Author : Na'ima Suleiman Sarauta Category : Romance
ba ko kuma sinadarin jikinsa ya saki,san zuciyarsa da neman duniyarsa ya rufe masa idanu yayinda ya manta cewa ita ɗin budurwace bawai wacce ta nuna a harkarfa,yadda yake sakin jikin yana shige jikinta tare da sunbatu yana sakin magana kaɗai zaisa ka tabbatar ba ƙaramar shigarta yake ba,ya saki dukkan wani ƙarfinsa kuzarinsa lafiyarsa a kanta,zafi da raɗaɗin da ratsa jikinta haɗi da lungu da saƙo na sassan jikinta ya sata fice cikin hayyacinta,banda ƙiran sunan Allah babu abinda take,wata azaba ta musamman wacce bata taɓa jinta ba tunda tazu duniya ta keji tana ratsa ƙasanta,gaba ɗaya jikinta rawa yake yadda take fidda numfashi a galabaice zaisa kasan cewa ba ƙaramin nauyi ya sakar mata ba,gaba ɗaya jiniyoyin kanta sun tashi sunyi ruɗu² banda ambaliyar ruwan hawaye babu abinda ke fita a idanunta,a duk lokacin da zai shiga jikinta tana jine kamar ana suka mata wani mashi a ƙasance,ga wasu manyan dodanni da idanunta suke gane mata,sunyi masu ƙawanya sai zubawa Mai martaba wani jan abu suke saman kansa,wasu manyan tsutso na tashi sama suna reto kana su koma saman sumar kansa,dalilin hakan yasa ta ƙara rikicewa tsoro da fargaba suka ƙara saukar manta,iya rayuwarta bata taɓa ganin tashin hankali irin wannan ba,ko a film da story na books bata an taba aikata irin wannan ta asar da idanunta suke gane ba,tsananin ruɗewa da tayi da kuma yadda Mai martaba ya ƙara shige jikinta da ƙarfi yasa ta manta da wani salati lokaci guda kuma taji kamar an saka gudu an daki tsakiyar kanta,tsoro da fargabar da suka cikata ne yasa ta saki wata firgitacciyar ƙara.
Mai martaba ƙara shagewa yay a kanta yana durzarta son ransa babu kunya cewa ita ɗin zata iya zama ƴar wajansa idan akai duba da irin manyan shekarunsa,wasu irin surututai yake shiba hausa ba shiba turanci ba kana shiba igala ba hakanan shiba indianci bare barbarci kana kuma azu feranch,yadda kalaman ke fita a bakinsa a harharɗe yay kama da wanda yake faɗin ɗalasiman tsafi,a kuma dai² wannan lokacinne yaji ta saki ƙara wanda ya tabbatar masa data je ƙarshe wajan azabtuwa a hannunsa,yadda ya kejin kansa a lokacin yasa bazai iya cire jikinsa daga nata ba,domin sai yanzu ya kejin wani ƙarfi da kuzari na zuwan masa.
Ya zama aƙallah wajan 1hour da kusan rabi a jinkinta yana abu ɗaya,a wannan lokacinne kuma wata ƙyaƙƙyawar zufa ta soma saukar masa,jikinsa ya ɗauki rawa kamar mazari gaba ɗayan nauyin jikin nasa ya ƙara sakar mata kana ya shiga laluban wani ƙyalle cikin sa'a ya ɗauki ƙyallen ya shimfiɗa ƙasansa wata ƙara ya saki lkcn da yake zare jikinsa daga nata,take kowa wani farin abu mai haɗe da jini har wani hayaƙi yake yay tsartuwa saman ƙyallen,jikinsa yaja ya mirgina gefe wani ƙawataccen murmushi ya saki wanda yake nuni da zallan mugunta,a hankali ya miƙa hannunsa saman bed ɗin ya kunna hasken ɗakin,
Nan take wani haske ya gauraye ɗakin miƙewa yay zaune kana ya juya fuskarsa tare da ɗurata saman tata,wata zabura yay tare da faɗin "what! Zaitun fa?".
