai martaba zaiyi murabus kuma awashe gari Magaji zai maye gurbinsa dan haka ki fita sabgata"

Murmushin takaici Fulanin Sura tayi kamar ta shareta sai kuma ta tsaya tare da tafa hannu kaɗan,cike da taƙama yace.
"Bana baƙin cikin da Prince Najeeb ya zama sarki a wannan masarautar ta bilhas,Prince Najeeb jinin Mai martaba ne ko inaso ko banasu tabbas idan Allah ya nufa dole ne ya zama tsarkin wannan babbar masarauta,amma kisan abu guda shikansa muƙami masifane domin zaki amsa tambayoyin yadda ka gudanar da kalar naka mulkin ranar lahira,babban takaicin ke murna kike ni kuma tausaya masa nake sabida akan idanunki kuma akan idanun kowa na wannan duniyar za'azo dashi ɗaure da anƙwa ranar da baka isa ka kare kanka ba,sai dai aikinka ya ceceka,dan haka ki ƙwantar da hankali ina taya Prince Najeeb murnar samun kujerar marautar bilhas"

Tana faɗin tayi gaba abinta kuyangunta na zabga mata kirari,kai tsaye part ɗinta ta nufa tana zuwa tace.

"Na sallami kowa domin yau ranar hutuce kuje kuma kuyi sallah cikin farin ciki da ƙwanciyar hankali"

Sosai sukai mata godiya,cike da murna Hadima batul wacce ta dawo sashin Fulanin Sura da aiki,ta nufi ɓangaren Fulani Kilishi domin bata ƙyaƙƙyawan labari a kan Zarina.

Da idanu Fulani kilishi tabi bayan Fulanin Sura,zuciyarta fal baƙin ciki amma ta tanadi irin makircin da zatai mata.
Ƙwafa tayi kana taci gaba da tafiya cike da taƙama harta isa tirakar Mai martaba.


A nan bakin ƙofa ta tsaida kuyangunta kana ta sanya kanta cikin tirakarsa.
Shuru ɗanma dai-dai cin parlour'n yay wanda aka narka masa dukiya mai yawan gaske.
Waje ta nema gefen cosin ɗin da yake zama ta zauna,bata jima da zama ba ya fito daga cikin bedroom ɗinsa sanya da wani haɗaɗɗan yadi mai ƙyan gaske wanda akai masa ɗinkin sarakuna,zama yay bisa tattausan cosin ɗin kana ya ɗan kishin giɗe gefe guda,kallo guda yay mata ya ɗauke kana ya saki murmushi cikin tsantsar mulkin da yaci ƙarfinsa yace.

"Fulanin Sura ce yau ta kawo mana ziyara,yanzun ƙanwarki tazu ta huce ai"

Taɓe baki tayi kafin ta muskuta kaɗan tace.

"barka da shan ruwa basai nayi maka ya ibada ba tunda bayi kayi ba,yaya aikin naka fatan komai yana tafiya dai² babu matsala ko?"ta ƙarasa maganar tana ɗan riƙe hannunsa.

Murmushi ya saki kana yaja numfashi tare da zuba mata idanunsa masu kaifin gaske,wanda suke rikita al'umma,kullum sauya kama yake ƙwarjininsa na ƙara fitowa sabida naman Mahauniya daya keci.
Tattausan murmushi ya saki kana ya murza hannunta dake cikin nashi yace.

"muna da labarin captain ya dawo,amma ya manta ya tafi yabarmin miki a zuciya wannan kullum cikin jin ɗacin maganar nake,amma lkcn ɗaukan fansa yayi a gobe zan nuna masa ƙarfin mulkina,a gobe zai san wanene Sarki Khalid bilhas,ko yatsa ban yarda a nunamin ba,balle baƙar magana"
Ya ƙare maganar cikin ɓacin rai yana jin kamar yanzu ne abin ke faruwa.
Jinjina kai Kilishi tayi cikin jin daɗin maganar Mai martaba,ƙara shigewa jikinsa tayi cikin sigar jan hankali tace.