Wani zazzafan numfashi ta sauke a hankali ta soma shige cikin jikinsa sbd jin tana samun relief daga ciwon data keji,wani sanyi da kuma nutsuwa ne ya soma ziyartar zuciyanta da gangar jikinsa,a ƙaro na biyu da ƙara shigewa jikinsa tare da tura duka kanta cikin faffaɗan ƙirjinsa mai yalwataccen gashi wanda yay ƙwance luff ganin sha'awa.
Lumshe idanunta tayi wanda ta kejin sunyi mata nauyin sbd yawan kukan da take,wani sihirtaccen ƙamshine ya fara kaiwa hancinta ziyara.
Wani ƙamshine na musamman wanda bata san kalansa ba,haka nan duk tunaninka da wahala ka fashimci wanne kalan parfume yayi using dashi a jikinsa.
Sosai ta samu nutsuwa da gamsuwa a jikinsa,ƙamshin parfume ɗinsa daya gama ratsa hancinta yasa ta soma fitar da wani numfashi mai zafin gske,a hankali kuma jikinta ya soma rawa alamar zazzaɓi nason kamata,hakan yasa ta ƙara shige jikinsa jin wani ɗumi na musamman na ratsa cikin jikinta daga jininsa zuwa nata, a hankali ta soma ware lower lips ɗinta a ƙoƙarinta nason furta wata kalman.
Lumshe sexcy eyes ɗinsa yay yana sauraran yadda take goga masa lips ɗinta a nipples ɗinta,wani irin baƙon nayanyi ya soma kawowa gangar jikinsa ziyara wanda hakan ya hadda miƙewar jijiyoyin kansa suka ruɗu² saman forehead ɗinsa,tabbas idan yace baiji wani abu game da ita ba ƙyarya amma yabar hakan matsayin rashin sabo,domin wannan shine karon farko da wata ƴar mace ta taɓa shiga jikinsa,hakan kuma ya hadda miƙewar gargasar jikinsa wani sanyi ya fara ratsashi,amma idan kaga fuskarsa ba zaka yaɓa cewa ya shiga wani hali ba,sosai yake da jure da kuma danne abinda yake ransa dan baison kowa yaga rauninsa yana ganin hakan shike sawa a raina.
Zafin zazzaɓin dake ratsa ɓangwan jikinta da kuma wani irin abu dake yawo saman fresh skin ɗinta,yasa ZARINA fashewa da kuka da soma kaiwa Saifu duka da ɗan ƙarfin daya rage mata.
Yadda take dukan nasa sai yaji tamkar ana masa susa take basa,bazan iya jure wannan halin data sanya shi ba,hakan yasa ya zagaya hannayensa zuwa bayanta yay mata rumfa,a hankali ya soma jijjigata tare da ɗan bubbuga bayanta almar rarrashin dan aduniya baison yaga hawaye a idanun ƴar mace,sosai yake da zuciyar imani da kuma tausayin mata,shiyasa lkcn guda yaji tausayinta ya dirar masa a zuciya.
Numfashi mai zafi ta shiga saukewa jikinta gaba ɗaya ya saki hakan kuma ya tabbatar masa da bacci ya ɗauketa,wani murmushi ya saki ganin yadda gaba ɗaya ta shige jikinsa kana ganin yadda ta ƙwanta luff saman jikinsa zaka fahimci bata saba bacci ita ɗaya ba,cikin zazzaƙar muryarsa mai amo wacce take fitar da wani sauti na musamman yace.
"you just look like cat"
Yana faɗin hakan ya taɓe baki kana ya miƙe da ita a jikinsa ya nufi duguwar sofa yana zuwa,zai ƙwantar da ita idanunsa ya sauka kan ƙaramin yatsanta ina a nan daimond ring ɗinta ya samu muhallin zama,runtsa idanunsa yay da ƙarafi ganin wani haske mai ƙarfi ya fito da cikin ring ɗin ya haske cikin idanunsa,kansa ne ya shiga sara masa take wani jira ya fara ɗibansa,sosai ganin ring ɗinta ya keson war gatsa mata littafi,ganin ring ba ƙaramin caza masa brain yay ba,cikin juriyarsa ta soldier ya gyara tsaiwarsa ya auro dukkan wata jarumta ya sanya kansa,shimfiɗeta yay saman duguwar sofar kana ya cire babbar rigar sanyinsa ya rufeta da ita,remote ya ɗauka ya rage gudun a.c'n kana ya kashe hasken ɗakin,cikin nustuwa data gama ratsa jikinsa ya shige cikin bedroom ɗinsa.
Gaba ɗaya neman bacci yay ya rasa daga cikin idanunsa,daya rufe idanunsa ita keyi masa gizo tare da hasken ring ɗin dake hannunta,ƙwaɓe fuska yay tare da langwaɓar da kai tamkar zaiyi kuka yace.
"Aljanata barni da tunaninki haka nan pls"ya ƙare maganar yana manne ƙirjinsa da pillow ɗin bed ɗin,almost 1hour yana ƙwance yana zancen zuci kafin bacci ɓarawo yay nasarar ɗaukesa.
Tashin hankali Mai martaba ya shiga ganin Zaitun ƙwance tana sauke numfashin wahala yayinda blood yay faca² a ƙasanta,gumi sai yanku mata yake,wata zuface ta shiga yanko masa duk da irin sanyin a.c'n dake kaɗawa cikin ɗakin,yaya hakan ta kasan ce,mai yasa zaiga Zaitun mai makon Zarina?.
Wannan abun ba ƙaramin tayar masa da hankali yay ba,amma sauƙin da yaji ganin ya samu Zaitun cikakkiyar budurwa kuma age ɗinta zaiyi ɗaya dana Zarina,ya tabbatar maganin zaiyi aiki a jikinta.
Tsoransa guda ɗaya ne sabida kasancewar Zaitun kuganyarsa ce,amma ya yanke shawarar zai kira boka yay masa bayani,da wannan tunanin ya shige cikin wani ƙuryar ɗaki mai duhun gaske,wannan ɗakin ɗakine na musamman wanda babu wanda yasan mene cikinsa hatta ga Lil prince,yana shiga ya kulle ɗakin wajan 5minutes ya fara surutai haɗe da faɗin wani irin kalamai na musamman,ys daɗe ciki kafin ya fito ya faɗa toilet yay wanka ransa fes yaje ya nemi wasu amintattun Barorinsa yasa suka ɗauki Zaitun suka maida sashinsu,kana shima ya ƙwanta bacci yay gaba dashi cike da sunbatu.
Washe gari
A hankali ya soma buɗe sexcy eyes ɗinsa wanda suke cike da bacci,domin har yanzu bai gama jinsa dai²,ƙara lumshe idanunsa yay jin still kansa bai bar sara masa,ga wani zazzafan zazzaɓi dake neman ɗaukansa,cikin yanayin kasalan daya samu kansa tun daren jiya ya ƙara buɗe idanunsa a karo na farko ya saukeso kan agogun ɗakin waro manyan dara daren idanunsa yay ganin har shida tayi baiyi sallah danshi tunanin irin tashin daren daya saba yay lafila yay,wannan wanne irin la'alallan bacci yay mara ma'ana,cikin zazzaƙar muryarsa wacce nutsuwa ya gama ratsa ya ware jajayen laɓɓansa yace "Damn sleepyn"kana ya zura da ƙyawawan ƙafafunsa,ya miƙe tsaye direct toilet ya nufa yana zuwa,ya sakarwa kansa shower kana yay brush ya ɗaura al'wala ya fito,bai damu da ruwan dake sauka daga tsakiyar kansa zuwa kan chocolate skin ɗinsa ba,haka ya nemi farar jallabiya ya zura a jikinsa,tare da ɗura hula irin ta makkah ɗinan wacce akewa laƙabi da tashi kafiya naci,masha yadda hulan ya zauna saman sumar ga yadda sumar yay luff saman wuyansa saika rantse cewa shiɗin baƙin balarebe wanda ya haɗa jinsi biyu,a sannaya ya shimfiɗa paryer mat kana ya tada kabbarar sallah ya soma rera karatunsa cikin zazzaƙar muryarsa mai amo da sautin,ya daɗe cikin karatun kafin yaje ga ruku'u haka shima ya jima ya miƙe ya nufi sujjada,haka ya gafatar da sallarsa cike da nutsuwa,sosai yake addu'ar neman tsari ga dukkan wanda yake nufinsa da sharri kana ya nemi yafiyar ubangiji bisa latti da yay,yana idarwa ya miƙe tare da,ɗaukan kayan traning ɗinsa ya sanya kana ya ɗauki ƴar ƙaramar bag ɗinsa ya zuba,gorar ruwa mai sanyi a ciki tare da fresh milk,ya nufi parlour.