"Naji daɗin wannan batun ban taɓa ganin yaron ba,amma daga jinsa aƙwai jinkai,shiba ɗan kowa ba yana talakan gari yace zaija da masu mulki,ko Magaji daka haifa bai taɓa faɗi na faɗa da kai ba sai shi"

Hannunsa ya sanya bisa ƙirjinta duk da babu uban komai dake cikin ƙirjin,gaba ɗaya ƙirjin ya zube sunbi fata sun ƙwanta abinsu tamƙar ƙwaganin da aka sanya cikin kalanzir.
Amma hakan bai hana yaji wani a zababban feelings dake ratsa cikin jikin ba.
Numfashi ya sauke lkc'n da yaji ta sanya hannunsa bisa mararsa tana ɗan juyawa a hankali tare da shafata.
Murya can ƙasa yace.

"gobe magaji zai dawo shida wata sabuwar kuyangarsa daya siya,sannan a gobe za'ai hawan dawakai naci gidan a babban filin masarautar bilhas,a nan zan haɗa Magaji da Saifudeen yawan doki wanda baici ba za'a kullesa a ɗakin duhu na tsahun wata huɗu da ƙwana huɗu,bayan ya fito kuma a naɗa Magaji a matsayin Sarkin masarautar bilhas"

Ya ƙare maganar yana jijjiga kansa tare da matse cinyoyinsa,sosai abinda Kilishin take masa yake dagula masa lissafi,da sauri ya rungometa sabida wata iriyar matsa da taiwa mararsa.
Cikin sakin numfashi tace.

"Wow tsari mai ƙyau,indai mugunta ce a sallama maka,kasan shiɗin Saifudeen bai iya hawan doki ba,sabida ba ɗabi'arsa bace shiyasa ka nemo hanyar da zaka rama abinda zakai masa ta cikin sauƙin,uhmm can wait to see this day,yaya maganar auren Magaji?"

Shuru yay mata kana ya ware cinyoyinsa ya soma fidda numfashi,cikin dauriya yace.

"zan duba masa wata yarinyar dazan bashi,a ranar da akai auren washe gari sai ayi bikin naɗin sarauta,ni kin tunamin da ajjiyata ta Lambu an jima zan bincika kisan sai dasu za'a samu damar ɗura Magaji a kan kujerar mulki"

Jinjina kai tayi cike da ƙamsuwa can cikin zuciyarta kuma ta gama shirya yadda za'a ɗaurawa Magaji aure shida Kuyanga Zarina.
A haka suka gabatar da tarayyar aure cikin tsakiyar parlour,babu bisimillah bare addu'ar neman zuri'a ta gari.

Bayan sun gama komai ta miƙe jiki babu ƙwari tayi waje inda tabar kuyangunta,shima miƙewa yay ya nufi cikin bathroom ɗinsa domin yin wanka.

Tana fitowa Hadima batul na zuwa,a kiɗime ta fara gaya mata yadda ta samu Zarina da kuma ƙyan da tayi da kuma sabbin shigar da tayi.
Murmushi kawai Kilishi tayi sabida tasan plan ɗin data shirya.
Gaba tayi suka bita a baya suna kirari wanda yake tsuma jikinta da kuma fasa mata kai.


Ƙwanciya Fulanin Sura tayi saman bed ɗinta,a hankali ta juya tare da buɗe iɗanunta,sam ta kana baccin da take buradi da kuma fatan ya ɗauketa kota samu sauƙin abinda ta keji a cikin zuciyar da kuma gangar jikinta.
Rabon da Mai martaba ya ƙwanta da ita matsayin matar aure harta manta,tun tana lissafa ƙwanaki ta dawo watanni ga kuma shekaru.
Kullum cikin kewa da buƙatar mijinta take Allah ya sani ta gaji haƙurinta yake ƙarshe tana buƙatar mijinta domin ya sauke haƙƙinta dake kansa.
Amma tasan baza ta taɓa samuma

20 / 38