Gaba ɗaya ya manta da batunta cikin sashin nasa,hakan yasa ya nemi hanyar ficewa daga cikin ɗakin,ba tare da tunanin komai ba,dan baya tunanin ganinta sbd ya manta da batunta.
Handle ɗin ƙofar ya kama zai buɗe ya jiyo shassheƙar kukanta,da mamaki a fuskarsa ya tsaya tare da tambayar kansa kukan wace ko waye?yaya akai wani yazu sashinsa bai sani ba?saman bag traning ɗinsa ya gyara a shouldersa kana ya juya a hankali tare da manne idanunsa a kanta,saurin lumshe idanunsa yay tare da dafe kansa sbd idanunsa da suka sauka gefen ƙirjinta,cikin ransa yace "Astagafirullah"ƙara ware idanunsa yay a kanta kana ya fesar da wani huci mai zafi ta hancinsa,yana mamakin abinda take masa a parlour har yau bata tafi ba,taimako ne yayi mata mene kuma take nema yanzu ya ƙare maganar cikin ransa yana taune laɓɓansa.
Ganin yadda jikinta ke rawa ga kuma yadda ta takure waje guda hawaye na ambaliya cikin idanunta ya tabbatar masa bata da lafiya,wani tausayin tane ya kamashi,cikin takunsa wanda yake nuna ainahin cikar zatinsa na kamalarsa haɗi da nutsuwarsa ya soma takawa gareta,durƙusawa yay a hankali ya zuba mata fitinannun idanunsa wanda suke ɗauke da wani saƙo na musamman,lumshe idanunsa yay a hankali kana shima ya taune nasa laɓɓansa,cikin wasu seconds ya ƙare ware idanunsa a kanta,ganin yadda take taune laɓɓanta har wani jaa sukai dan azaba ya sashin miƙa hannu a hankali ya saukesu a kan.
*IS NOT FREE IS FOR SALE PAY BEFORE YOU READ😘👌🏻*
TNE
*15-16*
_THE NEW EMIR IS FOR SALE PAY BEFORE YOU READ🤟🏼HOW TO SUBSCRIBE 200 FOR NRML GRP,AND 500 FOR VIP GRP WANDA ZASU SAMU DUKA LITTAFAINA DANA RUBUTA NA KUƊI,DA KUMA PROGRAMS ƊIN DA ZAMU FARA GABATARWA NA MATA😍,ACCOUT NO 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK,PROOF OF PAYMENT SEND IT TO MY WASAPP NO 08119237616 KUDA KUƊINKA SAIDA RABONKA😂🤏🏼_
Yalwataccen gashin kanta wanda ya bazu saman fuskarta,runtsa idanunsa yay lkcn da ƙyaƙƙyawar fuskarta ta bayyana garesa,cikin nayanin mamaki da kuma al'ajabi yace.
"Aljanata"ya faɗa yana zuba mata idanunsu wanda suka soma juyawa zuwa jaa,ya kasa kasgatawa cewa ita ya gani hakan yana nufin ita ɗin mutunce ba aljana ba kamar yadda yay tunani a farko,a hankali ya ƙorawa ring ɗin hannunta idanu wanda ya haske masa idanu sbd sheƙin da yake,ƙara durƙushewa yay saman carpert ɗin tare da kamo hannunta ya haɗa da nasa wanda ring ɗin ke manne a jiki,wani ƙyaƙƙyawan haske ne ya haɗu waje guda sbd haɗuwar rings ɗin waje guda,cikin yanayin tsoro ya saki hannunta tare da miƙewa ya shiga takawa zuwa cikin bedroom ɗinsa,saukar daddaɗan muryarta cikin kunnansa ya sashi tsaya,tabbas itace hakan ya tabbatar masa cewa ita ɗin mutunce,mai yasa ta tsaya masa a rai?,mai yasa take zuwar masa cikin baccinsa?,mai yasa suke ɗauke da zobe iri ɗaya kuma a yatsa ɗaya? Jin cool voice ɗinta ba ƙaramin sauya masa tunani yay ba,tayi amfani da muryar tausayi rauni muryar ɗauke take da neman taimako,a ƙaro na biyu yaji ta ƙara faɗin.
"Please help me"ta ƙare maganar muryata na rawa alamar kuka gaf yake da ƙwace mata.
Yadda kansa ke juya masa yasa shi fara ganin wani duhu jiri ya fara ɗibansa,cikin nuni da shiɗin cikakken soja ne maiji da isasshiyar lpa da ƙuzari,ya saka hannunsa ya dafe kansa dake barazanar tarwatse,tsananin sara masa da kansa keyi masa ne ya sashi taune laɓɓansa,jarumtar dake garesa ya sashi soma takawa zuwa bedroom ɗinsa idanunsa rufe,ba tare daya saurareta ba ko kuma ya duba halin da take ciki ya shige bedroom ɗin tare da banko ƙofar da ƙarfi ya murza key.
Zarina najin shigewarsa cikin ɗaki ta fashe da kuka zuciyarta na aiyana girman wulaƙancinsa,bashi da zuciyar imani da kuma tausayi,jikinta na rawa ta miƙewa tsaye a hankali ta soma takawa tare da niyar ficewa a sashin,zafin zazzaɓinta ne ya ƙaro lkcn da sassan jikinta suka fara amsar iskar da take kaɗawa a wajan masarutar,runtsa idanunta tayi tare da taune lips ɗinta,teeth ɗinta na haɗuwa waje guda suna bada wani sauti,a haka taci gaba da jan jikinta dan bata burin ci gaba da zama da mutum irin mara imani bare tausayi,tana fita sashin ta suka haɗu da Kuyanga Kulsum,cikin tashin hankali Kulsum ta kalli Zarina tace.
"Thank God you are fine,Zarina ina kika shige tun asuba muke nemanki shuru hankalinmu duk ya tashi?"zuba mata idanu kawai tayi ba tare data ce ƙala ba,sbd nauyin da zuciyarta tayi mata tamkar ansaka dutse an danne mata zuciya haka ta keji,wasu sabbin hawayene suka ƙara sauka daga cikin idanun Zarina su take tace wani abu amma ta gagara faɗa sbd nauyin da laɓɓanta sukai mata,gane hakan yasa Kulsum saurin kama hannunta wani tausayinta ya kamata,cikin muryar Kuka Kulsum tace.
"Mun shiga uku Zarina,wannan wacce irin rayuwa muke ciki ne haka?muna rayuwa kamar a bariki,muna rayuwa kamar prison wlh na gaji wannan abun yay yawa,ai mulki ba hauka bane,anci *ZARAFI* nmu ana nuna mana za'a iya komai damu da ƙarfin mulki,Zarina rayuwarki aƙwai matsala wlh damu dake duk muna cikin matsifa yanzu haka Mai martaba ne yaywa Zaitun faɗe gaba ɗaya bata gane komai banda sunanki babu abinda take faɗa,shine tun jiya nake bulayin nemanki amma babu ke sai yanzu da aka aikoni wajan Captain Saifu kawo masa breakfast na ganki,mene kike cikin ɗakinsa badai a can kika ƙwana ba?"Kulsum ta ƙarasa maganar cikin kuka da tsoro haɗi da firgici.
Kasa cewa komai Zarina tayi sai jikin Kulsum ta faɗa tana sakin kuka mai tsuma zuciyar dukkan mai saurare dama mai karatu,kukane wanda yake nuni da yankewar jin daɗin rayuwa,kukane wanda yake nuni da fidda rai dajin daɗi,kukane dake nuni inama Allah zai ɗauki raina na huta da wannan rayuwa,kuka ne dake nuni da zallar baƙin ciki damuwa ƙuncin zuciya,tabbas banda yazu a hadisi cewa idan mutum ya kashe kansa wuta ce masaukinsa babu shakka da ita da kanta zata kashe kanta,bata saba ba,bata san mene tashin hankali ba,tana jin kanta kamar wata sabuwar halitta sbd tension ɗin da take ciki,ganin kukan yayi yawa yasa Kulsum tsagaitawa da nata kukan ta shiga rarrashin Zarina,ƙara fashe Zarina tayi da kuka wanda hakan ya ƙara bawa zazzaɓin jikin damar ƙara ta'azzara,cikin Kuka tace.
"Nagaji i need to go back to my hause,ina tsoro ban iya wannan tashin hankali ina son tsira da raina da kuma mutuncina,wlh i'm tried"ta ƙare maganar tare da ƙanƙame Kulsum tana jinta kamar Mom ɗinta,kama hannunta Kulsum tayi suka ƙarasa sashinsu inda Zaitun ke ƙwance,suna shiga Zarina ta ƙwace hannunta tare da nufar inda Zaitun take a ƙwance tana zuwa ta faɗa jikinta ƙara rushewa da kuka,Murmushi Zaitun tayi wanda yafi kuka ciwo kan Zarina ta shafa tace.
"Masha Allah,Allah kaine abin godiya,tana daɗi da Ubangiji ya bani ikon kare mutuncinki naji daɗi da abin ya tsaya iya kaina bai shafi ƙimarki ba,Zarina ke haske ce a cikin wannan Masarautar,Da yardar Ubangiji saikin zama silar kuɓutar da rayukan jama'ar Bilhas,Ubangiji ya baki baiwa wacce ba lallai ke kisan da ita,ki cire tsoro a ranki ki fuskanci dukkan wani ƙalubale da zaki fuskanta,ki zama mai juriya kada ki taɓa bari prince ya fahimci rauninki?"ta ƙare maganar numfashinta na fusga da ƙarfi.
Ƙara ƙanƙameta Zarina tayi tana kuka tare da faɗin "No! Please kibar faɗin hakan mutun cina da naki duk ɗaya suke,mai yasa zaki bada kimarki ki adana ta wani,mai yasa zakimin hakan wlh kinsa zuciyata ciwo bazan taɓa yafewa kaina ba,indan har wani abu ya sameki,bazan daina kuka ba indai har zakici gaba da kuka a cikin idanunki"ta ƙare maganar tana rushewa da wani sabon kuka,murmushi Zaitun tayi tare da guge hawayen idanunta kana ta riƙe hannun Zarina tace "Abu guda zakimin kisa zuciyata farin ciki ina son kiyi amfani da damarki ki ruguza ikon wannan masarautar ina son ya zamana kece kika kawo ƙarshen wannan zalunci,ina son ki ƙwatarwa jama'ar bilhas ƴan cinso da baiwar da ubangiji ya baki,wannan zuben na hannunki ba haka nan yake zaune a hannunki aƙwai ɓoyayyen abu tattare dashi,tabbas zaki nasara a kansu"da faɗa tana sakin wani murmushin kafin tana idanunta ta rufe,da sauri Zarina ta shiga girgizata tare da faɗin "Tashi dan Allah wlh bazan iya komai babu ke ba,na amince da dukkan abinda kikace kuma zan aiwatar amma ina buƙatarki cikin rayuwata"cikin sannan fitar hayyaci da kuma ɗaukewar numfashi Zaitun ta buɗe idanunta tare da kama hannun Zarina ta ruɗa bisa saitin zuciyarta tace "kinji yadda zuciyata ke aiki ko?to kada ki damu ina tare dake koda yaushe ban bari a cuceki,ina son ki ƙulla alaƙa mai ƙarfi tsakaninki dame Babban ɗaki zan